Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kusa da ita hannun sa yasa akan d'an ƙaramin cikin nasu ya sauki wane nannauyan ajiyar zuciya wufffff Nepha suka dawo da wuta adu'a ya musu suka kwanta barchi cikin kwanciyar hankali.














Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️💞🤰MAI CIKI CE 🤰
by
Narnah'kanwar soja ✍️💞









🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*





PAGE 7 & 8










💎💎💎💎💎💎💎
TUNATARWA CE
💎💎💎💎💎💎
Ki gyara sirrin ki sai Allah ya ya gyra miki zahirinki 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿



Ki gyara tsakanin ki da Allah sai Allah ya gyara tsakanin ki da jama'a.☘️☘️☘️☘️☘️



Ki dage da gyara lahiranki sai Allah ya taimaka mike ya gyara duniyan ki da lahiranki☘️🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀












BORNO

Jin ihunta yayi yawa ne wane ya dango gashin kanta ta gaba ya zuba mata farin abu a fuskar nan da nan ta hau maye sai barchi .....





Tafiya sukiye suna had'awa da gudu gudu chan suka nufi wane bakin 'kogi da ya cika taff da ruwa har tunkud'o junan sa yakiye chan suka hango PAYAM da ke jirar su su taho don su bud'i marfin shiga surutu Babban cikin su yayi nan 'kifin kogin ya tsaki kad'an wane murfi ne ya bayyana na 'karfe 'kati biyu ne suka durgusa suka zuba ƙarfin dantsen su gun buɗiwa fashhh ya bada sauti d'aya bayan ɗaya suka shiga nan na juya naga shigewar PAYAM sai mutum biyu da suka rage ciki kuwa harda Babban PAYAM ido ya zuba min da yasa na 'bacce 'bat murza idon sa yayi da kyau don tabbatar wa kamar dai yaga wata, kafin ya gama tunanin sa na barshi ya rufi 'kofar ( ƙanwar soja wasa ce tuni na baiwa al'kalami na mai ya gudu)








Wasu matakala ne na duwatsu tamkar 'kogo sai uban duhu a hakan sai da akayi minti biyar muka shigo asalin cikin birnin mutane ne maza da mata ko sutura babo a jikin su face wasu ganyanyaki da suke rufe al'aurar su , ganin SARKI PERZO ya taho suke kwanciya har 'kasa flat suna gaida shi hannu ya d'aga musu chan na hango wata mata tminda taga wucewar wane bawa da ake mai la'kabi da KACI TOWUN SARKI rataye da yarinya 'yar ƙarama wasu hawaye ta shari kasancewar ta tuno da wacecce ita da kuma rayuwar ta na baya ,"shin ko dangina na raye ko suna tunawa da ne yau tsawon shekaru da bansan lissafi su ba naki nan ," bulalla aka shar'bata ta baya kasancewar ta bar buga dutse da takiye da sauri ta cigaba da aikin ta da hannayen ta da sukaye karta, " ke ma dai Latu, tunanin ke baya 'karewa ace kullum sai an bugike ke gyara ko zaki huta kima" murmurshi takaice ta mata ta barta,,..








KACI TOWUN SARKI ne aka mishi umarnin da ya kai ta d'akin baƙi cikin hanzarin ya ishe wane agurgun daki da ba komai sai tulin duwatsu da ganyen shinfid'a ta yayi kan ganyen ya tsaya da mammaki fall a ranshi tunda yake rayuwar sa ko mammiyota bata da haske fata kamar wanan shafa fuskar ta yayi nan ya cikka da farinciki tsaff a zuciyar sa jin kamar ana tahowa ne ya fitta da gaggagwa, sarki PERZO ne ya kai ga d'akin sa da aka wa adon ganye daban daban duk bayan kwana bakwai ake fitta a al'adar su sukan fitta su samu ittace da ganye da ruwa da kayan cikin ruwa suke rayuwa musamman ma kifaye don basa yanke musu, a yanda yake mulkin sa kuma duk sati ake sanja masa ganyen da yake kwanchiya akai yau ma hakan ta faru sai dai yau mutum aka samu kuma ma MAI CIKI CE,





A hankali ta shigo kamar wanda k'wai ya fashewa a ciki sarki PERZO wai yarinyar MAI CIKI CE,"? ta tambaya tana shafa gemon shi dake barbaje kamar tsohon bunsuru dariya yaye sosai ya bud'i munanan ha'kuran sa yace "MAI CIKI CE " sauke a jiyar zuciya taye sai yanzu ta samu nitsuwa da kwanchiyar hankali yau kusan wata bakwai kinan duk matan masarautar ba'a samu wacce ta samu ciki ba sai yanzu a don haka dole yau tayi barchi mai kyau





Tuni wajen masaurauta ta amsa da murna da kachamewar samun inchi da kwanchiyar hankali su agun abun bauta SAMNU yarinyar MAI CIKI CE haka suke maimaita wa cike da fara'a da jin dad'in ...









(To har yanzu nima bansan sunan yarinyar nan ba fan's yadda kuke tambaya ta nema haka naki tambayar kaina sai dai naji ana kiranta da MAI CIKI CE. )












KANO


"Abban Majhat tashi ,!Abban Majhat ka tashi mana lokachin sallah ya gabato ga Majhat yau ta fara motsi ka tashi mana ku gaisa " ta fad'a tana jan bargon sa hasken waya ya d'auko yana haskawa yaga eyy lallai asuba tayi "amman wanan yarinyar duk kin hanani barchi mai kyau dole na kuma Borno ko hutu na bai 'kare ba " zum'biro baki taki "ne yanzu Abban Majhat duk ba wanan ba ne rantse bana neman magana da kai da safiyar nan kurum ka tashi Majhat na motsi kawo hannun ka" haka ta jawo sa sa kansa yayi akan cikin ya ta'be baki "ke dai HABLAT rigima ce daki dai kawai bana jin komai " ya fad'a iya gaskiyar sa ture kansa tayi taji haushi ta nufi toilet dariya ya kicce dashi "Allah nasan maganin ke yanzu yarinyar nan , don yau bazan iya miki breakfast a gidan nan ba sai anyi magana kice wai bakison warin kitchen ko ,"








"Abban Majhat tunanin me kaki naga sai murmurshi kaki zabgawa " ba komai HABLAT kawai na tuna drama ke na jiya ne " haba Abban Majhat na 'bata maka rai ko am sorry ba ne bani Majhat ce " dariya ya ƙunshi ya juya baya ya shiga toilet don yin alwalla, fitowar sa yayi dai dai da kammala shirrin ta sallaya biyu ta shimfiɗ'a " Umman Majhat " ya fad'a cikin narkewa St sai da ta zaro gwala-gwalai idon ta "wow Abban Majhat yauce ranar farko da ka kira suna na da Majhat amman akaiw abun da kaki so " gira ya d'aga sama 'ammm ba komai kawai ke zo ke rufe 'kofar ce Masallaci zanje " too ne yau kad'ai zanyi nawa Allah karimin kai Abban Majhat sai ka dawo..











Har 'karfe takwas na safiya babo Abban Majhat ga gas ya 'kare kumawa tayi kan three sitter ta kwanta a la'be kamar mage ta cikin littafin MIJIN MAGE ( my first book) a hankali ya turu 'kofar yana legawa charraf suka had'a ido baki ya saki " Umman Majhat kawai ina sallah ba saiga barchi ba ya kwashe ne kinsan barchi ɓarawo ne sai da na farka na kwato kaina har a buhu fa ya sani " hararra ta buga mai ya ɗaga girar sa irrin ko ohhho nan " wai me kika mana na breakfast ne "? kuka ta fashe dashi harda hawaye sharrr kamar panpo "ikon Allah daga tambaya kuma HABLAT " ganin tana bubbuga 'kafarta " wallahi Abban Majhat ka cuci ne yau ka barni da yunwa a gidan ka sai na gayawa Inna komai ka gudu ka barni kawai don na kasance MAI CIKI CE ko? ido ya zalzalu waje "HABLAT " kasa cewa komai yayi kawai ya zauna a kan carpert ya zuba tagumi yana kallon ikon Allah yace "Wai HABLAT ! HABLAT !! HABLAT!!!"





Sadaukarwa ga mai commenter's ina yinku Ina sonku I love you wujijjiga wujijjiga.
Asha hutun mako lafiya sai ranar Monday in Sha Allah.


Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️💞🤰MAI CIKI CE 🤰
by
Narnah'kanwar soja ✍️💞









🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*





PAGE 9 & 10



BORNO


Tuni wajen masaurauta ta amsa da murna da kachamewar samun inchi da kwanchiyar hankali su agun abun bauta SAMNU yarinyar MAI CIKI CE haka suke maimaita wa cike da fara'a da jin dad'in ...











A hankali take bud'i idon ta da ya kumbura idon ta fara juyawa ganin wani agurgun kaman na kaji da sauri ta tashi zaune jin kid'i kiɗi na tashi ne da hayaniya ta miƙe tsaye ƙafarta ce ya hard'eta sakamako kumburin da yayi a hankali ta ke ɗingisawa "inannnlillahi wa'ina illaihin raji'oun " da sauri ta rintse idon ta ganin 'kazantar da sukiye " waiyo Allah ne ZALFAT " tana gama fad'ar hakan ta yanke jiki ta fad'i ta suma PAYAM daki ƙife shi yayi hanzarin kamota ta zube a jikin sa ganin halin da take ciki ne yayi gaggagwar hanya zuwa d'akin fitta yayi ganin duk mutane masarautar basa hayyachin su ya shiga d'akin sarki PERZO ƙaton kife ya d'auka da aka gasa shi yasha gishiri da ruwa cikin wani bututu, dawo wa yayi har yanzu ya ganta a wanan yanayin, ruwan ya shafa mata a fuska a razani ta farka hannu tasa ta chukumusa ganin ya zuba mata ido ta cika shi bai ce mata komai ba ya bata ruwan haka ta amsa da hanzarin ta taki buɗe magogoronta ta shanye tass , murmurshi yayi ya bata kifin tana ci yana zare mata ƙaya har tagama da hannu ya kama 'kafarta ya d'aure da ittace da ganye ya juya zai bar d'akin "sunana ZALFAT kai fa "?








Ta fad'a cikin sanyin murya da son sanin waye su, ko juyuwa baiye ba balle ya bata amsa , sai da yakai bakin agurgun ya bud'e baki da cewa PAYAM shine suna na ," kafin ta buɗe baki tayi wane tambayar ya fitta abunshi hannu tasa ta rogi Allah da ya fidda ta hanun kafuran nan , bata gama magana ba taki shigowar KACI TOWUN SARKI ya shigo jikin sa sai zufa yakiye saboda badaƙalar da sukiye da matan masarautar na su a gaban jama'a su saboda murnar samun MAI CIKI kallo kallo sukiye chan ya sa mata wasu 'karafuna a 'kafarta wanda ake kira da MARI haka ya dungule hannun ta gu d'aya bilhaggi take kuka ya daina amman a banza PAYAM da tun shigowar KACI TOWUN SARKI ya la'be a bakin d'akin don kar yayi lallata da ita musamman ya rigi sanda sai dai ba'abunda yaki tunanin ba ne d'aukarta yayi sama yayi waje da itta take PAYAM ya ɓoya" munafukin d'an sarki PERZO " cewar KACI TOWUN SARKI a hankali wanda kaff ZALFAT ta jisa bai dire ta ko'ina ba sai gaban sarki PERZO dariya yaye sosai yasa hannun sa ya shafa gashin ta yawu ta tara ta watsamai a fuska duk da hakan dariyar sa bai gushiba da kansa ya dauki ganye da wane. tulun farin abu duk harshe suka fara fittarwa wajen suna ihu kamar sabbin mahaukata idon ta ne ya cikka da hawaye fahimtar cewa suturarta zasu janye mata su sama ta ganye yanda suma sukiye..














KANO





Ido ya zalzalu waje "HABLAT " kasa cewa komai yayi kawai ya zauna a kan carpert ya 'zuba tagumi yana kallon ikon Allah yace "Wai HABLAT ! HABLAT !! HABLAT!!!" meke damun ke ne ne zaki gayawa hakan shin babo abinci a gidan ne ko ya zama dole sai ne zan miki girke idan ba gas akaiw akaiw gawaye dashi ma nayi aiki dadare , a kanki a ka fara samun masu ciki ne a duniya wai ?ko dai kanki aka fara ciki? to wallahi kar kiga ke MAI CIKI CE sai na saki tsallen kwad'o a gidan nan " baki ta buɗe ya shiga d'aki sai toilet " yanzu ne Abban Majhat zai wa tsawa naga ai cikin sa ne don ne MAI CIKI CE duk abunda zanyi ko nayi ai rarrashi na za'ayi kuma yamin idan yaga banyi breakfast ba sai ya rarrashi ne yaban ha'kuri ya bani a baki idan ya dafa min , kuma ma ai duk wahalar sa da zai sha a bayana nifa MAI CIKI CE".








Ta fad'a tana mi'kewa tsaye d'akin ta shiga ganin ya shiga toilet alamar yana wanka ta shuri akawti tasa kaya kala ukku da abin buƙatar ta hannu tasa a aljihun sa ta ɗauki d'ari biyar da wayoyin sa biyu da sauri ta fitoo tsakar gidan har tana tuntu'be WASILA da ta fito zata shigo duba ta "Aunty HABLAT ina zakije " jikin ta har rawa yakiye gun nuni da hannu WASILA tayi shiru kar ta tuna mata asiri , gaisuwa sukaye a gaggauce "Aunty HABLAT wai ina zuwa "WASILA kamar ke kika ajiye ne nifa yanzu na girma kinsan na girmiki ko buki bakisan cewa ne MAI CIKI CE ba'" am sorry Umman Majhat sai kin dawo " tun kan tagama magana ma ta fita " ohh ne WASILA gaskiya HABLAT badai neman fad'a ba".....














Tana fita ta samu a daidaita saho sai unguwar tudun wada tana baiwa mai napep kud'in sa ya bata sanji 200 juyawa taye taga kowa na hadda haddan sa ba kowa a 'kofar gidan hannu tasa a jaka ta fittar da man ROB ta ya mutsa a idon ta taki idon ya sauya zuwa ja ya fara ambaliyyar hawaye da gudu gudu ta shiga gidan ko sallama babo Mallam daki rigi da buta zaiye alwallan nafilla yaga shigowar ta da sauri ya yar da butar HABLATU me a samiki da safiyar nan kina kuka ? waya taɓa kinji jun haka ta yar da akwatin ta sunkuya ta fashe da kuka , tunda Umma taji HABLATU ce ta shigo kamar kuruta akayi a gidan ta fitto da hanzarin ta har zanin jikin ta n neman kasancewa har rigi rigi da Mallam sukayi gun d'agata sama daki sukayi da itta perlour ne mai kyau matsakaici da aka zuba kujeru dai dai na masu rifin asiri da'ki biyu ne na Inna da Mallam sai d'akin HASINA da akaiw ɗaki biyu daga waje da alama na mazan gidan ne ko ba'ki , " ye shiru lalle na gayyamin wane kalar rashin mutunci Hafeezu ya miki yau?' tana jin am ambachi sunan sa ta fara kuka "Inna ce tace lallai Hafeezu hakan yana nuni da cewa ba 'karamar abu bane ko?" kai ta girgiza musu alamar ey " Inna yunwa nakiji ke taimaka min ko ɗumami ne zance" "tausayi ta basu lokachin d'aya ran Mallam ya hargitsi " a'a akaiw taliya HASINA ta girka kafin taje makaranta jira na kawo miki guntun murmurshi ta buga a ranta tace " ne ce HABLATU Inna da Mallam gaggara ba dau amin kad'an nayi dewa tukkuna yanzu aka fara buga wasan"..














Wai wai wai babban magana yau da fan's mutumiyar banda rigima harda sharri ta kuma ne!. Finally ZALFAT ta bayyana gata ga PAYAM ga kuma PERZO. let's go the game was begin..





Ko yimin uzuri idan anyi post yau babo gobe sai jini zamu na tsallake kwana ɗaya ɗaya tak in Sha Allah ,but zanyi ƙoƙarin ganin na muku typing dewa muddin kuna suburbud'u min Zafaffan commenter's , masha Allah..








Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️💞






🤰MAI CIKI CE 🤰
by
NARNAH ƘANWAR SOJA ✍️ 💞














🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*















The comedian sweet love story with full of sympathy.💔🔥😭








11 & 12

BORNO







Suna ihu kamar sabbin mahaukata idon ta ne ya cikka da hawaye fahimtar cewa suturarta zasu janye mata su sama ta ganye yanda suma sukiye. wane irrin lashe ƙasar harshen sa yakiye ,da sauri ANBAR ta kauda idon ta don tsananin kishi da abinda mijin ta kiye duk bayin kansu a sama suna kallon wata irrin kyakkyawan hallita don ko sarauniyar mammiyota na yankin UBDUS bata mallaki irrin kyaun wanan halittar ba , PAYAM ne ya fara wasu surutai mara sa hankali yana murɗa yatsun yatsun hannun sa tuni iska ta fara bugawa tana tunkud'o ruwa yana malmaliwa sai ya tumbatsa daga ƙifin ƙogon akan ji ruwa na gudu da tunkuɗo junnan sa, idon sa ne ya sauya colour zuwa red , suna ganin hakan kowa ya fara gudu tuni aka hargitsi ana tada 'kura kowa yana nufan ƙogon sa don ya ɓoya,











Ganin hakan Sarki PERZO yayi gaggagwar ɗaga ZALFAT da ke ta jiro wasu adu'o'i masu tarin yawa , zuwa ɗakin sa KACI TOWUN SARKI ne ya rufa masa baya ta hanyar rufe ƙogon da dutse ,a jiyar zuciya ya sauke ya daina abun da yakiye a hankali ya bud'e idon sa nan yaga ZALFAT bata nan hankalin sa ne ya tashi sa'ada ya shiga d'akin da aka ajiye ta yaga bata nan "tashin hankalin ba dai sarki PERZO ya kaita ɗakin sa ba ? banyi tunanin zai tsaya ya ɗauki ta ba har zuwa ɗakin sa " da gudu ya juya kafin nan guguwar ta laffa bakin ƙogon sarauniya ANBAR ya shiga kamar an jiffo sa ido da ido sukayi ganin yau PAYAM a turakarta yaron dako gaisuwa ba ya mata in ya ganta ma haushin ta yakiji je yaki kamar itta ta kashe uwar sa , banda hararra da tsaki ba abinda yaki shiga tsakaninsu, taki ta mi'ki tsaye da fargaban abinda ya kawo PAYAM cikin turakarta a hankali ta matso taga zuciyar sa na bugawa ga haki da yakiye a kai kai, bututun ruwa ta d'auko ta nufa bakin sa dashi kama hannun ta yayi ya ja ta "PAYAM me ke faruwa, me ke damun ka yau ruwa na tunkud'o junnan sa ka zauna a d'akin ka ?" ganin yana janta har bakin ƙogon ta fisgi hannun ta da 'karfi ta sauki mai mari lafiyayyi ,ta d'aura da cewa ......
















KANO








"Ne ce HABLATU Inna da Mallam gaggara ba dau amin kad'an nayi dewa tukkuna yanzu aka fara buga wasan".. nan da nan sai ga Inna da tullin taliya ta zuba jan miya a ƙife sai borkono a ruba haka HABLAT ta bud'i ciki kamar bata taɓa cin abinci ba tass ta chinye tasa hannu tana lashewa da sauri sauri Inna ta shari guntun hawayen ta na tausaya wa HABLAT tana kammala chi ta fara gyangyad'in barchi, Inna ce ta kaita d'akin HASINA ta kunna mata fanka haɗi da ɗaukar jakarta ta shigar ɗakin tana fitowa sai ga Mallam ya haɗa fuska tamau Inna HASINA kinga yaron nan sai kirar sa naki a waya amman yayi banza da ne wato su yaki ya raina ne Lallai Hafeezu yau zan nuna ma waye ne Mallam Umar" ya faɗa yana mai da huchi "hummm Mallam kinan don ma bakaga yanda HABLATU taci taliya ba ga dukkan alamu ta kwana babo abinchi ne gashi yanzu har tayi barchi " ta faɗa ciki da alhinin "Allah sarki HABLATU baiwar Allah ha'kuri mahaifiyar ta Zainabu ta d'auka , yanzu da ace gun Nura taje ai tajamin abin kunya amman tazo garini sanin cewa zan shari mata hawaye ta to in sha Allah zan mata gata kuma wallhi sai na fatattaki yaron nan "








"To Mallam Allah dai ya kyauta sai abi a hankali.." Sallamu Alaikum" chakk ya tsaya ganin yanda Iyayyen nashi sukayi chuku chuku da fuska kamar wasu commandodin da akayi nasarar ya'ki akan su " Inna lafiya kuwa ya na ganku a haka ? ko wani abu ne ya faru ? " uban ka ne nace Hafeezu nace ungo naka " yana mishi daƙuwa hannu biyu biyu, Inna ce ta d'auki throow pillow ta fara bugun sa dashi kamar wane ƙaramin yaro idan yayi laife taki ya tsunguna "inallillahi wa inna illaihin raji'oun shikkinan yau HABLAT gidan tazo tunda naga haka ba ƙaramin tashin hankali ta sani ba" duk abun da ke faruwa a idon HABLAT sai daɗi takiji har wane juyi taki na nishand'i tunda taje muryar sa ta farka, tana legawa ta laɓule,. " yanzu Hafeezu saboda baka da kunya ka bar HABLATU da yunwa yarinyar baiwar Allah kuma ta kasance MAI CIKI CE, "Mallam ne ya amsa da cewa wallhi da naga idon yarinyar nan ko lokacin da Zainabu mahaifiyar ta Allah ya mata rasuwa idon ta baiyi kuka haka ba daman ashe amana ta kaki ce , ? Allah ya taimaka wajen karkace hankalin ta ta zo guna bata gayyawa Nura ba na tabbatar da zuciyar sa sai ta buga ne nagama duk ta rame ,kai don ubanka me ka mata " inannnlillahi wa'ina illaihin raji'oun Mallam ne banwa HABLAT komai ba asali ma " mari a ka sauke mai taki ya gyarah lafazin za " na yarda Mallam nayi kuskure duk abinda zata min MAI CIKI CE ba laifin ta bane laifin ciki ne ina neman afuwa ku in sha Allah bazan kuma ba ,," ya fad'a kansa a ƙasa don tuna nasihar da aka musu last week..











"Yauwa gwanda hakan indai HABLATU nason abu dole kama ta shi indai bai saɓa doka ba komai zai wucce CIKI CE ba wasa bani ka kula da matar ka dai dai kwargwado ka bata kulla idan bata da lafiya ka kulla da itta tamkar jaririyya idan tana jin yunwa ka chiyar da ita da abinda takiso tunda Allah yaba ka dai dai gwargwadon iko, ka kulla da HABLATU amana ta ce

1 Comments On MAI CIKI CE
avatar
anas-muhammad

1 year ago

Reply

Good novel

Please Login or Register in order to submit comment