Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

qasanta ma ya fara 'dan zafi saidai bata nuna masa ba cinta hayat keyi yanata kuka yana qanqameta qara ta saki ka'dan tayi release shikam shiru saidai duk tausayinsa ya kamata ta kasa ce masa ta gaji ganin baima san halin da yake ciki ba cinta kawai yake yana sambatu tsabar tausayinsa ta mirgina ta hau kansa tanaso tayi masa style 'din data lura yafi so wato yana kwance ta hau ta ha'diye burarsa taba up n dwn hakan tayi kuwa ya shiga cewa "tnx baby" gaba 'daya zundumemiyar burarsa ta had'iye a gindinta take itama taji feeling 'dinta ya dawo ai ko nan ta fara up n dwn suka qara gigicewa shi da ita in ta 'dan gaji sai shi ya fara buga mata burarsa tana sama tana qasa suna kuka kussn 46mnts again kafin cikin qara sosai ya saki ruwa sosai cikin gidinta bata yi yunkurin tashiba kamar ko yaushe in suka yi sex ta tsinci zuciyarta da son ha'diye superm 'dinsa ta gindinta kamar yadda ta ha'diye ta bakinta 'dazu mugun sonsa take ji kamar shi kansa ma ta ha'diye shi saida ya gama fitarwa tas har ya fara dawowa hayyacinsa kafin a hankali ya jawo ta jikinsa ya ringume yana sakin ajiyar zuciya ya furta "my queen i love u to bottom of my heart" ta saki hawaye tana 'dora kanta irjinsa tana hawaye sosai ya qara rungumeta sosai


Hankalin baba talatu ne ya tashi ganin har 11pm babu labarin Mimie abinda bata ta'ba yi ba gashi shima Hayat shiru takasa samun wayarsa cikin mugun tashin hankali ta fara neman layin Hajiya asma saidai ita ma shiru hankalinta ya qara tashi ta zauna tayi shiru


Hajiya asma tana jirgi tunani duk ya isheta Allah ya taimakesu asirinsu kada ya tonu shi hayat ta lura kwanan nan kamar qwato dukiyar gadonsa ta fita ransa ta rasa mai yasa kodai sabida yafinyar nada 'dan taurin kai ne tunda baba talatu tace sam ko ga maciji basuyi komai yace tayi taqi kamar ta ma ta dalilin zuwanta IRAN da dalilin aurenta na wata biyar da Hayat ajiyar zuciya et tayi ko baby komai dai "Thariq Ahnan Family sun shaida Hayat na da mata so ko yanzu dole sun sakar masa mara koda komai ya Tsahal tsakaninsa da Farida sai su nuna musu ce tafison zaman Nigeria da haka taji a na sanarwar an kusa sauka Tehran ta saki ajiyar zuciya ta fara 'daura belt


Baccinsu suke sosaiWani irin bacci da ko kai ka gansu zasu burgeka su baka sha'awa gaba 'daya Hayat ya shigar da Mimie jikinsa babu komai jikinsu daga su sai fatarsu sai Mimie da gashinta ke tattare tsakiyar kanta bawai mugun tsawo ne da ga gashin ba ah ah yadda ya ke da cika 'dan gyara kwanciyarsa yayi ya mayar da hannunsa kan bombom 'dinta mai taushi shima ya koma baccin cike da nisha'di



Salman ya koma gida yayi ta lallashin mama ya qara bata hakuri ta sakko sabida Qanwarta ta kirata tace mata da kanta zata je makaranta ta 'dauko mimie ta kawowa baba babban tsakanin uwa da 'faq mama ta sakko har ta qara masa da nasiha tare da nuna masa kada ya yadda ko bayan ranta suna samun sa'bani da dangin mahaifinsu musamman baba babba da ko yaya yake shi uba ne a garesu koda babansu yana raye bare yanzu da baya raye kuma Safwan 'jininku ne abokinka kuma don haka ka barshi yayi yadda yake so da iyalansa ko nan da shekara 10 yake so mimie ta koma karatu ka kyalesu in a mayar musu da aurensu don Allah ka fita hanyarsu kaji.? Ajiyar zuciya yayi yace IA mama amma a zuciyarsa yana saqa in a ka basu ku'dinsu zai bu'de mata babban camis ya cika mata da komai har marasa lafiya tana kwantarwa yadda ko babu komai zata dogara da kanta...


