Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

πŸ’€πŸ’€πŸ’€
*KOFAR AJALI*
_The Return_
'''[Hard way and the only way]'''
πŸ’€πŸ’€πŸ’€

_________________________

*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*phone no:*
+2349077974042
_________________________

*🌎MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION πŸ“šπŸ–ŠοΈ*

*M. W. A*

'''Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. πŸ€™πŸ»'''
https://www.facebook.com/abdul.alhajimusa.94
_________________________

*In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*

*FREE BOOK*πŸ’―βœ…
* EPISODE 0️⃣1️⃣*

*_NEW BEGGING_*

*Amrita!* *Amrita!*
Haka ake Kiran wannan suna cikin sauri kamar ana son dakatar da Mai wannan sunan aikata wata gagarumar abar...

Aiko wacce nake kyautata zaton itace Mai wannan sunan ta kasance tana tafe cikin zafin nama yayinda fuskar ta Babu annashuwa ko kadan,Shigar ta ofishin ta jibge wasu decoment dake rike hannun ta hade da cewa.

"What the heck,Mai kuke nufi da Kun sauke wannan binciken?."

Aiko fadar hakan keda wuya sai ga Mai Kiran sunan nata a baya ya shigo ofishin.

"Amritah Ya kamata ki dakatar da wannan shiriritar."

"Shiririta fa ka Kira abinda nake yi,Hm shin kasan Rayuka nawane a cen cikin had'ari?".

Haka Amritah da wannan santalele saurayi suka fara cacan baki kamar zasu doki junan but at the end juyawa tayi ta kyale sa Hadi da dawowa kan Jami'in dake zaune gaban ta.

"Ka iyya bude baki kace an sauke bincike Amma baka iyya d'aga katon tumbin Nan naka kaje binciken ba..."
Fadar hakan da tayi sai Wannan santalelen saurayin da suka shiko tare ya Kirawo sunan ta *Amritah* alamar ta tsayar da abinda take kokarin yi but sai hassalata Kiran sunan keyi haka tayi ta jifan sa da bakaken maganganu Hadi da cewar Babu ankin da suka iyya illa karban cin hanci,Kuma tayi takaici da gomnati tasa ragamar binciken a hannun su.

Wannan Dan sanda dai Yana da Damar daure ta but yayi shirune Dan mutuncin mahaifin ta da yake gani...
Amma dayaga abin ta soma wuce gona da iri sai ya Mike yayinda suka fara kaiwa junan su.... Kowa na fadar abinda tazo Masa a bakin,kamar Shirin film Yau dai ga rikici a ofishin Y'an sanda.

Wannan santalelen saurayin Hadi da Tarun ma'aikar gurin bude baki sukayi suna kallon su domin kuwa abin yafi karfin su.

"Amritah 2years fa ba kwanaki kadan bane."
Abinda ya fito daga bakin Wannan santalelen saurayin kenan yayinda sukayi shiru inda Amritah ta juyo ganinta izuwa kansa.

"bance Yayanki baya Raye ba,but Y'an sandan Suma suna iyyakan kokarin su wajen ganin sun shawon kan Komi da sunsan idan suke da tuni sun naimo su but they don't, that's why zasu sauke binciken domin duniyar da akawai matsaloli da Dama bazasu iyya tsayawa akan Abu daya har su kare ba."

Jiyo hakan yasa tayi sanyi,sauke kanta kasa tayi cen sai ta yunkura ta fice a fusace,Aiko fitar ta taja mota ta wuce...

Wannan santalelen saurayin ko ya fito cikin sauri inda ya tarar taja mota ta wuce...

"What's wrong with her?."
Abinda ya fito daga bakinsa kenan...

#Sunan ta Amrita,And Dalilinta na fada da wacen Dan sandar ko shine sun sauke bincike akan Yayanta Wanda suka 'bata shekaru biyu da suka wuce tare da abokan aikin sa....Duk da cewar wannan batan nasu ta dauki lokaci Mai tsawo but sai take ji ajikinta har Yanzu Yana a Raye...
Haka tayi driving babu inda ta tsaya sai Tsakar gidan su,inda ta sauka cikin sauri ta karasa ciki da shigarta ta tarar da Wannan santalele saurayin data Baro a police station zaune zaman jiranta..

Hada fuska tayi Ranta abace yayinda take kallon cikin Idanu sa..

"Aunt,Ni Bari in wuce gida."
Haka saurayin Nan ya furta inda ya Mike bayan sunyi sallama da matar dake zaune gefen sa..

Takawa yayi har ya wuce yayinda Amrita ke tsaye sai famar harararsa take...
Bayan ya fice daga falon ta Soma taku tadau hanyar dakinta na wannan mata ta kirawo sunan ta...

"Amrita!."

Cek ta take biriki yayinda matar ta mike tsaye ta tako izuwa gurinta ba tare da ta juya ba...

"Ya'u kinyi matukar bani kunya."

Cikin sauri ta juyo inda ta furta cewa...

"Aunt meye Kuma *Adam* din ya sanar dake Yau?*

_sunansa *Adam* kowace mace a duniya tana Tara kawaye da Dama yayinda itako Amrita aboki daya Tak gare ta wato Adam's..._
_Sun kasance tamkar y'an uwan juna sa'annan kuma sun kasance makobtar juna, sun tashi tare sunyi yaranta tare har izuwa manyantar su suna a tare and they're doing great, *best friends forever*_

*Let's get back to the business*

"Aunt meye Kuma *Adam* din ya sanar dake Yau?*

"Meye Kuma zai sanar Dani bayan anyi Komi akan Ido na."
Haka ta Bata ansa inda ta zura idanu auntyn nata ko ta karasa wajen ta Hadi da riko Mata hannaye ta Soma cewa.

"Amrita bawai bamu Son Yayanki *#Atif* bane, A'a we do love him and Muna hoping mu same sa ko yanzu, but what you're doing it's not right kwata kwata abinda kikeyi bai dace ba..."

Sauke Kai Amrita tayi inda Auntie nata ta jata izuwa bakin kofar dakin da Mahaifiyarta ke kwance tasa hannu ta bude Hadi da cewa

"Amrita dubi Halinda ummar ku ke ciki bayan 'batar Atif."
Ajiyar zuci tayi gami da cewa..
"Komi nata ya dawo baya,kullum itace kamar Babu Komi but hakan na cimata rai, lokacinda kuka kasance kuna cikin farin ciki tare da Mahaifiyar ku ba haka take ba Amma yanzu ta sauya kullum tunanin Atif,Kuma har Yanzu kimanin shekaru biyu Bata daina Kiran sunan sa a mafarki ba."

Ije maganar tayi yayinda kwalla ta ciko idanunta Amrita ma haka Nan sai ta rungume Amrita Hadi da sake cewa...

"Idan y'an sanda suka daure ki bansan halin da Yar uwata zata shigaba Dan Allah karki sake irin wannan abin domin Allah kadai yasan halin da zata shiga idan ta rasaki."

Haka ta cika Mata hannu ta wuce ta kyale Amrita tsaye bakin kofar,sukum tayi tana kallon Mahaifiyar tata cen sai tayi furucin cewa..

"Ina sonki Mummy."
Bayan Nan ta wuce dakinta inda da shigarta agogo ya buga 06:00pm Shep Nan sai ta bude window ta leka motar data Bari a bakin get bayan ta duba lafiyar motar ta dawo da ganin ta Hadi da wucewa ta shige toilet....

Anwala tayi sa'annan Bayan ta fito tayi sallah bayan ta idar ta sauka suka ci abinci sai tayi sallama da aunt, Mummy ta hade da Daddy sai ta dawo dakin ta...

Nan ta Ciro wata farar pepa tayi rubutu akai ta aje a center table,cikin kankanin lokaci tayi shiga ta kananun kaya baki wuluk.

Ko minti guda Bata sake ba ta ficce daga dakin ta window...batare da kowa ya ganta ba Aiko fitar nata keda wuya wannan fefar datayi rubutu akai iska ya fureta ta fado cikin motar nata wacce kirar *Highlander ce* ,Jan motar tayi ta wuce...

Faka motar tayi gaban wani tsohon gini inda tayi fito...
Shiru kake ji Babu motsi ko kadan a gurin cen sai taji an dire a saman motar ta inda tayi matukar firgita,Aiko datayi yunkurin lekawa wajen sai tayi arba da wasu karti hudu Suna karasowa wajenta Nan tayi saurin kulle motar ta d'aga gilashin Motan cikin tsoro ta Marne jikin kujeran but then da tayi arba da wacce ta dire mata a saman motar sai tayi tsaki Hadi da bude motar suka shigo ciki.

