Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wannan dan nawa bai taba bata min raiba.kuma ko ya bataminma Na yafe masa duniya da lahira ammi kuka ya Bashir dakanshi sai da yayi kuka.......
Qarfe 8 daidai suna cikin asibitin har anbasu gado doctor s suka duqufa wurin ceto ran hassan kowa Na iya qoqarinsa Amman abin yaci tura Dr sai zirga zirga sukeyi da dagon turanci suna kan hassan har qarfe12 Na dere sanna babba su ya fito yce wa Bashir gsky sai dai kuyi hqri harzuwa gobe da safe muci
Gaba da aikin amma yanzukam. Bai farfadoba..
Ahaka sukaci gaba da xama a india har tsawo kwana8 Amman hassan bai farfadoba saidai wannan Dr ya leqa wanncan ma ya leqa
Da sarki yaga haka sai yace sukoma saudi
Cikin kwana 2 suka koma saudi.
Suma likitocinsu sun yi iya bakin qoqarinsu amma INA Allah bai nufa ya farka ba.
Su Umma d ya fawas d adda Mina dasu Hajja duk sunje dubashi..

watan su 1 acan Hussain yazo Nigeria don ya dauki iyayen amminsa suje tare.
Ya je asibitinsu atsatsaye har xai tafi nazir.yce Hussain
Nifa akwai wani abokina da ya kwatatamin wani mutum mai maganin gargajiya yce min shi mutumin koda mutum yakai wata 5 ne asume yana farfado da mutum kuma kareya koda takai ga qashin mutum ya faffashe yaku watse akan titi to yana iya gyerawa.
To shine nace ko xamu gwada kawo hassan gunshi.
Hussain yce kaiya nazir abinda bature baiyiba baqin fata zaiyine? yce to ai kowa da irin baiwarsa kuma dama na gayawa babana waxiri kenan kuma yce min ya gayawa sarki
Sarkin kuma ya yerda harma yacewa su yaya Bashir sutaso yau dinnan su dawo...
Muje xuwa masu krtu waishin wayene mutuminnan mai gyeran karaya?.

By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Y'ar Fulani part 13 Na Aysha Ali garkuwa.
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Bayan sallahn isha suka iso.
Suna sauka a airport ko gida basu jeba suka wce gidan mai maganin su 6 ne harda hassan din Hussain d yaya Bashir amota daya ya Bashir yana ruqqume da hassan Hussain kuma yana drive daya motar kuma nazir ne d ameer sai Saminu dayake nuna musu hanyar..
Tafiya kadan sukayi suka isa cikin Forest Saminu yace yauwa ka shiga nan ya nunawa nazir wata yar qaramar hanya..
Suna Dan fitowa fili kadan nazir ya tsaya yce to Saminu wirinna fa gaba daya dabbobi nake hange babu ta inda mota xata wuce.
Saminu yce eh ka fito muje.yaya Bashir yace yadai kuka tsaya sukace hanyar ta qare daganan saidai muqarisa da qafa.
Bashir yace to muje Saminu.
Suna tfy suna tsallaka shanu har suka isa inda suke hango hasken wuta.Saminu yyi slm ya gaisa da samarin wurin yce wurin. Ardo yabani mukaxo ko yananan sukace eh yana can kuje.
Suka gaisa da ardo .
Bashir yamasa bayanin abida ke tafe dasu.
Ardo yakira gaini yce maxa kaje can bakin garke xaka ga baqi da mota sai kanuna musu hanyar baya suqara so yce to yaje ya nunamu su hanyar ameer ya shiga motarsu Hussain yaja suka qariso wurin.
Ardo yace maza aje akawo masa fitila.
Ameer yace a a ardo ga haske ya kunna wani lontor gaba daya wurin ya dauki haske saikace rana..Bashir yayiwa ardo bayanin lkcin da abinya dauka yaci gaba d cewa kanaga xaka iya.ardon yyi dry yace da ixinin Allah yau dinnan zai dawo haiyacinsa.cikin jin garfin guiwa Hussain ya dago kansa yce Allah ko ardo..alkcin shima ya dgo kansa yce lah hussani kaine garinmu cikin mamaki yce nine Bappa dama kaine kuma kaine mai maganin yce eh nine Amman shidin kam bani zanmasa ba.Amman karka damu muma munsamu damar yimaka hallacin d kayi mana.
Suka shiga cikin gidan .part 3 ne a gidan 2 Na majinyata ne da yake ajiyewa 1 Na mata 1 kuma Na maxa 1 dayan kuma yana can ciki shine Nasu ardo.da iyalansa
Ya kaisu wani Dan daki yana da Dan girma katifa biyune aciki sai wurin sallah dakin tsaf tsaf dashi suka kwantar da shi kan katifar.
Ardo ya tafi cikin gida yncwa bimbi ga wannan yron d ytaima kamana abirni tce.Bappa yayana yce eh shifa ya kawo mara fly kuma ma tashine kinga kenan kexakiyi aikin tace to.
Yce yauwa kekuma hari hada msu abincin nan da za akai gun masu karatu akaiwa baqin tace to malam.
Shida kansa ya kai musu yce kuci kuyi sallah tukunnan sai axo afara aikin...

By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Y'ar Fulani part 14 Na Aysha Ali garkuwa.
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Ardo Na gaba fateema Na baya tana rike da kwariyar magunguna da allon qarfe sukayi slm suka shiga
Ardo yaji ddi sosai yada sukaci abunci hatta ameer mai yawan qenqeni ma yaci xabin Dan yaga suna da tsafta sosai.
Fateema ta gaida Hussain cikin fara a ta gaida sauranma tacewa naxir kai mai kashe nagge in dan uwan kamasifefe yace ayya fullo ai shine bashi d lfy.
Tab tace aradu Bappa bazan mishi aikiba.Bappa yce kina haukane to maza matso kiyi aikinki Hussain yce kiyi haquri kiyi don ni Dan uwanane fa da qer dai aka lallabata ardo kuma yana ta fada shimam ameer yaji yarinyar ta burgeshi.
Ta dauki allon tayi rutu ta wanke tace yayana karbi kabashi yasha.Hussain yce ai baya iya shan komai tace mishi xaisha da ikon Allah.ya karba ya bashi shi dai baiga alamar ya hadiye ba itakuma tce abinda ya hadiye zaiyi aiki ta dan lakuci wani mai ta shafa masa a fiska..tce to sai da safe .Bashir yce iya maganin kenan kuma kukace zai farka tce eh karka dmu yaya.
Ardo yace zanzo kafin ayi kiran sallah asuba.
Sukace to ya tfi..sudai gaba dayan su babu wanda yyi bacci Bashir yana ruggume da hassan tunda aka bashi rubutu Hussain Na xaune agefe naxir d ameer d Saminu sukuma suna kan daya katifar.
Can kusan asuba bacci ya kwashesu sai ya Bashir ne kadai baiyiba...yana xaune ya qurawa qaninshi ido..
Kamar a mafarki yaga hassan ya bude ido yana bin dakin da kallo.ya juyo gun yaya Bashir dinsa yanata kallonsa..
Cikin tsananin farin ciki Bashir yace alhamdulillahi.. hassan hassan yaita kiran sunan sa da qarfi.
Dukansu suka tashi afirgice suna cewa yadai yaya Bashir. Yce ya farfado.gaba dayansu sukayi kanshi sunata hamdalah Hussain harda kukan farin ciki..suna cikin haka ardo ya shigo yce ya farka ko? sukace eh amma baya magana.yce to
Ga wannan rubutun in naje ina kiran sallah ku kuma sai kuna bashi kuma .kuna
Kiran sallah harzuwa kan kalmar shahada.
Haka kuwa sukayi"suna xuwa wurin yin kalmar shahada..saigashi shima yana binsu suna rufe bakinsu
Yce yaya Bashir inane nan yce wurin maganine yce o.
Su Hussein sukayi ta murana..da safe fateema ta dauko kayan aikinta tana shiga yce kekuma me ya kawoki nan tce kodai kai meya kawokaba nankam gidanmune ba asibitin kaba. bashir yce kayi shiru kawai kabarta tayi aikinta..