Baba talatu na bacci taji bugun qofa a hanzarce ta tashi da tsammanin Hayat ne domin ita tagama yanke tsammaninta a kan qila mimie ta koma Nigeria ne ganin sun kasa shiri ita da Hayat saidai cike da mamaki taga hajiya zaro idanu tayi hajiya ta saki murnushi tace baba talatu babu tar'ba kodai na koma ne baba talatu ta saki ajiyar zuciya tace na isa na hanaki shiga gidanki wace ni ta matsa hajiya na dariya tace baba talatu kenan ya gida mai kikeyi a falo tsakar dare haka ina Hayat.? Yawu baba talatu ta ha'diya tace wai yayi tafiya da safe inajin can zai kwana ok hajiyar tace to ina Farida.? Baba talatu ta saki kuka wlh tunda ta tafi makaranta shiru har yanzu yarinyar nan da baku bata aikin nan ba ke da 'dan uwanta domin sam tacika girman kai da fa'din rai sai ta wuni 'daki ba um bare um ga wulakanci magana ma a kayi mata da kyar take ansawa nan in yayi baqi da kyar take iya gaishesu kuma ko wuni za suyi bata qara yi musu magana sa'in ma ta barsu tayi shigewarta 'daki in kuma ya mata magana tamasa gatse ko banza ta tafi in nima namata tayita kuka hajiya tayi ajiyar zuciya tace ya isa baba talatu yanzu mai ya faru harta fita bata dawo ba.? Baba talatu tace ina na sani nadai ga kusan sati biyun nan bata cika walwala ko yaushe tana 'daki da littatafan karatun ta kuma wani abu na damunta naso na masa magana naga shima a hakan yake kamar yana cikin damuwa shiru hajiya tayi tana Saqe2 a zuciyarta kafin ta miqe tace bari nayi wanka na 'dan kwanta da wuri zan fita kema kije ki kwanta kallo baba talatu ta bita dashi tace neman yarinyar fa.? Tace kada ki damu zanje da asubar fari ma IA yanzu nagaji kema ki kwanta to baba talatu tace ta miqe ta shiga 'dakinsu yayinda direct hajiya ta wuce 'dakinta da ke kusa da na Hayat wanka taje tayi ta mayar da sallalinta kafin ta gado tasha tea a jirgi saidai ba bacci take ba irjinta ne yake 'dan harbawa tana fatan kada zarginta ya zama gaskiya a matsayinta na wacce ta kusan haifar Hayat tafi kowa saninsa tun rasuwar iyayensa hannunta yake saida ya girma ta barshi ta koma Nigeria inda take zuwa dubashi tym to tym


