Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Kyakkyawa Wllhy inama mune muka samu hakan "

Dariya Hanif yayi yace"Ai ɓatawar (Baby Husna)shiya dakatar dayin auran mu kuma da aka samo ta lokacin auran kuma yazo mana cikin sauri da gaggawa sai mukayi kawai"

"Muɗai gamu ga Angon Zahra inama HUSSAIN ma zai iya zuwa dako zaiga yadda za'ayi" cewan Mubarak Yana chatting da Saddika matar sa

Numfashi Zaif yaja kana ya miƙe ya shige Bedroom ya faɗa Toilet

Dariya suka sa dukan su

Bai ɗau lokaci ba ya fito sanye da farar shaddan sa tare da babban rigan sa sai hula BUHARI (Maiduguri cap) sai baƙin ta kalmin sa masu yatsa
Fuskan sa manne taƙe da farar glass sai agogon sa Kirar Apple

Da kallo suka bisa
Murmushi Hanif yayi Yace"harna tuna da MAZHAR da MUHIBBATULLA (Sarauniya Saddika karanta kiji Love story Naira ki 500 ya biya miki buƙata kadda ki bari a baki lbr)"

Kallonsa Safwan yayi yace"Maye ya faru da MAZHAR kuma?"

"Soyayyar su ta ban tausayi a lokacin da ya samu labarin an sace MUHIBBATULLA har rashin lafiya yayi sai a sannan yaƙe sanar da mahaifiyar sa cewa yana Son HIBBA amma tayi masa nisa yanzu" inji Hanif

"Wow gaskiya ashe mutumin shima yayi gwagwarmaya mana?" Cewan Safwan yana dariya

Mubarak yace"ai ɗuk Soyayyar su batakai ta Bro SAIN ba ai"

Tsaki Zaif yaja yana nufar anyar fita
Tashi sukayi suna dariya suka bi bayan sa

A falo Mima ce zaune tana sanya Laptop ɗin Mary a charging suka fito
Idanun sane ya sauka a kanta tana sanye da atimfa riga da siket ta kama gashin kanta da ribbon
Ɗauke kai yayi ya fice
Taɓe baki tayi taci gaba da abinda taƙe
Su Safwan dasu Umar ne suka fito ta gaida su
Murmushi Umar yayi yace"Amaryar mu kenan kina lafiya??"
Mima da bata fahimci mai yace ba tayi dariya tana kallon Mubarak tace"Yaya Mubarak yasu Auntie Saddy?"
Mubarak na Murmushi yace"suna lafiya"
Safwan ne yace"muje fa Time na tafiya"
Fita sukayi
Mima taɓe baki tayi tana kallon su har suka fita
"Ko ina zasu sunsha kyau haka oho"


A can Masallaci kuwa 2:00pm aka ɗaura Auren ZAIFUDDEN ABUBAKAR MUSTAPHA da ZAHRA ABUBAKAR MUSTAPHA akan sadaki Dubu dari biyar

Zaif tunɗa aka ɗaura Auren baya cikin hayyacin sa ɗuk ya birkice lumshe idonsa yayi yana sauke numfashi
Umar kallonsa yayi yace"Haba Dr. Sai kace ba namiji ba aiko bakason ta yakama ta ɗan ka cikawa iyayen ta kasota koda kadan ne Please Calm down"

Parking sukayi a Parking space daƙe gidan Zaif fita yayi daga cikin motan ya nufi cikin gidan
Umar jan motan yayi yabar gidan

Yana shiga bai tsaya ko inaba sai Bedroom ɗin sa, yana zuwa ya faɗa Toilet ya sakar wa kansa Shower
Bayan ya fito ya shirya cikin kananun kaya ya fito falo ya zauna

Tuna ni ya farayi ta ina zai fara rayuwa da wannan Yarinyar da bazata iya ɗaukan nauyin sa ba

Kira ne ya shiga wayan sa kamar kar ya daga sai kuma yasa hannu ya ɗauki wayan ganin Abbeiy ne yasa shi yin Picking"To"naji yace sai kuma ya kashe wayan

Tashi yayi ya fice
Da Sallama ya shigo falon Abbeiy
Bayan ya zauna ya gaida Abbeiy da kuma Ammeiy daƙe zaune itama

Kallon sa Abbeiy yayi yace"Mustapha"
Ɗagowa Zaif yayi ya kalli Abbeiy dan tunɗa yaƙe Abbeiy bai taɓa kiran sunan sa ba sai yau
Cikin girmamawa yace"Na,am Abbeiy"
"Alhmdllhi yau an ɗaura Auren ka da Mamata Zahra Dan haka inason na sanar maka ciwa Ubangiji yau ya ɗaura maka nauyi ya rataya maka rauyi a wuyan ka so sai ka kula da Amanan Allah kaji?"
Bai iyayin magana ba sai gyaɗa kai da yayi yana kara jaddada wa kansa cewa lallai da gaske ne Mima matar sace , kansa ne ya ji yana masa nauyi

Cikin daddadin Muryar ta tashigo da Sallama
Abbeiy da Ammeiy ne suka amsa mata
Zama tayi gyafen Zaif tana gaishe sa
Bai amsa mata ba ya kauda kansa gyafe yayi shi sanar ta ma daɗa karuwa yaƙe a zuciyan sa

Abbeiy ne yayi gyaran wurin yana kallon Mima yace"Mamata nasan baki san abinɗa ƙe faruwa ba shiyasa nace Bara na sanar daƙe yau komai"
Kallon Ammeiy yayi yace"Zahra muba iyayen ki bane, Ni wan mahaifin kine, nan Abbeiy ya ɓata tarihin su da Kanin sa wato Mahaifin Mima sannan yakara da cewa Mamata yau aka ɗaura Auren ku da Yayan ki Zaifudden a matsayin ma aurata"
Tunɗa Abbeiy ya fara magana Mima taƙe kallonsa harya kammala zancen batace komai ba
Hawayen da suƙe maƙale a idanun ta ne suka gaggaro
Jikinta rawa ya farayi har haƙoran ta suna haɗuwa jikake cas cas cas
Cikin zafi da kunan rai ta matso gaban Abbeiy tana kamo hannun sa tace"kaine ka haifan dan Allah kadda kasake cewa bakai bane ka haifan kaji Abbeiy na"
Juyowa tayi ta kalli Ammeiy sannan ta matso tana kamo kafar Ammeiy tace"Ammeiy kyace Mahaifiya ta kice kyace kika haifan kadda ki bari Abbeiy ya saƙe cewa Ni marainiya Ammeiy say Something naaahh" sai kuma ta fashe da kuka tana girgiza kai ta miƙe tana laye kamar zata faɗi tana kallon Zaif da yana kallonta ɗuk tausayin ta ya kamashi tace"Hero bana son Ka Wllhy bana sonka Abbeiy kace ya saƙe Ni"
Kuka taƙe tsosai nan ta zube gaban Abbeiy tana kallon sa tace"Abbeiy kasa ya saƙe Ni Wllhy bana Son Yaya Zaif "
Zaif wani irrin yau mai ɗaci ya Hadiye taƙe Idanun sa suka sauya zuwa ja yana jin kalman Bana son sa har cikin ransa bai gama da tunanin hakan ba yaji muryan ta cikin kuka da fitar hayyaci tana faɗin"I HATE YOU ZAIFUDDEN ABUBAKAR MUSTAPHA BANA SONKA BANA KAUNAN GANIN KA.......


More Comment
More Typing
Share Fisabidillah

👩‍🔬 *Dr. ZAHRA* 👩‍🔬

_*Funny, love story*_


*By Asmeety Ce*




*ELEGANT ONLINE WRITER'S*




*Free Book*



*Page-17&18*


*_Assalamun Alaikum Masoya ɗuk Mai buƙatar Book ɗin SARAUNIYA SADDIKA Document Naira 500 kacal. Gamai buƙata yayi min Magana ta wannan layin or WhatsApp 07089540330_****




**Short Story**


*_Bismillah Rahman Rahim_*

* _Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai._*


**Alhmdllhi Ala kulli Hamid**


Tana faɗin haka ta kara sautin kukan ta
Abbeiy hannun ta takama ya zaunar da ita kan cinyarsa cikin rarrashi yace"Stop Cry Daughter zai saƙe ki kinji"
Shiru tayi tana shashshekar kuka

