Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jin maganganun mutane kusa dashi don zai taimaka wajen dawowar hankalinshi da tunaninshi garemu ya gama bayani ya fita, baba yace Nafi'u tunda Muktar ya farfado sai ka koria gun aikinka yau kwananka biyar kenan, anan kaima Uzairu takardunka na hidimar kasa sun fito ban yi maka zancen bane kawai don ga abinda muke ciki, baba ya yi ta sallamar jama'a suna tafiya. Galim a baba ya ce ya kamata ya je gida su sadu da jama'a su gaisa kuma ya dan huta, ya ce ai sun zo mun gaisa baba gara dai ina kusa dashi Gali in ji baba kwana biyu a jere Muktar yana rokon abinci, likitoci sun hana wai sai dai ayi ta dura mishi ta hanci ga matsananclin zazzabin dake damunshi kowane lokaci yana cikın rawar sanyi, sannan duk da ya dawo cikin hayyacinsa jifa-jila in yana barci yana yin irin wannan ihun da buge-bugen in kuwa zai yi magana to ciki biyune zai fadi daya ko dai yace ku taimakeni ku bani abinci ko yace robar nan ta dameni a cire min ita, in kuwa yaji an fara bashi hakuri sai ya lumshe idonshi kawai ya yi shiru, ran nan ni kadai ce a dakin ina goge mishi jikinshi da tawul da ruwan zafi don ya ji saukin dankon datti sai ya bude ido ya kalleni ya ce cire min robar hancin nan Badi'atu na tsaya ina bashi hakuri tare da bayanin abinda aysa aka sanya mishi ita ya daka min tsawa tare da zare min ido ki cire min ita nace nasa hannu na kama ga zatona ina janta zata kare sai naga ashe doguwa ce sosai jikina ya dauki rawa don na ji tsoro ya ce figcta kawai da sauri ki wurgar da kyar na daure na karasa janta ta lito ina goge mishi dan jinin da ya biyo bayanta sai ga Gali ya shigo yana gani ya ce lah lah lah irin abinda zaki rinka yi kenan Badi'atu? To lallai kuwa yau zaki bar asibitin nan ba kuma zaki sake zuwa ba sai ya warke ya zo ya sameki a gida, na ce ka yi hakuri Gali, Gali ya murtukc fuska ya ce ba zan yi ba, dauki jakarki ki fita daga nan na soma yin kuka ina bashi hakuri ya ce fita kawai wato ke ga mai miji duk abinda yake so sbı zaki mishi ba kya tunanin abinda hakan zai iya zama na ga da aka gaya miki abinda ya sameshi suma kika rinkayi ana kwara miki ruwa amma yanzu ya dawo ba zaki taimaka a ga ya samu lafiya ba sai dai ki yi mishi yanda zai ji dadi ya isa Gali in ji Muktar Gali ya ce a har da magana kake y1? Lailin nata ya zama biyu ta saka ka yi magana na kuma kamata ta zare maka robar da likita ya ce kar a cire. Baba babba ya dawo daga sallar Azahar yacc me ya faru ne? Gali ya ce laifi ta yi baba nacc ta tafi gida shi ne take kuka, Baba ya cc to ka yi hakuri Gali ka barta tunda na sa baki, ya cc to ya fita ya kira likita ya zo ya duba ya ce a barshi kawai sai a rinka bashi ta baki da cokali amma banda abinda zai sashi tauna mai karfi na ce kenan zan iya tuka mishi tuwo mai laushi, ya cc kwarai kuwa mika hannu na kawai na yi na surn jakata da sauri na nufi inda motata take ina isa gida kicin na nufa Joda ta biyoni, yau dai da alama maigidan zai fara cin abinci? Ina murmushi nace kwarai kuwa Joda sai dai kin san yana da matsalar tauna shi ne nakc tunanin abinda zan girka mishi ko in yi mishi semobita nc? Tacc ai kuwa ina ganin tuwon dawa miyar kuka zai fi sai a yi shi mai taushi kwarai, miko min tukunyar kasar can sai in yi mishi tuwon ke ki yi miyar don mu yi sauri, nace to Joda da naman kaza na yi sanwar miyar sai da ta nuna ta farfashe na tsame kashin ta sannan nasa maburgi na kada miyar na barta ta nuna ga kuma 'finnishi fish. soup' dana shirya nishi sai da na yi wanka na shirya tsaf yau ne ranar farko da na yi kwalli tunda naga wasikar da Muktar ya bar min watanni bakwai da suka wuce, na fito sai kamshi nakc yi Joda ta kalleni ta ce kwanciyar hankali dai shi ne wani abu gashi dai jinyar mijinki kike yi amma har kin fara murmurcwa haka Alhaji babban ma na yi murmushi kawai na kwaso kayan abincin Muktar da kuma nasu Gali wanda mecu cikin gidan suka yi muka isa asibiti wasu bakin abokan Muktar nc a aicki muka gaisa suka yi sallama suka tafi Joda ta gaisheshi itama ta fita na matsa kusa dashi zan fara bashi finnishi fish soup din sai ya kalleni yace abincin ma a daure zanci? Naje wajen hannun nashi mai lafiya dake daure na kwance ya yi kokarin tashi zaune ya ji ba zai iya ba sai na sanya mishi filoli ya jingina a jiki ina bashi miyar da cokali yana sha Gali ya shigo ya ganmu ya ce ai har kwanccshi kika yi? CIkins auri nace abinci zai ci yace oho In kin ga dama in ya gama ki sake daure hannun in kuma kin tausaya mishi ki bar hannun kawai ke zai fi shafa don ke kika fi kowa kusa dashi, Muktar va bishi da harara ni kam dana ga zai fita sai nace akwai tuwon baba cikin farin food flast din nan. Gali ya ce to an kawo min farfesun kayan cikin? Nacc e, ya tafi tas Muktar ya cinye tuwon dawar nan ya ce ban miyar in shanye na rinka diba da cokali ina bashi yana sha har ya shanycta na bashi ruwa kuskure bakinshi, ya koam ya kwanta daurc hannun ya mikeshi daidar inda ake daurewar nacce barshi kawai kaji ai ba ka dawwama a daure kenan ba. Gali ya sake shigowa ina fata dai ba hira kuke yi ba?
Tunda kin san har yanzu ba a baiwa Muktar umarnin yin surutu ba, kai Gali in ji Muktar cikin sauri Galin ya katscshi in ka yi magana ban koreta daga asibitin don ta sanyaka ka saba doka tunda in ba ita ce kusa da kai ba duk abinda ake yi baka tsoma baki ni kam na kwashi kayana na yiwa Muktar sallama zani jami'a daukar karatuna sai na dawo ya gyada kai saboda tsoron masifar Gali tunda aka baiwa Muktar izinin cin abinci mai saukin tauna kullum cikin shirya mishi garar abinci nake kala-kala kullum kuwa na kawowa Muktar abincin dana shirya mishi shi da baba, don larc nake musu baban ya rinka sanya min albarka kcnan, ran nan kawowa Muktar din abinci ina bashi sai ya kalleni ya ce kishinki nake yi Badi'atu, sanda nake Cikin jejin nan in na tunaki sai inji wani irın ciwo a cikin kirjina in ji kamar in farkc kirjin nawa in ciro zuciyar dake damuna da ciwo in wurgar da ita in huta da azabar da take gana min, na cc kai Muktar ba zaka hakura da magana kaja bakinka ka yi shiru ba sai Gali ya shigo? Ya mana masifa ko ya koreni tukuna rabu dashi kin ji Badi'atu kin san shi Gali bai san soyayya ba balle ya san yanda masoya suke ji, na yi murmushi nace Muktar kenan Gali mutumin da ake shirin daura mishi aure nan da 'yan watanni shi ne zaka ce bai san so ba? Muktar ya langabar da kai gefe daya nuna alamar tausayawa yace aiya ai auren doie za a yi mishi Haushi da takaicI suka turnikeni har ban san sanda na gallawa Muktar harara na kuma ja mishi wani dan banzan sakı ba nace wato ku dukanku aurcn dole za a muku? Ya ce a'a ai ni ba auren dole aka yi min ba ni dama auren gala nake cewa babana zai yi min yana cikin gaya min tsakanin ali da yarinyar da za a aura mishi sai ga Galin ya shigo gaba daya ni dashi muka yi tsuru-tsuru sai bin Galin da kallo muke yi muna sauraron irin masifar da zai yi tunda ya kamamu muna maganar sai da ya gama abinda zai yi ya nu kofa zai fita sai ya ce kai ku yi zanccnku tun shekaran jiya da aka yi hoto dama likita yacc in gaya maka komai ma kana iya yi da bakinka ko da kuwa launar kashi ne mantawa na yi ban gaya maka ba, haushi ya kama Muktar ya cc kai dai mugu ne maketaci kawai Gali ya yi murmushi ya fita ya barmu. Ina sonki Badi'atu kin yarda? Ya tambaycni nace na yarda mana Muktar ran nan duk abincin dana shiryawa Muktar da nama ne don kuwa shi mutum ne ma'abocin cin nama tun ma ba kaza ba, ranar Lahadi ran nan tunda naje na baiwa Muktar abin karyawa na dawo na hau gadona na kwanta ban farka ba sai wa jcn sha daya da rabi na safe na tarar tuni su Barratu sun soma aikın abincin rana sia da na karya sannan na shiga kicin wajen karfe daya na soma aikin abıncin Muktar ke nan suka ce min sun kammala nace to ku je ku kai musu in na gama nashi zan tafi dashi suka cc min to. Kwallıya sosai na yi bayan gama girkin na zuba wara-warai da zobuna ina kamshi lokacin dana isa asibitin na tarar kuma ana cike su Naliu, Umar, Uzairu da abokan Muktar daga Kaduna ga baba su Gali ma ya zo tare da mahaifiyarsa Baba Sabuwa ina shiga ta tarei cikin fara'a da barkwanci Allah sarki Badi'atuna miji ya dawo kuka kuma ya Kare, gaba daya aka yi dariya, ni kam kunya ta kamani na sunkuya na gaishesu cikin girmamawa na tarar suna hira da aka natsa sai babansu Gali Alhaji Abdulwahab ya ce muna jn ka Muktar. Muktar ya ce baba ba nike tukin jirgi ba ai ni sojan kasa ne ni dai akwai aikin da ya sa na bisu wanda na sirrinc jirgin kuma ma bana kai hari bane, muna shawagi ne a yankin dake hannun 'yan tawaye sai suka harbo jirgin namu ganin da na yi geien jirgin ya kama da wuta ya sanyani yin amfani da, rigar lema na ficc daga ciki bayan na kasa taimakon Balogun saboda irin kidimewar da ya yi 'yan second kadan ne kawai da ficewata jirgıin ya tarwatse ina ganinshi saboda na yi kokarin ganin na fita lare da Balogun iska ma sannain karfi dake tsananin kadawa a loacin shi yá sa sanya ban sama saka a kusa ba na lada Cikin wani munmunan daji dake tsakanin iheria da kasar SierraLeone na yi nisa kwarai ga shi inda na saukan babu sabis na yi kokarin saduwa da sansaninmu n gaya musu abinda nake ciki babu hali tilas na shiga yawo cikin dajin nan ba ba ina ncman inda zan samu hanyar sadarwa, ka dai sauka lafiya kenan in ji babansu Gali. Muktar ya gyara zama ya ce lafiya kalau na sauka amma tun kafin in wartsake daga bakin Cikin halin da na samu kaina ga kuma nadamar rasa abokan aikina da na yi cikinsu kuwa iai da Balugun mutumin da tun muna N.D.A. muka saba da juna sai kawai na bude ido naga wasu namun daji sun kewaycni suna kokarin su fara yagata ta ko ina ya dan yi shiru kadan sai kuma ya yi murmushi ya ce baba ko kadan ban san zan sakc dawowa gida arayc ba, duk kokarin dana rinkayi akan rayuwata na rinkayi ne ina addu'ar Ubangiji ya karb1 rayuwa1a a inda za a ga gawata a dawo da ita gida ku ganni don ku samu kwanciyar hankali wannan shi ne ya hanani iya yin hakuri in kyalc dabbobin da suka yi ta bar/anar cinyen Cimma burınsu amma wani lokaci idan azabar yunwa da bakin ciki gami da kadaicin da nake ciki suka addaben sai in ga to ai in na mutu na huta da duk wahalar da nake ciki sai kuma in tambayi kaina anya in har babana bai ganni a shimfide gabanshi babu numfashi ba zai hakura da nemana? Kwanaki ashirin da biyar ina yawo baba kafin Allah ya kawo ni inda na smau na yi magana da sansaninmu na gaya musu ina nan a raye na kwantanta musu yanda yanayin dajin da nake ciki yake a lokacıin nan kuwa na kai matuka wajen wahala raunukan dake jikina ma kadai sun addabcni gashi bani da kayan fada harsashi ya kare ni kaina karfina ya kare, karlin hali kawai nake yi ina amfani da 'yar wukar dake jikin bindigata na wuni na kwana ina jiran ganin anzo daukana ba a zo ba na tabbatar ba a gane inda nake bane, na rasa yanda zan yi ni ba abin in canza wuriba ina tsoron kar in je inda babu hanyar sadarwa gashi inda nake din akwai wasu irin shakiyan birurruka in guda daya ya ganka sai ya wuce kamar bai ganka ba baka ankara ba sai ka ganshi ya yiwu gayyar yan uwanshi su zagayeka, ganin halin da nake ciki ya sanyani yanke shawarar hawa wata katuwar bishiya mai duhuwa sosai na zauna na hakura na zauna ina gayawa Ubangiji karfina ya kare ya Allah babu wani taimako da zan iya yiwa kaina sai yanda ka yi dani Allah, a wannan bishiyar na wuni na kwana gari ya waye wajen karfe tara na sale sai naga kamar wulgawar mutum abinda ban taba gani ba cikin kwanakin nan a zuciyata na yi nagana dasu safiyar sun tabbatar min ba a ganc inda nake ba, juyowar da mutumin ya yi sai naga kamar Gali sai kawai na yankewa zuciyala ko aljaninc ya zo min cikin siffar Gali zan iya mika kaina gareshi sai na kira Gali bayan na karanta addu'o'in neman isarı kowa ya yi tsit kallon Muktar kawai ake yi sanda yake bayar da labarin nan kowa kuma yans fadin albarkacin bakinshi ni kam ajiyar zuciya na yi cikin zuciyata ina yiwa Ubangiji godiya da ya kubutar da shi daga musibar daya fada Muktar ya soma samun laliya sosai duk aikin da aka yi mishi an yi shi cikin nasara ya yi kyau sosai nan da nan ya soma murmurewa, yana maida jikinshi satinshi uku a asibilin ran nan na dawo daga jami'a sai na zarce asibiu tun kafin in je gida wata mace a samu a dakin nashi suna hira tana ganina ta mike wai dama tafiya zata yi ina ciki muna magana sai ga Titi ta shigo suna cikin gaisawa Uzairu ya shigo sai ya ce mishi yiwa Titi rakiya in akwai abinda ya kawota ta gaya maka na galls mishi harara bayan fitarsu na yi tsaki nace dama ban san komai bare ya yi nurinushi ya ce me kiak sani zo ki gaya min yana shirıin kanmo hannuna sai aka turo kofa gaba daya muka juya don ganin mai shigowa wata farar maccce yana ganinta ya ce Hello Juli sai yau kıka ga damar zuwa dubani? Ya nunoni da hannushi Meet my wifc Badi'atu ban jira na amsa gaisuwar da take min din ba na suri jakata na tafi gida ban sake dawowa ba abincin ma da nake mishi ban yi ba washe garima haka ina kwance a dakina sai ga Gali, Badi'atu wai ki zo mu je tare in ji baba, na yi maza na tashi muka tafi a motar da yazo na shiga dakin Muktar ni kadai nacewa Gali ina baba ya ce yaje sallah dama Muktar ne yace in zo in dauko mishi ke ya ji abinda ya sa bakya kawo mishi abinci ba baki zo dubashi ba nace ai karuwanku suna zuwa su rinka kawo abincin mana ya ce haba Badi'atu ana fada a asibiti ne? Nacc me' zar hana ai na rantse Mul1ar zai gamu da bacin rai irin wanda bai taba zato ba ba dai ya ce shil na-inanmajo ane? arai ya kama naman cinyata ya matse na kwallara kara mat tsane ai saboda zafin da na ji na kuma shiga kuka baba ya shigo yana jan carbinshi yana ganina ya tsaya cikin kaduwa menene ye faru? Ina share hawaye nace mishi baba Muktar ne ya mintsineni ya dauke aiin fata, akan wane dalili? Ya juya kan Muktara hankali ya ce zagina ta yi ta zagcka ta ce me? Ya ce ce min ta yi nsmamajo. Baha ya tunzur ya ce an ce maka na-mamajon shakivancin banza shakiyancin wofi.
In bata ce maka na mamajo me zata kiraka Gaya min sunan ya kake son sanya maka? Ai ban san shakiyancinku ya kai haka ba sai bayan faruwa wannan abin Galiyana makale bayan gadon Muktar ya ce amma baba abokan aikine kawai baba ya kara tunzura ya ce kai Gali ranku zai baci in kuka ce zaku kawo min rainin hankalia abokan aikin daka kawo min da aka ce na Muktar ne? To bari ku ji da kyau ko bayan ranmu kuka shigo mana da shege cikin zuri'armu bamu yafe ba, dama jira nake yi a fita daga asibiti mu gamu daku tsawon lokaci baba yana fada da ya dan saurara sai Muktar ya ce ka yi hakuri baba na daina da izinin Allah bayarn sake ba na tuba ina rokon Allah ya yafe min kuma don Allah ka yi hakuri ka yafe min bacin ran dana sanyaka nan da nan sai kuma baba ya bar fushi ya shiga sanya musu albarka, na ce uh baba da sauri ya juyo gareni menene Badi'atu? Na ce saura abin nan kalin in ada sai aka yi sallama dashi ya fita cikin sauri Gali ya tambayeni da me zaki gaya mishi? Na yi murmushi na ce dama zance mishi ne kuma shan ruwan London menene ruwan London? Na ce tä farin dokin nan Gali yace kanki daya kuwa? Kina so ki ja mana bacin ran baba ne? Muktar kuwa kafa min ido ya yi yana kallona da alama nasa abin yi ya yi na juya zan tafi sa1 ya ce ina zakı? Na ce gida baki wuce ba kenan? Ya sake tambaya na ce me ka yi da zan huce? Gali ya yi sauri ya ce ai sai ka bata hakuri kawai don a zauna lafiya kasan an ce wai durkusawa wada ba gajiyawa bane. Muktar ya ce to ki yi hakuri Badi'atu' yan mata dai kına yi na ce bani basu na daina ke ni zunubi nå gangacina, duk zan daina abinda na gani da idona yana da yawa kin ji? Na ce giya fa? Ko ita ba ta ganganci bane? Galiu ya ceda daina ambatan sunanta kika yiu kar baba ya ji ki Muktar ya ce barta kawai Gali so take ya ji naga kuma shi lamarin duniya al'a hankali ake binshi me zaki shiryo mana na abinci? Na yi kunyar gwasaleshi tunda na ce na daina na ce me kake son ci Muktar? Ya yi murmushi ya ce ni baki san kunyar da kike bani ba idan kina rangada min sunana a gaban babana na yi kamar ban ji ba don na san magana kawai yake nema kwanaki talatin cif Muktar ya yi kafin likita ya yarda zai sallamemu shima don Muktar din ya matsawa likitan ne da tambaya zaka sallameni ne likita ko kafi so in gudu in bar muku asibitin? Baba babba yana hira da Brigedicr KabirIsyaku wanda ya dawo daga Liberia a dalilin raunukan da ya samu ni kam ina jinsu ina kuma aikin harhada kayayyakin mu da suka tara tamkar mun shekara a asibitin sai ga Gali ya shiga da saurinshi yana rike da takardu a hannunshi kai Muktar sun fa kafe kan sai na sake yin hutu nan kalin su sanya hannu a saliamar wai suna son su kara ganin hakarkarinka da haba tukuna sai kuma su ragc maka bandein dake hannunka Muktar ya yi tsaki ya sauko daga gadon suka fita tare da Gali suka nufi wajen yin hoto Brigedier ya bisu da kallo sai da suka fice ya dawo da kallonshi cikin dakin ya ce baba Gali jarumin yaro ne na yi sha'awar ya bar aikin da yake yi, yazo mu bashi kakin soja ya tayamu zaman bariki ya shiga baiwa baba labarin jaruntakar da Galin ya nuna wajen neman Muktar inda ya tabbatar wa Baba cewar Galin ne mutum na farko da ya fara ficewa daga cikin helikoftar dake shawagin neman Muktar ya sauka cikin dajin nan a lokacin da shi din ya bada umarnin a sauka baba ya yi murmushin jin dadi ya shiga baiwa Brigedier labarin yanda Muktar da Gali suka taso suna kaunar juna tun suna 'yan yara yanda suka zama dalilin shiryawarshi da Alhaji Abdulwahab bayan sun kasance kwatar dake tsakaninsu takan hadasu rikici gashi a yau bani da wani ain da ya wuce Alhaji Abdulwahab isawon lokaci yana bashi labari ya ce ba zai manta be rikicin karshe da suka yi akan kwatar nan nuna cikin sa in sa ana bamu hakuri sai wani dattijo a lokacin ya cewa mai basu hakurin kai ka kyalesu su yi musu abin kunya ku rinka kira musu 'ya'yansu suna rabasu rigima baba ya ce shi dai ran nan tunda ya shiga gida bai sake fitowa ba sai da sallar isha'i saboda lokacin duhu ya yi don kunya ya JC ya samu dattijon nan ya bashi hakuri sai dattijon ya Ce mishil ai ya kira Muk tar ya sanyashi ya kwashe kwantar ya kumna gaya mishi tunda tana hada iyayensu rigima, to ya dauki nauyin kwasheta duk sati, su baba suna ta hirarsu nima ina aikina har su Muktar suka dawo Gali yana murmushi hankali ya kwanta yau su Badi'atiu zasu gida sun yi sallamar? Baba ya tambaya Gali ya amsa E baba, ya ce to ai shi kenan ni kam zan taii dama na tsayar da Umar in an yi sallamar sai ya kaini gida na yiwa Baba sallama yana ta samun albarka su Muktar da Brigedier suka yi mishi rakiya shima Brigedier daga can ya tafi Galima saukemu a gida kawai ya yi ya ce shi kam zai nufi Zaria ya yi kwana biyu sannan ya koma Legos inda yake aiki akan iyakar Nigeria da Benin kasancewarshi costum tunda Muktar ya fito daga wankan bayan isowarmu gida ya fita falonshi don ganin masu sallama dashi bai sake samun lokacin kanshi ba, saboda jama'ar dake zuwa mishi murnar dawowa gida lafiya har dare nima ban sake ganinshi ba duk girkc-girken da nake shirya mishi ina aikewadashi ne can atrc da wanda su Barratu suke yi don jama'a da daddare bayan na yi sallar isha'i na yi wanka don Muktar karo na farko dana yi nufin bin Muktar dakinshi don faranta mishi rai rigar barcin da na sanya wata 'yar shimice kawai kamshi sosai nake yi lokacin dana shiga dakin Muktar ranar farko dana hau gadon Muktar na kwanta na kuma ji dadin yin hakan har barci ya daukeni bai shigo ba, ban san ma lokacin daya shigo din ba, farkawa na yi na ga Muktar yana sallah, na mika hannu na dauko agogonshi dake ajiye akan dirowar gadon na duba lokaci hudu da rabi ne na mayar na ajiye na gyara kwancyata na koma barcina sai da aka yi sallar asuba ya tashen, tashi ki yi sallah Badi'atu ki shirya cikin sauri ki rakani Zaria. Nan da nan na warisake na cc Zaria Mukta? In ce ko lafiya? Ya ce lafiya kalau t unda na dawo mahailiyata baia zo ta ganni oa saboda kawaicI irin na iyayenmu zan je mu sadu sannan na yi wa Ubangiji alkawari zan je in cikashi na ce to dama zaka karya ya ce a Zaria zanu karya sallah kawai za ki yi ki yi wanka ki zo mu tafi tun mutane hasu fara zuwa sun tsaremu ba. Na ce to na idar da sallah na yi wanka na yi shafa sosai, kwaliyar da na yi ba wata mai tsasada bace amma tana da ban sha'awa Fwnrai, rigar leshi

1 Comments On NAGA TA KAINA 2 and 3
avatar
aisha-5-5-1

2 years ago

Reply

Thanks

Please Login or Register in order to submit comment