Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

rabi a waje ai wannan sirri nane bana son ki sakesa irin wannan kayan ki fita kinji ko toh tace dai dai lokacin da takai hannunta ta kamo nasa hannun da yake ta faman turawa cikin riga da sauri ya matse hanun nata cikin nashi ya jawo ya daura kan cinyarsa ya rinqa murzawa tana ja yana ja hankalishi kuma Na kan titi... a hankali ya ringa danna hon a bakin wani katon Hotel Na gani a fada mai gadi ya bude musu get ya dannan hanci motarsa ciki ta kalleshi da kyau tace hotel fa me zamuyi anankuma ba tare da ya kalletaba yce zan duba wani mara lfy ne ki fito mu tafi... Dakine babba da pola ba abin da babu a ciki Na bukatar rayuwa ya wuce daki ya ajiye yar akwatin dake hannusa ya fito ya ce xokici abinci a a Na koshi... Toh bazakison mu tfko nidai Na koshi sauri muje gun Bappa ni girkin innata nakeson ci ya jawota kan kujera ya dauko ledar dake kunshe da zabbi ya rinqa yaga yana bata a baki tanaki yana tura mata a dole da lallashi ya samu taci kadan ta mike tare da gyara zaman rigarta tace mu tafiko yace zoo yayi cikin dakin ya kwanta kan gadon ta tsaya ta tsaya taji shiru ta taka a hakali ta shiga ta tsaya kusa dashi tace bacci zakayi kuma tfyar fa ta turo baki tce ni dai wlh ka tashi mu tf xauna mana a a nidai bazan zaunaba ta fada idonta Na zubda kwallah ya jawota a hankali ya mannata da jikinshi bakyason zama dani ko kiyi haquri Fateena ki gayamin gsky bakyason zama dani bakyason ganina ko kingaji dani ta gyada mai kai alamar eh ya dago da sauri yce bakyasona kinfo son Abba ya rabamu kinfi son kibarni Na rasa rayuwata yana mgn ne iya gskyarsa kuma har ransa hakane ya kara matseta a jikinshi fateeema kece farin cikina kece burin raina ke kadai zaki iya zama min mafita dan Allah ki samu Abba kice kar ya rabamu wlh bazan iya sakinki ba cikin rashin damuwa tace nifa gsky ba ruwana gwarama su rabamu dan ni kana bani tsoro ka fiye min mugunta ni ni nafison in koma gidanmu. araunane cikin zulumi ya xame qasa ya ruqo hannunta cikin rawar murayam yace dan Allah fateema ki mance abin da ya rigada ya wuce dan Allah ki qafarceni wlh xaki sameni mai gyara gaba jikinta yayi sanyi ya tashi ya ruggumota ya rinqa kiss inta tako ina cikin hikima ya zuge zip in rigarta ya sabule nashi kayan ya rinqa sarra fata duk ya rude ya rudata cikin kuku tace kabari bana so wayyo Ammi zai kasheni cikin kuku shima tamkar yaro yce kiyi haquri dan Allah ki bani haqqina kiyi haquri kar kisani nakai kaina wuta wlh yau bazan iya danne Sha.awata ba plss inaji a jikina zan rasa Fateema dan Allah yaw kawai ki barni Na samu nisuwa dake dan Allah in ban sameki yawba toh Narasaki har abada abin mmk baya qarewa a duniya Hassan mutum da akaimai gyaran kareya da targade yana zaune cikin hankalinshi bai xubda kollaba sai yaw kuka sosai yake yana mgn Fateena yau Abba yace nabashi takaddari yau zan rasaki gobe kuma zan rasa raina dan Allah ki bani hakkina kar Na mutu da Sha.awarki ki taimaka in inada rabon Aihu in dasa jinina a cikin mahaifarki ya kara ruggumota kiyi haquri ki kasance uwar yayana dan Allah ki barni insamu in bar mai min Addu.a koda bayan raina abin tausayi shi kuku ita kuku ta fada kanshi ka daina kuku bana so kazo kayi duk abinda kakeso Na yarda bazaka mutuba ta kamo shi zuwa jikinta jikinshi har bari yake ya fada kanta da niyar kauda damuwar da ta addabi zuciyarsa itako rumtse idanunta tayi tana tuna azabar da tasha a baya hawaye nabin kuncinta....qirrrrrrrr qarar phone enshi ya katsemai hanxari da kyar ya Sa hannu ya dauko da niyar katse kiran sai yaga Abbanshi ke kira da sauri ya amsa kiran ko SLM bai Amsaba yace Hassan duk inda kake ka zo yanxu ka dawomin da fateema ya katse kiran cikin farga ya yajawota ya fara samata kayanta ta bude ido tce Na yarda kayi a a Fateema tashi mutafi Abbah Na kirana da gyar yake tuqin Allah dai ya kaisu gida lfy.. Cike suke a parlon suna Shiga Abba yazo gabansa yace bani bani takardar sakinta yanxu ya juya ya kalli Ammi da sauran mutanen cikin fargaba yace dan Allah kubawa Abba hqri wlh bazan sakeba cikin tsawa yace Hassan bani takardarta ya dago a razane ya rinqa girgiza kai yana baya baya Abba inason matata wlh bazan iya sakintaba cikin fushi ya rinqa jeramai Maruka in ya marishi sai yace Abba kayi haquri wlh insonta bazan iya sakintaba haka ya rinqa binsa da mari harsaida ya durkusa kasa yana kuka kamar yaro qarami Abba sai kasaketa aurenku kam yaqare da sauri ya kamo hannu Fateema wacce tunmarin forko da akamasa take kuka fatee kibar kuka kicewa Abba kinyafemin kina sona kar arabamu saketa Abba yace dashi Hassan ya qara rudewa yaje gaban Ammi yace dan Allah Ammi......dakata tace dashi yau koka saketa ko najama Allah ya isa da sauri yaja hannunta yana kuka sharaf sharaf Wayyo Ammi karkijamin Allah ya isa so kuke Allah yayi fushi dani Amir da Hussain da Fawaz duk kuka suke Ammin jikinta yayi sanyi yadda ya doro kanshi a cinyarta ya riqo hannun Ummah yana kuka mai tsuma ran mai sauraro Allah sarki uwa da danta nan take taji tausayin dannata Hassan dai yake irin wannan kukan yana rarrafe kamar yaro yaje gunwannan yaje gun wancan.. Kukan ya isa haka Hassan ya isa cewar Alhj babba Kakansu kenan ya kalli dansa sarki Aliyu yace Aliyu da ga yau bana son Na sakejin wannan batun kar kasake cewa zaka raba aurensu koda bayan raina cikin girmamawa da kaunar mahaifinshi yace shikenan baba duk abinda kace haka za.ayi agafarceni bazan karaba..Hassan kuma da rarrafe yaje gun kakansa ya kwanta kanshi yana sheshsheqa ya kasa mgn fateema sai ajiyar zuciya take a hankali Alhj babba ya dagashi ya ajiyeshi Yce Nafisatu ke da Aysha kuje kushiryamar matarsa yau dinnan sukoma gidansu sai yanxu Hassan yayi wani irin ajiyar zuciya Alhj Babb da Waziri da galadiwa da sauran manyan fada sukasashi gaba suka rinqa mai nasiha yako yi alqawarin bazai basu kunyaba Abbanshi kuma ya yafemai Amman yace da saura bazai gama hucewa ba harsai yaga yadda zamansu zai koma muje zuwa da saura dai by garkuwan fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡Y'ar FULANI part 36 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Tana kwance kan gado tana baccinta cikin kwanciyar hankali sai numfashi take fitarwa a hankali...ya koma jikin kofa ya jingina da gefen qofar tare da harde hannayenshi a girji ya dan jingina kanshi da jikin kofar ya tsura mata idanu yana mai karemata kallo cikin tsananin qaunarta da shaukin begenta keta fixqar zuciyarsa ya zubamata ido qur ko qiftawa bayayi kwance take tayi rigingine da alama daga wonka ta fito ta bingire agun ta kama bacci towel ne a jikinta da bai wuce iya guiwaba sai dan qaramin hijabi da iyakarsa kan kafadunta... Nan take yaji zuciyar Na jansa zuwa gareta a hankali ya rinka takawa har ya isa gareta a hankali ya haukan gadan wai gudun kar ta tashi cikin hikima ya tattara hijabin jikin nata gami da tureshi gefe yasa hannunshi a nitse ya kwance towel en nanda nan yaji qirjinshi ya fara bugu uku uku tunanin shi ya fara kaucewa ya fara manta koshi waye a inayeke kuma yake. ..ita kuma sai lokacin ta dan motsa tare da dan daga hannunta daya ta cusa cikin gashin kansa da sauri ya jawota jikinshi cikin sauri da gigita ya manna bakinshi kan dukiyar Funaninta nan yaci gaba da sarrafata ta yadda yake so wani abin mmki kuma da ya qara haukatashi bai wuce yadda itama take mayarmai da martanin duk abin da yake mataba cikin wani salo da shauki duk abinda sukeyi idonta a lumshe toh fa ase ita Fateemaaa nata gefen mafarki takeyi duk abin da yake mata a mafarki take ganinshi wai Fateema bakisan a gsk kike son haukata mana Doctor Hassan inmuma tafiya tayi tafiya gaba daya hankalinshi yabar jikinshi ya fara gurnani kamar wani xaki ga numfashinshi dake shirin barin jikinshi duk burinsa a duniya a yanzu bai wuce ya jishi cikin jikintaba itako alokacin ta tashi daga salon nata kidimar da sauri ta bude ido gami da tureshi ina shi bai sanma tana yiba da sauri tace .. Wayyo wlh ni ka barni bana so kabari kar ka sake ban warkeba wlh inajin tsoro bana so ta daddage ta tureshi ya dago a kidime ya kamo hannuta ya riqe qam yana durqushe kanshia kasa da azaba ya dago kanshi ya kalleta ganin idanunashi da suka koma tamkar wuta ya kara bata tsoro ta kara jaa da baya tana dan Allah kayi haquri wlh bazan qaraba kai kawai ya rinqa girgiza mata yana furza ajiyar zuciya da gyar cikin wani irin murya yace dan Allah dan Allah ki taimakamin kiyi haquri ki ceci raina Fateema plsss ki ceci ran mijinki nefa ya qara narke mata a jiki yace so kike na mutune ta girgiza mai kai dan bata San meyasaba yake bata tausayi yace toh kiyi haquri bazan miki da zafiba kinji ta girgiza kai tana mai zubda hawaye tace a a nikam inajin tsoro ka maidani gun Bappa Na ya sake jawota kirjinshi yaci gaba da wasa da nata qirjin jikinta duk ya dauki bari a hankali ya saketa yace bazan miki abinda baykya soba zan haqura kodako zan rasa raina Na haqura kiyi shiru bana son kukunnan naki yana tayarmin da hankali .....ya dauko towel en ya miqa mata yace daura da kanshi ya maida mata hijabinta ya juya ya kwanta a kife ya cusa kansa cikin pillow ya damqe pillow da hannu ya riqa numfashi da gyar itako can gefe ta koma tana kallon ikon Allah a hankali tace dare yayifa ka tashi ka tf gida zan rufe qofa ya mike da gyar yana tfy kamar Wanda yake cikin maye yazo kanta yasa hannu bibbiyi ya dagota ya hada fuskarsu wuri daya Fateema bakya son ganina ko tace a a yace bakya tausayamin bakisan zan iya mutuwaba inhar Na rasa kulawarkiba banda lfy Amman baki damu daniba kinga yadda nake tfy ko? tace ehh yace toh so kike Na zama gurguko tace a a yaci gaba da cewa cikin hikima da nuna mata wayo yayi amfani da yarintarta yace toh gobe zamuje gun Bappa ko? Zaki rakani ya hadamin mgni tace ehhh yace karfa ki gayawa kowa zan zo da safe in nazo zan kiraki a phone sai ki fito ki sameni a woje tace toh kinyi alqawari tace ehh ya danyi murmushi cikin qrfin hali ya subba ceta a goshi ya kwantar da ita yatafi tare dajamata kofan sadab sadab ya bar gidan yana zuwa gida ya samu Hussain a bakin kofar shiga part ensa ya kalleshi a yatsine yace kai meya hanaka bacci cikin fada yace bansaniba bro sokake ka jawa kanka masifa ko ka Duba lkacifa 2:Am ya dan bugi kafadarsa yace toh ya zanyi anhanani matata andawo dani kamar brwo ya wuce ya tafi yana mita ranar dai suduka basuyi bacciba shi tausayawa kansa yake baisan y zaiyi da Abbansuba gobe itako sai takejin tausayishi da halin da ta Ganshi a ciki. Washe gari karfe 9 dai ya kirata yace ki futo ganin tace toh ta zari mayafinta ta riqe a hannu tana tafe tana waige waige tajuyo kawai sai ga Ummah a gabanta cikin mmki tace ina zakije cikin in ina tace a a in in ehm zan kaimishi phone enshine tace waye din ta sunkuyar da kai tana murza yatsunta Ummah tadanyiπŸ˜€ tace Hassan ne ta geda mata kai alamar ehh.. tace toh sai kindawo tace toh tai woje da Sauri Ummah ta bita da ido tace mata da miji sai Allah.. πŸ™ˆπŸ™ˆπŸ˜œπŸ‘πŸ» uhum kubiyoni dai muji ina zaikaita kuma me zaiyi😜😜 sann byan Yaya zata kaya da Abban πŸ™ˆπŸ˜ŠπŸ˜ŠπŸ˜Š ina alfahari daku masu karatu by Garkuwan Fulani

By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡Y'ar Fulani part 38 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Tunda sukaje suna hada suna hada mata kayayyakinta tai shiru suna dan mata nasiha Umma ce ta dauko yan magungunata tace toh Fateema kinga dai yadda al.amarinnan ya kasance dan haka dole sai kunyi haquri da juna kibi umurnin mijinki yi nayi bari Na bari dan aljannarki Na qarqashin diga digin mijinki ita dai tunda Umma take mgn kuka takeyi sosai a hankali Ammi tazo kusa da ita tace Fateema ni tamkar ya kike a gareni ni ba surkarki bace Umma itace surkarki ga mgninki kar kiyi wasa da shansu tasa hannu tana goge mata hawayen tace meke saki kuka bakya son komawa ne? Ta geda kanta alamar eh Ammi ni nafi son zama a nan gidan Ammi ta dan jinjina kanta tace toh karki damu kiyi shiru indai bakya so to bazaki komaba Wlh Aurenma inkince bakyaso bazamu yimiki doleba dan kema yace kuma kina da damar ki akan zama dashi...a hankali Umma tace haba Aysha kiyi kokarin ki xama babba mana ya kamata ki gyara ba ki bataba Ammi tace a a Ummah ai gsky ne kuma zanje Na shaidawa kankansu Tana fita Umma ta dafa kafa danta tace dan Allah Fateema kimin afuwa ki koma gidan mijinki kuma kimin alqawarin zama Na gsky ki tausayawa Hassan dan Allah Na nemi alfarmannan kuma inma akwai abin da yake miki Wanda bakya so ki gayamin insha Allah zanmishi fada a kai kuma bazai sakeba cikin kuka ta geda kai tace ni dai Umma a