Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a ciki insha Allahu cikin satin da zamu shiga zan baki dari bakwai din sai ki sayi sauran.'' Shuru tayi domin ba taso hakan ba.

Ya kalli Innah da fadin "Ki zuba mana abincin muci gobe idan Allah ya kaimu idan kun tashi tafiya kasuwar sai ku shiga gidan Alhajin Sabo ku gaishe dasu.

Innah Habiba ta kalleshi da fadin." Aa Malam kasan fa ni bana san wulakanci mai zai kaimu wannan gidan da ba'a son talaka."

'Bata rai yayi yace."Habiba Umarni na baki bana so kuma kiyi min gardama duk wanda ya wulakanta wani kansa ya wulakanta kuma ba dan kowa za ku shiga gidan ba sai domin wannan yaro."

Tace."To shikkenan Malam Allah ya kaimu goben lafiya." ya amsa da "ameeen ya Allah. kwanukan abincin ta fara budewa a take kamshi ya cika musu hanci Shinkafa ce fara tas da ita da miyar kifi manya-manya sai 'kamshi miyar take da alama suna amfani da tafarnuwa da sauran kayan gyaran kirki.

Jin kamshin tafarnuwa yasa zuciyarta tashi abin da ta tsana kenan a rayuwarta. Hanci ta toshe tana kakarin amai."

Innah tace."To sarkin iyayi da sanabe nasan dai kamshin tafarnuwa ne yasa ki toshe hanci.

Kamar za tayi kuka tace."Allah Innah amai nake ji ki rufe miyar nan."

Innah Habiba tace."Idan kakan amai za kiyi sai dai kiyi amma ba zan rufe abinci nan ba.....Da sauri ta mike daga gurin ta nufi bakin rariya ta tsuguna.

Malam Habu ya bita da kallo yana girgiza kanshi Innah tace."Malam dan Allah ka rabu da yarinyar nan kaci abincin ka tsirfa ce kawai gashi kiri-kiri ta hana ni girki da tafarnuwa a gidan nan."

Yace."Habiba ki rabu da abinda mutum ba yaso ba tsirfa bace ba taso ne saboda haka maza zuba mana abincin ki dauke kwanukan daga wurin."


Tana tsugune a bakin rariya tana tofar da yawu har suka gama cin abincin Ya kalleta da fadin."Taso kizo ki fada min abinda kike so kici ma fita na siyo miki.

Ta yunkura ta mike tsaye ta nufi inda yake hannunta ya rike da fadin." Me zaki ci tunda da akwai kudi sai a siyo miki." Tayi jim tana tunani tace."A wara nake sha'awa." Innah Habiba tace"Surayya bana san shashanci a gidan uban wa zaki samu awara yanzu ga abinci mai rai da lafiya amma saboda tsirfa kina gudu."

Tana marairaicewa tace."Can karshen layi Ummiyo tana soyawa dan Allah ki bari naje na siyo." Tace." Ba zaki je wannan gurin ba awarar Ummiyo maza ne suke cika a gurin.

Kuka ta fashe dashi da fadin."To ni Innah ina ruwana da maza kawai ina zuwa zance ta bani idan kuma da layi sai na shiga gidansu gurin kawata Samira kafin azo kaina."

Innah Habiba tace."Ban yarda ba sai dai ki nemi yaro a waje ya siyo miki."

Malam yace."Eh hakan shi yafi Surayya kar'bi kudin ki nemi yaro a waje ki bashi ya siyo miki ta yanda kike so."

Hawayen ta goge ta kar'bi kudin daki ta shiga tasa hijabi ta fito. Innah tace."Kada fa kije gurin nan." Kai kawai ta daga tasa takalmanta ta kama hanya ta fita daga gidan.



_*GA MASU BUKATAR LITTAFIN NORMAL GROUP #400 VIP #600 ACCONT.......0542382124....BINTA UMAR GTBANK.....IDAN KATI ZA'A TURO AYI MIN MAGANA TA WHASAP DA WANNAN NUMBERS ZAN FA'DI YANDA ZA'AYI*_
*07084653262*
*08089965176*
*BINTA UMAR ABBALE*

*_MUTANAN NIJAR IDAN KUNA BUKATAR LITTAFIN NORMAL GROUP DALA DARI VIP GROUP JAKKA DAYA KATIN AIRTAL KO ORANGE KU NEMI WANNAN NUMBER......._*
*22790899076*
*HAJIA FATIMA MUSA (MOMMY NIJAR)*
[9/25, 3:47 PM] Jamila Yushau: *MATSALAR MU A YAU!*
_(Labarin Surayya)_

