Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ciki aranta."lallai kayi tunani mai kyau,shikenan idan akayi haka ,burin kowa zai cika,daga Ni har kai.shikuwa wancan ya riga ya zama marar amfani,ahaka zaiyi ta zama cikin ƙunci da tashin hankali,dan haka bana jin ta tashi"ammi ta fada tana mai kallon kwalbar da mutumin ya bata mai dauke da guba.

Adeeb kuwa koda yaje part din ammi bata nan,kai tsaye ya wuce garden,Dan yasan bata wuce can,tunda bata bangaren abie,amma kuma me takeyi a garden da wannan daren?kasancewar garden É—in akwai wadataccen haske,kana iya ganin komai tar tar kamar rana.can Adeeb ya hango ammi zaune da wani mutum,cike da mamaki yake kallonsu ,yana yawan ganin wannan mutumin mai fuska arufe,waye shidin?me yake kawoshi gurin ammi?kuma duk zuwa sai da daddare?
Ƙara sauri yayi dan yaje ya cimma mutumin nan yau kam saiga ko waye shi.

Da sauri yaga mutumin ya mike tare da bin wata hanyar yayi waje yana gyara rufin fuskarsa.
Ammi kuma tana boye abu cikin rigarta.dan mutumin shine ya hango Adeeb yana tahowa,shine ya sanar da ammi ya mike da sauri ya tafi.

Cike da tuhuma Adeeb ya karasa gurin da ammi ke zaune tana wani muzurai,zama yayi shima tare da kafe ta da Mayun idanunsa,waÉ—anda ke cike da tuhuma.

Murmushin karfin hali ammi tayi tana mai faÉ—in"Prince kaine da daren nan?aida kayi zamanka ma zuwa gobe saikazo,bana son kana wahalar da kanka"ta fada cikin basarwa tana kallon gefe guda.

Adeeb kam kallonta kawai yake,dan duk wasu alamu na rashin gaskiya ya bayyana akan fuskarta.cikin dakakkiyar murya yace "ammi waye wancan mutumin daya bar gurin nan yanzu?meye alaƙarki dashi?meyasa Aduk lokacin dana ganku tare yake saurin barin gurin kafin na iso?Adeeb ya jerowa ammi waɗan nan tambayoyin ,da suka matukar firgitata.tunda suke dashi bai taba mata tambaya makamancin haka ba,duk lokacin da zai ganta tare da wannan mutumin baya taɓa tambayar ta waye wannan mutumin,amma yau tambayar ta yake,hakan yana nuni da cewar kiri-ƙiri Adeeb ya fara zarginta kenan.
Cikin dakiya da son basarwa ammi tace "wannan wace irin tambayace Prince?wannan mutumin yana zuwa karbar tallafi ne na gidauniya,bayan wannan ba wata alaƙa tsakanina dashi "ta faɗa cike da bugawar zuciya tana kallon Adeeb.
"Amma me yasa kullum sai dare yake zuwa?ammi Please karkisa zuciyata ta fara aminta da abinda ke kai kawo cikinta akanki,Please ammi don't disappointed me "Adeeb ya fada kamar zaiyi kuka,dan kuwa zuwa yanzu sosai yake jin zargin ammi cikin zuciyarsa.

Kallonsa ammi tayi cike da tsoro da fargaba,me zuciyar tasa ke raya masa akaina?kodai yasan wani abu ne game dani?ko yaji me muke fadine yanzu?kai bai iiba ,dan kuwa da yaji hakika da bazai tsaya yana min wannan maganar ba,na tabbata wani abune dai da ban.
Cikin salo da iya kissa ammin ta sanya kuka tare da kamo hannun Adeeb ta rike gam cikin nata,kallonsa take idanunta na zubda kwalla "yanzu ashe akwai ranar da zata zo ace kana zargin amminka?akwai ranar da maƙiya zasu sanya maka kokwanto akaina?nice fa amminka ,nice wacce na kula da rayuwarka fiye da yadda na kula da tawa,me yasa kake son sanya kokwanto akaina ?bazan taɓa cutar da kaiba Adeeb kasan da haka, dan Allah kadaina sanya komai cikin ranka, yin hakan zai zame mana damuwa "ammi ta karasa cikin kuka tana ɗora kanta agefen kafadun Adeeb.

