Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

agurin ƙarin baban mai martaba uwa daya uba daya,wato kenan ita da mai martaba ,yan uwan juna ne ,dan kuwa auren zumunci akayi musu.
Suna kaunar juna matuka bayan anyi auren,suna zamansu lafiya cikin so da aminci, lokacin da akayi auren nasu,iyayen sarauniya Nazli duk sun rasu,hakan yasa take zaune a hannun mahaifiyar mai martaba ,dalilin hankali da nutsuwarta yasa mahaifiyar mai martaba ta zaba masa ita matsayin matar da zai aura inda ranar da aka daura musu aure aka naɗa shi matsayin sarkin misra.

Shekara guda dayin aurensu Allah ya azurtata da zamu yaro , kyakykyawa abin so ga kowa, ranar suna aka rada masa suna adeeb.

Adeeb ya taso cikin so da kauna, agurin iyayensa, da ma duk wani wanda yake fadar nan,yana da matukar hakuri ,hazaka ,ladabi da kuma biyayya.
Nice wacce ke rainon Adeeb ,kasancewar mijina yana aiki acikin fadar nan,shine drivern dake tuka sarki da iyalinsa.
Lokacin ina goyon dana tareeƙ ,dan haka na hadasu duka ina rainonsu,saidai ko da wasa ban taba hada tareeƙ da Adeeb matsayi daya ba,duk lokacin da zanyi musu wani abu saina farayiwa Adeeb,sannan nake yiwa tareek,ko wasa suke yi nakan sanya Adeeb matsayin shugaba ne tareeƙ kuma bafadensa.hakan yasa suka taso cikin kaunar juna da girmamawa,dan kullum nakan nusar da tareeƙ cewar Adeeb ɗan sarkine kai kuma dan bafaden sarkine,dan haka kada ka haɗa kanka da Adeeb .

Sosai shakuwa ta shiga tsakanin Adeeb da tareeƙ,dan kuwa ko gurin sarki Adeeb zaije to dole saida tareeƙ ,kuma tun lokacin ƙuruciya tareeƙ ke kiran Adeeb da yallaɓai.
Muna jin dadin zama da sarauniya Nazli,dan kuwa macece mai matukar girmama dan adam,ba ruwanta da nuna isa ko iko,akan kowa ,tana janmu ajikinta sosai ,hakan yasa kowa ke kaunarta cikin masarautar nan.

Kwatsam batun karin auren mai martaba ya taso,kuma auren zaiyi shine da mata biyu a lokaci daya, dayar ƙánwar abokinsa ce wato amma,dayar kuma yar abokin babansa wato ammi. ko kaɗan sarauniya nazli bata tada hankalinta ba,koda mai martaba ya nuna tayi hakuri,shima bada son ranshi zaiyi auren ba ,nuna masa tayi ma tafi shi farin ciki tayi masu fatan alkairi ,duk da kuwa can ƙasar zuciyarta tana jin kishi da zafin abin aranta,amma haka ta daure ta nuna ba komai.

Bayan anyi bikin mai martaba da matansa guda biyu,da farko ana zaune lafiya kowa na ba kowa girmansa,sai kuma abubuwa suka zo suka fara lalacewa,yau kaji wannan maganar gobe kaji waccan.ammi itace wacce ke haddasa komai,sam bata son zaman lafiya ta cika gutsiri tsoma,amma sarauniya Nazli bata kulata ,dan kuwa lokacin tana fama da laulayin cikinta na biyu.
Amma ce ma ke dan maida mata martani,
Kullum amma na zuwa gurin sarauniya Nazli tana kula da ita, sosai suke zaman lafiya a tsakaninsu ba gutsiri tsoma ko kaɗan,hakan kuwa ba ƙaramin bata ran ammi yake ba ,dan ita burinta kawai ta farraka su.

