Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tafi taku ai koya Mima ta?"
Mima tana sunne kai tayi Murmushi cikin jin kunya tace"Haka ne Ammeiy na"
"Yawwa gaya musu Daughter"cewar Ammeiy

Abbeiy ne ya dubi agogo yace"Time to Prayer Son mu wuce Masjid ko?"
Tashi sukayi suka fice daga Falon


Da Daddare Ammeiy ce zaune bakin gado tana rike da wata Cup wanda yaƙe sanye da Spoon a cikin
Mima ce zaune kasan Capet tana kwaɓe fuska kamar tayi kuka tana riƙe da Cup na roba

Kallonta Ammeiy tayi tace"Oya ki shanye kafin na gifta idona, yara bakujin kunya kafin ku tare babu kin saƙe masa jiki yayi abinɗa yaƙe so daƙe shanye Oya"
Mima kamar tayi kuka haka ta shanye Abinda Ammeiy ta haɗa mata
Kafin ta ajiye Cup ɗin
Nan Ammeiy ta saƙe mika Mata wani Cup ɗin
Amsa tayi tana kallon"Ammeiy cikina Wllhy ya cika fa"
Wani irin kallo Ammeiy tayi mata
Nan taƙe ta shanye
"Tashi ki shiga kiyi wanka da ruwan Humura da Lalle kafin nan na haɗa miki Maganan sai kisha"
Tashi tayi ta shige Toilet
Bayan tayi wanka ta fito ɗaure da Towel
Nan Ammeiy ta zuba turaren Wuta cikin Kasko tana kallon Mima tace"Taso nan ki sanya Kaskon a kasan ki"
Tana zuwa Ammeiy ta sanya mata Kaskon kafin ta dubo wani turaren wuta Mai sunan ( GABGAB DA SANTAL) ta zuba su aiko nan kamshi ya mamaye ɗakin
Gashi daman GABGAB kam wajan kamshi babu laifi
Bayan ta yi mata komai ta umarci Mima da tayi sanya kayan baccin ta
Nan Mima tasa doguwar riga mara nauyi mai karamin hannu
Nan ma Ammeiy wani turaren ta ɗibo ta sanya mata shi mai sunan (HAWEL) shima wajan Kamshi kam babu laifi amma bai kai (GABGAB DA SANTAL ) ba
Bayan ta gama yi mata komai tace"Jeki kikai masa abincin sa)

Fita tayi ta ɗauki warmers din ta nufi Part ɗin sa

Tana shiga baya nan a falon hakan yasa ta ajiye warmers din ta nufi Bedroom ɗin sa
Da sallama ta shiga
Yana zaune yana aiki a Laptop ɗin sa
Ɗagowa yayi ya kalleta kafin yace"Hmmm uwar gidan Zaifudden ta shigo kenan?"
Wani abu mai ɗaci Mima ta haɗiye kafin tayi karfin hali tace"Sannu da aiki Hero, ga abinci na kayo Yana falo"tana gama fadin haka ta fice daga dakin.......


More Comment
More Typing
Share Fisabidillah


👩‍🔬 *Dr. ZAHRA* 👩‍🔬

_*Funny, love story*_


*By Asmeety Ce*




*ELEGANT ONLINE WRITER'S*




*Free Book*



*Page-33&34*


*_Assalamun Alaikum Masoya ɗuk Mai buƙatar Book ɗin SARAUNIYA SADDIKA Document Naira 500 kacal. Gamai buƙata yayi min Magana ta wannan layin or WhatsApp 07089540330_****