Shiru Adeeb yayi yana sauraronta, wani sashen na zuciyarsa na tausayinta,wani sashen kuma ya kasa gasgatata,abubuwa da dama suna masa yawo akwakwalwarsa.

Ahankali ya sanya hannunsa yana mai ɗago ammi ,kallonta yayi cikin tausayawa yace "kiyi haƙuri ammi I don't mean that,kawai bana son kina hulda da irin wadan nan mutanen ne,amma bana zargi ki da aikata komai"ya faɗa yana share mata hawaye.

"Shikenan dana,ka tashi ka shiga ciki dan akwai sanyi awajen da safe zamuyi magana,sannan ya kamata ka dawo da fattu gurin nanny,Dan gudun zargi ko"ammi ta fada tana share hawayenta.
Jinjina kai Adeeb yayi kafin ya mike yace "saida safe ammi"ya fada yana barin gurin ba tare da ya su É“aci hannunta ba,kamar yadda ya saba.

Binsa ammi tayi da wani shegen kallo cike da tsana ,kafin ta furta"kayi kuskure daka fara zargina Adeeb,dan kuwa zaka tafi lahira da damuwar rashin samun gamsashshiyar amsa akaina."

Koda Adeeb ya dawo part dinsa ,wanka yayi tare da dauro alwala,sannan ya fito,kayan barci da ya sanya ,bayan ya feshe jikinsa da turaren barcinsa. Sannan ya kwanta kusa da hulwarsa ya rungumeta tsam! Ajikinsa. Wata ajiyar zuciya ya sauke mai ƙarfi yana jinsa cikin wani irin nutsuwa,kaso da yawa na damuwarsa ya kau.

Kissing din wuyanta yayi sannan yayi musu addu'a tare da ja musu bargo ya kunshe idonsa.
Ya jima yana nazari akan abubuwa da dama kafin barci ya dauke shi.

Tunda yayi sallar asuba,bai kona barci ba,karatun Alqur'ani mai girma yai tayi,har zuwa lokacin da gari ya fara haske.
Cak ya dauki fattu yayi toilet da ita,sai jinta tayi cikin bahon wanka,kukan shagwaba ta fara masa,shikuma yana lallabata, tare yayi musu wanka.tunda fattu ta rufe idonta bata budeba tsabar kunya,dan bazata iya ganin hammanta ahakaba,shikuwa ko ajikinsa,sai tsokanarta ma yake.

Bayan sun shirya ne kuma ya kamo hannunta zuwa falo,dan yasan zuwa wannan lokacin,an gama shirya breakfast.

Zaunarta yayi sannan shima ya zauna.abincine gasu nan kala kala na larabawa dana turawa.tea ya fara hadawa sannan ya matso kusa da fattu yace" Bismillah amaryar Hamma Adeeb "ya faÉ—a yana nufar bakinta da tea É—in......


Masu karatu me zai faru?
Shin fattu zata sha tara É—in na ko yaya?

Muje zuwa anty mammynku ce

Mrs babi💘💘

Share and comment fisabilillah.

More comment
More typing.
29/08/2022, 11:10 am - Khadijah Salisu Fari: 🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄


MACIJI NE 🪱🪱🪱


Na mammy kabeer
(Anty mammy)


Elegant online writers📚📚


Free book

Page77/78


🌾ðŸ’🌾ðŸ’🌾ðŸ’🌾ðŸ’🌾ðŸ’🌾

*INA MATAN DA SUKE DA BURIN GANIN SUN MALLAKI MAZAJENSU CIKIN SAUKI BATARE DA SUN KAUCE HANYA BA , ZAKI SAMU DAMAR JUYA MIJINKI YADDA KK SO DA SIRRIN DANDANONKI*

*Shin kinada labari shahararrar Mai Saida kayan matan nan Yar mutan sokoto wadda kukafi sani da mmn zarah sokoto to uwar gida da amarya Kusha kuruminku ta shirya tsaf ta sake kawo maku zafafa Kuma kayatattun kayan Mata masu kyau da inganci Wanda Basu da wata illa ajiki sayen dai dai ko sari Ina sokoto Ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah ,kisani Yar uwa Babu kalan kayan matan da bamudashi Kuma akan farashi Mai sauki ga Mai bukatar ganin kalolin kayan zai iya nemana ta wannan number 07034251528 call or WhatsApp Ina maraba daku*🤗🤗🤗🤗🤗🤗🤗

Ga kadan daga cikin abunda muke dashi👇ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»

Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin tsumi
Kalolin sabulan wanka dana tsarki

Dahuwar kaza
Dahuwar zuciya
Dahuwar yan shila
Dahuwar zabo Mai sirrin mallaka
Dahuwar yan ciki
Dahuwar ciccibi ko soyayyen ciccibi
Dahuwar kwai ukku
Dahuwar tsoka Tara

Maganin sanyi
Maganin nono Mai sa cikowar nono da tsayuwarshi
Maganin hips Mai sa hips dinki ya ciko sosai gwanin sha'awa
Maganin kiba Wanda zaisa kiyi kiba Yar dai dai ba Mai Muni ba

Dilkar amare sabulun amare sabulun dilka sabulun oray White da sauransu ,

Akwai maltinar Mata
Hadin karya gado
Sahihin hadin mallaka
Hadin Mai jego
Hadin sabon budurci
Butar tsarki

Dan goshi da mahadinshi
Dan goshi sabon salo
Sirrin tafin kafa
Kalolin humra
Hatsabibin turare
Dai dai sauransu ga Mai bukatar ganin kalolin kayan da muke dashi zai iya nemana ta wannan number 07034251528 call or WhatsApp karku manta da sunan *Mmn zarah sokoto.ina sokoto Ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah*


07034251528





_______________Shayi Adeeb ya tsiyayo cikin wani kofi mai kyau,saida ya firfita shayin dan ya dan rage zafi,sannan ya tunkaro bakin fattu dashi yana faÉ—in""Bismillah amaryar hammata Adeeb"ya faÉ—a cikin murmushi da tsantsar kaunar fattu.

Kallonsa tayi tare da kallon shayin,ta turo baki"nifa Hamma akwai Abinda ke damuna,wanda nake son faÉ—a maka jiya,shine kaikuma kayimin wannan abu mai zafin tsiya"fattu ta faÉ—a tana kawar da kanta daga kusa da kofin da Adeeb ya miko mata .

Murmushi Adeeb yayi kafin yace " kinga yanzu dai kiyi haƙuri Kisha tea ɗin nan,inyaso daga baya saiki fadamin abinda kike son sanar dani raguwata"ya faɗa yana kara mika mata tea ɗin bayan ya debo cikin tea spon.
BuÉ—e baki fattu tayi da nufin karbar tea din,sai kuma tayi saurin kawar da kanta tana mai zaro ido"Hamma daga ina aka kawo maka wannan abincin?ta fada cikin rawar jiki tana nuna tulin abincin dake gabansu.
Kallonta yayi ganin yadda gaba É—aya ta sauya, lokaci guda tsoro ya bayyana akan kyakykyawar fuskarta.
Kafin yace
"Duk abincin da kikaga ana kawomin,to daga ɓangaren Ammi ne,dan ita ke kula da abincina,saboda tsoron sharrin makiya"Adeeb ya faɗa yana ƙoƙarin kai te ɗin nan bakinsa.

Da mugun hanzari fattu ta buge spoon din tare da kofin dake hannun Adeeb na tea din.nan take kofin ya fadi kasa ya tarwatse.cike da tsoro da fargaba take bin kofin da kallo,gabanta na ci gaba da mugun bugawa.

Cikin mamaki shima Adeeb ke kallon fattu, ganin abinda tayi ,kafin ya ce "Hulwa lafiyarki kuwa?menene yasa kika zubar da tea din?"ya faÉ—a yana kallonta.

Cikin rawar jiki da rashin kwarin jiki fattu ta yunƙura ahankali ta mike tsaye sannan ta kama hannun Adeeb tare da janye shi daga jikin daining table."Hamma karkaci komai dake gurin nan,wllh akwai guba aciki"fattu ta faɗa cikin tsoro tana kara matsar da Adeeb daga gurinn.

Cike da mamaki Adeeb ke kallon fattu,yace "guba kuma Hulwa?waye yasa gubar ?kuma ta yaya kika san akwai guba aciki.

Sosai jikin fattu ke rawa tana kallon Adeeb sannan tace "Hamma da kunne na naji za'a sanya guba acikin abincin da zakaci, kuma na tabbata an saka É—in,dan yau aka shirya sanya maka gubar, shine abinda najiyo jiya nazo zan sanar da kai ina kuka"fattu ta faÉ—a tana rike hannun Adeeb cikin rawar jiki.