Abbeiy kallon Zaif yayi wadda kawo izuwa yanzu ransa in dubu ne to ya ɓace yace"Son kaine da ikon ta yanzu , muɗai mun cika Alƙawari tunɗa mun ɗaura Auren ɗan haka yanzu muna jiran ta bakin ka"

Cikin karfi da kunan rai yace"Abbeiy inason Matata"yana gama faɗin haka ta miƙe ya fice daga Falon yana huci

Mima fashewa tayi da kuka tana faɗin"Abbeiy Wllhy baya sona kullum dukata yaƙe Ammeiy kigaya masa ya saƙe ni bazan Zauna dashi ba"tana kallon Ammeiy

Tashi Ammeiy tayi ta kamo hannun ta suka fice
Ba inɗa suka tsaya sai Bedroom ɗin Ammeiy tana zuwa ta Kwantar da ita kan bed ta fara rarrashin ta tana bata hakuri a haka har Mima ta samu tayi Bacci
Kallonta Ammeiy tayi tace"Ikon Allah Zahra matsifa Allah ya baku Zaman lafiya ya kuma haɗa zuciyoyin ku"


Bangaren Zaif kuwa, yana fita bai tsaya ko inaba sai Bedroom ɗin sa yana zuwa ya tsaya gaban Mirror yana huci idanun sa sun kaɗa sunyi jazir
Dunkule hannun sa yayi yana kallon kansa a gaban Mirror
*I hate you* kalman yaƙe yawo a kwakwalwar sa cikin jin haushi ya fara wasi da abinɗa ƙe gaban Mirror yana huci
Naushi ya kaiwa glass ɗin Mirror nan taƙe ta tarwatse
Zama yayi bakin bed Yana lumshe Idanun sa jin yadda zuciyarsa kya yi masa zogi da raɗadi cikin raunin da zuciyan ƙya yi masa yace"Why you Hate Me?"
Kwanciya yayi kan bed ɗin yana lumshe idonsa
Babu jimawa bacci ya kwace sa




Bai farka ba sai bayan Sallan La'asar
A hankali ya ware Manyan idanun sa da sukai ja saboda bacin rai
Tashi yayi ya zauna yana sanya hannunsa ya dafe kansa daƙe masa barazanar tarwatse
Tashi yayi ya faɗa Toilet
Kayan jikinsa ya cire ya tsaya kasan Shower, nan ruwan ya fara sauka a kansa runtse Idanun sa yayi yana jin yadda ruwan kya sauka har cikin zuciyan sa yaƙe jin sanyin ta na ratsa shi
Sadda yaga ruwan ta shige sa sosai ya dafe bangon ya juyawa Shower baya nan ruwan ya shiga dukan bayansa
Sanɗa ya ɗauki sama da 30mnt kafin ya kashe Shower ya ɗauro Alwala
Runtse Idanun sa yayi jin wani irrin raɗadi da hannunsa kyayi masa yasa shi kallon hannun nasa nan yaga jini yana bin hannun
Bai kula ba ya ɗaure Towel ya fito
Tsayawa yayi yana bin ɗakin da kallo
Tunani ya shiga yi can kuma sai ya fara gyara ɗakin
Bayan ya gyara ya saƙe sakarwa ƙansa Shower kafin ya fito ya sanya kayan sa ya fito Masjid daƙe jikin gidan nasu

Ana idar da sallah ya shigo gida bai tsaya ko inaba ya wuce part ɗin sa
Yana zuwa ya faɗa kan kujera yana lumshe idonsa
Wayan sa daƙe gyafen sa yayi ringing
Kamar bazai yi Picking ba sai kuma ya sanya hannu yayi Picking

Umar daƙe Kwance kan kujera yana Dariya yace"Nazaci sai kagama cin amarcin zaka fara amsan wayan"
Tsaki Zaif yaja yana lumshe idonsa

