Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ce a jikına dinkin Buba kalarta mai ruwan hoda, zanin shadda na daura shima mai ruwan hoda, an yi mishi ado jefi-jcfi da irin yadin rigar leshin dake jikina na daura dan kwalın ashoke a kaina, shima mai ruwan hoda ga yan kunnc sarka, wara-warai zobuna da agogona sal daukar ido sukc yi don dukansu zinarene takalmin kafata mai tsinine sosai shi da jakarshi kuwa sun dacc da kayan jikina na kuma toshe idona da madubin ido'spider' shima mai ruwan hoda ni kaina na san ba karamin kyau na yi ba, ina kara fesa turarc ina tunanin yau ne uwana zaria na farko fun bayan yin aurcna don haka na jawo wata katuwar jaka na soma jibga tsarabar da zan yiwa mutane a ciki. Muktar ya shigo shima ya yi kwalliya babbar-riga 'yar ciki da wando na yadin shadda mai ruwan kasa ne a jikinshi hularshi zannan Zarcnta irin kayan jikinshi bakin takalmi sau ciki ne a kafarshi ga agogonshi da zobc sai walainiya suke yi ga wani Jalausan kamshi dake fitowa daga jikinshi ya zuba min ido yana nin wani irin kallo dake bayyana asinin uciyarshi ke dai kullum ba kya gajiya da dogaycn takalma duk da isayin nan naki ya kara matsowa kusa dann yana murmushi imma tsayina kikc son kamowa to har yanzu da sauranki kin gani? Ya matso wai yana gwada mana tsayi ba don kar in isotsi bakinki ki ce na lashe miji janbakinki ba sai kin sakc shafawa ba da na yi Badi'atu kwalliyar ta bani sha'awa, na yi.murmushi kawai na ce da wannan hannun Muktar ya ya zaka yi da babbar rigar? Ya ce to yaya zan yi Badi'atu? Zan je gidane gaban iyayenmu da kananan kaya? Motar Muktar Mercedes 190 golden kala ita ce zamu yi tafiyar a ciki yana kokarin tayar da motar ina mishi magana da hannu daya zaka yi tuki har Zaria? Ya kallcni da gefen ido ya yi murmushi na san abinda ya sa kike raina hannun nan guda daya don jiya kın ga ya kyalcki ne bai tabaki ba, na ja bakina na yi shiru "Bismillah." Abinda ya fada kenan a bayyance lokacin da motar ta fara tafiya kwalliyar nan. taki ta mun kyau sai dai yaicn ashoken bai gamsar dani ba tunda babu lullubi bari in zuge gilasan sama funda tintet ne zasu hana a rinka ganinki daga waje ban yi magana ba ina kokarin sanya kaset cikin rikodar motar kaset din na 'Cclinc Dion Ne a cikin wakarta "I'm alibe' 1aliya sosai Muklar ya yi tamkar yana tsere da iska ko da yake wata kila shi haka lukinshi vake na dai kasa yin shiru na ce tafiyar ta yi yawa ya yi murynushi ya ce hala tsoro kike i? Na ki yin magana ya ce lo tsoron nie za ki ii tunda in ma tafiyar ce da kanmu zamu 1afi ya dan rage gudun yana kuma ban labarar karo na farko da nake tafiya larc dash1 muke kuma hirar farantawva juna rai. Karfe tara da 'yan mintuna Muktar ya tsaya kofar gdanmu, ana ganinishi gaba daya yaran unguwarmu suka taso suna ihun Yaya Muktar oyoyo, ni kam na yi maza na shige Cikin gida falon baba babba a nike da jama'a watakila masu tayashi murnar samun lafiyar Muktar ne don haka kai tsaye sashin Innarsu Wasila na wuce tunda ita ce dalilin zuwanmu Zaria tana can cikin dakinta na yi sailama ta amsa cikin nuna alamar mamakı Badi'atu me ya fito dake yau. cikin ladabi da girmamawa na cc Inna ni da Muktar ne tare muke ya zo gaishcki ta juya tana min sannu da zuwa, can cikin dakinta ta shiga can nima na bita muna cikin gaisawa zainab suka shigo da gudu suna Anti oyoyo Zainab 1a ce ina Yaya Muktar ya ji sauki? Na ce gashi can a waje mutanen unguwar suka tsareshi da gudu suka fita muna cikin hira Antina ma ta shigo lafiya dai ko Badi'atu abinda ta fara tambayata kenan na yi murmushi na ce kalau Anti Muktar ne ya ce in rako shi zai zo gaida Inna ta ce af to sannunku da zuwa na ce yawwa Uzairu ya shigo da sauri yana mana da Anti. Anti ina makullan wajensu yaya Muktar? Ta ce ai a gyare wajen yake tun jiya da Alhaji ya dawo ya sa aka gyara ya ce ya san Muktar zai iya zuwa gida a kowane lokaci sai dai ka budemusu kawai ya ce to Muktar ya yi sallama a kofa Anti ta amsa tana mishi sannu da zuwa ta kuma bashi izinin shigowa ya zauna kan wata shimfidediyar darduma ka samu fitowa Muktar, ya amsa cikin ladabi barka da arziki ta wuce ta fita ni kam ina zaune cikin ladabi Muktar ya gaida Inna ita kuma tana amsa cikin yanayinta na kowane lokaci da suka gama gaisuwa sai ta ce da haka kuma wannan tafiyar ta zo muku? Cikin ladabi Muktar ya sake sassauta murya ce Inna rahamar Ubangiji ya sanya ya amsa addu'o'in da kuke mana shi yasa na dawo shi ya sa na taho in rokeku Inna ku kara yi mana addu'a daga nan kuma in cika alkawarind a na yi wa Ubangji sanda nake cikin dajin nan na yi alkawarin in har ya sake dawo dani gabanku ina raye zan gina masallacin Juma'a tare da makaranta don karantar da Alkur'ani mai girma tsawon lokaci tana sauraron bayanin da yake mata da ya gama sai ta yi mishi addu'ar Ubangji ya bashi ikon kammala aikin da zai faranta kuma shiga yi mishi nasihar da ta sanya Muktar ya rinka share gumi don kuwa hannunka mai sanda ne kam asirinsa da Titi ta tona na cewar danta nashi ne ku yi hakurn Inna da ikon ALlah hakan ba zai sake laruwa ba
Babanlungu ya tsaya a kofar falon Inna ya ce Muktar yana Cikıne da Sauri ya amsa c gani Baba ya ce to gara ka hanzarta fitowa don uwa dattawan unguwa suna nan sun taru a falon Alhaji suna son ku gaisa cikin ladabi ya amsa to baba gani filowa bayan tafiyarshi Muktar ya ce Inna zanje mu gaisa dasu ta ce to ya fita ni kam anan wurin Innar na karya muna 'tyar hira na lura kuma kamar ta kara tarairayata su Zainaba suka sake shigowa na ce musu mu je ku rakani mu gaida mutanen gida sai da na gama gaida mutanen gidan babu sashcn da ban je ba sai namu shma don naga abokan Muktar sun fara cikashi duk da cCwar shi din yana wajen su Baba, sannan na iso wurin
Antina tana ciki tana magana da masu aikinta guda biyu da alama umarni take basu na Karasa can cikin dakinta da gudu na yi tsalle na fada kan gadonta ina cewa wayyo ni Badi'atu na yi kewar gadon Antina mai dadi ta tsaya tana kallona tare da salati, wa to kenan har yanzu ba ki yi hankalin da za ki daina tsalle akan gado ba? Na ce Allah Anti akan wannan kawai nake yi ta zauna a bakin gadon na matso jikinta na yi fito da cinyar duk da katon cikin nata tana kallona cikin murmushi da fara'a cikin nuna alamar farin cikin ta ce oh Allah ya rufa mana asiri Badi'atu ya dawo mana da Muktar na yi murmushi na ce Muktar ya dawo Anti taimakeni ki gaya min mc zan yi mishi ya so ni? So nake in mallakeshi ni kadai, ta saki wani lallausan murmushi ta ce bayan wanda yake miki? Na ce kai Anti n aji tsoron al'amarin Mukiar zuwana gidanshi ban san adadin 'yan matanshi dana gani ba, ta ce ya yiwa babanshi alkawarin ya bari na kuma sani zai yi maukar kiyayewa, in har ba kcce kika ingizashi ga komawa ba, don' kema abin haushinki yana da yawa in ba haka ba da Muktar bai samu jarumtakar da zai rinka kawo 'yan matashin kana idonki ba, kina da kyau na jan hankalin da namiji Badi'atu kin iya girki kin iya kwalliya in kika kyautata mishi kika tarairayeshi kika jawoshi a jikinki kika mallaka mishi kanki kika yi amfani da hikima tare da hila irin wanda Allah ya bamu bana zaton Muktarvzai ci gaba da kallon wasu mata bayan ya san ke din tashi ce ban amince da aurar dake gareshi ba duk da na san irin kiyayyar da yake miki sai don na san in har aka barku gdia daya ku biyu to duk siyarshi zai shiga hannunki tunda dolc idonshi zai ga nan mishi kyanki 1sawon lokaci tana bayyana mun dalilinta na son aurcna da Muktar ta tashi zata fita don ganin aikin da ake yi na bita zuwa kicin din girkc-girken da ake yi din tamkar na gidan bikina daga inda muke muna jin hayaniyar jama'a alamar dai gidan a cike yake na ce oh ni 'yasu ina jin har yanzu Muktar bai karya ba Anti ta ce to a laifinki ne kema kin san a dadewar da Muktar ya yi bai zo gida ba ga kuma wannan abinda ya sameshi ai dolc ya gamu da jama'a ina taya Anti aiki tana min fada nan gaba komai sammako ki tabbatar kin shiryawa mijinki abin karyawa har ma ki tanadar mishi a foodflast ya tafi dashi na ce to Muktar bai samu shigowa wajen Anti ba sai bayan sallar Isha'i ya shigo kanshi babu hula 'yar ciki da wando ne kawai a jikinshi da ganinshi ka san a gajiyeyake Anti ta ce sannu Muktar yau dai kam ka sha magana, ya yi murmushi kawai ya shiga gaisheta tana amsawa suna gama gaisuwar bata bari wata magana ta shigo ba sai ta ce gara ka koma wajenku Muktar ka samu kadan huta bai yi musu ba ya ce to yana fita ta ce miun tashi ki bishi akwai gasasshiyar kaza a kicin ki daukar muku na tashi na ce sai da safe zan fila, ta ce zo Badí'atu je ki cikin wancan kit din akwai sauran abin nan din da 'yar Sakkwato ke kawo min dauko ki sha dama anasha ne awa biyu kaíín lokacin....Kunyar Anti ta kamani na ce kai Anti barshi kawai abinda ma bai gama warkewa ba tukuna ta galla min harara ta ce sakarya na yi murmushi kawai na fito na barta na samu Muktar a falona yana zaune shiru falon ya yi matukar burgeni lamkar ban taba sanin kayan da aka jera min din ba wanda duka Antina ce ta yi min duk da ce matan da Muktar ya yi wai ya hutar da ita bata amince ba, na kalleshi cikin sakin fuska na ce gajiya ce damuwar? Ko yunwa? Ko hannunka ka fama? Ya yi murmushi ya ce malata nake son gani in gaya mata na da matsala na je na zauna kusa dashi na budc kazar da na zo da ita kalilon da yayi mata ya tabbatar min yana da bukatarta na shiga yagarta ina bashi har sai da ya ce ya Koshi ha mika mishi ruwa mai sanyi ya sha ya yi hamdala, sannan na tambaycshi zaka yi wanka ne ko sai na ji matsalar taka ya ce zan yi wanka na shiga na hada mishi ruwan wanka ya shiga ya gama ya fito ba tarc da ya shafa mai ba kawai ya sanya rigar barcinshi ya fito ya samcni a falona na ce mu je wanjcnka ko? Ya daga kafada nuna alamar duk daya na wuce ya biyoni dama kuwa na riga na feshe ko ina da turare sai kamshi kake ji muna zaune a falonshi na ce menene abinda kakc son gaya min? Ya dan kallen a hankali ya cc ina son Badi'atu ina kuma son in kara sonki sai dai tsoronki nake ji. idan na tuna yanda kika rinka azabtar dani ta hanyar hanani jikinki yanzu kuma na sa rai na saki jikı in kika min rowar kanki ya ya zan yi? Kin san ance wai sa rai ga ci shi ke kawo jin yunwa, na cc uhum wato kana tuna abinda ni na yi maka har kana tsorona amma ni baka tuna irin wanda ni ka yımin? Ya dan yi murmushi ya cc ni in kin ga ina da kuzarin yi mıki tsiya ai naga kina mun ne in miki ki j1i in da dadi amma in na san kına son ganina kusa dake Badi'atu ai sai kawia in kwantar da kai in sha gara, na yi murmushin jin maganar shi na ce Muktar ban sake