Gaban Adeeb ne yayi mugun faɗuwa,tabbas yasan tunda fattu ta fadi haka,to tajidin ne,dan bata taba masa ƙarya ba,sannan bata san meke faruwa acikin gidan ba,bare yayi tunanin wani abu,amma waye wanda yana batun sanya masa guba cikin abinci?cikin fargaba Adeeb ya rike kafadun fattu,wacce ke neman fita daga hayyacinta tsabar tsoro da fargaba.
"Hulwa a ina kikaji ana batun sanya min guba?waye kikaji yana maganar"Adeeb ya faÉ—a cikin tashin hankali.

Ɗago kai fattu tayi ta zuba masa idanu hawaye na zuba daga cikin idanunta kafin tace "Hamma bata kaunarka, bata son ganinka cikin doron duniyar nan, da kunne na naji tana faɗin haka,sannan itace silar rabani da mahaifana na asali,sannan ta sanya akayi min katanga tsakanina da mahifiyata,Hamma itace ta kashe maka momma da ƙannanka,wllh Hamma bata sonka naji tana faɗa cikin waya, nan fattu ta bashi gaba dayan labarin abinda nanny ta sanar da ita , tana kallon Adeeb tana kuka."haka fattu ta kai ƙarshen zancen ta tare da fashewa da wani irin kuka mai tsananin ciwo da zafi,tana fadawa jikin Adeeb,tare da rungumeshi ƙam-ƙam tana kukanta.

Jikin Adeeb banda rawa ba abinda yake,ji yayi kamar bazai iya tsayuwar ba,dan haka cikin karfin hali ya jingina da jikin bango,tare da riƙe fattu ajikinsa sosai,gabansa na mugun bugawa kamar zuciyarsa zata tsaga ƙirjinsa ta fito.

Shiru yayi yana sauraron irin kukan da fattu keyi,so yake ya tambayeta waye wanda taji yana faÉ—in hakan,amma zuciyarsa na tsananin tsoron jin wanda fattun zata ce taji yana faÉ—in hakan.
Cikin dauriya da fizgo kalmar yace "Hulwa waye kikaji yana faÉ—in hakan"Adeeb ya faÉ—a sounding so scared.

ÆŠago da kai fattu tayi cikin kuka tace "AMMI ce,Hamma ammi naji tana faÉ—in hakan da kunne kuma na ganta da idona"fattu ta faÉ—a cikin kuka tana kallon idanun Adeeb.
Wata zabura da Adeeb yayi saida suka fadi kasa dagashi har fattu," innalillahi wa'inna ilaihir raji'un shikenan ta tabbata ammi ke cin dunduniyarsa,kuma itace ta kashe masa mommansa,sannan itace ta raba Hulwa da iyayenta,tabbas biri yayi kama da mutum,saboda boye ta shaida yasa ta dauke sarƙar fattu,kuma ta gane fattun tun farko,amma tayi shiru,"why ammi why? Me nayi miki?me yasa kika rabani da farin cikina?me yasa kika kashemin mommana da ƙannaina?harda bawan Allahn da baiji ba bai gani ba?why ammi whyyyyyy" adeeb ya faɗa cikin karaji da wata irin murya,mai matukar ban tsoro,da sauri fattu ta maƙale jikinta tana kuka.wata irin rawa jikin Adeeb yake kamar zai karkarye,idanunsa sunyi mugun sauya kala,daga fari zuwa kaloli daban daban,jikinsa sai wani irin. Hayaƙi yake fitarwa. Jijiyoyin kansa sunyi ruɗu -rudu kamar zasu fito waje. Wani irin ƙara Adeeb ya sanya tare da fizge ƙatuwar plaxma dake nanne jikin bangon dakin ya dokartada kasa nan take ta tarwatse agurin.yana faɗin" why ammi,whyyyy you killed my family ,you ruined my life,ammi "Adeeb ya faɗa yana jifa da duk abinda yazo hannunsa.

Gaba É—aya fattu a tsorace yake,firgici da tashin hankali,ya sanyata jin kamar zata mutu.banda kuka ba abinda takeyi.gashi Adeeb duk yajiwa kansa ciwo,hannunsa ya yanke sai jini ke zuba amma bai fasa fashe -fashen da yakeba.
Ganin da gaske neman illata kansa yake yasa Fattu ta mike da gyar ta nufi inda yake yana fasa wasu haɗaɗɗun flowers dake gefen daining ɗin.kai tsaye ta fada ƙirjinsa tana kuka kamar ranta zai fita"Hamma ka daina,ka daina dan Allah, hannunka yana jini,Hamma kana bani tsoro "ta fada cikin muryar kuka mai tsanani.
Jin fattu ajikinsa ya sanya shi kankameta kamar zai maidata cikinsa.wani irin numfashi yake saukewa kamar mai shirin suma.
Cikin ƙarfin hali fattu ke karanato addu'oi saitin kunne Adeeb tana tofa masa.

Kusan minti goma suka dauka cikin wanna halin,kafin taji Adeeb ya fashe da kuka jikinsa yana rawa , zamewa yayi ya zube a kasa.da sauri ta bishi tare da kamo shi zuwa jikinta,itama tana kuka.
Zama tayi tare da É—ora kan Adeeb É—in kan cinyarta tare da rungume kan nashi tana kuka.
Mugun tausayin Adeeb takeji yana ratsata,tunda take bata taba ganin Adeeb yana hawayeba sai yau,kuma yau É—in kuka yake mai fidda sauti cike da karayar zuciya,ya dugungune jikinsa tare da rungume cikin fattu yana kuka sosai.

Haka suka dauki tsawon lokaci suna kuka, abin gwanin ban tausayi,shi dai Adeeb ji yake kamar zuciyarsa zata kama da wuta,bai taba tsammanin wannan abun daga amminsa ba,matar daya É—auka matsayin uwa,ashe itace ta kashe masa mahaifiyarsa,kuma ta É—orawa wata,wacce sam bata da hannu cikin abinda ya faru sannan ta tabashi da É—an uwansa wanda shi kadai yake dashi, ta sanya kiyayyar matar dake mai soyayya tsakani da allah cikin zuciyarsa. Tabbas komai zaiyiwa ammi bazai tama abinda tayi masa ba,kuma bazai taba mantawa da ammi ba cikin rayuwarsa,ta cutar dashi shida hulwarsa Allah shine kawai zai saka musu.
Nan da nan zazzaɓi mai shegen zafi ya rufe Adeeb ruff.
Jikinsa sai rawa yake haƙoransa na sama na dukan na kasa.
Da gyar ya iya buɗe baki yace "Hulwa ki rungumeni,karki sakeni,karki barni Hulwa,sanyi nakeji Hulwa zuciyarsa zafi take min ,kiyimin addu'a jinake kamar zan mutu "ya faɗa cikin zafin zazzaɓi ya na juya kansa acinyar fattu.

Rungumeshi sosai fattu tayi tana kuka"har abada bazan taɓa sakinka ba Hamma,ina tare da kai duk wuya duk runtse, kuma ba abinda zai sameka"fattu ta faɗa cikin kuka.wanda ita kanta zazzabin ke neman rufeta.

Ammi kuwa tana can part dinta cike da farin ciki,birninta ya gama cika,dan tasan dole fattu ma zata ci wannan abincin,shikenan itama zata mutu.wayyo yau tana cikin farin ciki sosai.

Zulaihat ce ta shigo dakin ammi kamar an jehota, kallo É—aya zaka mata kasan bata cikin hayyacinta, tana zuwa ta tsaya kan ammi cike da masifa da karaji take magana"me yasa kukayi haka?me yasa zaki kashe min adeeb,me yasa lukaci amanata keda abbana?
Wllh na rantse da Allah idan wani abu ya sami Adeeb saina kasheku dake da abbana"Zulaihat ta faÉ—a cikin karaji kamar zata rufe ammi da duka.

Mikewa ammi tayi cikin haÉ—e fuska tana nuna Zulaihat da dan yatsa. Tace ke kishiga hankalinki dan ubanki,niba sa'arki bace wawiya marar hankali,kafin kiga bayana Ni zanga bayanki,dakarar yarinya kawai"ammi ta fada cikin tsawa tana hararar Zulaihat.

"Wllh kisa wannan aranki, saina tona muku asiri,daga ke har abbana ,azzalumai mugaye, masu kashe mutane.kuma yanzu daga nan gurin Adeeb zan tafi in sanar dashi ko kedin wacece"tana kaiwa nan ta juya zata bar É—akin.