Lokacin da sarauniya Nazli ta zo haihuwa kuwa ,cikin nasara ta haifi yaranta tagwaye duka mata, Masha Allah,karkuzo kuga kyau garin yaran nan,sosai kowa ke murna da samun yan yaran nan,
Adeeb yana bala'in kaunar ya'yan nan,kullum yana kusa dasu yana musu wasa,shida tareeƙ ,wani lokacin hana daukar yaran ma suke,idan za'a daukesu suyi ta kuka kar'a taba musu kannai.kuma daidai lokacin ne amma ta fara laulayi itama.
Sosai mai martaba yake jin dadin zama da matansa ,dan kowa na kokarin kyautata masa.koda labarin cikin amma ya sameshi yayi murna sosai .
Wayyo ai tunda ammi ta kyalla ido ta gano ciki jikin amma,hankalinta yayi magun tashi,ya za'ayi haka ?an aurosu tare amma ita har yanzu ko batan wata bata taba yi ba?ina da sake wllh saita zubar da cikin Nan.shikenan saisuyi ta haihuwa ,su gaje masarautar ita ko oho?
Ba irin abunda ammi batayi ba akan cikin rashad ya zube,amma hakarta bata cimma ruwa ba.

Haka aka haifi Rashad , kyakykyawa dashi ,suna matuƙar kama da Adeeb,Adeeb yana son Rashad fiye da yadda yake san twince husna da haseena,kullum yana tare da Rashad shida tareeƙ ,barci ne kawai ke rabasu.

Hakan yana dagawa ammi hankali,tun daga nan saita fito da sabon salo, wato ta fara jan yaran ajikinta,da farko sam Adeeb bai saki jiki da ammi ba ,dan shi irin yaran nan ne miskilai,idan Kinga dariyarsa to shida tareeƙ ne ko mai martaba da mommansa ,ko kuma ni,sai kuma Rashad da amma .
Saidai yana da yawan kyauta ,yanzun nan zai baka abu yace na kyauta na baka,hakan yasa kowa ke kauanarsa sosai,
Kusan tunda ga lokacin wasu da yawa ke kiransa da magajin fada,ciki kuwa hardanki.ciki kuwa harda Ni.
Amma kasancewar ammi makirar mace ,ta san ta yadda zata ja hankalin mutum ,sai Adeeb ya fara yarda da ita,harta kai ta kawo yana kwana anan bangarenta.daga wannan lokacin ne kuma Adeeb ya fara tsiro da wata halayyar sam baya son Rashad yazo inda yake ,lokacin Rashad yana rarrafe,wai zai bata masa jiki,saidai idan shi yaga dama yayi masa wasa .

Wata rana mijina ya dawo gida hankalinsa atashe,koda na tambayesa lafiya ?meke faruwa?nagansa cikin tashin hankali .nan yake sanar dani cewar ,yau ya kai ammi anguwa ,yana zaune yana jiranta, bata fitina, kawai saiya dan zagaya dan ya ware ƙafarsa ,yana zuwa saitin window yaji tana magana da wani mutum, kuma suna tattaunawa ne akan yadda zasu kawar da Adeeb harda tareeƙ,sannan yaji tana sanar da mutumin cewar aiki yayi kyau,dan yanzu sam Adeeb baya kaunar Rashad,baya son Rashad yazo koda inda yake ne.yanzu abinda take so shine a cire musa mahaifiyarsu daga ransu,ta yadda sai abinda tace suyi zasuyi,
Tana son saita lalata musu tarbiyyar sun zama abin kwatance ,sun haddasawa iyayen su ciwon zuciya sun mutu,kafin ta kawar dasu,inya so ta gaji dukiyar mai martaba ita kadai.

Hankalina yayi matuƙar tashi lokacin dana ji wannan maganar ,nan take na fara kuka ,ya zama dole na sanar da iyayen yaran nan,su kula da ƴaƴansu,
Amma nasan sarauniya Nazli,koda na faɗa mata ,ita macece mai hakuri da tawakkali ba abinda zatayi akan hakan,zata iya cemin ma indaina kawo mata zancen wani,kowa yayi dai dai kansa.

Dan haka gurin amma na nufa,ina kuka nake sanar da ita komai da mijina ya faɗa min,hankalinta yayi mugun tashi sosai,nan take ta tashi ta nufi gurin nazli cikin ɓacin rai, tana zuwa ta labarta mata komai ,sannan ta kara da cewa idan muka zuba ido fa zata lalata mana yara ,tayi musu asiri su rabu damu, dan haka ya zama dole mu taka mata burki"alokacin hankalin Nazli ya tashi,dan tasan amma bazata mata karya ba,kuma itama ta fuskanci sauyi daga gurin Adeeb ɗin,dan haka saitace zata dauki mataki akan abin muyi hakuri abi komai ahankali.


