Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zai auri mimi ya kamata ya samu wannan qualities domin yaqi da Hayat sai yanzu ya gano lallai ma idanunsa sun rufe ne ya kasa gane sam Safwan bazai iya yaqi da Hayat ba 'dan murmushin manya baba yayi kafin ya kalli Taimur ya furta "zaka iya Fa'da da mijinta kaga shi ba 'dan AQIDARMU ba ne sannan nayi2 ya rabu da ita yaqi murmushi Taimur yayi yace "Baba in har za ka bani ita ina tabbatar maka sai ya rabu da ita.. ajiyar zuciya baba yayi yace "zan baka" murmushi Taimur yayi yace Nagode nan ya fara tanbayar baba a kan Hayat baba na masa bayani kusan 2h suna tattaunawa kafin Taimur ya wuce baba cike da nisha,di yana godewa Allah da ya kawo masa mafita cikin sauqi yanzu zai koma ya kwanta hankali kwance Taimur zai kawo masa arshen Hayat...



Dare sosai 1:24am tana bacci makeken gadon da a ka sauke ta yau a saidai ba bacci ta keyi ba tunanin yanayin baba a yau bayan sun dawo asibiti sai sannu ya keyi mata yana kallonta yana furta komai ya wuce IA ajiyar zuciya ta qara yi tana tuna yadda taga jini jini jikinta alhalin ita ba period ta keyi ba sannan har tura hannunta tayi cikin gindinta babu alamar jini a hankali ta miqe ta jawo jakar magungunan da mai aikin gidan ta rako ta dashi 'dakinta ta fara dubawa vitamines ne da su magungunan hutu da bacci ta hango paper cikin Ledar maganin ta fito da shi ta fara karantawa


Ki adana drugs 'dinki da kyaw nesa da idanun mutane sannan ki mayar da hankali wajen sha...


Ajiyar zuciya tayi ta fara fito da su duk tasha dama taci abinci ai kuwa take ta fara jin bacci ta mayar da drugs 'din cikin akwatinta ta kwanta


Da safe ma sai kusan 9 ta tashi da kyar jin ana qoqonsa qofar ta ansa a ka bu'de a ka shigo wata budurwa da wata kyakykyawar mata fara suka qaraso inda take suna mata murmushi budurwar ta furta "barka da tashi ya jiki? Mimi tayi murmushi ta ansa da sauqi ta kalli matar ta gaisheta cikin sakin fuska matar tace kin tashi lafiya ya jikin.? Sunkwi da kai tayi tace da sauqi sai ga mai aikin gidan ta shigo da tray cike ta ajiye gaban mimi, mimi ta kalli tray 'din Farfesun kan saniya da dankalin turawa ciki da su vegetables sai 'dayan bull kunun tsamiya sai 'dan qaramin plate da bread sai wani cup da ruwan tea yanata anshi ajiyar zuciya tayi matar tace maza kici sabida jikinki na buqatar abinci kar kirika wasa da abinci kinji.? Girgiza kai tayi ta furta "zanyi wanka... matar ta doka salati tace hala enjection 'din bai sake ki da wuri ba maza je ta miqe suma su ka miqe suka fita a bathroom tana wanka tunaninsa ya fa'do mata ta fara shafa jigidarta wani masifar yunwarsa take ji kwanan nan a hankali ta furta "I so much missing u my hrt beat" ta qarasa wanka da sauri ta fito tayi sallah sosai kuwa ta kejin yunwa ta shiga cin abinci kamar hauka har ta shaye farfesun tas ta jawo drugs 'dinta ta sha nan danan ta fara jin bacci ta daure miqewa ta saka hijabinta zata je gayar da baba


Sosai baba ya saki inda ya kalleta ya furta ya jiki ta sunkuyar da kai ya fara magana "Akwai karatun da zakiyi na hudimar haihuwa kamar yadda kika fara a baya to abokina ya nema miki nanan cikin barikinsu nasan zaki so domin ba yaran kowa ke samun irin wannan damar ba don haka na masa godiya wata uku ne kawai za kiyi ki gama kuma can zaki zauna 'bangaren 'dalibai sosai Mimi taji da'di domin ta gaji da zaman haka ta 'dago da 'dan murmushi ta furta baba nagode Allah ya qara girma amin yace Allah ya miki albarka ta ansa da amin yace nan zuwa jibi litinin zaki fara inajin lahadi ne zasu kaiki can sabida ki gama shirya gurin zamanki to tace ya ce ni anjuma zan koma ya qara mata nasiha ko da wasa bai furta wata kalma da ta shafi Hayat ba har ya wuce ta koma sama 'dakinta can budurwar 'dazun tazo ta ce ni sunana Sumayya nice autar gidan nan yayata Sameera tana Malaysia can take karatu za kuyi made ke da ita murmushi mimi tayi haka sumayya tayi ta janta da hira har mimi ta fara sakewa da ita sai daf zuhur Sumayya ta sauka mimi ta shiga tayi alwala ta fara sallah





