Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

inda kake kazo yanxu yana son ganinka yanxu yanxu ....cikin sanyin jiki yace bazan iya tuqiba kazo muje yate toh ya katse kiran yafita da sauri yayi gidansun...............yana zuwa sai da ya bashi mgni yasha kafin ya taimaka mai ya shirya suka tafi........suna zuwa daga fiskar Ummah da mama yaji jinkishi ya kama tsuma dan yanayinsu ya mugun tsoritashi da dan sauri shi yana tafe yana rige da kansa hannu bibbiyu ya shiga gunta.....kolacin kuma tuni maimartaba sun tafi sallan axahar.......da sauri ya qarisa gun gadon ya kamo hannunta ya dan matsa ya Dora dan yatsashi kan jijiyar kanta cikin firgidata da soro ya kalli nrs din dake tsaye a gefenshi Hajia Raihana hajiar lashe money da Bilkisu Al.mustapa yace kudan bani guri kadan kai su Raihana da anso aga ya zai kula da yar babynshi😜 nikam bayan kofa Na koma Na tsaya inata kirasu Bilkisu suzo mubuya tare basu ganniba sunata tafiyarsu ta yan gayu das.das.dasu😘..........suna fita ya hau kan gadon dirsham ya zauna ya dagota ya dorata kan cinyarsa ya runqumo kanta da kyau ........yasa bakinshi daidai kan hancinta a hankali ya rinka fesa mata numfa shinsa yana zuko nata yasa hannunshi daya yana dan shafa girjinta yana dan mammatsawa......a hankali yaji numfashinta ya soma harbowa cikin jin dadi ya kara saurin furza mata nasa numfashin sai ko gashi ta farka da qarfinta ta fixo jikinta da razana cikin jin radadi da zafi ta saki wanin irin marayan kara tare da zazzaro ido waje tana yunqurin ja da baya tare da tureshi da nufin Sa ihu da qarfinta tana bude bakin.....yayi saurin jawota jikinshi ya matseta a faffadan kirjinshi ya tallabo kanta da sauri ya zira bakinshi cikin nata ya lalubo harshenta ya fara tsotsa ha hankali cikin salon lallashi da tausayawa haka ya rinka kissing enta da tattausan harshenshi yana girgiza mata kai alamar tayi shiru a hankali ya zare bakinshi daga nata yayi saurin Sa tafin hannunshi ya rufemata bakinta ya sauqar da bakinshi kan kunnenta yana dan huramata iska a kunnen cikin................murya mai rauni da tausayi da lafazi mai taushi yace am so sorry my habibati kiyi haquri ki gafarceni ki daure ki rufa mana asirinmu wannan sirrine a garemu kar kiyi ihu kinjiko karkisa qawayen Garkuwa su jiki kinsan den zasu rainamu kiyi shiru kinji ko in mun koma gida inyaso kimin duk hukinci da kikeso ya fada yana mai kallon cikin idonta da lonqqobar da kai tamkar yaro qaramin..................a hankali cikin jin tsoronsa tace INA jin fitsari kuma zafi nakeji ta qarisa mgn tana mai zubda hawaye ya rungumota........πŸ’ƒπŸ˜πŸ˜˜ku buyoni anjima............

toh
```masu karatu kuyi haquri da jinkirin da muka samu Amman insha Allahu yanxu zamuci gaba INA qaunar masu karatu Allah ya barmu tare ha kazalika INA mai Baku haquri dan nidin bani da isheshshiyar Hausa Shiyasa zaku ga wani abin a baibai```

by Garkuwan FulaniπŸ„
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Y'ar Fulani part 32 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

πŸ™ˆπŸ™ˆA hankali ya mata allurar kashe zafi ya mata dinki a raunukan da ya jimata shi da kanshi sai da ya tausaya mata..yasa hannu ya dauko wani mgn fari ya rinqa shafa mata a duk inda taji ciwo......a take taji wani sanyi Na ratsata duk zafin ta nemeshi ra rasa ta rinqa ajiyar zuciya.....shikuma gogan naku shafawa yake yana lumshe ido yana cewa nanma akwai ciwo kon??? in shafa miki ko sai tace ehhhh in ya dan kai yatsatsa sai ta danyi ajiyar zuciya da dan zullo shiko sai ya rinqa shafa cinyarta yana sorry......candai hankalinshi ya fara barin jikishi idonsa ya rine yayi jaa muryarsa ta dusashe jikinshi ya fra bari taji yana ta ajiyar zuciya da fidda nannauyan numfashi da sauri ta janye jikinta...bai hanata ba ya zagayo kanshi a kasa ya jawota jinshi yana shafa bayanta da kanta yana ta sunsuna wuyarta.........bacci mai dadi ya dauke ta ya gyara mata kwanciya ya dauko phone enshi ya kira mama yace mama a kawowa Fateema kayan sawa.....tace Haba Hassan ka Shiga ka rufe kofa kaqi fitowa Abu tun shabiyu gashi yanzu har maqqariba ta kusa anyi ta bugawa kaki budewa muka samu a jinami yanxu ya jinkin ta din?....tayi sauqi ya bata amsa a gagarce toh ga iyayenka Na jira..............,ya lullubeta da kyu ya futa yana fita Ammi ta fara fada Ummah tace ta farfado yace eh mahaifnsu kuwa ko gaisuwarsa bai amsaba.....................Zubaida dake rakube a gefe ta tashi ta nufi dakin da Saudi yasa hannu ya riqota a daqile yace too uwar koynane INA zaki kije Amir ya kaiki gida ki dauko mata kaya ya juya gun Ummah yace ummah ta samu sauqifa ya koma ciki abinsa........ yasan dai yana da aiki jaa a gabanshi tunda Ammi da Abba duk fushi ske..................suna dawowa ya karbi kayan ya Samata tukun ya barsu suka Shiga ya tafi ya barsu a gun Ummah da Sauri ta je gunta tace Fateema ya jikin ta danyi murmushi😊tce da sauki Ummah yunwa nakeji Ammi ta dauko kulolin abinci ta kawo har zata zuba mata sarki yace kutashi mu koma gida Fateema Sannu ko muje gida za.amiki duk abinda kikeso.... mama tace Allah rene ba gidan mijinta zamu tafiba???? ..sarkin yayi wani irin murmushin da bamu San ma.anarsa ba yace ai yanxu Fateema bata da miji bare gidan miji gidana zata koma😳😳😳tooo me sarki yake nufi......muje zuwa by Garkuwan Fulani...gaisuwata zuwa ga Suwayba. N Ummu Imam halimancy ban barkiba Saddyqa tawa ta kaina kawalliyatawa jinjina gareki Fiji kakapakalaπŸ˜˜πŸ˜˜πŸ‘πŸ»πŸ™ˆ

By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Y'ar Fulani part 31
Na Aysha Ali
Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Ahankali ya tsai da ita sai lokacin idon shi ya kai kan farin borgo da yake kan gadon duk ya baci da jini....da sauri ya saketa ya nufi kan godon da nufin rufe jin jikinshi har tsuma yake shikam sam baison ganin jini a rayuwarsa hankalishi tashi yake inyaga jini..bai qarisa wurinba yaji tasa kuka hade da riko hannishi tana wayyo Allah zafi bakeji zan mutu qafafuna sun karye ya juyo da sauri yana kollonta duk qafafun nata rawa suke kamar mazari ga jini dake bin qafafun duk jikinta sai bari yake da Saudi ya daqo Kai yana kllon ta a lokacin itakuma tayi...loooo ta lumshe idonta ta qqrin faduwa da sauri ya runqumota ya tallabota kamar jaririya yayi cikin toilet da ita yana shiga ya hada ruwan zafi yasata cikin ruwan da sauri ta bude idonta tare da kamo wuyanshi ta riqoshi da kyau idonta Na zubda hawaye......... A hankali ya kamo hannuta ya kara sanqalesu a wutanshi ya Sa kanshi yana kiss en hannun yana shafa kanta kiyi haquri ki gafarceni baxan kara cutarda ke hakaba nayimiki laifi matata..duk zafin da take jii bai Janata mmki abin da yaceba tana cikin mmkin kuma sai taji dumin harshenshi kan fuskarta yana lashe hawayen.........a hankali ta bude baki tace zanyi fitsari...ya qara kowata qirjinshi yace kiyi fitsarin.......tce zafi bazan iyaba....ki daure kiyi sai muje inbaki mgn tace toh ta rumtse ido ta samu tayi fitsarin tana mai zubda hawaye dan zabar azaba ga rauni gashi ya jiqa run jiya da dare................da kanshi ya mata wonka haka ya rinqa bin jikinta da sabulu yana shafawa har ixuwa qirjinta ha ya rinqa ajiyar zuciya dayazo kan dukiyar Fulaninta ga santsin fatarta ga Na sabulu yanayi yana ajiyar ziciya kamar yaron daya Sha kukan rashi mamanshi yana lumshe ido....ita yanxu kam ya fara zama mata dodo tsoronsa tuquru take kai sai ta saki kuku mai suma zuciyar mai sauraro sai lokacin ya dawo hankalinshi kuma shi da kanshi sai yaji kinya ya dauketa cak ......sai kan gado ya turo borgon da ya bacin itako da towel ya daura mata ya danja tsaki yace toh ko Na gyraki ba kayan d zansamiki ya matsota da kyau ya saga qafafunta ya dora kan kafadunshi tai sairin ja da baya ya daqo Kansa yace byakya so ne Na barki da ciwon ta girgiza kai yce toh so kike Na kira wasu qattin banxa su zo suganemin sirrina nane the a.a yace toh gyara......

By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Y'ar Fulani part 33 N a Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Bayan yaje gida ya danyi wonka ya saita kan shi ya dawo Asbitin kai tsaye room din da aka kwantar da ita ya nufa...........,,..yana zuwa ya samu wayam ba kowa a room en da sauri ya dauki phone ensa ya kira Hussain.......................yana dagawa ko slm marsa bai amsaba yace kai kuna inane nazo ba kowa a gun yace gamu a gida Abbah ya sallamemu😊yce too Abba kuma ya slmmk? Shima ya zama Doctor kenan? yce a.a matsayinshi dai zai gwada.........too meyasa Baku kaita gidaba??? Hussain yayiπŸ˜‚yace Abba ne yace gidanshi za.a kaita.ya katse kiran yana mgn kasa qasa naji dai kamar cewa yake mutum da matarsa kuma wai a samasu ido too fa mata manya😊 .....bayan sallah ishah ya nufu gidan kai tsaye a babban porlo ya tadda illahirin mutan gidan sai Ummah kawai da Fateema sune bai ganiba.......adaqile yayi SLM ya wuce gunda Yaya Bashir ke zaune ya dan sake fuska yace Yaya yaushe a garin Bashir yayi dry ya mika mai hannu suka gaisa tare da tabbayarsa ya jikin iyalinka yace da sauki...ya dago kanshi a raunane yace Abban barka da dere bai kulashiba ya kuma mgn bai ku laba sai yy Bashir yace Abba ana gaidaka ya dagamusu hannu kawai yayi.........Hassan yce bro Abba fushi yake dani yau yaki ya amsa gaisuwata karka damu zai amsa ni nasan bazai fushi da Hassan enshiba cewar yya Bashir........Fawaz dake gefe yayi dry yace kai Hassan yaushe zaka girma ka daina Sa 3 qt Ammin tayi tsaki ta tabe baki tace ai mai tunani ke gane ya girma....yadan Sosa keya yace yy Fawaz zaka jamin mita Bashir ya kamo hannusa yace muje in gaisa da Fateema zan tafi ya mike suka tafi tare................... Suna gaisawa da Bashir yce toh nikam zan tafi hassan ya rakashi zuwa farfajiyar gidan ya juya ya nufi dakin.......tun a bakin qofa yaji tana Ummmah ruwanfa da zafi sosai ummah tayi dry tace daure ki shiga hakan kina zama zakiji dadin jikinki dai dai lokacin da ya zauna kan kijera yaji tace wash......ya kalli ummah dake riqe da yar buta yace ki zauna mana ai zaki gaji tace Fatima karbi wanan ki kama ruwan dashi ta leqo ta karba can ta fito tana ta yarfa hannu da shan yaji wlh ummuh ruwan zafi gashi kamar gam tce toh ya isa zauna kici abinci tce zan Sa kaya... a a kici abincin tukun ta dauko tire shaqe da abinci kala kala hard a kunnun kanwa shide sai binsu da kallo yake yadan tabe baki yace Ummah wadannan abubuwanfa kamar wacce ta aihu naga irin abubuwan kuka rinqa dirkawa Adda Mina da ta aihu toh ita wannan ba aihuwa sai dure dure kuke ta mata.......harda baki kunnun ga wani dan galam shikuma menene a ciki kamar Zuma ummah ta girgiza kai tace eh zumace ko zakasha yace ehhh Amman ba yanxuba tace toh sai ka tayata shanye magungunan nata ya tabe fuska yace ke ki gma zan miki sauran AllurarkiπŸ’‰ta zaro ido 😳tace ni gsky nikam bana so ta tura dan bakinta tana kunkuni da hawaye a ido shar ......ummah tace karkiji tsoro ba zafi tce a a nifa a barni da ciwona yace toh ni dai Sauri nake kixo inmiki ki huta ta taso tana yarfa hannu wlh nidai bana so hannunshi yasa ya fizgota ta fada jikinshi har saida gashinta ya baje kan kirjishi da fuskarta da tashi fuskar ya cije bakishi ya matseta a girjinshi Ummah dake tsaye a gefe tuni ta ajiye galam din tsumin hannunta ta fita tare da jamasu kofa😘😍ahankali yasa hannunshi ya kunce zanin dake jikinta ya murxa zanin yayi qasa dashi bakin mazaunanta suka bayyana yasa yatsarsa babba ya rinqa Murza wurin yana dan latsawa ita Kam tsoronsa da tsoron πŸ’‰ Yasa tayi lamo a girjishi sai faman murza kanta agirjinshi take a hankali yasa hannunshi ya zuge zip din dake gaban rigarshi hankan ya bada damar hadewar jikinsu shida kanshi bai San meye xuciyarsa kebuqataba........ya zaroπŸ’‰a hankali ya ziramata ita aiko tayi zillo da qara tare da cakumoshi ta hada girjinshi da nata tana murzawa baisan lokacin da yakoma baya ya jingunu da kujeraba gami da cewa wayyo zaki karyani ki huta tace kamin allurar ne yace a ahhhhh ke dabaki nitsuba tukun tace toh kayimana Na huta tashi yayi ya saita πŸ’‰ya ziramata Ruwan tasa hannu bibbiyu ta rinqa murza kirjinshi yadda yake mata a inda yamataπŸ’‰ allurar(tab nima xan arce dan.........fatan alkhairi ga dukkan yan uwa musulmi yan uwana qawayena da malamai Na mutanen makarantar Ibrahim bornoma ban manta dakuba yan Garko kuma duk kuna rai na😍😘

by Garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Y'ar Fulani part 34 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Yana ruk'k'ume da ita tanata baccinta cikin kwanciyar hankali a hankali ya dago hannushi ya duba agogo dake annun nashi....da sauri ya mike ruk'k'ume da itan yaje ya kwantar da ita ya rufa mata borgo ya manna mata kiss a goshi ya juya ya fita badan ya soba. A hankali yake tafiya sadab sadab wai duk gudun kar aji mitsinshi yana zuwa tsakiyar porlo sukayi kicibis da Ammi ta kalleshi a dan razane cikin mmki tace kai ......me kakeyi har yanxu baka tafi gidaba
yada sosa qeya gamida cewa ina bata magungunan tane...cikin jin haushi tace kai da .Allah tafi daga nan qarfe 1:30 zaka bata mgnin bai kuma cewa komai ba yasa kai ya tf............ Washe gari da safe suna zaune shida Ummah da Fateema shi yana cin abinci Umma ko Na durawa fati kwabe injishi da fada..sunata hirarsu anjima kadan ya kura mata ido in suka hada idon sai yce sorry ya jikin har ta gaji da amsawa......... Amir ya shigo da SLM yace Yaya Abba Na kira...yce ni kuma ehh toh menayi Abba ke nemana ? Ya dan girgiza kai yce nima ban saniba.... Porlo shiru baya ya gaidasu..... sai bayan dan wani lokaci sarki yayi gyaran murya yace waxiri komai a gabanka ya faru Sha anin Auren Hassan da Fateema kuma Ku duka nan kunsan cewar Albarkacin mahaifina Hassan yaci har aka bashi ita badan isarsa ba ko matsayinshiba ha kazalika zaku zama shaidar yadda yake da niyar watsamin qasa a ido ni da iyayena...ya danyi shiru kadan kafin yaci gaba da cewa toh ni zan dauki mataki kuma bawai Neman shawara nakeba wannan yanke hukuncine.....shikam Hassan tunda ya fara mgn ya sunkuyar da kanshi kasa sai xuciyarshi dake duka uku uku ga tsananin tsoro da fargaba yana cikin wannan halin yaji mahaifinshi Na cwa Hassan so nake yanxunnan ka rubata takaddar sakin Fateema ka bani....... A raxane ya dago kanshi gami da cewa Abba saki kuma? sakifa kace ? meyasa zan saketa? Haka ya jero mai tabbayoyin a da sauri cikin yanayi fushi ya daga masa hannu tare da cewa umurnina ne wannan..... Sai yanzu waziri da galadima da sarkin gida suka samu daman mgn rankai Dade ayi haka kuwa ai shi aure in ba a gyaraba baza a bataba mu dai canja shawara Amman wannan ba shine ma fitaba...ahankali cikin tsoro Ummah take cewa gsky kam bai...da Sauri ya dakatar da ita Nafisa banace wannan umurnine ba shawara nazo nema ba dan haka banson jin mgnarki.... Dole taja bakinta tayi shiru...shikuma ya miqe tare da cewa Hassan Na baka nan da kwana biyar ka kawomin takardar ta inko ba hakaba zaka hadu da fushina yayi tafiyarsa ya barsu shiru tamkar ruwa ya cinyesu da dai dai suka rinqa watsewa kowa da abinda ke ransa saura Ummah da Ammi sai waziri da sarkin gida Hassan da tuni yayi mutuwar zaune sai yanxu yace baba waxiri dan Allah Ku bawa Abbana haquri wlh bazan sake yin abida baya soba ya juyo gun Umma da Ammi yana mai kwantar da wuya yace dan Allah kuma kubawa Abba haquri Ammi ta watsa mai harara gami da cewa banyi alqawariba ai kai kai ka haifi kanka ba a isa a maka zabi ba toh dole zaka saketa dan bazaka kashe yar mutane a banxaba kai kaine mai hannun duka ko Ummah tace dan Allah Aysha karkiyi yaji wannan zance ana qoqarin danneshi kekuma kina ingizashi Ammi tayi kwaffa tare da cewa kuma wlh kar Na sake ganinka a dakinta tayi ficewarta..... Yaya Bashir yace Hassan bakaji duk tsatstsauran ra.ayinkane zai jawo maka komai haka dai suka taru sukayi ta mishi fada fada nasiha nasiha daga garshe suka watse ........shikam Hassan gida ya koma ya rasa meke mai dadi a duniya ya zaiyi su Abba su gane halin da yake ciki har zuwa daren rannan ya kasa samun sukuni gashi yau win duka baima samu ya rabetaba bare ya danji sauki d qyar yayi sallan ihsha ya wuce gidan kai tsaye dakin yayi niyar shigewa har yazo bakin kofa yaji Ammi Na cewa kai ina zakaje me ka ajiye a dakin a hankali ya juyo yazo gunta yace Ayyah Ammi am dan Allah kuyi haquri mgni xan bata a hatsale tace fita fita ka ban waje kaje ka samu Abbanku baniba wato nice mareiniyar wayonko tajuya tai tfy ta da saurinsa yaje ya tura kofar yajida gam a rufe rai a bace ya koma gida ya kwanta da takaici can ya tuna da yabar daya phone enshi a gunta ya dauki wayarshi ya kirata.............. Tana kwance ta fara bacci taji Qatar wayan da sauri ta daga tce laaaa ya manta wayarsa ta daga tare da komawa kan gadon cikin damuwa da kasala da tunani cikin raunin murya yace Hello Fateema kinyi bacci ne ? tce Ehhh kinyi bacci baki nemeni ba ko kadan...en nemaka kuma mai zanmaka ......

*Kuyi haquri masu karatu ban samu nayi typing da wuriba*

By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡Y'ar Fulani part 35 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

A hankali yayi ajiyar zuciya da sauke numfashi ya kirata cikin wani irin yanayi kamar mara lfy yce Fateena banda lfy....ta danyi shiru candai ya sake cewa bazaki tabbyen meke damu naba ...a a zan tabbaya ka mana yaci gaba da cewa zuciya tace bata da lfy ji nake tamkar Na kusa mutuwa da sauri tace kai ba kyau fa mutum ya ce haka shikuma a take yaji tausayin kanshi da kanshi ya kamashi yace Fateema Na kusa rasa numfashina kinga ko ai jiki ba muntashi kam sai mutuwa ko?ita dai haka Allah ya yita tana tsoron a kirawa mutum mutuwa a take taji hawaye Na cikamata ido cikin rawar murya tace..... Ka gayawa Abba d su Ammi baka da lfy ne to kaje asibiti mana ya kara narkewa a jikin blanket tare da fesa numshi waje yace Abba Na baya sona yanxu haka Ammi nama harda Ummah Fateena duk yanzu ba mai sona kema ba kya so nako? Ko Na mutu ba ruwanku .. Cikin kuka tace suna sonka fa yace to kefa ?tai shiru yace shikenan tunda Na San kekam bakya sona tace nidai kaje asibiti da yce toh ke ki dawo gida mana kije ki samu Abba kice ke kam zaki dawo gidanki indai kinson Na samu sauki gashi duk karayar da nayi da sun taso da sauri tace sun taso kuma yce ehh tace toh gobe ko jibi muje gidan Bappa zai hada maka wani mgni yace a haka sukayi sai da safe zuciyarsa Na suya................ Yaw kwana 3 da yin mgn kuma tun ranan ba a sake barinshi yaje inda Fateema takeba duk ya fita haiyacinsa baya zuwa Asibitinma Sam a gida yake wuni Ammi kuma ko gyasuwarsa da qyar take amsawa Abba kam cewa yayi inya kawo takaddar sakin sayi mgn Amman ba yanxu bakan........... Yanzu kusan qarfe 10 :23 pm ya shigo gidan Porlo Ammi ya nufa yana shiga ya kwanta kan kujera ya daura hannayenshi kan goshi Ammi da Hussaini da Nazir ga Amirsuna ta hira Nazir yace yadai oga yaw ba ko SLm ne bai kulashi ba Hussain yace ai da wanine fa ya shigo ba slm da munsha masifa........ Ammi tace toh ma inba baqin haliba kowa Na hira shi yazo ya riqe kai kamar maraya.. Ya tashi ya zauna fuska a murtuke yace dama ina zaku ji slmata kuna ta surutu kamar barebari😜😜😜 ya dankalli Amminshi a raunane yace Ammi ai ke da Abba ni kunmai dani mara qarar woyar Nazir ta katseshi yana dagawa yace Hello my dear ya danyi shiru sai can kuma yace am sorry my dear ganinan zuwa yanzu zan dawo. Ya katse kiran gami da miqewa yace kutashi mutafi gida dare yayi fa Shi dai Hassan bai kulasuba Hussain yace bro miqe mu tafi yanxu nasan Zainab tana can tana zaune dan wlh bazata iya kwanciya ban koma ba Hassan ya watsamusu harara gami da mgn a cikin zuciyarsa shegu mugaye ai Ku duk xuwa zakuyi kusamu Mtn Ku Na jiranku wato nine wahallale mai kwana da pillows ko toh wlh yaw haqurina ya Kare za aga rashin kunya. Nazir ya miqa mai hannu yana cewa taso mu tafi ya girgiza kai ya kamo hannun Naxir ya mike tare da yin mgn da sudin kawai sukaji abinda yace bazan komaba yan iska ai gun matanku zaku tafiko to nima gun matata zan tafi yasa hannu ya tura Hussain ya ratse ta tsakiyarsu ya tafi dakinta yana tura qofako yajita a bude yana shiga ya maida kofar garam ya rufe Ammi kam mmki ya hanata mgn Nazir d Hussain kuma dariya sukayi tare da yiwa Ammi SLM suka tafi.. 🚢🏻🚢🏻🚢🏻ku biyoni muga wacce wainar zai toya a dakin😜 kabara karfa aita mutsu mutsu😜

by Garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡Y'ar Fulani part 37 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

yana zaune ta iso sanye take da rida da siket in atanpa mai taushi tayi das a jikinta qirjinya ya zauna ras a cikin rigar ga gugunta da ya baiyyana kib a ciki ta sake gashin kanta yana kwance kan kafadunta yayi ras a kan kafadun tamkar mayafi ta yafe daga saman rigar kaurin mamanta ne suka dan danno kai fuskarta tamakar ta balarabiya dan qaramin bakinta jaa sai sheqi yake daga nesa fatar jikinta kuma tamkar ta jarirai tana taku tamkar hawainiya nanma wai sauri take.......har ta qaraso inda yake bai San ta isoba binta kawai yake da ido ta bude marfin car in ta shiga gami da zama sai da tace kai da kankane zakayi driving ne? Ya danyi ajiyar zuciya gamida lumshe ido yace eh xan iya ai qafatace tafi ciwon tace toh mu tafi kar Ammi ta nemeni bata ganniba ta fito ya kalleta da kyaw lokacin da yaja motar sukabar haraban gidan yace hmmm kina tsoron kar ta gankine ba da mijinki zaki fitaba tai shiru a hankali ya daura hannunshi kan cinyarta yana dan murzata a nitse yace kinyi shiru ko nidin ba mijinki bane shirun dai ta kuma yaci gaba da cewa Fateena kayannan sun miki kyau Amman sun matseki da yawa...tce a a batsu matseni bafa.... Ya juyo ya kalleta ya daga yatsarsa ya zana kan Rabin mamanta da suka fito waje yace haba Fateema ai zakisa zuciyata ta buga in mutu ki gafa kirjinki duk

Please Login or Register in order to submit comment