Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yasa ya zame ribon ɗin nan tulin gashin nata suka bar bazu har gadon bayan ta

Lumshe idonsa yayi sanadiyar jin kamshin gashin ta daya bugi hancinsa
Bai san sanda ya tura hannun sa cikin suman kanta ba yasa shafawa tare kuma yana murzawa

Mima lumshe idonta tayi tana jin yadda sigan jikinta na tashi wani irrin irrrr haka taƙe ji gashi ɗuk ya birgita Mata da gashin tanka sai murza su yaƙe

Zaif idanun sa a lumshe suƙe, wani irin daɗin shafa gashin nata yaƙe ga uwa uba kamshi da laushi, ganin hakan kamar baya yin yadda yaƙe so yasa shi ɗagata ya zauna da ita bakin bed yaci gaba da shi shina gashin yana shafawa

Mima ganin Zaif yana Son yaja mata ruwa yasa ta kamkame shi tana cusa ƙanta kirjinsa cikin shagwaɓa tace"Uhmm Uhmm Herooo!!"

Yana shin shina wuyan ta yace"Uhmmm?"
"Kadai na Banso"

Cikin yana yinda ya tsinci kansa ya buɗe rikitattun idanun sa ya zubasu kan kyakkyawar fuskarta

Dagowa tayi suna haɗa ido huɗu da cikin tsoro ta Miƙe ta sauko kasa tana kallon sa tace"Hero Maye yasamu Idanun ka sunyi jazir"

Zaif cikin jin kunya ya miƙe tsaye yana gyara ringan sa yace"yaushe nafara wasa"
Turo baki tayi gaba tana kunkuni ƙasa ƙasa
Hannu yasa ya murɗe mata baki

Cikin jin zafin abinɗa Zaif yayi mata yasa ta fashewa da kuka tana riko hannun sa

Sanɗa yaga taji zafi sosai ya saki bakin nata yana kallon ta yace"The Next if you try again zaifi haka abinɗa zan miki"
Yana gama faɗin haka ya ɗauki Wayoyin sa ya fice
Bin bayan sa tayi tana hararar sa ta fice itama

A falo suka sami Abbeiy tare da Ammeiy kallon su Abbeiy yayi yace"Son ya naga wannan tana kumbure kumbure fa kodai kayi mata laifi ne?"

Kallon Mima yayi ya dalla mata harara kafin yace"No Abbeiy rashin kunya tayi"

Mima tana Kwantar da kanta kafadan Ammeiy tace"Abbeiy Wllhy babu abinɗa nai masa ya murɗe min baki"

"A a Daughter akwai dai abinɗa kikayi" cewar Ammeiy tana shafa sumar ƙanta

Mima na turo baki tana kallon sa tace"Ammeiy kigafa Ni nai masa wannan adon fa amma ko godiya bayin ba ɗan naga idanun sa sun sauya zuwa ja na tambaye sa shine ya murɗan baki"

Abbeiy kallon Zaif yayi amma kuma yaga idanun sa fari tas,
Kallonsa yakai kan Mima gani yayi yadda gashin kanta a warwase yasa Abbeiy faɗuwar gaba
Cikin zuciyan sa yana tunanin karɗe ciwon sane ya tashi, dan yasan Zaif yana ɗauke da matsanancin sha'awa wani sa'in har sumewa yaƙe idan ya tashi masa

"Amm Son Yakamata katashi ka tafi kaga mahaifin wannan Yarinyar ya kira wai ta shirya kai suƙe jira"

Badan yaso ba ya tashi yayi musu Sallama ya fice

Abbeiy kallon Mima yayi yace"Jeki Bedroom ki shirya bakon ki zaizo nan da mintuna kaɗan Daughter"

Tana turo Baki tayi hanyar Bedroom ɗin su

Abbeiy kallon Ammeiy yayi yace"Ki kula da yaran nan Bilkisu dan na lura akwai abinɗa ya shiga tsakanin su Yanzu Be careful"

"Nima abinɗa na lura kenan amma insha Allahu zan kula, amma Abbeiy Zaif Meyasa kuka ɗage sai Son ya auri Wannan Yarinyar Ni dai gaskiya banso a haɗa wata da Mima a zaman abokiyar zama ba"