Bayan ta idar ne ta qara kwanciya sai kusan 3:29 ta farka ta shiga tayi wanka ta sanja zuwa abaya ja ta mata masifar kyaw ta zauna ta fara karanta wani English novel da ta gani 'dakin sai ga sumayya tazo tace Mimi muje ki rakani zan siyo cosmetics Mimi zata qi Summy ta fara roqarta a dole ta miqe suka fito wai summy ce za tayi driving saidai suna fitowa taimur ma yana parking 'din motarsa ya kira summy yana tanbayarta inda zasu ta fa'da masa ya ce suzo shi ya kaisu koda summy ta kira Mimi taqi da kyar Mimi ta hakura a dole ta shiga inda ya bu'de mata gaba summy na baya sai yayi tuqi ka'dan ya saci kallonta har suka iso wani Babban mall na borno fashion summy ta za'bi duk abinda ya kawo ta a yayinda Taimur ya shiga za'bawa Mimi kaya itama gowns da shoes da su parfumes sosai ya mata siyayya suka fito yace su qarasa baya wajen ice cream a dole su ka zauna a ka kawo musu Mimi ta kasa ko qwaqwaran motsi a yayinda Taimur duk hankalinsa na kanta yana 'dan janta da hira a dole ta 'dan sha ganin har magrib ta kusa ya ce su wuce gida ko a hanya kanta na qasa har suka iso gida ko kafin ya qaraso ya bu'de mata har ta bu'de summy ta saki dariya tace kai Mimi yaya kike gudu ko.? Sunkwi da kai Mimi tayi shima ya tsura mata idanu a hankali ta kalli summy ta wuce cikin gidan suna tana shiga mama kamar yadda taji yaran na kiranta tana shirin haurawa sama itama Mimi ta gaisheta tace ya jiki.? Mimi tace da sauqi ta haura mama ta bita da kallon tana ayyana yanayin kunyar yarinyar na burgeta tana shiga ta shiga bathroom ta 'dauro alwala tazo tayi sallah ta bu'de qur'ani tana karatu summy ta shigo ledoji ta zauna kan wata 1sita da ke 'dakin har Mimi ta dasa aya taso tayi karatu mai tsawo sabida ta da'de batayi ba amma a dole tasa aya tana kallon summy nan summy tace mata kayanki ne yaya ya saya miki ajiyar zuciya Mimi tayi tace ah ah ki Maida masa summy ta mata hararar wasa tace naqi nan zan barshi ta miqe har ta kai bakin qofa tace ki fito kuma zamu ci abinci inji mama tana gama fa'da ta wuce Mimi ta da'de kafin ta miqe jiki ba kwari ta sakko su hu'du ne mama taimur sai Najim da summy a hankali Mimi ta qarasa ganin yadda Taimur ya tsareta da idanu har ta qarasa ta zauna



Bayan sun gama cin abincin an da'de ana fira dukda Mimi ko qala ganin 10:37 ta musu sallama ta haura ta rufe qofar tana kama irjinta tare da wasu hawaye masu 'dumi da suka zo mata sosai ta kejin tana kewarsa tanason ganinsa wani gobarar sonsa ne taji ya kama mata zuciya ta zauna qasan tiles bayanta na jikin qofar ta saki kuka sosai ta keyi taji anshin a hankali ta 'dago kanta idanunta su ka shige cikin nasa lumshe idanunta tayi ta qara bu'dewa da tsammanin mafarki ta keyi saidai shi 'din ne rungumarsa tayi tana kissing wuyansa tana kara kuka sosai ta qanqanmeshi shima haka tanata kuka tana furta "I love u" ya saki ajiyar zuciya ya na qara manneta jikinsa..
đź’–AQIDARMUđź’–


Na


Boyayyiyar marubuciya



🅿️39/40



Sun da'de kafin a hankali ya 'dagota fuskarsa babu walwala sosai ya janye ta jikinsa ya miqe binsa tayi da idanu kafin "ta furta mai ya ke damunka "? Ajiya zuciya yayi yana kallonta babu alamar walwala a fuskarsa ya furta "kina cikin hankalinki kika bishi kuka fita.? Shiru tayi ta kasa magana muryarsa ta jiyo cikin mugun fushi ya furta "dis is d last tym da zan qara ganin abu haka hawaye ta fara ita tana ma tanbayar kanta yaushe ya shigo garin ta jiyo muryarsa "na lura yanzu kwata2 kin manta da aurena abubuwa kike yi baki tuna hakkin.. ta taso da sauri ta riqo hannunsa tana kallonsa ta idanunta duk qwalla ta furta "wlh ban masa magana ba har mu ka dawo kum... Ya katse ta nasan duk abinda ya faru just banaso ki yadda na qara kamaki da laifi ke hawaye ta saki tana furta "pls 4give me" tsura mata idanu yayi yanajin kamar ya shigar da ita jikinsa ya jawota ya qara rungumewa yana sakin ajiyar zuciya shiru tayi kanta na irjinsa zuciyoyinsu na bugawa a tare ya furta "kije kisha maganinki 'dagowa tayi suna kallon juna tana son tanbayarsa saidai idanunsa suka hanata komai ta juya taje ta fiddo magungunan ta ajiye yana kallonta tace bari na samo tea nasha da shi "ok" yace ta fita tana jan qofar a kiching ta ssmu summy ma na ha'da nata coffee don haka ta zuba mata su kayi sai da safe ta hauro saidai wayam babu shi tayi neman har wardrobe har at'ashin gado babu shi ta zauna gefen gadon ta fara hawaye tana tunanin har yaushe ne rayu tare ta fara kuka da kyar tasha maganinta ta kwanta da begensa



Kallonsu goggo yayi ya fara magana na yanke hukuncin ne sabida likitan yace hakan zai taimakawa qoqolwarta, ajiyar zuciya mami tayi tace amma malam kamar hakan na da hatsari ganin bariki ne garin kuma su sojoji kasan sai a hankali ya katseta eh haka ne amma karki manta alhaji sabi'u 'dan AQIDARMU ne tun kan ya zama Babban soja har ke nan kuna zumunci da ita kawai yanzu ne da yaransa ke aiki barikin Calabar ya koma amma yacemin zaima dawo kaduna da zarar Najim ya kammala nasa sabida shi Taimur zai koma waje karatu shiru su goggo su kayi kafin a qarshe Dada tace to maganar yaranta fa.? Ya kalleta yace nono suke sha.? Tayi shiru yace yaran da ko wani lokaci ma zasu koma can asalinsu meye anfani tayi ta zama kusa da su? Duk kallonsa suke yaci gaba ai babu anfanin shaquwarta da su ajiyar zuciya goggo jummai tayi ta furta amma yaya "uwa uwa ce ko yaya zamanta da su kan su koma gun uban nasu yanada anfani a rayuwarta da tas... Ya katseta to ai kan ta dawo ma zasu koma can domin nan qarshen sabon wata alqali zai miqa su ga jakadiyar qasarsu da gomnatin qasar zata turo zaro idanu duk su kayi cikin fargaba baba yace eh munma gama wannan shirin gomnatinsu tace in danginsu basuzo sun anshe su ba nan zuwa arshen wata mai kamawa to gomnatin zata turo jakadanta da zasu kar'besu su bawa ubansu da kansu shiru su kayi Dada na hawaye tana mamakin hali irin na baba shin haka sunna ta koyar.? Ko dama haka aqida take domin komai a kayi sai yace (AQIDARMU) babu wanda ya qara magana cikinsu kaf su ka fito falon suna sharar qwalla



Shiru ya ke zaune Babban falon yayi zurfi sosai cikin tunaninsa a hankali ya 'dauko system 'dinsa ya kunna yana kallonsu (Muhammad, Muthallib, Salman) sunata 'yen jefe2 qafafunsu sunyi qiba auntie the kyaw videon kusan 28mnts ya qare ya sake maimaitawa ya qare yayi shiru yana sharar qwalla idanunsa last wk ya dawo Cambridge ganin (Najma da Noor) Sosai ya tsinci kansa da tausayin kansa da ta yaransa shin haka ne dama masu banbancin AQIDA ke yi tsakaninsu alhalin suna musulmai sunsan kyawtatawa wani zato ma sadaka ne, hotunanta ya shiga itama yana kallo yana jin yadda bai ta'ba jin ya gaji da yaqin mallakarta ba shafa hotonta tare da sakin Ajiyar zuciya yana rufe system 'din ya kwanta




