Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya yawota jikinshi ya mannamata kiss a goshinta yace ngd Fateema Allah ya biyaki ya miki albarka ita dai batayi mgn ba ya shafa kanta ya juya ya tafi parlor Gba daya suna nan suka gaisheshi dajiki Na.ima tace Yaya ga abinci dai dai lokacin itama Fateema ta zauna gefensu kadan mama ta tashi ta dauko abinshin da ta hadamusu kala daban daban ta kawomusu Na.ima ta fara sakawa mijinta itako Zainab da cikinta da akejiran aihuwa ko yau ko gone yanxu shi Hussain sheke mata komai ya dan samata ta karba tana kallonshi tace Abban Afreen Allah dai ya sauqeni lfy nima naga Na dawo yimaka hidima fiye da yadda kakemin yadanyi murmushi gami da shafa cikin yace karki damu matata zaki dawo normal kamar saura Nazir ya danyi drya yana shirin cewa muma Allah ya bamu aiko ya dan qware da sauri Na,ima ta balle bakin gorar ruwa tabashi tasa Hannunta kashi tana shafawa tana sorry my dear ta Sa hannta daya kan kirjinshi tana dan bubbugawa kamar wani yaro ya danyi gyaran muryace kontar da hankali matata mama tace kai yaran xamani yadda kukeyiwa mazanku abin har dariya kuke bani Hassan kuma Fateema ya zubawa ido ya mai mata alamun kinga yadda ake kula da miji duk sukayi dryar mgn mama Zainab tace yo banda abinki mama ai miji abin tattaline aljanrmufa Na qarqashin diga diginsu mama ta dan kalli Fateema tace tab aiko wasu kam aljanar zata wucesu cikin sanyi Hassan ya kalli Fatinshi yace mama kenan Indai irinane nikm harma Na daga qafata Shiga kawai ya regewa matata Fateena ta kalleshi idanta tab hawaye dan ta gane da ita mama take ya girgiza mata kai alamar ta maida qollar😍😘. Allah sarki duniya kowacce Allah ka barta da miji mai qaunarta da gsky ..

Dubun gaisuwa zuwa gareki mu,allima.

By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡Y'ar Fulani part 45 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Tunda ya dan ci abincin sai ciwon marar da kai din suka dan rinqa damunsa kan ace zuwa wani lkcin ciwo kam ya dawo gadan gadan da qyar ya samu ya dan tattaka zuwa bedroom enshi aiko yana kwanciya zazzabin ma ya dawo zuwa 8:Am mama ta kira Hussain ta sheida masa tare suka shigo da Nazir da Yaya Fawaz ya dubeshi cikin damuwa yace maza mutafi Hospital Hussain ya kalli Fateema dake zaune a gefenshi tana ta gyara masa blanket en da yake ciki yace Yaya Fawaz ba inda zamu kaishi ai ita matarsa tasan matsalarshi da kuma yadda zata magance matsalar in kuma bazata iya bane ni ina da yadda za amishi ba wani Abu mai wuya bane Aure a yau ba sai gobe ba zai samu matar aure Nazir yace ai kam Fateema kin sani bawai baki saniba haqqinshi Na kanki Hussain a cikin fushi ya kalli Hassan dake ta nishi ya damqe mararsa ya kamo hannu Fawaz da Nazir yace mu tafi gata gashi intaga dama ta tuna Allah ta taimaka masa ita da Ubangijinmu inta barshi ya rasa ranta nanma ita da mahaliccinmu yace mama mutafi suka fita sukayi tfyarsu itako dama tunda Hussain yake mgn take ta zubda qolla shi baisan kuka takeba da yake idonsa a rufe sai daji ta fara sheshsheqa a hankili ya bude idonshi cikin sanyin murya yace kiyi haquri kinji ki daina kukan bana son naga kina zubda hawaye a fuskarki Ta miqe cikin sanyin jiki tai part enta tana shiga kai tsaye toilet ta fada ta shiga murzawa jikinta da soso mai taushi da sabulai kala kala da turaren wonka iri daban da ban duk ta murje jikinta har gashin kanta da kayan qamshi tana fitowa ta gyara gashin ta sakeshi kan gadon bayanta ta rinqa bin duk jikinta