Aikuwa Nazli da kanta ta je gurin ammi dan suyi magana akan yaran ,kuma tajene akan zata yi mata magana cikin hikima ta yadda tsoron Allah zai shigeta,abinda bata sani ba ,tuni ammi tayi nisan da bata jin kira.

Tana zuwa dakin zata shiga ,tajiyo Muryar ammi tana waya ,
"Kun tabbata dai kun dauke yarinyar nan?kuma kun fitar da ita can wata kasar daban?bana son asami matsala ,so nake tayi nisa,nisa na har abada ,ta yadda bazata ƙara ganin yar ba,ai wllh dama na faɗa duk wanda yaci tuwo dani miya yasha.
Shikenan ,zakaji alart.
Tana gama faɗin haka ta ajiye wayar tana murmushi.

"Suhaimat ,kinyi kuskuren auren wanda nake da burin aure,wllh nayi ta sanya rayuwarki cikin bakin ciki da tashin hankali,nasa an dauke ƴarki,an jefar da ita ,can wata kasar,ta yadda ko gawarta bazaki gani ba,na Tsaneki suhaimat,na tsani ganinki,kin auremin wanda nake so ,sannan kin haihu Ni ban haihuba, wllh sainayi ta shuka miki bakin cikin da zaiyi silar mutuwarki,bana ƙaunarki sam cikin raina.kuma keda ƴarki har abada"ammi ta fada cikin muryar azzalumai tana wani murmushi na mugunta.

Jikin Nazli banda rawa ba abinda yake ,tashin hankali ya baibaye dukkan ilahirin jikinta.
Yanzu zalumcin ammi harya kai kan yar uwarta?yar uwarta take cutarwa haka,ta sanya an sace Mata yarta an jefar,wannan wane irin rashin imani ne,? innalillahi.

Cikin mugun ɓacin rai sarauniya Nazli ta buga kofar falon ammi da karfi ta shigo ciki,idanunta na zubda hawaye,
Azabure ammi ta mike tsaye tana kallon momma,koba'a faɗa mata ba ,tasan cewar amma taji duk abinda take faɗi,dan haka kura mata ido tayi cikin yanayi na rashin gaskiya .

Momma kuwa wato Nazli,cikin muryar kuka take magana da cewa"wllh ammi kiji tsoron Allah,ki sani zaki mutu ,kuma ,zaki koma gareshi,duk abinda kikeyi yana kallon ki,wacce irin zuciya gareki?da har yar uwarki ma bata tsallake sharri ki ba?to kisani tabbas sai naje na sanar da iyayenku abinda kika aikata azzaluma marar imani,sannan kisani,duk abinda kike aikatawa akan yayanmu to yazo kunnenmu ,kuma in sha Allah asirinki bazaiyi tasiri akan yaran mu ba,baki isa ki rabamu da suba.turrr da hali irin naki makira"momma na gama faɗin haka ta fice daga ɗakin cikin tashin hankali,har bata san inda take sanya ƙafartaba.

Ammi kuwa tuni zuciyarta ta tsinke tsoro da fargaba sun gama baibaye zuciyarta,yanzu idan Nazli ta tona mata asirifa?me yakama tayi ,dole ta dauki mataki tun kafin maganar taje kunnen wanda bataso suji,wayyo Allah me Yakamata nayi"ammi ta fada cikin tashin hankali tana mai Safa da marwa.

Kuka sosai Nazli keyi cikin dakinta tana mamakin zalunci irin na ammi,yanzu ashe mutum zai iya cutar da ɗan uwansa akan abin duniya?wannan wane irin rayuwane?turrrr da halin ammi Allah ya shiga tsakaninsu da ita .
Tana cikin wannan halin ne, na isketa,dan haka cikin damuwa na tambayeta meke faruwa.nan take sanar dani abinda kunnenta yaji,hankalina yayi matuƙar tashi lokacin dan banyi tunanin rashin imaninta yayi nisa har haka ba.
Nan sarauniya Nazli ke sanar dani gobe gobe zata je har gidansu ammi ta fadi abinda ammin tayi .naso in hanata Amma tace sam bazata iya zama da wannan abin cikin ranta ba ,dan kuwa har ta sanar da mai martaba tana son zuwa anguwa.

Washe gari kuwa mijina ya dauki ammi da yaranta ,suka tafi,amma banda Adeeb ɗan lokacin ma suna makaranta .ko minti goma ba'ayin da fitarsu ba aka aiko cewar motar su ta kama da wuta sun kone kurmus...


Kuka ne yaci karfin nanny ta kasa magana sai kuka da takeyi,haka ma amma banda kuka ba abinda takeyi, tareeƙ kuwa idanunsa sunyi jajur dasu,fuskarsa har wani karkarwa take.

Fattu kuwa tsabar kuka har neman shiɗewa take,abubuwa sun taru sunyi mata yawa,ga tsantsar tausayin Adeeb ,ga kuma mamaki da al'ajabi cewar ammi yar uwar mahaifiyarta ce .sannan itace silar rabata da iyayenta...sosai take kuka ta ƙanƙame jikinta akan kujera,wani irin zafi take ji cikin zuciyarta ,duniya ba tabbas,yanzu dan uwa shine zai cutar da ɗan uwansa,ashe shiyasa ta dauke sarƙar nan yawa?dan bata yi tsammanin ina raye ba ,kuma saigashi Allah ya kawoni har mazaunin ta,shin wacece mahaifiyar tawa? Acikin yan uwan ammi.wayyo Allah na gode maka ya Allah ka sadani da ahalinsa cikin aminci.allah sarki baffana.
Duk fattu ke wannan zancen cikin zuciyarta,tana jin kamar ba ita bace.
Cikin kuka da muryarta wacce ke rarrabewa tace"wa...c..e..cc...ee ma...ha...I...fiya .....ta
Kuma .....ina....za.....n...ga..nta."

Muje zuwa ɗan jin ya zata kaya.

Sorry jiya kuna ta jirana na ƙunƙuni shiru, bankin daɗi ne wllh.


Mrs babi ce💘💘

Share and comment fisabilillah.

More comment
More typing.
29/08/2022, 11:08 am - Khadijah Salisu Fari: 🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄



MACIJI NE🪱🪱🪱



Na mammy kabeer
(Anty mammy)



Elegant online writers📚📚



Free book

Page 71/72




_______________Cikin kuka da rawar murya ,fattu ta fara magana "wa...ce...ce .ma...haifi.......yata?kuma ina ne take ?sannna me ya faru da Hamma na bayan rasuwar momma?"ta fada cikin kuka mai ban tausayi.

Saida Nanny ta share hawayen idanunta kafin taci gaba da fadin" lokacin da labarin hadarin nan ya iske mu,mun shiga tashin hankali bana wasa ba,dan kuwa nan take mai martaba ya yanke jiki ya fadi asume,gaba ɗaya faɗa ta rikice da kuka da alhinin rashin mutuniyar kirki kamar Momma, wacce ke son talakawa da taimakonsu.

Lokacin da Adeeb suka dawo daga makaranta,ya ji labarin mutuwar Mommansa da kannansa,shima sumansa uku,saida gyar aka samo kansa,tun daga wannan lokacin Adeeb ya kara komawa shiru shiru,bashi da aiki sai tunani haka zaki ganshi zaune shi kadai yayi tagumi yana zubda hawaye,saida aka tashi tsaye akansa da addu'oi kafin ya dan warware.

Mai martaba kuwa,ciwon zuciya ne ya kamashi, saboda tsabar damuwa da tunani.
Yana matukar kaunar Momma,Dan macece mai hakuri da shiga rai.
Tana faranta masa rai,duk abinda yace tayi bata ko musu akan umarninsa.

Bayan sadakar bakwai ne ,aka fara bincike akan abinda ya sami motar tunda kai tsaye motar ta kama da wuta, kai tsaye aka gano bomb aka sanyawa motar.dan haka wannan hadimin mai kula da harkar motoci shi aka fara kamawa.
Anyi -anyi ya fadi abinda yayiwa motar amma yaƙi,shidai yace tabbas bomb ɗin ne ajikin motar,saidai idan ya fadi wadanda suka sashi,to zasu kasheshi ne.
Dukan tsiya akayi masa tare da kulleshi akurkuku.