Tunda safe ranar lahadi mama ta kira Mimi tace tazo suje su fara shirya 'dakinta na cikin bariki su ka tafi da mama da summy 'dakin yanada fa'di ka'dan da toilet ciki nan suna zaune wata cleaner ta shigo tace oga Taimur ne ya turo ta mama tace ok su ka fito ta gama gyara tas suna zaune motar kaya ta iso kamat wasa a ka ha'dawa mimi 'dakin tas komai akwai gado katifa tv gaz komai domin bayan tayi 3mths za tayi 1mths na pratique sun jera kayanta na sawa a wadrobe saidai mimi taqi jera kayan gurin Taimur ta 'boye sai kusan 2pm su ka gama suka fito tare inda su ka je wani super market su ka yi siyayyar kayan abinci da kayan toilet ita mimi ma sam batason soyayyar da suke yi domin ta tabbata zai zame mata masifa in yazo bayan sun gama su ka maidata 'dakinta mama ta mata nasiha tace duk da mugun tsaro da ke gurin nan kema ki kara kulawa da kanki kinji.? Girgiza kai tayi Summy tace dan riqa shigowa ko wani Friday mu kwana in koma sunday Mimi ta tsinci kanta da jin da'din haka domin har ta fara jin ka'daici sai da suka yi asar kafin suka bar Mimi su ka taho gida ta rako su har gate saida motarsu ta bat barikin kafin ta juya ta koma inda ta same shi zaune barandar tsayuwa tayi tana kallonsa dukda babu walwala sosai a fuskarsa a hankali ta qarasa ta zauna kusa da shi tana kwantar da kanta kafa'darsa yayi ajiyar zuciya yana furta kiyi rabon kayan 'dakin nan tas ta 'dago cikin fargaba tana kallonsa ya "maimaita abinda ya fa'da za tayi magana taga qatuwar motar kaya tayi parking qofar ta an fara sauke kaya a tsorace take kallonsa ya kau da fuskarsa saida su ka fito da komai na cikin 'dakin kafin suka shirya mata wanda suka so da shi yaci uban wanda suka fitar komai bayan sun wuce ya riqo hannunta suka shiga wani irin hawaye ne ya ciko mata idanu ganin komai ma .ca ta ke bukata amma bata furtawa su Sumayya ba Hayat ya tuna ya siya mata qarasowa tayi jikinsa ta kwantar da kanta irjinsa tana hawaye sosai sun jima kafin ta 'dago ya riqota suka zauna kan 'yer 2sita 'din da ke 'dakin ya zaro Atm aljihunsa ya bata yana furta "pls make me a favor" kallonsa ta keyi ya furta ga katinki kina yin komai a aljihunki karki yadda wani ya 'daukarmin nauyinki ko da na ruwan sha hawaye ta saki tana kai hannunta fuskarsa ta furta "I love u Mine" I love u har iyakacin numfashina" lumshe idanunsa yayi ya riqo hannunta yana zaunar da idanunsa cikin wata murya da ta saka Mimi qara sakin hawaye ya furta "pls ko da mai ya faru da ni a qarshen rayuwa dont ever stop loving me" kuka ta saki tana rungumarsa sosai tana shigar da jikinta jikinsa tana kuka shima dai yau hawayen ya ke sosai ya fara karaya shirin ya fara yawa a kansa saidai bazai ta'ba hakura ba kuka ta keyi sosai tana jikinsa ya 'dagota yana kallonta ya furta "my queen banida wani shaqiqi da na mallaka yanzu a rayuwata kamar ke da yara pls wat ever happen take care of them karki ta'ba bari su fuskanci tsananin rayuwa kuka ta qara saki sosai tana ja baya ta fara toshe kunnenta da hannunta riqota yayi ya furta pls ki kalleni taqi ta runtse idanunta tana kuka yana kallonta har ta fara shiru cikin raunaniyar murya da bata ta'ba jinsa da shi ba ya furta "my queen" 'dagowa tayi fuska duk a jiqe tana kallonsa ya furta don't ever 4get ko me ya faru "I love u, I love to d point dat i wiil sacrifice my life 4u hawaye ta saki mai tsaho ya qaraso har inda take ya janyota jikinsa ya fara kissing 'dinta ta maqalqaleshi sosai wani irin kissing 'dinta ya keyi da taji kamar ta cinye bakinsa ta ha'diye harshensa ta huta wani irin kissing 'din junansu su keyi duk sun fara yamutsa juna sun da'de kafin Ya fisge mata rigar jikinta ya kafa bakinsa kan nononta yana wani irin sha ta qara bankaro masa sosai tana riqe kansa yanashan nonon kamar sabon jariri sai qara tura masa nonuwan take yanashan 'daya yana yamutsa 'daya sosai ya gurza irjin kafin ya sauko ya zai bu'de kafarta ta kalleshi duk idanunsu sun qanqance ta furta let me take care of u kallonta yayi ya shafa fuskarta ya furta "u my queen is olwys my dutty to take care of u first" ta saki hawaye ya qara kissing 'dinta kafin ya kwantar da ita a hankali ya fara cinta da harshensa yana yamutsa mata nonuwa yau kam sai wuta ya ke kunna mata ta shiga kuka mara sauti sabida yadda gaba 'daya jinta take kamar a gajimare ya cita yashata ya tsotseta domin duk 'daya bayan 'daya ya mata su domin ta banbance da'dinsu tayi kuka har tagaji tayi release ya qara tinzirata kafin ya miqe ya fara cinta da burarsa a hankali yana wani irin hakarta kukan ta keyi tana furta masa duk wata da tazo mata daga zuciyarta sunci juna sun tsotsi juna bayan sun samu nutsuwa a ranar ne ya yanke hukuncin barinta ta sani ya yi musu jam'I ta da'de tana tsoron binsa bai damu ba ya tayar da sallah cike da mamaki take kallonsa har yayi raka'a 'daya kafin a na biyu ta bishi suka yi magrib da Ishaa ya musu addu'a sosai suka shiga ,dan qaramin kitchen 'din da ke 'dakin kaza ya fitar yace ta zauna ya fara musu girki just jolof 'din taliya ce sai kazar ya soya musu da kansa ya bata taci sosai ya bata drink tace ah ah yayi dariya ya furta "ba ta so ko"? Ta dungure shi tace wace.? Yayi murmushi ya jawo ta yana shafa mararta ya furta "mummyna Yasmin" bata iya magana ba ta fa'da tunani mai ya ke tsammani cikin zaro idanu ta kalleshi tunawa da tayi yau 4mths rabonta da period ajiyar zuciya ta saki tana ta'ba mararta itama ,yer dariya ya saki yace mu je kisha magani ki huta u need rest ya miqar da Ita su ka tashi ya bata maganin ta sha ya 'dauko wani qaramin paper bag ya ciro wata arniyar riga lyt purple ya fara saka mata iyakarta rabin cinya gata kamar babu komai a na gani ya shafeta da perfume shima ya canza zuwa boxer da farin t.shirt ya jawo ta suka kwanta ya fara bata bata 'yen labarai kamAr tatsuniya yaji tayi bacci ya qara rungumota shima ya fara baccin




Wajajen 3am ne ta farka jin motsi a cikinta shima yaji motsin ta riqo hannunsa ta 'dora kan mararta ajiyar zuciya yayi domin yanajin motsin a hankali ya kalleta harda qwalla ya furta "tanx baby " shafa fuskarsa tayi tana kwanciya jikinsa su kayi shiru har kusan asuba suna haka kafin suka je su kayi wanka su kayi sallah su ka komaq bacci sai kusan 9:am kamar cikin mafarki taji a na qoqonsa qofar da kyar ta bu'de idanunta ta kalli gefenta wayam ta miqe a zabure ta fara nemansa ko ina bayanan sai 'dan note da ta gani ta bu'de


Morning my queen


Na wuce ki duba drower kitchen zakiga saqo...
Love n miss u! eternal love

Ta share qwalla tana kissing 'din note 'din jin har lokacin a na qoqonsa qofar ta jefa hijabi ta fita wata mata ce Kristen suka gaisa ta furta "10 zaki shigo school zamu fara lecture" ok tace ta mata godiya ta mayar da qofar ta rufe



9:52 ta gama shiri zata fito taji sallamar a tayi kamar bazata fita ba ta daure dama hijabi ne har qasa ta saka ta bu'de fuskarta ba yabo ba fallasa ta gaishe shi ya ansa duk idanunsa na kanta kamat ya ha'diya ta jiyo muryarsa "muje in kaiki lecture.. ajiyar zuciya tayi tace nagode yanzu ma zan qarasa yace no dole ne na kaiki tace ah ah ya qara cewa dole ganin yana shirin 'bata mata lokaci a dole ta fito ta bi bayansa murmushin gefen baki yayi har suka isa ya barta class ya wuce office



