Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[3/14, 6:24 AM] +234 703 008 7807: 1💙🧡❤💜💚
Sak'aci
❤💛💚💜💙🧡


®Zuwairat (ummumaryam)



1⃣



Alhamdulillah.
Godiya ta tabbata GA Allah daya bani wannan basira Wanda ko da zaka saka kudinka bazaka iya saya ba,  alhamdulillah for absolutely everything.

Sannan ina sake godewa masoyana that stand by me despite all the short comings, thank you for your advices and gifts,  bani da bakin godewa sai da ince Allah ya biya,  indeed a duk  abinda zakayi there are people that will stand by your side making you feel special and strong, Allah ya bar zumunci sannan ya bar mu tare.
Sannan still ina godewa makiyana for making me more popular fiye da yanda ya kamata,  indeed kun zame mani ladder to my success,  Allah ya k'ara tsawon kwana, nagode.

Pls ku sani ban taba editing any of my novels ba, I tried but it's even harder than the typing itself, so you may lots and loads of blunders kuyi hakuri, wayanda ke tare Dani still understand despite all the mistakes.


On no account zaa juya min novel da wanna da sauran novels dina without my consent, ban yafewa duk Wanda yayi editing novel dina in any form ba, daidai da word guda in aka juya ban yafe ba kuma na bar mutum da fitowar ranar da faduwar sa, masu saka mana novel a YouTube ku sani kunci da hakkinmu kuma ni personally ban yafe ba, masu saka mana wasu tsiga na labari a movie kuma suce ba namu bane still bamu yafeba, Shiyasa nan bamu cigaba, a wasu kasar suna jawo kanannunsu a amfana da juna amma nan kou da kuwa mutum yayi Abu basirarsa ya kare bazai taba neman those coming up a cigaba da gashi ba instead su kadai zasuyi abunsu. In da a Hausa movie zaa dinga sayan novels din young online marubuta da ba karamin new movies zaayi masu maana ba, shi talent bai tafiya da age, at times Dan cikanka MA sai yafika basira in ka jawoshi sai kuci ribar tare.

Now am back, 😎😎😎



Wani garden ne wanda daga hangen wajen kasan if you're not in the first social class bazaka zo wajen ba Don kamshin turare dake tashi alone ya nuna ba kananun mutane ne zaune a wajen ba, babu abinda ke mamaye wajen sai dark green grass da kuma pure white royal seats wanda suke kyalli kaman  baa zama kansu, da ganin wajen baka isa ka shiga ba sai kana wane ko Dan wane,  samari ne maza sun kai su goma sai labari suke suna dariya kowa ka gani is cute in he's own way, samarin all look cute kaman sunyi selecting kansu  duk Wanda zaka gani wajen is handsome in he's own way, daman ance nobody ugly   because for as long as kana hutawa kuma kana da dough or ka fito daga inda ke da akwai dough baa taba ganin muninka,  most of the guys suna rike da wani irin red cup mara nauyi. Today is Saturday and they're all chilling a wajen da ake kira da Mai martaba chilling joint which is build kawai saboda matasan dake family sarki da abokansu,  duk wannan gathering din daga cousins sai friends na autan sarki,  wato Aliyu a.k.a hydar, he's the last son  from royal family in a big northern state Wanda bazan fadi suna ba, sai hira ake da an fadi abun dariya sai a kwace da dariya,  wani daga cikinsu rike da iPhone 11 pro sai Latsa waya yake hankalinshi bai wajen hirar da Ake, it seems something interesting caught he's attention on the phone,  bakinshi na Dan motsi amma he's not talking out loud, hannun shi daya saitin bakinshi, big finger dinshi na kan bakinshi, daya daga cikin samarin ne ya Dan leko kan wayar idanuwa ya zaro sannan yace
"yarima meye haka?!!!.. " ya fad'a sounding so surprised, da sauri saurayin da aka kira da yarima ya dawo hayyancinshi ya daga manyan idanuwnashi ya kalli wanda yayi mashi maganamai suna mahboob, yanda mahboob yayi magana yasa duk sauran guys din mikewa Don ganin abinda ya gani that frightens him,  boobs din yarinya ce kwance luhu luhu kan screen din Aliyu ,
"kan uba!! " daya daga cikin guys din ya fad'a,  shi Wanda ke da waya vai ce komai ba sai kallon faces dinsu yake with look that is hard to predict what it means, yana da manyan idanuwa kaman an zanashi sannan he has this pointed nose da black skin which can shine under the moon, 
"kasan nude pics zaka kalla shine..." guy din bai k'arasa ba Wanda ake kira da yarima ya daga idanuwa ya zuba mashi without saying a word, yanda yake kallonshi yasa Wanda ke magana yaki k'arasa maganar da zaiyi,  sauke idanuwa yayi ya sake kallon wayar hannunshi kawai sai ya maida wayar cikin aljihunshi, duk komawa akayi aka zauna aka cigaba da hira kaman nothing happens,  sannan abun mamaki non of the guys say another word sannan shi kanshi yarima bai ce koda word daya ba,  he's totally silent saidai ayi magana ya Dan saki murmushi Wanda ke bayyana pure white tooth dake jere cikin black lips,  he's dark har zuwa bakinshi wanda if baka sanshi ba zakayi tunanin yana Dan shaye shaye ne amma kou maltina bai sha saboda zafin da yakewa baki,  he's so relax looking at them amma he's angry,  he's Just been disappointed amma babu Wanda ya sani cikin guys dake zaune,  sannan his silence bai damu guys din dake wajen ba saboda sun san haka yake, in kana zaune dashi zaka iya kirga number of words da zai ce,  bai cika magana ba,  yana da maturity da respect da sai ka ka rantse he's 40 not 32, he hardly talk,  saboda he stammers a little sannan small Talk kou argument yana b'ata mashi and he's very very very high tempered, shiyasa he always stairs and smiles even if he's angry, kaman yanzu da yayiwa babe dinshi trap da zolayanta ta turo mashi naked boobs dinta, he was thinking she will resist and say no. Amma sai ta turo,  he felt so disappointed,  inda zai nuna how angry he is da taron da sukeyi watsewa zaiyi amma sai ya zuba mashi ido and because they know halinshi kallonsu kawai yayi duk sukayi shuru because if the noise continues he can display without control, he's lucky yana da friends da suka gane koshi waye,  they don't get get into too much argument with him saboda bacin rana. Suna nan tare anata hira amma hydar was silent ranshi na wani wajen,  vai kara fiddo wayarshi ba balle yaga wannan bakin cikin, suna tare har wajen biyar na yamma, karar wayar ne ya cika koina,  da sauri mahboob ya fiddo wayarshi.  Mahboob cousin din Aliyu ne,  baban Aliyu shine sarki while kuma baban mahboob kanin sarki,  
"hajiyais calling .. " ya fad'a yan kallon wayar dake ringing, Aliyu kallonshi yayi baice komai ba,,Dan Matsawa yayi daga inda mutane suke sannan yayi picking call din tare da sallama,  voice din wata babba mace naji ta amsa tana cewa
"khalifa kana ina?.. " ta tambayeshi
"mummy muna nan martaba garden tare dasu hydar... " ya amsa mata cikin respect sosai, 
"OK... Dan Allah kaje islamiyar su tasleem ka daukota... " aka Fad'a mashi,  b'ata face yayi sannan yace
"mummy Driver fa... " bai k'arasa ba akace
"Dan ubanka ai Nasan da driver nace ka daukota.... " ta daka mashi tsawa from the other side,  yana turo baki yace
"mummy inda nake wajen gari ne fa... Kuma ni na dauko Aliyu daga gida... "
"kai banason rainin hankali... Karfe shida suke tashi... Now it's five... So you can pick her up... Yanzu matar driver ta shigo take cemin bai da lafiya... That's why am calling on time kaje ka daukota... " aka fad'a mashi from the other side,
"yanzu mummy ya zaayi inje in ajiye Aliyu sannan yaushe zanje wannan wajen Mai nisa har..." bai k'arasa ba akace
"kaiwa Aliyu waya... " mummy dinshi ta umarceshi, kaman baiso ya taka zuwa wajen Aliyu daya kura mashi ido yana kallonshi, 
"mummy... " ya fad'a yana mika mashi, hannu Aliyu yasa ya amshi wayar ya kanga a kunne tare dacewa
"mumm good evening ... " ya ya fad'a mata sounding so Respective , amsawa tayi before saying
"... Dan Allah kuje da mahboob ku dauko tasleem... The driver is sick... " ta fad'a mashi
"OK...mummy... " ya fada trying to control he's stammer,  b'ata k'ara cewa komai ba ta katse wayarta,  kaman mahboob zaiyi kuka yace
"abun takaici sai a sani dauko wannan wawuyar yarinyar... Nasan sai ta cikamin mota da numerous friends dinta... " ya fad'a cikin fushi,  shidai Aliyu bai ce komai  ba because he's angry the lady he cared for among the numerous girls chasing him Failed he's test,  kawai kaman ya dora hannu ya dinga ihu haka yake ji sannan gashi babu kyau wulakanci da gida zai koma, kiran mummy su mahboob really save him,  mikewa yayi ahankali yana cewa
"I think... Zamu tafi... " ya fad'awa guys din calmly, 
"yau ko karfe six baa yi ba and kana cewa zaku tafi?.. " inji daya daga cikin guys din,  idanuwa  Aliyu ya lumshe trying to say something sai mahboob yayi saurjn cewa
"kiran mu akayi a gida... Shi yasa... " ya Fadawa Wanda yayi magana trying to save him from the stress of talking.
Nan kowa ya fara mikewa ana labari aka fita daga garden din,  it's about 7 minutes walk daga garden din zuwa inda cars dinsu suke,  kowa da motarshi amma banda yarima da suka fitowa tare da mahboob,  he was walking majestically daga ganinshi kasan jinin sarauta ya ratsashi,  hannunshi biyu cikin aljihunshi yana takawa cikin kasaita,  gashin kanshi gyare yake,  he's so cute, who ever say black is not beauty is wrong,  sai dai wanda bai taba haduwa da hydar ba,  yanmata are  tripping for him,  mussanman ake kiranshi ace ana kaunar shi,  he will only smile and off he's phone,  he's nice but stubborn,  he's frank and don't have many words,  kullum maganar shi takaitacce ne,  most answer he gives is smile,  yawancin wayanda suka sanshi jira kawai suke suga matar da zai aura saboda yanda ayi pointing budurwarshi,  now abun takaicin is yarinyar daya ji heart dinshi yana so just over  showed her love just he asked, ko kadan bai son over do,  daman he's mom is like most ladies will do anything to have you guys saboda yanmata yanzu babu abjnda suke so kaman already made guys Don haka su kwantar da hankalinsu su nemi macen  da zasu aura. Luckily duk matan sun samu mijin aure sannan two Elder brothers dinshi a luckily married. Ya kasance ana sonshi sosai sabida shine autan hajiyaAmina, she so much love her son and kuma yana b'ata tausayi yanda magana ke bashi problem saboda stammering,  dadin abun tunda ya girma ya san how to control his talks da bazaa gane yana stammering ba. Gaban motar mahboob ya shiga looking very dull,  motarsu was first to drive off sannan saura suka bi bayansu,  in kana tsaye gefe kana kallo sai kayi tunanin amarya aka dauko ko kuma convoy na wani hamshakin mutum,  Big girls sun gane gayu na zuwa chilling wajen so intentionally zaki gan babe sun zo wajen wishing for luck a tanka masu,   very few get lucky shima ba dai yarima ya tanka masu ba saidai abokan shi,  hausawa suna cewa mace allurace cikin ruwa Mai rabo zai tsincesu, ni kuma nace yarima allurane cikin ruwa na Mai rabo ne. Bayan kaman minti talatin suna tafiya in silence Don tunda suka shiga babu  Wanda ya ce uffan,  daman if har kana tare dashi you have to learn how to be silent if not baku taba Shiryawa dashi. kallonshi mahboob dake tuki yayi sannan yace.
"hydar... " ya kirashi,  ahankali ya bude idanuwanshi yana juyawa ya kalleshi, 
"kadai san am Not your friend kou?.. We're brothers so dole in naga kana abun da bai kamata ba in fad'a maka...that picture you're watching is not something you should watch,...ban sanka da such habit ba kuma ya zama dole a gareni in baka shawara... Stop it... " ya fad'a mashi calmly yana tuki,  kura mashi ido Aliyu yayi for a moment sai yayi replying da
"hmmm... " kallonshi mahboob yayi saboda takaici,  he can't believe after all the long speech abinda ya samu is just hmmm
"ba laifinka bane... " shine abinda mahboob ya fad'a mashi yana tuki.