Murmushi Umar yayi yace"Amm gobe fa zamu koma ganin Dr. Shiyasa nace Bara na tunatar maka kadda daɗin Amarci yasa ka mancewa"
Zaif cikin jin haushi ya katse kiran yana cilli da wayan



A hankali yafara ware Manyan idanun ta da sukai mata nauyi saboda kukan da tasha
Tashi tayi zaune tana runtse Idanun ta kafin ta miƙe ta fice daga ɗakin
Direct bedroom ɗin su ta nufa tana zuwa bata sami Mary ba hakan yasa ta shige Toilet

Wanka tayi kafin ta fito ɗaure da Towel
Busar da gashin kanta tayi kafin ya sanya kayan ta ta fito
Bata ga kowa a falon ba, jin Motsin mutum a Kitchen yasa ta nufar kitchen ɗin tana zuwa taga Mary tsaye tana wanke wanke sai Ammeiy daƙe girki
Ammeiy na ganin ta, ta sakar Mata Murmushi tace"Daughter kin farka kenan"
Kanta a ƙasa tace"Eh Ammeiy"
"To ya jikin naki kike ji yanzu?"
Cikin sanyin Murya tace"da sauki Alhmdllhi"
Karban girkin tayi Ammeiy ta fice daga Kitchen ɗin
Mary ce ta kalleta tace"Yaya jikin naki Sis"
"Da sauki " ta faɗa tana sanya ludayin miya cikin Tukunyar Tuwer
Murmushi Mary tayi kafin tace"Congratulation Sis Now ur a married woman"
Runtse Idanun ta Mima tayi tana sauke numfashi bata ce mata komai ba taci gaba da yin aikin ta


Da Daddare suna zaune a falo Abbeiy da Ammeiy suka sauko , gaishe su suka yi
Zama Abbeiy yayi kan kujera daƙe saman Mima yana shafa kanta yace"Mamata yaya jikin naki?"
Tana wasa da yatsun hannunta tace"Abbeiy da sauki"
"Allah ya kara sauki kinji?"
"Amen" tace kafin ta kalli Abbeiy cikin rawar murya tace"Abbeiy kaya femin abinɗa nayi dazun Wllhy bazan karaba, kuma na yarɗa zan zauna da Uncle Hero a matsayin Mijina"

Cikin jin daɗi Ammeiy ya mikar da ita ta zauna gyafen sa kafin ya kalleta yace"Allah yayi miki Albarka Mamata"
Tana hawaye ta kwantar da kanta kan kirjinsa

Murmushi Ammeiy tayi tace"Daughter Tashi ki kaiwa yayan ku abincin nasa"
Jiki a sanyaye ta miƙe ta nufi wajan Daining Table ta ɗauki warmers ɗin abincin tayo hanyar part ɗin sa

Zaune yaƙe kan kujera yana danna Laptop kana ganin fuskan sa zakasan baya cikin walwala fuskan nan a harɗe taƙe gam

Budewar kofar da yaji ne yasa shi kallon kofar
Da Sallama ya shigo
Ganin itane yasa shi ɗauke ƙansa yaci gaba da aikin sa
Karitso wa tayi ta ajiye warmer ɗin kafin ta zauna kan kujera kanta a ƙasa tace"Ina yini Hero"
Shiru yayi kamar bai jinta yaci gaba da latsa Laptop ɗin sa
Ganin haka yasa ta sauko wa ƙasa tayi rarrafe har gaban sa ta ɗuka a guiwar ta
Haɗe hannayen ta tayi tana hawaye murya na rawa tace"Hero!! Kaya femin Dan Allah kayi hakuri bazan saƙe furta kalmomi kamar haka ba kayi hakuriiii!!" Sai kuma ta fashe da kuka tana kallon sa

Zaif a zahiri aikin sa yaƙe kamar bai jinta amma har cikin ransa yaji daɗin zuwan da tayi na bashi hakuri

Ganin ko a jikinsa yasa ta kara sautin kukan nata tana ihu kamar wadda akayi mata duka
Aiko cikin tashin hankali ya ajiye Laptop ɗin a gyafe ya dagota zuwa jikinsa yana kallon fuskarta cikin ruɗewa yaƙe tambayan ta
Cikin shagwaɓa tace"Bakai bane kaki sauraro na kayi banza dani"
Numfashi yaja yana kallon fuskarta ganin yadda taƙe shagwabar kamar wata little baby
Kwantar da ita yayi kirjinsa yana bubbuga bayan ta
Lamo tayi tana sauke numfashi
Sundau lokaci ahaka kafin yakai bakin sa dai dain kunnen ta yace"Why you Hate Me?"
Shiru tayi tana sauraron sa
Ganin haka yasa shi dagota ta zauna kan cinyar sa
Bin fuskarta yayi da kallo yadda yaga har idanun ta ya kumbura ga fuskarta tayi jazir
Hannu yasa yana shafa fuskarta cikin sanyin Murya yace"Answer Me"

Tana turo baki tace"Bakai bane ta tsaneni kullum kana duka na kana punishment ɗina bakayi wa Mary sai ni Saboda niba uwa daya uba d......."
Shiru tayi jin hannun sa kan lips dinta
Ɗago Ido tayi tana kallon sa gani tayi idanun sa a lumshe suƙe yana kwantar da kansa bisa kujera

Hannu tasa ta kamo hannun sa ta cire daga bakin ta tace"Hero shikenan yanzu Ammeiy ba ita ta haifan ba kenan, shikenan nima marainiya ce kamar Wasu?"
Fashewa tayi da kuka
Rungume ta yayi yana tashi da ita a jikinsa Bedroom ɗin sa ya wuce da ita
Yana zuwa ya direta kan bed Shima yabi ta suka kwanta
Hannu yasa ya kashe wutan ɗakin, nan taƙe ɗakin ya ɗau duhu

Mima idanun ta ta rufe su tana sauraron bugun zuciyarta, Idanun ta ta ware da sauri jin hannun sa da tayi yana shafa cikin ta
Hannu tasa ta kamo hannun sa cikin sanyin Murya tace"Hero don't"
Zaif bai kulata ba saima sauke numfashi da yaƙe yana shin shina wuyan ta
Cikin dabara ya zame doguwar rigan jikinta ya rage daga ita sai pant da bra
Tashi yayi ya cire rigan sa da doguwar wandon sa ya rage daga shi sai Boxer kafin ya faɗa kan bed ɗin
Hannu yasa yaja musu Blanket ya rufe jikinsu
Rungume ta yayi, atare suka sauke nannauyin zajiyan zuciya sanadiyar haɗe War Skin ɗin su waje ɗaya
Zaif cikin zaucewar hankali yafara shafa jikinta yana fidda numfashi daƙer jin hannun sa da yaƙe yawo a Smooth skin ɗin ta
Mima idanun ta a lumshe suƙe cikin zuciyarta tana jin yadda sanar sa da yaƙe Kara narkuwa hannu tasa tana shafa sumar ƙanta tana hawaye

Zaif jin haka yasa shi fara kissing ɗin ko ina na jikinta yana bi da kiss

A hankali ya haɗe bakinsu waje ɗaya nan ya fara bata zafafan Kiss wanda ɗuk wata ƴa mace mai lafiya taji ta cikin wannan yanayi to dole zataji wani abu

Cikin fitan hayyaci yaci gaba da yin Kissing ɗin ta yana gurnanin daɗi

Hannu yasa ya ɓalle bra ɗin ta
Cikin fitar hayyaci Mima ta fara ture shi tana hawaye
Shiko Zaif bai jinta saima kara yin abin gaban sa da yaƙe yi
Wani irrin nannauyin zajiyan zuciya suka sauke a tare sanadiyar haɗe War kirjin su da sukayi
Zaif jin Boob ɗin ta da yayi kan kirjinsa yasa shi fidda wani irrin Emotional sound cikin fitan hayyaci ya aza hannayen sa duka biyu yafara sarrafa fu yana fidda wasu irrin Sounds wadda shi kansa baisan ya iya su ba
Murza kirjinta ya shiga yi yana gurnanin daɗi"yuhmmmmmm haaaaa!!" Haka yaƙe ta faɗa
Mima cikin fitar hayyaci ta fashe da kuka tana sanya hannu tana ture sa amma ko motsi baya yi , bata gama fita a hayyacin ta ba saida taji Zaif ya aza bakinsa kan na shanun ta
Wani irrin zillo tayi tana kamo ƙansa

