Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

hannun goggo sosai goggo ta tausaya mata wannan nataccen naquda nan goggo ta fita ta kira Dr yazo a ka qara maidata 'dakin Labour sai nishi ta keyi tana hawaye

Sunata shagalinsu a na ta ciye2 yayinda shi ya tsinci zuciyarsa cikin wani irin yanayi ga irjinsa sai harbawa ya keyi...

11:23pm wani faya ta fashe inda azaba ya qaru mata ga muryarta ta dashe haka hawaye sai nishi 11:39 ta haifi kyakyawar babynta bayan fitowar macen da 3mnts ta sake haihuwar santalelen yaronta namiji wanda kamar an tsaga kara da Hayat tana haihuwarsa ne numfashinta ya tafi inda cikin mugun tashin hankali drs su ka fara qoqarin taimaka mata

Su goggo na waje a ka sanar da su ta haihu suka yi hamdala

A hankali ya saki ajiyar zuciya yana kallon danginsa da ke ta harkokinsu ya Banat ya qaraso yana bashi wani samosa a baki murmushi yayi ya ansa ya kalli Banat yace ya raka shi 'daki ok Banat yace ya raka shi ya kullo masa

Wayar ya fitar yayi msg mummy cikin bacci ta ji shigowar msg 'din ta duba shiru tayi tana tunani kafin tayi reply ya duba ya qara mata reply ta kalla itama shirun ta qara yi kafin ta masa reply yayi ajiyar zuciya ya kashe wayar ya maidata ma'ajiyarta ha danna 'yer qararrawar ya ja kekensa ya sakko qasa still sunata shagalinsu

7:23 am Mummy ta sauka domin tun kafin asuba su ka fito gida da driver

Mimi na ta bacci goggo na sallah sauran sun koma gida yiwa mimi girki a hankali ta fara bu'de idanunta har ta bu'de goggo ta miqe tana mata sannu lumshe idanunta tayi goggo za tayi magana nurses suka shigo su ka kalli goggo su kace "a kawo yaran za'a musu allura goggo ta kallesu da mamaki tace ai mu a gadon da aka ajiyesu a nan mu ka barsu cikin ki'dima nurses su ka kalli goggo itama kallon nasu take tace "kuna nufin yaran sun 'bata ne ko me? Wani irin zaburowa Mimi tayi daga gado zama ta fa'di ta kalli goggo har idanunta sun ciko muryarta da "kyar ta furta goggo wasu yaran"? Yawu goggo ta ha'diya a karon farko tunda masifun suka fara taji tausayin Mimi ya kamata ta kasa magana 'dayan nurses tace "yaranki"... Idanu Mimi ta qurawa nurse 'din irjinta na harbawa a na hangowa kamar zai fito waje

Mummy na parking qofar su goggo su Fatima na isowa suma suka gaisa tace goggo fa suka bata labari ai jiki na rawa tace musu su shiga mota suje asibitin suka shiga suna kwatantawa driver har suka isa inda suna tsayuwa motar police ma na tsayuwa cike da .mamaki suka qarasa suna tanbayar mai ya faru a ka basu labari mummy cikin masifar tashin hankali tace garin yaya.? Suka qarasa shiga asibitin inda nan ma hankalinsu ya qara tashin sakamakon suman da mimi tayi ga jini ya tsinke mata wai zuciyarta ce ta buga da a ka tabbatar da an sace yaran ta goggo na ta kuka itama hankali a tashe tace fatima ta kirawo mata baba inda shima hankalinsa ya tashi yace su Dada nanan zuwa saidai yana kashe wayar maganar sa da su Abu'noor ta fa'do masa inda bai ko 'bata Monaco grand ba ya jefa layin abu'noor bugu 'daya kuwa abu'noor ya matsa daga cikin mutane ya ,daga wayar sanin dama yana jiran wannan kiran tun watanni takwas sallama kawai baba yayi ya furta "kun turo an 'dauke su"? Abu'noor yace su wa"? Baba ya tsinke kiran yayi shiru yana ayyana mummy ce

Abu'noor yayi ta kiran baba 'baba yaqi 'dagawa ya juya zai shiga yaga Najwa bayansa kallonta yake da mamakin yaushe ta qaraso yaji ta furta "Ko waye ya sacesu wlh ni zan kar'bosu da hannuna kallonta yayi da mamaki nan ta Shiga bashi labarin haihuwar mimi inda tace wani ya shammacemu daga mu har Yasmin amma zan hanka'doshi nasa wasa ne shiru abu'noor yayi ya kalleta yace Hayat zai iya warkewa anytym kuma kin sani so kiyi kokari bamuda isasashen lokaci murmushi tayi ta ce muje..

Hawaye mummy ke yi sosai tana ayyana a yau zata bar Nigeria a wannan karon ko me zai faru ta shirya facing 'din "Thariq Ahnan Family" Dr ya zo cikin tashin hankali ya kallesu yace ta farka saidai a yanzu ba mu ya kamata mu kula da ita ba " goggo tace kamar yaya likita bayan kaine ke kula da ita tunda tazo garin nan mummy kam ta kasa magana Dr ya kalli goggo yace "sabida a yanzu matsalar qoqolwa gareta ba ta cikin haibuwa ba" zabura mummy tayi tace Dr wat.? Yace wlh yanzu ma 'allurar bacci mu ka qara tana sabida tana farfa'dowa ta fara muga kanta a bango har har ta fara yiwa kanta rauni so yanzu asibitin mahaukata ya kamata kawai ku kaita salati goggo ta saka tana zama qasa mummy ma haka....
đź’–AQIDARMUđź’–

Na

Boyayyiyar marubuciya

🅿️25/26

Sam batama jin mai suke fa'da sabida wani jiri da take ji yaya Fatima yafinyar goggo jummai ce ta matsa cikin tausayawa ta ruqo mimi tana miqar da ita inda a she gaba 'daya mimi a jiqe take jagab bayan baqar abayar da ke jikinta da ruwan da ta fiddashi tun cikin baccin Salati su goggo suka saka suna kallon junansu goggo hanne tace wannan wace irin jaraba ce da tsakar rana haka. Hawaye mimi ta fara Yaya Fatima ta raka ta har toilet ta barta cikin tausayawa ta fito runtse Idanunta tayi tana sakin zazzafa hawaye tare da kai hannunta qasan pant 'dinta taji shi jiqe har ruwan na fito wani irin qaramin kuka ta saki tana kama gaban kanta

fatima ta kalli su goggo tace haba goggo ya kamata muna tausayawa mimi da wanne za taji suka daka mata tsawa kimana shiru, goggo jummai tace kiduba yadda mimi duk ta haukace a ce bar cikin Bacci da tsakar rana mafarkinsa take yana saduwa da ita don tsabar jaraba duk ta jiqe jiqewar da ko a zahiri a namiji ya kusance ka ai baka jiqe haka ba bare cikin mafarki inba jarabar da ya koya mata ba shiasa duk ta fitsare bata damu duk duniya susan tana sonsa ba dukda muguwar Aqidarshi da ba kaunar "AQIDARMU" su ke yi ba Fatima ta sake bu'de baki za tayi magana duk suka mata caaa a dole tayi shiru ta kyalesu arshe ma ta musu sallama ta wuce gidanta ta barsu da kumfar baki

Tana wankan tana kuka ganin rin abinda ya fita cikinta harda kauri2 superm ta gama tana shafa jigidarta tana hawaye har ta gama ta fito duk suka bita da harara...

Yana zaune babban falonsu shi da Banat inda Banat ke bashi labarin kuriciyarsu yana lumshe idanu Banat 'din ma haka sun da'de kafin banat ya wuce inda yayiwa wata made 'dinsu alama tazo ta jashi ta kaishi 'dakinsa ta fito a hankali ta barshi ta rufo masa 'dakin ta wuce qarasawa yayi ya jawo wata drower ya fidda wata qaramar akwati ya 'dauki waya ya fara rubuta text ya gama ya tura

Mummy na Office msg 'din ya shigo ta karanta tayi murmushi ta masa reply shima murnushin yayi ya qara mata msg yaji pic ya shigo a hankali ya bu'de wayar yana kallo ya saki wani kyakykyawan ajiyar zuciya yana shafa pic 'din ya kai bakinsa yayi kissing ya qara shafawa kafin ya kashe wayar ya Maida cikin akwatin ya rufe ya mayar inda take ya kira matsa wani abu wani qararrarawa take a ka mayar da camerar gidan a ka kunna ya lumshe idanunsa ya miqe a gadon yana lumshe idanunsa....

Sosai su Najwa hankalinsu ya kwanta sunyi nasara kan Mummy sannan kullum suna kan sawa noor yana yiwa Hayat injection na mantuwa

Haka mimi ke fuskantar cusgabawa da izaya a gun su goggo Salman ba ya zuwa ko hutu yana matuqar son of bawa mimi waya amma shima dole ya hakura sabida bayason taje tana alaqa da Hayat dukda ance Hayat 'din ma ya samu ta'bin hankali so zai bari sai ta haihu in zata tare gun Safwan sai ya bata dukda mugun tausayinta da yake ji babu yadda zaiyi ya barta ta rayu da 'dan shi'a..

*************

Kwanaki sun shu'de abubuwa sun faru dayawa wasu na ban mamaki da al'ajabi...

Yau cikin mimi wata tara har da kwana biyar goggo na kaita awo amma na ganin dama sai dr ya basu appointment amma goggo taqi kaita in ya bada drugs a saya ko mummy ta tanbayeta sai tace ta yar da takardar haka mummy ke kyaleta gudun kada ' dan damar da ta bata ya gushe wani abin mamaki ma sai goggo ta yiwa mummy qaryar EDD 'din mimi sabida dama babu takarda ko 'daya mummy duk bata damu ba itadai fatanta mimi ta haihu lafiya sannan sau biyu a na yiwa mimi scanning amma goggo tace kar a basu results basuso

2:45am ne ya zaro akwatinsa ya fidda wayar ya fara msg 'din ya da'de yana rubutu kafin ya gama ya tura

Mummy na kan dadduma ta gani ta masa reply ya lumshe idanunsa kafin ya sake mata ta qara masa reply ya karanta yayi shiru yana kallon msg 'din bai iya bata ansa ba ya kashe wayar ya maida ma'ajiyarta ya yi shiru zuciyarsa na harbawa da sauri2 ya runtse idanunsa

Itama mummy shiru tayi sosai kafin ta miqe taci gaba da nafilfili har a ka kira asuba...

Cikin Bacci ta saqi wani qara sakamakon wani irin irin turzajjen riqewa da bayanta yayi ta qara yunqurawa da nufin tashi ganin an fara kiran asuba saidai abu yaci tura ta saki kuka sosai tana komawa kwancen goggo ta farka tana furta lafiya tayi kanta cikin gigita ta furta "wayyo goggo bayana" goggon tace ciwo abin ne yazo nan tazo ta riqota ta 'gyarata ta fita ta kirawo mai napep na kusa da gidansu ta riqe mimi tana cewa yaran su mufida da safina ku kula da gida suka ce to

Tun a napep wani azababben ciwon mara ga cikin da wani irin mugun tsawo da girma goggo tace ki daure mu isa kinga wannan qadaddararren ciki naki da shegen tsawon tsiya Allah dai ya kawo mana arshensa yau kuka ta ke har suka isa take a kayi 'dakin labour da ita goggo ta kira goggo hanne da su fatima su firdausi da bilki da safara 'u haka suka cika asibitin

5:22pm mimi shiru nakuda take duk tagama jigata tayi kuka har hawayen ya bushe tayi addu'a har addu'oin bakinta sun qare ta dawo yanzu sai idanu suma su goggo har sun dawo suna tausaya mata tare da Allah wadai goggo jummai tace ba dole ta wahala ba jinin shi'a ai taurin kan tsiya garesu a kace tun farkonsu surutai marasa anfani da har yaranta haushin maganganunta su keyi

Tun safiyar ranar kawunansa suna zagayeshi dashi sakamakon yau ce ranar haihuwarsa sun masa cakes kusan kala goma ga ciye2 kala2 kallonsu duk ya keyi yana murmushi baby wanda babu cikin danginsa na "Thariq Ahnan" har matan cousins 'dinsa da mazajen cousins 'dinsa mata haka su ke ta yi masa waqa cike da nisha'di abu'noor yazo ya shafa kansa kansa ya furta happy birthday my son murmushi yayi
Fusataccen Ciwon mara ya tayar da ita daga 'dan qara ta saki ta furta "ya Allah" goggo ta farka cikin hanzari a ke an dawo da Mimi word su ka'dai sabida prior hospital ne kuka ta keyi tana riqe hannun goggo sosai goggo ta tausaya mata wannan nataccen naquda nan goggo ta fita ta kira Dr yazo a ka qara maidata 'dakin Labour sai nishi ta keyi tana hawaye

Sunata shagalinsu a na ta ciye2 yayinda shi ya tsinci zuciyarsa cikin wani irin yanayi ga irjinsa sai harbawa ya keyi...

11:23pm wani faya ta fashe inda azaba ya qaru mata ga muryarta ta dashe haka hawaye sai nishi 11:39 ta haifi kyakyawar babynta bayan fitowar macen da 3mnts ta sake haihuwar santalelen yaronta namiji wanda kamar an tsaga kara da Hayat tana haihuwarsa ne numfashinta ya tafi inda cikin mugun tashin hankali drs su ka fara qoqarin taimaka mata

Su goggo na waje a ka sanar da su ta haihu suka yi hamdala

A hankali ya saki ajiyar zuciya yana kallon danginsa da ke ta harkokinsu ya Banat ya qaraso yana bashi wani samosa a baki murmushi yayi ya ansa ya kalli Banat yace ya raka shi 'daki ok Banat yace ya raka shi ya kullo masa

Wayar ya fitar yayi msg mummy cikin bacci ta ji shigowar msg 'din ta duba shiru tayi tana tunani kafin tayi reply ya duba ya qara mata reply ta kalla itama shirun ta qara yi kafin ta masa reply yayi ajiyar zuciya ya kashe wayar ya maidata ma'ajiyarta ha danna 'yer qararrawar ya ja kekensa ya sakko qasa still sunata shagalinsu

7:23 am Mummy ta sauka domin tun kafin asuba su ka fito gida da driver

Mimi na ta bacci goggo na sallah sauran sun koma gida yiwa mimi girki a hankali ta fara bu'de idanunta har ta bu'de goggo ta miqe tana mata sannu lumshe idanunta tayi goggo za tayi magana nurses suka shigo su ka kalli goggo su kace "a kawo yaran za'a musu allura goggo ta kallesu da mamaki tace ai mu a gadon da aka ajiyesu a nan mu ka barsu cikin ki'dima nurses su ka kalli goggo itama kallon nasu take tace "kuna nufin yaran sun 'bata ne ko me? Wani irin zaburowa Mimi tayi daga gado zama ta fa'di ta kalli goggo har idanunta sun ciko muryarta da "kyar ta furta goggo wasu yaran"? Yawu goggo ta ha'diya a karon farko tunda masifun suka fara taji tausayin Mimi ya kamata ta kasa magana 'dayan nurses tace "yaranki"... Idanu Mimi ta qurawa nurse 'din irjinta na harbawa a na hangowa kamar zai fito waje

