Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kudin da na bashi ya ce kai Uzairu da son kudi saukın abin dai jarumı ne zai iya nemansu sai da muka biya na yiwa ma tar Umar barka sannan muka wuce muna isa gida su goda suka tarycmu cikin murna Daniel kuma ya kawowa Muktar littafi mai dauke da sunayen mutancn da suka zo baya nan da daddare ganin yawan mutanen dake tare dashida na yi wankana sai kawai na yi kwanciyata a dakina wajen goma da rabi Muktar ya shigo dakin cikin shirin kwanciya yana dora kaladarshi ya jawoni jikinshi ya dora bakinshi kan nonona guda daya hannunshi mai lafiyar kuma yana kan dayan yayin da ya rungumeni da hannunshi mai bandejin gaba daya ya kidimani, na kasa tsayawa wun daya sai zillo nake yi ina bashi hakuri da kyar na samu ya sakeni yana kallona cikin murmushi na ce gaskiya Muktar yau kam a'a ya yi murmushin shagwaba ya ce yi hakuri Badi'atu ni kam e, zan yi magana ya Earn kankameni a jikinshi come on Badi'atu kar ki zama raguwa mana 2 wuce ki ce jIya kaza da kaza ba na ce a'a to kullum De? Yace e. mana in dai naga zna iya zo ki ji? Yand Rokarn. Juyo dani in fuskanceshu kin dai san juyawa iuji baya tu.ou kyau? Na ce uh, to juyo nan ki gani da haka ya shawo kaina na hakura na bashi hadin kai, watanni shida da dawowar Muktar ina zaune gaban madubi ina shafa mai tare da kallon katon cikin dake gabana Muktar ya fito bandakin dake dakin yana goge hannunshi da tawul kananan kayanä dana jika a jiki ya wanke min ya kalleni ya ce Badi'atu an ya cikin nan bai wuce lissafin da dake mishi ba kuwa?
Na kalleshi na ce to ya kai nawa kai a ganinka? Ya dan karkata kai ya kara kallonshi ya ce wata takwas na yi murmushi na ce to kai kuma wa tanka nawa da dawowa? Ya ce shida na ce ato, ya miko min riga ina sanyawa ya karbi tawul din danake daure dashi ya mayar mazaunnshi ya dawo na ce Muktar satin nan ne fa bikin Asma'u Adam ya yi amza ya sha mur ya ce babu inda zaki da wannan cikin yanzu ke kin ga yanda kike ma kuwa? zani daurinaure Anti zata je musu biki shi kenan ya wadatar ban yi magana ba na dai zobara baki alamar ban ji dadi ba ya kalleni yana tambayata ga jakarki ko kuwa in rike miki? Na ce uh uh bari ita na karba asibiti muka nufa yin scanning saboda Dr Lami ta ce bata gane kan awon da take min ba ina kwance kan gadon asibiti ana ta goga min wani abu a ciki likitoci biyu tare da Dr. Lami suna kokarin gano abinda computer take.nuna musu tsawon lokaci suna kokari kafin suka tsaya daya daga cikinsu ya ce 'yan biyune duhansu maza sai dai daya daga cikinsu hannu ukune dashi, dayan kuwa cewa ya yi.a'a shi wannan hannun a ganina zaman kanshi yake yi, 'yan biyune da kuma hannu daya daban, kafin in wartsake daga faduwar gaban dana samu sai kawai na ga Muktar ya fige soket din ya kashe na'ura, dakata yallabai in ji daya mutumin Muktar ya ce a'a a barshi kawai to in kuwa wani abu ya laru babu ruwanmu in ji likita. Muktar ya wulwulo wani irin ashar ya kunduma mishi na razana har ban san lokacuin da na tashi zaune ba don ban taba jin shi yana yin ashar ba, ya kamani ya sauko dani da ka yi hakurı an sake yin scanning din don mu gani in Ji Dr. Lamı ya ce a'a a barshi kawai zo mu Badi'atu ya rike hannuna da hannunshi dama na hagun kuwa yana rike da jaka har muka isa inda ya yi parking ya bude min kofa na shiga na zauna ina kuka ya rufent ya juya wajenshi shima ya zaune yana tayar da motar basu 1ya komai ba wadannan likitocin kin taba ganin mutum da hannu uku? Y an abu kazan uba ya sake wani ashar din na ce to mu koma mana su gano ko meye? Ya ce bana so na barwa Allah al'amarin kuma kema gareshi ya kamata ki dogara ki daina wannan kukan da kike yi cikina ya shiga wata na takwas a lokacin nan girman cikin ya kai matuka har ba a magana gaba dayan hankalin Muktar a kaina yake a wannan lokacin ne ya shiga shirye-shiryen haihuwata ya gyara, dakin dake kusa da nawa ya zuba kayan yara tun daga gadaje har kayan wasa komai bibiyu ya saka a wannan lokacin hatta abincin da muke ci ni dashi shi yake mana sauran mutuncin gidan kuwa Barratu ke musu ina zaune a kasa gaban Muktar latsa kumburin kafafuwana yake yi me suka ce game da kumburin? Na ce wai babu damuwa sai dai yau ma likitan da ta min awon ta sake yin magana wai in sake yın scanning Muktar ya zuba min ido Badi'atu ba na ce a'a ba? Na ce e, ya ce to na sake cewa a'a kuma kar ki sake min maganar kina tsammanin akwai mai canzawa Ubangiji shirinsa ne? Na ce a'a ya ce to shi kcnan kina Zuwa awo don ban iya ba ban san komai game da yanda ake kula da lafiyar mace mai juna biyu ba haka nan ban iya karbar haihuwa ba don haka nake kai ki don kula da lafiyarki ke da abinda ke cikinki amma ba don su shiga cikin lamarin da ba nasu bane, to ya shiga matsa min kafafuwan yana gaya min in Allah ya yarda lafiya zaki haifan mana 'ya'yanmu suma kuma laliya na ce Allah ya sa ya ce amin Daniel ya shigo yana gayawa Muktar an yi bako daga Zaria ya ce ya shigo dashi ya juya ya fita sai gashi atre da Saminu. Muktar ya daga ido ya kalleshi ya ce Saminu yau kuma wani shakiyanci ne haka? Sai ka turo an yi ruaka iso ba zaka yi sallama ka shigo ba.
Saminu ya ce ka yi hakuri Yaya shi mutumin ne ya tsayar dani wai sai ya gaya maka. cikin ladabi ya gaida Muktar nima ya gaishcni na kira Barratu ta kaow mishi abin tabawa yana ci Muktar yana tambayarshi lafiyar mutanen gida yana gaya mishi, wato kai daka dage sai ka zama dan sanda ko? Saminu ya yi murmushi na zo gdia baba take ce min wai ka samu Police Academic ta nan Zaria na ce hala rike kulkin nan nasu ne yake burgeka don akwai wani dan sanda da da yake yawan zuwa kofar gidanmu kullum da rullum nake ganinshi Saminu da bai san inda zancen Muktar ya nufa ba ya tsaya yana gayawa Muktar dalilınshi na son zama dan sai da ni kam ina jinsu sai da ya gama sai Muktar din ya ce mishi yana da kyau Saminu dan sanda ai abokin jama'a yaya baba? Saminuya ce shine ya aikoni wai in gaya maka an sanya bikin Yaya Gali da Nuwaira 21 ga watan Sha'aban shi ne ranar daurin aure wai in kuna da magana sai ka zo ka sameshi cikin sauri Muktar ya ce bamu da magana saminu sai dai Zan zo godiya yaushe ne watan zai kama?