Cikin rawar jiki Zaif ya fara Shucking Nipple ɗin ta yana fitar da numfashi

Ihu Mima tasa jin Zaif ya sakar Mata wani irin cizo kan Nipple ɗin ta
"Wayyo Uncle zafiii!!"
Fashewa tayi da kuka

Can cikin kunnen sa yaƙe jin kukan ta da sauri ya ɗago jikake "Muttttt" fitan Nipple ɗin ta daga bakin sa
Ido ya kura mata sai kace yana iya kallon fuskarta saboda ɗakin da duhu
Mirgina gyafe yayi ya kwanta yana lumshe idonsa, hannu yasa ya jayo ta jikinsa ya rungume ta cikin ƙasa da Murya yace" Sorry Uncle ko?"
Gyaɗa masa kai tayi tana hawaye
"Is Ok na daina kinji?" Yace yana lumshe idonsa
Itama idon ta ta lumshe nan taƙe bacci ya ɗauke su



Kiran sallan Asuba cikin kunnen sa
Tashi yayi yana Addu'a
Idanun sane suka sauka kan kyakkyawar fuskarta ido ya kura mata
Sosai ya shagala da kallon ta kafin a hankali ya kwantar da kanta kan Pillow shi kuma ya shige Toilet
Wanka yayi ya ɗauro Alwala ya fito
Farar jallabiya yasa kafin ya ɗauki casbin sa ya fice zuwa Masjid

Bai dayo gidan ba sai 8:30pm
Part ɗin sa ya shige yana zuwa bai saya ko ina ba sai Toilet
Wanka yayi ya fito ɗaure da Towel a kugunsa
Gaban Mirror ya tsaya shafa mai yayi ya feshe jikinsa da turare kafin ya buɗe Wardrobe ya ciro da kayansa riga da wando na jens ɗin sa
Shiryawa yayi kafin ya haɗa kayan sa cikin Trolling ɗin sa karami sannan ya nufi hanyar fita
Tsayawa yayi ya juna yana kallon Kyakkyawar fuskarta Murmushi yayi ya nufi kan Bed ɗin
Yana zuwa ya manna mata Kiss a lips dinta kafin a hankali ya furta"Miss You"
Tashi yayi ya fice da Trolling
Driver Yana ganin sa ya amshi Trolling
Zaif mota ya shige nan Driver ya bawa Motan wuta
A Hospital ɗin sa suka haɗu da Umar nan suka wuce Airport
Suna zuwa kuwa sukayi sa'a sunan garuruwa aƙe kira nan aka kira London suka shiga
Babu bata lokaci jirgi ya tashi zuwa sararin samaniya


A hankali ta ware Manyan idanun ta
Tashi tayi tana fadin"Ashhhhhhh" jin yadda bakin Nipple dinta yake mata zogi
Addu'a tayi kafin ya zura kafafunta ta miƙe tsaye
Kallon jikinta tayi babu komai daga ita sai pant turu Baki tayi gaba
Kayan ta ta ɗauka ta sanya sannan ta fice daga dakin
Babu kowa a falon hakan yasa ta nufar Bedroom ɗin su
Tana zuwa ta riske Mary
Mary na ganin ta, ta kwace da dariya tana kallon Mima cikin dariya tace"kai daga yin aure sai aje ayi abin"
Harara Mima ta dalla mata kafin ta shige Toilet
Wanka tayi tana kwaɓe fuska ta fito
Kallonta Mary tayi ganin yadda taƙe kwaɓe fuska kamar mai yin kuka tace"Sis I you Alright?"
Tana zama kan Stool tace"Wllhy Uncle mugune"
Zaro Ido Mary tayi cikin jin gulma ta nufi wajan Mima tace"Maye yayi miki karde yayi"
Wani kallo Mima ta wasa mata kafin tace"Ni bayyi ba kawai dai ya shamin Brea's ɗina kuma Wllhy zafi taƙe yimin wajan"
Dariya Mary tayi harɗa riƙe ciki tace"Yarinya anfara jin ta maza, kuttt ashe haka Uncle yaƙe bayida kunya"
.......

More Comment
More Typing
Share Fisabidillah

👩‍🔬 *Dr. ZAHRA* 👩‍🔬

_*Funny, love story*_


*By Asmeety Ce*




*ELEGANT ONLINE WRITER'S*




*Free Book*



*Page-19&20*


*_Assalamun Alaikum Masoya ɗuk Mai buƙatar Book ɗin SARAUNIYA SADDIKA Document Naira 500 kacal. Gamai buƙata yayi min Magana ta wannan layin or WhatsApp 07089540330_****




**Short Story**


*_Bismillah Rahman Rahim_*

_Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai._


**Alhmdllhi Ala kulli Hamid**


Harara ta dalla mata ta shige Toilet yin wanka

Suna zaune kan Daining Ammeiy ce ta ɗago ta kalli Mima taga kwatakwata bata cikin fara'a ba kamar kullum ba

Murmushi tayi kafin tace"Mima ya kayi ne?"
Turo baki Mima tayi tana kallon Ammeiy cikin Shagwaɓa tace"Ammeiy na koshi"
Abbeiy ne ya kalli Mima tace"Mamata kunyi Magana da Abdullah?"
Tunani ta shiga yi, ita harga Allah ta manta ko waye ne Abbeiy yaƙe Magana
Muryan Abbeiy taji yana faɗin"Ko baizo ba ne?"
"Amm Abbeiy yazo"
"Yaya kukayi?"
Shiru tayi ta rasa amsar da zata bashi kawai tace"Eh nace masa na yarɗa"
Wani irrin daɗi ne Abbeiy yaji, yana kallon Mima yace"to Alhamdulillah ki shirya ranar Monday zaki fara zuwa aiki"
Mima da takai Cup ɗin Tea a bakin ta batasan sanɗa Tea ɗin ya kwareta
"Subahanallahi sorry Ga ruwa kisha"cewar Ammeiy tana mika Mata gorar ruwa
Karɓa Mima tayi ta kura ruwan
Kallonta Abbeiy yayi yace"Sorry kiringa shan abu a hankali kinji?"
Gyaɗa masa kai tayi
Abbeiy yana tashi ya kalli Ammeiy yace"Bara na wuce akwai taron auren ɗan Abokina "
Ammeiy na Murmushi tace"Allah ya kiyaye"
Nan Mary da Mima ma sukai masa sai yazo
"Amen"yace sannan ya Kara da cewa"Mamata anjima nasa za'a kawo miki da Laptop ɗin ki da Wayoyin ki wadda zakina amfani dasu sai kuma gobe idan Allah yakaimu Abdullah zaizo kutafi dashi Hospital yanuna miki Office da zaki fara aikin Ok?"

Cikin ƙasa da murya tace"To Abbeiy"
Fita Abbeiy yayi

Ammeiy tana fashi tace"ku gama cikin abinci kuzo na aike ku gidan Hajiya Mame"
"To"cewar Mary ɗan ita Mima kam ƙasa yin Magana tayi
Bayan Ammeiy tabar wajan Mima ma ta tashi ta shige Bedroom

A Kwance Mary ta sami Mima tana kallon saman silin
Mary na Murmushi tana zama kan kujera tace"Shikenan ɗan Mutum baiga mijin saba sai yaringa sanya kansa cikin damuwa da tunani, yarinya kadda ki damu Mijin ki yayi tafiya amma bazai daɗe ba zaizo Tanni kaɗan zayyi kinji DR. ZAHRA?"

Mima runtse Idanun ta tayi tana jin yadda zuciyarta ƙe bugawa
Cikin jiya da yau kwatakwata babu batun farin ciki a tattara da ita, komai baya yi mata daɗi
Lumshe idon ta tayi tana tunani tunani a haka bacci ya ɗauke ta

Mary kallon fuskarta tayi taga bacci taƙe cikin tausayin ƴar uwar tata ta Zauna baƙin Bed ta sanya hannu tana shafan fuskar ta cikin ƙasa da murya tace"Sorry sis nasan bakison Uncle Amma haka Allah ya nufa, nayi bakin cikin cewa ƙya ba Bloody Sister ta ba Amma ɗuk da hakan Alhmdllhi ur My sis love you Allahu ya haɗe zukantun ku Amen"
Daga haka ta miƙe ta fice daga ɗakin



London

Suna sauka Direct Hospital suke wuce da mara lafiyar
Bayan an basu ɗaki
Sun gama ɗuban mara lafiyar kafin suka koma Masaukin su

Ɗaure da Towel a kugunsa ya fito yana same ruwan jikinsa da karamin Towel daƙe hannun sa

Umar daƙe zaune ya kallesa yace"Wai ka Angon ce kuwa?"
Harara Zaif ya dalla masa ya ɗauke kansa
Dariya Umar yayi yace"Ba gaskiya bane nafada kadda kazo kana yimin murɗe murɗen ciki daga baya bayan kana da Mata, amma Wllhy Dr. Idan baka Angon ce ba Allah kacucan"

Shide Zai Baice masa komai ba yaci gaba da shirin sa
Bayan ya kammala ya kalli Umar yace"Shall We or Not?"
Tashi Umar yayi yace"We Shall Go"
Fita sukayi waje

A harabar Hotel ɗin suka ɗauki Motan Haya suka koma Hospital ɗin


Nigeria
Mima bata farka daga bacci ba sai kusan Magarib
Tana tashi idonta ya sauka kan Agogo gani tayi har ƙarfe 5:49pm zaro ido tayi tace"Karfe Biyar banyi Sallah ba" tashi tayi ta faɗa Toilet
Wanka tayi ta ɗauro Alwala ta fito
Bayan ta shirya ta idar da sallah ta fito falo
Ammeiy ce Zaune ita da Mary sai Wata budurwa daƙe gyafen Ammeiy ta nutsa kai
Hira suƙe yi Mima ta sauko
Zama tayi gyafen Mary tana aza ƙanta kan kafadun ta
Ammeiy kallonta tayi tace"Mima babu gaisuwa ne kuma"
Tana lumshe ido cikin shagwaɓa tace"Naga baku tayar dani yin Sallah ba har ƙarfe 5 Ammeiy"
Ammeiy tace"Sorry Dear baƙijin lafiya ne shiyasa" turo baki tayi tana kallon Budurwar daƙe zaune gyafen Ammeiy tace"Ammeiy wannan fa ƴar waye?"
Ammeiy juyowa tayi tana kallon Hafsat daƙe zaune ƙanta a ƙasa tana wasa da yatsun ta Ammeiy tace"Sunan ta Hafsat Itace Matar da Yayan ku zai Aure nan da watanni basu zuwa , daman za'a haɗa Auren ne da nakin sai kuma Abbeiy ku yace a fara ɗaurawa daƙe kafin ita "

Wani irrin bugawa zuciyar Mima yayi batasan sanɗa ta ɗago ƙanta ba tana kallon Hafsat da itama Miman taƙe kallon

Tashi Mima tayi ta haura zuwa Bedroom
Bin ta da kallo Ammeiy tayi sarai ta ganewa Mima amma Ammeiy ta dage tace"Batajin daɗi 2days shiyasa batason Yawan yin magana ko surutai"

Murmushi Hafsat tayi tana kallon kofar Bedroom ɗin su Mima


Bayan sallan Magarib
Hafsat ta ɓukaci Mary ganin Mima tanason yin magana da ita
Nan Mary ta haura da Hafsat zuwa Bedroom ɗin su

Zaune tana shafa mai fitar ta kenan daga wanka ɗaure da Towel ƙanta na ɗigan ruwa
Da Sallama suka shigo cikin ɗakin
Ɗagowa tayi kallo ɗaya tayi musu ta ɗauke kai taci gaba da shafa manta

Zama bakin bed Hafsat tayi tana kallon tulin gashin kan Mima har gadon baya
Ɗuk da Hafsat tana da gashi amma batakai koda kwatan na Mima ba

Mary Kam tuni daman tabar ɗakin

"Inason muyi wata magana ne daƙe idan babu damuwa Please" cewar

Please Login or Register in order to submit comment