"Amrita irin wannan tsoro haka."

Haka wannan yarinyar ta fada inda Amrita tayi saurin cewa da ita...

"Aiko ba haka muka tsara ba,mundai tsara anan Zan dauke ku bawai anan zaku tsoratar dani ba."

Fashewa sukayi da dariya inda Amrita taja motar suka wucce.

Wannan karti hudu dai sun kasance cikin shiga ta bakaken Kaya wacce tayi musu kyau sosai yarinyar cikinsu ko tata Shigar tayi matukar karbar ta Danko kab Babu Wanda ya kaita kwalisa,ta wani bangaren ko tayi kama ganstar wato Y'ar ta'adda.

Karamar bayani game da wannan tawagar......Sun kasance sojojine Wanda sukayi murabus Babu dalili Dan kuwa ko ritsa su kayi ka tilasta musu susanar da Kai dalilin su na barin aiki Bazasu iyya baka ansa ba .

Sun kasance suna karbar kowace irin aiki Mai kasada idan har sukasan akwai samu a ciki wacce hakan ne ta hadasu da Amrita suka Kuma shirya shiga wannan Daji da yayanta Atif ya Bata a ciki shekaru biyu da suka wuce.....domin naimo su ko Kuma samo bayani akansu.

Haka sukayi ta tafiya Mai nisa yayinda suke ta fira hade da Raha...

"Amrita shin kin Sami taswirar guri kamar yadda muka bukata?."
Haka shugabar tawagar ta tambayi Amrita inda ta sanar da ita cewa.

"Eh na Sami ganin direbar daya kaisu gurin da suka batan,Kuma ya bani cikekken bayani game da tafiyar tasu hakan zalika ya sanar Dani cewa Dajin nada matukar had'ari domin shima dakyar yasha Ranar Dan haka muyi taka tsantsa."

Bayan ta furta hakan shugaban tawagan ta gyada Kai Hadi da cewa...

"Aha Good,And game da matsalar dajin karki damu gayu na zasuji da Komi."

Aiko da sunsan matsifar da suke kokarin Kai kansu ciki da sunyi gaggawar komawa da baya....
Aiko wannan tattaunawar tasu sai tayi daidai da fashewar tayar motar tasu inda suka kasa tsayawa, Amrita ta kasa controling motar, motan ta kifar dasu kafin ta tsaya.

Gworon Nishi Amrita tayi inda ta Soma ihu tana kokarin tasar abokan tafiyar nata Danko sunyi gajeren suma...Nan da Nan suka tashi daga gajerar baccin da suka shiga..

Nan sai suka fita daga motar yayinda Amrita taji rauni a kafa...
Bayan itako Babu Wanda yaji rauni Nan sai shugaban tasu ta umurcesu da suyi saurin kwashe muhimman kayan ciki kafin motar ta harba...

Aiko bude boot din da zasuyi sai Adam ya fado daga ciki,kwarma ba gidajiyar ihu sukayi inda Amrita hade da shugabar tawagar dake kokarin daure Mata raunin nata suka juya ganin su izuwa gurin.

"Adam!!."

Haka Amrita ta furta inda ta Mike Hadi da karasawa wajen nasa,tadda shi tayi kwance wacce ta kasa gane bacci yake ko Sumewa yayi, Aiko sa hannu tayi cikin jaka ta Ciro roban ruga ta watsa Masa..

Hmm

Cikin zafin nama ya farfado Hadi da mikewa ya gwafea kamar zai Kai naushi...
Ganin haka yasa Amrita musmushi Hadi da cewa...

"What the fuck are you doing here?."

Aiko Wannan tambayar baima jiba Dan zunzurutun rudewa da yayi...Yana ta waige waige.

"Ina ne Mike haka?."

Ansa Masa shugaban tawagan tayi da cewa...

"Middle of nowhere,Babu Wanda yasan inda muke"

Da jiyo hakan ya daura hannaye abaki alamar razana....

"Meye dalilin Zuwan mu Nan?."

Aiko kafin shugabar ta sake budar baki sai Amrita tace dashi...

"Kai Kuma meye ya saka cikin motata?."

