Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

muje ki rakani kasuwa na siyo.''

Tare suka je suka siyo man gyadar a hanyar su ta dawowa suka ci karo da Shahid ya fito zai tafi kasuwa a kan mashing dinsa d'an kasa.........Surayya ta sha kunu tana dauke kanta.

Shi kuwa ganinta duk sai jikinsa ya mutu ya dinga bin ta da wani irin kallo yana lumshe idonsa.

Samira ta tsaya tana masa magana ita kuwa gaba tayi tana zum'bura baki waye kuma Shahid idan da akwai su Uncle a guri


Samira da sauri ta iske inda take tace." Ke Surayya wallahi baki da wayo waye ya fada miki haka ake rayuwar duniya ai ko baka san mutum baka fitowa fili ka nuna masa kawai ki kwantar da kanki gurin Shahid kiyi masa wayo ki samu abinda zaki samu nasan dai Malam ba zaiyi miki auran dole ba to kawai kiyi lufff kici kudin Shahid tunda na lura bashi da wayo.

A sanyaye tace."Samira Idan bana san mutum wallahi abin hannunsa ma bana so shiyasa ki kaga bana sauraran Shahid."

Tace." Eh ai ba nuna masa za kiyi ba kawai dai ni ina baki shawara ne kiyi kwance-kwance kici kudinsa.

Tace."To shikkenan Samira zan duba maganarki." Da wannan hirar suka isa gidan.....Innah ta kallesu tana girgiza kanta abotarsu har mamaki take bata gashi sam ita bata so saboda sanin halin mahaifiyar yarinyar bata da kyau Hajara munafuka ce ga biye-biyen malamai da bokaye.

Samira bata bar gidan ba har sai da Innah ta sauke burabusko ta zuba musu suka ci tare sabida rashin kwaici irin na Samira sai da tambayi Innah wai ta zuba mata wani ta tafi dashi gida daddare za taci....Innah Habiba ta dauko sabuwar silba ta cika mata taf da burabuskon......Samira tayi musu sallama ta tafi gida zuciyarta fes yau da daddare ta huta cin towon dawan gidansu.




_*GA MASU BUKATAR LITTAFIN NORMAL GROUP #400 VIP #600 ACCONT.......0542382124....BINTA UMAR GTBANK.....IDAN KATI ZA'A TURO AYI MIN MAGANA TA WHASAP DA WANNAN NUMBERS ZAN FA'DI YANDA ZA'AYI*_
*07084653262*
*08089965176*
*BINTA UMAR ABBALE*

*_MUTANAN NIJAR IDAN KUNA BUKATAR LITTAFIN NORMAL GROUP DALA DARI VIP GROUP JAKKA DAYA KATIN AIRTAL KO ORANGE KU NEMI WANNAN NUMBER......._*
*22790899076*
*HAJIA FATIMA MUSA (MOMMY NIJAR)*
[9/25, 3:47 PM] Jamila Yushau: *MATSALAR MU A YAU!*
_(Labarin Surayya)_

*NA*
*BINTA UMAR ABBALE🍒*
*MANAZARTA WRITES ASSOCIATION🤝🏻*
____________________________

*SADAUKARWA NE GA:*
_(Surayya dee🥰)_


Free pege
*9&10*
"Daga ina kike a cikin wannan daran."? Idonsa a tsaye a kanta yake mata wannan tambayar." Cikin rawar murya tace."Awara na siyo gurin Ummiyo." Yana ya mutsa fuskarsa Yabi awarar dake kasan gurin da kallo ya girgiza kansa da fadin." Shiga mota." Gabanta ne ya fadi tabi shi da kallo yana kokarin bude motar ya juyo ganinta a tsaye a inda take sai ransa ya 'baci tsawa ya buga mata da fadin."Tsayuwar me kike a gurin ko ba kiji abinda nace ba."