Numfashi Abbeiy yaja kala yace"nima ba san hakan nayi ba amma babu yadda na iyane shiyasa"


Zaif yana fita babu inɗa ya tsaya sai gidan su Abokin Abbeiy yana zuwa mai gadi ya buɗe masa Get, bayan yayi Parking ya Kwantar da kanta bisa kan stalin Motan yana tunanin ta inɗa zai fara Magana da wacce baima san ko wacece ita ba, baisan wata kalan Yarinya ce ba fara or baka bai sani ba , ko irin matar da yaƙe so ko akatsin haka bai sani ba shidai harga Allah bayajin zai iya zama da wata ƴa mace wadda bayaso a matsayin mata ba

Ya ɗauki sama da 30mint yana ɗaure wa da warware wa amma babu mafita haka ya zura kafafunsa ya fito daga cikin motan



Tana tsaye daga baƙin Window tana kallon sa wasu zafafan Hawaye ne suka zubo mata daga cikin idanun ta, hannu tasa ta goge kafin ya juya cikin ɗakin

Zaro ido wacce taƙe zaunen tayi tace"Har yanzu kukan bai kare ba Hafsat"
Wacce aka kira da Hafsat zama tayi kan kujera tana kallon ta tace"Dole nayi kuka Maimuna ɗuk gatan da Abbu yaƙe nunan ya kasa cikamin burina na auren wadda naƙe so"
Maimuna tashi tayi ta ɗafe kafadar ta kafin cikin rarrashi tace"kiyi hakuri komai mai wuce wane kuma Abbu bazai zaba miki Abinda zai cutar daƙe ba kinji?"
Girgiza kai ta shiga yi tana kallon Maimuna cikin kuka tace"Auran Maison ka shine farin cikin ka bakiga HUSSAIN DA HUSNA bane sunso junan su tun HUSNA batasan kanta ba a lokacin da HUSSAIN ya fara sanin HUSNA wani irrin daɗi ne baiji ba, a lokacin da HUSNA ta ɓace wani irrin haline HUSSAIN bai shigeta ba ɗuk dan suna Son junan sune amma idan na auri wadda banaso shima baya sona taya zamu faranta wa junan mu rai har muyi zaman daɗi tare Tell Me Maimuna?"

Tausayin Kawar tata ne yaka ta hakan yasa ta rungume ta tana rarrashin ta

Wata dattijowar mata ne ta shigo ɗakin ta kallesu kafin tace"ai sai ku fito bakon naku ya karitso" tana gama faɗin haka ta fice

Maimuna kallon Hafsat tayi tace"Calm down please Besty kinji "
Gyaɗa Mata kai tayi kafin ta tashi ta yafa gyalle suka fice daga dakin

A falon baƙi suka same shi yana zaune yana latsar waya
Da Sallama suka shigo , ciki ciki Zaif ya amsa musu amma bai ɗaga kansa daga kan wayan ba

Zama sukayi kafin Maimuna ta gaida shi ya amsa ciki ciki kamar baiso
Shiru sukayi falon babu abinda kaƙe ji sai karar Ac da Tv plasma daƙe falon

Jin shirun yayi yawa yasa Maimuna faɗin Bara na baku waje Masoya" tashi tayi ta fice

Nan ma shiru babu wadda yace kala cikin su

Hafsat kan a katsa tana wasa da zoben hannun ta

Ɗagowa yayi ya kalleta kafin ya taɓe baki yaci gaba da latsa wayan

After 30mint
Ya ɗago ya saƙe kallonta a karo na biyu yaga Yarinyar ba laifi amma kuma ɓaka ce kyakkyawa ce sai kuma yaga batakai Mima kyau ba kuma Mima tafi ta haske sosai ƙare mata kallo yayi sosai sai yanzu yaga ashe zata girmi Mima sosai ,
Numfashi yaja kana cikin Cool Voice ɗinsa yace"Baki buƙatar komai zan tafi?"

Ɗagowa Hafsat tayi tana kallon sa sai kuma taga yana latsa wayan sa kamar bashi ne yayi Maganan ba
Cikin sanyin Murya tace"Inada"

"Uhmm!!" Yace
Tashi tayi ta nufi inɗa yaƙe zaune tana zuwa ta ɗuka har kasa ta haɗe hannayen ta biyu cikin kuka tace"dan Allah ina rokan ka kaji tausayi na, na ƴar mace wacce baza ta iya rayuwa da wanda bataso kuma bata kaunar zama dashi a matsayin Miji ba dan Allah ka Faɗawa Abbu na baka sona Wllhy inada wadda naƙe so naƙe kauna Please nasan Kanada Ƙanne kuma nasan bakason abinɗa zai cutar dasu Please ka ɗauke Ni kamar ƙanwar ka kayi min Alfarmar hakan Wllhy mutuwa zanyi idan ban auri Safwan ba" sai kuma ta fashe da kuka tana girgiza masa kai

Tunɗa tafara magana Zaif bai ɗago kai ba amma idanun sa a lumshe suƙe shi a rayuwarsa bayason jin kukan mace cikin ransa faɗi yaƙe"She's Cry like Zahra"

Jin kukan nata bana karewa ba yasa shi dagowa ya kalleta cikin rarrashi yace"Stop Cry is okay"

Shiru tayi tana shashsheka

Numfashi yaja kana yace"What shall we do, I mean what a solution Now?"

Tana goge hawayen ta tace"Safwan is ur friend right?"
"Ummm"yace yana kallon ta

"So dan Allah kataima kemu Please"
Shiru yayi kafin ya miƙe tsaye yana kallonta yace"Good By" yana faɗin haka ya fice daga Falon

Fashewa da kuka Hafsat tayi tana fadin"shikenan aure na zayyi "


"Wow irrin kyau haka gaskiya da gani wannan zaisha soyayya sis"
Murmushi Mima tayi tana kallon Mary tace"gaskiya soyayya wanda har abada bazai manta da itaba yau zaiji ta"

Waro ido Mary tayi tace"Wllhy Mima nasan halinki banɗa mugunta dan babu shakka abinɗa zakiyi kenan"

"Kinsan zan aikata hakan ne kuma kike yin wasu Maganganun"

"Mima zakiyi kenan fa kika ce?" Cewar Mary tana kallon Mima wacce taƙe shirin fita tayi ado ta sanya abaya Ash color da duwatsu fari ta kalli Mary tace"If Course" sannan ta fice daga dakin
Mary girgiza kai tayi

A Compound ɗin gidan ta same shi yana zaune gaban sa ruwan gora ne ajiye sai glass Cup Yana latsan wayan daƙe hannun sa

Da Sallama ta karitso wajan sa
Ɗagowa yayi yana sakar Mata Murmushi yace"wslm ykk ygd"
Murmushin ƙeta tayi tace"All is fine"
Zama tayi kan kujera tana kallon sa

"My name is Abdullah Adam Dambu"
Mima da takai ruwa bakinta batasan lokacin da ruwan ya kware taba ta fashe da Dariya harda riƙe ciki tana nuna sa da yatsa tace"Sunan Dambu hahahaha" ta Kuma fashewa da dariya

Kallonta ya tsaya yi yana Mamaki irrin dariyar da taƙe, shiba wannan Bama kyawun tane ya ruɗa shi
Ga Dimples ɗin ta gyafe duka biyu sun lotse
Hannu yakai da niyyar tabawa yaji karar shigowar Motan Zaif cikin gidan

Mima dariya taƙe tsosai

Abdullah Kallon ta yaƙe harda tagumi

Zaif tun da Mai gadi ya buɗe Mata Get idanun sa suka sauka kan su
Zaro ido yayi yana kallon yadda Abdullah ya zubawa Mima ido yana kallonta
Kallonsa yakai kan Mima da taƙe dariya
Wani irrin yau mai ɗaci ya Hadiye cikin jin haushi ko Parking bai gama yiba ya kashe motan ya fito ya nufi inɗa suƙe zaunen

Mima idanun ta ne suka sauka kan fuskan sa da tayi jazir ga idanun sa da sun canza kala zuwa ja
A tsorace ta miƙe tsaye tana faɗin"innadillahi wa'inna ilaihi raju'un nashiga uku Ni Zahr.....bata karisa ba yayi mata wani irin damƙe taƙe ta.......


More Comment
More Typing
Share Fisabidillah
👩‍🔬 *Dr. ZAHRA* 👩‍🔬

_*Funny, love story*_


*By Asmeety Ce*




*ELEGANT ONLINE WRITER'S*




*Free Book*



*Page-13&14*



**WATTPAD LINK**Asma'u Aji Ibrahim

https://www.wattpad.com/story/302746450?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsapp&utm_content=story_info&wp_page=story_details_button&wp_uname=ASMAUAJIIBRAHIM&wp_originator=mpzyPESu8LQOti9aB44TSAWdBLMfYyHXI2bTd%2F4xBGBoopEqZJVmZEtpYTjP3JfXV6X2Fj2EaDLHFWpku7oEsQX5xGWGb330DhtPLZnKCqh%2FAM7%2FAqJMgKjgMLG%2FeIY9


**Short Story**


*_Bismillah Rahman Rahim_*

_Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai._


**Alhmdllhi Ala kulli Hamid**

Ta kwalla kara
Hannu ya ɗaga ya bata tagwayen maruka biyu
Sit Mima tayi shiru idanun ta na juyuwa kamar wata mai iska

Abdullah da yagane wa Zaif ganin zai kara mata marin yasa shi kama hannun sa yace"Haba Man taya zakana dukan Mace haka karfa ka manta kaifa likita ne kasan illan marin mace a fuska , idan kuma kishi kakeyi to Allah ya baka hakuri niba Saurayin ta bane turoni akayi na kawo mata takardun da zata fara aiki a Hospital ɗin Mahaifin kune amma yanzu ga takardun Ni na wuce sai anjima" yana ajiye takardun ya bar wajan

Mima da bata gane komai ta kwantar da kanta kan kujerar ta fashe da kuka

Cikin jin haushin kansa yabar wajan yana huci, bai tsaya ko ina ba sai Bedroom ɗin sa, yana zuwa ya zube kan bed yana lumshe idonsa ji yayi duniyar ma ta ishesa babu abinɗa yaƙe tunani yaƙe damin sa kamar inɗa Abdullah yace wai *idan kuma kishi kakeyi* tsaki yaja yana faɗin*Kishi hmm*
Tashi yayi ya faɗa Toilet


Daƙer ta miƙe ta nufi ciki tana zuwa Direct bedroom ta haura
Turo kofar tayi a hankali ta shige ciki tana riƙe da kanta daƙe mata ciwo ga kumatun ta daƙe mata zogi

Mary daƙe Kwance dagowa tayi tana kallon Mima, da sauri ta tashi zaune tana zaro ido tace"Sis Mai yasamiki haka?"
Shiru Mima tayi ta shige Toilet tana shiga ta zube a kasan tails ɗin bayin ta fashe da kuka mai tsuma rai

Mary ɗuk ta rikece tana buga kofar Toilet ɗin amma Mima ta rufe da key

Fita tayi ta nufi Bedroom ɗin Ammeiy tana zuwa zata buɗe kofar ta tuna Ammeiy bata nan aje dubiya a Hospital

Sashin Zaif ta nufa tana zuwa ta shige ciki baya nan a falo hakan yasa ta nufi Bedroom ɗin sa tana zuwa kuwa tayi Sa'a harya fito daga wanka ya sauya kayan jikinsa yana zaune bakin bed Yana waya
Tana shiga cikin ruɗewa tace"Uncle Mima" sai kuma tayi shiru ganin yadda yayi mata wani irin kallo yasa ta yin shiru tana Hawaye

Da hannu yayi mata nuni da ta fice masa daga dakin
Sum sum ta fice tana share hawayen ta

Tana zuwa Bedroom ta sami Mima har ta fito daga wanka tana zaune kan stool tana kuka

Zuwa tayi gaban ta kafin a hankali ta ɗafe kafadar ta
Ƙuƙa sosai Mima taƙe harda shashsheka tana girgiza kanta cikin kuka tace"Yaki kulaki ko? Nasani ai bazai kulaki ba yasan maye yayi"

