Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jikin sa yasa ya toshi inda jinin ke zuba " muyi saurin kaishi asibiti yana buƙata taimakon gaggawa ," tuni ZALFAT ta zube akan guiwuwinta jin muryar da ko a mafarki bazata taɓa mantawa dashi ba hannu tasa a dai dai kafaɗar sa ta dafa shi sai sauki numfashi takiye akai kai yana juyuwa sukayi four eye's kallo kallo suka tsaya yi har tsawon daƙiƙa ukku" DOCTOR ZAYYAN? " cikin sarƙewar murya ya zare siririn glass na idon sa ya mirza idon duk da cewa hannun sa na ɗauki da jinin PAYAM ,bakin sa har rawa yaki ye gun ambattar sunan nan na ta "ZALFAT"? jin lallai shine tuni numfashin ta ya ɗauki ta yanke jiki zata faɗin a ƙasa da sauri yasa hannun sa biyu biyu ya rungume ta wuff ta faɗa jikin sa , hannun sa ɗaya yasa ya tallafota ya gyara gashin kanta "inannnlillahi wa'ina illaihin raji'oun " abinda yace kinan rigar sa ta ciki ya cire ya sanya mata sun rufe mata jikin ta da duk aka zagaye shi da ganye ,haka ya janye trouser sa ya janye nan ya zura mata ,














Sojojin ne suka kutsa cikin ƙogon ba tare da fargaba ko tsoron komai ba , harbi akiye da kuri da baka ba gaggauta wa ganin hakan Commender Hafeez ya ba da izinin a fara harbi cikin ikon Allah suka fara musayar wuta duk yara da mata sun kafa guiwar su a ƙasa wasu harda mazan banda dakarun Sarki PERZO da ake ta kashewa kasancewar sunƙi bada wuya su miƙa wuyar su, da gudu sarki PERZO ya shiga ƙarƙashin ƙasa don ganawa da ubangiji sa SAMNU isar sa ke da wuya ya tarrada dutsen na amai na wuta su wata kururuwa da dutsen ya kiye na murya mai amo , Hafeez da ya lura da cewa lallai yaga shigar PERZO wanan gun yayi tunanin cewa zai tsire ne don haka ya bishi ba tareda da kokonton komai ba sai adu'a dake bin bakin sa a ko wacce siƙa , sarki PERZO ne ya durgusa ya zuba muguwar ihu sa ta ƙasar girgiza kasancewar wuta naci ta cikin ƙogon murus wutar ta mutu sai haske dashe dashe, ihu sosai sarki PERZO na baƙin cikin mutuwar Ubangiji sa wanda tunda aka haifi shi shi kawai ya sani mai taimakon su a kowace hali " PERZO " Hafeez ya kira sunan sa tamkar yadda yaji ana kiran sa, ko gizau baiye ba " PERZO ka miƙa wuyan ka ka ajiye makamin ka wa hukuma " sai hucce yakiye yana ihu lokachin d'aya ya hanzaro kan Hafeez da wani kakkaifan tokobi yayi kansa kamar walƙiya ta ƙifta ya kai hari da kai tsaye ga wuyan Commender Hafeez, da sauri ya kauce sai dai doguwar wuƙar sai da ta kuskure sa a rigar sa wanda yayi nasarar soki rigar sa ta gaba ta kai guntun yanka..














"Innalillahi wa ina iallhin raji'oun " a razani ta tashi daga barchin da takiye sai zufa takiye " Yaya Hafeez ! Yaya Hafeez!! Yaya Hafeez!!! me ya faru da kai subhanallahi , what happened with Abban Majhat " a firgichi ta tashi a zaune , kanta ta dafa da ke sarramata agoggo ta duba ƙarfe bakwai na dare , ajiyar zuciya ta sauke " aff kullum Inna na magana na kiyaye barchi mangariba gashi banyi sallah ba shiyasa na yi mafarkin Abban Majhat na yaƙi da wani azzalumi a gurgun daji ,, yanzu dai bare nayi sallah yau barikin sojan ma shiru ko don wasu sun fitta aiki oho musu dai , nayi sallah nayi wa Abban Majhat adu'a Allahu ya kare min shi daga idanon shaiɗanu da aljannu da mushirikkai da 'yan ta'ada masu ta da zaune tsayi "...