A sanyaye ta karaso gurin kamar zata fashe da kuka ta bude motar ta shiga sanyi da kamshi suka bakunce ta Tsaki yaja ya kunna motar suka bar gurin.

Tun daga nesa suka hangoshi zaune akan kekensa da alama ita ya fito nema gari yayi duhu ga dare.

Fuska a daure yace."Yanzu meye amfanin abinda kika aikata kin tafi yawo kin saka zuciyar mahaifinki cikin damuwa.

Hawaye ta share tace."Uncle nima wallahi ba'a son raina ba.'' shuru kawai yayi mata ya gyara parking ya bude motar ya fito

Kamar kazar da kwai ya fashewa a ciki haka ta fito daga motar salo-salo take tafiya

Malam yana ganinta tare da Nura sai ya sauke ajiyar zuciya ya zuba musu ido har suka karaso inda yake..........A tsoroce take kallonsa sai kuma ta fashe da kuka.

Malam yace." Ai kema kin san baki kyauta ba dole kiyi kuka Ya kalleshi da fadin."Nuraddin a ina ka tsinto ta."

Yace."Kan hanya na ganta tana tafiya ita kadai ga dare abin ya bani mamaki.

Malam Habu yace."Wallahi Yaudarar mu tayi ta fita wai ta kasa cin abincin daka kawo saboda tafarnuwa shine na bata kudi ta nemi yaro ya siyo mata wani abun shine fa tunda ta fita sai yanzu.

Girgiza kansa yayi yace."Malam a dinga kiyayewa yarinyar nan na ga alama tana da rawar kai dole a sanya ido a kanta kasancewar unguwar nan akwai marasa tarbiya ganinta tana yawo cikin dare zasu samu nasara a kanta.

Malam yace."Kwarai kuwa Nuraddin maganarka haka take insha Allahu zamu kula sosai nagode da kulawarka da abin arziki.

Yace."Babu komai malam yiwa kai ne na barka lafiya." Malam yace."To Allah ya bamu alkairi a gaishe da mutan gidan." Ya amsa yana kokarin barin gurin tace."Uncle nagode." Ba tare da ya kalleta ba yace." Okey. da sauri ya barsu a gurin idansu akan motarsa har sai da ya bar gurin sannan a sanyaye ta tura kekan suka shiga cikin gidan.


Innah na tsaye a tsakar gidan suka shiga rai a bace tace."Wato Surayya kin zama mayaudariya ko." Tana kuka tace."Innah dan Allah kiyi hakuri wallahi gidansu Samira na shiga muna hira ban san dare yayi ba.

Tace."Ai dama tunda naji shuru baki shigo ba nasan sai da kika je gurin nan yanzu ina awarar."? " Da sauri tace."A can gidan naci." Malam Yace."Habiba abar maganar haka Surayya ta kori gaba nima ba zan sake bari ta fita cikin dare ba tunda ba ta jin magana."

Tace."Baba don Allah kuyi hakuri wallahi banyi domin na 'bata muku rai ba." Babu wanda ya tanka mata dan Innah ma barin gurin tayi shima ya sauka daga keken ya rarrafa ya shiga dakinsa.

Kafafunta taje ta wanke ta nemi guri ta zauna kan tabarma ita kadai abin duniya yayi mata yawa gabadaya ma yunwar cikinta bata damunta kamar yanda ta damu dashi da soyayyarsa hanyar da zata shigar da kanta gurinsa kawai take tunani ita kanta fa tasan ta daukawar kanta dala da gwaron dutse tasan sai tsananin rabo guy zai aureta sabida yafi karfinta ta kowane fanni zuciyarta ce kawai take kokarin kaita inda yafi karfinta.

Da tunanin Uncle Nura bacci ya dauketa ita kadai a tsakar gidan sai gefin Asubahi ta farka a firgice ta shige daki ta kwanta tana jin wani irin tsoro a cikin ranta.