Dajiyo wannan tambaya sai ya dafa goshi alamar Yana son tuno dalilinsa na shiga motar Aiko bayan yayi Shiru na wasu Dakiku sai ya tuno abinda ya jefasa cikin wannan kitimurmurar...

Wannan ko ba Komi bane illa rikici da yayi da wasu dake kokarin yin sata a motar,dayayi kokarin tsayar dasuko sai suka buga Masa Abu akaa ya sume.

"Kai Ina!!. Ya kamata mu Sami mota mu komawa gida Amrita."

"Aww Aiko Daman ba tare muka taho Nan ba saika Kama hanya ka koma,domin ban taho Nan Dan na koma ba Ni kadai ba."

Aiko Amrita dauko jaka ta tayi ta Ciro taswirar inda taga ai ko inda suke itace daidai inda direbar yayi Mata kwatance..

"Guys!."

Haka ta furta yayinda ta aje taswirar a kasa Nan da Nan suka zakaye ta tace dasu...

"Nan ne inda muke son zuwa,Amma ya akayi muka Fadi a daidai wannan guri?."

Haka ta furta Hadi da tambaya,inda daya daga cikin tawagar yace...

"Gaskiya wannan lamari nada sarkakiya...."

Aiko yunkurawa Adam yayi hade da cewa....

"Sarkakiya ko Rashi ta nidai hakan Bata dameni ba,lallai sai Kun samomin mota na koma gida dominn bazaku saka na rasa jarabawa ta akan wannan shiriritar taku ba,and you Amrita wai yaushe Zaki girma ne kisan abinda mutane Dubu suka kasa naimowa a shekaru biyu ke bazaki iyya ba ko a shekaru Dubu ne..
Mayyasa bazaki daina mafarkin samun wawan yayan Nan naki ba,kina daina jefa rayuwar wasu cikin had'ari?."

Aiko Saida hakan ya fito daga bakinsa kafin ya Ankare bai Fadi daidai ba...Shiru yayi yayinda Amrita ta kura Masa Idanu ko kiftawa batayi...
Daga cen ta tako inda yake tasa hannu ta cire wani fefar dake Marne jikinsa ta bude...
Aiko rubutun da tayine ta tarar inda tayi furucin "Tirkashi..Plan nawa duk sun lallace."

Zura Idanu shugaban tawagan tayi inda tayi saurin karasowa wajenta,duba abinda ke hannun nata tayi inda tayi saurin cewa..

"Kut lalle kuwa,Babu Wanda zaisan inda muke domin adireshin da kuma dalilin fitar namu ta sake biyomu mun taho tare..."

"So what can we do?."
Tambayan da shugabar tawagar tayi kenan inda Amrita ta dauki Jakarta ta rataya a wuya ta wuce..

Haka taron suka bi bayanta Aiko Adam Soma cewa yayi
"Shin wai bazaku kaini inda kuka daukeni bane ko meye?."

Ihu yayi tayi shi kadai dayaga kansu zai bace Masa Kuma gashi da shegen tsoro sai yayi saurin Binsu da gudu Aiko tafiyar sa sai wata bakar hayaki ta soma bulbullowa ta cikin kasa yayinda yake goge sawu kafafun su Hadi da tsotse jinin Amrita daya zube a kasa...

Tafiya sukayi tayi cikin dogayen bishiyoyi yayinda Adam ke biye dasu a baya.. yana ta surutu Aiko bai kaiga riskesu ba sai daya ya taka wani igiya da aka daura tamkar tarko wacce karar tsinke warta ta ratsa gurin.
Kamewa sukayi inda shugabar tawagar tayi saurin cewa..

"Watch your step Guys.. kowa ya kame inda yake."

Inda suke tsaye hayaki ne ta mamaye guri Basu iyya ganin abinda kecen nesa..suna wannan yanayi sai Amrita ta hangi wani kelle wacce ta kyautata zaton daga jikin Atif wannan bishiya ta yagi kellen.

Aiko sai tace dasu...

"Waccen Kellen tayi kama da kayan da atif yasa ranar da zasu tafi."

Juyawa shugabar tayi Hadi da umurtar daya daga cikin tawagar ta daya Ciro but then daya taba kelle sai wasu manya gungume suka fado yayinda aka dauresu da igiya suka hadashi a Tsakiya....

Aiko yadda kasan πŸ… tomato aka fasa haka jikin shi yayiwa dukkanin su feshi...naman sa duk ya markad'e,Zura Idanu Adam yayi Aiko bai tsaya ya iyya kallon wannan abin ba ya ruga a guje,Dan zunzurutun yadda ya tsorata Maimakon ya kona baya A'a saKai yayi cikin Dajin yayinda suka bishi a guje...

Aiko Babu inda ya tsaya da gudun nasa sai gaban ginin Nan Mai matukar had'ari...
Yayinda cikin idanunsa ganin yadda waccen abokinn tafiyar nasu ya mutu yake ta gani..

Soma tafiya yayi Yana kaiwa wajen dakin inda sauran suka baiyana a bayansa kasancewar dakwai nisa tsakanin su yasa Amrita tayi saurin cewa dashi ya dakata but juyawar da zaiyi sai ya ji kafarsa ta nitse..

"Wannan ma wani sabon tarkon ne Adam karka motsa."
Fadar shugabar kenan but Taya Adam din zai gane haka shida kwata kwata kunnuwansa basuji dan firgicewar da yayi ya kusan juya Masa tunani..

Cire kafar keda wuya sai Rezar uwa ta baiyana yayinda dukkan ninsu sukayi kasa ta sanadiyar fadar Amrita da tayi cewa kuyi kasa yasa su sukayi hakan but nanma suka sake Sara daya daga cikin abokan tafiyar tasu Danko dayan Daban inda yakai hankalin sa baima San abinda ke faruwa ba koda yajiyo muryar Amrita ya so ya Ankare Rezar wuta ta gutsuntsuna shi.
Haka ya zube tare da bishiyoyin da Rezar wuta ta kaiga rabasu.

"No!!"

Haka Amrita ta furta yayinda tayi yunkurin zuwa domin Rezar wutan ta dauke Nan sai tajiyo muryar shugabar na cewa...

"Karki sake jefamu cikin wani bala'in Amrita,domin Allah kadai shi yasan meke boye kasan wannan Guri....."

Aiko cek ta tsaya inda ta kasa motsawa fuskar ta kwalla ce ta mamaye Nan suke yayinda Adam yadi kasa kamar ya Suma...

Mituna uku sukayi a wannan yanayi cen sai sukaga kifiya ta fillo ta bayan Wannan gini inda ta tsaga kasa aguri da suke tsaye ta shige ciki haka yasa dukkan ninsu suka daga ganinsu izuwa sama...

Aiko Damin kifiyoyin suka gani na saukowa kansu,nanfa sai amrita tayi saurin sanar dasu cewa su naimi mafaka cikin kankanin lokaci suka yanke shawarar shiga karkashin farandar wannan gini domin tsiratar da rayukan su Kuma hakan sukayi yayinda daya daga cikinsu ya dauki Adam a kafada Kai kace karamin Yaro ne...aguje suka shige.

Aiko shigarsu gurin sukaga kifiyoyin sun soma direwa kasan Kai kace ruwan sa akeyi..

Kofar wannan gini ko daure take da bakar kaca yayinda take fitar da wani hayaki kaikace dafa kwalta ake,Aiko da sukaga sun tsira daga bala'in sai suka juyo domin duba inda suke tsaye...

Nan wani harufan rubutune suka bayyana jikin kofar inda Amrita ta karace cikin Kara kamar haka.

*"BARKAN KU DA SHIGOWA KOFA MAFI HADARI A FADIN DUNIYA WATO KOFAR AJALI KUYI SANI WANNAN KOFA BABU MAI FITA DAGA CIKI IDAN HAR YA SHIGE CIKI."*

Cikin mamaki suka dubi juna Aiko daya daga cikin tawagar yayi saurin cewa...
"Maraba da shiga kuma,mu yaushene muka shigan?."

Aiko fadar hakan keda wuya sai suka ji su cikin yanayin Fadawa cikin rijiya, tuni gurin da suke tsaye ta nitse dasu..........

😳😳😳😳😳😳
*TIRKASHI* _Na ciki na bidar hayan fita na waje na kokarin Kai kansa_
😳😳😳😳😳😳

Indan muka Laika cikin kofan Kuma bangaren Harun ko tsaye gaban wannan kofar da yake kyautata zaton shine hayar fita.
Aiko sa hannu yayi ya bude inda ya shige cikin Dakin Aiko Hamdala yayi Hadi da murmushi ba Komi yasashi hakan ba illa arba da yayi da hasken Rana Mai kokarin dauke ganin sa.

Murmushi yayi Hadi da takawa ya bada rata tsakanin sa da kofar Aiko juyawa yayi ya Ciro kundin Nan da ya saka a kugun sa yayi jifa da ita sa'annan yayi furucin cewa

"karshen wahalar ta zo."

Aiko fadin hakan daidai yake da kafewar hasken Nan da Nan koren gayayen da yayi arba dashi duk suka dauke kamar da cen a cikin TV yake kallo Komi ta sauya ta dawo abin tsoro Aiko Nan Harun yasan Yayi matukar kuskure na bijirewa da Kuma bin shawarar wannan kundin.

Domin kuwa ya fahimci Yar mitsitsiyar daki ya kasance a ciki wacce Bata da masuburbusar iska ko window,Babu Komi a dakin illa wata katuwar akwatin gawa kuma da dukkan alamu dakin zaiyi matukar duhu,domin Babu alamar fitulu a dakin,hasken dake haskake cikin Dakin ko ta cikin kofar yake shigowa.

Aiko Saida yayi arba da inuwar sa kafin ya tuno still kofar da ya shigo ta ciki yana bude Aiko cikin sauri ya yanke shawarar fita daga cikin Dakin aguje dukda yasan Koda ya fita Babu hanyar saukar sa d'aga saman inda yake.
Amma ya gwammaci yayi ta kallon haske yafi Masa daya kasance cikin Dakin nan shi kadai.

Nan ya ruga a guje da niyar fita but sai kofar taja kanta ta rufe,Nan sai wata Murya ta soma magana yayinda muryar ke fita uku uku Ya furta cewa.

*GAME OVER*

Al-Hussien Shiru yayi ya sauke Idanu,Nan sai yayi arba da gadan Nan na rusowa haka gadar ta zube Al-Hussien ko ya fada kan gwiwowin sa Hadi da cewa.

"This is the end of me."

Kwalla ce ta soma zubowa a fuskar sa yayinda take gangaruwa daga fuskar nasa tana d'iga a kasa...

Readers shin Baku da tambaya game da bangaren Nan biyu wato bangaren su Atif da Kuma bangaren su Amrita suna ta ambatar shekaru biyu da batar su Atif wacce a cikin Guri kuwa daidai take da kwanaki biyu domin kwana biyu kacel su Atif sukayi a gurin...

Hmm Tirkashi kenan kwana daya a wannan kofar daidai take da kwanaki 365days aduniya Tofa..

*_MUJE ZUWA_*

*KOFAR AJALI*
_The Return_
'''[Hard way and the only way]'''


*_Ku kasance tare dani,Guys keep liking and commenting_*

+2349077974042

πŸ’€πŸ’€πŸ’€
*KOFAR AJALI*
_The Return_
'''[Hard way and the only way]'''
πŸ’€πŸ’€πŸ’€

_________________________

*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*phone no:*
+2349077974042
_________________________

*🌎MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION πŸ“šπŸ–ŠοΈ*

*M. W. A*

'''Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. πŸ€™πŸ»'''
https://www.facebook.com/abdul.alhajimusa.94
_________________________

*In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*

*FREE BOOK*πŸ’―βœ…
* EPISODE 0️⃣2️⃣*

Shekara alub Dubu daya da dari Tara da tamanin da takwas,Akayi wani saurayi wadda burinsa shine ya zamo abin alfahari a idon duniya ta hanyar naimo ababen tarihi waya'da sukayi shekaru da shudewa...
Da wannan muradi nasa ya hada hannu da wani kanfani wacce aikinsu shine wallafa ababen tarihi.

Sun shahara a fannin binciko kayayyakin tarihi haka wannan saurayi yayi aiki dasu harna shekaru biyu ba tare da ya samo wani abin daya danganci kayakin tarihin ba,duk zancen daya kawo a matsayin shiririta suke dauka domin kuwa ya kwashe shekaru Yana ambatan musu Abu guda daya wato wata kofar al'ajabi da yake gani a kowace

Please Login or Register in order to submit comment