*NA*
*BINTA UMAR ABBALE🍒*
*MANAZARTA WRITES ASSOCIATION🤝🏻*
______________________


*MAR'ATUS-SALIHA*
_(Itace Cikakkiyar Mace)_

*Saboda yawan Tambayoyi gami da neman shawarwari daga 'Yan uwana mata ya sanya ni bude Group na mussaman domin wayar da kan 'Yan uwana mata akan abubuwan da suka damesu Mussaman A gidajen auransu👫 Matan aure da masu shirin aure su na amince suyi rigstar domin samun damar sauraran abubuwan da za'a gabatar a cikin Group din. Bayan haka akwai Magunguna na hausa masu kyau da Inganci!*
1- Maganin Sanyin mara
2-Maganin Sanyi mai sa budewar gaba
3-Maganin Sanyi mai sa warin gaba da fitar da ruwa
4-Maganin Sanyi mai sa bushewar gaba
5- Maganin Sanyi mai hana Sha'awa
6-Maganin Sanyi mai hana haihuwa
7- Maganin Sanyi mai sa zafi gurin saduwar aure (sex)
8-Maganin Basir mai tsiro
9-Maganin Basir mai kulle ciki
10-Maganin Karfin Maza(Gurin Sex)
*11- Maganin Karin Ni'ima
12- Maganin K'iba mai kyau
13- Maganin Cikar Nono (Breast)
14- Maganin Hips
15-Maganin kurajen fata da hadin sabulai masu kyau da inganci!
16- Maganin Matsi mai kyau
17-Maganin Sanyi mai sa budewar gaba
18-Maganin kara karfin sha'awa da dade wa gurin (Sex)
19-Maganin Basir mai sa yunkuri da budewar gaba


*_Duk Zaku samu wannan magungunan Cikin farashi mai sauki Kuma babu algus da almundahana a ciki sai da mukayi binkice muka tantance sannan Kada kiyi kokwanto ko shakka akan ingantattun magungunan mu Insha Allahu idan kin gwada sai kin neme mu Hausawa suka ce siyan nagari mai da kudi gida Ga masu bukatar suyi rigstar da Group na MAR'ATUS-SALIHA sai suyi min magana ta WhatsApp da wannan number._*
*07084653262*
*1k Rigstar da Group din MAR'ATUS-SALIHA*
Accont.....0542382124.....Binta Umar gtbank....Idan kati zaki turo sai kiyi min magana ta WhatsApp



*SADAUKARWA NE GA:*
_(Surayya Dee🥰)_


Free Pege
*7&8*
Ta jima a tsaye tana duba yaron da zata aika bata samu ba kawai sai ta yanke shawarar zuwa ta siyo da kanta sai dai kuma garin yayi duhu tunda dare ya shiga anyi isha'i gashi babu wutar nepa har ta juya da niyyar komawa gidan ta dauko fitila sai kuma ta fasa dan tasan tana shiga gidan Innah zata hana ta fitowa sai kawai ta kama hanya da sauri take tafiya tana addua Allah yasa kada taje ta samu layi a gurin Ummiyo mai awara.

Aikuwa tun kafin ta karasa ta hango uban layi duk maza sunfi yawa Ummiyo ta iya awara shiyasa matasan samari suke mata layi wasu gidajan ma basa girkin dare kawai sai suyi Awarar Ummiyo suci su kwanta.


Tana boye hannuwanta a cikin hijabi ta karasa gurin.Ummiyo dake kokarin tsamo awara ta kalleta da fadin." Surayya ina za kije da wannan daran."?

Jin Ummiyo ta kira sunanta yasa da sauri ya kalli inda take tsaye....Saurin kauda kanta tayi tace."Ummiyo yau awarar ki nake sha'awar ci gashi naga da akwai jama'a.

Ummiyo tace."Aikuwa dai da jama'a sai dai ki shiga gurin k'awarki ki jira."

Girgiza kai tayi tace."Bari kawai na tafi gida Ummiyo sai da safe." Ummiyo na kokarin magana ya tare mata hanya. Ta 'bata rai tana kallonsa.

Shahid ya marairace fuska da fadin." Don Allah ki tsaya ki saurare ni Surayya wallahi da gaske nake auranki zanyi."