Cikin dare muka shirya zuwa gareshi,dan ya faɗa mana wadanda suka sa sashi,akan idan ya faɗa zamu sakeshi ya gudu.
Amma saidai me?lokacin da mukaje, tuni Ammi ta riga mu zuwa,tana tsaye ita da wani mutum wanda ya nannaɗe fuskarsa da bakin gyalle.ta yadda ba wanda zai gane fuskarsa.

"Wato so kake ka tona mana asiri ko?lallai kayi babban kuskure,dama ko kafada ko karka faɗa dole ne ka baƙunci lahira, tunda har kashigo hannu, kuma kasanar dasu da gaske bomb ɗinne ajikin motar,to watarana idan kaji azaba zaka sanar dasu mune muka saka ka sanya bomb din Dan haka yau zaka bi su Nazli kaima"Ammi ta fada tana mai dagowa daga sunkuyon da tayi tana yiwa mutumin magana.

"Kuyi min rai, ranki ya dade,wllh bazan ce kune kuka sani na aikata wannan aikin ba,dan Allah karki kasheni" mutumin ya faɗa galabaice dan yaci duka dazu.

"Kai!!! sakaran bawa, rufe mana baki, mu zakayiwa magiya mu gyaleka?wllh baka isaba,dole ka mutu dama baka da wani amfani agaremu, tunda kasan sirrinmu dole ka mutu"yana gama faɗin haka ya shaƙe bawan nan ,tun yana turje turje har ya daina alamun rai yayi halinsa.

Gaba dayanmu dagani har Amma kuka muke jikinsu na rawa,tsabar tsoro da razani.wanene wannan wanda ke taimakawa Ammi wajen aikata ta addancinta?ta yaya zamu gane shi ?shine abinda ke ta yawo cikin kwakwalwarmu.amma bamu da amsa. Ganin yadda amma ke kuka kamar ranta zai fice ,gashi jikinta sai rawa yake,yasa nayi saurin janyeta dan barin gurin.
Saidai agarin guduwa muka bigi wani bokiti ya fadi kasa yayi kara sosai.wanda ya jawo hankali su Ammi.
Gudu muka farayi tun karfinmu, dan kuwa akwai tazara sosai tsakanin cikin faɗa da kuma sijin ɗin.
Suma basu fasa ba kuwa suka biyo mu.
Ganin zasu cimmana yasa Amma ta ce in buya,karsu ganni, ita zata tsaya ayi wacce za'a .
Dan Ni zasu iya kasheni nan take ,amma ita tasan yadda zatayi.

Haka na buya jikin wasu bishiyu.ta yadda bazasu ganni ba,amma Ni ina hango su dajin duk abinda suke fadi.

Koda suka cimma Amma tana zaune tana numfarfashi, tsayawa sukayi akanta suna kare mata kallo.
Ammi ce cikin ɓaci rai tace "dama nayi tsammanin kece,dan kuwa nasan ba wani dan kasadar da zaiyi yunkurin bin bayana ɗan ji da ganin sirrina.to kingani, kuma kinji,hankalinki ya kwanta,amma wllh idan naji wata magana akan abinda kika gani na rantse da Allah saina kashe danki da adeeb,kisa mafi muni,kuma na lakamiki kisan, nace ke kika kashesu, kuma kinsan zan iya.
abinda yasa bazan kashe kiba yanzu, ina son kiga yadda zan lalata rayuwar yaranku ,insanya kiyayya atsakaninsu,ta yadda wataran daya shi zai zamo ajalin daya.
Kuma kinsan menene ke nake so kizabi wanda zai zamo ajalin wani acikinsu"Amma ta kare maganarta tana dariya da kallon Amma.

Kuka kawai Amma keyi, tana jinjina rashin imani irin na Ammi,mace kamar kafura?sam ba Allah cikin ranta.Amma na kuka take rokon Ammi akan ta gyale musu yara ,taji tsoron Allah,duk abinda take yana kallonta.Amma cikin rashin imani Ammi ke cewa "shikenan Ni zan zaba da kaina,nasan kina son danki,dan haka zan miki adalci yazamo shine zai kashe Adeeb "ta fada tana wani ware hannu da daga gira.

Cikin sauri Amma tace "a'a karki kashe Adeeb,gara Rashad ya mutu amma dan Allah karki cutar da Adeeb Maraya ne,zuciyarsa akarye take karki illatashi na roƙeki"Amma ta faɗa cikin kuka.

"Wow zabi mai kyau,kin zabi dan kishiya akan danƙi ko?lallai kin ciki shashasha,shikenan duk abinda zanyi akan su, naki idone ,daidai da rana daya kika yi min wata magana saina kashe Adeeb kinsan banda asara,bansan ciwon makida ba"tana gama faɗin haka ta karasa kusa da wannan mutum da suke tare,wanda dama yana tsaye dan nesa dasu yana kallon hanya.

Saida suka bacewa ganinmu sannan na ƙaraso gurin amma,wacce ke kuka sosai.haka na kamata muka koma cikin fada,zuciyoyinmu sam ba dadi.

Tun daga wannan lokacin Adeeb ya daina yiwa amma magana ,sai harara da bakaken maganganu,masu nuni da cewar yana zargin tana da hannu wajen kashe Momma.kuma nasan duk sharrin Ammi ne.kuma
Daidai da rana daya Amma bata taɓa kula Adeeb ba saidai tayi ta kuka.
Adaidai lokacin ne kuma suka tafi Singapore karatu.inda Adeeb yayi karatu bangaren likitanci,tareeƙ yayi karatun sa na koyon aikin jirgi,shikuma Rashad injiniya ne.

Bayan dawowarsa daga karatune kuma babban tashin hankali ya samemu, na rasa Adeeb da akayi sama ko kasa, kwanansu uku da dawowa daga Singapore akawayi gari ba Adeeb ba labarinsa.duk inda ya kamata aje nemansa anje amma babushi,lokacin kuma da ya dawo daga Singapore,yana da tarin dukiya wacce shi kansa baisan adadinta.dan dan kasuwane mai neman na kasan,bai damu da matsayi ko mulkin gidansu ba ,yana da kamfanoni da dama akasashe da yawa,ciki harda nigeria.hakan yasa Adeeb ya iya Yaren Hausa sosai,dan darasi yake dauka na musamman akan bangaren.
Dan haka lokacin da aka rasa Adeeb,tareeƙ shine yaci gaba da kula da duk wasu al'amura na dukiyar Adeeb .har Allah yayi dawowarsa ta silarki,
Ashe kema rabon ki sadu danaki iyayen ne,kuma ba kowa bace mahaifiyarki, face sarauniya suhaimat"

Baki buɗe fattu ke kallon Nanny ,Tana jinjina kai cike da jinjinawa ƙudirar Ubangiji,yanzu dama innar yan biyu itace mahaifiyarta? ashe shakuwar da sukayi ta lokaci ɗaya ba banza ba?waɗan kyawawan yaran kannantane?wayyo Allah na gode maka Allah mai yadda yaso ga bawansa.

Allah Sarki hammana yaga rayuwa,ya hadu da ƙaidin matar uba.wacce yakewa kallon muguwa itace masoyiyarsa. Ita kuma wacce ya dauka uwa itace ke son ganin bayansa.lallai yazama dole In fahimtar da hammana.
Cikin kuka da sarkewar murya fattu tace "amma waye yayiwa Hamma asiri ya zama maciji?

Ajiyar zuciya Amma tayi ta fara magana akaron farko,tun zamansu aɗakin, tace "wannan ne har yanzu muke son sani,dan bamu da tabbacin Ammi ita tayi masa asirin, saidai muna zargin wannan mutumin da muka kasa sanin ko waye yana da hannu akan al'amarin"Amma ta faɗa tana share hawaye.

Hannunta fattu ta kama cikin kuka,tace "lallai Amma kincika mutum mai halacci, kin sadaukar da rayuwar danki,dan ki ceci dan kishiya,nayi miki alkawarin in Sha Allah komai zai dai daita. Hamma zai dawo gareki matsayin uwa da data,sannan rashad zai zamo abin alfahari gareki.
Sai yanzu na gane wannan abinda ya faru dani itace ta shirya komai,dan kuwa ita ta kaini bangaren da kanta,kuma ta kulle ƙofofin, sannan ita ta dauke sarkata wacce baffana yace itace shaidar da iyayena zasu gane Ni da ita."
"Na sani ƴata,nasan itace ta shirya komai, sannan tun ganin farko da nayi miki nake ayyana ke yar sarauniya suhaimat ce ,dan kuwa akwai kamar ta atare dake .ina fatan Allah ya bamu sa'a akan abinda muke shirin aikatawa na alkairi "cewar amma.

"Nanny kema kiyi haƙuri komai zai daidaita in Sha Allah"fattu ta faɗa tana rungume nanny cikin kuka.
Kukan nanny ma keyi,tace "Allah ya amince ƴata.

Kallon tareeƙ tayi tace" Hamma tareeƙ kayi hakuri in Sha Allah abokinka ,kuma dan uwanka,zai dawo gareka"jinjina kai yayi tare da saurin share hawayen daya gangaro masa,yana murmushi.

"Amma kibi komai ahankali yata,hammanki ya aminta da Ammi sosai ,ta yadda baya ganin laifin ta ko kaɗan"amma ta faɗa tana shafa kan fattu.
Jinjina kai fattu tayi tace "In Sha Allah Amma zan kula"

Adeeb kuwa,gaba ɗaya ya duba ko ina baiga fattu ba ,hankalinsa ya tashi sosai,ina kuma taje?ko wani abune ya faru da ita?"ya Salam"ya faɗa yana mai fitowa daga part ɗin nashi cikin sauri. Kicibis sukayi da fattu tana shirin komawa bangaren nashi,dan Nanny ce tace ta koma kar Adeeb ya ganta anan yayi wani tunanin,
Kallonta Adeeb yayi idanunta sunyi mugun jaaa, cikin hanzari ya kamo kafaɗunta yana girgiza kai,gabanshi na faduwa"me yasameki? Wani ne yayi miki wani abu? Ko Rashad ne ?"ya faɗa cikin ruɗu yana duba jikinta.

Ita kuwa fattu kallonsa kawai take cikin tausayawa,yana cikin matsala babba,amma shi Sam baigani,zuciyarsa da idanunsa sun rufe,ya rike azzulamar uwa matsayin mai kaunarsa.jikinsa ta fada tare da sakin wani sabon kukan mai tsuma zuciya.
Hankalin Adeeb gaba ɗaya ya tashi,jikinsa har rawa yake ,tana rungume ajikinsa ya bude part dinsa suka shige ciki,sai kuka fattu keyi harda shashsheka.

Kai tsaye cikin daki ya wuce da fattu,bakin gado ya samu ya zauna tare da rungumeta ajikinsa ,yana jin damuwarsa na kara yawaita,zuciyarsa kamar zata fashe .
"Am sorry Hulwa ki sanar dani abinda ke damunki zuciyata na min zafi,bazan iya jurar ganinki cikin damuwa hakaba "Adeeb ya faɗa kamar zaiyi kukan shima.

Fattu dai taki cewa komai sai kuka take tare da kara kankameshi.ganin irin kukan da takeyi ne ,kuma baisan me zai mata tayi shiru ba ,ya sanya Adeeb ɗago kanta,ba tare da bata lokaciba kawai ya haɗe bakinsu guri ɗaya.ɗiff kukan fattu ya dauke,sai ajiyar zuciyarsu kake ji,cikin ƙankanin lokaci suka lula wata duniyar ,kasancewar Adeeb yana cikin damuwa da rashin nutsuwa,hakan ya kara ingiza shi cikin tsantsar bukatuwa da son kasancewa da fattu.

Ita kuwa fattu,tsabar tausayinsa da tashin hankali,yasa ta sakarmasa jikinta yake sarrafa ta yadda yaso.
Gaba ɗaya sun fice daga hayyacinsu,tun abu yana karami harya girmama, dan takai ga Adeeb ya raba su da kayan jikinsu banda rawa ba abinda jikinsa keyi,ita kuwa sai wani ƙara rukunkumeshi take tare da kiran sunansa cikin wata irin murya.

"Hamma ka bari ,Hamma! hammana!!kawai take iya fadi tana kara shigewa jikinsa.
Cikin murya mai cike da tsantsar bukatuwa da ficewar hankali Adeeb yace"h....uul...wa ki....n.amin..ce...dani.....matsayin ....... Abo...kin rayuwa?
Kin amince na kusanceki........


Danƙari!!! masu karatu ya kenan?Hulwa kuwa zata amince ?

Me zai biyo baya ?

Muje zuwa Mrs babi ce 💘💘💘

Share and comment fisabilillah.

More comment
More typing.
29/08/2022, 11:09 am - Khadijah Salisu Fari: 🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄



MACIJI NE🪱🪱🪱


Na mammy kabeer
(Anty mammy)



Elegant online writers📚📚



Free book

Page 73/74





_______________Cikin wata irin murya,mai kama da wanda yake cikin mayen barci,Adeeb ke fadin" Hul...wa....k.i...n...amin...cce dani..ma..tsayin...abokin....ray..uwa?kin aminci na kusa.....nc.c.eki?"ya karasa da gyar numfashinsa na hawa da sauka.

Fattu kuwa gaba ɗaya ta rude sai wani juye-juye take kamar tarwada,cikin kasalalliyar murya tace "Hamma ba kyau,baffa yace yin hakan haramunne Hamma,ina jin tsoro ka bari"abinda bakinta ke faɗi kenan,amma kuma sam ba hakan bane cikin zuciya da gangar jikinta,tana faɗin ya bari kuma tana kara rikeshi ajikinta sosai,dan bata fata da son ya daina yi mata abinda yake mata,yanzu.

Cikin rawar murya shima yake faɗin"Hulwa abinda ke shirin shiga tsakaninmu ba haramun bane,ke ɗin mallakina ce, na biya sadakinki,bazan taɓa cutar dake ba Hulwa,Please ki bani damar samun nutsuwa atare dake,i promise not to hurt you"Adeeb ya fada,cikin yanayinsa na bukatuwa, yana mai tura kansa gefen wuyanta.
"Hulwa kin amince?kin bani damar zama mallakinki?"Adeeb ya faɗa yana rawar jiki.
Ahankali cikin rashin sanin abinyi fattu tace "na amince hammana,nasan bazaka taba cutar dani ba,amma Hamma ina jin tsoro Ni yarinya ce Hamma bana son na mutu"fattu ta faɗa cikin wani irin salo idanunta arufe.
"Bazaki mutu ba hulwatee zan biki ahankali nasan da karancin shekarunki, amma ba yadda zamuyi Hulwa,wannan itace kaddararmu"Adeeb ya faɗa cikin sanyin murya asaitin kunnen fattu.
Cikin nutsuwa Adeeb ke yin komai,yana ƙoƙarin bin fattu cikin lumana dan sosai yake jin tausayinta kasancewar tana da ƙarancin shekaru,sam baiyi niyyar wani abu ya shiga tsakaninsu ahalin yanzu ba,saidai yadda yake jinsa halin yanzu bazai iya dakatar da zuciya da gangar jikinsa akan abinda suke bukataba.
Addu'ar saduwa da iyali Adeeb ya fara karantowa afili,kafin ya danna wata yar na'ura dake maƙale jikin gadon,nan da nan dakin yayi wata kalar duhu mai burgewa, labulaye masu hudu suka sauko suka rufe ko ina nacikin dakin.
Sannan dakin yayi duhu baka iya ganin fuskarsu.

Ni dai ina daga gefe bana iya ganin komai dan duhu,saidai cikin lokaci ƙanƙani na fara jiyo ihun fattu ,da karfi ta kwalla ƙara,karon farko,sai kuma naji shiru nadan lokaci, kafin wani ƙaran ya kara biyo baya. Da sauri na bar ɗakin zuciyarta cike da tausayin fattu.dan kuwa gaba ɗaya Adeeb ya rasa gane inda yake,hankali da tunaninsa gaba ɗaya sun bar jikinsa,hakan yasa ya manta da wa yake tare,ya zage iyakar karfinsa yana making love da fattu.

Bayan kusan awanni biyar ina nan zaune na buga tagumi,ina son komawa dan dauko muku rahoto,amma har

Please Login or Register in order to submit comment