A chan wata makeken makarantar Wanda kasan it's not possible Dan talaka ya taka balle yayi wani abu ciki, yan mata ne zalla wajen sanye da light blue hijab,  kowa look neat and the environment alone is cute and tidy,  yan matan are walking in groups, kowa yana tare da kawayenshi,  very few people are walking alone,  Kowacce hijab dinta dogo har kasa,  cikin set din wasu yanmata ne su shidda,  tafiya suke ahankali daya daga cikin su tana magana tana Dan daga hannunta ta cikin hijab Mai hannu dake jikinta, yatsunta biyu na middle dauke suke da zobuna na zinari, Kowacce zinari zai kai a kalla 100k sannan yanda take magana hakoranta da akwai hakorin makka, Mai daukan ido, duk sauran yanmata sai dariya suke da alaman suna jin dadin abinda take cewa, her mouth talks very fast da alaman talkative ce, she's fair in complexion amma ba fara chan ba, gaban goshinta kwance yake da kananun gashi, she's pretty amma some of yanmatan da take tare dasu are prettier than her amma she's unique sannan yanda maganar ta ke fita daga baki kaman tana shagwaba kuma sanna kaman tana yanga, tunda suka taho daga nesa bakinta kadai ke magana duk sauran babu Mai cewa komai sai dariya kou murmushi,
"kunga sankon angon kuwa?.. Wallahi I almost puke... Mutum kaman bombom... Kuma iya yarinyar tsalleliya... Wallahi ko da billion dollars zaa hadani da wannan gunkin ban iya aureshi... Wai ance yarinyar kudi ta gani... I don't even know ina suka hadu da wannan yarinyar da har yayi mata magana ta amince... He look so. Crappy and disgusting... Ewww..." ta fad'a tana tsartar da saliva, dariya sukayi dukka daya tace
"kilan tana son abinta ahakan... " da saurin Mai surutun tace
"kai Allah ya ki yaye... Kunga wannan bawan Allah kuwa...in short Bari ku gani... " Ta fad'a tana daga long hijab dinta Don ta fiddo waya
Daga bag dinta, bayan yan kiciniya ta fiddo bag din daga cikin hijab dinta sannan ta bude ta dauko waya kaman something serious, kunna wayar tayi saboda baa barinsu zuwa da phone in kuma kazo dashi to. Dole ka kashe if not in aka gani tou da kanka zaa baka hammer ka fasa phone din, wannan doka ce Mai karfi Wanda komin mulkinka in har zaka kawo yarka islamiyar dole sai kun bita, kunna iPhone x dinta tayi har lokacin b'ata bar maganar wannan bikin ba, sai da ta kunna sannan ta shiga gallery ta bude wannan picture na couples sa take gulmansu ta nuna masu tana cewa
"wallahi saida naje kusa dasu nayi selfie dasu Don ku gani... Kunga fa.... " tafada tana nuna masu picture din, duk tsayawa sukayi suna kallon picture din,
"ni Wallahi it's not as bad as she's saying it... " wata daga cikin masu kallon picture din ta fad'a mata, baki Mai Wayar ta turo tana masu alaman shagwaba da face dinta
"in ban da abinku baku San halin tasleem da exaggerating ba?.. Ko cockroach ta gani tana iya cewa it's elephant... Daman ni tana fadi nasan bai kai hakan ba... " inji another, b'ata k'arasa ba tasleem tace
"Kunga halinku... Sai mutum yazo zai baku labari da dumin duminsa sai ku nemi rainawa mutane hankali... Mtwsss..." ta fad'a cikin sauri tana barin inda suke, da sauri suma suka bita suna cewa
"haba darling... Kema kinsan ba haka bane... Kawai yanda kike maganar angon wallahi I was thinking zanga mutum kaman smiggle na cikin lord of the ring ko dobby na cikin Harry potter sai kuma naga ba haka bane... " inji wacce ta Fara gwalisheta, tsoki tasleem taja tana cewa
"ko ina maraban danbe da fada?.. Nidai wallahi dobby yafi min wannan mutum kyau... " ta sake maido maganar sabo, nan fa ta cigaba da aibanta wannan maaurata da mom dinta ta kaita wajen bikinsu, she was talking so much about them and she enjoys talking about it, dukda yanda kewayenta da take taredasu basu wani nuna interest a zancen ba ita kam sai magana take, wajen da motoci ke parking suka isa biyu daga cikin su suka shiga cikin motocin su tare da yiwa juna sai gobe, sauran su hudu tsaye da alaman driver bai zo daukan su ba,
"wallahi I wonder yanda wasu basu kula da jikinsu, could you believe humaira ta cikin class dinmu smell?.. Wallahi dazun data wuce sai da n kusan sakin amai... " b'ata k'arasa ba ta hangi motar wanta mahboob ya taho, Dan juyawa tayi yanda zatayi magana bazaa gan bakinta ba tace
"wallahi wannan yan iskan ne aka turo... " ta fad'a Wanda yasa friends dinta kallon expensive car dake shigowa, samari biyu suka gani daya yayi relax idanuwanshi lumshe kaman yana bacci sai dayan yana tuki face dinshi babu walwala sosai kaman baison tukin at all,
"wow... " daya daga cikin yanmata ta fada,
"babe wayan nan ke suka zo. Dauka?.. " yarinyar ta fad'a cikin zalama
"kai farida kina nufin baki san su ba?.. Yay mahboob da yay hydar ne fa... " inji tasleem da har lokacin b'ata juyo ba,
"eh nasan yaya mahboob amma ban san dayan ba... Wannan black cute guy din... " ta fad'a still looking at the car dake son tsayawa
"laaahh... Yay hydar kenan... Autan sarki... " ta fad'a In I don't care manner,
"ke baki tahowa mu tafi kou in barki in koma gida?.. " mahboob ya. Fad'a kaman he's angry, da sauri tasleem ta juyo tayi kaman she's seeing them for the first time tace
"laa yaya... Welcome... " tafad'a tana matsawa kusa dasu, da sauri daya daga cikin yanmatan da ta kira da farida ta bita tana cewa
"pls babe Introduce me.." ta rada mata cikin whisper,
"aa... Kar kija min wulakanci yanzu..". Ta fad'a tana bude kofar mota, tana daf da shiga farida tace
"bazaku ragemin hanya ba?.. Ba lallai driver yazo ba... " ta fad'a jikinta na rawa, nan take sauran yanmatan suka karaso kusa da motar suna cewa
"Dan Allah muma ku rage mana hanya pls... "juyawa farida tayi ta watsa masu harara alaman suna son kashe mata kasuwa
"you see why I don't like picking her?.. "mahboob ya radawa hydar da duk hayaniyar da ake bai tanka masu ba, kafada kawai ya daga bai bude ido ba alaman it's nothing, duk shiga motar sukayi mahboob ya tada mota, dukkansu ukun kou fita daga gate basu yi ba driver dinsu suka shigo ta dayan Bangaren amma sabida sunga hot guys sukayi kaman basu aka zo dauka ba,
"yauwa as I was saying dazun kou.. I doubt if tana wanka... Kou kuma warin kashi gareta because she smell so horrible... Wallahi dazun sauran kadan da sai nayi amayi...ta wucewa naji wani abu ya taso min har cikin throat dina... Wallahi it's ao disgusting... " cigaba da yi masu labarin da b'ata k'arasa ba, duk shuru sukayi suna maintaining kansu tunda tare suke da samari masu aji especially yarima,
"sannan wannan shegiyar hanifa salisu is so dumb... Kullum b'ata iya bada hadda.. Am always saying she's the dullest person in the class... Sai. Shegen sa ido babu abinda ta iya... Gata itace always first da ake kawowa kaman gidansu an gaji daita... " yanda take magana cikin mota babu Mai hayaniya sai ita sannan babu abinda ke tashi sai voice dinta yasa hydar mikewa zaune ta re da bude idanuwa, Dan kallonta yayi ta mirror yaga sai kallon yanmatan take tana bada labari kaman dole, Dan juyawa yayi yace
"ke!!" ya fad'a sounding a bit angry, kallonshi tayi sannan yace
"one more word... From... You... Sunanki sorry... " yafada word din na fita dayan bayan daya. Yana kaiwa nan ya koma yayi relaxing yana fiddo wayarshi, baki tasleem ta turo because if there's anything she hates is tana hira a katseta, sauran yanmatan kam wish he will just ask for their names saboda he's uniqueness, yana bude hasken wayar boobs din dake kan face din wayar suka bayyana, ji yayi ance
"laaahhh... "


Thanks
[3/14, 6:24 AM] +234 703 008 7807: 2🧡❤💛💚💙
S'akaci
💚💛❤🧡💙





®Zuwairat (ummumaryam)





2⃣





Free page


Hydar najin lahhhh yayi saurin kashe hasken wayar yana juyawa, da sauri duk suka sauke kansu, zuru zuru tasneem tayi sabida abinda ta gani, direction din da take zaune makes her sees it clear,
"who said lahhh.... " shine abunda hydar ya fad'a yana kallon faces dinsu, mahboob dake tuki kallon yarima yayi yana kallon yanda ya hade rai yana tambayan who said lahh, yasan something is definitely wrong because da wuya yayi magana kou cikin friends ne balle gaban wannan yaran.
"who said lahhh!!!" ya daka tsawa da karfi kaman bashi ba, sai ka rantse bashi bane yayi magana saboda the mouth is very small compared to the echo that spread the car, nan take jikin tasleem ya fara rawa because na daya tana

1 Comments On SAKACI
avatar
ummunusrat

1 year ago

Reply

Good

Please Login or Register in order to submit comment