***
Bayan sati daya ita da Samira suka shirya wasika mai zafi mai cike da kalaman soyayya irin na rashin kunya ta karbi wasikar tasa a cikin jakarta tana addua Allah yasa a dace.

Niqab tasa ta rufe fuskarta ta samu yaro ta bashi wasikar da fadin "Idan ka shiga gidan ka bawa maigadi kace wai ya bawa Uncle Nura." Yaron ya karbi wasikar sai da taga fitowar yaron sannan ta bar gurin da saurin gaske.


Da yamma ya fito cikin kayan shan iska maigadi ya gyara masa kujera da littafansa a nutse ya mika masa takardar da fadin."Ranka ya dade ga sako dazu wani yaro ya kawo."

Ta cikin farin gilashin dake idonsa yake kallon takardar kafin yasa hannu a nutse ya karba..Maigadin ya dan risina da fadin."A tashi lafiya. Hankalinsa na kan takardar ya daga masa hannu.

Ya jima yana nanata karanta wasikar yana kuma mamakin tsagerar yarinyar data turo masa da ita.

_Assalamu alaikum Masoyi na farin cikin na abin alfahari da tunkaho na ina sonka ina sha'awarka saboda kai din cikakken namiji ne da kowace mace za tayi sha'awa a duk lokacin da zanyi tozali da kai nakan shiga halin damuwa da tashin hankali bayan azababben feelings da yake damuna a sakamakon kallonka nakan rasa kuzari na kullum buri na na kasance a matsayin matarka na gan ni kwance a faffadan kirjinka hakika duk dare ina kasancewa tamkar zautacciya saboda Sha'awarka don Allah ka kar'bi soyayya ta wallahi baka fi karfina ba zan iya maka."_
Daga masoyiyar ka
*S-R-Y*

Abinda yake rubuce kenan a jikin wasikar.....Tsaki mai karfi yaja ya sake bin wasikar yana karantawa tare da tunanin daga inda take.....Lokacin da yazo gurin _Baka fi karfina ba wallahi zan iya maka_ Sai kawai ya fashe da dariya irin wacce ya jima beyi irinta ba hakika duk yarinyar data turo masa wasikar nan ta kai ta kawo kuma fitinanniya ce wato yanzu zamani ya lalace 'yan mata na rashin kunya har da maganar da bata dace ba.

Takardar ya ninke ya bude tsakiyar littafin dake hannunsa yasa babu shakka zai cigaba da nazari da tunanin daga inda wasikar ta fito.




Pls Share👏🏾





_*GA MASU BUKATAR LITTAFIN NORMAL GROUP #400 VIP #600 ACCONT.......0542382124....BINTA UMAR GTBANK.....IDAN KATI ZA'A TURO AYI MIN MAGANA TA WHASAP DA WANNAN NUMBERS ZAN FA'DI YANDA ZA'AYI*_
*07084653262*
*08089965176*
*BINTA UMAR ABBALE*

*_MUTANAN NIJAR IDAN KUNA BUKATAR LITTAFIN NORMAL GROUP DALA DARI VIP GROUP JAKKA DAYA KATIN AIRTAL KO ORANGE KU NEMI WANNAN NUMBER......._*
*22790899076*
*HAJIA FATIMA MUSA (MOMMY NIJAR)*




*MAR'ATUS-SALIHA*
_(Itace Cikakkiyar Mace)_

*Saboda yawan Tambayoyi gami da neman shawarwari daga 'Yan uwana mata ya sanya ni bude Group na mussaman domin wayar da kan 'Yan uwana mata akan abubuwan da suka damesu Mussaman A gidajen auransu👫 Matan aure da masu shirin aure su na amince suyi rigstar domin samun damar sauraran abubuwan da za'a gabatar a cikin Group din. Bayan haka akwai Magunguna na hausa masu kyau da Inganci!*
1- Maganin Sanyin mara
2-Maganin Sanyi mai sa budewar gaba
3-Maganin Sanyi mai sa warin gaba da fitar da ruwa
4-Maganin Sanyi mai sa bushewar gaba
5- Maganin Sanyi mai hana Sha'awa
6-Maganin Sanyi mai hana haihuwa
7- Maganin Sanyi mai sa zafi gurin saduwar aure (sex)
8-Maganin Basir mai tsiro
9-Maganin Basir mai kulle ciki
10-Maganin Karfin Maza(Gurin Sex)
*11- Maganin Karin Ni'ima
12- Maganin K'iba mai kyau
13- Maganin Cikar Nono (Breast)
14- Maganin Hips
15-Maganin kurajen fata da hadin sabulai masu kyau da inganci!
16- Maganin Matsi mai kyau
17-Maganin Sanyi mai sa budewar gaba
18-Maganin kara karfin sha'awa da dade wa gurin (Sex)
19-Maganin Basir mai sa yunkuri da budewar gaba


*_Duk Zaku samu wannan magungunan Cikin farashi mai sauki Kuma babu algus da almundahana a ciki sai da mukayi binkice muka tantance sannan Kada kiyi kokwanto ko shakka akan ingantattun magungunan mu Insha Allahu idan kin gwada sai kin neme mu Hausawa suka ce siyan nagari mai da kudi gida Ga masu bukatar suyi rigstar da Group na MAR'ATUS-SALIHA sai suyi min magana ta WhatsApp da wannan number._*
*07084653262*
*1k Rigstar da Group din MAR'ATUS-SALIHA*
Accont.....0542382124.....Binta Umar gtbank....Idan kati zaki turo sai kiyi min magana ta WhatsApp
[9/25, 3:47 PM] Jamila Yushau: *MATSALAR MU A YAU!*
_(Labarin Surayya)_

*NA*
*BINTA UMAR ABBALE🍒*
*MANAZARTA WRITES ASSOCIATION🤝🏻*
____________________________

*SADAUKARWA NE GA:*
_(Surayya dee🥰)_






*MAR'ATUS-SALIHA*
_(Itace Cikakkiyar Mace)_

*Saboda yawan Tambayoyi gami da neman shawarwari daga 'Yan uwana mata ya sanya ni bude Group na mussaman domin wayar da kan 'Yan uwana mata akan abubuwan da suka damesu Mussaman A gidajen auransu👫 Matan aure da masu shirin aure su na amince suyi rigstar domin samun damar sauraran abubuwan da za'a gabatar a cikin Group din. Bayan haka akwai Magunguna na hausa masu kyau da Inganci!*
1- Maganin Sanyin mara
2-Maganin Sanyi mai sa budewar gaba
3-Maganin Sanyi mai sa warin gaba da fitar da ruwa
4-Maganin Sanyi mai sa bushewar gaba
5- Maganin Sanyi mai hana Sha'awa
6-Maganin Sanyi mai hana haihuwa
7- Maganin Sanyi mai sa zafi gurin saduwar aure (sex)
8-Maganin Basir mai tsiro
9-Maganin Basir mai kulle ciki
10-Maganin Karfin Maza(Gurin Sex)
*11- Maganin Karin Ni'ima
12- Maganin K'iba mai kyau
13- Maganin Cikar Nono (Breast)
14- Maganin Hips
15-Maganin kurajen fata da hadin sabulai masu kyau da inganci!
16- Maganin Matsi mai kyau
17-Maganin Sanyi mai sa budewar gaba
18-Maganin kara karfin sha'awa da dade wa gurin (Sex)
19-Maganin Basir mai sa yunkuri da budewar gaba