Mummy na parking qofar su goggo su Fatima na isowa suma suka gaisa tace goggo fa suka bata labari ai jiki na rawa tace musu su shiga mota suje asibitin suka shiga suna kwatantawa driver har suka isa inda suna tsayuwa motar police ma na tsayuwa cike da .mamaki suka qarasa suna tanbayar mai ya faru a ka basu labari mummy cikin masifar tashin hankali tace garin yaya.? Suka qarasa shiga asibitin inda nan ma hankalinsu ya qara tashin sakamakon suman da mimi tayi ga jini ya tsinke mata wai zuciyarta ce ta buga da a ka tabbatar da an sace yaran ta goggo na ta kuka itama hankali a tashe tace fatima ta kirawo mata baba inda shima hankalinsa ya tashi yace su Dada nanan zuwa saidai yana kashe wayar maganar sa da su Abu'noor ta fa'do masa inda bai ko 'bata Monaco grand ba ya jefa layin abu'noor bugu 'daya kuwa abu'noor ya matsa daga cikin mutane ya ,daga wayar sanin dama yana jiran wannan kiran tun watanni takwas sallama kawai baba yayi ya furta "kun turo an 'dauke su"? Abu'noor yace su wa"? Baba ya tsinke kiran yayi shiru yana ayyana mummy ce

Abu'noor yayi ta kiran baba 'baba yaqi 'dagawa ya juya zai shiga yaga Najwa bayansa kallonta yake da mamakin yaushe ta qaraso yaji ta furta "Ko waye ya sacesu wlh ni zan kar'bosu da hannuna kallonta yayi da mamaki nan ta Shiga bashi labarin haihuwar mimi inda tace wani ya shammacemu daga mu har Yasmin amma zan hanka'doshi nasa wasa ne shiru abu'noor yayi ya kalleta yace Hayat zai iya warkewa anytym kuma kin sani so kiyi kokari bamuda isasashen lokaci murmushi tayi ta ce muje..

Hawaye mummy ke yi sosai tana ayyana a yau zata bar Nigeria a wannan karon ko me zai faru ta shirya facing 'din "Thariq Ahnan Family" Dr ya zo cikin tashin hankali ya kallesu yace ta farka saidai a yanzu ba mu ya kamata mu kula da ita ba " goggo tace kamar yaya likita bayan kaine ke kula da ita tunda tazo garin nan mummy kam ta kasa magana Dr ya kalli goggo yace "sabida a yanzu matsalar qoqolwa gareta ba ta cikin haibuwa ba" zabura mummy tayi tace Dr wat.? Yace wlh yanzu ma 'allurar bacci mu ka qara tana sabida tana farfa'dowa ta fara muga kanta a bango har har ta fara yiwa kanta rauni so yanzu asibitin mahaukata ya kamata kawai ku kaita salati goggo ta saka tana zama qasa mummy ma haka....
đź’–AQIDARMUđź’–

Na

Boyayyihar marubuciya

🅿️27/28

Hawaye goggo ke yi sosai yau taji tausayin mimin ya kamata duk wanda ke da hannu a wannan satar yaran bashida imani ko ka'dan Mummy ma bakinta ya bushe sai hawaye tana tausayawa jarabawar da Hayat da Mimi ke fuskanta "Ya Allah ka tausayawa wa'dan nan marayu na ka ta furta a fili tana sharar qwalla ta kalli goggo da itama kamar ta ta'bu ta dafata tace bari naje goggo ba tace qala ba Mummy ta wuce ta shiga mota driver ya tayar ta furta airport zaka kaini yace to hajiya

bayan duk an waste ne ya na 'dakinsa ya tura mata msg ya sake turawa wani msg a ka masa reply ya sake turawa ya saki ajiyar zuciya kafin ya kashe wayar yayi shiru yana lumshe idanunsa da alama yana cikin mummunan 'bacin rai..!

A kaduna ma tuni baba ya kira Salman ya masa bayanin abinda ya faru da kuma wacce ya ke zargi Sosai shima hankalinsa ya tashi yana tanbayar kansa har yaushe zasu samu nutsuwa da kwanciyar hankali amma wata qila gaskiyar baba ne don haka Salman ya fara neman layin mummy rabonsa da ita har ya manta sabida yana qule da yadda taci amanarsa dukda tayi masa alherin da bazai ta'ba mantawa ba, tana abuja airport wayar ta fara ringing ta 'daga tana kallo kafin ta ansa "Salman babu ko gaisuwa ya furta "Hajiya ki gaggauta mayar da yaran nan domin muma bamuson su amma dole mu maidasu ga wa'danda sukeda ainihin iko da su gudun tashin hankali ajiyar zuciya tayi tace Salman wlh tallahi na fiku duk rashin kwanciyar hankalin 'batan yaran nan kuma na tabbata babu wanda zai aikata Haka face dagin babansu domin ni nafi kowa saninsu da sharrinsu shiru Salman yayi yace tayaya zasu sace bayan sunyi magana da baba ya musu alqawarin zaa basu kayansu tsinke wayar tayi ta ma kashe wayarta domin tasan Salman bazai ta'ba ganewa ba don haka babu anfanin ta ,bata lokacin yin magana da shi

A asibitin a ka shirya mota da zata tafi da Mimi asibitin mahaukata kafin qarfin allurar da aka mata ya qare inda goggo hanne da goggo jummai ke tare da ita duk sun wani yi fayau da su suma

Sosai Dada tayi kuka kafin ta tausayawa mimi inda ta shirya domin taje ta jirasu a asibitin mahaukata kafin su shigo

Shiru Safwan yayi yana riqe da kansa duk tunani ya cika shi ya fara rasa mafita a kan matsalarsa..

**************

Da wuri tayi shirinta na zuwa kamfanin tanason ha'duwa da su gaba 'daya saidai msg ne ya shigo mata da sauri ta duba

Shiru tayi cike da ru'dani ta masa reply ajiyar zuciya yayi ya qara mata msg ta koma kujerar ta zauna ta qara masa msg ya duba sunyi musayar msg ya kai goma kafin ta ajiye wayar tayi shiru ajiyar zuciya tayi ta kwanta doguwar kujerar falon tana lumshe idanunta ko 10mnts ba'ayiba taji a na qonqosawa ta tashi ta bu'de Najwa ta karkace ga shiga falon tana yatsuna fuskanta mummy ta maida qofar falon ta zauna kujera ta ruqe gaban kanta Najwa ta fara magana "muna sane da duk qulle2 da kika yi a baya kina mugun cin darajar Hayat amma a yanzu idan har kika bari mu ka gano a kwai hannunki cikin 'satan yaran nan wlh zakisha mamakin abinda zai faru "ok" mummy tace Najwa ta juya ta fita a fusace...

A asibitin mahaukata an anshi Mimi tabbas ta samu ta'bin qoqolwa tsabar damuwa da ya mata yawa inda Dr yace sai gobe da safe za'a mata gwajin da kyaw su goggo su kace su nan zasu kwana sh Dada su ka komA gida domin su musu abinci

************

Yau 5wks da haihuwar Mimi sannan da 'batan yaranta wanda ta 'bangaren qoqolwarta babu wani ci gaba har now tana asibitin abin ya dawo kowa tausayinta ya ke ji takan zauna shiru somtym tayi ta nuna abu tana kuka su goggo kowa yanzu tausayinta ya keji

Sosai hankalin Safwan ya tashi ya kalli mamansa yace "mama anya Mimi zata warke.? Ajiyar zuciya tayi tace banason sakarci dole zata gaji ta hakura ta warke kuma ma munyi magana da yaya yace tunda ba dukan mutane ko fisge2 take yi ba to indai ka amince nan kafin azumi sai ya 'daura muku aure kaga ta warke 'dakinta shiru yayi kafin yace mama har yanzu fa dakwai auren wancan kanta auren wancan kanta dole sai ya sake ta tsaki tayi tace ka bar komai hannun baba yana sane da abinda ya keyi ok safwan yace ya miqe ya fita ta bishi da kallo duk ya susuce a kan Mimi ba qaramin sonta ya keyi ba ta ayyana zata tabbatar ya sami Mimi..

