Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tsadar ganuwa dan zaka yizan wata da yarima Hassan bazaka ga qwayar idanunshi ba.. Da sauri ta sauqe idanta qasa dan taji wani irin yanayi taji shakkarsa da tsoronsa sun cikata a kasalance yace daqo ki daqo kanki ki kalleni ki gayamin me matsalarki ki gayamin me kike nufi a kaina ki gayamin plsss Fateema wlh kina cutar dani wlh zaki hadani da ciwon Mara menene matsalar ki gayamin laifina Na baki haquri ... Cikin yanayin tsoro da yarinta tace ni ka bani hanya ka matseni. Inna baki hanyar ina zakije? Ni bacci nakeji zanje in kwanta... Ya lumshe idansa ya bude tare da kawo hannuta ya nufi kan gado da ita taku yake tana binshi a hankali tana kallon bakin kofa suna zuwa dai dai qofar ta fisge hannunta da sauri ta bude qofar da gudu gudu sauri sauri ta nufi dakin mama shima da saurin ya biyota yana ina zakije karfa ki fita ki dawo ni zan tafi dakina.. Ita dai gudu take tazo dai dai bakin kofar dakin kuma ta juya baya taga ko ya isota ganinshi dab da ita yasa ta juya da sauri aiko tsautsayi sai buga kanta tai jikin kofar gum da qarfi cikin jin zafi tasa qara tare da riqe goshinta da tuni ya kumburo tab. Cikin sauri ya karisa gun ya kamota yana sannu kin ga abin da nake jiye miki ko gashi kinjima kanki ciwo kin cutardani abanza shi har cikin ransa yakejin zafin yasa hannunshi mai taushi jazir dashi kan qulun da niyar murza qulun dan ya bace. aiko ta kamo hannu gami dasa kuka tamkar yarinya tana wayyo mama ki budemin qofa zai kasheni fa cikin bacci mama tajita da sauri ta diro daga gado taje ta bude qofar tana ganinta ta dage ta hada duk qarfinta ta ture hannun nashi daga kanta ta koma jikin mama tanata sheshsheqa cikin kidima mama tace lfyar ki kuwa Fateema? meyake farune Hassan? Cikin yanayinshi Na qin yawan mgn da miskilanci yace nima ban saniba mama nadai jita tana ta ihu tana gudu shine nafito Na sameta a haka ... Mama kam ta gane meke damunsu tasa hannu ta ture ta daga jikinta tace toh da kike maqalemin ni dame zan taimaka miki ni ba likitaba ai wanda kike gudun dai kike cin mutumcinsa shi zai taimaka miki cikin yarinta da shagoba ta tura baki tana yarfa hannu da dan bubbuga qafa da shan yaji tace 😩😭ni ni dai gsky a barni bana so a barmin kaina haka mitsssss mama ta ja dan guntun tsaki tare da turata gun Doctor tai shigewarta daki ta rufe. Itako kuka ta qara sawa ya kalleta ya girgiza kai yasa hannu yana janta tana tirjewa yaga dai bata da niyar binshi sai kawai ya daqota kamar jaririya ya ruqqumeta akirji ya nufi dakinshi tana . kan gado ya kwantar da ita ya hau ya rinqa murza wurin tana kuka dan zafi ta rinqa shigewa jikinshi tana shakumoshi sai da yaga qulun ya bace ya dauko mgni ya bata tasha a hankali ya gyaramata konciya ya dan zame kadan ya riqo hannunta shikin yanayin gsky da gsky yace Fateema a yidayam ko baki sona kin gaji dani mai nayimiki mai tsanani haka da kika kasa mantashi kin kasa yafemin ta dan kalleshi a raunane tace ba nacemaka Na yafeba ya kamo hannunta cikin rauni ya sumbaci bayan hannunta idonshi sinyi jazir cikin rawan murya yce Kin yafemin to meyasa bazaki tsaya inda nakeba gayamin menene bakya son Na kusanto inda Kike ki gayamin namiki alqawarin Barin duk wani abinda zuciyarki ke qii game dani. Da sauri tace ni ka daina tabani bana so kai komai sai kazo kusa dani kai ta mammatseni kajiko ya quramata ido ya qaremata kallo cikin qarfin hali yace Fateema ke nakeso ba jikinkiba bawani abun daban nake soba zatinki da farin cikinki su nakeso ya danyi shiru idon shi cike da azabebben qaunarta ya qara masowa gareta yace Fateema qaunarki nake Amman kuma dole Na bukaceki ko dan dabbaqa aurenmu abinda nakeso a gareki shi zai cika zancen ma aurata Amman tunda bakyaso wlh namiki alqawari bazan sakeba koda ko zan cutu ....... Ayyah Hassan ta damu 😜. πŸšΆπŸ»πŸ•Œ yan uwa ankira sallah hami jula tawon

by Garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡Y'ar Fulani part 41 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

hawayen da yake taso su zubu tun dazu ko zai sa inmu sassauci a zuciyarsa sai yanxu suka zubo masu safiin gaske ya kara matse hannunta yana shinshinawa kamar zai hadiyeta cikin raunin murya yace Amman dan Allah dan Allah ki yarjemin Na rinqa zuwa dakinki ina kwana kinga inbanje ba mama zata kai karata gun Abbanmu ya tsura mata ido yana jiran amsarta sai yaji tace toh ina dai bazaka tabaniba yace eh ya sunkuceta yace toh daga yau mu fara kwana a can tai shiru ya kaita dakin ya direta kan gadon shima yazo ya kwanta can gefe kan gadon har ya kashe wutar tace kunna wutan ni bana son duhu yace toh an gama ya kunna sai yaga ta tashi ta dauko pillows ta rinqa jerawa a tsakiyarsu tace toh ga iya filinka ni kuma ga nawa kar Wanda yaje gun Na wani kasani nikam in kazo filina zan hanaka kwana a dakina uhum ta fada ko a jikita ido kawai ya bita dashi yace toh Na yarda ta juya tai kwanciyar ta kan kace kobo bacci ya kwasheta shiko haka yai ta saqe saqe a ransa wani lokacin a fili yarintar Fateema ke gudu ko shagobane ko tsanarsane yana cikin tunanin yaji ta cikin baccin da nishadi ta mirgino a hankali kamar wahainiya tako dago hannuta daya ta rata kan girjinshi ta mirgina kafarta daya ta doura kan cinyarsa kan ta kuma kan damtsen hannunshi tai pillow dashi a hankali yayi ajiyar zuciya da firda azabebben numfashi ga tsananin Sha.awarta da ke tsirga kokon zuciyarsa a hankali ya lumshe ido shi dai haka ya kwana cikin kidima tamkar qoqolwarsa zata wartsake. aiko da asuba tai ta mita Allah in ka sake zuwa guna zan koreka shi wlh dariya sosai tabashi Amman in yayi dariyar ya jawowa kanshi sai yce kai baby kecefa kika zo guna bani najeba ai ni namiki alqawari ta geda kai tace ai bansan San da nazoba ya jinji kai yaje yayi alwala ya fita masallaci da safe ko ya gama shirin tafiya hospital ya zo ya samesu suna cin abinci yace mama ni zan fita ta kalleshi da kyau tace abincifa yace Hmmm toh ai ba abaniba zanje haka mama tace Fateema tashi ki bashi abinci ta bargun itako Fateema ta yunqura ta mike tayi hangar kicin yace tsaya yaje gabanta yace ni Na koshi ya dan roqqofa kanta yace bari Na Duba miki goshin tace toh ya maso ya mannamata kiss mai kyau a goshin ya juya ya fita yana cemata bye sai Na dawo ta tura baki tana qunquni . . haka sukaci gaba da rayuwa kullum sai ta azalzalamai da taushin jikinta da dare gari ya waye kuma ita