Cikin hanzari ammi ta rarumo wani ƙaton kofin tangaran ta rafkawa Zulaihat akanta.

Ƙara Zulaihat ta kwalla tare da zubewa agurin jini na zuba akanta.

Muje zuwa masu karatu,

Abin yazo fa.

Ina fara tallata muku sabon book dina da zai biyo bayan wannan ,mai suna ,

RAINON DAWO.daga jin suna kunsan ba magana,
Dan haka ku shirya ,dan zai sauka da zafinsa,

Sannan ga mai bukatarsa zaku iya min magana tun yanzu dan biyan kuÉ—inku akan lokaci.

Normal 300

Special 500

Hmmm karku bari baku labari mu fan.


Mrs babi ce 💘💘


Share and comment fisabilillah.


More comment more typing.
29/08/2022, 11:10 am - Khadijah Salisu Fari: 🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄



MACIJI NE🪱🪱🪱



Na mammy kabeer
(Anty mammy)



Elegant online writers📚📚



Free book

Page 79/80



💥🔥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528
🔥💥🔥💥🔥💥🔥🔥💥

kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ”¥

Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu 👇ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»

Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528

Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji 🔥💥

Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan💥🔥💃ðŸ»

Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa😉😉

Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 07034251528


Kalolin gumba👇ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»

Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1

Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,


Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar

Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona

Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenkiðŸ‘ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»

Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc 💥🔥

Kalolin tsumi👇ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»

Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono raƙumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba

Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar HQ💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»


Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi

Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,


Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,

KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida🥰🥰🥰🥰🥰ðŸ‘ðŸ¼ðŸ‘ðŸ¼ðŸ‘ðŸ¼ðŸ‘ðŸ¼


07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar AllahðŸ¤ðŸ¼ðŸ¤ðŸ¼

Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528

Maman zarah mabera sokoto state💥🔥💥🔥💃ðŸ»






________________Ƙara zuhailat ta kwalla mai ƙarfi,tare da zubewa agurin asume jini na zuba akanta.

"Ni zaki kawowa iskanci Zulaihat?wllh baki isa ki tona min asiriba, shashashar yarinya,daga yau zaki gane nafi ƙarfin Sakarcin ki" ammi ta fada tana kallon Zulaihat dake kwance cikin jini.

Kasancewar ba kowa cikin falon nata, sai tayi saurin jan Zulaihat zuwa wani daki dake can gefe,dakin akulle yake sam ba'a amfani dashi,dan haka nan ta bude ta sanya Zulaihat ciki,bayan ta daddaureta,hatta bakinta taba bari abuÉ—e ba.

Dawowa falon tayi tare da goge inda jinin ya bata,sannan ta zauna tana sakin murmushi,yanzu kam bata da wata damuwa,tasan zuwa wannan lokacin guba ta fara aiki jikinsu Adeeb da fattu,ita kuma wannan tsagerar,zatayi tunanin hukuncin da zata yanke akanta.

Allah Sarki Adeeb yana kwance kan cinyar fattu,idanunsa arufe,kamar mai barci saidai ba barcin yake ba,tunanine kala kala cikin ransa,damuwa tayi masa yawa,ji yake kamar zai bar duniyar Ammi ta cutar dashi,dole ya hukuntata, saidai yana bukatar yin komai cikin sirri,ta yadda zai kamata dumu-dumu ya hukuntata a daidai,sosai jikinsa yayi zafi,sai rawar sanyi yake,
Ƙara rungume fattu yayi sosai ajikinsa yana sauke ajiyar zuciya.

Kansa fattu ke shafawa cike da zallar tausayi,ji take dama tana da yadda zatayi da ta dawo da damuwar Adeeb zuwa kanta.amma duk da haka,zata tayashi yakar Ammi koda kuwa zata rasa ranta ne.

Ahankali Adeeb ya yunkura ya tashi zaune,idanunsa sunyi jaa sosai, kallon fattu yayi yaga yadda har lokacin hawaye take zubarwa,janyota yayi zuwa jikinsa ya rungumeta ba tare da yace mata komai ba.itama fattu kawai kwantar da kanta tayi tana zubda kwalla.