Yana Office wayarsa tayi ringing ya 'daga yace ok kun location.? A ka ce eh yace ok ku turamin komai yanzu sannan ku tabbatar babu abinda ya ku'buce muku daga nan har can ok sir ya kashe wayar yana tunaninta 'yana tariyo yadda take tafiya 'dazu da yadda ta ke magana ya saki ajiyar zuciya yana furta "the game just started" ya saki murmushi yaci gaba da ayyukansa na office 'din zuciyarsa fal tunaninta da begenta..đź’–AQIDARMUđź’–

Na
Boyayyiyar marubuciya




🅿️41/42






Kallon 'yen uwanta tayi ta fara magana "ko Hayat yana sane da duk abunda ke faruwa na yenke hukuncin zanje na kar'bo yaran nan bcs mutumin nan ya fara wuce gona da iri banaso ya kaini matakin da zan fara nuna masa baqin qiyayyar da yaje nunawa *AQIDARMU* ya kamata ya sani banbancin aqida ba hauka bane.. ajiyar zuciya Noor yayi ya kalli iyayen sa ya furta gaskiya ne sabida idan Hayat ya sadaukar da rayuwarsa kan 'yersa amma still baya raga masa bai kamata mu ma mu raga masa ba Hayat na son yarinyarsa to meye damuwarsa da *AQIDARMU* so gaskiya enof is enof zuwa yanzu ya kamata mu taka masa burki yasan Hayat na da gata.. Abu'Fawwad ya ja numfashi ya furta sannan ni babban damuwata ka duba yadda Hayat duk ya lalace babu wani abu na cigaban rayuwarsa da ya keyi yanzu shi ba ga gomnatin da ya nema da kansa ba sannan shi ba ga tarin dukiyar da mahaifinsa da kakansa suka bar masa ba kullum yana cikin yawon Nigeria zuwa Cambridge ba yara ba, ba uwarsu ba duk ya haukace a zahiri ne zakaga jarumta a tare da shi amma a ba'dini tuni nagano shi kansa tausayin rayuwarsa ya keyi shiru duk su kayi kafin Abu'Noor ya fara magana...


Yanzu zamu jira Hayat ya dawo Miami can gurin Yasmin da ke jinyar bayanta naji wai zai rakata gida tukuna ya dawo sabida promotion 'dinsa a office ,dinsu arshen wata ne mai kamawa so bayan promotion sai muyi magana sosai da shi kafin mu yanke hukuncin yin wani abu.. Abu'Ahlam ya fara magana a gaskiya ya kamata mu mayar da hankali domin hakkin Muthallib ne a kanmu mu kula da Hayat koda Hayat bai nemi taimakon mu ba hakkin Muthallib da baba na kanmu na kulawa da Hayat duk su ka ce haka ne kafin a qarsher Abu'Noor yace sannan komai zai faru babu maganar mu barshi yanacin zarafin Hayat don kawai yana adawa da *AQIDARMU* suka ce haka ne suka qara tattaunawa kafin suka watse.!



Kallon escorts 'din yayi wasu samudawan sojoji ne yace inason ku kammala komai dis comming days sabida kuna sane zanyi tafiya ko.? 'Daya daga cikin gardawan yace yes sir ya musu alama su ka fita ya ji wayarsa na ringing ya 'daga baba yayi sallama "taimur cikin girgimawa ya furta baba barka da yamma baba ya ansa barka ya aiki. Baba yace dama nace na jiku shiru sabida alqalin ya kirani jiya Taimur yace eh baba karku damu IA komai yana daf shigowa hannu "Masha Allah baba ya furta yana saka masa albarka ya furta Allah yayi albarka Taimur ya ansa "amin" su kayi sallama yaci gaba da ayyukansa..




*************



Kallonsa mummy tayi tana shafa fuskarsa ta furta my boy duk ka rame ka canza, murmushi yayi yana miqewa daga inda ya ke zauna ya furta is normal mummy karki manta am a husband and a father.. dariya tayi tana kallonsa duk tausayinsa ya kamata sabida tabbas ya bala'in canzawa yau kwanansa hu'du a Miami amma babu inda yaje taqi kamar yadda ya saba a

1 Comments On AQIDARMU
avatar
maryam-shaleele

12 months ago

Reply

Masha Allah

Please Login or Register in order to submit comment