"Shittt is okay sis kinji aiki yaƙe shiyasa amma zaizo ai" cewar Mary tana zama bakin bed tana kallon Mima

Murmushin baƙin ciki Mima tayi tana kallon Mary tace"Tunɗa na taso Abbeiy, Ammeiy basu taɓa ko da nuna Ni da yatsa ba balle suyi yunkurin marina ko duka amma shi Hero kullum kamar jaka haka ya ɗauke Ni ya ɗaƙe Ni ya sani punishment babu abinɗa bayayi min ɗuk da hakan saboda shiɗin yaya nane bana kulasa amma yau ya ɗaga hannu ya mareni haka? Maye nayi masa Mary? Maye na raga Masa da yaƙe nunan wannan tsana haka? Wllhy Mary na tsani Hero bana Son ganin sa na tsane saaaa" taja Maganan tana kara sautin kukan nata
Wani tari ne tazo mata mai ƙarfi har tana riƙe setting zuciyarta

Da sauri Mary ta miƙe ta ɗauko mata ruwa ta bata
Kin sha tayi tana tura hannun ta kafin ta miƙe ta shige Toilet taci gaba da yin tarin tana hawaye

Mary kuka taƙe tana tausaya wa ƴar uwar ta

Wanke fuskar ta tayi ta fito tana shashsheka
Wajan Wardrobe ta nufa tana zuwa ta buɗe ta ɗauko doguwar riga mara nauyi tasa kafin ta haura kan bed ta Kwanta

Mary kallonta taƙe har ta Kwanta
Muryar ta taji tana faɗin"Sis Mary Anya su Ammeiy da Abbeiy ne suka haifan?"

Da sauri Mary tace"Why kiƙe faɗin irrin wannan Maganan? Sune suka haife mu ɗukan mu Uku"
Murmushi tayi bata kara ce komai ba har Bacci ya ɗauke ta


Yana gama yin wayan bayan ya kashe kiran ya miƙe ya fice daga ɗakin a babban falon gidan ya zauna yana tunanin Maganan Hafsat
Tashi yayi ya fice , Parking space ya nufa yana zuwa ya faɗa cikin Motan sa nan ya fice daga gidan da gudu

Bai tsaya ko inaba sai gidan su Safwan, bayan yayi Parking ya fito dai dai kuma shima Safwan ɗin ya fito yana ƙoƙarin shiga cikin Mota ya hango Motan Zaif yayi Parking
Kallon sa Zaif yayi kafin ya isa inɗa yaƙe
Hannu suka haɗa suka gaisa kafin Zaif yace"U have a Time? Zamuyi mgn"
Murmushi Safwan yayi yace"Ok mu shiga ko"
Shiga ciki sukayi a falon Side ɗinsa suka zauna bayan ya kawo masu abin sha ya zauna yana kallon Zaif yace"ina sauraron ka Dr."
Numfashi Zaif yaja kana ya bawa Safwan ɗuk abinɗa yaƙe faruwa harda yaje wajan Hafsat ya faɗa masa kuma ya kara da cewa shi ba Son ta yaƙe ba itama haka
Numfashi Safwan yaja kana yace"Alhmdllhi gaskiya nida kaina bansan abinɗa zanyi ba Tunɗa naji labarin wai kai za a aurawa Hafsat na hakura amma yanzu kuma tunɗa kace Kaima ba son ta kaƙe ba yanzu maye abinyi Ni kuma inason abina"

Shiru Zaif yayi yana lumshe idonsa yana jin yadda zuciyarsa kya bugawa hannu yasa yana shafa zuciyan nasa cikin Cool Voice ɗinsa yace"Just go and tell for her parents you married her that is the only solution"

Waro ido Safwan yayi kana yace"Like how kana nufin Ni kadai a a no sai dai mutafi tare da kai da ita kaga daga nan zamu samu daman fada musu komai"

"Ok"yace kafin ya miƙe tsaye yana miƙa masa hannu suka fito a tare akan gobe zasu ya kira ita Hafsat ɗin ya sanar mata cewan Zaif

Karfe 3pm ya dawo gidan bayan yayi Parking ya fito yana ɗafe kirjinsa da taƙe ta bugawa

Da Sallama ya shigo falon
Ammeiy ce zaune tana shafa kan Mima daƙe Kwance kan cinyar ta tana fidda numfashi daƙer da jikinta ɗuk yaɗau zafi sai Mary da taƙe kusa da Ammeiy tana kallon Tv
Zama yayi kan kujera yana gaida Ammeiy
Kin karban gaisuwan tayi tana kallon sa cikin fushi tace"Ina ka ajiye wayan ka inata kiranka kaki dagawa"

Sunkuyar da kai yayi yace"Ammeiy wayan na barshi a nan gida kafin na fita"

"Yayi maka kyau" tace tana kai kallon ta kan Tv plasma daƙe falon

"Ammeiy lafiya ko?"

Tana hararan sa tace"karda kace min bakasan cewa Mima ba lafiya?"
Idonsa yakai kan kyakkyawar fuskarta wacce take kumbure gyafe duka biyu inɗa ya mare ta gashi yayi jazir yatsun sa sun fito raɗa raɗa
Zuciyan sa ne yabada sauti rass
"Kai naƙe tambaya fa Son"
Yana tsosa kyaya yace"a a Ammeiy amm ban sani bafa"
Mary kallonsa tayi
Harara ya dalla mata kafin ta ɗauke kai

"Alright gashi yanzu dai tana zazzaɓi kayi Medicine ɗin ta daman dana jika shiru ne yasa na kirawo Abbeiy ɗin ku amma bai dawo ba Tunɗa kariga sa zuwa sai kayi mata injection"
"Ok"yace kafin ya miƙe ya nufi Side ɗinsa


Ammeiy tayar da Mima tayi daga nannauyin baccin wahalan da ya ɗauke ta tace"Daughter jeki Son yayi Miki injection" Bata Musa ba ta Tashi ta nufi Side ɗinsa
Tana zuwa baya nan a falon hakan yasa ta shige Bedroom ɗin sa
Tana zuwa ta sami shi zaune yana haɗa injection
Bata ce Komai ba ta zauna kan stool tana sunkuyar da kai ƙasa
Bayan ya gama haɗa wa ya kalleta kafin yace"Come"
Tashi tayi tsaye ta ɗan daga hannun rigar ta sama kafin ta duga gabansa ta miƙa masa hannun
Kallonta yayi yaga ta runtse Idanun ta tana sunkuyar da kanta

A hankali ya tsoka mata allurar
"Ashhhhhhh!!! Heroooo!!! Zafiii"
Tace tana riƙe hannun sa

Bayan ya cire allurar ya kamo hannun nata yajata zuwa jikinsa ya rungume ta sam a tare suka sauke nannauyin zajiyan zuciya
Mima lamo tayi a jikinsa, can kuma ta fashe da kuka tana girgiza masa kai cikin shashshekar kuka tace"Suwaye ne iyaye na?"

Da sauri Zaif ya ɗago yana kallon ta
Hannu tasa ta Share hawayen ta cikin ƙasa da Murya tace"Baka sona Ka tsaneni ɗuk kiyayyar da kaƙe nunan Why not baka nunawa Maryam ai itama daga muƙe kodai nice daman a cikin ku?"
Runtse Idanun sa yayi yana jin kansa na masa barazanar tarwatse wa idanun sa yayi ja

Ganin haka yasa ta ficewa daga dakin tana kuka ƙasa ƙasa

Tana fita babu kowa a falon zama tayi kan kujera tana shi gaba dayin Kukar ta

Tashi yayi ya fito falon nan a riske ta Zauna tana shashshekar kuka tana girgiza kai ga yadda idanun ta sun kumbura saboda kuka da tasha gashi fuskarta sunyi jazir

Wajan ta ya nufa yana zuwa ya zauna gyafen ta kafin ya sanya hannu yaja ta zuwa jikinsa yana share mata hawayen cikin rarrashi yace"Stop Cry Ok"
Sautin kukan nata ta kara tana faɗin"bakai bane"
"Ni kuma?"
Gyaɗa masa kai tayi
"Maye nayi Ni kuma?"
Hannu tasa tana bugin kirjinsa tana mukan shagwaba
Murmushi yayi yace"to ai ƙece bakijin magana shiyasa kikaja na mare ki"
Kukan ta kara tana bubbuga kafa
Kansa yakai dai dain kunnen ta yace"Kina Son Ice Cream?"
Gyaɗa Masa kai tayi
"Ok sai kinyi min Alƙawarin daga yau bazaki tsaya da wani saurayi ba ko hira kinji?"
Mamaki ne Yakamata amma ta daƙe ta share tace"To Hero nayi Alƙawari"
Murmushi yayi ya raɗa mata wani abu a kunnen ta
Dariya sukayi dukan su kafin kuma ya kara matseta a kirjinsa yana cusa kansa cikin wuyan sa

Abbeiy da tunɗa zun yaƙe tsaye yana musu kallon Mamaki, "lalle yaran nan dole gobe goben nan a ɗaura auran su insha Allahu" haka ya faɗa yasa gyara murya
Cikin sauri Zaif ya zame jikinsa daga na Mima yana tsosa kyaya
Abbeiy Murmushi yayi yana kallon Mima yace"Mamata bakida lafiya ohhh sorry"
Tashi tayi ta faɗa jikin sa tana hawaye tace" Abbeiy da sauki"
"Eh na kira Ammeiy ku tace wai kikace mata faɗuwa kikayi a Toilet garin yaya kuma?"
Zaif da sauri ya ɗago ya kalli Mima sai kuma yaga tana kallon Abbeiy tace"ina wanka sulbi ya ɗauke Ni na faɗi Abbeiy"
Shafa kanta yayi yana kallon Zaif yace"anjima kazo Bedroom ɗina kasame ni"
"To Abbeiy"yace yana ɗukar da kai

Abbeiy barin falon yayi ya haura Bedroom

Kallonta Zaif yayi Yace"Why kikayi masu ƙarya?"
Shiru tayi bata ce Komai ba ta haura Bedroom ɗin su
Dan ita yanzu haka tana kallonsa tsanan sa na daɗa karuwa

Zaif tashi yayi ya fice, Parking space ya nufa yana zuwa ya ɗauki motan sa yabar gidan

Misalin ƙarfe 8:20pm
Yana zuwa Side ɗinsa ya nufa wanka yayi ya sanya jallabiyan sa fari kafin ya ɗauki ledan da ya shigo dashi ya fito falon, zama yayi ya kunna Tv yakai tashar Aljazira
Wayan sa ya ɗauka ya kira Mary tana dagawa yace"Kice tazo" yana gama faɗin haka ya kashe kiran


Marya kallon Mima tayi wacce tana sanye da doguwar wandon bacci mara nauyi da ves ɗinsa tace"Uncle na Call u"
Kamar taki sai kuma ta tuna da Ice Cream ɗin ta, hijabinta ta ɗauka ta sanya kafin ta fice
Tana zuwa ta tura kofar falon ta shigo bakinta ɗauke da Sallama
Amsa mata yayi ciki ciki
Zama tayi kan kujerar daƙe nisa dashi
Yayi kamar bai ganta ba , can kuma sai yace"Come here"
Ɗagowa tayi ta kallesa taga kamar bashi yayi Maganan ba idanun sa na kan Tv

Tashi tayi jiki a sanyaye ta zauna gyafen sa ƙanta a katsa

Ledan ya miƙa mata baice komai ba
Karɓa tayi tana ƙoƙarin tashi ya zaunar da ita kana ya ɗauki injection ɗin da ya haɗa ya kamo hannun ta ya tsoka mata allurar
"Wayyo Hero!!"
Tafada tana kallon sa Idanun ta cike da kwalla
Ɗauke kansa yayi yace"Get out"
Tashi tayi tana share hawayen ta ta fice daga Side ɗinsa


Da Sallama ya shigo falon Abbeiy daƙe zaune kan kujera yana kallon Tv tashan NTA ya amsa masa
Zama yayi kasan Capet kafin yace" Ina yini Abbeiy?"
Abbeiy na Murmushi ya amsa masa kafin yace"Kasamu kaje gidan su wannan Yarinyar kuwa?"
A hankali yace"Eh Abbeiy naje"
"Gud inadai fatan kun dai daitu kun fahimci junan ku?"
Shiru Zaif yayi yana wasa da zoben daƙe hannun sa
Juyowa Abbeiy yayi yana kallon Zaif yace"Dr. Dakai naƙe fa kayi shiru"
"Abbeiy amm daman " sai kuma yayi shiru
Murmushi irrin ta manyan taka Abbeiy yayi kana yace"gobe a Masallacin jumma'a daƙe unguwar sarki kane mi abokan ka kona biyar ne kutafi tare za'a ɗaura auran ka da ZAHRA.......


More Comment
More Typing
Share Fisabidillah

👩‍🔬 *Dr. ZAHRA* 👩‍🔬

_*Funny, love story*_


*By Asmeety Ce*




*ELEGANT ONLINE WRITER'S*




*Free Book*



*Page-15&16*



**WATTPAD LINK**Asma'u Aji Ibrahim

https://www.wattpad.com/story/302746450?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsapp&utm_content=story_info&wp_page=story_details_button&wp_uname=ASMAUAJIIBRAHIM&wp_originator=mpzyPESu8LQOti9aB44TSAWdBLMfYyHXI2bTd%2F4xBGBoopEqZJVmZEtpYTjP3JfXV6X2Fj2EaDLHFWpku7oEsQX5xGWGb330DhtPLZnKCqh%2FAM7%2FAqJMgKjgMLG%2FeIY9


**Short Story**


*_Bismillah Rahman Rahim_*

_Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai._


**Alhmdllhi Ala kulli Hamid**

A firgice Zaif ya ɗago yana kallon Abbeiy cikin rawar murya yace"Abbeiy Mima kuma?"
Abbeiy yana kallon News yace"je kayi shiri zuwa gobe"

Ya jima zaune kafin ya miƙe yace"Saida safe Abbeiy"
"To Allah yayi maka Albarka"
Baice komai ba ya fice da sauri saboda jin yadda kansa yaƙe masa barazanar tarwatse ga idanun sa sun soya Zuwa ja

A falo yaga Ammeiy zaune nufan wajan ta yayi yana zuwa ya faɗa Jikinta yana sauke numfashi
Murmushi Ammeiy tayi tana shafa sumar kansa tace"Insha Allahu Abinɗa kaƙe tunani kan Mima ba haka yaƙe ba Dr. Karike ƴar mutane amana ka cikawa Mahaifiyar ta da Mahaifinta burin su kaji Allah yayiwa rayuwar ku Albarka?"

Bai ce mata komai ba saima sauke numfashi da yaƙe yana lumshe idonsa yana kuma sauraron bugun zuciyan sa


A hankali Mima ta sauko daga matattakalan benin, sanye taƙe da dogon wandon bacci da rigan sa ves Bara nauyi gashin kanta kame take da ribbon
Kallon Ammeiy tayi kafin takai duban ta gare shi taɓe baki tayi ta wuce Kitchen tana Mamakin sa mutum kamar Yaro karami jariri haka yaringa kwanciya kan Ammeiy ɗan shagwaɓa

A jiye Cup ɗin Tea tayi ta fito
Gani tayi ya tashi yayi Site ɗin sa
Ɗauke kai tayi ta wuce Bedroom ɗin su


Washe gari misalin ƙarfe 12:30pm
Zaune yaƙe kan kujera ya kwantar da kansa idanun sa lumshe suƙe

Kallonsa Mahmud yayi yace"Dr. Yakamata ka tashi ka shirya fa lokaci na tafiya 1:00pm za'a ɗaura auran fa kace"

Murmushi Safwan yayi yana kallon Mahmud yace"Angone fa sai yaja aji kafin ya tafi kasan anaso ana kaiwa kasuwa"

Dariya sukayi suna kallon Zaif da tuni ya faɗa kogin tunani ta inɗa zai sa Abbeiy yace an fasa auran nan

Khumal kallon Hanif yayi yace"Mutumi na ai shi yayi Sa'a ma har an bashi mace kamar (Baby Husna)

Please Login or Register in order to submit comment