Gabanta na faduwa tace."Ni dan Allah ka matsa ka bani guri na wuce naje gida." Yace."To zan baki hanya amma sai kin saurare ni.''

Zumbura baki tayi tana kokarin ratse shi ta wuce yayi saurin tare hanyar taja tsaki mai karfin gaske Gidansu Ummiyo ta shiga da fadin." Don Allah Ummiyo idan kinzo kaina kisa min ta dari biyu." Ta mika mata kudin..Yayi saurin fadin." Kada ki karba ki bari zan biya."

Ummiyo na murmushi tace."To ke Surayya kinji abinda Shahid yace." Kudin tasa mata a jikinta tace."Ni dai bana bukatar kowa ya siya min abu ga kudin ki nan." Ummiyo ta bita da kallo har ta shige gidan.


Abokinsa Yace."Shahid amma fa yarinyar nan tana wahalar da kai yarinya sai shegen girman kan tsiya gata 'yar talakawa wai kai don Allah mai ka gani a jikinta kake bibiyarta.

Shahid ya goge fuskarsa da hankici yana girgiza kansa hakika yarinyar nan na bashi wahala gashi shi kuma Allah ya sanya masa kaunarta a cikin ransa.


Ummiyo ta mika masa ledar awararsa da fadin."Kai Shahid tunda dai yarinyar nan bata sonka ka hakura mana babu dole.


Cikin 'Kunar zuciya yace."Ummiyo ba zan iya hakura da Surayya ba yarinyar ta riga ta shiga raina." Suraja yasa dariya yana kallonsa da fadin."Lallai kana da aiki abokina tunda har kake son maso wani."

Shahid a fusace! ya daga masa hannu da fadin."Dallah malam saurara waye ya fada maka haka kawai ka shige mu tafi." Suraja na Dariya yasa kai yana mamakin karfin halin abokinsa kiri-kiri yarinya ta nuna bata sonsa amma ya nace ya kasa hakura.


Surayya kuwa tana shiga gidan ta manta da wani Shahid tunda ta samu kawarta Samira suka dinga hira Samira fitinanniya ce mai san auren tsiya ko a makaranta bata da aiki sai waya da samari da rubuta musu wasikar soyayya Ajinsu daya gurin zamansu daya shiyasa suka san sirrin junansu.

A sanyaye ta kalleta da fadin." Samira wallahi ina cikin damuwa na rasa yanda zanyi."

Tace."Wace irin damuwa kuma haba Surayya kuma sai kiyi shuru ki fada min ko da akwai shawarar da zan baki."

Shuru tayi tana nazarin maganar tace."Samira don Allah ki rike min amana kada ki fadawa kowa sirri na kuma ki taya ni addua akan Allah yasa na mallake shi."


Samira tace."Wa zaki mallaka."? Idonta cike da ruwan hawaye tace."Uncle Nura mana."

Samira ta shiga tunanin inda tasan sunan. Tace."Surayya ashe kin fara soyayya ban sani ba kuma waye Uncle Nura kuma."?

Hawaye ta share tace."Na gidan Alhaji Sabo." Samira gabanta ya fadi ta dafe kirji da fadin." Dan Ubanki ina zaki kai wanda yafi karfin ki Surayya ki tsaya a matsayinki."

Ta 'bata rai da fadin." Samira kin san fa ni ko skull bana son wasan zagi me yasa zaki zagi ubana."


Samira tace."Ai abin ne ya bani mamaki dan wallahi ni ban san ma na zage ki ba saboda ganin kina kokarin kai kanki inda yafi karfin ki bayan haka kuma dube ki fa kina yawo kamar sillan kara ina zaki kai wannan gafjejan mutumin sai kace dan dambe."

Tace."Samira ni kaina nasan Uncle yafi karfi na ta kowane fanni to ba yanda zanyi da zuciyata da abinda take so wallahi ni kadai nasan irin son da nake masa."

Samira tayi shuru tana girgixa kanta a gaskiya kawarta tana cikin wani hali dan tasan ko mutuwa za tayi ta dawo mutumin da take so ba zai aureta ba domin yayi mata zarra ta ko'ina zuciya ce dai kawai da bata da azanci ta rasa inda zata kai kanta sai inda aka fi karfin ta.

Tace."Samira kinyi shuru ki bani shawara mana wace dabara zamu shirya wacce zata janyo hankalinsa kaina."

Samira ta kalleta sai kawai ta fashe da dariya ita wallahi ma abin mamaki yake bata ai ita duk iya shegen ta akan Samari tana ganin ba zata iya da wannan mutumin ba.

Surayya ta goge hawayen bakin ciki tace."Aikin banza kawai ina miki magana kin mayar dani mahaukaciya to bari kawai na tashi nayi tafiya ta."

Samira ta rike hannunta tana kokarin danne dariyar tace."Zauna don Allah kada ki tafi." Ta zauna tana jan tsaki. Samira ta nutsu ta kalleta da fadin." Surayya shawarar da zan baki shine ki daina wahalar da kanki a banza wallahi gwara ki tallafi mai kaunarki tsakani da Allah Shahid yana sonki sosai shi kuwa Uncle Nura son maso wani kike na tabbatar da cewa ba zai aure ki ba."

Taji wani irin kunci a cikin zuciyarta Tace."Shikkenan Samira tunda fatan da kike min kenan a matsayinki na kawata wacce nake alfahari da ita shine na kawo miki shawara zaki watsa min kasa a ido nagode." Murya na rawa ta karashe maganar tana kokarin tashi tsaye.

Samira tace."To shikkenan tunda kinqi yarda da shawara ta yanzu ya kike so ayi.''? Ajiyar zuciya ta sauke tace."Ki rubuta masa wasikar soyayya da sunana ni nasan yanda zanyi wasikar ta sameshi.

Samira tace."To shikkenan sai gobe idan mun je makaranta sai mu tsara yanda za'ayi." Tana murmushi tace."Nagode sosai kawata bari na shige na tafi naga dare yayi." Samira tace."Aikuwa kin ga karfe goma shaura minti goma." Gabanta ya fadi da sauri ta kalli agogon bangon dake kafe a dakin Gabanta na faduwa tasa takalmanta da fadin." Samira sai da safe nasan Hankalin Malam na can a tashe." Samira tace."Bari na raka ki hanya." Mahaifiyarta ta fito daga bandaki da buta a hannunta tace."Samira ina za kiji da wannan daran." A sanyaye tace."Zan raka Surayya han.....Tun kafin ta karasa ta watsa mata harara ba tace komai ba ta ajiye butar ta shige daki.

Ta kalleta a sanyaye tace."Surayya sai da safe." Itama jiki a mace ta amsa da sauri ta bar gurin....Lokacin har Ummiyo ta fara harhada kaya ta tashi daga suya tace."Ai dama nasan idan kuka hadu sai Allah sai yanzu kika fito."

A sanyaye tace."Wallahi Ummiyo ban san dare yayi ba bani awarar na tafi." Ummiyo tayi saurin mika mata ledar awarar da sauran kudin ta karba da sauri take tafiya tana had'a hanya.

Ko'ina shuru abinka da lokacin sanyi ga duhu babu wuta fakal-fakal take tafiya gabanta sai faduwa yake........Horn da hasken motar ne yasa tayi saurin kaucewa cikin rashin sani ta tsumbula kafarta cikin kwata tayi taga-taga zata fadi ledar hannunta ta fadi a gurin awarar duk ta watse akan kasa.

Cikin nutsuwa ya tsayar da motar domin tuni ya gane itace saboda hasken motar daya haske gurin..........Bude motar yayi ya fito wanda yayi daidai da lokacin da ta ciro kafarta daga cikin kwatar tana yarfe bakin zaninta ta yarfa masa k'azantar a kan kafafunsa dake cikin takalmi mai gidan yatsa.....Ido kawai ya zuba mata yana kallo ita kuma gabanta sai faduwa yake itama idon ta zuba masa tana kallonsa bakinta sai motsi yake........


_*GA MASU BUKATAR LITTAFIN NORMAL GROUP #400 VIP #600 ACCONT.......0542382124....BINTA UMAR GTBANK.....IDAN KATI ZA'A TURO AYI MIN MAGANA TA WHASAP DA WANNAN NUMBERS ZAN FA'DI YANDA ZA'AYI*_
*07084653262*
*08089965176*
*BINTA UMAR ABBALE*

*_MUTANAN NIJAR IDAN KUNA BUKATAR LITTAFIN NORMAL GROUP DALA DARI VIP GROUP JAKKA DAYA KATIN AIRTAL KO ORANGE KU NEMI WANNAN NUMBER......._*
*22790899076*
*HAJIA FATIMA MUSA (MOMMY NIJAR)*
[9/25, 3:47 PM] Jamila Yushau: *MATSALAR MU A YAU!*
_(Labarin Surayya)_

*NA*
*BINTA UMAR ABBALE🍒*
*MANAZARTA WRITES ASSOCIATION🤝🏻*
____________________________

*SADAUKARWA NE GA:*
_(Surayya dee🥰)_

FreePege
*11&12*
Bayan sati biyu da faruwar al'amarin suka sake zama suka tsara wata wasikar wacce tafi ta farko rashin kunya da fitsara ta kara rufe fuskarta da Niqab ta tura yaro ya kaiwa Haruna maigadi......Wannan karon ma ya jima yana mamakin abinda yake rubuce a jikin takardar babu shakka duk inda yarinyar ta fito mara kunya da tarbiya ce. Murmushi yayi yana shafa gemunsa babu shakka zai so yaga wannan mara kunyar yarinyar dake so ta had'a shimfida dashi ta kuma sha yawun bakinsa. shi kadai yake dariya yana mamakin tsagerancin yarinyar......Ya samu Haruna yace masa duk sanda yaro ya kawo masa wani sa'ko ya tambayeshi wanda ya aikoshi." Haruna yace." Insha Allah zan kiyaye Motarsa ya bude ya shiga ya zauna da bisimillah a bakinsa. Haruna ya daga masa hannu hade da fatan alkairi.

Yana fitowa bakin titi ya hangeshi zaune gurin sana'ar sa cikin kwaleliyar rana ga wuta sai ci!! take a gabansa da wata katuwar roba yana liqe ta da hannu daya yake aikin sai zabga uban gumi yake. Ita kuma tana tsugune a gefansa da uniporm na makaranta a jikinta magana sukeyi ita dashi da alama suna cikin damuwa.

Wani irin yaji a tare dashi babu shakka da yana da iko da mutumin to da ya hana shi irin wannan sana'ar mai wahala zama a kan titi ga uwar wuta a gaban mutum mai cikakkiyar lafiya ma yaya zai ji to ballantana wanda yake da nakasa.

Tunda ta hango motarshi tana zuwa inda suke gabanta ya shiga dukan uku-uku! da sauri tasa gefen hijab dinta ta goge gumin fuskarta tana gyara zaman hijab din gabadaya ba taso ya hango wani nakasu a tare da ita.

Cikin nutsuwa ya sauke gilashin motar da fadin." Malam barka rana." Malam Habu dake aikin gabansa yayi gaggawar dago kansa da yalwatacciyar fara'a a tare dashi yace."Barka dai Nuraddin an fito.''?

Yace."Eh Na fito Malam ya kasuwa.''? Yace."Alhamdulillhi gashi muna ta fama." Yace."To Allah ya taimaka." Ya amsa da "Ameeen ya Allah Nuraddin kai ma Allah yayi maka jagoranci." Ya amsa yana dan kallonta da gefan idonsa.

Sai da ta gyara muryarta tace."Uncle ina kwana." Ya amsa yana kallonta ido cikin ido yace."Zaman me kike ba kije skull ba bayan kuma ga Uniporm a jikinki."

A sanyaye ta kalli mahaifinta. Malam Habu yasa hankici ya goge uban gumin da yake tsinko masa yace." Yanzu nan nake cewa tayi hakuri ta tashi ta koma makaranta ranar litinin za'a biya su hakkinsu."

Yace." Wace makaranta ce."? *Adamu na Ma'aji* dake goron dutse." shuru yayi yana nazari yace."Nawa ne kudin nasu."? Malam Habu shuru yayi dan baya so ya dinga dora masa nauyi.'' Murmushi yayi saboda ya san halinsa yace."Ta koma gida kawai idan na dawo da daddare zan zo za muyi magana.

Malam Habu yace."Aa da cewa nayi yanzu taje da dubu daya ta kaimu musu insha Allahu wani satin sai na cika sauran." Ya dan sosa kanshi da fadin."malam ban tari hanzarin ka ba amma ina neman alfarma a karbi uzuri na."

Malam Habu yace."To babu damuwa Nuraddin yanda ka bukata za'ayi ke Surayya kije gida sai na dawo." Mikewa tayi tana kokarin rataya jaka a kafadarta.

Yace."Malam a tashi lafiya." Yace."To shikkenan Nuraddin sai ka dawo Allah ya tsareka daga sharrin karfe.'' Ya amsa a lokacin da yake kokarin jan motar.

Motar tabi da kallo Malam yace."Tsayuwar me kikeyi ne? kije gida nima ina gama wannan aikin zan shigo na kwanta na huta.

Jiki a mace ta kama hanya tana tafiya salo-salo ita kam Allah ya jarrabeta da abinda yafi karfinta hausawa suka ce son maso wani koshin wahala.



*MAR'ATUS-SALIHA*
_(Itace Cikakkiyar Mace)_

*Saboda yawan Tambayoyi gami da neman shawarwari daga 'Yan uwana mata ya sanya ni bude Group na mussaman domin wayar da kan 'Yan uwana mata akan abubuwan da suka damesu Mussaman A gidajen auransu👫 Matan aure da masu shirin aure su na amince suyi rigstar domin samun damar sauraran abubuwan da za'a gabatar a cikin Group din. Bayan haka akwai Magunguna na hausa masu kyau da Inganci!*
1- Maganin Sanyin mara
2-Maganin Sanyi mai sa budewar gaba
3-Maganin Sanyi mai sa warin gaba da fitar da ruwa
4-Maganin Sanyi mai sa bushewar gaba
5- Maganin Sanyi mai hana Sha'awa
6-Maganin Sanyi mai hana haihuwa
7- Maganin Sanyi mai sa zafi gurin saduwar aure (sex)
8-Maganin Basir mai tsiro
9-Maganin Basir mai kulle ciki
10-Maganin Karfin Maza(Gurin Sex)
*11- Maganin Karin Ni'ima
12- Maganin K'iba mai kyau
13- Maganin Cikar Nono (Breast)
14- Maganin Hips
15-Maganin kurajen fata da hadin sabulai masu kyau da inganci!
16- Maganin Matsi mai kyau
17-Maganin Sanyi mai sa budewar gaba
18-Maganin kara karfin sha'awa da dade wa gurin (Sex)
19-Maganin Basir mai sa yunkuri da budewar gaba


*_Duk Zaku samu wannan magungunan Cikin farashi mai sauki Kuma babu algus da almundahana a ciki sai da mukayi binkice muka tantance sannan Kada kiyi kokwanto ko shakka akan ingantattun magungunan mu Insha Allahu idan kin gwada sai kin neme mu Hausawa suka ce siyan nagari mai da kudi gida Ga masu bukatar suyi rigstar da Group na MAR'ATUS-SALIHA sai suyi min magana ta WhatsApp da wannan number._*
*07084653262*
*1k Rigstar da Group din MAR'ATUS-SALIHA*
Accont.....0542382124.....Binta Umar gtbank....Idan kati zaki turo sai kiyi min magana ta WhatsApp


Cikin wani irin yanayi na damuwa ta shiga gidan ta samu Innah na bakace gero kusa da ita zube sai kawai ta fashe da kuka wannan masifa ta isheta.

Innah Habiba ta ajiye fefan hannunta cikin fargaba tace."Ke menene haka babu sallama kawai kin shigo gida kin fashe da kuka.

Rufe fuskarta tayi da hijab ta cigaba da rizgar kuka tana neman daukin Ubangiji a cikin ranta babu shakka soyayyar guy itace ajalinta.

Innah Habiba ta rike hannunta murya na rawa tace."Me akayi miki Surayya wani ne abu ya faru a makarantar."? Shuru tayi ba tace komai ba sai shashshekar kuka takeyi.

Innah Habiba ranta ya baci ta buga matsa tsawa da fadin." Bafa nasan sakarci kin san halina bana daukar shirme ki bude baki ki fada min abinda yake faruwa.

Murya na rawa tace."Wallahi Innah ina tausayawa Babana da ina da yanda zanyi da na hana shi zama a cikin rana yana wannan sana'ar ta wuta."


Innah ta girgiza kanta cikin damuwa tace."Surayya ya za kiyi da ikon Allah kowa akwai hanyar abincinsa ki godewa Allah da ya bawa mahaifinka rai da lafiyar da yake fita ya nemo mana abinda zamu ci ai kowa da inda Allah ya ajiyeshi.

Ajiyar zuciya ta sauke tana girgixa kanta abubuwa da yawa sun taru sunyi mata yawa gashi bata kwanjin da za tayi maganinsu.

Tace." Yau Naga kin dawo da wuri.'' Tace."Sunyi korar kudin makaranta." Innah tace."Ikon Allah ashe har lokaci yayi.'' Tana goge fuskarta tace." Eh Innah wata uku ai kamar yau ne.''

Innah tace."Allah ya kyauta yanzu ya kukayi da malam din.''? Tace." Da har ya dauko dubu daya ya bani yace na kai musu zai cika sauran wani satin sai kuma Uncle Nuraddin yace na dawo gida."

Innah Habiba tace."To Allah yasa alkairi ne sai ki cire kayan makarantar kizo ki siyo mana Man gyada yau burabusko nake so nayi.

Ta 'bata rai da fadin." Nifa ina wallahi bana san cin wannan abin ke kuma baki da abinci sai shi.

Tace."Surayya a yanda kike fingi-fingi irin wannan cimar ce ta dace dake domin ta gina miki jiki amma ke na lura bakya so kinfi ga kayan kwadayi da kwalama."

Shuru tayi tana zumb'ura bakinta Innah tace."Gobe idan Allah ya kaimu sai ayi dambu ko bakya so." Ta'be bakinta tayi tace."Innah ai har gwara shi akan wannan burabuskon." Murmushi kawai tayi tace." Allah dai ya dauke ki ya kaiki gidan hutu da jin dadi sai kiyi abinda kike so.'' Babu kunya ta amsa da ameen ta mike ta nufi daki domin cire kayan makarantar jikinta.


Cikin tsabta ta fito da hijab mai mayafi a jikinta Ta kalleta da murmushi a tare da ita tace."Kwana biyu naga sai girma kike ko dai na kusa samun suriki ne."?


Dariya ta kyalkyale dashi tana boye fuskarta cikin hijab tace."Ke Innah."

Innah Habiba tana murmushi ta mika mata kudin da fadin." Man gyada zuryan zaki siyo gwangwani biyu sai ki siyo kuli-kuli gwangwani d'aya."

Ta kar'bi kudin da fadin.'' To shikkenan Innah sai na dawo." Tana kokarin fita ta kira sunanta ta juyo tana kallonta fuska babu walwala tace."Kada fa ki shiga gidansu Samira nasan halinki." Tace."Ba zan shiga ba ai." Tace." Na dai fada miki idan kika shiga zamu 'bata dake." A sanyaye ta fita daga gidan.......Tasan halin mahaifiyarta mafadaciya ce sam Innah Habiba bata daukar raini ko ga waye tana zaune a matsayinta na talaka bata nema a gurin kowa ba sai a gurin Allah kuma kullum cikin neman na kanta take ko a makota bata yarda wani yaci mutuncinta kullum cikin takatsantsan take.


Aikuwa kafin taje gurin siyo man sai da ta shiga gidansu Samira suka dasa hirar samari kamar yanda suka saba tana murmushi tace."Samira kin san me."? Tace."Sai kin fada.'' Tace." Dazu bayan mu rabu dake naje bakin titi gurin Baba domun kar'bar kudin makaranta kawai sai Uncle Nura yazo gurin a cikin motarsa........Duk abinda ya faru ta fada mata.

Samira ta zabga gud'a da fadin." Wallahi sakon mu ya fara isa gare shi tunda har kika ga yana miki kallon kasan ido kuma yace ki koma gida zai zo su tattauna da Baba to babu shakka sonki yake.

Cikin farin ciki tace."Wallahi Samira lokacin da yake min wannan kallon ji nayi kamar naje na rungumeshi saboda tsabar shauki mtwws guy nan ya tafi da imanina."

Samira ta bata hannu suka tafa tace." Wallahi ai Uncle din ne ya had'u ko wace mace zata so ya zama mallakinta gashi miskili mai aji da nutsuwa ko da yake Surayya kema kyakkyawa ce kawai abinda yayi miki cikas baqi da rama amma dubi hancin ki dogo ga ido da uban gashi sai kace wata 'yar itofia."

A sanyaye tace." Allah ni kuwa bana ganin kyau na da har ina cewa ki sato min irin man bleecing da Ummiyo take shafawa naje na siyo nayi haske ko zai ga kyawuna.

Samira tace."Aikuwa Surayya zaki kyau wallahi nima ina d'an gogawa idan na fakaici idonta sunan man white scret yana da kyau sosai kuma bashi da tsada ki siya ki gwada.''

Tace."Aikuwa zanyi wa Malam Wayo na karbi kudi a hannunsa sai nazo

Please Login or Register in order to submit comment