**Short Story**


*_Bismillah Rahman Rahim_*

_Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai._


**Alhmdllhi Ala kulli Hamid**

Bin ta yayi da kallo harta fice Murmushi yayi kana ya miƙe ya nufi falo
Zaune ya same ta tayi ta gumu tana tunani
Zama yayi gyafen ta yana jayota jikinsa
Hannu tasa ta ture sa kafin ta miƙe ta nufi wajan Daining area
Tana zuwa ta zuba masa abinci akan Plat kafin ta nufi inɗa yaƙe daga zaunen
Tana zuwa ta ajiye masa ta koma ta ɗauko ruwan gora ta ajiye masa
Zama tayi dan nisa dashi tana kallon Tv
Kallonta yayi yaga abincin kafin yace"Bazan ci ba ɗauki abinka banaso"
Aiko Mima tashi tayi ta ɗauki Plat ɗin ta mayar da Abincin cikin Warmer
Kafin tazo ta zauna
Zaif da Mamaki yaƙe kallon ta kafin yace"Ina buƙatar abani hakkina Malama Zahra"
Tashi tayi tsaye tana cire Hijabinta
Bayan ta cire tayi cilli dashi kan kujera ta zame doguwar rigan ta nan surar jikinta ya bayyana da shike babu komai sai Pant a jikinta
Zaif lumshe Idanun sa yayi jin wani irrin rikitattun kamshi daya bugi hancinsa aiko yana ware idanun sa suka sauka kan Tsayayyun Brea's dinta Farare wadda bakin Nipple ɗin sunyi ja gwanin sha'awa
Cikin fitan hayyaci ya sanya hannu yaja ta zuwa jikinsa yana shin shina wuyan ta
Mima hawaye ne masu zafi suka fara zubo mata da cikin idanun ta
Lalle yau tagama yarda cewa Hero ba son ta yaƙe ba Sha'awar ta yaƙe

Cikin zafi zafi Zaif yaƙe Romance dinta cikin tsalo da dabara yaƙe shafan Brea's dinta Yana tsosar ku cikin fitar hayyaci yaƙe yi Mata

Mima kukan yaci karfin ta hakan yasa ta fashewa da kuka tana kamo ƙansa daƙe manne a kirjinta yana Shucking nipples dinta

Ɗagowa Zaif yaja Yana kallonta da idanun sa da sukai jazir saban Sha'awa cikin dashashiyar Murya yace"What Again Sunshine?"
Ture sa tayi tana kallon sa cikin kuka tace"Lalle yau na tabbatarwa kaina ba sona kaƙe Hero Sha'awa ta kaƙe amma babu damuwa tunda hakan kazaba cutar da marainiyar Allah Nagode" tana gama faɗin haka ta faɗa Jikinta tana kamo hannun sa ta aza kan Brea's dinta tana matsesu
Zaif jikinsa ne yayi mugun sanyi hakan yasa shi ɗagata cak yayi Bedroom ɗin sa da ita

Yana shiga kan bed ya dire ta kafin ya kashe musu wutar ɗakin shima ya haura saman bed ɗin ya kwanta
Jayota yayi jikin sa kafin ya fara Magana kamar haka"Tunɗa kika taso kina ƴar jariri yar ki Zahra naƙe Son ki, rashin kunya da kiƙe yimin bana ɗaukan sa komai asalima burgeni kiƙe, har ya kayo nazo na karanta wasikar da Mahaifiyar ki ta bari akan Ni zan aure ki, a lokacin naji daɗi matuƙa amma sai nayi kamar bansan da labarin ba, a lokacin da Abbeiy yaƙe sanar min gobe na shirya da abokaina za'a ɗaura aure na da kya Zahra a gaban Abbeiy na nuna banso amma danaja gyafe ba karamin daɗi naji ba, Zahra tunɗa naji kin furta kalman kin tsaneni nashiga wani hali wanda Ni kaina bansan wani hali ba amma abinɗa na sani shine Son ki, Zahra nayi wannan tafiyar ne dan ƙya saboda naga idan ina kusa da ƙya zan iya rasa raina irrin nuna tsana da kikeyimin, Zahra inason ganin farin cikin ki, kuma nayi Alƙawarin bazan taba rabuwa daƙe ba Zahra, Zahra ko yau kikace na daina kusantar ki bakiso ko kuma kina masa kallon Sha'awar ki naƙe Wllhy na daina kwanciyar aure daƙe bazan kuma yunkurin yiba tunɗa baki so, Zahra babu wata mace da taƙe burgeni sama da ƙe kuma babu wata mace da Ni Zaifudden naƙe so bayan Zahra, Wllhy batun zanyi aure ba gaskiya bane Zahra Matata daya ce kuma ƙece dan haka kisa a Ranki kyace kaɗai Matar Zaifudden kuma Mijinki kya kaɗai kinji?"
Tunɗa Zaif ya fara Magana Mima tayi lamo tana sauraren sa sai kawai abin yabata tausayi ta fashe da kuka

Bubbuga bayan ta ya shiga yi yana shafawa

Cikin kuka tace"Hero kayi hakuri dan Allah kaya femin Wllhy nadaina sanya ka cikin baƙin ciki , kuma jikina nakane kayi ɗuk abinɗa kaƙe so da ita Mallakin kane kaji?"
Yana Murmushi ya shafi kanta yace"Allah yayi miki Albarka Matata"
"Amen"tace tana balla masa botun din rigansa
Hannu yasa ya shafi cikin ta yace"Yau Baby zaiji ɗumin Daddyn sa ko Sunshine"
Hannu tasa tana rufe fuska tace"Nidai Hero ka daina" Dariya yayi yana tashi ya sauka kan bed din
Kayan jikinsa ya cire tas bai rage komai ba harta Boxer kafin ya haye kan bed

Runfa yayi mata da faffadar kirjinsa kafin ya haɗe bakinsu ya fara yin Hot kiss da ita
Sosai suka lula duniyar mabi jin daɗi
Mima sakon Zaif taƙe ta karɓa inɗa Zaif kuwa yaƙe mata wasu wasanni daban daban
Jin yana ƙoƙarin Shigarta yasa ta kamkame shi tana faɗin"Hero kadda kayi da Zafi kaji?"
Zaif baya cikin hayyacin sa balle yasan tana yi masa wasu magana
Shigarta yayi yana sakin kara jin yadda ɗumin jikinta ya ratsa tashi jikin
Cikin zafi zafi ya fara Having Sex da ita yana gurnanin daɗi

Mima taji jiki sosai a hannun Zaif dan har tsuma tayi babu adadi

Zaif bai ƙyaleta ba har saida yayi 3hours kafin ya zame J ɗin sa yana sauke numfashi

Jin shashshekar kukan ta yasa shi juyowa da sauri yana kallon ta yace"Ohhhh Sorry My Sweet Honey Hero ko?"
Gyaɗa masa kai tayi tana kwantar da kanta bisa kirjinsa

Murmushi yayi yana shafa cikin ta yace"Baby yau yaji ɗumin Daddyn sa "
Itako Mima bugan kirjinsa tayi tana fadin"nidai muje muyi wanka bacci naƙe ji"
Yana tashi yace"To Sarauniya ta"
Hannu yasa ya ɗagata cak sai Toilet
A can Toilet ma bai barta ba wasu wasanni yaƙe mata inda Mima ta saƙe masa kuka ya kyaleta haka aci gaba da Fingering ɗin ta
Sanda yayi mai isarsa dan kansa ya kyaleta yana mata Ɗariya
Itako Mima kukan Shagwaɓa taƙe masa
Suna fita yasa hannu yaja zanin gadon da suka bata kafin ya shimfida wani suka kwanta

Zame Towel ɗin jikinsa yayi da nata sannan ya rungume ta yana sauke numfashi
Shafa bayansa Mima tayi tace"Herooo!!"
" Ya akayi ne Sarauniyar Uncle?"
Tana ɓoye fuskarta tace"Abin akwai daɗi"
Da sauri Zaif ya ɗago yana kallon ta yace"Da gaske kin fara jin daɗin ƙema?"
Gyaɗa masa kai tayi
Yana Murza Brea's dinta yace"Ko mu karayi ne?"
"Na gaji sai dai da asuba"
Yana Murmushin jin daɗi yace"Ok"
Rungume ta yayi nan Bacci yayi Wuff dasu



Da Asuba haka Mima taji Zaif yana laluban ta
Bata ankara ba taji yana shigar ta
Kamkame sa tayi tana numfashi

Zaif sosai yaji daɗin yadda Mima ta bashi haɗin kai
Style kala kala ya dinga yi da ita yana surutai iri daban daban

Mima ko kaɗan batayi yin kurin hana shiba saima kara taya shi da taƙe yi

Zaif ganin Duniyar tayi haske yasa shi ƙyaleta ya shige Toilet
Bayan ya sutur ta jikinsa yayi alwala ya fito
Jallabiya yasa kafin ya fice zuwa masallaci