zatayi ta mita duk San da zai fita kuma sai ya mannamata kiss haka kuma inya dawo akwana atashi yau watanta 3 da dawowa Kuma yaune ranar da za ayayesu a makaranta yau Fateema zata bar makarantar a matsayin cikekkiyar likitan qashi Zubaida kuma lawyer tun tashinsu da safe take ta shiri baji ba gani sai zumudi take Su Hussain da matansu duk suna parlor ta fito wonka tana gaban miro tana daure da towel a kirji tana ta gyara gashin kanta da yake zube har bayanta ta muraza yar foda a fiskarta ta tashi ta tsaya gaban durowa tana tuna kayan da zata Sa cikin Wanda aka diddinka musu ta jikin madubin durowar ta hakoshi ya shigo tare da SLM a hankali bata amsaba bata juyoba ta qura masa ido tacikin madubin tsarki ya tabbata ga ubangijin da yayi wannan halittar Yana sanye dawata shegiyar galila da ta amsa sunanta kalar sararin samaniya mai kyawun ganuwa wondo da rigace iya guiwa sai hularas da takalminsa kalarsu daya sai agogon zinari dake sanqale a hannunshi gashin kanshi da dan sajensa sai sheqi suke ga gashin duk da hular dayasa gashin ya kwanto luf kan keyarsa ta gaban goshinma sai sheqin gashin yake yau rana ta forko da ta fata qarewa fuskarsa da suranjikinsa kallo wani abin takejin yana yawo cikin jinin jikinta duk tsikar jikinta ta miqe tsaye daga tsakiyar kanta takejin wani Abu Na wanxuwa har kan dan karamin yatsar kafarta πŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ˜πŸ˜πŸ˜˜ takwara ina qaunarki Allah ya tabbatarda Alkhairi agareki Aysha Aliyu Tsamiya😘by Aysha Ali Garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡Y'ar Fulani part 43 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Suna shiga gidan su Nazir da Hussain duk sukayi saida safe suka nufi part insu mama kai tsaye gefenta ta nufa shima Hassan can part enshi ya dosa yaje ya watsa ruwan dubi ya Sa rigar bacci mai dan igiyoyo ta gaba ya maidasu ta baya ya dan qulle daga sama kuma faffadan girjinsa a bude daga qasama rigar bata qarisa guiwansa ba cin yoyinsa da sharaban qafafunsa duk gashine a kwance Zara Zara a kan farar fatarsa gashi mai taushi da saitsi phone inshi kawai ya dauka ya nufi dakin Fateema cikin yanayi Qaunarta da begenta ga tsantsar Sha.awarta dake azab tar da zuciyarsa a hankali ya bude qofar ya tura kansa ciki da yin slm cikin murya mai kama da maiyin rada .....................turus ya tsaya bakin gadon ya kura mata ido kai abin dariya Fateema da mmkin ta baza su kareba kwance take kan gadon ta kifa qirjinta kan pillow ga guda 2 ta jerasu a madakatar da take yiwa Hassan Rabin jikinta kuma a qasa ta durqusa da guiwarta ko takaimin qafarta bata cireba kanshi kawai ya girgiza ya qaraso kanta a hankali ya birkitota ya daurata kan pillow shi kuma ya danyi qasa ya zare takalman qafarta ya dawo kan gadon gaba daya da ita ya dan kifata kan kirjinshi ya zuge zip din doguwar rigarta cikin hikima ya rinqa jan rigar ta qasa har ya cireta ya jefar da ita gefe itako Fateema a take taji sanyin A.C da sannin hadarin da ya taso ya rinqa ratsa jikinta sai ta rinqa qwaqumasa jikinta tana ta faman shiga cikin jinkinshi ya kalleta da kyau cikin ransa yace toh gashi dai ni bani Na matsakekiba ni kuma kina faman rabani da hankalina sai