"Hulwa kiyi shiru Please,kukan ki yana kara dagamin hankali, ina buƙatar nutsuwar zuciya,amma idan har zan ganki cikin damuwa,bazan taɓa samun nutsuwaba"Adeeb ya faɗa yana shafa kan fattu.

Ahankali fattu ta sanya hannunta ta share hawayenta kafin tace" bazan iya daina kuka ba Hamma,domin kaima kana cikin damuwa, bana son ganinka cikin tashin hankali,dole kayi wani abu domin kawo karshen wannan badakalar, Hamma kana bukatar su nanny awannan lokacin,domin nasan suna da masaniya akan abubuwan da kai baka sani ba"ta fada tana kallon idonsa bayan da ɗago daga kan ƙirjinsa.

Jinjina kai Adeeb yayi,tabbas maganar Hulwa gaskiya ne,yana buƙatar ganin nanny,Allah Sarki nanny ashe duk abinda ta fada masa gaskiyane? Ashe itama ammi ta cutar da ita ta hanyar kashe mata miji?dan haka dole ya ga nanny da amma,wacce ta sadaukar da danta,dan kawai ta tsiratar da rayuwarsa, sannan ta jure duk wata tsana da tsangwama da yake nuna mata,lallai Amma ta cika kishiya ta gari,abar alfahari ga duk wanda ta kasance uwa agareshi.

"Hulwa ina buƙatar ganin ƙanina, ina son ganin Rashad habebe"Adeeb ya faɗa yana mikewa cikin sauri .

"Hamma baka da lafiya,sannan hannunka yana jini,ka bari sai anjima tukunna"fattu ta faÉ—a tana kamo hannunsa.

"Hulwa wannan ciwon dake jikinsa ba komai bane idan aka danganta shi da wanda ke cikin zuciyata,bazan iya zama anan ba ina buƙatar haduwa da nanny,Amma,tareeƙ da kuma Rashad,Ina buƙatar in rungumeshi ajikina Hulwa,Ina kewar Dan uwana"Adeeb ya faɗa cike da wani irin shaukin son ganin Rashad.

"Shikenan Hamma muje kagansu"fattu ta faɗa tana rike da hannun adeeb.kallonta yayi cike da tausayi da kuma ƙauna kafin yace "Hulwa baki da lafiya,zaki iya zuwa?kodai ki jirani inje in dawo?"ya faɗa yana shafa gefen fuskarta.
"Zan je hamma,zan iya zuwa Daga yau har zuwa lokacin da komai zai dai daita zan kasance kusa da kai zan taimaka maka ta inda nake da karfin yin hakan"ta fada cikin karfin hali,dan dauriya kawai takeyi.

Rungumeta Adeeb yayi cikin ƙauna da yaba hankali da basirar fattu,yace "na gode hulwata Allah ya faranta miki kema"
Haka suka fice hannunsu riƙe da juna,kallo ɗaya zakayi musu kasan Dukansu suna cikin damuwa.

Kai tsaye suka wuce part din Amma,lokacin amma na zaune kusa da Rashad Wanda ke sana'ar tashi ta kuka,kansa yana kallon sama,Amma na zaune gefensa tayi tagumi cike da tausayin É—an nata,idanunta na zubda kwallah.

Da sallama suka shiga cikin dakin,fattu da adeeb,tsabar nisan da amma tayi cikin tunani batama san sun shigo ba,shikuwa Rashad dama kullum cikin tunani yake ,wani lokacin sai ka tabashi yake sanin akwai mutum kusa dashi .saida fattu ta É—an taba amma sannan tadawo hayyacinta.dan zabura amma tayi tana kallon fattu,sai kuma tayi saurin juyawa ta kalli gefen fattun,zaro ido tayi tare da goge idon ta dan tabbatar da abinda idonta ya gani,tabbas Adeeb ne,Adeeb ne yau a part dinta,idan zata iya tunawa ,yau yakai kusan tsawon shekara goma sha,rabon da Adeeb yazo inda take.cikin rawar murya tace "a'a..de.ee.bb"idanunta naci gaba da zubda kwalla.

Shima Adeeb kallonta yake cike da tausayi,yace "Amma "cikin wata irin murya mai cike da kewa.
Hannunsa amma ta kama tana kallonsa ,cikin hawaye ta kasa cewa komai.
Jin amma ta ambaci sunan Adeeb yasanya Rashad saurin juyo

Please Login or Register in order to submit comment