Dare ne sosai kusan 2:05am ta ji a na lalubata kamar cikin mafarki wani feeling ne wanda da hallita 'daya take kasancewa taji wannan feeling tayi ta qoqarin bu'de idanunta abu ya ci tura sai dai saqonsa da ke bin qoqolwarta a hankali ya zame rigar jikinta ya fara tsotsar nononta wani irin tsotso da taji tana shirin shi'dewa a hankali ya kwantar da ita yana ci gaba da tsotsarta har yazo cibiyarta yazo gindinta ya bu'deta shafa burarsa ya shiga yi a gabanta tanata sauke ajiyar zuciya ya shigar da kansa ta saki numfashi ya 'dora bakinsa kan nata ya fara haqarta ta saki kuka tana 'dagowa saidai sam ta kasa gane inda ta ke shikuwa ya shiga shan fuskarta ko ina idanunta hancinta bakinta komai yana wani irin hakarta sosai ya ji a qwalla baby est wani abu da ke sanya masa nisha'd'i kamar ta ya lashi kumatunta yana kallon yadda idanunta ke lumshe batasan me ke faruwa ba cinta yayi sosai kusan 3hrs saidai zuwa lokacin jikinta ya gaya mata dukda bata cikin hankalinta saida ya cita a kwance a karkace a goho ya cita har shi kansa ya fara kukan da'din ya masa yawa tare da qara tabbatarwa kansa dominsa a ka halicceta sabida tana jureshi a ko wani hali ya kawo iya kawowa ya rungumeta yana tsotsar kunnenta sai da komai ya lafa ya 'dagota yana kissing ' dinta tare da furta "Zanci gaba da sonki har arshen numfashina..

da safe ne kamar ko yaushe likitan ya bu'de 'dakin mimi domin goggo ta mata wanka sabida ma a na saka ran sallamarsu cikin satin goggo na 'dagota tana mamakin yadda har cikin hauka mimi bata daina mafarkin Hayat ba shiru tayi tana tunanin wani irin So ne na mutuwa mimi ke yiwa Hayat a hankali goggo ta 'dagota ganin ruwan maniyyi sosai jikinta zuwa gabanta a hankali ta bu'de idanunta da suke tsume tsabar wani azaban tsami da taji gindinta yayi ta saki qara tana furta "wayyo ta 'dora hannunta kan gabanta goggo cikin tausayawa tace muje na miki wanka mafarki kika yi ta 'dagota suka nufi toilet

Kallon Abu'noor Najwa tayi tace abin mamakin shine babu wanda ya shiga asibitin a ranar nakudar nata illa iyayenta kuma su ke tare da ita har ta haihu tayi shiru kafin ta kallesu tace saidai na fara binciken wa ya sanar da Yasmin Mimi na nakuda domin ta isa asibiti da sassafiyar ranar duk abin na basu mamaki abu'ahalm yace wlh duk ranar da kika gano mai hannu ciki ko ubanta ne sai ya fuskanci hukunci domin ya dawo mana da komai baya..!

Kallon mutumin matar tayi tace ka tabbatar likitan yazo ya duba su, mutumin yace hajiya ita macen ce tafi 'dan uwanta zafin jikin domin da yamma yayi madam tace sai ta fara kuka har safiya shiru tayi kafin ta tace zan turo wani dr ya dubasu sannan a canza musu madara

1 Comments On AQIDARMU
avatar
maryam-shaleele

12 months ago

Reply

Masha Allah

Please Login or Register in order to submit comment