kuma kin tashi ki isheni da mita da koke koke yadan matseta a jikinahi yace gwandama nasan nayi laifin tinda ke kike kawo kanki a hankali ya ja borgo mai taushi ya rufesu ya qara jawota jikinshi itako harda qara narkewa a jikinshi da fidda numfashi cikin sauki ita adole taji dumi Shi kam tuni ya kasa sarrafa kanshi sai ita yake ta juyawa ta yadda yake so da muradi ya rigada ya fita haiyacinsa ya rude iya rudewa sai sabbatu yake da mammanna mata kiss yake tako ina ya rigada ya gama subule duk wasu kayan jikinsu cikin bacci taji wani irin bakon yanayi da sabbatun da yake Ayyah Hassan duk da tsananin Sha.war dake damunsa ga azabbeben ciwon bara dake tsirgar masa gashi ya gama fita hayyacinsa ga damar daya samu zai iya komai a wannan lokacin cikin qarfinsa dan ya kauda abinda ke Neman zamamai fitina Amman ya kasa .sabida Alqawarin da ya mata shiyasa cikin wahalar da tsananin bukatar cikin wani irin yanayi murya tamkar wanda yake cikin ciwon ajali ya tallabo kanta yace Fateema dan Allah kiyi haquri ki taimakami wlh bazan iya jurewa ba kuma bazan iya karya alqawarin da namikiba har sai kin yarda bazan kusance ba tare da bakya soba dan Allah ki taimaka min wlh zan iya cutuwa zan rasa lfyta ya kara narkewa a ajikinta itako tana tureshi tana zubda qolla tana ja da baya cikin tsoro tace ni dai wlh bana so kuma wlh zanyi kuku da ihu da qarfi ni ka bari ko inje in gayawa mama ya daqo idanunshi dasun rigada sun zama tamkar wuta gaba daya gashin jikinshi ya mimmiqe jijiyoyin hannushi duk sun taso yasa hannushi bibbiyu ya damqe mararsa ya kafa guiwowinsa kan gadon ya ronqofa da firjinsa cikin wahalliyar murya yace kiyi shiru zoki kwanta Na barki Na haqura duk dai nasan haqqinane a kanki kuma in bansamuba komai Na iya faruwa dani ta dai tsaye ya kirata cikin murya kamar Wanda yake shirin suma yace Fatina zoki kwanta bazan miki abinda bakya soba Na miki alqawari sai da yardarki tace to tadan lallabo ta kwanta gefenshi shikam yananan a yaddayake tun dazu ita kam tuni tayi baccinta shikuma a take yaji wani irin qullewar Mara ga a zabebben zazzabi ga kanshi da yakeji tamkar ana sarawa nan take yaji sanyi ya shigan jikinshi duk ta inda gashi yake yakejin sanyin Na shigarsa cikin axaba ya kwanta a duqunqune hannunshi matse da mrarsa dan jin marar yake kamar zata balle sai rawan sanyi yake. .....by garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡Y'ar Fulani part 42 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Ta kasa koda qifta ido shima itan yake kallo a hankali ya tattara gashin ka n bayanta ya maidashi kan wuyanta ta gefe daya ya dan daura gemunshi ya dai dai ta fuskarsu a hankali ya dan qefta mata ido daya ya daga girarsa dayan ya danyi murmushi sai da gefen kuma tunsa ya lotsa a hankali ta sauke idonta cikin nasa tai saurin sauqe idonta qasa ta danyi ajiyar zuciya Shi kuma numfashi ya furzar yce hingo ga kayan da zaki saka irin galilar jikinshine takalminma kalarsu daya da nasa sai gyale kalar takalmin da poser sai ondis masu taushi har da rigar nono ba musu ta karba ta shiga toilet doguwar rigashe wacce tasha aiki Na zamani ta saka rigar ta zauna a jikinta das tana fitowa tai gun miro ta dauki abin kulle gashinta ta kulleshi daga forko ta kama jelar ta kitse ta wurgashi ta gefen wuyanta ta murza daurin dan kwali kai abin ba mgn wlh ko nace zan zayyanamu yadda suka fito abin bazai faduba a hankali suka fito polor Na.ima matar Nazir da sauri ta nupesu tana ta daukarsu picture Zainab kuma da cikinta da ya bayyana sosai sai dry take tana ayye kunji dadi zakuyi sauri da Salle yadda kuke so nikam Na zama kaya ta fada tana kollon mijinta a hankali ya shafa cikin yace karki damu muma zamu aihu mu koma dai dai dasu duk sukayi dry suka dunguma sai babbar makarantar Nan ta gombe (G,S,U) gaba ki daya harabar makarantar cike take da jama,a ga manyan baki gomna sarki kam dama yau dole yazo haqiqa taron yayi taro duk daliban sun samu kyatuttukan ban girma da jinjina Fateema Hassan Aliyu saraki da Zubaida Aliyu saraki suna masu amsar keutar jinjina da karramawa Fateema aka fara kira a hankali ta yunqura tamiqe ta fara haurawa inda zataje ta karbo kyautar Hassai ya juya gabas da yamma tako ina ita aka xubawa ido take yaji wani irin kishi ya tokari qirjinsa ta qarisa gun shugaban makarantar ya mikamata ta dan rusuna ta karba aka bata abin mgn da zumar tai godiya da fatan kowa Allah ya maidashi lfy a hankali Hassan yayi tattaki ya iso gun ya karbi abin maganan shi yayi komai a madadinta suka juyo suna saukowa a hankali cikin takun qasaita nan take jama,ar dake gun suka dauki sowa ganin Hassan da Fateema tamkar taurari a cikin duhu da ka gansu kaga ma aurata nanfa aka rinqa daukarsu pictures tako ina abin gonin Sha.awa itako gaba daya ta rude da sauri tadan rakubu a jikinshi nanfa abin ya kara fitowa Yan jaridu da gidan T,V da Radio suka koma Kansu daker suka samu suka kauce garfe 2 dai dai suka tashi bayan sunyi sallah suka wuce Fada dan gudanar da bikin tayasu murna a ranar dai a gsky Fateema tasha gajiya duk sai da ta kidime dan yawan zirga zirga sune basu koma gidansu ba sai qarfe 9:pm....... 😜 Kufito mu biyosu dan muga ya gajiyar zata kaya. By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Y'ar Fulani part 44 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Da asuba duk su yi sallah a masallaci sun fito suna tafiya Nazir ya kalli Hussain cikin alamun damuwa da tabbaya yace toh yau meya hana Hassan zuwa masallaci Hussain yace ko makara yayi Nazir ya dan jinjina kai yace badai makara bakam kai dai bari Na kirashi muji Allah dai yasa lfy Hussain yace Amin yana dannawa ko wayar ta shiga bugun forko a cikin kunnen Fateema da sauri ta mike tana dan dube dube tayi mmkin ganinshi kwance sai karkarwa yakeyi gashi hatta jijiyoyin kanshi saida suka taso ta kallleshi a rude tace hmmm baka da lft ne me yake damunka bakaje massalaci bane yau shiru sai idon da yadan bude da gyar cikin wahala da azaba ya bude baki kamar mai rada yace daukomin jallabiya a dakina da gajeren wondo cikin yanayin da bansan me xa acemishiba ta shiga toilet da sauri ta dan watsa ruwa a gurguje ta yi alwala ta fito ta dauki doguwar riga baka ta zira a jikinta tazo kanshi tace a nakiranka fa tun dazu baka dagaba a hankali yace daukomin kaya tace toh ta fita da sauri tana zuwa ta dauko tana miqa mishi zata juya ta nufi waje inda ake buga kofa dan su Hussain sun gama rudewa dan sunsan ba lfy sunkira kusan kira goma ba adagaba ya kamo hannuta cikin azaba yace taimaka ki samin rigar ta zura mai ido cikin mmki tace bazaka iyaba ne ya gyada mata kai cikin rudewa ta taimaka mai yasa rigan da wandon ta fita a Palo sukaci karo dasu Nazir da mama da ta budemusu qofa cikin sauri Hussain yace Qanwata ya dan uwana fa? lfy kuwa? Nazer yace meyasa baije masallaciba? meyasa bai daga phone enshi? Kaha suka jeramata tabbayoyin sai ta rasa wazata bawa amsama a cikinsu ta zuba musu ido mama tace lfy kuwa shikam Nazir dakin ya nufa kai tsaye yana shiga da yaga halin da Hassan yake da sauri yazo yaja Hussain ya nufi dakin dashi cikin rudewa Hussain ya kamo hannushi daya damqe mararsa zai jaa cikin axaba yace bros Marata cikin rashin fahimta Nazir yace meke damunka meke maka ciwo marrace ya gyada masu kai da sauri Hussain ya tafi cikin dakin Hassan din ya dauko dan garamin Bo's inshi Na taimakon gaggawa yazo shi da Nasir gaba daya suka duqufa binciken lfy yarsa Cikin damuwa da takaici Nazir yace kai Hassan meyasa kake son kashe kanka da kanka mesa zaka cutar da kanka ya za.ayi kana da mata bawai baka da mataba zakabar bukata ajikinka har ya nemi dauke lfyarka da sauri mama tace kumin bayani meke damunsa Nazir yace ai bazaki ganeba mama cikin jin haushi Hussain yace zata gane zamu fada mata Nazir tayiwa yarta fada ta kuma kai laifin da tayiwa mijinta kara har gaban Abba in anqi kuma ni zanyi komai ya dauko wata allura ya jaa ruwan ya daidaita yace mama a yanxu dai dole sai anyiwa Hassan wannan allurar Amman da zaran anqara yimishi gaba zata shafi qwoyoyin aihuwarsa zata iya rabasa da lfyarsa mama ban San irin wannan zaman Fateema keyi da mijintaba ya juyo gun Fateema bayan ya mishi allurar a take bacci ya daukeshi cikin jin zafi yace haba Fateema kefa musulmace kuma muminama kuma kina da ilimi kinsan haqqin mijinki a kanki meyasa kika zabi ki cutarman da dan uwana meyasa kike son Allah yayi fushi dake meyasa ya qarisa mgn cikin yanayin wa.zantarwa da lallashi cikin sanyi jiki ta sunkuyar da kanta qasa ya juya ya nufi parlo yace kixo ki sameni a nan tabi bayanshi ita da mama Nazir kuma ya zauna yayi ta kula dashi a parlo kuma mama da Hussain sun sata a gaba nasiha sukemata sosai mama kuma tayi alqawarin zuwa har gidansu ta gaya bappanta matuqar dai bata gyara hallayarta ba shikuma Hussain cewa yayi wlh indain bakya son dan uwana ni zanyi fushi dake karki sake min mgn zankuma je ingayawa Abba ba laifin Hassan bane laifinkine sunyi nasiha sunyi fada duk dai tai ta kuka tana basu haquri bazata sakeba .. Shiko Hassan sai azahar ya farka ita da kanta ta hadamai ruwan woka ya tashi ya nufi toilet en Amman Sam bai miqe tsawonshiba kuma hannushi nakan mararsa haryanxu ta bishi da ida yashiga ya watsa ruwan ya fito ta daukomai kaya ya saka da kanta ta shafa mishi mai ta dan fesa mai turare amman duk abinda take mishi taqi su hada ido ta dan kalleshi a sace tace ya jinkin yai shiru ta qara matsowa inda yake tace ana jiranka a parlo nanma shiru sai ta dago kanta ta kalleshi shima itan yake gani ya danyi wahalellen murmushi

Please Login or Register in order to submit comment