By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Y'ar Fulani part 15 Na Aysha Ali garkuwa..
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Ta zauna.'tce kawo kafan naka ko.intafi harkar.gabana" Ta dauki. Wani dan.mai tarinqa'bin duk. Inda karayan yake tana.shafawa"atake wuraren sukayi.jajawur'cikin jin radadi. Da a xaba'hassan ya.rinqa" cije lips.dinsa yana murxa.kanshi.yasa. hannu shi.ya.damaqi yaya Bashir da yake riqe.dashi.idanunsan.. sukayi jawur.jijiyoyon kanshi.suka taso sama." Fateema.ta kalleshi tyi dryar mugunta"Tce malam.infa kasan"kai.regone.toka shiyar ihu.kuma wlh.qarti xansa"su danne .minkai" cikin"wahala.da masifa"yce wlh.kekam baki isa kiyimin abinda."xaisani ihuba...tace shikenan."
Tasake'shafamar.wani farin mai.ta qara.woni akai.kamar man shunu.'a.take yaji wani.irin sanyi.kamar ba wurinne.yake ciwo yanxuba.wani" bacci.mai ddi ya dau keshi.
Tace"yana farkawa xai.tashi'ya tsaya da.izinin Allah." Sukace.to mungode"
Garfe 9 su sarki. Suka iso'shi da iyyensa da matansa' lkci.da ardo.yazo.suka.gaisa..."fateema.kuma ta ajiye .abincin da takowo musu"ta gaishesu.cikin fulatanci ta juya ta tfi.sukuma sukaci gaba "da hirasu"ta.manya!
Alh Babba. Yce" haqiqa. Akoi wani haske atattere da.wannan"xuwan.namu .ardo yce nima.naji dadin 'samun nasaran wannan.aiki da.akayi.Alh yyi.dry irintasu ta manya.yagyera.xama'yce."ni Usman. Ina Neman.alfarman".kyautar.'ya agareka.ardo' ya dago kansa.ya kallesa"cikin' rashin.fahimta"yce.bangane nufinkaba."Alh. Yce.abinda' nake nufi.INA nemawa jikana"auren'yarka.fati'yci.gaba.da cewa.haqiqa.Na dde.ina'yiwa jikokina.istihara.akan.nema'musu'mata.ko...yaushe in akayiwa. Hassan inuwar.yarka"fateema ke.baiyana.cikin yanayin.haske"to kaga.saiyau"Allah ya.nunamin'ita!
Ardo yyi.shiru"nadan.wani lkci'sannan.yadago...".kansa"yce.kuyi hqri .nrga .da Na.mata"miji.dama jira.nake' tacika.shekara"14. Sai ayi bikin.cikin yanayin neman alfarma.sarki."yace tabbas.nima duk'lkcin danayi istihara inuwar.fateema.ke.......gilmawa cikin.wannar shigartata.ta Fulani.kayi hqri.ardo" kabawa.Dana auren.ta.waxiri. yce.Muna.
Neman wannan alfarma.don Allah dakuma.albarkacin annabi.' Da fulakun.dake.tsanin mu.
Ardo yce.to" barina kira.muku mai bada ita.duk'abinda'yce.........shikenan.ya aika.aka.kiramasu. jawro' yazo .suka gaisa.cikin karamci.waxiri.yamishi' bayanin dllin kiransa.yyi dry.yce."ai dama hassan.shine.Mijin." fateema.nikuma: nabashi.aurenta' duk.randa kuka.shirya"kuxo a daura.musu.aure"
Cikin tsananin .frin.ciki suka.rinqa"gdya.
Suka.ajiye"cewa duk'randa.xa.asallami."hassan rannane.xa'a.dauramusu auren..
Su Hussain. Da suketa hira.dasu ammi.a gindin. wata. bishiyar.mangoro. umma.tace.su.Alh kam wacce maganace".sukeyi .da taqi qarewa.ammi.tce.Allah dai .yasa alkharine" yaya Bashir daya fito dakin.yanxu.kuma" yasan Duk.maganar da akayi"yyi'dry.yce. alkhairin nema" Babba.kuwa.hassan" daya samu yadan jingina da pillow.cikin murya irin ta majin yata.yce nidai naji ajikina bawani alkhari.
Sukayi"dry.ammi.tce" ai kuma kayi sauqi bakinka.yabudu.sai
bakin baki zakatayiwa.mutane.

By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Y'ar Fulani part 16 Na Aysha Ali garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Yenxu.kam' su 3 rene suka" rege" .arigar" .hassan.din.da Ameer/Amir,.dinne.ycwa' yaya Bashir din yatafi shi zai zauna' dashi.tunda yanxukam.jikin da"sauki sosai.tunda har' yana iya tafiya. mai dan "nisa kadan.yce ai kaga Anuty farida tana buqatar ka akusa da ita..
To shinefa Bashir yashirya yakoma.
Sai jakadiya..itakuma anbarta"ne. Don Dan yimusu girki" ta.nason fateema sosai.kuma da ita suke girki duk wani girki .Na "yan gayu.ta koyamata" tayimata kitso masu keu. Lkci .daya tacanja'.ameer kuma yanxu' yaxama abokinta ko ina' xataje'tare sukezuwa.sun saba da juna' sosai"
Yauma tun' bayan' sallar la.asar .suka fita da amir basu " dawoba "sai yenxu.suka shigo" suka samu hassan d jakadiya da hari' sunata hira suna dry" .hassan yce to "ayawe daga' inakake'.ameer yyi.dry' yace"daga can cikin qorama muke.wlh yaya "saikaji wurin ddi gonin ban sha awa"sai kaga 'yedda ruwa yake fita dga cikin.wani.dutse'ga fruits tirim " awurin.
Hassan yce kai da allah gafara" wato.kaikam.dama garinne ya maka kyeu" shiyasa kace yaya Bashir" ytfi kai zaka zauna ka kula dani' ase kaikam da lambu zaka kula" .Ameer yce" lah yaya kaifa naje .kawowo banana.don nasan kanason banana sosai.duk sukayi dry shikuma hassan da fateema sai hararar juna sukeyi. Tayita murguda masa baki amir yce wlh kaima ko yaya kafin mukoma kaje wurin kagani xai burgeka..
Bayan kwana 3 da dedere hassan yana kwance adaki" fateema tayi slm ta shigo tce" kai wai inji.yaya amir kaje yana woje."har ta juya xata fita' kawai sai taji.ya finciko" hannun ta.saida ta fadi kan girjinshi .yatashi da sauri ya tureta" gefe' yasa yar' yatsarsa ma nuniya ya harbi bakinta da shi."tce kai-kai menayi maka.xaka fasamin"baki.yace ni dan"ki ne? da xakizo kina cemin" kai.ko bakisan. sunanaba.'kokuwa. Tsabar rai nani da kikayi ne " kicewa ameer yaya' nikuma.kicemin ' kai.saikace wata uwata Amman nasan abinda zanyi " ya qara jan .hannayenta duka 2 yamatse su cikin Sauri" tace kayi haquri wlh bazan qaraba"yce kima qara kiga abin da xanmiki.next time..yasake ta "tafi.saida taje bakin kofo. Tace edin "nafada "kai.kayi abinda xaka iyayi" gurgu kawai😚.ta gudu tayi cikin" gida' shikuma yayi kafor gida..yana cije lips dinsa yce zankama kine.
Amir yce yaya kaga wojennan yedda yake " da.kyeu.ko? Tunda ' yazo yaune kadai " yataba fitowa ya juya" yakali bayansa gabaki daya garin yana kewayene da forest ga wini qworama mai sanyin gaske yana bita 'gefesu daga.can gefe kuma shanune birjik" yce gskyane amir garin yayi" .suna cikin hira .fateema "ta kawo musu gasasun xabbi da nono" ga farin wata ya.haska ko INA"samiri da yanmata sunata hira tce" yaya ga abincinka amir yce to qanwata mun gode .
Hassan " yace Amir"gobe xanje cikin' rafincan don' wlh wurin ya burgeni sosai" ai sai kajema yaya zakaji dadi sosai...

By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Y'ar Fulani part 17 Na Aysha Ali garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Suna' isa cikin rafin.faeema tafara yin "wankin.da taxo yi" Amir kuma"yace yaya, bari na samo maka. Dabino.masu zaqi yyi.cikin .rafin."haasan kuma yyita zaga yawa cikin rafin yana ciren yayan itatuwan" candai.yadawo bakin ruwan,yanata kollon yedda"ruwan ke wucewa.gashi fari tas'ga iska mai dadi.da gamshi.nan take yaji wani.irin nishadi.Na ratsa' zuciyar sa.gaba daya yajishi cikin wani .irin' yanayi.yyi nisa cikin tunani"
Kamar daga"sama'yaji an.fesa mai ruwan"sanyi"araxane''ya dago kanshi"yce ke bakida' hankaline'zaki.fesomin ruwan" dadtinki.ta murguda baki"tace.to ninace kaxa"kaxauna kusa dani! Yyi kanta afusace"yce ke nikike yiwa rasar kunyako' tarinqa"yin baya-baya, yana binta saida ta jingina' da dutsen'ruwan,yanata zubowa Kansu"yaqara,matsota.ya hadata dajikin dutsen" ruwan yanata xubowa" kansu yasa.kafafunsa ya take"nata tafasa'wata uwar qara' tana cewa' wayyo yaya amir zai dakeni .dama shikam amir yana ganinsu,yce wlh nikam dry ma sukebani.Ku inkun hadu kamar annabi"da kafuri" shikuma hassan yasa qirjishi ya danne mata nata girji.ya hadata " da dutsen' da kyeu'har sai da yaga' daqer take numfashi"yce mema kikacemin.jiya da dare"gurgu ko?' cikin nishi"tace' kayi hqri bazan sakeba'yce qarya kike'muna,fuka" yahada lips dinta"yamatse.Amir da yake'bayan su' yyita daukan su'photo' yazo yace" yaya.mutafi gida'don.zamu je kwadam" yce kai dawa?,nida' Bappa"
Suna" isa su ka samu"yaran bappa masu karatu' sun"share qofar.gidan tsaf-tsaf.'suka shiga gida Amir da Bappa suka tfi. Suna fita su adda Mina' suka' shigo Hassan yaji ddin xuwan adda Mina' wasu matan da taxo dasu suka wonkewa fateema kai suka yarfa mata kitso da qunshi haka dai suka' rinqa hidima da ita',yace adda Mina zamu "kwana nane? Tace eh...
Washe ' gari rana Saturday da sasafe' saiga Hussain da nazir da faruq' Dan goggon su'da yaya' fawas' sukayita murnan ganin' juna' su Hussein suka' tafi qofar gida' sunata kafa' rumfuna'da da shirya kujeru' da shimfi taburmai' faruq" dake xaune da' hassan yce" Dan iska' daga xuwa jinya' kaikam sai ka rashe" harda neman iri'hassan yyi dry yace ni dadina da kai sai shegen yawan surutu'don shikota kota bai kawo wani' abu acikin xancen' faruq ba' karfe 10 hassan yaji hayani yar jama.a sai' qaruwa take' gasu ' sarki sunzo' Amman basu iso' inda yakeba'gashi duk' friends dinsu' sai kiranshi suke suna' cewa' sun' isofa.hussan dake tsaye' a gabanshi yana miqa mishi hula yace yadai brother karbi kasaka mufita mufa ake jira'yace. Towai mutanennan kam me suka xoyi ne" Hussain yace ba lkcin ymka bayani muje kawai.
Suna' fita qofar gidan qarfe" 11 dai- dai kuma alkcin yji wata kalma mai rikita' tunani.da qarfi yaji ansake mai maitawa' cewar " an daura' auren yerima hassan Aliyu da fateema ardo yabani' cikin rudewa ya kamo' Hussain suka shiga cikin dakin da su' sarki ke ciki" yabude baki xai magana yaji babansa' yace ban yarda kayi magana' ba kuma bazan ji dadiba ; in kayimin' butulci' biyeyar ka: kawai nake buqata' yaya Bashir da Ibrahim da qanin ammi suka jashi dakin da yake' ciki.suka rinqa bashi' baki da nuna masa' mahimmanci' bin iyaye'" Ibrahim yace bakasan me suka hango makaba" cikin kuka kamar yaro qarami yce mekuma suka" angomin in banda takaici" da tarin, abin kunya' auren dole sai kace mace! Kai macen ma' ko nadolen" za ayimata ' ana gayamata.nifa ba wanda' ya gayamin.
Suna cikin bashi baki' su sarki' suka shigo' ardo Na riqe' da hannu.fateema wace fiskarta ta kubbura sindim idanun ta kamar gauta sunyi jawur sun qanqance' don tsabar kukan da tayi......

By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Y'ar Fulani part 18 Na Aysha Ali garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Ardo ya kama" hannu.hassan yasa mishi.hannu fateema. Yce.to hassan.ga amanar fateema nabaka.ita ita.kenan min gaba da baya' aduniya,Kuma" gashi.yau Allah ya rabani.ta ita yabaka kai. bata san kowa ba abirni sai ' kai.mijinta da iyayenka'fateema yarinya ce garama' du- du' shekarunta 14 ne cikin dasheshiyar murya' tace Bappa shike nan yezu mun rabu' bazan gan kaba baxanga inna ba ta qara fashewa" da kuka" mai tsuma rae"
Lkcin da suka xo tfy.tasake wani sabon kuka.su 2 kadai A. bayan.motar.Hussain najan motar tunda suka fito kuka takeyi har yenxu da suka Iso"qofar gidan hassan din yayi mamaki matuqa yedda" yaga an.gyera gidan.cikin jin haushita da tsanarta 'ya dakamata.tsawa.yce kirufe mana.baki nima da dahali kukan" xan yitayi" taji wani irin tsoronsa ya kamata.
Gida kam ya amsa sunansa" tsayuwa yimuku bayani gidanma bata lkcne.an' shirya komai gwani.sha awa. Dama ardo yace ba mai zuwa ta tafi' da mijinta kawai' an warewa jakadiya dakinta" shiku dama bedroom dinshi daban da nata.
Washe gari su adda Mina sukaxo suka qara gyera gidan Khadija yar kawun su hassan tace kai amriyar ba dai kyau ba saikace balarabiya".
Jakadiya ce kemusu girki.don Hussein ma da naxir suna gidan kowa da part dinsa.shiyasa bata da kewa sosai suna haba haba da ita amir kulum xaizo suyita hira jakadiya kuma tana dada koyamata yedda zaman cikin gari yake.umma kuma kulum sai ta aiko Zubaida ta kawo mata wasu abubuwan wai tariqa sha. wai afadarta gara ta gyerawa danta mazaunisa
Dama Hussain yasan tayi katatu don haka cikin sauki yasama mata"G.S.U.suna tafiya da Zubaida. Haqiqa shigarta university baqaramin wayar da ita yyiba kuma" balaifi tana fahimta' ga'shikowa yana mutun tasu" tayi qawaye da dama.akwae kawarta da suka shaqu sosai amira..
Gashi dai yau watan ta 3 agidan Amman tunran da tazo gidan bata sake gani hassan din ba itakam cewama take haka yfmta Dadi...

By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇Y'ar fulani part 19, Na Aysha Ali garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Ana saura 5 days a dauki ki axumin" watan' ramadan" kowa nata' shirye-shiryen"axumin"Yau jumma.a' fateema ta' tashi da woni.irin.ciwon Mara.mai"tsanani' gske.tun.safe' ko kan gado.ta kasa' sauqa' mama' tana ta xirga-zirga. Akanta Amman bata masan' abida akeyi' ba sai murqususu. Takeyi' tana wayyo. Allah Na mama" xan.mutu.marana' zai.balle' cikin.rudewa' mama takira ammi' ta gaya" mata. Halin da suke ciki" ammi' .
Tace.maza.kutafi" asibiti. Muma.gamu nan' zuwa...
Lkcin' dasu.Umma.suka"iso. Suka samu. har. an dubata aka. yimata.allurar.bacci'suna xaune.agun.hear' Dr.daya dubata.ya.fito' dr samuyel iyamurine .yce ina.baban ta.ko mijinta.Hussain da yake.tsaye tundaxu awurin.yace muje ka' gayamin.meke damunta"..ammi. tace.a a kaje ka kira.sarkin mugayen yazo shidin.agaya.mashi. abinda ke damunta.Hussain.yce' gashi.namma.yazo" Umma.tace"hassan.jekaji damuwar matarka'.ya. yamutsa fuska kamar.mai.shirin" yin.kuka.yce' to Umma.yaja hannu.Hussein suka.tfi' yana.cewa.wlh.kubakusan.baqin .cikin.da nake.jiba' inkuna.dan qantani.da wannar yarinyar.ba.harda.woni.wai.matata' saikace.wata. cikekkiyar.mace.
Suka xauna.a kujeru. Dake cikin.office din Dr.'yace musu.yarinyar. zata fara.Al adaane. .kuma.wannan" ciwon marar .nata gaba-gaba.zai tayi.sai in har' an mata aure.namiji' ya kusan ceta zaibari.don haka.kuyi qoqarin.yimata miji.hassan' yace kaji.maganar' banxa ko.to ta.mutu. mana.intaga"dama..baza.amata auren.ba.kaji' fitineniyar.yarinya" Hussein bude baki.kawai' yayi.yana kollon yedda hassan keta surfa.bala,i yce wlh.brother wannar maganar. Har kunne. Sarki.hassan yce don.Allah' ka rufami."asiri.wlh. bansan ya xanyiba.Hussain yace to kayi min alqawarin gyara xaman.takewarku. kafin wani watan yace kai dai karufa min.asiri.kawai".. kwananta 1 aka sallameta don tasamu sauki.ammi takirashi yje taita yimishi fada .gaba" daya' yaji yaqara'tsanarta'
yana komawa gida yashigo porlon.ransa.abace. itaku dai dai lkcin tafito.cikin'kitchen. tana riqe da cop din nono.mai sanyi'zata kaiwa.Hussain da yake zaune kan kujera.bata"saniba kawai taji.tayi"karo da mutu.ta dago.da sauri.ganishi yasa.taqara.rudewa' duk.nonon.yabata" masa.riga gashi rigar..red ne.cikin.rawar murya.da tsoro.tce.kayi.hqri.wlh' bangan ka bane.Cikin' fushi.ya watsa mata.maruka har 2.yce dama' yaza.ayi ki.ganni' tunda.kina" tafiya.kamar.shanu. kanki.aqasa.kinga. next time zaki.rinqa kollon.abinda ke.gabanki" itakam.tunda' tasha.mari..taje' ta kwonta.kan cinyar.mama'tanata. Rera.kka.Hussain yace amma dai baka da imani.brother yarinyar" bata' da fly.kake dukanta.mama.tce.. Gsky.baka.kyautamin ba '
dana.yace.mama.ku.. baku. ga abinda tayimin bane.aikoma metayi maka bai kamata.ka dake" taba.yajuya.ya tfi bedroom dinsa.yabarsu" sunata'lallashinta.....

Yau sallah.saura kwana'2.suna xaune a" parlo mama na yimata.kitson sallah.yan qanana.masu.kyeu. Hussain yashigo riqeda.bokko dirka- dirka guda-2 yce mama.brother yana gida kuwa tace.eh.ya kirashi a woya.yce kazo kasameni a parlor.Na karbo mana dinkin .mu' yana xuwa.ya xo.ya xauna kusa.da mama.yasa" qafarsa ya take mata yan yatsun hannu" ta.dago ta kalleshi shikuma ya murtuqe.fuska.ya, watsa.mata" harareta.haka ta sun.kuyar' da kanta' tanata zubda" hawaye" ba Wanda"yasani.sai.su..
Kayan komai iri 1 namaxa"guda bakwai bakwai'ne na mutune 3 haka Na mata komai iri 1 mama tace.wannakuma Na amaren"namu ne masu xuwa" bayan sallah"Hussain ya sosa qeya .yace eh.....
By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇Y'ar Fulani part 20 Na Aysha Ali garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Yau sallah kowa namurna...kamar' yadda.sarin gidan.yake.duk.'yan gidan.zasu.hadu a.gidan.ransalan. bayan an sauqo"idi..suna tfya a motar Hussain lkcin da aka sauko daga sallar.idi.sunzo" daidai.qofar gidan nasu.kuma sai yaga ya wuce.dasu.nasu' gidan.yace.yadai brother naga kawuce gida.Hussain.yace xamu dawko.mama.ne.da fateema...
Yace tonikam tsaya in sauqa" Hussain yace in naqifa.hka ya hqra dolenshi suka daukosu..
Porlon acike da yan.uwanau.aka' gagaisa da juna..Umma kam sai faman ririta Fatima takeyi.haka ammi ma da tadanyi motsi kadan.zasu fara.tabbarta.mekike. so? Ko zaki.kwantane?.ko. kin gajine.hassan yace.kai Umma.kunfa damemu.da surutu.metayi.da zata.gaji"Umma.tace baruwanka.damu..
Sarki.yace to hassan.gobe in.Allah, ya kaimu.kashirya.kaida iyalinka,kutafi.katsina.kuje.ku.gaida' kakanninka.kanuna.. musu.matarka' tunda.dama" bata sansuba..suma .basu, santaba..hassan.yace nikuma?kuma gobe goben nan.yce.eh' umurnifa nake.baka.ba shawar. nakeyi.da kaiba. Rai abace.yace. to..
Su.Umma.da ammin.suka.tfi.porlon sarki.gaida.baqin da sukazo.musu...
Hajja.ta kalli.fateema.tace.fati.bawani.matsala.ko? tace a,a bakomai.tasake cewa.karfa.kiboyemin.matsalarki.in. akwai wani.damuwa.to. kiyi saurin.sanardani... hassan yce kifada mata. in kina.da matsala.nikam.mai. saukine.wlh yenzunnan.zan. may dake.can jejin.naku...yaci gaba da.cewa.kema Hajja.don ne mamin' fada.ne.kike wani.tabbayarta" kinaga.yadda.su. umma.suke.wani.jida.. Ita.yakalli.fateema a, yatsine.yace kuma.wlh.kisani' tun.wuri.in.nagama" shirina.tfya.xanyi. in barki.kuma inkika.jamin.fada. kinsan" sauran..Hajja tace ddna dakai.gaggawa.yace.to" sonake.nayi.go&com ..shiyasa.tace to Allah.ya kaiku.lfy.ammi.tabasu.Aiken.daxasu.kaiwa" iyayenta..yaya.bashir. yace" nikuma.sai yaushe.xaku kaimin.ziyara" Adamawa. yce.zanzo.yaya amman .ni kadai .zanzo ba ruwana.da zuwa.da tarkace.yafada yana hararar fateema.Hussain da nazir sai dry sukeyi."Amir kuma.cewa yyi.kai yaya kalar.taku.soyayyar da banne.Da namuta ne...

Washe gari da asuban fari ya shirya tsaf.itakam.dama tun qarfe 4 ta tashi tafara shiri.qarfe 6 daidai suka tafi.mama dasu nazir.suka rekasu har.bakin gete sunamusu Allah ya kiyaye.hanya.
By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇Y'ar Fulani part 21 Na Aysha Ali garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

tafiya sukeyi.tun safe har xuwa qarfe.2 suduka biyu.babu wanda yayiwa Dan.uwanshi.mgna.shikam.hassan.sharara gudu.kawai.yake.ita kuma fateema.sai dai.tayi bacce.ta farka.taga dai
basu.isaba..
yan zukam sunfara jin.qamshin katsani.sunxo daidai wurin wasu.sojoji.fattema.ta farka.daga baccin da takeyi wani.qato daga.cikon sojojin yacewa.fateema.Beby.yadai tace babu.yace kodai kingaji kisauqo gunmu ki huta ta girgixa kai alamar a a.yakalli hassan yace oga koxaka bani.qanwar takane gata kekkewa.kamar yar India.hassan ya kalleta da wutsiyar idonshi.yacewa sojonna.aiba damuwa in kana sonta sai inbarma ita anan sai nadawo na dauketa.fateema ta kalli mutumin da hassan yake ikirarin barinta gunshi yananan kamar jakin daji.itakam tsoronsa ma takeji.cikin muryarta mai ddin ji.tace kayi haquri.wlh nikam bazan xauna dasuba.in motar kace bakason in zauna aciki inmun je xanbita kasuwa.ta qarisa mgnar tana kuka.sojon yyi dry.yana lashe lips dinza wonda zabar shan taba sukayi baki.ida nunsa suka qanqance don xabar sha,awa yaga.yarinya sabon jini.yace ktfi oga.hassan yaja suka tfi..takalleshi tace yunwa nakeji kamar xanmutu.A hatsale yace to kimutudin man saime.nidai ba inda xan tsaya sai Na isa

Suna isa gidan sarkin katsina suka samu anshirya musu liyafar bangirma duk yan uwan ammi sun hadu kowa sai yaba ken fateema.yakeyi.anci ansha duk aka watse kakarsa tace to gacan part din kawu Al Ameeen dinka an gyara muku.Hassan yace wadin? nikam ai yau kwana sai Gombe yanxunnan innayi sallan la,asar dai tafiya xanyi kakanshi yace kaifa dama gaggawar siya gareka saikace korarku akeyi.ya dafe kansa yce kufa tsofofinnan kunfiye rigima .to sonake inkoma yau don gobe da safe inada aikin yin tiyata.haka dai suka.hqra dole ya tafi.qanne ammi kuwa saida suka cikawa fateema trolley da kaya kala-kala.Anuty salma qanwar ammi tace to fati Allah ya kaiku lfy kicewa ammi sai munxo auren Hussein. Tace to anty mungede.yaja mota.suka tfi
Tunda ya dau hanya bai tsaya ko inaba sai a daura.ya kulleta cikin motar yace xanje gun wani friend dina don haka ki jirani anan tace to.yajuya yyi tafiyar sa.**nima Aysha nace tunda Allah yasa nazo daura xanje gidan maitama..ina xuwa kuwa ta cikamin cikina.da Abinci naci nayi qat.nanfa muka barke da surutu.kai Maitama badai surutuba.can goshin manqariba nace to nikam xantafi don karsu tafi subarin kuma innaje Kano xan isa wurin mamazee da biyya..😄😜

Sunyi tafiya maidan nisa taga sun iso wani gari mai keu garin gasu da ruwa gasu da sanyi yace to nan gidan aboki nane kuma anan xamu kwana don lkcin har qarfe 9 Na dare yyi.yici gaba da cewa kuma anan cikin motar xaki kwana tace to kawai tayi shiru tana tunanin hali irin Na hassan Sam baida tausayi da imani.tana cikin tunnin taji yana cewa don bazan yadda ya gankiba wai ke matata aiden nagama tabbadewa agun Yusuf.yana kaiwa nan yajuya yayi tafitarsa ta maida ankalinta gun maigadi.ta zuge glass din motar tace yakamana.mai gadin yaxo yana cewa hajiya kina buqatan wani abune tace a,a kawaidai sonake nasan wanne garine wannan.yyi dry yce ai funtuwa kenan hajiya tace OK shikenan dama abinda xan tabba ya kenan .yace to yjya ya tfi.yana tfya saiga hasssan din ya fito yanata tsaki.yace to ban same shiba wai sun tfi umra da matarsa.kenan yanxu dolena innemi hotel ita dai ko kallonsa bata yiba.yaja suka tfi.

Saida yaje hotels kusan guda 3 Kuma duk Inda yaje sai yasamu babu sauran room gashi dare yanata qarayi.ita kuma fateema sai kllon garin funtuwa take cikin nishadi iskan garin mai sanyi yanata kadawa.acikin ranta take cewa gari mai ddi.a daidai lkcin hassan yyi parkin cikin wani hotel mai ken gaske gashi gaba daya an xagaye hotel din da shuke.shuke.sai wani irin sanyi yake tashi aciki taji yana cewa ai dole kice gari mai did tunda gashi naxama bawanki.da ni kadaine ai dana kwana awancan hotel din to sukuma daki

Please Login or Register in order to submit comment