da Humra mai qamshi da dadin shaqa ta dauko yar qaramar rigar bacci fara tas da dan rasti ratsin Jan mai shara shara da kadan ta wuce mazaunanta ta fito ras kamar balarabiya ta tsaya gaban miro ta qarewa kanta kallo nan take taji qirjinta ya fara bugawa da qarfi sabida tuno azabar da tasha a fs 9t insu jinkita har rawa yake takuma tuno halin da mijinta ke ciki ta kuma tuna kalaman mama da Hussain sannan ta tuno zasu dauketa a Mara tausayi mama da Umma kuma zasuji zafin bata dauki nasiharsuba da wannan ta dauko hijabinta babba har qasa ta zura taja dakin ta nufi part enshi. Tana shiga ta tsaya bakin kofa tana qare masa lallo daga dukkan alamu yanxu ya fito toilet yana zaune ya dafe kanshi da hannu biyu duk jijiyoyin kanshi da Na hannunshi sun taso sama jin mosin ta ya daqo da gyar ganin abinda ke bin fuskarsa yasa ta qarasa gunshi da sauri ta zare hijabin jikinta ta wurgar gefe tasa hannu ta tallabo kanshi tasa tafin hannuta masu laushi da taushi tana goge hawayen dake bin fuskar da sauri ya kamo hannuta gami da rintse idonshi yana girgiza kai ya bude baki a wahale yace kibari bana so Fateema ganinki a haka zai Sa zuciyata ta buga zakisa kaina ya fashe tunanina zaibar jikina karki matsoni tunda kinsan bazaki taimaka minba duk ya rude sai surutai yake ya cigaba dace kiyi haquri ki tafi dakinki ki barni ni kadai Fateema Allah zai kawomin mafita kuka yake kamar yaro qarami itama kukan take sosai harda sheshsheqa cikin sauri yace Fateena kina qaramin zafi a raina tunda bakyasona dole Na haqura bazan cutar da keba gwara Nina cuci kaina kodako zan rasa raina da sauri ta haye kan gadon ta rungumoshi ta baya ta kontar da kanta kan bayanshi tasa hannunta biyu ta rungume qirjinshi cikin kuka tace bazaka mutuba Na yarda Hamma Na kayi duk abinda kakeso Na yarda wlh Na yarda zan daure taci gaba da kuka mai tsuma rai da sauri Hassan ya juyo gunta ya matseta a jikinshi yana ta shashshafa da manna mata kiss tako ina gaba daya jikinshi ya hau bari da tsuma mgn yake Amman bata fita mgnar ya rude ya rudata ita kama gaba daya jikinta din bari yake sabida tsananin tsoro cikin kuka da tsoro ta kamo hannushi duk biyu a lokacin da taji ya haura kan ruwan cikinta tace wayyo Hamma Na wlh inajin tsoro kayi haqiri kamin a hankali ayyah Fateema aikin makara da doctor yayi nisa bazaiji kiranba haka Hassan ya rinqa sarrafa ta da juyata ta inda yakeso tun tana kuka har tayi shiru shima din kukan yake yana sambatu kamar zaucecce nima kaina banji meyake cewa bare Na shafamuku shiyasa Na hakura nafita Na basu guuu ..... Sai Asuban fari tukun ya dawo haiyacinsa haka ya rinqa binta da kiss tako ina yana shafa kanta da fuskarta yanasa hannushi yana gogemata hawayen dake zuba a idanta cikin tsananin farin ciki yace matata Allah ya miki albarka ya kara matseta ajikinshi yace Fatina kin biyani duk maxan duniya saudaya suke samun budurcin amarensu Amman ni budurci biyu kika bani ita dai sai ido ya manna mata kiss a lips enta yace Fatina yauma a budurwa nasameki kinbiyani i love my Fateema zahra I love u so mush duk ya dimauce da kanshi yayi mata wonka ya gyra dakin ya jasu sallah ya kontar da ita ya je gun mama yace mama Fatena ba lfy a hadamata abinda zataci kusan tare sukayi aikin abincin ferfesub da dan soyeyyen dankali sai ruwan zafi da Jan nama da mama taimata gashin tukunya mai romo romo da kanshi ya dauko yakai dakin ya kamota ya zaunar a kan gadon haka ya rinqa bata tanaci tana manne ajikinshi harta qoshi suka koma suka konta ya dorata kan qirjinshi by garkuwan Fulani
[4/12, 6:14 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡Y'ar Fulani part 47 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Ahankali rayuwa tai musu dadi cikin hikima da salo irin nasa ya rinka tsuma zuciyar da tasa zuciyar da qaunar juna ga tsantsar so da yake gwada mata har gobe dai Hassan mishkiline bai da yawan surutu Amman abin mmki in ka ganshi gaban Fateema sai abin ya bawa mutum mmk ran suna yarinya taci sunan Ummah Nafeesat kenan Amman suna kiranta Afreen haqiqa yarinyar tana shan gata da kulawa tako wanne banqare Fateema kam tamkar ita ta haifeta baccine kadai ke rabasu akwana atashi yau kusan 5 months kenan da samun xaman lfy da kula tskanin Hassan da matarsa a yanxu kam sun zama tamkar hanta da jini ********************* yau Monday tun da safe da Hassan ya tafi Hospital bai dawoba sai yanxu after 4:30 Am la asar sakaliya ga yana yin gari da ake ciki sanyin hunturu iska mai sanyi keta kadawa ta ko ina tunda ya shigo babban parlonsu yake slm Amman shiru ba Fateema ba mama a parlon kai tsaye dakinshi ya nufa yana shiga ya fada toilet yayi wanka da ya fito yadan shafa mai ya dau turare mai sanyin qamshi yabi jinshi dashi ya dauki kum ya gyara gashin kanshi cikin takun qatsaita da nitsuwa ya nufi dakin ta a hankali ya tura qofar tare da yin slm"""""""""""" tsayuwa yayi ya zuba mata ido ganin yadda take ta faman kokuwa da siket janshi take iya qarfinta amman ko motsi bayayi da kadan ya dan haura kan cinyarta itoko sai jaa takeyi har tana hada zufa daga dukkan alamu yanxu ta fito wonka ta gyara gashin kanta sai sheqi yake ta tubkeshi daga qeyarta ta kitse jelar ta konto har kan gadon bayanta jikinta sai qamshi mai dadin shaqa yake fitarwa ta juya baya tana kallon miro dan towel ne a kan kafadarta ko bayanta bai gama rufewaba ba komai a jinkita sai ondawuya mai taushi ta dauko siket en atanfa shine take ta kokuwar sawa yaqi wucewa """""""" ita batama jin shigowarsa ba sai yanxu a hankali yayi gyaran murya gami da tattaki ya nufi gunta ta juyo ta danyi murmushi😊 tace laa Hammana yaushe ka dawo banji shigowarka ba ya dan kalleta cikin watsa yace inafa zakiji shigowata yar lukutan Hammanta kina ta fama da kokuwa da saka siket ta dan tura baki cikin shogobarta mai fizfar zuciyarsa da ruda tunanishi tace Allah ko Hamma xan hadaka da Ammina in baka daina cemin yar lukutaba ni dai banaso yai dan murmushi mai dan sauti ya garisa gunta ya juyata jikin madubin shima madubin yake gani ya daura kanshi kan kadafarta ya dan kashe mata ido daya gami da daga mata girarsa daya cikin xoleya yace Allah ko Habibati kinyi qiba sosai kinyi yar duma duma kuma qibar kinsan ta inada take ta girgixa kai yace toh daga hannu sama tako daga tana cewa Hamma ka ganifa duk kayana basa shigana ya kalleta cikin tsantsar so ya wani lonqobar da kai bisa wuyanshi kamar yaro qarami ya daura hannushi kan gugunta ya sabule siket en ya dan dago ya kalleta yace ya za.ayi kayan su cigeki ke bakya ganin yadda kikayi qibane kinga yadda mazaunaki da cinyarki suke ta qara habaka kuwa ya dan jawota zuwa bakin gado yana cewa kinki kiyarda kin qaru ni nasan ba kayan da zai shigeki sai sabbin da nasa aka dinkami da kuma dogayen rigunan kekuma kince sunyi Burma Burma ya dan konta yana rige da hannuta yace ke bakya jin sanyine ta tura dan bakinta tace toh ya zanyi ya dan lumshe ido yace sunkuyo in gayamaki yadda zakiyi a hankali ta dan ronqofo aiko sai jin bakinshi tai kan mamanta hannushi daya ya zaqayo bayanta daya kuma kan daya mamanta ya rinqa sarrafata ta yadda yakeso itakam gaba dayama ta manta ba riga a jikinta sai da taji ta acikin tarkon Hammanta ta dan barshi saida ya gama kidimewa ya gama narkewa duk ya susuce tasa hannuta cikin gashin kanshi tana murxawa cikin salon birkita mai lissafi duk ya tattaro hankalishi gareta ta rinka jan qirjinta baya tana ture kanshi daga qirjinta cikin sauri ta fixke abinta daga bakinshi tace kai Hamma kai baka gajiyane kullum kullum abu daya ni dai ka tashi ka bani kaya Na saka zanje Na dauko Afreen ya dan koma jikin pillow ya kwanta idanshi a lumshe yace naqi din bazan bada kayanba ki zauna haka nakeso dan yau kinfimin kyau a hakan ta dan matso kusa dashi tace ayyah Hammana sanyifa nakeji ya kalleta ya danyi dry ya koikoyi muryara yace ayyah Hammana sanyifa nakeji ya dan mannamata kiss a kumatu yace ai kin iya qaramar murya kam in kinason Abu *******bayan ta zira rigar doguwar rigace baka irin yan saudia Amman duk da dan fadinta sai da ta matseta ya dan kalleta yace Albishirinki cikin zumudi tace goro yace fari ko jaa tai dan dry tace fari qal kamar Hammana yai danyi murmushi cikin jin dadi yace a a ni zan xabi gorona yace toh kishirya gobe zamuje gida su Umma sun matsa Na kaimusu ke aiko tai Salle ta maqale wuyanshi ta hada bakinshi da nata ta rinqa bashi wani salon a hankali ta zare hatshenshi cikin nata ta kalleshi sai kuma taga yanayinshi ya sauyaya cikin yanayin damu tace Hamma ko bakosan naje ne ya dan girgiza kai yace um a a ina dai jin tsoro kar su Umma suriqemin mata suce sai kin kwana ta danyi fari da ido tace kai toh daman kai Hamma ba kwana zanyiba yadan Hada fuska yace toh Na fasa bazakijeba yayi hanyar fita da sauri ta rungumoshi ta baya tace ayyah Hammana kayi haquri dan Allah ka barni naje ya dan jata jikinshi yace toh inmunje daman kice ke kem zamu dawo tare badai kina son zuwa gun su Bappa ba tace ehh cikin xumudi yace in kin yarda kin kwana dai to ba zuwa garin yabani kin yarda ko tace ehh wlh Na yarda,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,****************** by garkuwan Fulani
[4/12, 6:14 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡Y'ar Fulani part 46 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

tai shiru tanajin yadda yake ta shafata ta qara mannewa da jikinshi shima ya qara shaqar qamshinta gami da manna mata kiss goshinta a hankali ta dan kalleshi cikin rashin tunanin komai tace Hamma yace na'am ya habibati ta danyi shiru yace manene ki fadamin kinji me kike so ta dan kalleshi tace Hamma meyasa kake kuka jiya da dare? meya sameka ko kaima zafi kaji? Cikin nishadi da jin wani irin yanayi ya tashi ya zauna ya jawota kan cinyarsa yace ni banyi kuka ba ya fada yana kallonta cikin ido ta dan tura bakinta cikin shogoba tace Allah kayi kuka Hamma ya danyi murmushi yace ai ni ba irin naki kukan nayiba ni kukana kukan jin dadi ne. kukan biyan buqatane. kukan samunki.ne cikin jikina.kukan Na ya banbanta da naki ke kika sani kuka ya dan kama kuncinta da hannu bibbiyu ya dan jinjina cikin yanayi godiya da jinjinawa da tsatsar qaunarta yace Habibiti kin biyani Allah biyaki kema ta bude baki zatayi magana yai saurin zira harshensa cikin bakinta ya fara sarrafa cikin yananin qauna mai zurfi ya rufesu da blanket ya rinqa shafa bayanta bacci mai dadi ya fara daukarsu dan basuyi baccin dareba kwana sukayi suna kashemana arnan garin Gombe 😜................... cikin