4:23 mimie ta farka tayi qoqarin juyawa tajita tsundum cikin jikinsa cinyarta na hagu kan Burarsa ajiyar zuciya tayi tsigar jikinta ta tashi yarrrrrrrrr ta lumshe idanu ta kai hannunta taji jijiyar a miqe tam ta cika kamar ta yi wata bata shiga gindinta ba shafawa ta shiga yi a hankali yana jinta yaqi bu'de idanu sakamakon wani wawan da'di da ya dirar ma ilahirin jikinsa ganin yadda ta qara miqar da burar da takejin mallakinta ne sabida ita Allah ya halitta masa burar a hankali ta mirgina ta hau kansa kamar yadda yafi so ta zaune kan burar sabida gindinta ya ha'diye tas ta saki numfashi mai nauyi shima haka nan ta kwanta jikinsa da bayan ta kanta na wuyansa ya kuwa fara cinta suka saki qara sosai luma mata zundumemiyar wutsiyarsa yake sosai tanaji har cikin kwanyarta ta saki nishi tana furta "I so much love u" me too ya furta yana buqa mata jelarsa wani irin ware qafarta tayi ta zauna ta kyaw kan Burarsa yaci gaba da sakar mata burarsa yana cinta da kyaw itama dai yau sai style 'din ya mata da'di domin ji tayi burarsa na ratsa ko'ina jikinta luma mata burar yake sosai kafin ya 'dagota ya kwantar yanaso itama yamata style 'dinta haka su kewa juna kowa na son kyawtatawa 'dan uwansa ai ya ware mata qafa sosai ya ' dan zuqi gindin sosai tanata kuka ya luma burarsa ya fara caccakarta tana kuka aikinta kenan tayita yimasa kuka in yana cinta harta koya masa haqarta yake sosai ya kwanta jikinta sosai yana cinta kusan 2h fa suna cin juna mugun ci da kuwa Hayat ya riqa sakin ruwa jikin mimie yana kuka itama tana kukan har ya gama tsiyaya mata ya 'dago ya 'dago gindinta ya fara shanye nata maniyyin tana shafa kansa har ya gama tan'dewa jikinta sai shaking yake tsabar da'din da taji yayi sauri ya rumgumeta ya jawo bargo ya rufesu yana qara shigar da ita jikinsa a hankali ta fara dawowa normal har ta saki ajiyar zuciya ganin har 6:27 am ya 'dauketa cak a karon farko yaje yi mata wanka da kansa wanka ya mata da kansa tayi na tsarki ya 'daukota ya kawo shirt 'dinsa ya saka mata ta fara sallah can shima ya fito ya saka jallabiya ya fara nasa sallah irin nasu na 'yen shi'a shiru tayi zuciyarta ta raunana tabbas tana sonsa kamar numfashinta take jinsa amma tasani bazasu tab'a rayuwa tare ba shiasa zata mori wannan kwanakin 64 da suka rage musu tare a hankali tafara hawaye tana kallonsa ya idar da sallah sam bataso ma ko da wasa suyi maganar (Aqidarsa) saidai taba mutuwar sonsa tana tausayinsa sannan zata rayu tana masa addu'a Allah ya sa ya gane gaskiya ya bar (Aqidar shi'a) ko da wa zata aura a nan gaba babu wani namiji da zuciyarta zata qara ajiyewa bayan shi (HAYAT) 'dagowa tayi jin qanshinsa a wuyanta ya furta kin tashi lafiya.? Hawaye ta share a gefen idanunta tana shafa fuskarsa ta furta "kaine lafiya ta kuma ina tare da kai wace lafiyar kake tanbaya"? Lumshe idanunsa yayi yana kallonta sosai ya kejin kamar ya cinyeta janyota yayi jikinsa yana qwalla sosai ya furta tun 2mths ago na ke mafarkin irin wannan ranar da zamu kwana cikin 'daki guda gado guda ya 'dagota queen ina sonki zanci gaba da sonki har arshen nunfashina" share masa qwallansa tayi itama still hawayen take tace "Baby ina maka son da ko rayuwata