Mima daƙer ta miƙe tayo Toilet
Wanka tayi kafin ta ɗauro Alwala ta fito
Doguwar rigan da ta gani a cikin Wardrobe din sa shi ta ɗauka ta sa
Kafin ta taɗa Sallah



Bayan wasu kwanaki
Haka rayuwa taci gaba da tafiya inɗa Zaif da Mima suƙe nunawa junan su Soyayya kamar su cinye kansu
Abinɗa yaƙe bawa Mima Mamaki shine kotakota Zaif baya gajiya wajan yin Sex Kullum haka yaƙe yi wataran har kwana yaƙe yana abu daya , wataran kuma barin aikin sa yaƙe da rana saka yazo yana lalubar ta

Bangaren aiki kuwa Mima hutu Zaif yasa aka bata Saboda yanzu cikin Mima wata 5 ne idan kaga cikin zakace yakai haihuwa


After 5 Month

Zaune yaƙe kan kujerar daƙe makeken Falon sa
Fitowa tayi tana turo baki kamar tayi kuka
Zaif ɗagowa yayi yana kallon ta kafin ya miƙe tsaye ya nufi inɗa taƙe ganin daƙer taƙe tafiya
Kamo hannun ta yayi suka zauna kan kujera kafin ya sauko ƙasa yana matse mata kafa
Kallonsa tayi tace"Hero na gaji da wannan cikin"
Yana kallon ta yace"Sorry Insha Allahu zai sauka lafiya kinji?"
Tana hawaye tace"Hero harfa yau 10 Month Amma babu ko alamun sauka fa"

Mary ce ta shigo riƙe da Plat da Cup tana Sallama

Mima tana kallon ta tace"Sis Ina Ammeiy?"
Mary na zama gyafen Zaif tace"Tana nan"
Mima kafarta ta amsa a hannun Zaif ta mike daƙer
Kallonta Zaif yayi yace"Ina kuma zaki?"
Tana ƙoƙarin tafiya tace"Zani wajan Ammeiy tacewa Abbeiy ayimin operation yafi a cire wannan wahalan"
Tashi Zaif yayi yana kallon ta yace"Kina da Hankali ko? To Ni banyar da ba aha"
Kuka tasa tana kamo hannun sa tace"Please Hero "
"No Sunshine ban yarda ayiwa Matata wani su Operation ba"
Yana gama faɗin haka yayo hanyar Bedroom ɗin sa
Mima kuka tasa
Mary rarrashin ta tayi kafin tayi shiru


Bayan kwana biyu
Suna zaune a falo
Ammeiy da Abbeiy sai Mary da Mima
Zaune suke misalin ƙarfe 12 na rana
Mima tunɗa yau ta tashi batajin daɗin jikinta ga ruwa da yaƙe sauka daga Jikinta ta canza pant ya kai tso huɗu ma
Kallon ta Ammeiy tayi yadda jikin ta ya kumbura ga fuskarta tayi dap a kumbure tace"Daughter baƙijin Daɗin jikin kine?"
Murmushi tayi tace"No Ammeiy bana jin komai fa"
Abbeiy na kallonta yace"Mamata bakida lafiya"
Sunkuyar da kai tayi batace komai ba

Haka suka ci gaba da yin hirar su, duk hankalin Ammeiy na kan Mima

Tashi tayi zata tafi Ammeiy ta kalleta tace"Daughter Ina zuwa"
"Ammeiy Bathroom zan shiga"
Tana gama faɗin haka ta haura zuwa Bedroom



Ammeiy tun tana jiran fitowar Mima har kusan Awa ɗaya bata ga Mima ba hakan yasa ta kalli Mary tace"Jiki Dubamin Mima"
Tashi tayi ta nufi Bedroom
Turo kofa tayi ta shiga
Kwance ta sami Mima cikin jini tana Nishi, waro ido Mary tayi tana fadin"Innadillahi wa'inna ilaihi raju'un Sister" aiko da gudu tayo waje

Tana zuwa dai dai kuma Zaif ya turo kai cikin falon Mary tana hawaye tace"Ammeiy Sis Zata Mutu........



More Comment
More Typing
Share Fisabidillah

👩‍🔬 *Dr. ZAHRA* 👩‍🔬

_*Funny, love story*_


*By Asmeety Ce*




*Last Page Finally*




*ELEGANT ONLINE WRITER'S*




*Free Book*



*Page-35*

**__Finally Finally Finally__**


**_Short Story_**


*_Bismillah Rahman Rahim_*

_Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai._


**Alhmdllhi Ala kulli Hamid**


Zaif da gudu yayo hanyar Bedroom ɗin
Yana zuwa ya riske ta tana daga sugunne tana nishi ga jini da yaƙe zuba a kasan ta

Yana karitso wa ya sa hannu ya ɗaga ta yayi hanyar waje da ita
Dai dai kuma Ammeiy da Abbeiy suna ƙoƙarin nufar Bedroom ɗin
Ya sauko
Abbeiy da gudu yabi bayan Zaif
Cikin Motan sa ya sanya ta Abbeiy kuma yaja su suka bar gidan

Ammeiy kallon Mary tayi tace"Ɗauko key ɗin Motan ki mubi bayan su oya"
Da sauri Mary ta shige Bedroom ta ɗauko suka fice


Emirates International Hospital nan ne asibin da Zaif yaƙe aiki
Suna isa Abbeiy yayi Parking kafin suka fito

Zaif riƙe yaƙe da Mima wacce izuwa yanzu Numfashin taba ta tsaya cak

Da sauri suka nufi cikin Hospital ɗin
Suna zuwa aka karɓe ta , aka shiga da ita Labour Room

Abbeiy binsu yayi ya shiga dan yace dashi za'ayi aikin
Inɗa Zaif ma yayi yayi Abbeiy yace bazai shiga ba

Tsaye yaƙe bakin Kofar ɗakin su Ammeiy suka karitso da Mary

After 2hours
Saiga Abbeiy da wasu Likitoci sun fito suna share gumin su

Zaif yana ganin su ya karitso cikin tashin hankali suƙe tambayan su Abbeiy

Murmushi Abbeiy yayi yana kallon su sai kuma yasa hannu ya shafi fuskan Zaif yace"Congratulation My Son Now your a Father"
Murmushi Zaif yayi yana rungume Abbeiy yana ɓoye fuskan sa

Hannu Abbeiy yayi wa Nurse's suka fito da yaran
Nurse's Uku ne kuma dukka riƙe suƙe da Baby's
Ammeiy da Mary da sauri suka mika hannu suka karbe su
Dayan Nurse ɗin ce ta mikawa Zaif na hannun ta
Zaif yana wa Baby's ɗin kallon Mamaki
Abbeiy ya gane masa hakan yasa yace"3win's"
Waro ido Zaif yayi aiko sai gashi da Hawaye
Mikawa Abbeiy yayi ya koma gyafe ya jingina bayan sa da jikin ginin nan ya lumshe idonsa yana Godewa Allah

Abbeiy kallon su yayi yace"Zaku iya shiga ku ganta"

Ammeiy kallon Zaif yayi yace"Son go"
A hankali ya fara nufar Ɗakin
Yana zuwa ya tura kofar ya shiga

Kwance taƙe fuskarta yana kallon saman silin Idanun ta a lumshe suƙe
Hannun ta kuma ɗaure da Drip

Karitso wa yayi wajan bed ɗin, yana zuwa yaja kujerar ya zauna kafin ya sanya hannu ya kamo nata hannun
Cikin Cool Voice ɗinsa yace"Zahra kinbiya Ni , kinyimin Komai a rayuwa ta Zahra, Kan bani farin ciki, kin hayfamin Yara masu kyau kamar ki,babu Abinda zan tsaka miki dashi sai fatan Allah ya biya ki da gidan Aljanna kamar yadda kika biya Ni I love You My Wife" ya sumbaci hannun nata yana kwantar da kansa bisa gyafen hannun nata wadda yaƙe ɗaure da Drip

Cikin sauri ya ɗago jin hannu da yayi akansa

A hankali ta ware nannauyin idanun ta wanda suƙe Sleeping eyes Kullum
Juyowa tayi ta kallesa kafin ta sakar masa Murmushi
Shima Murmushin ya sakar Mata
Cikin dashashiyar Murya tace"Hero"
Murmushi yayi yana ɗago da ita ta zauna kafin shima ya haura saman gadon ya zauna yana janta zuwa jikinsa
"Zahra Sorry"
Murmushi tayi kafin tace"About?"
"Kinsha wahala tsosai Sunshine"

Tana hawaye tace"Hero Akwai Wahala Haifuwa akwai wahala"
Shafa kanta yayi yana kallon ta yace"daga wannan ma shikenan tunɗa ya baki wahala"
"Uhmm Uhmm nidai a a sai na haifa mata dozun biyu"
Ɗariya Zaif yayi yace"dozun biyu har?"
Gyaɗa masa kai tayi
"Sunshine Ina zamukai Yara har Dozun biyu nidai daga wannan ma sun isheni"

Turo kofar da akayi ne yasa su yin shiru
Su Ammeiy ne suka shigo riƙe da Baby's

Mima da kallo taƙe binsu har suka karitso
Mary tana kallon Mima tace"Sis yaya jikin naki"
"Da sauki " ta faɗa tana kallon yaran
Ammeiy jera mata yaran tayi a gyafen ta Bayan sunyi mata yaya ji

Mima kallon Zaif tayi kafin ta maida kallonta kan yaran
Murmushi Abbeiy yayi yana shafa kanta yace"You Confuse ko?"
Gyaɗa masa kai tayi tana kallon Abbeiy
Murmushi Ammeiy tayi tace"It Your Baby's Dear"
Hannu tasa ta rufe bakin ta tana Hawaye
Ko a mafarki bata taɓa tunanin zata haifi Twin's bama balle 3Win's
Ɗaukan su tayi daya bayan daya ta manna musu kiss a goshi kafin Zaif ya karba yayi musu Addu'a

Da yamma Aka sallame su suka koma gida

After 1week
Alhmdllhi anyi suna lafiya inɗa yara aka sanya musu sunayen su daya taci sunan Ammeiy sai daya kuma sunan Mom Mima sai Kuma karamar cikin su kuma taci sunan Mary
Sosai Ammeiy taji daɗin haka
Inɗa ranar sunan Zaif yayi wa Mima kyautar Mota da 5 Million


Bayan watanni 9
Sosai yara sukayi wayo
Babu inɗa basu shiga ga shegen karan bani da suƙe
Mai sunan Ammeiy suna kiran ta da suna (Amisha) sai Mai sunan Mom Mima ita Kuma (Ashna) sai Maryam kuma (Ashraf)
Tun suna haka Idan Zaif zai fita to da yaran sa yaƙe zuwa ko ina
Inɗa kuma sun koma sabon gidan su
Soyayya da tattali sosai Mima taƙe samu a gun Mijin ta kullum tana manne dashi
Yanzu kam aiki sosai Mima tasa hankalin ta wajan aikin ta
Wataran har a gida takan yiwa muta ne Treatment
Ana cikin haka aka sanya ranar auren Mary inɗa yanzu sauran 1Week ya rage

Gidan sosai baƙi suka cika ana hiɗimar biki
Gyafe guda kuma Zaif sosai yaƙe jin babu daɗi dan kwatakwata baya samun hutawa a gun Mima suna Busy

Yau ta kama Jumma'a kuma yaune aka ɗaura Auren Mary
Da Daddare misalin ƙarfe 9pm aka kaita gidan Mijin ta
Inɗa tayi ta kuka saboda barin ta da akayi ita kaɗai

Mima suna isa gida bayan Driver yayi Parking suka fito ita da wasu Mata dangin su Ammeiy
Suna daf da shiga cikin gidan Zaif ya janyo ta
Tana ƙoƙarin kwalla kara yayi saurin toshe mata baki da nashi
Ɗaukar ta yayi cak ya nufi bangaren sa na cikin gidan
Yana zuwa yayi Bedroom da ita
Kan bed ya dire ta kafin shima yabi ƙanta
Ranar Zaif kwana yayi yana Sex da Mima
Idan yayi ya huta haka


Bayan 5years

Wani makeken Falo ne nagani na faɗa
Ido na nakai kan kujera nan na hango wata kyakkyawar Dattijowa zaune tana sanye da doguwar riga ta abaya fari da ɗuwasu fari ta ɗaure gashin kanta da ribon baƙi inɗa tana manne da farar glass a fuskarta kan cinyar ta kuma Laptop ne da ka ganta kasan matan Naira yayi halinsa

Budewar kofar da taji ne yasa ta juyowa
Murmushi ta sakar musu kafin cikin daddadin Muryar ta ciƙe da Soyayya tace"Sai yanzu ko?" Tana shagwaɓe fuska

Murmushi yayi yana karitso wa cikin falon ciƙe da Izza da kamala
Yana zuwa ya zauna gyafen ta kafin ya amshi Laptop din ya ajiye sa gyafe sannan yaja ta zuwa jikinsa yana lumshe idonsa
Itama sauƙe ajiyan zuciya tayi tana kara shige jikinsa
Ɗago da kanta tayi tana kallon sa tace"Hero kayi late"
Murmushi yayi yace"Kinsan yanayin aikin ai Sunshine sorry Ok?"
Murmushi tayi tana shafan fuskan sa

Kallonta yayi yace"Where is My Baby's?"
Kafin Mima tayi Magana
Sai na hango wasu kyawawan Yara farare masu kyau suna sanya da dogagen riga ta abaya bakake sai masu ɗuwa su ja kansu babu ɗa kwalli gashin kansu kuwa baki kir har gadon baya a kame yaƙe da ribbon farare dukkan su ,kafar su kuwa sanye suƙe da indian shoe masu kyau

Suna isowa suka faɗa jikin Zaif suna masa Oyoyo

Dariya yayi yana kallon su yace"Hmmm You ready Guys"
Suna dariya suka ce"Yes Uncle"
Shima Dariyar yayi yana kallon Mima yace"mu tafi ko" tashi tayi tana ɗaura musu gyallen abayan akan kowacce daga cikin su kafin itama ta yafa nata ta ɗauki Wayoyin ta suka fice


Family House suka tafi
Suna zuwa bayan sunyi Parking suka fito dai dai kuma Motan Mary ya turo kai
Tsayawa sukayi suna jiran ta
Bayan tayi Parking suka fito
Wasu kyawawan yara maza biyu na hango suka fito daga cikin motan yaran basu wuce shekaru huɗu huɗu ba sai ga wata kyakkyawar Mata ta fito tana sakar wasu Mima murmushi kafin ta nufi wajan su
Tana zuwa tace"Uncle Ina kwana?"
Yana shafa kan yaran yace"Lafiya lau, Oga bayanan ko?"
"Eh Uncle, Sis Ina yuni?"
Mima tana kamo hannun yaran tace"Lafiya lau"
"Mushiga ciki ko?"
Shiga ciki sukayi dukkan su

A falo suka tar da Abbeiy da Ammeiy suna zaune
Aiko yara Duk suka faɗa jikin Granny ɗin su suna musu Oyoyo
Bayan sun gaisa suka sami guri suka zauna
Ammeiy ta kallesu tace"Allah yayi muku Albarka yaran nan?"
Dariya sukayi suna cewa "Amen Granny"
Abbeiy Yana kallonsu Mima yace"Yaya Aiki "
"Alhmdllhi Abbeiy aiki yana tafiya yadda ya kamata"cewan Zaif yana kallon Abbeiy
Ashna ce ta dauko wayan Zaif tana faɗin"Bara muyi Salfy"
Ɗuk suka taru waje daya sai Zaif ya kalleni yace"Asmeety zoki ɗauke mu oya" aiko da bugu na amshi wayan na ɗauke su a photo ina faɗin"ALHMDLLHI"



ALHMDLLHI
ALHMDLLHI
ALHMDLLHI



*Nagode wa Allah da yasa mu cikin masu rai da lafiya, Allah kakara mana sawun rai da lafiya ,Allah ka amshi ibadun mu kasa muna ɗaya daga cikin waɗanda zasuyi azumi ,Allah kasa mu gama da duniya lafiya ,Inama kowa fatan alkairi*


*_Share Fisabidillah_*

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment