Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

daga kan shinkafa, masara, dawa, gero, wake da dai sauran kayan masarufi sannan kuma hadda kayan tea sabida zuwan amarya. Lol

Ita ta yi ma amarya d'in kuna kala bakwai tayi ma ango kala biyar gaskiya Maman Ahmad bak'ara min namijin kokari tayi ba kawai dan ta kare d'anta daga fad'awa halaka. komai daya kamata tayi domin samun kwanciyar hankalinta dana yaranta tana kokarin yin shi.

Ranar asabar malam Mamuda da matar shi suka rako d'iyar su gidan mijinta cikin mutunci da girmamawa.

har suka gama abinda za suyi suka wuce Ahmad be dawo ba hasalima be san cewa ranar za akawo taba. sai wajan tara da rabi sannan ya shigo gidan, ganin ankunna fitila d'akin amarya yasa shi mamaki dan haka d'akin mahaifiyar shi ya nufa kai tsaye.

Tana ganin sh tace "Haba babana shine sai yanzu zaka dawo har Aminu nasa ya nemo min kai yace be ganka ba....!!!"

"Kiyi hakuri gaisuwar baban Adam naje kin san unguwar da nisa."

"Allah sarki to ga Khadija can d'azu babanka ya kawota ina fatan bazaka bani kunya ba?"

"Babana khadija amana ce agareka dan Allah kada kabada ni babana ka kula da yarinyar nan kodan halaccin iyayenta garemu, nasan baka da matsala babana tuni ne dai nake maka, Allah yayi muku albarka ya baku zaman lafiya ya kore sharrin shaidanu azamanku ya baku zuri'a masu albarka sannan kabi musu yarinya a hankali domin babu abinda ta sani na rayuwa ban san iyakar wayonka ba awannan b'angaren sabida haka idan kabi komai ahankali to tabbas komai zai zomaka da sauk'i duk abunda kaga ya shige maka duhu ka gaya min domin duk duniya baka da kamata kaji ko???"


Jikin shi yayi sanyi sosai a haka yayi mata addu'a tare da godiya sannan yata shi ya nufi d'akin matar shi khadija yayin da zuciyar shi ta tsantananta bugawa......








*MAMAN KHADIJA*πŸ™‡πŸ»β€β™€
[2/15, 2:12 PM] β€ͺ+234 810 918 3244‬: *πŸ’—DR.AHMADπŸ’—*

8

*NA MAMAN KHADIJA.*πŸ™‡πŸ»β€β™€

Edit by Dota *Hajja ce*πŸ‘ˆ


*HASKE WRITER'S ASSO.*πŸ’‘
(Home of expert & perfect writer's)

*_Assalamu alaikum fan's, hak'ik'a Ina ganin sakwanninku ina kuma jin dad'i sannan kuma acigaba da yi min afuwa a duk yadda novel d'in ya kasance domin a yadda na tsaroshi be zamma lalla ace kuwa ra'ayin shi kenan ba tunkafin yayi nisa na fara ganin sakwanninku toh na gode sosai_*

*_Sai kuma wanda ka bigo min waya da masu yimin magana ta prvt MAZA kuna cewa wai 🀐bari dai nayi shiru amma dan Allah Ku dena domin ni Matar aure ce kuma meyin editing ma haka so kuyi min afuwa har na kammala na isar da sakwan da nake son na isar tnxs_*πŸ‘Œ




_TUNA BAYA (A SALIN SU)......_

*M*alam Ibrahim haifaffan garin tsarancine cikin jihar katsina, malam Amadu shine mahaifinshi, Ml. Amadu bafulatani ne irin na sosai d'in nan yana da mata guda biyu Hari itace uwargidan shi sai kuma Hassatu itace amarya.

HARI irin matannan ne masu shegen kishin masifa nan, sam bata da mutunci akan kishiyarta Hassatu, da dad'i babu dad'i haka Hassatu tayi ta zaman hakuri cikin wannan gida har Allah ya fara bata haihuwa sai dai duk cikin data d'auka be wuce wata bakwai yake lalacewa ba, a haka a haka sai da tayi haihuwa sau bakwai sannan Allah ya bata Ibrahim wanda Allah ne shima yayi zai rayu a duniya.

A wannan lokaci HARI tana da yara guda biyar kuma duk maza duk yawancin su kiwo suke zuwa babu ruwansu da makaranta wadda malam Amadu yagi kokarin saka su. A haka Allah yayi ma malam Amadu rasuwa lokacin Hari nada wani cikin itako hassatu Ibrahim ne kawai gabanta.

Abubuwa da dama sun faru da yawa bayan mutuwar malam Amadu wanda daga karshe sai da Ibrahim ya kasance bashi da ko sisi daga gadon mahaifin shi domin ko allura basu bashi ba amatsa yin wai gadon shi.

Mahaifiyar shi hassatu tayi ta fad'i tashi da rayuwar shi a cikin gidan iyayen ta wanda daga karshe itama Allah yayi mata rasuwa.

Bayan mutuwar ta shine mahaifinta ya kai Ibrahim almajiranci agarin malumfashi dake cikin jahar katsina, kusan duk wata rayuwa a nan garin yayi ta daga karshe ya kama sana'ar sai da kayan masarufi cikin kasuwa tun bashi da jari me karfi har Allah yasa ya samu ya kafu sosai.

Bukatar aure ta matsami shi ya koma gida inda ya gayama kakan shi na wajan uwa aiko ya nema mishi aure a cikin gari na tsaranci in da ya nema mishi auren HABIBA. Cikin mutunci a kayi komai aka kawomi shi amaryar shi garin malumfashi inda yake harkokin shi na saye da siyarwa.

tun zuwan malam Ibrahim garin malumfashi be da aboki kamar malam Mamuda wanda daga karshe sai da suka koma kamar 'yan uwan juna sabida so da shakuwa.

Tsangwama babu kalar wacce be sha daga gurin 'yan uwanshi ba matukar yaje to da kuka zai dawo sabida yanda yake ganin kiyayyarsu a fili a gare shi.

Da wannan sana'a yayi gidan kanshi kusa dana malam Mamuda, zama ne suke yi na amana da mutunta juna haka matan su akwai fahimtar juna me tarin yawa tsakanin su.

Habiba ta jima bata haihu ba sai daga baya Allah ya basu yaro sai malam Ibrahim ya sakama yaro sunan mahaifinshi wato Amadu sai dai sun boye sunan da kiran shi da baba. Sai da Ahmad yayi shekara goma sha uku sannan Maman shi ta kuma haihuwar namiji inda suka sakami shi suna Aminullahi.

Daga nan bata kuma haihuwa ba, zuwa wannan lokaci Ahmad ya gama fahimtar kalar dan gin uban shi domin lokaci zuwa lokaci ya kan d'auke su suje garin.

Shekarar Aminu d'aya da haihuwa wata rana da ba zata mantuba ga iyalan malam Ibrahim shine tun safe yayi shiri yace zashi ciranci, bayan ya gama shirin shi yayi musu sallama da yamma likins ya dawo sai dai sam fuskar shi babu walwala.

"Sannu da zuwa."

Cewar habiba tare da ajiye mishi kofin ruwa mai sanyi. sai da ya huta sannan yace mata "gaskiya habiba bantab'a ganin 'yan uwa irin nawa ba ban san me na tsare musu ba sam basu kaunata kullum da kalar masifar da suke jamin, sabida Allah kawai dan muna uba d'aya dasu ba uwa ba sai in zama abin kyama da hantara?"

"To malam ya zamu yi sai hakuri Allah ya shirya su."

'Dan kishin gid'a kawai yayi dan ya huta sai dai kawai aka d'auki gawar shi a wajen.

Ganin ana ta kiran magriba ya sata zuwa tayi mai magana tana tunanin ko beni ba sai dai ka wai taga jini gefen bakin shi da alama tuni ya rasu.

A haka aka kwasheshi zuwa asibiti, koda suka je maganar d'aya ce shine zuciyar shi ce ta buga ya mutu......


Bayan rasuwar shi iyalan shi basu tagay yara ba sosai sabida malam Mamuda yana yin iyakar iyawar shi wajan ganin ya kyauta ta musu sannan itama Habiban sai ta kama sai da kayan kulle-kulle na miya bayan gama takabar ta.

Salisu yayan mijinta yaso ya aureta sai dai sam tace Allah ya kyauta ta rasa wanda zan aura sai wanda yayi sanadin mijina kuma d'an uwanshi domin ta tabbata sune suka yi sanadin kashe shi bakin cikin su yasa zuciyar shi bugawa kuma baza ta tab'a yafe musu ba.

Wannan ya kara jefa wutar kiyayya a zukanta su kamar sa kashe ta in suka ganta musamman da suka ga taki komawa can carancin. Ahmad yaro ne me zuciyar tausa yi da neman na kai yana matukar son ganin ya kyautatama mahaifiyarshi musamman ganin irin fad'i tashin da take yi a kansu.
yana da shekaru sha shidda da rabi sai Aminu me uku babu abinda suka nema suka rasa. Tun farkon balagar Ahmad ya gane yana da matsanan tacciyar sha'awa, wannan dalilin yasa shi yake yawai ta azumi sai dai tuni mahaifiyar shi taso takamishi birki kamar yadda kuka ji abaya ta hanyar bashi mafita cikin rayuwar shi.

AHMAD kyakykya wane na karshe farine amma ba irin tau d'in nan ba domin bafulatani ne na sosai yana da komai da cikakken namiji da ake bukata yana da son gayu sosai, sannan akwai kwakwalwa sosai ta ko ina Allah yayi mishi baiwa idan yana yin wani abun tamkar wani babban mutum haka yake yin sa.......










*MAMAN KHADIJA*πŸ™‡πŸ»β€β™€

[2/15, 2:10 PM] β€ͺ+234 909 484 6500‬: *πŸ’—DR.AHMADπŸ’—*

9

*NA MAMAN KHADIJA.*πŸ™‡πŸ»β€β™€

Edit by *Hajja ce*πŸ‘ˆ

*HASKE WRITERS ASSO.*πŸ’‘
(Home of expert & perfect writer's)


Malam Mamuda d'an cikin garin malumfashine nan dangin shi suke yanada mata d'aya da yara hud'u akwai Yusuf yana karatu a k'ankara sai mai bi shi Khadija sai hafsat da auta Aliyu. Tun zuwan malam Ibrahim garin malumfashi suka had'u da malam Mamuda jinin su ya had'u sosai domin har saida takai cikinsu kowa ya san cikin kowa.

Wannan dalilin ne yasa ko bayan babu malam Ibrahim sam be canza musu ba saima k'ara karfin kula da iyalan shi daya samu damar yi.

Haka kuma yawan cin karatun Ahmad d'in yakan temaka mishi da wasu abubuwan lokaci zuwa lokaci. Ya jema da 'yan uwanshi da maganar yana so ya bawa Ahmad auran khadija, sai dai gaba ki d'ayan su suka kwaye mishi baya domin babu wanda yayi na'am da wannan zan ce sai mahafiyar shi ita kad'ai ce taba shi goyon baya, fad'in irin b'acin ran da 'yan uwanshi suka yi mishi awannan lokaci bata labarine sai dai tuni ya kai zuciyarshi nesa domin kuwa yayi niyyar aikata alkhari a rayuwar shi.

K'aninshi da yake auta shi kadai ne wanda ya bashi gudummuwar naira dubo goma, amma sauran ko d'aurin auren basu jeba balle ya saran zasu bashi koda kofin gishirine.

A b'angaren matar shima haka a kai ta samun tsegungumi daga gun mata kala-kala sai dai tuni tayi watsi dasu domin kuwa auren Ahmad da khadija rubutaccen Al'amarine.

Sosai ya zage yayima yarinyar shi kaya nagani nafad'a domin garin kano yaje ya had'o mata set naduk kayan d'akin masu kyau da tsada, sannan ya d'ora da kayan gara masu yawan gaske wani karin abin dad'i kuma shine, sai da yayi ma amarya d'inki kala biyar yayi ma ango kala uku.

_kaddafa kuce ko malam Mamuda me kud'ine, a'a ko d'aya sai dai yana da rufin asiri sosai tare da zuciyar yin abubuwan alkairi._

Labarin dana baro kuma baya kuwa na mahaifiyar Ahmad to shima kusan duk irin na malam Ibrahim d'in ne sai dai ita habiba bama ta rayu da mahaifiyar taba sai dai kishiyar uwa wanda Allah ne kawai yayi rayuwarta zata d'ore. ita ka dai mahaifiyarta ta haifa domin wajan haihuwar ta nema ta rasu, bata da kowa sai mahafinta da dagin mamanta wanda suma ba wani damuwa su kayi sosai da itaba kun dai san zumuncin wannan zamani yanda yake.

Wasu su kan yi zumunci domin Allah wasu dan ganin idonka wanda daga kamutu zasu watsar da iyalinka wasu kuma domin arzikin ka wanda daga ka talauce sai su gujeka, wanda ahalin yanzu masu zumuncin domin ALLAHU sunyi matukar yin k'aranci Alhalin munsan cewa zumunci abin tamba yane a tsakanin mu.


*********

KHADIJA:- bata da haske sosai amma kuma ba bak'a bace tana da dogon hanci da k'aramin baki sannan tana da manyan idanuwa da yalwatattan gashin gira, tana da diri me kyau duk da cewarta yarin yace, bata da tsayi sosai amma kuma ba gajera bace a kwa ta da shagwab'a wanda hakan daga jininta yake bata da hayaniya tana da matukar nutsuwa ga kunya mutane da dama sukan yi sha'awarta gashi bata da ganda ko kiwa kusan duk wasu aikace aikace na cikin gida ta iyasu ahalalin yanzu tana cikin shekara ta sha biyu amma har yanzu ba tafara Al'adar mu na mata ba ma'ana dai har yanzu girmata da sauranshi, tana aji d'aya a sakandire ta mata.

'Dan k'irgen dangin da tafara basu taka kara sun karya ba domin har yanzu ba su gama tohuwaba, gashinta har wuyanta sai dai sam batasan kitso domin har yanzu bata daina kukan kitsonba.


YANZU zamu koma mu dasa daga labarin Ahmad da khadija.


*******

Kusan ma tsoron tunkarar d'akin yayi dan haka ya jima tsaye kamin yayi shahada yayi sallama cikin lungun tare da kuma yin wata domin shiga d'akin.

Da murmushi ta amsa kamin ta iso gaban shi cike da farin ciki ta riko hannuwan shi tare da cewa "ya Ahmad kalla ka gani baba yace d'aki nane nan ni da kai zo muje kaga gadon mu inda zamu dinga kwanciya wallahi katifar babba irinta amaryar murtala."

Jan hannun shi ta yi har uwar d'akin sannan ta sake shi tare da tsalle ta fad'a gadon tana dariya. shima tsallen yayi ya fad'a gefen ta yana dariya sosai wani dad'i ya kejin yana ratsa shi, farin ciki kuwa kamar ya had'iye duniya domin gani ya keyi kamar wasa abun.

Murginawa yayi ya haye mata ciki yana tsokanarta ita kuma dariya ta keyi da nishin zai kasheta sabida nauyi, mai data yayi kan ruwan cikin shi tare da zaunar da ita yana kallon cikin idanun ta, idanunta ta sauke kasa tare da murmushi kamin tace "bari kayo aman hanjinka ta bakin ka baka san nauyine dani ba?"

Hannuwanta ya kama ya d'ora saman kirjin shi kamin ya lumshe idanun shi, jin dumin cinyoyinta ya keji kamar zasu kasheshi sabida yadda yaji tsigar jikin shi na tashi.







*MAMAN KHADIJA*πŸ™‡πŸ»β€β™€
[2/15, 2:10 PM] β€ͺ+234 909 484 6500‬: *πŸ’—DR.AHMADπŸ’—*

10

*NA MAMAN KHADIJA.*πŸ™‡πŸ»β€β™€


*HASKE WRITERS ASSO.*
(Home of expert & perfect writer's)



*M*uryarshi a shake yace "d'aga ni muje inga d'akin nima." tare suka gama ganin komai na b'angaren nasu sannan suka dawo falon suka zauna kan manyan kujerun dake cikin falon. ajiyar zuciya ya sauke kamin ya kalleta "kinga sauran kayan kallo idan na samu kud'i sai na siya mana ko?"

Murmushi tayi kamin tace "Allah ya bada iko Yaya Ahmad."

A jikinshi tayi barcinta saida ya gama duba littattafanshi sannan ya d'auketa ya kaita gado sannan yaje ya rufe d'akin shima ya rab'a gefenta ya kwanta idanunshi nakan fuskarta, a haka shima barci ya d'auke shi ya nata santin sabuwar katifa.

Yana dawowa masallaci ya fara gyaran gidan kamar yadda ya saba sannan ya gyara b'angaren su ya wanke bayin tsakar gidan sannan ya shiga madafarsu. ya jima tsaye yana tunanin me zaiyi sannan ya d'ora ruwan tea ya nufi d'akin Maman shi.

Gefenta ya zauna tare da gaisheta kamin yace "Mama na d'ora ruwan zafin sai me za ayi yanzu?"

Saida ta karema fuskarshi kallo sannan tace "ina khadijan take ne?

"Mama tunda tai sallah inaga komawa barci tayi bankoma d'akin ba nima."

"To akwai komai cikin wancan d'akin na bukata kayi me sauki sabida kadda ku makara kaga shida ta wuce."

Saida ya gama shirya musu kayan kari sannan ya nufi d'akin su, kudundune ya taddata cikin bargo tanata barci abinta, shi dariya ma tabashi domin ko hijabin bata cireba.
"Khadija! Khadija!! tashi zaki makara makaranta."
wata doguwar mika tayi, shiko idanunshi nakan d'an k'orgen danginta cikin sanyin murya tace

"Ina kwana ya Ahmad?"

"Lafiya lau kanwata ya bakunta.?"

murmushi kawai tayi yace "ga ruwan wanka can kiyi saiki ragemin ki sauri kamin mu makara kuma."


Cikin kayan makaranta suka fito tana gaba yana biye da ita saida suka shiga d'akin Maman sannan aminu ya gaishe su ita kuma ta gaida Maman, saida suka gama karyawa sannan Aminu yace "aunty khadija ashe kin dawo gidan mu?

Dariya tayi mishi kamin tace "ga dakina can nida ya Ahmad yaro me kyau."

A kunya ce Ahmad ya kauda kanshi itako ko ajikinta domin gaskiyar ta fad'i. tare suka fita azauren gidan ya bata kud'in tara harta fara tafiya sai kuma ta dawo tace "ya Ahmad idan an tashi nan gidan zan dawo ko gidan mu zan wuce?"

Da sauri yace mata "A'a an zaki dawo mana baga d'akin kiba kuma kadda kibiya ko ina sannan banda magana da maza balle ki kallesu kinji i ko?

"Toh ai babu maza Yaya sai dai malamai kawai."

"Eh aisu nake nufi maza kitafi sai kin dawo."


shima adai-daita ya hau ya wuce makaranta.
kwanciya tayi jin gidan shiru hankalinta ya kwanta Allah take kara godemawa da yake kawomata komai cikin sauki.
barcin gajiya ta fara wanda ba ita ta tashiba sai sha biyu na rana, agaggauce ta dora girki murhu biyu tasa na miya dana shinkafa ta yanka ragowar kayan miyan masu karfi sannan ta shiga wanka, kallon gidan take kamar mutane basu rayuwa cikin gidan ko ina talai talai Ahmad ya kwalkwale duk wani datti na gidan.

kulla biyu ta d'akko b'an garen khadija ta zuba musu ta kaimusu sannan ta ajiye sauran Aminu ne farkon dawowa sai da ya fara lekawa b'angaren khadija yaga bata dawo ba sannan yayi wajan Maman shi.

kamin tafito wanka yaja kwanan abincin shi sai dai ganin nama saman abincin ya sashi rufewa ya ajiye domin be san ko bana shi bane duk da dai yaga kwanan shine. zaune ta taddashi ya zauna akasa ya tasa kwanan abincin kamar me neman gafara, "kaci mana aminu na kane fa ka tsaya kana kallo."

Bakin shi ya washe kamin "yace to Mama."

Tana sallame sallah Ahmad ya shigo, sannu da gida yayi mata kamin ya wuce b'agarensu, khadija bata kai ga dawowa ba domin biyu saura suke dawowa shi kuwa yau jarabawar d'aya kawai su kayi kuma tun d'aya suka gama. Bayin su ya shige ya watsa ruwa sannan ya canza kayan shi zuwa kananu marasa nauyi. cikin ta kunta na nutsuwa ta shigo da sallama cikin gidan kai tsaye d'akin Maman ta wuce tace mata ta dawo.

"Yauwa khadija to sannu abincin ku ya nanan na ajiye muku cikin kullah a b'angaran ku."

Da sallama ta shiga cikin d'akin, yana mata sannu itama tana mishi kamin tace "ah Yaya yau kariga ni dawowa."

Kuryar d'akin ta shige ta tube kayan ta sannan ta d'auro zani ta wuce cikin bayin dake cikin d'akin itama wankan tayo tare da d'auro alwala kamin ta dawo d'akin. Doguwar riga ta atanfa ta saka sannan ta d'aura kallabin sai da tai sallah sannan ta jawo kulan abincin saida ta zuba sannan tace "ya Ahmad kazo muci."

sunaci yana d'an janta da hira har suka gama sannan ta tattare wajan takai kulolin madafarsu sannan ta kwashi kayan makarantar zata fita ta wanke. "Aminu kawo kayan ka na wanke maka, Mama ki kawo karo kema." dariya Maman tayi kamin tace "a'a na yafe kidai wanke na aminun." tana wankin suna hira harta kammala sannan tai alwalar la,asar tana so taje ta tambayeshi ko za taci gaba da zuwa islamiyya ta shiga ta zauna tana jiran fitowar shi.....








*MAMAN KHADIJA*πŸ™‡πŸ»β€β™€

*πŸ’—DR.AHMADπŸ’—*

11

*NA MAMAN KHADIJA.*πŸ™‡πŸ»β€β™€


*HASKE WRITERS ASSO.*
(Home of expert & perfect writer's)


Tajima a zaune sai gashi ya shigo, "sannu da dawowa." Yace "yauwa kanwata zonan menene na ga bakinki ya nata motsi alamar da magana cikin shi ko?"

kan cinyarshi ta zauna inda yake nunamata kamin tace "islamiyya ya ahmad."

"karki damu zan dinga koya miki komai da kike so amma babu maganar islamiyya yanzu amma idan kika k'ara girma zan sakaki ta malam abdurrah-man, kinga tashi ta matan aurece ko?"

kanta ta d'aga mishi tana murmushi shima murmushin yayi mata kamin yace "zo in fara koya miki wani kalar karatun kinji kanwata..."

Bebata damar maganaba ya shimfid'eta saman doguwar kujerar da yake kai kamin ya koma samanta yana wasa da harshanshi akan girar idonta, muryarta a tausashe tace "Yaya wannan ma karatune?

Yace a hankali "eh mana sosaima sabida Allah yana bawa mijin da mata lada me tarin yawa in dai akwai aure tsakaninsu, amma fa wannan karatun daga ni saike kawai zamu dinga yi sabida na matan aure ne."

A hankali ya cigaba da lasar duk inda yaga dama ajikinta sai kace tsohon maye, shikanshi ba zaice ga abinda ya keyi ba sabida fita hayyacin da yayi. tana ji ya zuge zif d'in rigarta ya zareta ajikinta ita dai idanunta kawai takara tamkewa jitake kamar ta tsala ihu sabida yanda taji yana niyyar cinyeta d'anya.

irin murzar daya kema albarkatunta yasa ta sakar mishi wani marayan kuka, sai dai sam bejinta fatan shi kawai ya sami nutsuwa da ita koda beyi mata komai ba.

Wata irin damka da yayi mata ne yasa numfashinta yayi barazanar d'aukewa, A hankali yake furta "wayyo Allah wayyo Mama wayyo Mama zoki temakamin dan Allah." ya jima cikin sambatun nan sannan ya fara sassauta mata rikon da yai mata, ji yayi kamar an d'auke mishi wasu mugayan kaya masu nauyi dake kanshi.

A hankali ya fara lallashinta yana sauke ajiyar zuciya akai akai, kallon fuskarta yayi yaga duk hawaye sun jika ta, rungumeta yayi kamin yace "babyna menene?

Hannunshi ta kama ta dora saman kirjinta wanda ya isheta da zugin masifa. shafamata yayi tayi ahankali cikin sigar lallashi har Allah yasa tai barci a haka sannan ya lallab'a ya tashi a hankali yaje yai wanka lokacin har biyar na yamma ta wuce. wajan Maman ya nufa kallo d'aya taimishi kirjinta yai wani mugun bugawa domin yayi wani fess dashi fuskarshi da lafiyeyyen murmushin samun nutsuwa kirjinta yaci gaba da lugude har zuwa lokacin da taji saukar muryarshi saman kanta yana cewa "Mama da dare za a dafa wani abune? Mama tace a'a babana akwai sauran abinci kuma yana da yawa."

"To zan fita ko akwai sako?"

"A'a saika dawo Allah ya tsare."

yana barin gidan tanufi dakin su kwance tagan ta tanata barci abinta, tashinta tayi sabida magriba tafara kawo jiki. zama tayi gefenta tana kallonta khadija ta sadda kanta k'asa, Maman ta fara tambayarta, "khadija kin fara jinin al'ada kuwa?
kanta akasa tace "a'a Mama amma dai Maman mu tayi min bayanin shi, sannan tayi min bayanin zan dinga wankan tsarki idan ya Ahmad ya tab'ani, to inaso nafara yanzu ne."

Wani farin ciki ya kama Mama tare da godema aminiyarta da batabar d'iyarta cikin duhun kaiba.

"To khadija ki gayamin yanda zaki yi wankan idan jinin yazo ko idan ya tab'aki." cikin nutsuwa taimata bayani kamar yadda Maman ta taimata.

"yauwa d'iyata Allah yayi miki albarka, ya baki hakurin jure bukatar mijinki, yanzu ina kemiki ciwo?"

"A kunya ce ta nunamata kirjinta da sukai jajir sabida matsutsukar da suka sha, tausayinta ya kamata sai dai bata nuna mata tace, "kiyi hakuri ai kowace mace haka za taji amma data saba shike nan kema zaki saba ne kidai najin ciwon kinji?"

"Yanzu je kiyi wankan sai kizo muyi hira a tsakar gida."


******
Bayan sati d'aya bak'ara min kokari yayi ba wajan d'aurewa ba tare daya kuma nuna yana son matsar taba amma komai tare suke yi ta sake dashi sosai yanzu ta fara sabawa da zama ajikin shi yana sakar mata fuska sosai suyi wasa da dariya.

A b'angaren karatun shi kuwa babu abinda ya gagareshi domin auren be hana shi komai ba saima kwarin guiwa daya karamishi domin a dacan kullum akwai tunanin yanda zai yi ya rage abinda ke cikin mararshi ya keyi amma yanzu fa yasan yanada wajan da zai rage sha,awarshi ba tare da fargababa ko zullumin wani zai ganshi ko tunanin sab'ama Allah.


kwance suke idanunta lumshe barci take ji yayin da shikuma ya isheta da wasaninnashi domin yau ya kasa hakuri.

"Ya Ahmad gobe ma zakaje makaranta d'in?

"A'a bani da jarabawa gobe babyna, ina gida hutawa kawai za muyi nida ke."

kuma shigewa yayi jikinta tare da lumshe idanunshi sai sunsunar wuyanta ya keyi yana jin kamar zai shid'e domin d'an mutsu mutsun da take yi jiya keyi kamar taya shi take yi.

Yauma kusan suman mata yayi lokacin da zai sami nutsuwa ga wani irin riko da yake yi mata tamkar zakin da ya cafko wata dabbar. sai da yai aikin lallashi sannan tayi barci shikuma ya tashi ya gyara jikin shi sosai ya kejin kyamar abinda ke jikinshi(sai kace bashi ya fitar ba)πŸ˜ƒ.

Su Ahmad sun gama jarabawa cikin kwanciyar hankali alokacin ne su khadija suka shiga aji biyu. tun safe ya fita yau sabida wasu d'in kunan abokashi da zaiyi. dan haka akwance ya barta shikuma ya bar gidan.

ganin har rana ta take khadija bata fito ba yasa Maman cema aminu "kai dubomin khadija

Please Login or Register in order to submit comment