Na ce gobe Muktar ya tashi va shiga dakinshi ya to wasu laliyayyun shaddoji kala uku yana kaje ka bada dinki ka ei biki ya kuma bashi dubu ashirin wai ya biya kudin dinkin. Sami nu ya yi godiya ya tashi ya tafi fitarshi ke da wuya ya danna lambot in Galia can London, Allah ya ja zamanin ango abinda ya fara ga'a mishi kenan ban ji abnda ya ce ba sai na ji Muktar ya ce mu ture zancen wasa Gali yanzun nan Saminu ya bar gidan nan, ya yı misbi bayınin abinda ya kawo Saminu, shiru ya yi yana sauraron abinda Galin ke fadi sai ya ce e, bamu san abinda ya dace damu ba kuma iko da fin karti da ka ce iyayen nu suna nuna mana gata ne, ba 2amu kara gane hakan ba sai a ranar da muka rasa masu yi mana irin wannan gatan a hanyar nuna isuwarsu a akumu bi kam gobe zan isa Zaria Zan je in tsaya n ga an yi komai ruwanka ne ka is gida a yi biki da kai in kuma ka ga zaka tsaya ka nuna musu sun haifcka amma basu Isa da kai ba to shi kenan sai dai abinda nake so in tuna maka shi ne addu'o'insu da albarkar da suke sanya mana sune jagorar nasarorin mu a rayuwa ban $an me Galin ay ce ba na dai ga fuskar Mukiar ta nuna alamar farin ciki sai naji ya ce to ai ni yanzu ma baka Sa damuwata ba ya shiga basni lahnriu iaiun da nake ciki ya dan yi shiru yana sauraro sai kuma ya ce ai ni asalin nauyin Badi'atu dana sani shi ne kilo arba' in da biyar da digo uku to amma a yau nauyinta da aka gwada shine kilo saba'in da daya tana kuma da sauran sati uku zuwa hudu nan gaba kafin ta haihu, kaga kenan babu mamaki ta cike kilo dari Koda ban sani ba Gali dariya ya yi kafin yayı magana, don shima Muktar din murmushi ya yi, sai ya ce a'a na san nauyinta na farkon zuwanta gidan nan mana ai kasan gwanacc kwarai wajen horon miji da yunwa, awancan lokacin da take yin girki ta cinye ita kadai ni ta hana ni nakan barı sai ta gama cinye abincin natata Roshi sai in sa hannu in sureta in je in do:ata a sikeiin gwada nauyi in nuna mata matsayın nauyinta ita da abincin data ci ta koshi, sannan in sauketa nima in hau in nuna mata nawa nauyin a ban ci komai ba, in ajin yunwa don ta san abin kawai na Allah ne ba wai yawan ci banc, dariyar da Galiya yi ba karamar ba ce, don sai da na jita a inda nake zaune suka gama maganarsu ya aj!ye wayar ya juyo ya kalleni, yana dariyar zolaya, ban da ia kai na ba kuwa Badi'atu? Cikin sauri na tambayeshi da aka yi me? Ya ce to ga bikin Gali ga halin da kike ciki ba sai na gaya miki matsay in Gali a wurina ba kin san komai na ce me damuwarka? ya ce zan so zuwa bikin tare da matata zan so ace kece zakı hadamun kayan auren da zan shrya mishi don ki hada min komai kamar yadda aka hada naki na ce in ai don wannan ne baka ga ta kanka ba Muktar zan hada kayan aure zan bika bikin amininka in ma na haihua a can bai baci ba a gaban yayenmu ne, ya yi murmushin farin ciki ya kwanto da kanshi jikina.
Washe gari Muktar ya nufi Zaria nima na dauki matar Major Amadu ta yi min rakiya zuwa kasuwa don sayayyar kayan aure Gali kwana uku Muktar yana Zaria, nima ina gida ina aikin sayayya, muka kammala komai na hada komai yadda aka yi nawa, hatta Zinaren dake cikin kayan auren irin nawa ne haka yawansu ma daidai da nawa ne, da daddare Muktar ya dawo Allah ya saka miki da alheri abinda ya gaya min kenan bayan ya gama kallon kayan ranar itinin ina isa Zaria da kayan auren Gali tare da llari maar Major Amadu da iyalan gidana duk sai da su baba suka ga kayan Sannan su Anti da Hajiya Murja suka nuka kayan ga iyaycn Gaklt don su shirya kaiwa gidan Amarya? Wasiie gari da safe muka nufi Soba ni da Antina da ilari