ALƘALAMIN NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹




















🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰
MAI CIKI CE
⚜️⚜️⚜️⚜️⚜️⚜️
BY
NARNAH ƘANWAR SOJA ✍️ 💞





From the writter of
MIJIN MAGE
FARASHIN SO
RUHI BIYU
BIYYAYA GA UWA
DUHU CIKIN HASKE
HANYAR RUWA.












🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*












PART 2
PAGE 25 & 26







The comedian sweet love story with full of sympathy.💔🔥😭









Am back da zafi zafin ta fan's komai ya zama normal yanzu za'a jimu a new book by the grace of God...






HIKIMAR ZANCE
Mugu kan jawo kunya da ƙasƙanci.
adalci yakan lura da mutum mai mutunci, amma mugunta takan sha kan mai zunubi.


GARGAD'I

Da kakkausar harshe ban yarda ba kuma ban aminchi ba da a sauya min littafi na ta wata sigar ba tareda izzini na ba...







*******************************************


Da sauri ya kauce sai dai doguwar wuƙar sai da ta kuskure sa a rigar sa wanda yayi nasarar soki rigar sa ta gaba ta kai guntun yanka, ɗan matsawa yayi da murje hanun sa na dama ,wuff sarki PERZO ya masto ya fara kai masa farmaki sara suka ,yana kakkaucewa lokacin ɗaya ya shammachi shi da kai masa mugun bugu a kansa , kasancewar tsalle yayi , PERZO ne ya kama kansa nan taki ganin sa ya ɗauki da hanzarin Commender Hafeez ya kuma kai masa bugu mai ƙarfin gaske nan da nan ya yar da tokobi ya fara layi sunkuya wa yayi ya kwaso ƙasa , Hafeez bai ankara ba ya watsamai a ido ya wawumu tokobin ya kai masa suka a cikin sa bai isa ga huda jikin nasa ba , Commender Hafeez ya sake alburasai biyu a jikin sa taki ya faɗi yana kumfar baki da fidda jini a bakin sa cikin minti biyu ya mutu baki buɗi......










Haka aka kwashe mutane akayi waje dasu motoci da govnati ta turu aka sa su , cikin gaggagwa aka ɗauki gawan PAYAM da ZALFAT da taki sume , aka garzaya asibiti dake kusa ,kusan sa'a guda suka isa , a gaggauce aka shigar da ZALFAT ɗakin gaggagwa wanda doctor ZAYYAN ya shiga don ƙarfin halin duk yanda akayi dashi ya kasa fitta zama kawai yayi ya zuba uban tagumi sai sirarran hawaye dake bin kumatun sa , wayar sace ta ɗauki ƙara dake jikin ZALFAT a aljihun sa , da sauri ya masto kusa da itta kasancewar an sama ta ruwa da oxgyrn don taimakawa numfashin ta , a hankali yasa hannu ya zaro wayar ABBA shine a rubbuce akan wayar , tsagaita kukan yayi ya amsa " sallamu alaikum ZAYYAN lafiya kuwa har yanzu baka samu damar isowa ba ,"? ya tambaya a cikin nitsuwa ,shiru yayi kamar ba zaiye magana b ma chan ya nisa da shishigar kuka da yakiye "hankalin Abba ne ya tashi ganin lallai ZAYYAN kuka yakiye to ku yaji labarin abinda ke faruwa ne ," ZAYYAN what happened to you " Abba ZALFAT " da sauri yayi magana da ƙarfi " ZALFAT ZAYYAN kana hayyachin ka kuwa ZALFAT ta mutu ta mutu ta bar duniyar nan , na shiga ukku ko gamu kayi " Abba da gaske ZALFAT ce kuma MAI CIKI CE ita ," ya faɗa yana sake kachamewar da sabon kuka , " ZAYYAN kanaji na , a wane asibitin kuki muna hanya " ya faɗa a gaggauce , cikin hanzarin ya bashi bayanai akan komai, ya dantse wayar likita ne yazo, " muna bukatar jini leader biyu cikin gaggawa zamu samata yanzu , " okay ba komai doctor kasa mata nawa kawai, ɗan runtsa ido yayi " but " no doctor jinin mu ɗaya idan baka aminchi ba ka gwada kawai " murmurshi yayi. " sorry sir i know kai babban doctor ne muje kawai ,".











Hafeez ne ya shigo da bendage a hannun sa ya tsaya yana ganin ta " Allah sarki ZALFAT , doctor zaku iya amfani da jinina a haɗa biyu biyu ," da sauri doctor ZAYYAN ya zaro ido what " dudee do you know her " ya tambayi Hafeez da ya zauna a sit yana shirrin aja jinin sa shima " taɓe baki yayi " of course doctor I know her , she is a good girl with brain da kyakyawar zuciyar ta last time jina na aka sa mata lokacin da ta kasance farkon MAI CIKI CE, ," zuciyar sa ce ke bugawa akai akai shiru kawai yayi don tsoron abinda Hafeez nin zai kuma cewa akan ZALFAT , haka aka kamalla dukkan abinda za'a mata aka haɗa jinin a leader ɗaya aka samata tana barchi ko da result ya fito aka tabbatar da ciki. ta na ƙoshin lafiya ,











ZAYYAN ne ya ƙurawa Hafeez har ya lura da hakan " doctor ka tsagaita kallo na hakan nan " hummm Hafeez ya akayi kasan ZALFAT har kayi transfer jinin ka a jinin ta"? dafa kafaɗar sa yayi " look man bani da amsar da zan baka in this moment just wait idan ta farka sai ka tambayi ta ko" baison hakan ba yayi shiru...








PAYAM haka aka ɗauki shi akayi majoury dashi kai tsaye aka shirya shi cikin dare kafin a mishi aluran gawa ya motsa yatsar sa da sauri akayi hanzarin kai shi operation room cikin gaggawa a ka rufu akan sa ana bashi taimakon gaggawa Alhamdullah anyi nasarar samun makarin dafin abinda aka harba mishi a inda aka nema ƙarin jini domin ya taimaka wajen inganta lafiyar sa , cikin azama doctor ZAYYAN da Hafeez suka miƙi tare kallo kallo sukayi Hafeez ya dafa shi " look doctor kai ka zauna ne zanyi wanan aikin" ' hararra ya buga masa "a kace ladar banda ne kinan zan iya mujee kawai " nur'se ne yayi dariya " yanzu dai ku gayyamin nawa xan ɗiba din duk Blood A + ne zaku iya bashi , " taki suka haɗa baki gun cewa " nawa zaka ɗiba " Hafeez ne ya dara " kaifa doctor ZAYYAN ka fiye neman magana ka bari ne zan iya jurewa akaiw ƙarfaffan jiki kai kuma lungui lungui ne ," dundu ya bashi mai shegin zafi a baya "kana nan da wanan halin naka baka sauya ba " haka akaja na Hafeez a ka sanyawa PAYAM....














Haka Abba ya kwana yana saƙawa da warware wa a zuciyar sa ya kasa baiyana wa iyalan sa cewa ZALFAT bata mutu ba yaso ace yau zai kama hanya sai dai kash sojojin gidan sa dake gurd nasa sunƙi amincewa da fitar da gidan dole ya haƙura asubar fari ya taro su dukkan su har su goma sha biyar yace musu lallai lallai yanzu yanzu zasu kama hanyar zuwa Dala special hospital , duk sun girgiza ko wane abune ya kuma faruwa amman Abba bai basu haske akan komai ba har suka kama hanyar zuwa Dala. special hospital..............











Team HABLAT kusa ranku a inuwa yanzu yanzu next page mutumiyar zata faso itama , Team PAYAM congratulations he is alive so aye celebration 🥰🥰🥰

















ALƘALAMIN ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹



🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰
MAI CIKI CE
⚜️⚜️⚜️⚜️⚜️⚜️
BY
NARNAH ƘANWAR SOJA ✍️ 💞



From the writter of
MIJIN MAGE
FARASHIN SO
RUHI BIYU
BIYYAYA GA UWA
DUHU CIKIN HASKE
HANYAR RUWA.












🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*












PART 2
PAGE 27 & 28
The comedian sweet love story with full of sympathy.💔🔥😭



HIKIMAR ZANCE
Mugu kan jawo kunya da ƙasƙanci.
adalci yakan lura da mutum mai mutunci, amma mugunta takan sha kan mai zunubi.


GARGAD'I

Da kakkausar harshe ban yarda ba kuma ban aminchi ba da a sauya min littafi na ta wata sigar ba tareda izzini na ba...








*******************************************


Yana isowa bariki ya buɗi ƙofar ɗakin su turus ya tsaya jin kukan HABLAT har tsakiyar zuciyar sa da sauri ya gyara hanun sa kafin ma ta ankara tana ganin sa ta kuma fashewa da sabon kuka " HABLAT lafiya me ya faru? wane abu ne ya samiki? ko akaiw abinda ya faru ba nan? wani ne ya shigo gidan bana nan HABLAT ? " ya jiro mata tambaya babo gaggauta wa yana zama kama hanun ta yayi ta sassauta kukan kanta tasa akan kafaɗar sa tana huci " a'a Abban Majhat daman fa " daman me HABLAT sanar min da wuri na ɗauki mataki " nan da nan ya fara huci kamar tsohon damisa yana hakki ɗan lafawa tayi '"Abban Majhat na kashe rai bansaniba" , bansan kalar hukuncin da Allah zai min ba ina cikin tashin hankali " sosai ya firgita "look HABLAT ina gawar waye kikashi ?" table ta nuna mai dai hannu " banga komai ba kiye bayani mana HABLAT "? sauro na kashi kuma MAI CIKI CE wata ƙilama haihuwar fari ce ," dogon tsaki yaja da ya hassala " mosquito wai " ? " yes Abban Majhat abin tausayi wallahi mai ciki ce ita , " ganin rigimar yayi yawa ba 'abin da zai hana ya sauki mata haushin da takaici da gajiyar da tunawa da case nata ya sassauta fuska " sorry dear lokachin mutuwar ta ne yayi , yanzu kinye breakfast " girgiza kai tayi "no ina tsoron hakkin wanan sauron , "hummm HABLAT kin san me ne na ɗauki nayin hakkin kashe sauron kinji ko " sai yanzu tafara murmurshi " da gaske Abban Majhat alhakkin kissa akan ka yaki yanzu , " of course Umma Majhat " kiss ta manna mai a goshin sa ,





Cikin sauri ya haɗa musu breakfast sai gaggagwa yakiye " Abban Majhat ina ta tambayar ka kayi shiru saurin mi kaki? " oh my God HABLAT rigima bana gayamiki artabun da mukayi jiya ba? " eyy to mena ka kuma a ciki " murmurshi yayi " ZALFAT hakkina ne na kuma na duba lafiyar ta sanan kuma naji ba'asin wani ɓoyayin al'amari game da ita idan baki manta ba i told you kowacce ce ita " zum'biro baki tayi kawai "humm okay to zan raka ka " spoon na hanun sa yayar " what HABLAT ki zauna a gida banson dogon rigima please ne yanzu tsoron fita ma naki dake wallhi " nan da nan idon ta ya cikka da hawaye kawar da fuska sa tayi don gaskiya bazai iya zuwa hospital da HABLAT ba ....











Manyan motoci na sojojin ne suki gaba a ƙalla guda ukku sai normal car's guda shidda daga bayan su akaiw ƙatuwar mota na sojojin wasu na zaune wasu duk a tsaye da manyan manyan makamai na bindigogi.
Dala special hospital anan sukayi damdazo tsaff sojojin suka zagaye su ,wata kyakyawar yarinya ce da zata kai 20 years ta zunƙuri 'yar uwar ta " don Allah wai haka zamu ƙare rayuwar mu Zee ko'ina sai sojoji sun rakamu " hummm to bandake ai boarding school kike ko ba komai kina juyawa a school ni kuma fa ,Amrat , " Mommy ce ta dalla musu harara "ku hanzarta kuyi gaba ko kun tsaya shigen gulmar ku ko?" duk sukaye gaba ganin duk iyayen sun wucce su , " ZAYYAN "cewar Abba da shigowar sa yayi dai dai da Fara motsawar ZALFAT sa sauri suka runtuma kanta zari mata oxygen nin doctor yayi yana tambaya ya jikinta girgiza kai kawai tayi tana binsu da kallo Abba me ya matso don tabbatar da zargin sa , hannu yasa dai dai fuskar ta zai shafa da sauri taja da baya baya , "ZALFAT" cewar Abba , Mommy dake baya dasu ZEE jin am ambachi sunan ZALFAT da sauri tasha gaban su tana sauri " waccee ZALFAT ai sai dai fatalwar yarinyar da aka binne a rami ta ya akayi ma ta fito har tayi rai lallai fatalwar ce" kawai duk ido ne ya dawo kanta jin kalaman da take zubawa , ZALFAT da ta mi'ki daga gadon tana ganin yanayin su dukka a tsorachi "Sallamu Alaikum " chakk suka mai da idon su akan kofa Hafeez ne saka'le da hannun HABLAT tana tura ciki , mammaki yaki ganin su duk a tsaye kamar ba lafiya ganin babban mutum da ko da kud'in ka sai da rabonka zaka gansa wato General Muhammad Yusuf , shugaban sojojjin land army na Nigerian gaba d'aya matsowa yayi ya kami gam ya saramai tunda ZALFAT ta hango HABLAT da ciki taki binta da kallo , Abba ne yayi gyaran murya da cewa .














"ZALFAT matso nan Abban ke ne " yana magana yana matsowa kusa da ita da sauri ta sa ƙafa ta kama hanun Hafeez tayi bayan sa ta boya , ido ido suki binsu dashi HABLAT ce ta matso kusa da ita ta jata baya kad'an " 'yar uwa ciwon 'ya mace na 'ya mace ce don haka zo jikina ba jikin sa ba kinji ko 'yar uwa "ta fad'a tana janta a jikin ta haka kuwa ZALFAT ta bar Hafeez ta ƙanƙame HABLAT ita ma haka ta rigita , nan da nan Zee ta matso da AMRAT shafa ta sukayi " ita ce wallahi " cikin azama AMRAT ta rungumi ta a jikinta tana shafa cikin ta " 'Ukkty ashe zamu ga juna ashe da rabon na kuma ganinki a rayuwa na haba ZALFAT " fashewa da kuka tayi da sauri ZALFAT ta ture ta a jikin ta mammaki suka cika dashi nan sukayi waje don sun gaji da ZALFAT abinda taki musu duk kamar wacce bata sansu ba " wallahi Abba nikam ta gani ne doctor ZAYYAN ta kira suna na dashi sai ta fad'i ta suma daga Nan sai yanzu ta farka amma ta guji mu , " ka kwantar da han'kali ka " doctor nace an duba lafiyar kwakwalwar ta kuwa don inaga tamkar ta manta mu taƙi amincewa da ne a matsayin Abban ta , shima ZAYYAN da ta fara gani gashi ta guji haɗuwar ta dashi? ya tambaya ciki da alhinin abinda yaki faruwa .





"General ku kwantar da hankalin ku normal Taki kawai dai akaiw abinda ke tafiya ba dai dai ba a tsakanin ku don haka tunda kunka ta zaɓi Commender Hafeez da matar sa ya kamata ta zauna a tare dasu idan hakan ba matsala hakan zai taimaka mata idan yaso kuna kawo mata ziyara kafin ta kamala tretement nata a hospital kusan abinda zakuyi " shiru sukayi dukkan su cikin kulawa Hafeez yace lallai bashi da matsala zai iya taimaka mata domin bata kulawa har ta samu sauki , cikin mintina kaɗan suka shirya komai suka kama hanyar Army barrack'.











"Talatu ZALFAT na raye tabbas bata mutu ba ba fatalwar ta bace nashiga ukku" kwantar da hankalin ke Hauwa bangani komai ba kimin filla filla wacce ZALFAT " gumin fuskar ta ta gogge kaɗan ta juyu ta waiga ta tabbatar dai ba kowa " ZALFAT nawa muki dashi ina cikin hayyachin na na sanar miki lallai ki fara shirrin tun kafin shirin mu ya ruguje " kan bura ubanchan wai ZALFAT subhanallahi na shiga ukku ne Talatu ina zan sa rayuwata kina jina yanzu kuna ina " ta tambaya a firgichi da tashin hankali, " muna cikin asibitin Dala kuma ta farka da nunawa ma taki bata sanmu ba kamar bata gani kowa a cikin mu sai wata MAI CIKI CE da mijin ta " oh my God da sauki ai Hauwa tunda ko Abba bata gani ba tabachin cewa ZALFAT har yanzu aikin da muka mata yana aiki akan ta amman ya akayi tahaɗu da ZAYYAN bayan ta mun kashe ta har abada ta tafe kuma an tabbatar mana da ta mutu an sata cikin kabarin ta an rufe uban wa ya tuno gawanta", yanzu dai zan duba mafita kafin ko dawo don wallahi yanda muka ɓatar da uwar ta a duniya haka zamu mata ai idan sun san wata basu san wata ba "............











Tirƙashi ƙaƙa sara ƙaƙa ga akuya ga kura wai anwa uwar kwarto fyad'i yace "Mama rigi min wando na " 🤣





Next page namu ranar Alhamis in sha Allah zamu tafi FLASH BACK domin sanin





ZALFAT


ZAYYAN


ABBA


HAUWA


TALATU


ZEE


AMRAT


MOMMY






AL'KALAMIN ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹


















🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰
MAI CIKI CE
⚜️⚜️⚜️⚜️⚜️⚜️
BY
NARNAH ƘANWAR SOJA ✍️ 💞





From the writter of
MIJIN MAGE
FARASHIN SO
RUHI BIYU
BIYYAYA GA UWA
DUHU CIKIN HASKE
HANYAR RUWA.












🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*












PART 2
PAGE 29 & 30







The comedian sweet love story with full of sympathy.💔🔥😭



HIKIMAR ZANCE
Mugu kan jawo kunya da ƙasƙanci.
adalci yakan lura da mutum mai mutunci, amma mugunta takan sha kan mai zunubi.


SADAUKARWA


Wanan page nin naki ne Ummu Hafsat ina godiya da kulawa sai dai nace Rabbi ya bar ƙauna da zumunci🥰





PRAY FOR PLASTINE🇧🇴 in our daily du'a may Allah help our sister's and brother's , ya Allah help all the Muslim's in the world🌍amin.








"Yanzu dai zan duba mafita kafin ko dawo don wallahi yanda muka ɓatar da uwar ta a duniya haka zamu mata ai idan sun san wata basu san wata ba ". Cewar Hajiya Talatu, jikinta har rawa yakiye jinta ya ɗauki na wasu daƙiƙu a hankali ANBAR ta dafa kafaɗar ta "Mama Latu lafiya kuwa duk kin sanja shin kinsan mutanen nan ne

1 Comments On MAI CIKI CE
avatar
anas-muhammad

1 year ago

Reply

Good novel

Please Login or Register in order to submit comment