Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a fadar aka mimmike tsaye ana al'ajabi. Koda ganin haka sai kunya ta kama sarki Lafaru. Nan take ya yi tsawa ga jama'a ya ce, "Kowa ya fice daga cikin fadar".
Cikin firgici jama'a suka fice da gudu ya zamana saura su biyu kacal a cikin fadar.
Nan fa sarki Lafaru ya kamo Sharlis ya kwantar da ita akan karagarsa ta mulki ya biya bukatarsa da ita. Faruwar hakan ke da wuya sai yaji kansa ya sara ya kama ciwo.
Al'amarin da ya kama matukar razanashi ke nan kuma ya harzuka. Kawai sai ya zare takobi zai sare Sharlis.
Bisa mamaki sai ya ga ko gezau bata yi ba bare ta firgita.Sharlis ta dubeshi a fusace ta ce,"Mene ne ya hanaka ka kasheni? Ai gwara ka
kasheni domin na huta da bakin cikin da ka
dasa mini a zuciyata.
Ka yi sani cewa a lokacin da dakarunka suka je kamoni a can kauyenmu na Bairul sai da suka kashe iyayena da duk mutanen gidanmu sannan suka bunkawa gidanmu wuta kuma suka kwashe duk dukiyar gidan saboda kawai mahaifina ya ce ba zai bayar da ni ba.
Ka sani cewa yau shekarata goma sha takwas a duniya kuma tun da aka haifeni ban taba fita ko ina ba daga cikin gidanmu kai asalima ban taba ganin wani da namiji ba face mahaifina domin babu maza a gidanmu sai mata.
A ranar da dakarunka suka kawo mana farmaki ne na ga maza a rayuwata. Kaine namijin farko da ya sanni 'ya mace kuma kaine za ka zamo na karshe domin bokan mahaifina ya tabbatar mini da haka. Ya kai wannan sarki kayi sani cewa tun da aka haifeni mahaifina ke 6oyeni saboda tsoron kada na fado hannunka bisa muguwar dabi'arka da ka saba yi akan kyawawan mata, ashe shuka ya yi a idon makwarwa.
Kuyangar mahaifina ce wacce ya aminta...

Alhamdulillah ana zamu dakata sai mu hade da ku a Fita ta uku wato mujalladi na uku wanda shine na karshe a littafin Mazan Jiya na biyu 2, sai kuma mu dora dana 3 dana hudu, toh a kullum dai nine mai muku typing Shuraihu Usman - daga nan shafin Taskar Novels.


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment