Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


Yana zuwa ya tura kofar ya shiga

Mary daƙe Zaune kan abin sallah ta juya da sauri tana Murmushi Cak ta tsayar da Dariyar ganin wanda batayi sammani ba

Zaif kallonta yayi yace"tashi ki ciromin kayan ta"

Cikin rashin fahimta tace"Uncle Kayan waye?"
Wani irin kallo yayi mata kafin yace"Dawa kuƙe tare a ɗakin"
Ganewa da hakan da Mary tayi ne yasa ta miƙe da sauri ta buɗe Wardrobe ta ciro doguwar rigan Mima ta miƙa masa
Yana karba yace"Her pant and Breazia"
Cikin jin kunya Mary ta ciro Pink pant ɗin Mima da bra ɗin ta
Karba yayi ya fice daga ɗakin

Da kallo Mary tabi bayan sa
Bayan ya fita tace"Kuttt akwai abu Kenan"



Turo kofar yayi a hankali
Zaune ya tar da ita bakin bed tana hawaye
Karitso wa yayi cikin sauri , zama yayi yana janta zuwa jikinsa cikin Sexy Voice ɗinsa yace" What Happen to My Sunshine?"
Turo Baki tayi cikin shagwaɓa tace"bana iya tafiya"
"Ina kiƙe son Zuwa"
"Toilet"tabashi amsa tana turo baki
"Kashi zakiyi ko fitsari?"
Hannu tasa ta fara dukan kirjinsa tana kukan Shagwaɓa
Dariya yayi yana kara rungume ta
Bakinsa yakai kunnen ta yace"Tell Me, ko kunya kiƙe ji?"
Gyaɗa masa kai tayi tana ɓoye fuskarta
Murmushi yayi yace"Kunya tsakani na daƙe ai ya ƙare Zahraa"
Lumshe idon ta tayi tana jin yadda sunan ya shigeta har cikin zuciyar ta yadda yaƙe kiran sunan yana matukar yi mata daɗi

Dagota yayi cak ya nufi Toilet
Yana zuwa ya direta kasan Shower, Shima kayan jikinsa ya cire nan ya fara yi musu wanka
Wani irin salo Zaif yaƙe yi mata wanda ɗuk tabi ta rikice ga Yadda yaƙe sarrafa kirjinta
Lumshe idon ta tayi tana shafan suman ƙansa
Sanɗa yayi mai isarsa kafin ya juyar da ita jikin bango ta bashi daya, shi kuma ya rungume ta ta baya nan ruwan ya fara dukan bayan sa, kansa ya cusa a wuyan ta yana shin shina wuyan
Hannun sa kuwa yana kan kirjinta

Mima abinɗa Zaif ƙeyi mata ba shine yasa ta hankalin ta tashi ba ,jin yadda J ɗin sa yaƙe gogan mazaunin ta ne ga tauri ɗuk ta tsora ta

Bayan sun kammala yin wankan ya fito da ita ya dire ta Kan bed kafin ya ɗauko mai ya fara shafa mata

Bayan ya kammala yin komai shima yayi nasa ya dagota suka fito falo
Zama yayi da ita kan kujera kafin ya kunna musu Tv plasma tashar Aljazira nan suka fara kallo

Mima Allah² taƙe Zaif ya tashi ya shige ta tafi Bedroom ɗin su

Zaif ganin kamar hankalin ta baya kan kallon yasa shi kamo hannun ta yana kallon ta yace"Sunshine What Rong with you?"

Tana sunkuyar da kai tace"Game naƙe Son bugawa a wayan ka"

Yana Murmushi ya tashi yace"Bara na ɗauko miki kiyi Ok?"
Gyaɗa Masa kai tayi
Bedroom ya shiga
Mima tana ganin haka ta miƙe ta fara tafiya amma ina ta ƙasa takawa
Yarfa hannu ta tsaya yi
A hankali taƙe takawa harta isa kofar fita
Buɗe kofar tayi ta fice tana hawaye
Daƙer Mima tayi taku harta isa kofar babban falon gidan
Buɗe kofar tayi ta shiga
Babu kowa a falon hakan yasa ta haura Bedroom ɗin su
Tana zuwa ta buɗe kofar ta shige
Mary daƙe Zaune gaban Mirror ji tayi an turo kofa
Juyowa tayi nan idanun ta suka sauka kan Mima daƙe hawaye tana ɗin giza kafa daƙer taƙe takawa
Cikin tashin hankali Mary ta miƙe tana kamo hannun ta tace"Mima Meyasa meki a kafa"
Fashewa Mima tayi da kuka tana zaman bakin bed
Itama Mary zama tayi tana tambayar ta cikin tashin hankali
Mima sanda tayi mai isar ta kafin ta kalli Mary tace"Mary daman haka Uncle yaƙe mugu, Ashe mugutar Tashi har ya kai ya...." Sai kuma tayi shiru tana Hawaye
Mary ganewa tayi abinɗa Mima taƙe fadi amma sai tayi kamar bata gane ba tace"Mai yayi miki, kodai duka ne yayi miki?"
"Aida duka ne da sauki, yasha dukana amma duk da inajin zafin hakan amma nayau wllhy yaci uwar duka "
"Wai Ni kifadan mana Meyayi miki haka?" Mary ta faɗa tana irrin ɗaure fuska alamun tana jin Haushin Mima

Mima tana kuka tace"Wllhy Mary na tsani Hero bana kaunar sa babu wadda nafi tsana sama dashi "
Tsaki Mary tayi tana tashi tace"Kyaji dashi ai tunɗa Bara ki fadan abinɗa yayi miki ba, kuma Allah idan baki daina kukan nan ba zan haɗa ki da Ammeiy nasan ita dai baza ki ɓoye mata komai ba"
Kamo hannun ta Mima tayi tana kallon ta tace"dan Allah kadda ki Faɗawa Ammeiy Please"
Zama Mary tayi tana kallon ta tace"Ok naji fadamin inajin ki"

Shiru Mima tayi na dan lokaci kadan kafin ta ɗago ta kalli Mary tace"Sis Hero yayi...yayi S dani"
Waro idanu Mima tayi cikin jin abinɗa Mima ta faɗa tace"S dai kika ce Mima shi Uncle ɗin ya aikata hakan?"

Kuka Mima taƙe yi sosai, gyaɗa kanta tayi

"Garin yaya kuma ai jiya a ina kika zauna har ya samu yayi miki hakan?"

Mima labarin komai ta kwashe ta gayawa Mary da abinɗa ya shiga tsakaninsu da Zaif
Aiko Mary ta tausaya mata sosai
Janta tayi ta rungume ta tace"Sorry sis gaskiya Uncle ya Baki wahala, amma ai nikam ina cikin farin ciki ko babu komai zaki rage sanar da kiƙe masa, insha Allahu kuma na tabbatar Uncle Hero Yana matuƙar Son ki Allah yabaku yara masu Albarka muɗai Baby girl muƙe so"
Cikin kuka Mima ta kaiwa Mary ɗuka tana Hawaye
Mary Dariya tayi tace"kai kiyi a hankali Wllhy kinsan halin Uncle Hero kina wasa mishi da kanki Allah zakisha mamaki na jiya ma baki garu ba kenan?"

"Allah zan haɗa ki da Hero Kika saƙe tabo Ni" cikin shagwaɓa ta faɗa hakan tana kallon Mary
Ɗariya Mary tayi tace"Ok na daina amma na tambaye ki mana Sis"
Kallonta Mima tayi alamun tana jinta
"Amm Please akwai Zafi sosai ne haka?"
Kuka Mima tasa tana bubbuga kafa, aiko kara tasa tama manta cewa akwai ciwo a gun
Mary kallonta tayi tana kamo hannun ta tace"Sorry kin manta ko"
Gyaɗa Mata kai tayi
"Ok taso muje kiyi wanka kinji"
Tashi sukayi suka shige Toilet



Zaif Yana fita yaga Mima batanan Murmushi yayi yace"zan kamaki Yarinya"
Sai kuma ya tsaya yana tunanin kafin Yace"Allah yasa kadda ta Faɗawa Ammeiy"


Yunin ranar kuwa haka Mima tayi a daki tana jinya, inda Mary taƙe taimaka Mata
Ammeiy da ta tambaye Mary Ina Mima cewa tayi kanta na ciwo tana Bacci


Da washe gari kuwa Mima tana tashi taji jikin nata wasai babu wani ciwo da taƙe ji a wajan sai dai tadan rame kaɗan


Tana zaune a falo tana kallon Tv ya shigo falon
Juyowa tayi aiko tana ganin shine ta miƙe da gudu tayo Bedroom tana sanya key a Kofar

Zaif Murmushi yayi yana lumshe idonsa wani irrin hai yaji a zuciyan sa dan tunɗa tabar wajan sa ya shiga ƙyawar ta gashi yana bukatar jin ɗumin jikin ta
Zama yayi kan kujera yana kallon Tv
Murmushi yayi yace"You like India Films Sunshine"

Ammeiy ce ta sauki tana kallon sa tace"Yau kaine zaune a falon nan harɗa kallo Son?"
Tsosa kyeya yayi yana Murmushi yace"Ammeiy nima yanzu na shigo fa"
Ammeiy tana zama tace"Ina ita Miman?"
"Ammeiy nima ina zuwa ta shige Bedroom"
Batace Masa komai ba saima kallonsa da ta tsaya yi ganin ɗan nata ya karayin kyau cikin kwana biyun nan ga Murmushin daƙe ɗauke a fuskan sa


Bayan Sati biyu

Abbeiy ne zaune shida wani Dattijo
Dattijon kallon Abbeiy yayi yace"kayi hakuri da abinda zance dakai Alhaji Abubakar wannan Yarinyar tunɗa dan ka yaje suka gama magana to tun a wannan ranar ta kasa kwantar da hankalin ta kullum cikin kuka taƙe har yakai ga muka kaita Hospital likitoci sukayi bincike nan aka gano ciwon zuciya ƙe damin ta, bayan an sallame mu muka dawo gida nan Mahaifiyar ta, ta tilasta mata ta faɗi abinɗa taƙe boyewa nan taƙe sanar mata wai ita bata Son auren da za'ayi mata da ɗan ka, shiyasa nace Bara nazo na baka hakuri kuma kabawa ɗan naka yayi hakuri Please kadda abotan mu ya ɓace"
Murmushi Abbeiy yayi yace"Babu komai, ai shima munyi masa aure tun tuni" nan Abbeiy ya bashi labarin komai gamai da auren Mima da Zaif akan Tun suna ƙanan aka bashi Mima matsayin matar sa
Mahaifin Hafsat yaji daɗin haka sosai , godiya yayi wa Abbeiy kafin sukayi sallama ya fice



Kwance yake yana juyi kan katafarin Royal Bed ɗin sa
Tashi yayi ya zauna yana ɗafe cikinsa
Can kuma sai ya fesar da numfashi kafin ya miƙe ya fice daga ɗakin



Mima waya ta ɗauka tana faɗin"Fisabidillah Ni kaɗai zakubar Ni a gidan sai kace mayya Bara na kira ku"

Wayan ta aza a kunnen ta , ana dagawa tace"Wai haryanzu baku tashi bane , ina Ammeiy kuzo mana yanzu kam Wllhy na gaji da zama Ni Kadai"

Dariya Mary tayi tace"badai ƙe kaɗai bade"
"To nida Waye a gidan inba Ni kaɗai bace"
"Mijin ki mana ai yana gida sai kije kusha love kawai yarinya"
Tsaki Mima taja tana kashe wayan tace"Shegiya wani Mijin Allah ya tsare Ni na saƙe kwanci da wannan Katon ya bani wahala"
A jiye wayan tayi kan bed kafin ta gyara Towel daƙe ɗaure a kirjinta kana ta juyo da niyyar shiga Toilet Idanun ta ya sauka kan kyakkyawan fuskarsa
Zuciyarta ce ta bada sauti rasssss
Ta fara ja baya tana girgiza masa kai
Takowa Zaif yayi har inɗa take kafin yasa hannu yaja Towel ɗin nan taƙe surar jikinta ta bayyana inɗa babu komai a jikinta
Mima ihu tasa tana kare kirjinta da hannu
Cilli yayi da Towel ɗin kafin ya zame singlet daƙe jikinsa da doguwar wandon sa, ya rage daga shi sai Boxer sannan yasa hannu ya ɗauke ta cak ya dire ta Kan bed yabi ƙanta
Cikin jin tsoro ta buɗe baki zata kwalla kara yayi saurin........


More Comment
More Typing
Share Fisabidillah


👩‍🔬 *Dr. ZAHRA* 👩‍🔬

_*Funny, love story*_


*By Asmeety Ce*




*ELEGANT ONLINE WRITER'S*




*Free Book*



*Page-27&28*


*_Assalamun Alaikum Masoya ɗuk Mai buƙatar Book ɗin SARAUNIYA SADDIKA Document Naira 500 kacal. Gamai buƙata yayi min Magana ta wannan layin or WhatsApp 07089540330_****




**Short Story**


*_Bismillah Rahman Rahim_*

_Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai._


**Alhmdllhi Ala kulli Hamid**


Yayi saurin haɗe bakinsu, nan ya shiga bata rikitattun sumbata yana tsosar Lips ɗin ta
Mima hannu tasa ta fara ture sa amma go gizau
Hannun nata ya kamo yayi sama dasu ya danne da pilllow nan yaci gaba da zugar yawun bakin ta yana hadewa

Sosai Zaif yaƙe Romantic ɗin ta kafin daga karshe ya fara shigar ta
Kamkame sa tayi tana kuka
Ɗuk da wannan shine karo na biyu da ya shige ta amma har yanzu hanyar a rufe rub kamar ba'a taba buɗe taba
Turawa yayi da dukan karfin sa kafin ya shiga

"Wayyo Allah Hero Zafi.... Ammeiy!!!" Kuka taƙe tsosai kamar ranta zai fita

Zuwa yanzu Zaif baima san tana yiba sanɗa yayi mai isar sa kafin yayi wata kara ya faɗa Jikinta yana maida numfashi

Mirgina wa yayi gyafe ya kwanta yana lumshe idonsa jin yadda mararsa tayi wasai

Mima kuka taƙe tana jan majina, tashi tayi ta shige Toilet tana yarfa hannu

Kallonta yaƙe har ta shige kafin ya sauƙe ajiyar zuciya ya miƙe yabi bayan ta

Tana cikin Bav ya same ta, Shima shiga yayi cikin yana janta zuwa jikinsa
Ture sa ta farayi tana turo baki
Murmushi yayi yace"Sorry nine ko?"
Gyaɗa masa kai tayi tana kwantar da kanta a kirjinsa
Cikin ƙasa Murya tace"Hero zafi"
Ɗagowa yayi yana kallon ta yace"Muga wajan ko yaji ciwo sosai?"
Yana faɗin haka ya ɗaura ta kan Bav ɗin kafin ya ware kafafunta lumshe idonsa yayi yana Numfashi ganin wajan yayi ja
Hannu yasa ya shafi wajan
Yana kallon ta yace"Nan ko?"
Cikin shagwabe fuska tace"Eh"
A hankali yakai bakinsa wajan nan ya fara motsa bakin nasa alamun dai Tofi yaƙe yiwa wajan
Kallonsa taƙe harya kammala ya ɗago yana kallon ta yace"yayi sauki?"
Gyaɗa masa kai tayi
Murmushi yayi yana manna bakinsa wajan
"Uhmm...Uhmmmm....Uncle Hero!!!"
Cire bakinsa yayi daga wajan yana Dariya
Turo baki tayi tana kallon sa

Wanka yayi musu kafin suka fito
Kayansa ya sanya, itama ta sanya nata kafin ya zauna baƙin bed ya ɗaura ta kan cinyar sa yana kallon ta yace"Zahraa!!"

Ɗagowa tayi ta kallon sa amma bata amsa ba
Cikin Wata iriyar Murya yace"I LOVE YOU ZAHRAA!!"
Kamar a mafarki taji kalaman sa cikin Mamaki taƙe kallonsa
Gyaɗa Mata gira yayi kafin a hankali ya zaunar da ita bakin gadon shi kuma ya duka har ƙasa yana kamo hannun ta yace"Yes Mima ZAIFUDDEN ABUBAKAR MUSTAPHA LOVE YOU ZAHRA ABUBAKAR MUSTAPHA"
Girgiza kanta ta farayi tana zame hannun ta daga rikon da yayi mata kafin ta miƙe tsaye tana hawaye tace"No No Hero nasan dai tunɗa na taso baka sona Ka tsaneni shine yanzu dan kasan daɗi na ka ɗan dani zakina ka amshi budurcina sannan kace kana sona? Why tell? Da wacce manufa kaƙe sona? Jikina kaƙe so ko ni kake so? So na kaƙe ko sha'awa ta kaƙe? Lalle kuwa idan har So na kaƙe kayi kuskure saboda Ni Zahra bana SONKA Uncle Hero I Hate you"
Tafada tana fashewa da kuka mai tsuma rai, kuka taƙe kamar ranta zai fita , babu abinɗa taƙe takaicin sa kamar wai Zaif ne ya amshi budurcin ta

Zaif tsuman zaune yayi idanun sa yayi jazir, idanun sa sunyi baƙi babu abinɗa yaƙe gani ga kansa daƙe masa barazanar tarwatse jikinsa ne ya ɗauki rawa har haƙoran sa yana haɗuwa"kat kat kat" Haka

Tashi yayi jiki a sanyaye ya nufo inɗa taƙe, yana zuwa ya ɗuka inɗa taƙe durkushe, hannu yasa ya ɗago da kanta kafin cikin raunin murya yace"idan kina tunanin baza ki soni ba lalle kuwa ayau Bama sai gobe ba zakiyi kisa a nan gidan, ɗuk laifin mutum ana iya yafe masa, Allah ma muna yi masa laifi kuma ya yafe mana balle mutum, Zahra nasan Ni mai laifi ne a wajanki kuma ɗuk laifina ina yinsa ne saboda ina sanki bawai dan na tsaneki ba, Zahra tun kina karama naƙe dakon San ki Badan ina Sha'awar kiba a a Son ki a jikin jinina yaƙe Son ki tunɗa Allah ya halicci Ni ya datsa min Son ki a Cikin zuciya ta , Please ki Soni koda kwacin kwancin yadda naƙe Son ki Wllhy idan bakice kina Sona ba zan iya rasa raina Yau ba sai gobe ba" ya karishe maganan yana zub da hawaye
Mima Duk da tana cikin wannan yanayin amma ta tausaya masa
Hannu tasa tana kamo haɓar sa tace"Kayi hakuri Hero banajin zan iya rayuwa da kai , bana jin zan iya Sanya zuciya ta ta So ka bacin bata koda Kaunar ka, inaso ka yafe min kuma ina mai baka hakuri kadda ka cutar da kanka a kan Zahra Because Zahra Hate you More"
Tashi yayi yana kallon ta idanun sa sun canza kala yana nuna ta sa yatsa yace"Karya kiƙe Zahra ko kinki ko kinso dole ki amshi Soyayyan Zaifudden kuma dole ki zauna dashi ki haihu dashi a matsayin Miji kuma ki raini yaransa wannan kisa a Ranki , kuma daga yau koda kofar gida ban baki izinin fita ba "

Murmushin bakin ciki Mima tayi tana miƙe wa tsaye tace"Zaifudden kenan Idan na fita ka saƙe Ni kaga zanfi kowa farin cikin hakan, kuma batun Soyayyan ka ina mai tabbatar maka cewa Ni Zahra ba kallan ƴan matan nan da kaƙe tunani ba aha, Kuma yawo yanzu nafara sai inɗa maina ya ƙare kasa a ranka aha"
Tana gama faɗin haka ta shige Toilet

Cikin zafi Zaif ya fice daga ɗakin yana huci
Direct Side ɗinsa ya nufa yana zuwa ya faɗa kan kujera yana huci kamar zaki
"Lallekuwa idan haka ne dole zai san yadda zayyi da Zahra"


Mima na shiga Toilet ta zube har ƙasa ta fashe da kuka tana girgiza kai, sosai taci kukan ta har ta koshi
Kafin bisani ta miƙe ta wanƙe fuskarta ta fice, kwanciya tayi kan bed tana tuno da Maganganun Zaif Murmushin bakin ciki tayi kafin tace"Hmmmm Zaif yanzu aka fara wasan zakayi bayani idan da Zahra kaƙe"
A haka har Bacci ya ɗauke ta




Da Daddare misalin ƙarfe 9 suna zaune a falo Mima na Game a wayan ta Mary Kuma tana Chatting sai Ammeiy daƙe Kallon Labarai a Sunday Magazine

Da Sallama Abbeiy ya shigo
Bayan ya zauna Mima da Mary suka gaida shi kafin ya kalli Mima yace"Mamata kin shirya gobe fa zaki fara aiki a Hospital"

Murmushi tayi tace"Eh Abbeiy"
Abbeiy Murmushin jin daɗi yayi kafin yace"Gud girl Allah yayi miki Albarka"
Da "Amen" suka amsa

Jiki a sanyaye ya nufi kofar shigan falon a hankali yayi sallama
Karɓa sukayi amma banɗa Mima dako kallo bai isheta ba

Zama yayi bayan ya gaida su Ammeiy da Abbeiy
Mary ce ta ɗago tace"Uncle Ina yini"
"Lafiya"ya amsa mata yana kallon Mima dako a jikinta tayi kamar batama sanda zuwan saba

Abbeiy ne ya kalli Zaif yace"Gobe idan Allah yakaimu Zahra zata fara zuwa Hospital"
Kallon Abbeiy yayi kana yakai kallonsa kan Zahra yaga sai Murmushi taƙe
"Bakaji na ne Dr. Nace Gobe Zahra zata fara aiki"
Murmushin da yafi kuka zafi yayi yace"Allah yakaimu Abbeiy"
Abbeiy yana Murmushi yace"Amen"
Tashi yayi ya fice daga Falon yana ɗafe kansa daƙe juyawa kamar zai faɗi
A hanya daƙer ya isa part ɗin sa yana shiga Bedroom ya nufa ya faɗa kan Bed ya Kwanta Yana maida numfashi
Wani irin tari ne yazo masa da sauri ya miƙe ya nufi Toilet nan ya fara tari kamar zai cire kirjinsa jin yadda yaƙe masa raɗadi
Wasu gudan jinine suƙe fitowa daga bakinsa kamar an aiko su , sosai yaƙe tarin har yana riƙe setting zuciyan sa
Bayan yaji saukin sa ya wanƙe bakinsa ya fito ya faɗa kan bed nan bacci yayi Wuff dashi


Da asuba Mima ta shirya cikin riga da wando sai ta sanya safan kafar ta dana hannu ta ɗauki jakarta da itacan wasan CRICKET sannan ta sanya Face kap ta fice daga ɗakin


Kofar get ɗin gidan ta buɗe nan ta nufi Motan da yaƙe zuwa ɗaukan ta
Tana shiga bayan motan ta kalli Budurwar daƙe cikin Motan tace"Hmmm yau babu boye boye kenan kodai takurarran baya nan?"
Murmushi Mima tayi tace"Ruky kenan ai yana nan yanzu na daina jin tsoron sa ai"
Dariya sukayi suna tafa hannu

Suna isa gun wasan CRICKET
Da sauri suka fito suna jin spiker ƙe kiran sunan su babu ma kamar na Mima

Couches daƙe tsaye suna jiran zuwan su Mima suna ganin fitowar su , suka nufo su daya daga cikin yana kallon Mima yace"Master Zee ƙe muƙe jira fa"

"Sorry Sire" tace tana shiga cikin filin wasan CRICKET

Nan Couch ya bada hannu ya busa wushir daga nan aka fara wasa

Jama'ar daƙe wajan masu jajayin riga sune mabiyan bayan Mima
Su kuma masu blue ɗin riga su ne mabiyan Ruky

Aiko wasa ta ɗau wasa

Mima taci Ruky tso uku
Ita kuma Ruky taci Mima tso biyu

Wasan kuma karewar sa maki 5 ne

Cikin kankanin lokaci Mima ta cinye wasan nan Team na Master Zee suka fara yin ihu wasu kuwa suna ɗaga hoton Mima suna jin daɗi

Hannu Ruky ta bawa Mima tana faɗin"Shegiya ƙe dai baki faɗuwa a wasan nan gaskiya"
Itama Mima tana Murmushi tace"aiko gwara kinyi joining My Team yafi miki inba haka ba zan ringa cinki kuwa"
Dariya Ruky tayi tana kallon Mima tace"Muje kadda rana tayi kinga kadda asan mun fita"
Mima na dariya suka nufi wajan Motan su , suna ƙoƙarin buɗe kofar suka jiyo Muryan Couches ɗin su suna yi masu Magana
Tsayawa sukayi
"Master Zee yakamat izuwa yanzu ki ringa karban kyautar ki kina tafiya dashi gida"
Shiru Mima tayi kafin tace"zamuyi wannan Maganan daga baya yanzu ina sauri"
Tana gama fadin haka ta shige Mota Driver yaja yabar wajan



A ɗan gyafen gidan su Mima nan aka sauƙe ta , tana Murmushi tayi musu by by kafin ta juya ta nufi cikin gidan

Tana shiga kuwa dai dain Zaif ma ya fito nan idanun sa suka sauka kan Mima
Wani irin jirine yaso ɗiban sa taƙe a ɗafe kansa

Mima da batasan ma Zaif yana tsaye daga wajan Parking space ba ta wuce ciki Abinda

"Ina taƙe zuwa da wannan uban safiyar nan kuma daga ina ta taso da wannan shigar tata?" Cikin sauri yabi bayan ta.......


More Comment
More Typing
Share Fisabidillah


👩‍🔬 *Dr. ZAHRA* 👩‍🔬

_*Funny, love story*_


*By Asmeety Ce*




*ELEGANT ONLINE WRITER'S*




*Free Book*



*Page-29&30*


*_Assalamun Alaikum Masoya ɗuk Mai buƙatar Book ɗin SARAUNIYA SADDIKA Document Naira 500 kacal. Gamai buƙata yayi min Magana ta wannan layin or WhatsApp 07089540330_****




**Short Story**


*_Bismillah Rahman Rahim_*

_Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai._


**Alhmdllhi Ala kulli Hamid**


Ya shiga falon yaga bata nan hakan yasa shi nufan Bedroom ɗin su
Yana zuwa ya riske Mary tsaye tana yafa gyalle
Jin an buɗe kofa yasa ta juyowa kallonsa tayi tsaye yana mata wani irin kallo kafin yace"Where is she?"
Mary cikin tsoro ta nuna masa kofar Toilet, kafin ta ɗauki Wayoyin ta da Laptop ta fice daga ɗakin
Daman ta shirya aiki zata

Zama yayi kan Stool Yana jiran fitowar ta

Mima kuwa da batasan abinɗa ƙe faruwa ba
Wanka tayi ta ɗauro Towel ta fito
Idon ta ne ya sauka a kansa , taɓe baki tayi ta nufi wajan Wardrobe tana ciro da kayan ta
Zaif kallonta ta ya saya yi yana kallon satala satalan cinyoyin ta wani irrin yawu ya haɗiye kafin ya daƙe yace"Daga ina kiƙe da wannan safiyar?"
Juyowa tayi ta kallesa kafin kai tsaye tace"daga wajan wasan CRICKET naƙe"
Da Mamaki yaƙe kallon ta yace"wasan CRICKET?"
Gira ta daga masa kafin taci gaba da sanya kayan ta
Yana daga tsayan ta shirya cikin kayan ta sap kafin ta ɗauki wayar ta da Laptop ɗin ta sai makullin Mota da Abbeiy ya ɓata jita ta yafa dan karamin gyallen ta ta ɗauki jakarta tayo hanyar fita

Tsayawa tayi tana kallon sa tace"Malam zaka iya bani hanya na wuce?"

Idanun Zaif sunyi jazir hannun ya ɗaga da niyyar sharara mata mari tayi saurin gaucewa tana kallon sa tace"tab marina wai zakayi Hero?"

Damƙe wuyar ta yayi yana huci idanun sa sunyi jazir yace"Zahra zan iya kashe ki kuma na kashe banza Alright?"

Murmushi tayi tace"Idan kafasa Zaifudden, kill me"
Hawaye ne yaƙe zubuwa daga idanun ta

Shima Zaif hawayen yaƙe, cire hannun sa yayi daga wuyan ta yajata ya rungume ta yana hawaye

Kamkame jikinsa tayi tana kuka

Sundau lokaci a haka kafin ya zame jikinsa ya riko hannun ta suka fito falo

Direct wajan Daining suka nufa inɗa Ammeiy da Abbeiy ƙe Zaune
Kujera yaja mata ta zauna kafin shima ya zauna gyafen ta
Gaida iyayen nasu sukayi
Ammeiy daɗin ganin su a haka tayi tana kuma kara godewa Allah daya haɗe zuciyoyin yaran nasu fatan ta yanzu shine Allah yasa su dau wama ahaka

Zaif Tea kawai yasha
Ita ko Mima cika cikinta tayi kafin tace"Ammeiy zan wuce"
Murmushi Abbeiy yayi yace"Yau Mamata zata fara aiki ina cikin farin ciki sosai"

"Ni kuma ina cikin baƙin ciki ba"
Tace ta ƙasa ƙasa tayi Maganan ta yadda babu wadda yaji ta

Miƙe wa sukayi a tare
Kallonta Zaif yayi yana kallon Abbeiy yace"Abbeiy tare zamu wuce idan na ajiye ta sai na tafi Hospital"

Abbeiy Yana murmushi yace"Hakan ma yayi ai sai kun dawo Allah ya tsare"
Da "Amen" suka amsa inda ita ko Mima ba dan taso ba zasu tafi atare


Suna fita suka shige Mota nan Zaif yaja Motan yabar giɗan



A wajan Parking space daƙe Hospital ɗin
A nan yayi Parking
Mima hannu tasa da niyyar buɗe kofar Motan
Ganin haka yasa Zaif kamo hannun nata yana kallon ta yace"Ban baki Umarnin Magana da na miji ba, kuma daga nan Ban amince ki fita koda bakin Get nan ba idan bani na baki izini ba, batun nazo kuma idan kin gama aikin ki zanzo nan da 3:30pm mutafi gida"
Kanta a ƙasa tace"To insha Allahu zan kiyaye"
Yana Murmushi yace"Gud Wifey"

Ɓuɗe Marfin Motan tayi ta fice
Tsayawa tayi tana kallon sa kafin tace"Sannu uba na nace sannu, kana faɗin kadda nayi koda magana da ko wanni na Miji naga dai Kaima na mijin ne so yanzu za'a fara kuma fita dai Wllhy sai inɗa Mai na ya tsaya aha Kuma ina jiranka karfe ukun sai kazo" tana gama fadin haka ta shige cikin Asibitin tana kunkuni ƙasa ƙasa

Murmushi Zaif yayi shi tsiwar tama burgesa yaƙe
Jan Motan yayi yabar harabar Hospital ɗin


Parking yayi ya fito dai dain kuma Umar shima ya fito yana kallon Zaif yayi Murmushi yace"nima Zaif ban gane maka ba 2days"

Kallon Kamar ya Zaif yayi masa

"Mushige ciki muyi Magana"cewan Umar suna shiga cikin Hospital ɗin

Direct Office ɗin Zaif suka wuce
Suna zuwa suka sami kujera

Please Login or Register in order to submit comment