Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

rarrafawa gaban Sarki Damina ta lashi ƙafafuwansa sannan ta furta, "Wani kyakkyawan mafarki na yi game da yarima don haka na garzayo wurin Boka mai zamani da ya fassara min mafarkina da farar safiya na yi maka albishir da shi, kawai ina sako kaina na ji yana magana da Aljanu yana cewa Mai babbar turaka kwana ya ƙare." Babu alamun tausayi ko mamaki Sarki Damina ya dubi Boka mai zamani ya ce, "Wai haka ne?" Cike da rashin gaskiya Boka mai zamani ya fara gyaɗa kai. Sarki Damina a tsawace ya ce, "Idan haka ne mai ya sa baki same ni da maganar ba? Shin ba zunubi ba ne zuwa kogon boka mai zamani matuƙar ba da izininmu ba?" Tuni jikin Jakadiya ya fara rawa amma sai ta dake ta furta, "Na yi mafarki Yarima ya warke har ya yi aure matarsa ta haifo jariri namiji, wani ƙarin farinciki jaririn da yarima yake haifa har gani na yi ya zama nagartaccen jarumi yana kai maza ƙasa." Nan take sarki Damina ya faɗaɗa fara'arsa sannan ya nuna wa Jakadiya hanya ya ce ta fice, Jakadiya cike da mamaki ta fita don jin kunnenta ta ji muryar Usaina sai dai da shigar ta ba ta ganta ba kuma ta tabbata boka mai zamani ne ya yi wani abin da ta ɓace.

Mafarkin da Sarki Damina ya yi ya ga Yarima rungume da jariri ga wata matashiyar mace hannunta riƙe da kwari da baka ta saita shi ta sakar masa shi ya faɗi jini na zuba. Ko da Boka ya gama jin jawabin Sarki Damina sai ya ƙarasa bakin rijiyar ya leƙa cikinta. Wani abu da ya ba shi mamaki inuwar jariri ya gani rungume a hannun wata mai saƙale da kwari da baka. Wannan lamarin ya sake susuta tunaninsa a sanyaye ya juyo ya furta, "Ina buƙatar a bar ni na yi nazari zuwa wayewar gari idan lamarin ya gagare ni sai na nemi agajin Abar bauta." Saboda takaici Sarki Damina ko amsa bai ba wa Boka ba ya fice daga kogon dutsen." Sai da ya tabbatar da sun yi nisa da fita sannan ya sake saka jelar dokin ya yarfa a wurin da Usaina take tsaye, nan take ta bayyana tana sakin shu'umin murmushi. Boka mai zamani cikin damuwa ya furta, "Baya ta haihu fa." Usaina ta fara wata irin tafiya tana karkaɗa jiki ta ce, "Da aka yi yaya hatsabibina?"

"Hallaka na sake kusanto ki da ni domin a yanzu haka ƴar uwarki ta sauka kuma da alama jariri namiji ta haifa, ni na sani dama zuri'ar Maharba ba za su taɓa ƙyale mu wataya ba. Sun karya makarin asirinmu akanta kuma alamu sun nuna yaron na tare da zuri'arsu. Ƴaƴan Sarki Damina huɗu kenan maza uku mace ɗaya. Biyu suna cikin masarauta biyu suna tare da zuri'ar Maharba. Matuƙar suka haɗu wuri ɗaya su huɗun daga nan ƙofofin nasarorinmu za su kulle." A hargitse Usaina ta dafe ƙirji tana faɗin, "Ka na nufin Hasana ta haife tayin cikin da ke jikinta? Bayan Yarima ka na nufin akwai wani jinin sarki Damina a Daular nan da ban sani ba?" Boka mai zamani ya bushe da dariya sannan ya furta, "Tabbas haske biyu nake gani a Daular nan wanda yake alamta jinin Damina ne, haske na farko Yarima ne Haske na biyu kuma da alama makusancinki ne kuma ya yi nesa da Damina tun da haka tauraronsu ya nuna min. Sai haske na uku da tun shekaru sha biyar na riske shi a zuri'ar maharba tare da hasken wannan jaririn da a yanzun nan na riske shi tare da su. Sai Hasana da haskenta ya dushe ba na iya ganin komai a kanta ban sani ba za ta kusanto nan ko kuma ajali ya risketa ya yin haihuwa oho? Abu ɗaya bincikena ya nuna min ta haife shi tana rayayya kuma baya tare da ita. To kin ga kenan dabara ta rage wa mai shiga rijiya."

Tirƙashi shin wane haske ne bayan jaririn hannun Kyauta tun da boka ya ce haske biyu ne a hannun maharba? Shin ina Hasanar Usaina ta nufa da ta bawa Kyauta jaririnta? Za su iya aiwatar da maganin kafin rundunar mayaƙan nan ta riske su ko kuma za su riske su? Ka da ku manta matashin nan fa ya sanar da su duk abin da yake faruwa a garin su Kyauta kun ga ba lallai su yi sanya ba? Tabbas labarin yanzu aka fara domin salonsa daban yake bayyana harsashenku ta sigar Commenta don mu ji me kike tsammanin.💃🏼


*Ummu Aslam Bint Adam*🌚
[11/25, 7:00 AM] Ameera Adam🌚: *BAƘAR DAULA*


©AMEERA ADAM

FIRST CLASS WRITER'S ASSO...

Tsokaci: Ƙirƙirarran labari ne bai faru a gaske ba, ban rubuta don cin zarafin kowacce ƙabila ko yanki ba. Daga sunayen garuruwa zuwa na abin bauta duk ƙirƙirarru ne, kuma ban lamunce a sauya min littafi ta kowacce siga ba tare da izinina ba.⚠️

Free page 6

🥳 in ka ji busa tabbata Sarauniya ce ta ƙaraso, ina kuke matan ƙwarai, mata ba muna mata ba, shin kin jaraba kayan *HONEY-DROPS* me kike jira har yanzu?, Manyan mata, mata masu aji na ta dafifi wajen kwasar kayan gyara, me ya sa za ki kashe kanki da ƙuruciyarki, ko tsohuwar ma na zuwa karɓar nata, kina fama da matsalar bushewar gaba, ɗaukewar sha'awa da ni'ima, ƙaiƙayi ko ƙurajen gaba, jin zafi yayin tarawa da maigida, sanyi ya taɓa miki mahaifarki?, Kina ta allura da shan magunguna ba su miki aiki ba, wane kalar infection kike fama da shi?, Staphylococcus, Gonorrhea, Syphilis, UTI, STDs ne?, Share hawayenki kukanki ya ƙare je ki nemi *HONEY-DROPS INFECTION FLUSHER* ke da sanyi sai dai ki ba da labari, kin gama cacar kuɗi, cikin kwana uku zaki fitsarar da duk wani sanyi da dattin da ke tattare a mararki, ki gyara zamanki gidan aurenki don sanyi kashe mace yake har buzunta, duk wani magani da za ki sha muddin da sanyi a jikinki iyakar shi cikinki, ba zai sauka ba. Magani ne ingantacce made of herbs, In kin gama da wannan akwai na gyaran other room, akwai Exclusive Gumba ta manyan mata ke nan, ko matar Gwamna ita take sha, ga Gumbar babbar mace mai tada tsohuwar soyayya, akwai fa tsuumi na matan gaske, akwai *HONEY FLOOD TSUUMI* kan ƙiftawar ido ni'ima ta yi ta kwararo miki, akwai BUJENTA JAGAB, da Tsuumin Ɗafau, daga jin sunan kun san akwai zance na bar muku ku ƙarasa, akwai sauran kaya masu zafi🔥

Muna da bridal package

Diamond - 100k
Gold - 50k
Silver - 30k

Ga kuma na postpartum (wanda suka haihu don dawo da martabarsu)

Diamond - 50k
Gold - 30k
Silver - 15k

Kuna iya samun mu ta 08167888934, ko 08067770852

Ban tabbatar mun yi tafiya mai nisa ba sai da na ɗauki hanya don nufi cikin garinmu, sai dai tsawon tafiyar da galabaitar da na yi ne ya sa na yanke shawarar hutawa ga jaririn hannuna sai mutsu-mutsu yake wanda nake zargin yunwa yake ji. A bakin wata ƙorama na tsugunna na saka hannuna na rinƙa ɗebo ruwan ina bashi, bai sha da yawa ba hasali ma bacci na ga ya ci gaba da yi kamar ba shi yake mutsu-mutsu ba. Bakin wata bishiyar tsamiya wacce take maƙotaka da bishiyar kuka na koma na zauna don na huta, na rungume jaririn tare da kan baƙin macijin da nauyinsa yake wahaltar da gangar jiki da ruhina. Jingina kaina ke da wuya sama-sama na fara jin takun tafiya da haniniyar dawakai, ajiyar zuciya na sauke cike da fargaba don ina tsoron kada mummunan yanayin da nake fuskata ya raunatar da ruhina har na kasa kare rayuwar jaririn da na yi alƙawarin tsayawa kai da fata don kula da shi. A ɓangare guda ga mahaɗin maganin da zai ceto yankina wato macijin da ke tare da ni wanda rasa shi tamkar rushe yankinmu da bautar da mu a baƙar daular da zalincinta ya kewaye duniya. Ido na ƙurawa jaririn da ke bacci na sake matsa shi gam a jikina kamar wani zai ƙwace shi har sai da na ji yana motsi alamar matsewar da na yi masa ya takura. Harshen wutar itacen ce zame min fitila don haka na ɗago shi da hannuna ina haska wurin da nake tsammanin daga nan wurin motsin yake, ƙura ce ta garwaye wurin lokaci ɗaya dakarun suka zagaye ni kamar yadda suka saba a duk lokacin da suka ziyarce ni, ziyarar da take sabbaba mini karayar gangar jiki da ruhi har na kasa bambamce a wace duniyar na ke. A hankali ya fara takowa haye a kan dokinsa fuskarsa kamar kullin ɗauke da murmushi yana sake kusanto ni, sauka ya yi daga kan dokin ya ƙaraso wurina ya tsugunna. Idonsa ya kai kan jaririn hannuna take hantar cikina ta kaɗa duk da na san ba ni da ragonta a ɓangaren jarumta, amma ba zan yaudari kaina ba tun da na san sarkin yawa ya fi sarkin ƙarfi. Kafin ya yi wani yunƙuri na furta masa, "Wane ne kai? Kuma me ya sa kake ziyartata a lokacin da nake cike da ƙwarin gwiwa da cin alwashi? Me ya sa duk faɗin yankinmu ni kaɗai haka take faruwa da ni?" Sai da ya saki yalwataccan murmushi sannan ya furta, "Saboda ke ba irinsu ba ce. Ke zara ce a cikin taurari, kina rayuwa da jinin yanki biyu mafi alheri ga daula guda. Ki ba wa jaririn nan kulawar da ta da ce domin shi jininki ne, zuri'arki ne kuma danginki ne..." Tun bai ƙarasa ba na katse shi da furta, "Na kasance ɗaya daga cikin jinin maharba, mahaifiyarsa da bakinta ta ce min ita ba ta daga cikin ahalinmu ta yaya zai kasance dangina, ahalina kuma zuri'ata. A cikin dokar daji na haɗu da mahaifiyarsa yanzu haka ina fargabar yadda zan sanar da dangina wane ne shi da yadda na same shi ba tare da wata shaida ba, ka dubi girma da tsafin abar bauta kada ka sake hargitsa lissafin rayuwata ko ka nemi cutar da ni kamar yadda ka saba a..." Miƙewarsa ce ta katse ragowar maganata, sai da ya yi taku uku sannan ya juyo ya furta, "Na fi mahaifiyarsa sanin ainihin abin da ya faru a ɗaruruwan shekarun da suka gabata, ki yarda da ni ni mai ƙaunarki ne ba zan cutar da ke ba. Abu ɗaya na sani akwai wani mummunan lamari da zai faɗo rayuwarku nan ba da jimawa ba, dalilin haka zai sababba rikicewar al'amura da dama. Amma ina mai shawartarki a duk in da za ki tsinci kan ki; ki kasance mai juriya da jajircewa, da sannu za ki fahimci saƙona gare ki." Yana zuwa nan a zancensa kamar ɗauke war walƙiya haka suka ɓace min sama ko ƙasa. Maganganunsa ne suka ci gaba da yi mini yawo a kwanyata, a hankali na yunƙura na fara jan kan macijin da ke gefena na rungume jaririna na ci gaba da tafiya. Sai da na yi tafiya mai nisa daga nesa na fara hango bukkokin garinmu, a wahalce na sauke ajiyar zuciya saboda sanyin farincikin da na ji. A lokacin da na ƙarasa wasu daga cikin dangina sun fara dawowa saboda tuni asuba ta yi haske ya fara ratsowa, mahaifiyata ce ta fara hango ni cike da murna ta tarbe ni nan take aka shiga iface-iface da samun nasarar da na yi. Lura da jaririn hannuna ya sa suka fara bi na da kallon zargi da tuhuma, a daidai lokacin mahaifina da zugarsa suka dawo sai dai a yadda na lura mun myi rashin maza da yawa. Ganin haka ya sa matan da suka ga babu mazajensu suka fara koke-koke da alhinin rashinsu. Mahaifina da sauran tawagar ne suka ɗauki kan macijin zuwa tsibirin abar bauta, ya yin da mahaifiyata ta ja hannuna har zuwa ɗaki ta fara jero mini jerin gwanon tambayoyi. Iya abin da na sani shi na sanar da ita, jiki a sanyaye ta yi wa jaririn wanka ta tatso nonon akuya ta bashi nan take ya hau sha. Tana gama shayar da shi muka tunkari tsibirin abar bauta sakamakon kiran gaggawar da ta aiko ana yi min, ta cikin mutane na riƙa kutsawa har na isa gare ta; ya yin da idanun mutane suka dawo kaina.

Kamar yadda badakaren ya rarraba su ɓangare daban-daban haka shi ma ya saɗaɗa ta wani lungu don yunƙurinsu na yi wa yankin ƙawanya, sai da suka zagayen yankin da sihirtaccan yashin baƙar daula mai karya kowanne irin tsafi da sihiri sannan suka bi ta hanyoyi daban-daban, kusan lokaci guda suka bayyana a lungu da saƙon garin kowannensu ɗauke da miyagun makamai wasunsu ɗauke manyan bulalai, ya yin fa wasunsu suke riƙe da manyan itatuwan da ake ɗaure bayi a jiki, dubannin jama'ar da suka hango a kan tsibirin ne ya tabbatar musu da sun dira a yankin da bawan nan yake yi musu leƙen asiri. Don haka suka yi kukan kura suka nufi wurin da niyyar su afka musu farad ɗaya, jin ihunsu ya fargar da su Kyauta nan take hankulansu ya tashi don kowannensu ya ajiye makamansa balle su yinƙurin kare kansu. Sai dai duk yadda suka kaiga yin amfani da layar ɓata ko shashatau haƙansu ya gagara cimma ruwa, don haka suka zage aka fara musayar ƙwanji.

Daular Sarki Damina.

Ajiyar zuciya Usaina ta sauke cike da damuwa da ƙuncin ta furta, "Tabbas akwai gagarumar matsala domin a kowanne lokacin kwaɓata na iya yin ruwa tsululu, zan fara binciken hasken da ke cikin Daular nan bayan Yarima idan har na gano shi tabbas sai na hallaka shi a ruwan sanyi, ba na ta Yarima dama tuni na rufe babin rayuwarsa tun da; da shi da matacce duk ɗaya suke a wurina. Sai wancan hasken da ya ɓulla cikin zuri'ar maharba shi ma dole na daƙile shi ya koma duhu, ka yi sani ya kai boka mai zamani koda zan rasa raina na yi rantsuwa da albarkar Sha kundum jinin Damina ba zai ƙara hawa kan karagar mulkin nan ba." Boka mai zamani ya janyota jikinsa yana ƙoƙarin biyan buƙatarsa sannan ya furta, "Mutum irinki na matuƙar burge ni, ƙwarin gwiwarki da dakiyar zuciyarki abin a yaba miki ne. Sai dai ki sani ko shi Damina bai taɓa sanin yana da wani ɗan bayan Yarima ba, shi wannan hasken ya fito daga jikin wata baiwarsa ne hatta ita kanta baiwar ba ta san ɗan da ta haifa jinin Damina ba ne. Lamarin akwai ɗaure kai amma zan taimaka miki domin cimma burinki tamkar cika nawa ne, yanzu dai mu bar wannan maganar ki zo ki ramawa kura aniyarta." Usaina bata musa masa ba don haka ta ci gaba da karye-karye cikin salo mai jan hankali, duk da kasancewarsa tsoho tukuf mai yawan shekaru bai sa ya gagara nuna mata jarumtarsa ta nagartattun ƴan maza ba, ba su suka gama aikata masha'arsu ba sai gabannin asuba. Gudun kada gari ya waye asirinta ya tonu ya sa ta yunƙura za ta tafi, har ta je bakin ƙofa ta koma wurin Boka mai zamani tana faɗin, "Na manta da tukwicin ziyarata, ka ba ni wani abin mana don na faranta ran maigidana." Ɓata fuska Boka ya yi a daƙile ya furta, "Kada ki tunzura ni kishi ya hana ni baki sirrin mallaka, don na tabbata ko Damina bai kai ni kishinki ba." Fari ta yi masa da ido ba tare da ta furta komai ba, ya zura hannu cikin ƙoramar sihiri ya ɗauko jaririn kunkuru, sai da ya sakata ta kwanta ya ɗora kunkurun a cikin gabanta na ƴan sakanni. Sannan ya saka a cikin tashi al'aurar kamar yadda ya yi mata, ya samu dutsen wuta na sihiri aya ajiye jaririn kunkurun ya buga masa nan take ya dagargaje, hannu ya saka ya ɗauke shi ya zuba a cikin wata sihirtacciyar ƙwarya sannan ya tsiyaye mata ruwan a ƙanƙanuwar ƙwarya ya miƙa mata yana faɗin, "Ki tabbatar da kin ba wa Damina ya sha, kuma ki tabbata kin yi tsarki da shi kafin ki yi mu'amala da shi, da idonki za ki gani ba sai na baki labari ba." Cike da farinciki Usaina ta karɓa ta fice daga cikin kogon dutsen a sirrance ta wuce ɓangarenta ba tare da kowa ya ganta ba.

Gari na wayewa Sarki Damina ya saka aka ɗauko gawar Mai babbar turaka a lokacin har ta bushe ta sandare, lokacin da aka je ɗauko gawar Yarima na zaune ya haɗe kai da gwiwa. Ganin mutane ya sa ya tashi a haukace ya yi kansu yana ƙoƙarin yagar naman jikinsu, da ƙyar suka samu aka fita da ita sai dai daga dakarun da suka je ɗauko gawar babu wanda bai raunata ba. Da ƙyar da suɗin goshi suka samu suka maƙala masa sasari a ƙafa da hannu, don yadda suka lura da yanayin ciwon nashi ya fi na kullin tsanani. Saboda yadda ya karya ƙofofi da windunan ɗakin, a lokacin da ya kama ɗan yatsan hannun wani dogarin sai da ya cire shi daga tsintsiyar hannun. Wannan mummunan labarin ba ƙaramin ɗaga hankalin Sarki Damina ya yi ba, haka ya daure ya cije har aka kai masa gawar mai babbar turasa. Kamar yadda yake bisa al'ada duk macen da ta mutu a hannun yarima ko sarkin daular wannan na nuna gawarta za ta albarkaci daular da dodon tsafinsu, kuma ta kan iya zama matsala ga shi yarima ko sarkin da ta mutu a wurinsa. Ana kai wa Sarki gawar ya cire wasu daga cikin gaɓɓan jikinta domin a camfinsu matuƙar ba a yi wannan al'adar ba Yarima ko sarkin da ya yi silar mutuwarta zai yi mummunar mutuwa a hannun mace, wala matarsa ta aure ko macen shaƙatawa. Saboda duk ranar Alhamis sukan ware ta a zuwan ranar shaƙatawa tsakanin maza da mata, mahaifi idan ya yi sha'awar ƴarsa duk ƙarfin sha'awarsa sai dai ya bari sati ya zagayo. Ba abin kunya ba ne a wurinsu don uba ya yi wa ƴarsa ciki kamar yadda suke zube wa a filin da rana tsaka suke mu'amalarsu kowa na ganin ɗan uwansa. Ranar dama suna ware ta ne saboda irin haka shi ya sa suka yi wa ranar laƙabi da ranar nishaɗi. Kaifaffiyar wuƙa mai walƙiya aka ɗauko masa, tsirara aka yi wa gawar mai babar turawa aka kwantar da ita a kan tabarmar kaba, sannan aka ajiyewa Sarki Damina kujera mai ɗauke da siffar mutum a durƙushe alamar ƙasƙantar da kai wuyansa saƙale da kwari da baka. Bayan ya ɗauki wuƙar sai da ya kira sunan Sarauniya Sha kundum sau uku sannan ya sa wuƙar ya fara yankar maman mai babbar turaka, ya zuba su a cikin wani baƙin kasko wanda da alama bai taɓa ganin ruwa da sunan wankewa ba. Yana gama yanka ya buɗe bakinta da kyar ya yanki harshenta, daga haka ya daddatse dungulmin hannu da ƙafarta ya sake zuba wa a kaskon ya miƙawa uwar madafa. Jikinta na rawa ta karɓa ta wuce don gasa wa yarima ya cinye, daga haka aka ɗauki gawar mai babban ɗaki aka kaita ɗakin babban dodo bayan ya tsaface ta aka kaita ramin matattu. Babban rami ne aka tanade shi domin zuba gawarwaki, duk wanda ya mutu a yankin can ake kai su matuƙar ba Sarki ne ya bayar da umarnin a ƙone shi ba.