hanaka jikina tunda kana so ya miko hannu zai taba nayi caraf na rikice hannunshi na cc barı sai hannunka ya warke cıkın sauri ya ce ai na warke Badi'atu babu abinda ba zan iya ba da hannun kin gani, ya jawoni yana kokarin cusa hannunshi cikin rigata wai zai taba nono ban san yanda ya yi ba surta kawai naga yayi ya nufi dakinshi dani baka fa da lafiya Muktar hannunka abinda na ce mishi kenan lokacin dana ga wasan nashi zai wuce yanda na yi zato. Duk da kokarin da na yi na in zama jaruma in bar Muktar yayi yanda yake so dani kasa hakuri na yi ni kam ban ganc bambancin yau dana
Tanar da ya kawar da budurcina ba don haka duk da ban nemi hanashi biyan bukatarshi ba, amma ya sha mita de korafi da kuma roko ina makalw jikinshi bayan ya gama biyan bukatarshi sumbata yake yi ta ko ina yana fadin maganganun da bai kamata in fadesu wani ya ji ba, a haka barci ya daukeni wani irin nannauyan barci na yi mai niisuwa ban farka ba sai da Muktar ya tashenı har ya yi wanka ya yi kwalliya yana sanyc da wando Chinose T.H. baki ngar jikinshi shirt ce short slccbe light brown ga kanshi saisaye irin askin da ya saba sai kamshi yakc yi yayi min kyau kwarai na bata fuska na ce lah shi ne ka tashi ka yi saliah ka barni a kwance? Ya vi murmushi ya Zaunar danı ya zauna muna fuskantar una na tasheki Badi'atu baki ji bane, sai na ga bari in kyalcki ki kara don na san barcin gajiyar abin nan e na yi saurin rufe tdn da tatikan hannune ya mike tsaye na zuba miki ruvwan wanka ni zan je gut su baba fta san da kyar zan iya shigowa da sauri in kin gama säi Ki jiki gau su Baba Sabuwa da sauri ki dawo kin san yau zamu koma ko? Na ce to na gama shirywa cikin wata atamfa'yar Holland mai ruwan mallo znai da riga da dankwali ta yi min kyau kwarai na nufi sashin Innarsu Wasila na gaisheta tun daga nan na san Muktar ya yi rabon tsaraba saboda yanda na ga kaya a jibge kan kujerarta na san na yan uwantanc dake nesa na gaida Inna na zauna anan na karya na kuma gaya mata zani in gaida su Baba Sabuwa, ta ce to in gaishesu, a lalon Antina na samu ne tana akin rabon tsaraba gidajen makwabta na gaisheta na jawo jakata dana tarar an shigo min da ita na bude na Ciro lesuka guda biyu iri daya na hada da atamfofin Holland biyu suma irı daya na ce Anti wannan naki ne ke da Innarsu Wasila turarraruka guda uku Baba Babba baba karami da babanlungu Ieshin nan guda biyu Hajiya Murja da Baba Sabuwa amma Baba Sabuwa zan hada mata da wannan atamfar ita da baba karama amaryarta shinma baban gidansu turare gashi sauran kayan dake cikin jakar ke kika san wadanda ya kamata ki rabawa a cikin gdian nan Anti tayi murna ta yi ta sanya mana albarka ni da Muktar na kama hannun Zainab da Luba suka rakoni gidansu Gali tunda na shiga gidan na soma gamuwa da oyoyo wurin yara har muka iso falon Baba Sabuwa na yi sallama ta amsa na shiga suka biyoni kowa da abinda yake gaya min na ce ku yi shiru ku yi shiru ku ji suka dakata na cc Amir maza kira min Usaina ku zo tare ya fita da gudu suka dawo tare Anti sannu da zuwa ina gogewa Baba karama dakine ban san kın zo ba na yi murmushi na ce nima yanzu na shigo Usaina na bude jakata na dcbo kudi ban ma san yawansu ba na bata na ce maza kaisu kantin Garba kowa ki saya masa abinda yake so ta ce to ku zo mu je su dukansu suka bita da gudu, lokacin ne na amsa sannu da zuwan da baba Sabuwa ke min na kuma kalli budurwar dake kwance muna hada ido ta saki murmushi ta kuma tashi zuane sannu da zuwa Baba Sabuwa ta.ce kar ki amsa gaisuwar da zata yimiki.
Badi'atu babu yanda ban yi da ita ba ta je ta gaida mijinki kin ganta nan kememe ta ki zuwa cikin shagaba ta soma magana cewa na yi Inna sai an sallameshi ya koma gidanshi na ce to shi kenan randa kika zo gidan nashi kika gaisheshi na huce in amsa gaisuwar ta ki. Gaba daya muka yi murmushi daure ki kira min Larai ta kawowa Badi'atu abin karyawa abinda na ji baba Sabuwa ta ce mata kenan ta ce zan ma kawo ta mike tana tafiya cikin wani yanayi na lankwasa da iya taku sai dai da gani ka san ba koyo ta yi ba halitta ne ni kam lalacewa na yi wajen binta da kallo kyan yarınyar ya wuce a tsaya bayanı ta dawo ta ajiye kayana a gabana ta tsuguna tana shirya min na cc kadan zan sha na riga na karya ta juya ta kalli Baba Sabuwa ta ce la Inna kin ji wai kadan zata sha, Baba a yi murmushi ta cc zuba mata kadan din ai ba bakuwa ba cc ta zuba min ta koma jikin Baba ta kwanta tana ccwa nima in nazo gidanki kadan zan ce ki zuba min kafinin bata amsa sai Gali yayi sallama na amsa ya shigo ya tsuguna gcfe daya gani Umma ta dan sha mur kadan kalin ta yi magana ta ce har yanzu baka je ka sayo maganin Nuwaira ba? Cikin ladabi ya amsa yanzu zan sayo ya mike bari in dawo mu gaisa Badi'atu na ce to muka gaisa da Baba muna hira mutanen gidan ma suka zo muka gaisa na kawo tsarabar dana zo musu da ita na bata tana sanya mana albarka ni da Muktar tana ce jiya da daddarc Muktar ya lullubcmu da aike kaya da kudi ke kuma yanzu ga naki nuwaira ta cc Inna ai kyauta miji daban taka daba a'a duk dayanc in ji Baba Sabuwa ni kam murmushi na yi Gali ya shigo ya basu magungunan ta ce mu je in kaiki gida Badi'atu na ce to na yi musu sallama muka fito ni da Gali har muka iso bai ce mun komai ba alamar dai yana da 'yar matsala muna shigowa lalona muka tarar da Muktar yana kintsa wurin alamar ya gama shirin taliya Gali yana zama ya ja tsaki ya ce kai Muktar yau zan bar garin nan. Muktar ya ce Haba Gali yau Juma'a ku bari jibi lahadi ka tafi mana. Gali ya ce uh uh zan tafi kawai ka riga ka san in har sakaryar yarinyan na tana gidan nan to ni kuwa ban da sauran hutu. Muktar ya ce me aka maka na rashin hutu? Galı ya yi tsaki ya ce yanzun nan daga sayo mata magani na dawo, jiya da daddare kuwa karfe daua Umma tasa aka tasheni wai cikinta uana ciwo in je in dauko musu likita na je na kawoshi tunda na shiga na tarar tana kuka Umma wai tana fyace mata majina na fito na tsaya a tsakar gida, don kar takaici ya sani yin magana Umma ta ci mutuncina ni kam dariya na yi jin bayanin da Gali ke yi yanzu ne kuma na kara gane wacece Nuwaira? Muktar ya kalleshi ya ce wai kai har yanzu kana nan akan ba zaka aureta bane? Gali ya ce haba Muktar ai in na auri yarinyar nan to ni kuma na ga ta kaina kenan in na fita aiki in yi ten aiki, in na dawo gida in lalace wajen tarairayar tunda ita dai kowane lokaci a kwance take a jikin Umma ni har mamaki nake ji yanda ake yi take karatu don in tana turanci sai ka yi zaton a turai ta girma kuma baka san abinda ya fi kona min rai ba wai tafiyar nan da na yi dubu abında ya samemu amma wai bata samu damar bude baki ta ce min a'a ashe abinda ya sameku kenan? Allah ya kiyaye to ko kalmar sannu bata hadani da ita ba amam ni cikin dare an katse min barcina saboda ita ni yanzu addu'a nake yi Allah ya taimakeni takardun tafiya kos dina Ingila su fito kafin su sake tayar da maganar Inna samu na tati sai sun gaji da jirana sun auarar da ita kafin in dawo kasar nan, Muktar ya ce to ka san dai iyayenmu ba abokan wasanmu bane, Gali ya ce e, ya tashi zai fita yana cewa Badi'atu ki shirya abincin dare duk dani a gidanku zan kwana, cikin sauri Muktar ya ce a'a au babu wurin kwana a gidanmu amarci muke yi ba kuma zaka zo ka takura mana ba, Gali ya tuntsire da dariya ya ce ai kun makara ga abokan aurenku tun wata hudu da suka wuce suke ta haihuwa matar Umar ma jiya ta haili 'ya mace sia da muka yi sallama da duk mutanen gidan kafin muka shiga falon baba babba ni da Muktar muna zaunea kasa.cikin ladabi baba yana kan kujera na kalleshi ba tare da ya san na kalleshin ba cikin zuciyata na ce oh wai har baba ya murmure daga masifaffiyar ramar data sameshi ya gama amsa gaisuar sai ya ce min Allah ya vi muku albarka Badi'atu ku yi liakuri da juna ku zauna lafiya Allah kuma ya albarkaceku da samun 2uriya dayvaba, adanda zasu zamo masu biyayya a garcku kamar yadda kuka yi1 mana Muktar ne ya ce anmin,
Muktar ya miki bayanin ya bayar da aikin ginin masallacin Juma'a tare da makaranta ko? Na ce e, baba ya ce to ya kuma ce in shirya tunda Nafi'u zai ara hutu a satin nan sai yayi min rakiya zuwa Jiddah don a duba lafiyata saboda hawan jinin da aka ce ina dashi don bamu taba sanin akwai shi din ba sai a lokacin na ce to baba Allah ya dawo daku lafiya muna shirin tashi kenan sai ga Uzairu ya gaida Baba ya zauna yana soshe-soshe baba ya ce lafiya dai Uzairu? Uzairu ya ce lafiya baba yaya Muktar ne nake so ya ganni don kauyen nan da suka turani ya ji shiru yana dan sauraro baba ya yi murmushi ya ce ya kara ganinka kenan muka yi sallama da baba muka fito Uzairu ya budewa Muktar kofar mota ya shiga ya zauna ya rufe mishi ya kalleshi yana murmushi dama antinka ka budewa kofar da kafin samun wani abu don ni kam yanzu ina jin ko ası bani dashi a jakarta na samu kudin mand ake je ka sawo mun aa motar nan. Uzairu ya kalenı yana murmushin sakarci ya ce Antice yau muzurai take min Muktar yana kokarin tayar da motar yana cewa laifi kenan ka yi mata? Ya ce c to ni ko ma ban yi laifin ba na tuba
Muktar ya yi yar dariya ya ce nima na tayaka tuban Uzairu ta yi hakuri ta ganka ya dawo wajena yana murmushi Allah anti yau zani Soban in kai sakon jiyan nan aikine ya mun yawan na kai dai gashi na riga nasan alkawarinka na karyanc tunda ka ce zaka yi arumi ma ban ga ka yi ba, Cikin sauri ya ce na yi shima yaya Muktar ya san na yi azumi talatin yana asibili tun washe garin dawowarshi na fara na ce to un go na mika mishı bandil din dari bıbbiyu guda daya ya ce na gode Allah ya kara girma Muktar ya ja mota ya fara tafiya yana dariya irin rungumar da Uzairu ya yiwa

1 Comments On NAGA TA KAINA 2 and 3
avatar
aisha-5-5-1

2 years ago

Reply

Thanks

Please Login or Register in order to submit comment