saboda na ji kewar iyayena tun zuwan da Suka yi ganin jikin Muktar bamu sake saduwa ba, ran nan kuwa a gidanmu farin cikin da aka yi na ganina ba kadan bane, ana iin labarin zuwana gidan ya cika da makobta muka yi' ta hira da daddare kuwa s$ai da muka 1asa kwanon abinCin da zamu ci saboda yawan abincin da makwabta suka tara mana Hari ta ce wato dai Badi'atu har yanzu iyayenmu suna nan da irin wdlifidi Katar ? Na ce kwarai kuwa babana kuwa wayyo Allah kamar ya lasheni don dadi kwana daya muka yi da zmau yi sallama da baba sai ya ke ce min wannan aiken da mijinki ya baki ya ce ki kawo mana kadan ce kwarai akan irin aiken da yake mana don haka in kin je gida godiya sosai za ki yi mishi, na ce to baba. Mun dawo Zaria Anti ta gama shirya kayan sa lalle wanda shima aikin Muktar ne har dani aka nufi Hunkuri kai kayan saura kwana biyu a daura auren ni da Hlari muka je ganin sabon gidan da Gali ya fara ginawa ya bar aikin shima Muktar ne yake aikin gamashi komai ya kammala ya kuma yi kyau kwarai a lokacin da muka je kwayayen fitilu muka tarar ana ta aikin daurawa ana gobe daurin aure da daddare na dawo daga Hunkuri inda na je kawai amarya kayan da na bayar aka dinka mata na cin bikin shima umarnin Muktar na cika gajiya ta hanani karasawa gida na hau gadon baba Sabuwa na yi kwanciyata da nufin hutawa anan barci ya daukeni ni dana kwanta tun takwas ban farka ba sai sha daya na tashi zaune ina salati na fito falo, baba Sabuwa da wata mata su biyu kin tashi Badi'atu? Na ce e, me kike so na ce gida zani ta ce a'a ai sai mu kwana kawai don kuwa dare ya yiı na ce to zan yi wanka, ta ce to ta zo ta shiga bandakinta ta shirya min ruwa na yi na fito na yi sallar shafa'i da wutiri ina addu'a sai na ji ta ce in kin idar fito nan Badi'a ni kadai ce, na shafa fatiha na fito na zauna ia shirya min tea ta miko min gasasshen naman rago mai zafi gashi yaji yaji na soma ci tana tambayata wai yaya naga Nuwaira don shekaran jiya ta tafi tana mura ta ce kalau dinta suna ta hidima da kawayena Muktar ya yi sallama a kofar falon cikin hanzari Baba Sabuwa ta amsa tare da bashi 1zinin shigowa ya shigo Gali yana biye dashi, na rike baki cikin murmushi ina kara jawo kayan cin akusa danı, Baba Sabuwa ta rage fara'a ganin Gali. Na ce angon ya iso ne? Basu amsa ba, saboda suna cikin nutsuwa, kwarai Muktar ne ya fara gaisheta kafin gali da suka gama gaisawa sai Muktar ya ce ku yi hakuri Ummaa hazo ne ya hana Gali isowa shekaranjiya sai da asubahin yau bata amsa ba yana cikin yi mata bayani babansu Gali ya kirata ta tashi ta fita suka dan sake. Yaya dai Badi'atu? Muktar ya Tambayeni na ce kalau ashe ango ya iso? Muktar ya yi murmushi ya ce ya iso har mun sanyashi a lalle, na ce haba gaskiya na ganshi yana kyalli. Gali ya dan yi murmushi ya sunkuyar da kanshi kasa kema wai sai da kika zo wannan bikin? Sai da suka jira ta dawo sannan suka yi mata sallama suka tafi. Washe gari tun sassafe na sha kwalliya cikin wani shegen leshi baki mai shara-shara da laushi ya sha duwatsu, gashibashi da nauyi ko kadan dinkin siket ne mai fadi da katuwar riga da aka yi ta tamkar malum-malum turmi biyu Muktar ya saya aka yi min amfani da yadi bakwai na baiwa 'yar gidan Wasila yadi ukun, na yi matukar yin kyau ga zinarai sun kama jikina sai walkiya nake yi ina gama karyawa na nufi sashin baba karama don a can ake aikin bikin, ita baba Sabuwa sashinta ya cika da'yan uwanta wadanda kuma sunc iyayen Nuwaira, ina gaida baba karama na nufi kicin don in sa ido kan aikin da ake yi hidimar aikin sosai na shiga tamkar ba tsohon cikine