Hankali a tashe mazanmu da mata suka shiga kiciniyar kare kan su sai dai tuni suke yi yunƙura cin mu da yaƙi, ganin haka ya sa Mahaifiyata ta miƙo min jaririn hannunta tare ta damƙa min hannun Kandala a cikin nawa ta furta, "Ki kula da su kamar yadda kika ɗauki alƙawari domin ina da yaƙini waɗannan sun fito daga cikin Baƙar Daula ne domin su farmake mu su bautar da mu, ba na son rayuwarki ta gurɓata a can ku bi yamma da gari domin ku tseratar da rayuwarku. Duk garin da kuka samu a gaba kada ku yi sanya ku yi ƙoƙarin ɗaukar al'adarsu matuƙar ba al'adar da abar bauta za ta yi fushi da ku ba ce." Hawaye na zuba na furta, "Kina ganin zan iya tafiya na bar kuna cikin wannan halin? Ba na son na rasa ku domin tafiyata tamkar rasa ahalina na maharba ne..." Ba rufe baki ba mahaifiyata ta hankaɗa ni cikin ƙaraji tana faɗin, "Tarayyarki da mu tamkar kasancewarki a baƙar daula ne, baƙar daular da gara kura da yi fata-fata da naman jikinka a kan kasancewar bawa a cikinta. Jikina yana ba ni maganar abar bauta ce za ta tabbata lokacin tarwatsewar yankin nan ya zo." Ina ji ina gani na riƙe hannun Kandala ɗayan hannuna rungume da jariri muka nufi wata siririyar hanya da take da mahaɗa da tsibirin abar bauta. Lokacin da muka shiga siririyar hanyar kukan ƙananan yara da na masu matsakaicin shekaru suka ratsa dodon kunnena, ihun mahaifiyata da na ji ne ya sa ni gagara haƙuri har na leƙa kaina don ganin abin da yake faruwa, muna haɗa ido da ita na ga ta girgiza min kai alamar na tafi a daidai lokacin wasu manyan dakaru suka fara ɗaure hannuwan mutanen yankinmu a jikin wani murtukeken ita ce. Ana ɗaure su ana tafka musu manyan bulali a jiki, wanda saukar bulala ɗaya ba sa ɗagota sai da fatar gangar jikin mutum, gawargwakin ƙananan yara da manyan da aka karkashe a wurin ba za su irgu ba, ana cikin haka jaririna ya fata motsi da alama kuka zai yi. Duk yadda na kai ga aikata wani abu daga cikin al'amuran tsafi da siddabaru abin ya gagara, ganin yana son tona wurin da muke laɓe ya sa na saka ɗan yatsana na rufe masa baki. Inuwata da wani Badakare ya hango n a ji yana nuna wa wani ɗan'uwansa hanyar wurin da muke laɓe da bashi umarnin ya kamo mu, jikina na rawa na kama hannun Kandala muka fara gudu hankali a tashe. Ba zato ko tsammami na ji na bugu da wani abu, ɗago kaina ya sabbaba min hautsinewar ciki. Hautsinewar da ta sa gumi ya fara karyo min nan take, domin haɗuwar karonbattar da na yi bata da maraba da mun yi gudun gara mun faɗa gidan zago.


😂 Wollah akwai ƙura fa.Ni kaina na ji faɗuwar gaba yasin 😰 wannan baƙar daula ko kaɗan bata yi ba.

*KU MATSO KU TAHO*💃🏼

Wannan labarin salonsa na daban ne💃🏼 cike yake da sarƙaƙiya da tsananin ban tausayi😰 ku dai kar ku bari a yi babu ku.🏂

Littafin kuɗi ne idan kina buƙata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank. Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN. Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.

Idan kin san kin sayi ɗaya daga cikin litattafan nan *AN YA BAIWA? KO DUBU JIKAR MAI CARBI KO ZAUJATU JINNUL-ASHIQ* za ki biya 300 wannan ragin na waɗanda suka sayi wannan littafan nan ne kaɗai.💃🏼

Na ɗaga hannuwa riƙe da takobi da kwari da baka na salaƙe na sunkuyar da kai ina miƙa gaisuwa da kirari cau cau cau cau, sai ni Ameera 'yar Alhaji Adamu Amiriyan Mamanta, uwar Aslam da Ayman Amanar Oganta turmi sha daka 🥰
Wiiiiiiihuuuuuuhuuuu mace mai kamar maza ko cikin maza sai an duba domin wuya ake yi wa lissafi daɗi sai an jinkirta. Allah dai ya biya wuya a ƙofar Na'isa, wuya a ƙofar Kabuga wuya a ƙofar Nasarawa wuya a doka wuya, wuya a ƙofar kansakali mun buga a dajin Jemagu mun buga a dajin Falgore ko dajin Sambisa albarka. Sai ni ƴar Kanawan dabo amanar mutanen Rigana, idan ka ga matsoraci ko rago a Rugana baƙo ne domin jarumi ba'a nuna masa hanya, sa'a dai 'yar gaban goshin *FIRST CLASS WRITER'S* Amanar Marubuta La'ilaha'illahu. Sai ni ta hannun Matar Habibu ni ce dai ƙawar Mum Amnash amanar Masoyanta, cau cau cau cau makaranta ku matso ku ji wannan kafcan don idan kika bari aka yi babu ke an barki a baya. Domin duk wacce ta bari aka yi wannan tafiyar babu ita ta fita daga cikin jaruman

Please Login or Register in order to submit comment