tana bayan soyayyar da nake maka kaine farkon namijin da zuciya ta qarata za'ba kuma ko waye arshen wanda gangar jikina zata rayu da shi to kasani kai ka'dai ne farkon zuciyata da kuma arshenta hawaye ya keyi sosai ya rungumeta ajiyar zuciya hajiya tayi al'amarin yafi arfinta ta yaya baba talatu tayi sake bayan duk irin baqin saka idon da kowa yasan baba talatu yasan ta da saka ido har a kan abunda bai shafeta ba wannann dalilin yasa ta bata wannan aikin ta yaya Hayat da Farida suka kamu da muguwar soyayya haka ba tare da baban ta gane komai ba kanta taji yana sarawa tabbas in Salman yaji wannan labarin zai zargeta da cin amana domin ta tabbatar masa babu abinda zai ta'ba shiga tsakanin Hayat da Mimie kuma shima ya bata shaida a kan tsananin kamun kan qanwarsa shiasa bayada fargaba a kanta kallonsu tayi yadda duk idanunsu cike da qwalla suna rungume da juna bata ta'ba ganin Hayat haka ba dukda tasanshi da bin mata turawa da larabawa 'yen uwansa wanda hakan ne yasa dangin babansa suka tasoshi gaba har suka hanashi gadonsa wai sai yayi aure ko su suyi masa ita a hankali ya 'dagota yana kallonta ya furta ki shirya muje muyi break na kaiki school a hankali suka miqe a tare juyawar da zasuyi tana tsaye bai wani gigice ba yace "Mummy haka ya ke kiranta dukda kasancewarta qanwar mahaifiyarsa yaushe kika iso.? Dake kamar turawa suke rayuwa ko a da can in ya ci mace yakan fa'da mata in ta tanbayeshi zame hannunta mimie tayi tana ja baya har ta kai corridor ta shige 'daki duk binta su que kayi da kallo har ta shige kafin ya dawo da kallonsa kan hajiya yace mummy wai bakya magana ne.? Yana maganar yana zama kujerar falon ajiyar zuciya tayi kafin cikin rashin walwala ta furta "Hayat mai kukeyi a nan tun jiya shiru yayi ta qara maimaita tanbayarta cikin rashin annuri kallonta yayi ya lura ta gama hawa yayi ajiyar zuciya kafin ya fara magana "mummy ciwona ya tashi kin kuma fi kowa sanin yadda yakemin so zanje neman magani a waje alahalin inada halak a gida"? Tsaki tayi ta furta hayat banason wukakanci yaya mu kayi? Da hannunka ka rubutamin a contract 'dinmu bazaka ta'ba kusantarta ba shiru yayi ya kama kansa taci gaba kuma kamar tana lallashinsa tana kaunarsa kamar 'dan cikinta ta ci gaba pls Hayat kada ka 'dauko mana masifa bayan wacce mu ke ciki karka manta yadda muka shirya komai yanzu haka nazo ne tafiya da yaribyarnan 'dagowa yayi cikin mugun tashin hankali yana kallonta ta fara bashi labari inda tace so dole abinda ya faru tsakaninku yau ya zama sirri na har abada na tabbata itama bazata ta'ba fa'dawa kowa ba domin rana i ta yau zata koma gidan tsohon mijinta wani irin bugawa irjinsa yayi itama haka mimie take ta zame ta suma ta bugu ta qofar 'dakin jin haka suka miqe musamman hayat suka nufi 'dakin ganinta a kwance a sume jikinsa har yana rawa ya sunkuya ya 'dagota yana jijjigata ya kalli hajiya ya furta babu wani namijin da zai qara kusantarta bayan ni har abada kallonsa hajiya tayi taga yadda ya koma kamar wanda yasha qwaya ya cicci'beta ya kwantar kan gadonsa ya jefa layin Banat ya tsinke ya koma yana shafa fuskarta yawun tashin hankali hajiyar ta ha'diya ta na kiran sunan Allah...
đź’–AQIDARMUđź’–

Na

Biyayyiyar marubuciya



🅿️7/8



Mama ta kalli Salman tace ka kirawomin layinta muyi magana gudun shiga fargaba yace mama qila yanzu tana makaranta fa to tace to ka bani wpp 'dinta nayi mata saqo in ta koma gida sai ta saurara toh yace ya kunna data ya bata yace bari ya siyo abu a waje tace toh yana fita ta fara magana sosai tayi magana sai dataga ya shiga ta rufe wayar ta fa'da tunani


Salman na fita ya jefa layinta na IRAN yanata ringing


Hajiya da Hayat hankali na tashe ganin dr Banat yazo ya mata allura ya saka mata drip bata farfa'do ba yace zuciyarta ce ta buga tayi dogon suma amma IA daga taimakkon da ya mata anytym zata iya farkawa tunda Banat ya fara magana hannun Hayat na cikin na mimie yana 'dan shafawa kallonsa Banat da Hajiya su kayi suka fito 'dakin Banat ya kalli hajia yace "mummy Hayat da matarsa suna matuqar son junansu yawu ta ha'diya Banat aminin Hayat ne tun suna yara amma wannan sirrin yafi arfin kunnensa sabida yabada kyakykyawar alaqa da Family 'dinsu Hayat matarsa ma Cousin 'din HAYAT ce ganin ta fa'da tunani yace mummy zan koma students masu exam suna jirana ok tace su kayi sallama ya wuce zama tayi kujerar tayi tagumi ta jiyo wayar mimie na ta ringing ta miqa hannu ta 'dauki wayar ta duba taga "Yah Salman" ajiyar zuciya tayi ta 'daga wayar yayi sallama ta ansa cikin girmamawa yace hajiya kun sauka lafiya.? Tace lafiya ... Yace mama ce ke son magana da mimie tana kusa.? ajiyar zuciya tayi tace kasan satin nn zasu gama final exam to tayi school, ok yace hajiya yanzu ku yaushe zaku dawo? Shiru tayi ganin tsayuwar Hayat a gabanta ta 'dago tana kallonsa h/free tasa Hayat na yaji Salman ya fara magana "don girman Allah hajiya ki cikamin alkawari bamuda kowa kamar mahaifiyarmu yanzu haka duk tana cikin tashin hankali dukda batasan komai ba kan wannan shirin namu kuma ta tabbatarmin in har mimie ta wuce laraba bata kaduna ta yafemu har abada daga ni har mimie yawu Hayat ya ha'diya cikin sigar lallashi ta furta Salmanu karka damu kun taimakemu kai da qanwarka kuma IA bazamu baku kunya ba koda wasa bazan yi wani abu da zai sanya rayuwar mahaifiyarku cikin tashin hankali ba domin nima uwa ce wani huci mai zafi Hayat ya furzar yana juyawa 'daki hajiya suka qarasa magana da Hayat su kayi sallama tayi shiru a hankali ta miqe ta shiga 'dakin yana zaune yana kallonta kamar zai ha'diyeta ko kunyar uwartasa baya ji kusa da shi ta matsa ta dafa kafa'darsa ta ajiye wa mimie waya tace pls my boy kazo muje muyi magana kamar bazai tashi ba a hankali kuma ya miqe ya yiwa mimie peck a goshi a gabanta suka fito can waje gurin wasu kunerun shaqatawa suka zauna kallonsa take tabbas a gigice ya ke da muguwar soyayya ta tausaya musu duka kafin ta fara magana


Hayat kasani tun iyayenka na raye bana banbantaka da su Ma'aruf wanda har bayan rasuwar yaya da mahaifinka na ci gaba da zama Tehran sabida kai ka'dai dukda qabilanci da danginku larabawa sukayita nunamin na jure har ka mallaki hankalinka Hayat ka tuna yadda gaba 'daya danginmu suka yanke dukkan alaqa da mamanka a kan auren mahaifinka bawai don yana balarabe ba sai don "AQIDARSA" ajiyar zuciya yayi taci gaba ni ka'dai na roki mijina bayan aurena ya barni alaqa da 'yer uwata kana sane har yaya ta koma ga Allah yawan daginmu basu alaqa da ita wanda kasha cemin wannan yana 'daya daga cikin dalilan da yasa ba zaka ta'ba zuwa Nigeria ba shiru tayi tana kallonsa "ni da kaina soyayyarka da na gani a idanun farida a 'dazu ban ta'ba ganinsa a idanun duk matan da kayi alaqa da su ba a baya na lura kamar ma son da take maka yafi wanda kake mata, lumshe idanunsa yayi kafin taci gaba saidai "babu wani alaqar dindin tsakaninka da ita har abada dole ku hakura ku yadda da haka kallonta ya ke da alamar tanbaya ta kuwa cigaba wlh a Nigeria babu "AQIDAR" da a kafi tsangwama irin "AQIDAR SHI'A" yawu ya ha'diya taci gaba sannan in baka labari babansu Farida babban 'dan "AQIDAR IZALA" ne wanda cikin dukkan AQIDUN NIGERIA babu AQIDAR da IZALA tafi gaba da ita irin Shi'a... Saukar da murya ta qara yi cikin yanayin lallashi tace Hayat kanada damuwa dayawa a rayuwa pls kada ka qarawa kanka da maganar Farida ka bani takardar sakinta kamar yadda mu kayi alkawari yanzu idan maganarnan ta fito babanta ya sakamu gaba wlh maganar zata iso har garinnan gurin danginku a qarshe bamusan mai zai faru ba pls n pls Hayat ka hakura farida ko ba don kanka ba sai domin ita kanta zaka jefa rayuwarta cikin tashin hankali da irin baqin cikin da kaima kake ciki har yau domin nasani duk danginta zasu juya mata baya domin wlh zasu gwammace yafe ta da su barku ku rayu tare musamman kai kai ainihin balarabe ne kuma na IRAN gaba da baya tunda mahaifiyar ka ce 'yer Nigeria, yawun baqin ciki ya ha'diya ta qara tausasa muryarta Farida she's juste 20yrs kanada 35yrs kafita hankali da wayo pls kayi anfani da shi wajen samawa kanku mafita mafi alkairi pls babyna kaji.? Wani irin harbawa irjinsa yake.. ta riqo hannunsa tana kallonsa Hayat da irin son da kakewa Farida za kaso ka ganta cikin rayuwar baqin ciki...? yawu ya ha'diya tace pls ka bani takardarta yanzu ga envelope 'dinsu na albashin aikinsu zan saka musu takardarta ciki kamar yadda mu kayi da yayanta pls Hayat ka bani takardarta kaji wlh domin kai na keyi komai ba don kaina ko wani ba ajiyar zuciya yayi yace "it's ok "
Ajiyar zuciya tayi ta saki 'dan murmushi tace mu jibi laraba IA zamu wuce ok yace ya miqe ta bishi da kallo tana ajiyar zuciya 'a falo ya zauna motsinta yaji a d'aki a hankali ya miqe ya nufi 'dakin ta farka ne amma tana kwance sai hawaye ta keyi ya zauna ya riqo hannunta da sauri ta taso ta rungumeshi domin ta fizge drip 'din da aka saka mata kuka ta saki sosai tana ruqunqumeshi sosai shima haka duk babu wanda yayi magana sai zuciyoyinsu da ke bugawa da sauri2 suka ji wayar mimie na ringing shine ya miqa hannu ya 'dauki wayar yana kallo yaga "Yah Salman" 'dagota yayi a hankali fuskarta har ta 'dan kumbura ta kalli wayar naci gaba da ringing kallonsa tayi ya mata alamar ta 'daga a hankali ta 'daga saidai muryar mama taji gyara muryarta tayi ta fara gaida mama , idanunsu na kan junansu hakan ne ya bata qwarin gwiwar ansa wayar a lokacin mama tace inata kiranki 'dazu Salmanu yace kina makaranta na bar miki saqo can wpp ajiyar zuciya tayi tace kiyi hakuri mama ban gani bane hannunta ya riqo cikin nasa sun da'de da mama kafin su kayi sallama ta kunna data ta bu'de saqon mama kuka ta saki sosai shima jinkinsa ya qara mutuwa a hankali ya miqe zai fita yaji ta riqo hannunsa ya juyo yana kallonta idanunsa sun canza kamar shima kukan ya ke son yi tasowa tayi tazo ta rungumeshi sosai hajiya da shigowarta kenan ta taddasu juyawa tayi falo sun da'de kafin ya 'dagota yace my queen bari nayi sallah asr tayi to tace ya mata peck a goshi ya fito yaci karo da hajiya ya zauna ya jawo drower ta tv stand 'din falon ya 'dauki takarda da biro ya rubuta ya miqawa hajiya ya fita dubawa tayi tai ajiyar zuciya ganin saki 'daya bata damu ba domin dama musulunci haka yace ta ninke takardar ta miqe tasa a hand bag 'dinta ta nufi 'dakin da farida take ta ganta tanata kuka ganinta tayi maza ta share hawayenta tana lullu'be jikinta da mayafin gadon zama hajiya tayi ta fara magana "Farida kina sane da yadda muka shirya komai kuma nasan zuwa yanzu kinsan duk abinda ke faruwa a danginku hakan yasa jibi IA zamu koma Nigeria ni da ke hawaye ta saki sosai hajiya ta rarrasheta tare da nuna mata ita 'ya ce don haka ta zama mai biyayya ga iyayenta shine mutuncinta da datajarta kuka take yi a hankali hajiya ta gama ta miqe ta fito itama sosai su ke bata tausayi ta nufi gida domin bataso baba talatu ta zargi komai gara tace mata Mimie na schools yauma can zata kwana karatune yayi zafi sabida mimie tayi 'dan kwari fafin ta dawo gidan su wuce Nigeria



Da wanna tunanin ta samu nutsuwa ta hau taxi ta nufi gida..! tana roqon Allah y kada ya ta'ba tona musu asiri daga su har su Salman ganin shima Salman qarya ta masa cewa aiki ne ya kawo Hayat IRAN zaa bashi promotion amma dole sai yanada mata ta tabbata inda Salman yasan Hayat balarabe ne kuma balaraben IRAN Salman bazai ta'ba yadda ba dukda ta ce masa da ita da mahaifiyar Hayat uwarsu 'daya ubansu 'daya shiru ta 'danyi kafin a fili ta qara furta Ya Allah kazama jagoran wannan maraya na ka tana matuqar kaunar Hayat fiye ma da yaran cikinta domin sam bayada halayen taqama da izza irin na babban dangin na mahaifinsa da suka kasance manyan attajirai tun kakkanni a IRAN ko da yake hakan nada nasaba da jinin mahaifiyarsa da ta kasance 'yer babban malamin Sunna a garin Shanono..


Mimie tayi kuka har ta fara 'dan zazza'bi gashi gidan ya fara bata tsoro gashi babu labarin Hayat tunda ya fita ga dare ya fara rabawa 10:23pm a takure ta zauna falo har lokacin shirt 'din Hayat ce jikinta sai da za tayi sallah ta 'dora abaya shiru shiru ba hayat 12:45 na dare mimie har tayi wanka tana 'daure da tawul tazo ta zauna falo ta qara takurewa kanta duk a jiqe kuka ta fara tana kalle2 jin motsi a waje ta zabura zata fito a guje su kayi karo da shi anshinsa da ta shaqa ne ya sata sakin ajiyar zuciya ta rungume shi tana kuka wani irin yarrrrrr yaji ya 'dagota yana kallonta da tawul 'din jikinta iyakar rabin cinyarta ajiyar zuciya ya saki mai nauyi zai 'dan matsa tunawa da yayi ta matso zata riqo hannunsa tawul 'dinta ya zame qasa yawu mai kauri ya ha'diya tare da furzar da huci mai zafi tare da jawo ta jikinsa ya rasa yadda zaiyima da ita ya 'dauketa cak har bedroom kan bed ya kwantar da ita ya shiga yamutsata ruqunqumeshi tayi sosai yanata sarrafa mata jikinta itama tana ramawa komai yayi mata tayi masa yasha nonuwa yasha ya murzasu haka cibiya ya fara sucking 'dinta yana cinta yadda tafiso

1 Comments On AQIDARMU
avatar
maryam-shaleele

12 months ago

Reply

Masha Allah

Please Login or Register in order to submit comment