kirashi kimai fadan a gabana kuma in ya yarda toh sai inkoma a hadani da Zubaida da mama Umma tace toh bari Na kira woshi a parlo Ammi tace cikin rutsubawa da girmamawa baba itafa yarinyar tana can tana kuka wai bazata koma ba Alhj babba ya dan jinjina kanshi yace ai Na gama magana Hassan tashi kaje kaja hannun matarka Ku tafi da sauri cikin zumudi ya mike ya fita yana fita suka hadu da Umma suka koma dakin tare... Da sauri ya qarisa gunta yama manta da Umma ya jawota zai ruqqumota da sauri ta tureshi tayi baya kusa da Umma cikin kuka tace Umma ba kinganshiba haka yaketa min ni bana so tsoro yake bani ni ya daina tabani ki gayamishi ni banaso ya daina cikinjin kunya Umma ta jawota tace haba Fateema ai wannan sirrinki ne da mijinki kar ki sake ki sake gayawa wani irin zancennan kuma kiyi haquri gashi a gabanki zan hanashi cikin jin kunya tace Hassan ka kiyaye kanshi a qasa yace uhummmmmm hmmm toh Umma wlh zan kiyaye insha Allah zan guji duk abin da bata so kodako ni zai zama ajalina Umma tace Allah ya muku albarka Kinji ko kinyarda Ku koma ta geda kai muryar Yaya Bashir ke cemusu Abba yace su fito su tafi suka fito tare da cewa toh yana gaba tana baya da mama a gefensu sukaje parlon Hassan kam gaba days jikinshi yayi laqausa da nasihohin da ake musu mai shiga jikin ita kam haka kawai ta kasa barin kukun cikin raini Hassan yace ngd iyayena Allah ya saka muku da ma daukakiyar Aljannanh duk suka amsa da Amin Alhj babba yace kama hannun matarka Ku tafi ke Ruqqayyatu jakadiya kenan tashi Ku tf sauran gyara da lura yana gareki kuma ni da kaina zan rinqa bincikanku........ Tunda suka koma mama da sauran barorin gidan harda matar Hussain da matar nazir suka hau gyara tuquru abi da hannu da yawa kafin kace kobo gida tako ina ya dau sheqi da qamshi mai sanyinji mama da kanta ta shiga dakinshi ta gyara komai tsab komai sai shegi suyi abinci kala kala duk harda mama suka zauna kan tebirin cin abinci.. Sun gama cikin abincin kusan qarfe 9 pm. suka watse Zainab har ta fita ta dawo da dan karamin cikinta tazo gab da Fateema tace toh Anuty Na dan Allah a kulamin da dan uwanmu a dawo dashi cikin haiyyacinsa. Fateema ta dan tabe baki tace hmmm kunemi wata ba dai ni ba kam

By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Y'ar Fulani part 39 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

qarfe 11 dai dai ya gama sbyvrin kwanci baccinsa a hankali ya dauki turaren kan mironshi ya rinqa bin duk jikinshi wani qamshi mai sanyi ya rinqa tashi yasa kum a kanshi ya rinqa kontar da sumar kansa mai laushi da sheqi ya fito ras tamkar jarumin India film innan sheheet khapoor a hankali yake takawa kai da ganinshi Kazan jin sarautane gaba da baya kuma dan Filanin asali ziryan wlh dolema Hassan yayi kyau shifa daga Fulanin gefe biyunnan ya fito Fulbe Yola be Fulbe Gombe. A hankali ya murda qofan yako yi Sa.a a bude take ya maida qofan ya rufe a hankali ya karisa kan gadon ya jawota jikinshi rigar baccin dake jikinta yar qara mace mai taushi da sulbi bakace mai shara shara duk suran jikinta tayi fiyau a ciki.... Hannunshi yasa ya rinqa shafar fuskarta har zuwa