*_Duk Zaku samu wannan magungunan Cikin farashi mai sauki Kuma babu algus da almundahana a ciki sai da mukayi binkice muka tantance sannan Kada kiyi kokwanto ko shakka akan ingantattun magungunan mu Insha Allahu idan kin gwada sai kin neme mu Hausawa suka ce siyan nagari mai da kudi gida Ga masu bukatar suyi rigstar da Group na MAR'ATUS-SALIHA sai suyi min magana ta WhatsApp da wannan number._*
*07084653262*
*1k Rigstar da Group din MAR'ATUS-SALIHA*
Accont.....0542382124.....Binta Umar gtbank....Idan kati zaki turo sai kiyi min magana ta WhatsApp




*13&14*
Bayan sallar isha'i yazo kamar yanda ya fada cewa zai zo su tattauna da Babana, tsuru-tsuru nayi a zaune a tsakar gida ji nake tamkar na zauna a tattauna dani cikin zuciyata sai nake ji tamkar zai ce da Malam yana sona da aure. Murmushin takaici nayi ina girgiza kaina nasan ko al'amarin zai tabbatu to sai an kai ruwa rana.

Fakaitar idon Innah nayi a hankali na mike na kamar hanyar fita inayi ina waiwayen bayana.

Jikin bango na lafe nasa kunne na domin naji abinda yake fada sai dai duk kwa-kwa irin tawa ban tsinkayi komai ba sabida yanda yake magana kasa-kasa sai kace wani basarake.....Ji nayi wani abu yana bin jikina na zabura! na buga tsalle ina karkade-karkad'e. gazarzar! naji a fatar wuya na alamun tafiyar kadangare.

Wani uban ihu! na kurma a maimakon na shiga gidan tsabar rud'ewa kawai nayi waje ina ihu! had'e da buga tsalle zani a hannu dankwali a hannu.

Malam ya gigice! har sai da ya kusa fadowa daga kan kekensa fadi yake." Surayya menene me ya faru." ?

Cikin rawar jiki da tsabar firgici nace."Wayyo kadangare ne a cikin rigata."

Malam yace." Subahanallahi Surayya a'ina kika sam....Kafin ya karasa maganarsa naji motsinsa a cikin rigata a guje naje inda nake mukayi ragas! dan saura kiris mu fadi dani dashi.....Fitilar wayarsa ya kunna fuskar nan tamkar wanda aka aikowa da mala'ikan daukar rai yace."Wai ke wace irin yarinya ce mara nutsuwa."?

Sama-sama nake jin maganarsa tunda na samu nasarar kwanciya a kirjinsa jikina ya mutu kafafuna suka dinga kyarma tsabar fargabar kadangare da kuma shaukin so.

Ba tare da tunanin wani abuba ya fara lalube jikinta da hannuwansa nan ya rike karamin kadangare (dan ta milo) ya sanya daya hannunsa cikin rigar ya daukoshi can gefe ya jefar dashi ya cire ta daga jikinsa yana haskashi da hasken wayarshi.

Malam ya girgiza kai cike da bacin rai yace."Yanzu Surayya wannan abun kike wa ihu! sau nawa zai zo yabi ta kanki ya wuce hankali a kwance amma yanzu saboda tsabar sangarta sai ihu kike wa mutane.

Tana gyara rigarta tace." Wallahi Malam dole naji tsoro ban sani ba ko aljani ne."

Uncle yaja tsaki yana ji tamkar ya buge ta a gurin ya kalli Malam din da fadin." Zai wuce gida da safe zai turo da sako."

Malam yace." To shikkenan Nuraddin mungode kwarai Allah ya saka da alkairi.'' Ya amsa da ameeen Malam sai da safe."
Da sauri tace."Uncle sai da safe." tsabar yanda yake jin haushinta ko amsawa beyi ba ya bar gurin.

Ya kalleta rai a bace yace." Surayya wai shin yaushe ne za kiyi hankali? yanzu abinda kika yi a yanzu kin kyauta ina tare da yaron arziki kin fito kina tsalle da ihu."


Jiki a sanyaye tace." Malam kayi hakuri wallahi firgita nayi shiyasa amma ba zan k'ara ba dama nazo ne domin na shiga da kai gida.

Yace." Da kin bari ma da kaina zan shigo gashi kinzo kin zubar min da mutunci.

Hawaye ta share a sanyaye tace." Kayi hakuri ba zan sake ba insha Allah." Girgiza kansa kawai yayi ya fara kici-kicin tura kekensa da sauri ta kama masa suka shiga gidan yana kara yi mata nasiha akan rayuwa.


Ya jima yana mamakin jin abinda yake ji a cikin tafin hannunsa ashe kallon kitse yake wa yarinyar a zahiri sai ka dauka bata da mamora ashe a lullu'be take sai da hannuwansa sukayi yawo a cikin jikinta sannan ya gazgata cewa cikakkiyar macace.......Har yayi wanka ya fito yana tunanin al'amarin.


Washe gari da safe Kafin Malam ya fita yake sheda masu yanda su kayi da Uncle cewa da kanshi zai je can *Adamu na Ma'ajin* Ya kar'bo mata transfer zai kai ta can makarantar shi mai suna *ADAPT SCIENCE AND TECHNOLOGY* Babbar makaranta ce wacce gwamnati ta san da zamanta Secondary and primary ce a had'e akwai kwararrun malamai a makarantar cikinsu harda wa 'yanda suka fita waje sukayi karatu wannan dalilin yasa iyayen yara suke wa 'yayansu rijistar da makarantar saboda karatu da tsaro da tarbiya Uncle Nuraddin bashi da wasa shiyasa duk malamansa da dalibansa suke da nutsuwa babu wani kangararre a cikin dali'bansa.



*WANENE UNCLE NURA?*
Alhaji Aminu (Sabo) Wani mutumin kirki ne a garin kano cikin unguwar Goron duste (bayan gidan Malam Isiyaka Rabi'u) Alhaji Aminu yana arziki daidai gwargwado kuma yana aikata abinda Allah ya fada akan dukiyarsa. sai dai kuma Allah bai azurta shi da mace Ta gari ba. Ya auri Hajia Sabuwa auran saurayi da budurwa tunda ya aureta ta raba shi da kowa sai yayi da gaske take barinsa ya ziyarci 'yan uwansa har yayi musu ihsani.

'Ya'yansu Hudu Mata biyu maza biyu Babbarsu itace. Aunty Jamila sai me bin ta Aunty Nafisa to sai shi Uncle Nura sai k'aninshi Imran wanda yake can Egypt yana karatu.

Hajia Sabuwa gabadaya tayi wa 'ya'yan ta mata tarbiya mara kyau koda akayi musu aure basa lan'kwasuwa a gurin mazajensu kowacce abinda taga dama shi take yi saboda gabad'aya sun riga sun gama da mazajensu kamar yanda mahaifiyarsu ta gama da mahaifinsu da Asiri Hajia Sabuwa muguwar 'yar shige-shige ce babu inda bata zuwa yawan kar'bo asiri mutukar zata samu biyan bukata to ko nan da birnin sin ne za taje ta kar'bo mugun abu.

Nuraddin yana bala'in Jin ciwon abinda suke aikatawa a matsayinsu na musulmai amma basu da aiki sai yawon tsubbace-tsubbace duk ranar da ransa ya 'baci yayi musu magana a ranar sai tayi kamar ta tsine masa wannan bacin ran ya sanya yake zuba musu ido....amma watarana idan ya gansu sun had'u yasan wani gurin za suje sai kawai ya zauna a tsakiyarsu ya kunna musu wa'azin *MALAM UMAR SANI FAGGE* Wayyo Allah kamar su d'ora hannu aka jikinsu ya mutu suyi ta zazzare ido saboda yanda wa'azin Malam din yake tsorata su Malam na bayyana irin azabar da Allah ya tanadarwa masu aikata shirka a ranar lahira. Yini suke jikinsu a mace sai dare kowacce zata kama hanya ta tafi gidanta tana nadama. amma cikin ikon Allah sati biyu zasu warware su koma ruwa sun manta saboda duniyar ce kawai a gabansu uwarsu zata su a gaba su tafi neman taimako a gurin wanin Allah bayan sunyi da jikinsu da kudinsu (Allah ya shiryar damu)

Uncle Nuraddin ya k'are karatunsa a can Uk ta kasar waje(America) gabadaya yayi karatunsa ne a 'bangaran Ilimi Inda ya fito da kyakkyawan result mahaifinsa yayi farin ciki mutuka wannan dalilin ne ma yasa suka had'a karfi da karfe suka gina wannan katafariyar makarantar dake bakin titin (KABUGA) Bayan duba cancanta da dacewa Gwamnati ta shiga cikin al'amarin itama ta bada taimakonta Uncle ya dauki malamai kana kuma ya fara bin gidajen marayu da marasa galihu yana kai su makarantar.........Bayan wannan jihadin da yayi sai manya mutane da malamai suka dinga yi masa kyauta suna yaba kokarinsa da yawa daga cikinsu suka dinga kai yaran su makarantar abinda zai baka mamaki shine har da yaran sanatoci 'yan majalisu da sauran masu kudin dake garin Kano.........Wannan Dalilin ya sanya kafafan sadarwa tattauna dashi ta bangaran Ilimi. Uncle Nuraddin yayi fice sosai dan ko Seminar suka je irin ta malamai shike jagorantar 'bangaransu.

*Wannan kenan*

Wani irin farin ciki ne ya rufe ta tana kallonsa tace."Malam to yanzu yaushe zan fara zuwa makarantar kai amma wallahi naji dadin haka.

Yana murmushi yace." Sati mai zuwa zaki fara zuwa da yardar Allah." Kawai sai ta rungume! Innah dake gefanta a zaune ta dinga kyalkyala wata irin dariyar farin ciki.....zata koma zuwa makarantar Uncle wannan hanya ce mai sauki wacce za dinga samun ganinsa a kai a kai." Sai dariya take tana ji tamkar ta zuba ruwa a kasa tasha dan farin ciki.




_*GA MASU BUKATAR LITTAFIN NORMAL GROUP #400 VIP #600 ACCONT.......0542382124....BINTA UMAR GTBANK.....IDAN KATI ZA'A TURO AYI MIN MAGANA TA WHASAP DA WANNAN NUMBERS ZAN FA'DI YANDA ZA'AYI*_
*07084653262*
*08089965176*
*BINTA UMAR ABBALE*

*_MUTANAN NIJAR IDAN KUNA BUKATAR LITTAFIN NORMAL GROUP DALA DARI VIP GROUP JAKKA DAYA KATIN AIRTAL KO ORANGE KU NEMI WANNAN NUMBER......._*
*22790899076*
*HAJIA FATIMA MUSA (MOMMY NIJAR)*
[9/25, 3:47 PM] Jamila Yushau: *MATSALAR MU A YAU!*
_(Labarin Surayya)_

*NA*
*BINTA UMAR ABBALE🍒*
*MANAZARTA WRITES ASSOCIATION🤝🏻*
____________________________

*SADAUKARWA NE GA:*
_(Surayya dee🥰)_

FreePege
*15&16*
Malam na kokarin fita ta shigo gabad'aya gidan ya gauraye da wani masifaffan kamshin turare tana sanye da abaya baka tayi rolling da pink din mayafi kafarta sanye da takalmi mai tsayin dunduniya tayi ado sosai tamkar wacce za taje gidan biki amma kuma kallo daya kacal za kayi mata ka fahimci cewa bata da tarbiya dan tunda ta shigo gidan take wani ya tsine ya tsine tana taunar cingum sai kace tsohuwar karuwa.

Da yake dama can na san ta amma magana ta fatar baki bata ta'ba had'a ni da ita ba sai kawai na zuba mata ido ina kallonta da tunanin abinda ya kawo ta gidanmu.

Ledar hannunta ta ajiye kusa da Innah tana dauke kanta tace."Gashinan in ji Uncle yace a kawo kayan makarantar Surayya da sauran abinda zata bukata.

Malam yace." To masha Allah Yarinya ya sunanki." ? tana ta'be baki tace."Fadila." Sai kawai ta kama hanyar fita cikin wata irin tafiya irin ta marasa kunya. gabadaya muki bi bayanta da kallo......Innah tace."Amma gaskiya wannan yarinyar bata da tarbiya kuma daga gani ba 'yar Alhaji Sabo bace."

Ajiyar zuciya na sauke nace."Eh 'Yar kanwar Hajiyar ce sunanta Fadila sa'i da lokaci tana zuwa hutu gidan nima a bakin Samira na sani wai gidan mahaifinta na can ungwar fagge."

Innah tace."Koda naji dama ai unguwar tayi k'aurin suna da marasa kuny......Malam ya katse ta hanyar fadin." Habiba bana son kananun magana ya isa haka yaran yanzu sai addua iyayensu na tarbiya suna watsar wa ke dai kawai kiyi addua.

Cike da takaicin abinda yarinyar tayi tace."To shikkenan Malam Allah ya shirya mana zuria." Ya amsa da ameeen ya yana kokarin tura kekensa.

To koda na bude ledar Kayan makaranta ne a ciki da littafai gami da dukkanin abinda zan bukata ba tare da 'bata lokaci ba na zuba duka littafan cikin jaka na kwashe kayan na kai daki ina Allah-Allah Monday tayi na fara zuwa makarantar sai dai kuma nasan zanyi kewar Samira tunda da ita nake zama komai namu a tare yanzu kafin na saba da wasu zan sha wuya wata shawara na yanke ina ganin zan samu Malam da maganar domin itama Samira a nema mata alfarma tunda dai duk rabin makarantar tasa marasa galihu sunfi yawa.


Kallonta nayi a lokacin da take kokarin kulle kofar gidan nace."Innah wallahi tsoro nake ji kada muje gidan nan a wulakanta mu gashi kin dauko daddawa zaki kai musu.

Girgiza kanta tayi tace."Surayya wannan umarnin Malam ne nima bana san zuwa gidan sabida gudun zubewar mutunci dan dai ya matsanta ne kawa."

Nace."To dan Allah ki mayar da wannan daddawar da kika dauko me za suyi da daddawa su da basa towo.

Tace."Waye ya fada miki basa cin towo ai masu kudi a wannan zamanin daddawa itace take musu wuya shiyasa na yanke shawarar kai musu nasan za tayi musu amfani.

A sanyaye nace." Shikkenan Innah tunda kinqi daukar maganata muje kawai." Hanyar gidan muka nufa muna sake tattauna maganar.


Tana hakimce a kan kujera mai cin mutum daya mukayi sallama a falon. babu walwala a tare da ita ta amsa tana bin mu da wani irin kallo duk da tasan mu hakan bai sa ta saki fuskarta ba da hannu ta nuna mana gurin zama kasan kafet.

Muka zauna kusa da juna nice na fara gaisheta ta amsa tana yatsine fuskarta tace."Habiba warin me nake ji? daga shigowarku sai kace an bud'e shadda(masai).

Jikina yayi wani mugun sanyi dama nasan za'a rina. Innah na ya'ke tace."Hajia sabuwar daddawa ta kalwa na kawo miki kin san idan tana sabuwa haka take wari kafin ta bushe."


Ta wani ya mutsa fuskarta da fadin." Ni nace miki ina bukatar daddawa."?

Innah jikinta yayi sanyi sai ta sunkuyar da kanta kasa. ta cigaba da cewa "

Please Login or Register in order to submit comment