baccin Hassan yaji wayarsa Na suwa a hankali ya miqa hannushi ya dauka wai duk dan karta tashi ganin sunan Hussain yai saurin dagawa jikinshi kawai Hussain ya tabba sai kuma yace bros Zainab ta aihu yau muma mun zama iyaye da Sauri yace Alhamdulillah kai Allah mun gode da sauri ya dan zame jikinshi daga nata yana riqe da wayar yana cewa kuna ina adibiti ko gida yace ai dama a gida ta aihu ya juya zai tafi yana kokarin zura riga ajinkishi yaji ta riqo hannishi da sauri ya juyo da nufin ya dan maidata bacci sai ya ganta a zaune tana qoqarin tashi sai cije lips enta take alamar zafin da takeji ya rakofo yace sorry Habibati Na tadake ko ta dan yi fari da ido tace ina zakaje cikin farin ciki yace Zainab ta aihu da sauri tace haba mu tafi nima zanje mun samu baby a gida ta yunqura zata miqe da sauri ta koma ta zauna ta riqo hannunshi da dan guntun hawaye tace wayyo Hamma Na zafi nakeji kuma nidai zanje da sauri ya sunkuceta ya fita da ita yana xakije ki ga yarmu ni zan kaiki yau nine car enki tunda ni najimiki ciwon tai sauri ta tsune fuskarta a jikinshi ...*"******* aiko sai da ya kaita har cikin dakin ya direta saida ya ajiyeta yaga Ashe su Ammi da Umma sun zo ya dan sosa qeya ya gaidasu Na,IMA ta miqa Mashi baby ya karba yace Allahu Akbar masha Allah Umma mumafa yanxu mun zama iyaye ya rinqa kallon yarinyar yana subbatarta. Fateema kam tunda ya direta kunya ta hanata motsawa sai da ya dauko yar ya daura mata a cinya yace bros daukemu photo haka ya rinqa daukarsu abin gonin Sha awa ranar anan Fateema ta wuni duk Wanda yaxo sai ta dan bada baby adan gani ta kuma karba.............. Hassan kuma ranar ma aikatan gidan duk saida yaimusu kyautan farinciki shima sai qarfe 10:pm ya samu ya dan watsa ruwa yayi shirin bacci har ya dan kwanta Fateema shiru ba lbrinta ya danyi dry shi daya ya dauki phone enshi ya kira layinta saikuma yaji woyarta din a kan gadon sai kawai ya tashi ya nufi part en Hussain a hankali yake takun har ya isa bakin qofa yayi SLM tare da shiga a parlor ya tadda Nazir da matarsa suna shirin fita ya dan kalli Hussain yace Fateema fa ai dare yayi Hussain yayi dry yace ni dai ba ruwana bani Na hanata komawaba ita tace ba inda zataje da yarta zata kwana Hassan yace aiko Hmmm ya kada kai yayi ciki Nazir yayi dariya cikin tsokana yace wai Hassan ina baka da lfy yaushe ka miqe har miskilancinka ya dawo Hussain yayi dry harda tafa hannu dan tsiya yace ba dole ya miqeba tunda ya yada jinkai ya ruggumi yar Fullo ta cetomanashi dai dai lokacin ya fito Fateema Na bin bayanshi tana tafe tana tirjewa da tura baki Hajia Nenne kanwar mahaifiyar Zainab da tazo daga Yola dan zama da maijego tana binta abaya Nenne irin matanane wayayyu wadanda boko ta ratsasu ga iya zama da jama,a tace karki damu Fateena gobe da sassafe zakizo gun yarki kinjiko yanzu kije kidan samu Hutu Kinjiko kinga baki da lfy dayake dama Hassan en cema Nenne yayi bata da lfy mgni zaibata ya dan kalli su Nazir yace Allah ya shiryeku ya dan haratesu suka saida safe duk suka watse yaja hannuta ya mannata da jikinshi tana dan tureshi har suka isa bedroom enta kai tsaye toilet ya shige da ita ya fara sabule mata kanyata ya sabule nashi ya jawota qarqashin shaya ya sake musu ruwan sanyi da sauri tai zillo ta fada jikinshi tace Hamma sanyifa ya danyi murmushin ya rinqa murza musu sabulu da shashshafata har burosh shi ya mata ya nadeta cikin towel ya dagata kamar baby sabon aihu shi da kanshi ya gamamusu shirin bacci duk tana boye fuska da dan tutture hannushi ta wani turo dan bakinta************ bayan sun kwanta yasa dan yatsrasa yana zagaye bakinta tadan ture hannu cikin jin dadi ya kalleta yace fushi Kike yi dani ta qara tura bakin tace to ba kaibane ka hanani kwana da baby naba ya dani ajiyar zuciya yace sorry my habibati baby kike so ko to karki damu in kinaso zaki samu tace eh wlh inaso ya qara manneta da jikinshi yace to karki dami yanxu kuwa zan baki baby ki ajiye mana xuwa nangaba wata 9&9 zaki fito manada ita.. cikin rashin fahimtarsa tace to bani aiko ya rinqa kidimata da irin NASA salon da yayi shekara da shekaru yana Adanawa sai daya haura kanta ta gane abinda yake funi ta fara tureshi ya rinqa mgn a hankali yace kiyi haquri kinji yau bazakiji xafi kuma yau xan baki baby ko bakya so ta geda kai a hankali tace ina so mana Amman dan Allah Hammana kayi a hakali kajiko shidai bay iya bata amsaba ya rigada yayi nisa sai Sabbatu kawai yake sai daya gama samun gamsuwa tukun ya rinqa suburbudomata godiya da Sanya mata albarka********* mangariba tayi yan uwa sai nayi salla tukun Na ganomana ya suka kaya. By garkuwan Fulani Gaisuwata gareki hajja Nenne Uwata ta kaina
[4/12, 6:14 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Y'ar Fulani part 48 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

K'arfa 10 dai dai suka isa fada tafe suke kamar taurari a cikin daren marka marka shaddace wacce ta amsa sunanta kalar yellow ce a jikinsu takalam su farare da hularshi yellow da dan ratsin fari fati itako gyalanta fari da jakarta duk faratene riga da zanine zanin ta daurashi ras ga yar riga ta zauna a jikinta das ta murza daurin dan kwalinta kai abindai ba mgn sunyi ras gonin sha'awa a tare suka shiga babban porlon da slm su cikin sa'a ko suka samu duk suna hade a parlon sai Zubaida ce bata nan Umma kam tamar zata hadiyesu dan farin ciki da murna ta tarbesu Ammin kam sai murmushi take har cikin ranta take jin dadin ganisu Hajja inna tai dry jin dadi tace masha Allah zama yayi kyau lalai ni kam naga ribar zamaku Hassan ya dan kalleta a miskilance yace to waya tabbayeki fadi ba tabbaya ba Ammi ta danyi dry tace kaci gidanku cikin jin dadi Umma tace mai martaba yau dai ga Fateema ta zo cikin Annuri da ka ganta ba sai kayi wani binci ke ba Sarki yayi dan murmushi ya lokacin da suka gaisa yace Fateema baki da wani damuwa ko? tace eh yaci gaba dacewa ki gayamin fa in akwai abinda ke damunki ta dan sunkuyar da kanta tace Abba ba komai duk suka Amsa da Alhamdulillah haka ake sonji Hassan ya dan karya wuya cikin jin dadin iyayenshi sunyi farin cikin ganinsu haka yace Allah sarki Umma Na wato ni kam baku damu da sanin halin da nake cikiba kudai yarku kawa Alhj babba ya dan yi dry yace ato ai duk da ganinku kun samu nitsuwa duk sukai dry Zubaida ta shigo da slm jin ana ta nishadi tana ganin Fateema aiko da sauri ta rungumeta tana dry ta kalleta da kyau tace kai Anty Fati kinga yadda kika zama kuwa gsky kinmin wayo yanzufa in na zauna kusa dake baqa zan zama Kinga wani farin da kikayi gsky ki bani sirrin tai dry tace kai Zubaida har wani fari nai Zubaida tace wlh Anty Fati har mani yellow yellow kika yi haka sukai ta hira cikin jin dadi Hajja inna ta kalli Zubaida tace ke tashi a kanta haka ke bakya ganin yadda takene Zubaida ta tashi tana kedai kin fiye Sa ido """""""""""""""""""""""bayan sunyi sallan azahar Umma da Ammi sai nanna suke da ita a kawo wannan a kawo wancan

Please Login or Register in order to submit comment