qirjinta. cikin bacci taji wannan baqon yanayi da sauri ta tureshi hadi da mikewa abin da ya faru a deren forko da ya shigo dakinta ya rinqa dawo mata a idonta tamkar yanxu abin ke faruwa ta tuna tsantsan azabar da ta Sha da sauri ta rumtse ido tace cikin yanayi tsoro bana so wlh bana so ka fita harkata da sauri ya kamota yana jijjigata kiyi shiru dan Allah darene fa kowa Na jinmu dan Allah kiyi haquri nifa mijinki ne in ban rabekiba wa zan raba ya mannata da kirjinshi yana shirin ya dan lallashe ta cikin karaji ta tureshi ni bana so mugu kawai ai dama nasan niyarka so kake Na dawo ka kasheni ai ban manta abin da kamin a bayaba Azzalumi cikin sauri ta juya tai woje.. Kai tsaye dakin mama ta nufa tana zuwa ta kwanta gefen mama tai baccin ta cikin jin tsoro shi kuma a nitse ya koma bakin gadon ya zauna ya Sa hannunshi bibbiyu ya dafe kanshi cikin damuwa da fargaba yana tunani ya zaiyi fateema ta gane yadda yakeji a haka ya kwana a zaune. Da asuba mama tayi mmkin ganin ta a dakinta da sauri ta daka mata duka cikin alamun tabbayoyi tace me hakan? me ya kawoki nan? ina dakinki? Me kika zo yi? Haka taita jeromata tabbayoyin Ta rinqa murtsike ido tace ni mama tsoro nakeji tsoro kuma toh in tsoro kikeji ki tafi dakin mijinki ta mike tare da kamo hannuta tace taso mu tafi janta take har qofar dakin Hassan tace kar ki sake zuwamin dakina ga inda zaki zo ta juya tai tafiyarta tana ta fada itako binta da ido tayi a hankali ta juyo ta kalli qofar dakin da sauri ta juya ganinshi a tsaye yana kallonta da alama masallaci zai tafi. Da ranako wunin gaba daya taki su hada inuwa daya Qarfe tara Na dare mama tace Fateema jekiyi wanna ki shirya kije dakin mijinki. Ta dan zunbura baki tace Hmmmm................. tana zuwa tai wonkanta ta Sa yar riganta mai dan kauri iyakarta guiwa taje ta rufe daki ta zare kiy tai kwanciyarta ta dan mikar da qafarta daya daya kuma ya tadan nadeshi ta dan tura ma zaunanta sukayi dam dasu daga baya. Shikuma yana dakinshi har qarfe 12 bacci ya gagari idonsa ya dan ja tsaki mtsssss kai kai Fateema wlh kina azabtar dani ya tashi ya zauna bana son kici gaba Damin kallon mugu ko azzalumi mai son kai a gareki.haka yaita zama cikin zulumi ga tsananin Sha.awarta dake cin zuciyansa zuwa qarfe 1:Am ya kasa jumrewa dole ya mike yaje dakin ya murda qofar a rufe ya girgiza kai ya koma yana wani irin murmushin da bansan ma,anarsaba kiy ya dauko yaje ya bude qofar ya shiga kwanciya yayi a gefenta a hankali ya rinqa kiranta cikin kunne kamar mai rada da sauri ta farka ta zazzaro ido waje😳 tace wlh ni ka matsamin fa. Kuyi haquri masu karatu Assalamu kharu minal chart πŸ•Œ lokacin sallah yayi bari mi jula sai muci gaba fatan Alkhairi a garemu baki daya😊😊

by garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡Y'ar Fulani part 40 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

ya miqe ya nufi inda take yana matsota tana jan dabaya har ta isa jikin boggo ya tsaya gabanta ya kama kafadunta ya tallabo kanta ya tsura mata mayatattun ida nunsa masu Sa zuciyarta bugawa da rikita qoqolwar yan mata idanu masu

Please Login or Register in order to submit comment