a jikina ba duk. lokacin da Baba karama ta zo wucewa zaka ji tana ce min ki fa rinka zama Badi'atu in yi murmushi in ce mata tio kafin karfe daya aikin ciccika manyan kuloli da abinci muke yi ana kai wa wajen mutane ana zuba musu na ware wasu manya guda uku na shakesu da farar shinkafa guda daya na cikashi da soyayyen naman saniya guda biyu na cikasu da kunun gyada sannan na kawo wata katuwar kwalla na cikala da miyar tumatur wacce baba damna ka sanya ludayi cikınta sai ka debo naman kaji na hada na ce a kaiwa angwayc kafin su nuf
wurin daurin aure na dawo sashın baba Sabuwa na tarar da su
Antina da Innarsu Wasila da Hajiya Murja har da Hari suna wajen
na cc lah kun zo ashe kuna nan na tsuguna na gaishesu na ce
gaskiya Anti ba bikin Gali kuka zo ba nan ai dangin amaryane gaba
daya aka yi dariya na ce zo mu je Hari, Wasila ma tana can muka
taho tare na zo na shirya abincin da muka yi har da masa da miyar
taushe ya kuma sha tantakwashi da naman rago na jera kan wani
katon tirc na dauka na je na kai musu na ce akwai fruit salad da

41


zobo da kunun zaki har ma da alala bari in je in kawo muku, Henya
Murja ta ce ke Badi'atu samu wuri ki huta kin ga yadda kike digar
gumi kuwa? Samu Wasila ki sata ta kawo mana na ce a1 tana cikin
kicin ne zan dai turo duk wanda na samu. Kawai Baba Sabuwa 1a ce
in banda karfin halima wannan ciki na Badi atu in ta zauna a1 sau au
dagata. anti ta ce itama bhaka take, na yi maza na bar wurın don ban
son jin tonon asirin da take shirin yi min. Wajen karfe uku da rabi
na fito daga wanka na sake wata kwallıyar want leshin na s ake
sakawa sky blue dinkinshi irin na safen ne yan kunnayen dake
Jikina ma ba sune na yi amfani dasu a safiyar ba. Saminu ya le:ko
ina Anti Badi'atu? Wuce tana can ciki Hajiya Murja ta bashi um rni
ya miko min wani kunshi mai girma na goro da dabino murza
murza wai gashi in ji Yaya Muktar an daura auren Yaya Gali da
Nuwaira gaba daya muka ce Allah ya sanya alheri na tire na zu ba
na fito dashi inda iyayenmu suke zaune na ajiye musu a tsakar gi da
ma sai raba goro da dabinon akeyi ana sanar da Jama'a an dau ra
auren Gali da Nuwaira tsofaffi kuwa sai rangwada guda suke y1
Saminu ya sake shigowa yana fadin akwai ltyafar cin abinci yanzt a
Zaria hotel duk mai son zuwa ga motoci nan a ko far gida da
daddare ni ban je daukar amarya ba, baba Sabuwa ce ta hana ta ce
wai in dai ba so ake in je in haihu a hanya ba Den haka na zauna
cikin masu tarbar amarya su Wasila da su Hari suka tafi amarya ta
1so bayan sallar 1shai ga alama kuwa'yar dangice don kuwa jama'ar
da suka rakote ba kadan bane ta sauka a sashinta wanda aka vi
matukar kayatar dashi aka kuma nuna mata gata ta wajen kayatar
dashi da kayan alatu ko da yake Antina ta ce min gaba duyan abiada
na gani a wurin aikin baba Sabuwa ne na rike baki nuna alamar
mimaki na ce lallai baba Se buwa tana ji da ita. Anti ta rike baki ta
ce ai kanwar baba Sabuvar ne ta haifeta a hannunta kuma ta girma
don tarc aka kawoe ta y1 nata zaman daki data girma tä aurar da
ila ta baiwa kaninta abokin wasansu shi ne ta haifi Nuwaira na ce to
yanzu tana ina? Ta ce Allah sark ai tn nahuwar Nuwairan ta rasu
tausayi ya kamani na kara jin mamakin shakiyancin Gali na ce wato
dai Gali so ya y1 ya tsokano sama da tsinke da vake cewa ba zai aur
Nuwaira ba Anti ta ce rabu dashi ja'ir washegari a wurın liyafar

42

kuwa komai ya tsaru ango da amarya sai kyalli ske yi kana shiga wurin zaka gane irin ta'adin da aka yiwa turare kafin azo ina zaune gefen Muktar muma mun sha kwalliya anko muka yi. Hari tana kusa dani Major Amadu yana can gefenta don tunda ya zo daurin aure bai tafi ba. flari ta rada min a kunne ta ce kai wannan amarya akwai ta da kyau, dubi yanda ta zama cikin kawayen nata tamkar wata a Cikin taurarı, na yi murmushi na ce kin ganta ko? Ta yi.saurin amsawa e, na ce to kema dai sheda ce makaranciyar alkur'ani ce tunda a gabanki aka yi mata sauka, ta ce kwarai, na ce bayan haka tana da diploma a Home Management daga kaduna Polytechnic, ta ce eyc, na ce to auren dolc aka yiwa Gali ta rike baki nuna alamar yin mamaki, na ce amam fa nima fin karfin Muktar aka yi aka bashi ni, ta kyalkyale da dariya ta cc ke kice abotar tasu ta yi matukar daccwa na ce uh kwarai kuwa, ta ce to amma fa babu laiti suna da biyayyar iyaye na ce c to da wannan kam, kawar amaryace ta mike take karanto tarihin amaryar lokacin da na ji wata irin masokiya ta sokc sai da na ce wayyo Allah na saurin abin Muktar ne kawai ya ji cikin hanzari ya juyo gareni menene Badi'atu? Na ce bana jin dadin zaman kujerar ta matseni dubi duk matan da suke wurin nan Muktar ni kadaice mai katon ciki dukansu kwalliyarsu gwanin sha'awa da sauri ya ce min wa ya ce miki kwalliyarsu tafi taki kyau? Katon cikinki abin takamarki ne, don kema kowa ya ganki ya san mijinki yana sonki. Ni in kika kyalcni ma sai in ce miki dukan su sha'awarki suke ji, na dai yi murmushi kawai na hakura, an gama ciye-ciye da tande-tande an kuma gama jawa bai har an karbi kyaututtuka ni kam ban iya tashi bayar da kyautar ma ba saboda yanda cikina ya dun kule wuri daya sai Muktar ne ya bayar mana da namu, taro ya kusa tashi Muktar ya mike yana
Karanta jawabin godiya yana gamawa aka rufc taron da addu'a, muka dawo gida wajen sha biyu Muktar ya dawo gida don ya tsaya raka ango dakin amaryarshi da asuba muna idar da sallah Muktar ya shiga kinisa wuri cikin shirin tafiya sammako zamu yi don mun kwana bamu yi barci ba saboda ciwon bayan daya addabeni ina can Cikin dakin Muktar ina fama da cikina wanda ya dunkule wuri daya naji shigowar Gali falon Muktar din lafiya ka zo mana gida yanzu? Gali ya yi tsaki daidai lokacin da na ji zamanshi kan kujera, to yaya zan yi? Mata sun cika min gida? Ya sake wani tsakin, yarinyar nan bata barni na yi barci ba kwana ta yi tana kuka, to kai me ya kaika wurinta? In ji Muktar, Gali ya sake jan wani tsakin wai daga naji zan mata sai da safe kar ace an bani amana ban rikc da kyau ba sai kuma na kasa fitowa daga dakin. Muktar ya fita tsakar gida ba tare da ya yi magana ba ya sake shigowa Gali ya ce yarinyar nan fa budurwace sai da naji faduwar gaba jin maganar Gali shi kuwa Muktar tsaki ya yi ya ce haba Gali ka ja bakinka ka yi shiru kar mutane su ji wannan abin kunya da ka yi su yi maka dariya, ya ce Allah ina jin da addu'o'in da Umma ta tofa mata shi yasa dana ganta na kasa hakuri ai ba jiyan na soma ganinta ba ko zaka tura Badí'atu ta gaisheta? Ya ce to ya leko dakin ya ce Badi'atu yi kokari ki je ki yiwa su nna sallama yanzu zan zo mu tali, na ce to na fito da kyar nake iya daga kala katuwar rigace a jikina ina rikc da gyalcna a hannu na ce ina kwana Gali? Fara'ar dake fuskarshi ita tafi komai bani mamakı ya amsa yana tambayar ko dai asibiti zamu kaita Muktar.
Ya ce a'a gidanmu zmau tafi in Allah ya yarda sai mun isa ta haihu na shiga wurin Innar su Wasila tana falonta ta bini da kallo anya wannan tatiyar kuwa zata yiwu? Na yi murmushi kawai na zauna na gaishcta. Muktar

1 Comments On NAGA TA KAINA 2 and 3
avatar
aisha-5-5-1

1 year ago

Reply

Thanks

Please Login or Register in order to submit comment