Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da kansa,aikuwa akan kyakykyawar fuskar yayan nashi idonsa ya sauka.wani irin yunkuri yayi da hanzari,aikuwa cikin ikon Allah saigashi ya tashi zaune,wanda rabon daya tashi zaune da kansa tun lokacin da abin ya faru.

"A.de..eb Akh ee"rashad ya faÉ—a cikin rarrabewar murya.
Da sauri dukansu suka juyo suna kallon Rashad,cike da mamaki amma ke kallonsa ,tana son gasgata shidin ne yayi magana ko kunnenta ne yayi mata gizo.
Ahankali ya kara

furta"Adeeb akhee"

Wani farin ciki ne ya lulluɓe amma,wanda ya sanyata kara sanya kuka tana dafe bakinta.
cikin hanzari Adeeb ya ƙaraso jikin gadon da Rashad yake zaune,hannun Rashad ya kama Wanda Rashad din ke miko masa.
Rungume Adeeb Rashad yayi tare da fashewa da wani irin kuka mai ban tausayi.
Adeeb ma rungume Rashad yayi sosai ajikinsa,yana jin wani irin sanyi na ratsa zuciyarsa,hakika ammi ta shiga haƙƙinsu,ta cutar dasu,Allah ne kadai zai saka musu.
Ahankali yake shafa kan Rashad Wanda Sam ya kasa hana kansa kuka,sai ƙanƙame Adeeb yake ajikinsa.

Amma ma kuka take cikin farin ciki,jin Rashad yana magana,lallai wannan alamace ta nasara,ta tabbata zuwa wannan lokacin Adeeb yasan gaskiya ,shiyasa ma yazo inda suke,cikin kuka amma ta kamo hannun fattu tare da rungumeta.
Fattu ma cikin hawaye ta rungume amma tana mai jin dadi cikin ranta,koba komai ta zamo silar da yan uwan suka fahimci juna,yanzu burin ta kawai ace amma ta girbi abinda ta shuka ,sannan itama ta sadu da nata iyayen.

"Fattu kin gama mana komai,kin zama silar da Adeeb ya fahimci gaskiya,ba abinda zan ce miki sai Allah yayi miki albarka,ya sadaki da iyayenki lafiya,kalli sanadin ki Rashad yayi magana alhamdullah"amma ta fada,tana kara rungume fattu.

Murmushi fattu tayi tare da cewa"amma bani na cancanci yabo ba,face ke,domin ke É—in jarumace kinyi abinda ba kowa zai iya yinsa ba,Allah ne kadai zai biya ki"ta fada cikin murmushi tana kallon amma.

Ɗago da Rashad Adeeb yai tare da sanya hannunsa yana sharewa Rashad din idanu,Amma wani hawayen na ƙara zubowa,kallon Adeeb yake shima cike da son dan uwan nashi,yace "akhee nayi kewarka,Please kayi hakuri da abubuwan da suka faru,wllh bansan yadda akayi hakan ke faruwa dani ba,na cutar da kai ta gurare da dama,kuma ina jin zafin hakan ahalin yanzu"Rashad ya faɗa cikin hawaye.

Girgiza kai Adeeb yayi tare da cewa"kai lil bana son ragwanta fa,kuka kake kamar wani mace?kazamo jarumi mana,kada ka kara sanya damuwa cikin ranka,akhee É—in ka na tare da kai humm?"Adeeb ya faÉ—a yana daga girarsa ta dama yana kallon rashad.

Jinjina kai Rashad yayi tare da sakin murmushi,yana jinsa cikin farin ciki marar iyaka.
Amma ma murmushin take cike da godiya ga Allah,daya karkato da hankalin Adeeb, ya gane gaskiya.
Kallon Agogon hannunsa adeeb yayi,tare da latsa wani guri,naji ya fara magana"tareeÆ™ kazo part din Amma tare da nanny yanzu"yana faÉ—in haka ya latsa wani guri tare da mikewa ya karasa gurin da Amma ke tsaye tana kallonsu cike da farin ciki.

Hannun Amma ya kama cikin nashi,yana kallonta.kamar yadda itama take kallonsa."Amma an sorry for everything,ki yafemin Amma,nasan nayi maki ba daidai ba,amma hakan ya faru ne cikin rashin sani,lokacin da kaina yake cikin duhu,but now, Allah ya fahimtar dani gaskiya,na san komai amma,na gode da sadaukarwar da kikayi agareni, bani da abinda zan saka miki dashi face addu'a thank you Amma, thank you for everything"Adeeb ya faÉ—a cikin jimami da jin ciwon abubuwan da yayi ta yiwa amma abaya.

Cike da farin ciki amma ke kallon Adeeb tana murmushi,gefen fuskarsa amma ta shafa cike da ƙauna tace "ban taba kullatarka ba dana,domin nasan duk abinda ke faruwa ba yin kanka bane,dan haka karka damu kanka"Amma ta faɗa cikin murmushi.
Sumbatar hannunta Adeeb yayi cike da jin dadi,hannun nashi ta kalla taga ciwo adan rude tace "habeebee me yasami hannunka ?kaji ciwo ne?sannu"ta fada adan rude.
Murmushi yayi tare da cewa"karki damu amma dan karamin ciwo ne kuma bayamin zafi"
Ya faÉ—a yana kallon fattu dake gefe tana kallonsu cike da nishadi.
Murmushi ya sakar mata,itama da maida masa martanin murmushi tana wasa da hannunta.
Nanny ce ta shigo tare da tareeƙ, Allah Sarki tana shigowa ta kafe Adeeb da ido,cike da fargabar jin abinda zaice mata,daga can gefe ta tsaya tana kallonsa.ciki dan salon shagwaba Adeeb ya ƙaraso kusa da nanny,hannunta ya kama yana faɗin "ayya nanny bazakimin magana ba?fushi kike dani ?am sorry nanny yanzu na san gaskiyar komai nanny,na San wacece ammi,kuma ina neman tallafinku,wajen aiwatar da abinda nake son aiwatarwa, dan na tabbata akwai mai taimakawa Ammi akan duk abinda take aikatawa,ina son gano wadanda ke taimaka mata"
Kuka kawai nanny ta sanya,tsabar dadin da maganar Adeeb tayi mata,wannan itace ranar da tajima tana son gani,yau gashi Allah ya kawo mata ita.

Cikin damuwa Adeeb ke sharewa nanny hawayenta yana faÉ—in "am sorry nanny na"
"Allah yayi maka albarka magajin fada,naji dadin fahimtar gaskiya da kayi"
Kama hannunta yayi suka nufi kan kujera,
Zama sukayi gaba É—aya aÉ—akin suna jajantawa juna irin makircin da Ammi ta kulla akansu.
Inda nanny ke kara bawa Adeeb labarin irin kalubale da suka fuskanta agurin Ammi,da irin barazanar da tayiwa amma.

Sosai Adeeb yayi mamakin irin halin Ammi,yanzu abinda yake fata da buri shine sanin wanda yayi masa asirin da ya zama maciji,ba zai kyale hatta bokan da yayi wannan aikin ba.

Nan nanny ke sanar da shi, sarauniya suhaimat itace mahaifiyar fattu,sosai Adeeb yayi mamaki,dan dazu ko sanin mahaifiyar fattu bai nemi yiba da take bashi labari,tsabar tashin hankali.
Sai yanzu ya fahimci dalilin da yasanya suke kaunar juna lokaci guda,ashe alaƙa ce ta jini.
To meye dalilin ammi na raba yar uwarta da diyarta? Wannan shine abinda ya tsaye masa arai, so yake gobe ya sanya rayuwar ammi cikin tashin hankali, zai sanyata cikin kunya tsoro da fargaba,dan haka nan take yayi kiran sarauniya suhaimat,ya sanar da ita lallai ta taho gobe,ita da ahalinta, dan ya sami labari akan yarsu data bata shekarun baya.amma baya son Ammi tasan zasu zo,dan yana so yayi mata bazata,sannan karsu sauka agidan nasu,su sauka awani gurin daban.zai turo adaukosu.

Ai cikin rudewa da tsantsar al'ajabi sarauniya suhaimat ta sanar da mijinta ,dan lokacin dama suna tare,Adeeb ya kirata.

Ai ba bata lokaci aka shirya jirgi suka nufi hanya cike da fatan Allah ya sa ƙarshen damuwarsu ne yazo.

Tooooohhhh
Masu karatu bari mu bisu É—an ganin irin wainar da za'a toya.

Mrs babi ce 💘💘

Share and comment fisabilillah.

More comment
More tyipng.
29/08/2022, 11:10 am - Khadijah Salisu Fari: 🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄



MACIJI NE🪱🪱🪱


Na mammy kabeer
(Anty mammy)


Elegant online writers📚📚
https://facebook.com/groups/943534712916776/

Masu amfani da Facebook sai kuyi join wan nan link din👆ðŸ½

Free book

Page 81/82



🌾ðŸ’🌾ðŸ’🌾ðŸ’🌾ðŸ’🌾ðŸ’🌾

*INA MATAN DA SUKE DA BURIN GANIN SUN MALLAKI MAZAJENSU CIKIN SAUKI BATARE DA SUN KAUCE HANYA BA , ZAKI SAMU DAMAR JUYA MIJINKI YADDA KK SO DA SIRRIN DANDANONKI*

*Shin kinada labari shahararrar Mai Saida kayan matan nan Yar mutan sokoto wadda kukafi sani da mmn zarah sokoto to uwar gida da amarya Kusha kuruminku ta shirya tsaf ta sake kawo maku zafafa Kuma kayatattun kayan Mata masu kyau da inganci Wanda Basu da wata illa ajiki sayen dai dai ko sari Ina sokoto Ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah ,kisani Yar uwa Babu kalan kayan matan da bamudashi Kuma akan farashi Mai sauki ga Mai bukatar ganin kalolin kayan zai iya nemana ta wannan number 07034251528 call or WhatsApp Ina maraba daku*🤗🤗🤗🤗🤗🤗🤗

Ga kadan daga cikin abunda muke dashi👇ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»

Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin tsumi
Kalolin sabulan wanka dana tsarki

Dahuwar kaza
Dahuwar zuciya
Dahuwar yan shila
Dahuwar zabo Mai sirrin mallaka
Dahuwar yan ciki
Dahuwar ciccibi ko soyayyen ciccibi
Dahuwar kwai ukku
Dahuwar tsoka Tara

Maganin sanyi
Maganin nono Mai sa cikowar nono da tsayuwarshi
Maganin hips Mai sa hips dinki ya ciko sosai gwanin sha'awa
Maganin kiba Wanda zaisa kiyi kiba Yar dai dai ba Mai Muni ba

Dilkar amare sabulun amare sabulun dilka sabulun oray White da sauransu ,

Akwai maltinar Mata
Hadin karya gado
Sahihin hadin mallaka
Hadin Mai jego
Hadin sabon budurci
Butar tsarki

Dan goshi da mahadinshi
Dan goshi sabon salo
Sirrin tafin kafa
Kalolin humra
Hatsabibin turare
Dai dai sauransu ga Mai bukatar ganin kalolin kayan da muke dashi zai iya nemana ta wannan number 07034251528 call or WhatsApp karku manta da sunan *Mmn zarah sokoto.ina sokoto Ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah*


07034251528




_______________Nan take sarauniya suhaimat da mahaifin fattu,suka shirya tahowa Misra,hankalinsu gaba É—aya atashe yake ,barinma sarauniya suhaimat,burinta daya taji a inda aka sami labarin yarta,tayi alkawarin ko awace duniyar take zataje nemanta, fatan ta daya Allah ya nuna mata yarta,yasa ace Adeeb É—in yasan inda take zaune.

Haka aka shirya musu jet,cikin lokaci kankani, su zayyad suna school dan haka ba'a taho dasu ba,Basu san da tafiyar Bama.

Ko acikin jirgin gaba É—aya suhaimat ta kasa samun nutsuwa,fargaba da tunanin wane labari zata samu akan diyarta, ya cika mata ciki.

Ahankali mijinta ya kamo hannunta ya rike cikin nashi,kallonsa tayi cike da karaya,murmushi yayi mata tare da cewa"ki kwantar da hankalinki Fulani na In Sha Allahu alkairine yake kiranmu" sarki ya faÉ—a cike da kokarin kwantarwa da matar tasa hankali.

Jinjina kai tayi tare da faÉ—in "Allah yasa hakan mijina"

Cikin hikima da tsari Adeeb ya tsara musu yadda zasuyi su kama ammi,sannan yana son abie yaji komai da kunnensa,kuma duji wanda ke taimakawa ammi akan waÉ—an nan abubuwa da tayi ta aikatawa.
Dan haka sun tsara akan amma zata tunkari ammi akan cewar me yasa ta karya alkawarinsu? Tasan cewar itace ta sanyawa Adeeb wani abu yaci,dan gashican yana fama da ciwon ciki yana ƙoƙarin mutuwa. Sukuma zasu tsaya a waje ɗan jin duk abinda ammi zata faɗa da kanta.

Haka dai suka shirya abinda zasuyiwa ammi domin tona mata asiri.

Adeeb ne ya kalli tareeÆ™ yace idan jirginsu ya sauka kaje ka daukosu,ka kai su can guest house É—ina,idan lokacin shigowar su yayi,zan kiraka saika kawosu.
Amsawa tareeÆ™ yai da to,
Gaban fattu sai bugawa yake,tana jin wani irin tsoro da fargaba,wani sashen kuma na zuciyarta tana jin wani irin farin ciki,wai yau itace zata sadu da iyayenta?yau zataga ahalinta, hakika bazata taba mancewa da wannan ranar ba,ranace wacce zata sanyata cikin ranaku mafi muhimmanci arayuwarta.
Kallonta Adeeb yayi cike da ƙarfafa gwuiwa,ya riko hannunta,da sauri ta kalleshi tana ɗan marairaice fuska,lumshe ido yayi tare da sakar mata murmushi yana ɗan murza hannunta.

Ahankali ta sauke ajiye zuciya tana mai kallon hamman nata,tana jin sanyi cikin zuciyarta.

Cikin nutsuwa da dauriyar zuciya Adeeb ya mike,duk da zafin da jikinsa ke dashi na zazzaɓi,dan har yanzu akwai zazzaɓi sosai ajikinsa,amma sam baya jin zai iya kwanciya ahalin da ake ciki yanzu,faɗa musu yayi kan cewar zaije ya kira mai martaba,dan yajiyewa kunnensa,sannan yace amma yaje gurin ammi,tayi magana da ita,tabi duk wata hanyar datasan zata bi dan ammi tayi magana yadda mai martaba zaiji da kunnensa.sannan yace idan ya kira mai martaba ,,zai sanar da ita ta hanyar yi mata flashing awaya,Dan haka wayarta ya karba ya kira number ta kafin ya yayi saving din number nata.
Cikin sanyin murya da gajiyawar zuciya Adeeb ya kalli tareeƙ yace "tareeƙ ina buƙatar rashad ya kasance agurin shima"ya faɗa yana shafa kan Rashad,Wanda yake kallon dan uwan nashi,cike da tausayawa,dan yasan Adeeb jarumi ne na gaske,yaga rayuwa kala kala,wanda badan Allah yana kareshi ba,da tuni wani zancen ake ba wannan ba.

Bayan sun gama tsara yadda komai zai tafi yadda suke bukata,kai tsaye Adeeb ya wuce bangaren martaba,lokacin da yaje mai martaba yana shirin fita fada,gaida shi yayi cikin girmamawa sannan yayi shiru kansa aƙasa.cike da kulawa abie ya zauna kusa da adeeb,kansa ya shafa cikin ƙauna kafin yace "habeebee meke tafe da kai?me kake so ?dan naga akwai Magana cikin bakinka"abie ya faɗa yana mai ci gaba da shafa kan Adeeb .

Ahankali Adeeb ya sauke ajiyar zuciya tare da É—ago da kansa,hannun abie ya kama ya sumbata,sannan yace "abie akwai tarin damuwa atare dani, amma In Sha Allah yau komai zai zo karshe,ina son ka biyoni bangaren ammi,domin jin komai da kanka,amma inason dan Allah abie duk abinda zakaji,kada ka sanya damuwa aranka, kada ka bari abun yayi tasirin da zai tada maka ciwonka Please"Adeeb ya faÉ—a yana mai kara damke hannun abie cikin nashi.

Cike da tausayawa abie ke kallo Adeeb,hakika Adeeb yana cikin damuwa,dan kuwa kallo É—aya zakayi masa kasan akwai gagarumin abinda ke samun zuciyarsa.dan haka cikin tattasan lafazin abie yake faÉ—in"In Sha Allah habeebee zan zama mai sanya juriya da tawakkali akan duk abinda kunnena zaiji,fatana daya ne ,Allah ya yaye maka duk wata damuwa dake damunka.
"Ameen abiena,na gode sosai"Adeeb ya faÉ—a yana É—an É—ora kansa akafadun abie.

Wazirine ya shigo cikin ƙaton falon da sallamarsa,amsawa abie yayi kafin ya shigo ya kwashi gaisuwa.nan abie ke sanar dashi yana da uzurin da zaiyi yanzu dan haka ya kula da faɗa kafin ya fito. Da to waziri ya amsa kafin kafin ya nufi ƙofa,bayan Adeeb ya gaidashi.har zai fice Adeeb yayi tunanin waziri ma familynsa ne,kuma zai iya taimakawa agurin idan bukatar hakan ta taso,dan haka yace abie ya kamata uncle ya biyomu koba komai shima jininkane"
Jinjina kai abie yayi cike da kokarin don faranta wa Adeeb É—in kafin yace "shikenan habeebee,ba damuwa idan hakan kake so"
Nan abie ya sanar da waziri akwai bukatar ya biyoshi bangaren ammi dan akwai muhimmin abu da suke son aikatawa acan.

Da to kawai waziri ya amsa sannan suka tashi gaba É—aya suka nufi bangaren ammi.

Suna fitowa Adeeb yace yana son suje su duba rashad kafin su wuce can É—in.
Dama kuma yau abie bai shiga duba rashad É—in ba,dan kullum yana zuwa ya ga ya jikin nashi.dan haka sai suka wuce can.

Daidai lokacin da sukaje tuni rashad yana kan keken guragu azaune.

Sosai abie yaji dadin ganin cewar rashad sauki ya fara damuwa,tunda har sunan shi ya kira.
Adeeb me yace ya kamata su tafi part din na ammi yanzu,dan kammala komai cikin lokaci.shidai abie baisan me ke faruwab a,amma haka nan ya tsinci kansa cikin faduwar gaba.
Haka suka fito gaba dayansu suka nufi part din ammi.

Daidai wannan lokacin kuma,tuni amma tana part din ammi,
Zaune ta tarar da ammi kan kujera,tayi shiru da alama tunani yake,abin duniya ya isheta,tana tunanin idan aka san abinda tayiwa zulaihat,tabbas komai yana iya faruwa,tasan mahaifin Zulaihat ya fita iya shege,kuma bazai gyaleta ba in yasan abinda tayiwa yarsa. Dan haka kawai ta yanke shawarar ta sanya afitar da Zulaihat can jeji akashe ta ayarda gawarta ajejin.

Tana cikin wanna tunanin taji shigowar amma,kai tsaye ba tare da ko sallama ba,kuma da karfi ta buga kofar.

Juyowa tayi da hanzari dan ganin wanda ya shigo mata daki haka,ya É“uga kofa da karfi.

Ido hudu sukayi da amma,cike da mamaki da kallon ƙasƙanci ammi tace "ke mahaukaciyar inace zaki shigo min daki bako sallama?ta fada tana kallon amma cike da raini da tsana.
"Baki da wannan matsayin da zanyi miki sallama,domin ke É—in mushrika ce,azzalumai,maha'inciya kuma maci amana"amma ta faÉ—a cikin zafin murya tana nuna ammi da hannunta.

Daidai lokacin su Adeeb da mai martaba suka iso babban falon ammi,suna ƙoƙarin buɗe kofar da zata sadaka da falon da su ammin ke magana da amma.kuma duk abinda amma ta faɗa akan kunnensu.
Alamu abie yayi musu na su dakata anan gurin,É—an jin abinda ammi ta fara faÉ—a.

Cikin dariya irin ta mugaye ammi tace"banda abinki menene na maimaita abinda kin riga kin sani?kuma nima na sani,ina mai gargadinki daki gaggauta fita daga dakin nan,kokuma yanzu ina aikata miki abinda zaki jima baki manta da wannan ranar ba"ammi ta fada cikin haÉ—e rai .

"Menene kuma ya rage ammi?duk irin zalumcin da kika aikata mana abaya, kina nufin akwai wanda zakiyi mana shi yanzu ya girgizamu? Kin kashe rayuka masu yawan da kema bakisan me suka aikata miki ba,dan haka karki damu barazanar ki ta daina tsoratani,nazo in sanar dake cewar ina sane da gubar da kika sanyawa Adeeb yau cikin abincinsa.

Darammm gaban mai martaba ya fadi da sauri ya nemi gurin zama sakamakon ji da yayi yana neman faduwa....


Manage plessa yau Ina busy ne

Mrs babi 💘💘

Share and comment fisabilillah.

More comment
More typing.
29/08/2022, 11:10 am - Khadijah Salisu Fari: 🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄



MACIJI NE🪱🪱🪱


Na mammy kabeer
(Anty mammy)



Elegant online writers📚📚
https://facebook.com/groups/943534712916776/

Masu amfani da Facebook sai kuyi join wan nan link din👆ðŸ½

Free book

Page 83/84





💥🔥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528
🔥💥🔥💥🔥💥🔥🔥💥

kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ”¥

Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu 👇ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»

Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528

Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji 🔥💥

Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan💥🔥💃ðŸ»

Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa😉😉

Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 07034251528


Kalolin gumba👇ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»

Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1

Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,


Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar

Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona

Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenkiðŸ‘ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»

Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc 💥🔥

Kalolin tsumi👇ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»

Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono raƙumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba

Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar HQ💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»


Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi

Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,


Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,

KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida🥰🥰🥰🥰🥰ðŸ‘ðŸ¼ðŸ‘ðŸ¼ðŸ‘ðŸ¼ðŸ‘ðŸ¼


07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar AllahðŸ¤ðŸ¼ðŸ¤ðŸ¼

Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528

Maman zarah mabera sokoto state💥🔥💥🔥💃ðŸ»







________________Nazo in sanar dake cewa,na sami labarin gubar da kika sanyawa Adeeb cikin abincinsa yau,kuma ina mai tabbatar miki awannan lokacin bazan gyalekiba,zanyi duk wacce zanyi wajen ganin bayanki"amma ta faÉ—a cikin fushi tana hararar ammi.

Dararaam!!! gaban abie ya fadi,cikin hanzari ya nemi gurin zama,dan ji yayi jiri na neman kayar dashi, innalillahi wa'inna ilaihir raji'un,guba kuma Ammi ta sanyawa gidan jininsa,?dan da ta raina da hannunta?meye ribarta idan ta kashe adeeb?me take nema.

Da sauri Adeeb ya matso kusa da mai martaba tare da kama hannunsa ya rike gam cikin nashi,É—ago kai mai martaba yayi idanunsa sunyi jaa,yana kallon Adeeb ,lumshe ido Adeeb yayi yana É—an karyar da kansa ,alamun abie ya kwantar da hankalinsa.jinjin kai mai martaba yayi tare da lumshe ido yana ambaton sunan Allah,dan tuni zuciyarsa ta fara masa zafi.sai dai cikin hanzari ya bude idonsa sakamakon jin abinda ammi ke faÉ—i.

Hahhhhhh,ammi ta gyalgyale da dariya,kafin ta fara magana"wai kekam meye naki ne aciki idan na kashe adeeb?shin ke kika haifi Adeeb ko yaya?burina ne in kashe adeeb, kamar yadda na kashe uwarsa da yan uwansa,domin basu da wani amfani agareni,baki sani ba,wani ƙarin bayanin ma,zan kashe wancan tsohon mijin naki, bayan na gama da ɗan gaban goshin nashi,ke ko kishin yadda sarki ke ƙaunar Adeeb bakyayi?saboda ke shashashar uwace,har sadaukar da ɗan cikin ki kikayi akan wani banzan ɗan kishiya,to ki sani wllh idan kikace zaki zama Tsaiko,akan abinda nake shiryawa,
tayi shiru tana sakin wani irin murmushi mai cike da zalumci,kafin taci gaba"zan kashe ki kema,dan bana barin duk wanda ya shigo hanyata.dan haka ya fi miki kiyi gum da bakinki, ko kya samu damar kula da wancan masakin dannaki,wanda na gama da rayuwarsa,ko yanzu nasan naci riba akanku,na lalata alakar dake tsakanin Adeeb da Rashad,na sanya musu tsanar juna,ta yadda har abada zasu so junansu ba.sannan na sanyawa Adeeb tsanarki cikin zuciyarsa,dan kuwa na sanar dashi kece kika sanya mai kula da motoci ya sawa uwarsa bomb amota,Dan kawai baki sonta,kuma shima baki sonshi.
Naso ace Adeeb yana da zafin zuciyar da zai iya kashe ki,dan nayi ta yunkurin sanyashi aikata hakan, amma ban samu dama ya kashekin ba.kinyi sa'a.saidai kina don jefe rayuwarki cikin matsala,da don shiga sabgar da baruwanki cikinta,ki kula domin Ni da kaina tsoron kaina nake"ammi ta fada tana wa amma kallon gargadi.

Cikin dakiya da nuna jarumta amma tace "kinyi kuskure ammi,domin kin manta cewa rana daya ta barawo,rana daya ta mai kaya.in sha Allahu asirinki ya kusan tonuwa,za'ayi walkiya kowa ya ganki,yanzu kin zalunci yaro ,kunsa yana mako kallon uwa,ashe ke ba kallon da kike masaba, to ki sani wllh haƙƙinmu kadai ya isheki bakin cikin rayuwa"amma ta faɗa idanunta cike da kwalla.

"Hakki ?hakki kike magana?wayace miki ina tsoron hakki ?kada ki damu kanki domin wannan abun da nayi maku,nayi shine cikin tausasawa da nuna sanayya,amma bayan haka da tuni na gama daku"ta fada cikin murmushi tana lumshe ido da budewa.

Gaba daya jikin abie banda rawa ba abinda yake ,tashin hankali ya bayyana ƙarara cikin idonsa,kai duniya,yanzu ammi itace ta kashe masa matarsa abin sonsa?itace ta kashe masa yayansa ?tare da amintaccen drivernsa?kai ammi ta cutar dashi,ta lalata masa farin cikinsa,ta karya masa zuciya bazai taba yafe mata ba har abada.
Nan take hawaye ya fara wanke masa fuska ba abinda yake tunani sai yadda ya dauki amana ya mikawa ammi,ita ke kula da komai nashi,bayan irin maganganun da take faÉ—a masa akan amma,shiyasa sam yana wani damuwa da amma da É—anta, ashe duk makircin ammine,kai wannan mata ta cika azzaluma.

Cike da tausayawa da tarin damuwa Adeeb ya ƙara damke hannun abie,cikin tashin murya yace "abie kayi hakuri nasan dole hankalinka ya tashi,nima kwatankwacin irin hakan naji,lokacin da nasan gaskiyar komai,abie akwai sauran abubuwan da baka saniba game da ammi,dan Allah ka kwantar da hankalinka mu shiga domin tuhumarta gaba da gaba,abie ammi ta jima ta cutar da al'umma,harda yan uwanta ma bata bari ba,kasan kuwa itake da hannu wajen batan ɗiyar sarauniya suhaimat?"Adeeb ya faɗa cikin ƙasa ƙasa da murya ta yadda ammi bazata kiyo suba.

Cike da wani karin mamakin abie ke kallon Adeeb kafin yace "duk muguntar ta Adeeb bana tunanin zata cutar da yar uwarta,amma kai ina ka sami wannan labarin?"abie ya faÉ—a muryarsa na rawa numfashinsa na cikowa.

Ajiyar zuciya Adeeb yayi kafin ya kalli gurin da fattu ke rakube jikin nanny,kuka kawai suke cike da nuna godiyarsu ga Allah,domin yau ƙarshen zaluncin ammi yazo.
"Abie wannan yarinyar da na taho da ita from Nigeria,itace yar gidan anty suhaimat da Sarkin Ghana Sultan Habib nawar"ya faÉ—a yana kallon fattu wacce kanta ke duke zuwa wannan lokacin.

Cike da zallar mamaki abie ke kallon fattu,lallai ammi tayi nisan da bazata taba jin kira ba,to menene dalilinta na cutar da yar uwarta?me yasa ta zabi batar da yarinyar ƙanwarta?"sannu kinji yarinya Allah ya baku hakurin jure wannan jarabawar,sannu kinji "abinda abie ke iya fadi kenan cike da tausayawa.

Mikewa sukayi gaba ɗayansu suka nufi cikin falon da su ammi ke ciki.dai dai lokacin tana fadin" wllh nayi alƙawarin ganin

Please Login or Register in order to submit comment