Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya kalli yayan shi yace"yaya jabeer pls ku d'aura auren".



Jabeer yace"bangane ba, dawa za'a d'aura d'in",ba tare da wata damuwa ba yace"da abdulmaleek nake so a d'aura".



Da sauri maleek yace"DADDY!", da sauri daddy yace"idan baza ka mini biyayya ba to na sani", sunkuyar da kai kawai yayi.



Jabeer yace"hakan bazai yiwu ba muhammad, ya za'ayi haka, idan kuma a can tayi aure fa",daddy yace"sai a kwance wannan ko kuma ta zab'a tsakanin su".



Baffa yace"jabeer ku d'aura kawai hakan shine maslaha",nan fa aka fara k'ok'arin d'aura auren.



Ganin da gaske suke yasa habu tuburewa akan baza su amshi check a matsayin sadaki ba sai dai su bada cash.



Jabeer ya dauko kudi ya mik'a mishi, babu kunya ba tsoron allah suka amshe duka.




Ana take aka d'aura auren *abdulmaleek muhammad myd* tare da *ikhlas Ahmad baba gana* akan sadaki dubu d'ari hudu, da check na dubu d'ari biyu.




😂😂😂 tofa! Readers anzo wajen.


-Gashi dai an d'aura auren maleek da ikhlas ya zaman su zai yiwu kuwa?

-companyn nabeelert zai siyi share acompanyn abban su sadik, shin ya zata kasance tsakanin abba kabeeru da su ikhlas?


-ga umma a adamawa, shin ya akayi ta had'u da yan uwanta?



-mai zai faru idan saifullahi ya gano cewa matar da aka d'aurawa k'anin shi aure itace Princess?



-shin ikhlas tana had'uwa da mahaifiyar ta ko kuwa basa had'uwa?



*duk ku biyo ni, one love domin jin wa'in nan amsoshin,yanzu fa aka fara dan labari yazo wata mahad'a ta daban*



Boom! 💣 one love din nan ce dai.






💮💮💮💮💮💮💮💮
*ASHE KECE???*💮💮💮💮
(Hypocrite-love-sacrifice)



https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍


*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*


*written
-by-
*Deeja one love*






*dedicated*
to
*Maryam*



47-48




Gaban shi yaji ya fad'i, a hankali ya juya ya bar falon,zama yayi ya dafe kai yana fad'in"innalillahi,".



Dafa kafad'ar shi aka yi, juyawa yayi ajiyar zuciya ya sauke yana fad'in"lovely ji abinda daddy yayi mini".



Saifullahi yace"lily hak'uri ya kamata kayi, kasan fa biyayya ga iyaye tana da mahimmanci".



Su habu kuwa ana d'aurawa suka kakkab'e riga suka fice, buzu-buzu.



Mummy ta fito, ganin su a zaune yasa ta k'arasa wajen su tace"baffa yana buk'atar ganin ku a ciki",jiki a sanyaye suka mik'e.



A zaune suka tarar dasu,baffa ya mik'awa maleek hannu alamar ya taho, kusa dashi ya matsa.



Shafa kan shi yayi yace"Allah ya maka albarka, kada abinda ya faru yanzu ya dame ka kaji,a duk lokacin daka sami zab'in ka kazo ni zan d'aura maka aure da ita".



Kasa cewa komai yayi domin dai akwai abin da kunya kuma ya nuna baya so,k'asa da kai yayi yace"baffa babu komai".


Kowa yaji d'ad'in wannan maganar daya fad'a,anan fa aka shiga gaisawa da kuma harkoki.



Sai da suka yi sallar magrib sannan suka shiga cikin gidan, gida ne mai girma irin na gargajiya sai dai yasa k'awa dan an k'awa tashi sosai.



A falon daneji ya same su, suna zaune su uku, daneji sai mummy sai umma, kusa da mummy yaje ya zauna.



Daneji tace"wallahi kai audu ka fita ido na, ji yadda kake wani mak'ale mata",turo baki yayi yace"mummy kice ta dena ce mini audu,audu fa yana nufin tsohon rak'umi🙊".



Mummy tace"to ai kun fi kusa wallahi",daroya suka yi, kallon umma yayi yace"umma ya jikin? ",da fara'a ta amsa da"jiki alhamdulillahi".



Daga haka suka cigaba da fira, shi kuma yana kwance ya rufe idanu, babu abinda yake gani sai fuskar ta lokacin da yaje shoprite din da take aiki.



Sake tuno lokacin da suka had'u har yayi mata magana da yadda ta wani shirya mishi sharri,tuno lokacin da ya ganta a adamawa zata shiga hotel ita da wannan tsohon yayi.




Dogon tsaki yaja, da sauri suka kalle shi suna fad'in "lafiyan ka kuwa",kallon mummy yayi yace"mum wannan karuwar fa".


Da sauri mum tace"abdul is enough pls, we will talk about it later",d'aga kai kawai yayi,su kam babu abinda suka ce.





An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment