Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

" ta faɗa cikin alhini " ba komai ANBAR kawai na tausaya wa yarinyar nan kasancewar yarinya ce kuma MAI CIKI CE amman saboda rashin imani sun hallaka mahaifiyar ta yanzu kuma kanta suka dawo " ta shari hawayen ta ,da sauri ANBAR ta jingina "wallahi nima Mama Latu na shiga tashin hankali sam basu da hankali mutanen nan amman sai mun tuna musu asiri " da sauri Latu ta toshi mata baki ganin wucewar Mommy, " a'a ANBAR kar ki yarda maganar nan ta fitto daga bakinki don mutanen nan mugun hatsari ne dasu kinaji ko ke taimaka min da mayafinki na kulle fuskar ta " ciki da mammaki ta bud'i baki zataye magana " a'a kar ki tambaye ne komai zakisan komai da yardar Allah kuma kice zaki tayani kawo karshen rikicin nan ".








Tofa ga Latu ga Anbar ko wacce jarumta zasu yi ohoooo dai ? 🥱











FLASH BACK
Waiwaye adon tafiya.





"Zaune Hajiya Khadija taki akan ɗaya daga cikin royal chair daki cikin ɗakin ta rigi da tufa a hannunta tana ci a hankali hankali kamar ana mata dole hanun ta na rigi da tasbaha na zamani a counter Amrat ce ta shigo da ɗan gudu ta kyakyawar yarinya da bazata haura shikkaru ukku ba a duniya Hajiya Khadeeja bataye tunanin komai ba taji yarinya akan ƙafarta saida ta zabura kaɗan ganin Amrat ce tayi murmurshi "shikkinan Amrat irin wannan saukar zaki jiwa 'ɗan uwanki ciwo fa " ta faɗa tana rigo ta akan ƙafarta don ta matsar da ita akan tsinin cikin ta ko yau ko gobe aki jiran haihuwar ta, dariya Amrat tayi mata "Umma na dawo ina Mommy " murmurshi tayi jin maganar nata da ake shan wuyar ganewa duk gidan ma ita ce mai ƙoƙarin fahimtar maganar ta shiyasa yarinyar ma kison hirar da ita , Abba ne ya fito cikin shigar uniform nasu na soldier's Hajiya Khadeeja ce ta dafa kujerar domin ta gaida Abba da sauri ya tare da cewa "a'a Hajiya basai kin tashi ba ai zauna kawai abunki a kawo miki breakfast naki nan " .














Hajiya Hauwa ce ta maka mata hararra tana ganin Abba ya juya da magana a bakin sa ta fara murmurshi " gaskiya kam Abba yara haka taki kullum ina mata magana " la ba komai zan iya zuwa dining nin ma nan duk suka hau mai aiki ce ta zuba musu breakfast nasu , duk motsin da Hajiya khadija kiye a idon Abba ya lura sam ta rame kuma abinci ma ba wane ci taki ba just kawai wasa taki abinchin ko don ta kasance MAI CIKI CE oh yace a ransa chan ya gaza jurewa " Hajiya Khadija yanaga bakicin abinchin ko dai bai miki ba a kawo wasu ko a miki order ” kafin tayi magana charraf Hajiya Hauwa wacce Amrat ki kira da Mommy ta amsa " Abban Amrat kinan ai kasan ita MAI CIKI CE ki wace mace da irrin nata ita kuma haka nata salon yaki sosai kuma tanason cin Doya kawai dai kana nan ne yau kamata kwarjini kasan soja da haiba " kallon ta yaye yayi murmurshi " ah haba ne kuma Khadija please kice abinchi ke kinje ba komai am okay let may go dear ke kula da ita sosai " but Abban Amrat bakayi breakfast ba kuma kace kanajin yunwa a maka Doya yau kodon " hannu ya ɗaga mata ya fara takawa "Abban Amrat ina magana kayi shiru " cikin tsagaita murya ya amsa da cewa " haba Hauwa ita fa MAI CIKI CE. batason hayaniya just am okay ne bye " ya faɗa yana mannawa Amrat kiss a saman goshinta , jin alamar tabbas ya fita Hajiya Hauwa ta sauki wani goron numfashi ta nufu Hajiya khadija dake cin doyar ta a hankali wane azabbabin dundu ta sake mata a baya wanda yasa ta mayar da doyar da ta tura a bakin ta " Shegiya balaxagaza mijina ya zauna cin abinci ke zauna wato gaki isashiya kuma MAI CIKI CE kiko to wallahi yau sai na miki abinda zaisa da zaran kinga Abban Amrat ki juya ido , "














Amrat ce ta razana da ganin shi da ke faruwa da sauri ta miƙi ta fara hawaye ganin Hajiya Hauwa ta nufi kan Hajiya Khadija da bulalla charger ta sharfa mata a baya da sauri ta durgusa don zafin da gaske ya shiga cikin tsakiyar farar fatar ta dake shiƙi " don ubanki kin kashe mijin ki kinzo zaki kashi min aure don ki aure shi ko to wallahi baki isa ba yau ne ko ki a gidan nan ," da sauri Amrat ta fitta da gudu tana ihu wasu sojoji biyu ne mata suka shigo suka amshi Hajiya Khadija dake a hanun Hajiya Hauwa tana jibgarta tamkar wata baiwar ta duk da cewa tana bata ha'kuri amman a banza kamu ɗaya aikawa Hajiya Hauwa suka raba su sai hakki taki da habaici habaice na zagi taimaka mata sukayi gun kaita cikin ɗakin ta suka juya ,,








" Inallillahi wa inna illaihin raji'oun ya Allah ka fidda ne daga hannun wanan azzullumar baiwar ka , mai manta akaiw Allah bansan laifin me na aikata ba Amman ya Allah na tuba ka yaffamin ".






To be continued in sha Allah 🥰🥰🥰🥰🥰





ALƘALAMIN ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹




















🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰
MAI CIKI CE
⚜️⚜️⚜️⚜️⚜️⚜️
BY
NARNAH ƘANWAR SOJA ✍️ 💞



From the writter of
MIJIN MAGE
FARASHIN SO
RUHI BIYU
BIYYAYA GA UWA
DUHU CIKIN HASKE
HANYAR RUWA.












🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*












PART 2
PAGE 31 & 32



The comedian sweet love story with full of sympathy.💔🔥😭













PRAY FOR PLASTINE🇧🇴 in our daily du'a may Allah help our sister's and brother's , ya Allah help all the Muslim's in the world🌍amin.




HIKIMAR ZANCE
Mugu kan jawo kunya da ƙasƙanci.
adalci yakan lura da mutum mai mutunci, amma mugunta takan sha kan mai zunubi.


GARGAD'I

Da kakkausar harshe ban yarda ba kuma ban aminchi ba da a sauya min littafi na ta wata sigar ba tareda izzini na ba...








*******************************************











General Muhammad Yusuf shahrarin soja da yayi suna a cikin ƙasar Nigeria da maƙotan ƙasar a inda ya rigi matsayi daban daban a cikin aikin sa har Allah ya kaishi matsayin da yaki kai yanzu na matsayin General of land army, yana da ɗan uwa guda ɗaya wanda ya bashi rata sosai Alhaji Abubakar Imam shahararren d'an kasuwa kuma fittachin ɗan siyasa a Nijeriya a inda ya rigi muƙamin kujerar Governor a jahar Borno.











Bayan shikkaru goma Allah ya azurta General da samun haihuwa ta mace wacce yawa marigayi yar mahaifiyar su suna da Aisha suki mata laƙabi da Amrat, Hajiya Hauwa ta kasance mace mai son kai da masifa a koyaushe burinta bai wucce samun haihuwa ba mussaman na ɗa namiji sai dai Allah bai bata wanan damar ba har tagaiga ta fara shigi shigi na bin bokaye don ganin ta samu galaba akan haihuwa ganin hakan ya ci tura ta bi duk hanyar da zata bi gun ganin ta mallaki zuciyar Abba don hanashi samun wane damar na haihuwa , sai dai a rashin sani tun lokacin da Abba ya aure ta ya tafe ƙasar Kano wane dutty Allah ya haɗa jinin sa da wata yarinya har ta kaiga sunyi aure sun samu haihuwar namiji a inda aikawa yaron suna da Muhammad ZAYYAN daga shi sai ɗan uwansa Imam suka san da wanan yaron bayan shikkaru sunja Zayyan na da shikkaru goma sha biyu Hajiya Hauwa ta haifi 'ya mace aka mata laƙabi da Amrat ( a baya na faɗa hakan Amrat ƙanwar Zayyan ce uba ɗaya uwa kowa da nashi ) ..











A cikin wanan yanayin ne Allah yayi wa mahaifiyar Zayyan rasuwa, kasancewar dangin ta basu so su auren ba suka gaza ɗauka Zayyan duk da ladabi da biyayya da kuma taimakon da Abba ya ki musu a cikin wanan yanayin ya ɗauki Zayyan ya kawo gidansa daki jahar Borno da farko Hajiya Hauwa bata aminta da ZAYYAN ba ko kaɗan gani taki tamkar yaron Abba ne a inda Abba ya nuna mata yaron abokin sa ne da ya mutu ya bashi amana saboda basu da wasu dangi da hakan ta yarda da ZAYYAN duk da cewa idan muguntar ya motsa takan mishi ba dai dai ba lokachin da Abbah ya lura da hakan hankalin sa ya tashi matuƙar gaske ya samu ɗan uwan shi da maganar , da ya bashi shawara a nan suka tattauna tura sa ƙasar india da zarar yakai shikara sha biyar a rayuwar sa ...








Bayan auren Abubakar Imam da Khadija wanda sukayi auren soyayya da mutunci , Abba ya ɗauki Zayyan ya mayar da shi gidan ɗan uwan sa Imam ya zauna har tsawon shikkaru ,Abba ya saki samun haihuwar ɗiya macce wacce ta aka sama ta suna Zainab ake nata laƙabi da ZEE ,yarinyace kyakyawa son kowa ƙin wanda ya rasa sai tsiwa da rashin ji da ta kwaso a gun mahaifiyarta sam hallayar su ta babbanta da na 'yar uwar ta AMRAT.....











Hajiya Khadija nada cikin wata bakwai aka sanar da hatsarin jirgin sama wanda ya kashe mutane da dama wasu ko sai tokan su babo wanda yayi rai a cikin su , a cikin wanan jirgin harda Alhaji Imam sosai hankalin Hajiya Khadija ya tashi mutuwa ce kawai batayiba ganin halin da taki ciki Abba ya dawo da ita gidan sa dake Borno gudun kar ta samu matsala, haka yake ƙoƙarin inganta lafiyar ta dana yaron cikin ta , duk da cewa tana shan azaba a hanun matar Abba Hajiya Hauwa.








Back to second story .........







" Inallillahi wa inna illaihin raji'oun ya Allah ka fidda ne daga hannun wanan azzullumar baiwar ka , mai manta akaiw Allah bansan laifin me na aikata ba aman ya Allah na tuba ka yaffamin "











Zama tayi a bakin gadon sai maida numfashi taki jin cikin ta na ciwo ne sosai hankalin ta ya tashi jin lallai abin ya wucce tunanin ta har ta faɗi ƙafarta bisa guiwarta kasancewar Hajiya Khadija yarinya ce da bazata haura 24 ba , AMRAT ce ta shigo don ganin halin da taki ciki duk da cewa batasan komai ba da gudu ta fita takira house girl nasu don ta bawa Umma ( haka takira ta ) agajin gaggawa , Mommy da fitowar ta ɗaki kinan da jaka alamar zata fitta izuwa unguwa taja birki ganin su hankalin tashi " shigiyar Allah yasa ma ta mutu " Hajiya Hauwa ta faɗa tana isowa bakin ƙofar ganin naƙuda ce ta tasowa Hajiya Khadija ta juya da farinciki tsaff a zuciyar ta ta kuma farlour ta tana latsa waya kira biyu ta ɗaga ƙuɗa ta saki da farinciki fall ta cikin wayar ne tayi shewa da cewa " farinciki ke ba'a banza ba burina bai wucce naji sabon labarin da zaki ba ne ?.."









Ya kuki gani nan gaba idan Hajiya Hauwa ta fahimci cewa Zayyan yaron Abba ne....?





Guest who please fan's , ana wata ga wata fatan kowa ya fahimci wanan Labarin na mai ciki ce, akaiw wacce ta tambaya sunan book nan kamar bai tafiya da labarin sa, sorry sis may be baki karanta daga farkon ba , domin kuwa MAI CIKI CE nayi amfani da mabanbanta suna dashi kamar








ZALFAT MAI CIKI CE
HABLAT MAI CIKI CE
KHADIJA MAI CIKI CE
to akaiw wata MAI CIKI CE tana zuwa cikin labarin nan, domin duk abinda kawa wani sai anma naka, hhhhhhhhhh duk su ukkun sun fuskanci ƙalubalin rayuwa don kawai sun kasance MAI CIKI CE ?..



A'a sai dai sun kasance bayin Allah masu fuskantar jarabawar rayuwa da ba wanda ya isa ya tsallake nashi , no dogon surutu fan's ...





ALƘALAMIN ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹
















🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰
MAI CIKI CE
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
BY
NARNAH ƘANWAR SOJA ✍️ 💞



From the writter of
(1) MIJINMIJIN MAGE
(2) FARASHIN SO
(3)RUHI BIYU
(4) BIYYAYA GA UWA
(5) DUHU CIKIN HASKE
(6) HANYAR RUWA.












🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*












PART 2
PAGE 33 & 34



The comedian sweet love story with full of sympathy.💔🔥😭









ألله‍م أ جرني ڢي مصبة و أخرني خيرا منها.


PRAY FOR PLASTINE🇧🇴 in our daily du'a may Allah help our sister's and brother's , ya Allah help all the Muslim's in the world🌍amin.








GODIYA


A friend turn to sister Maman Hafiz (Sajida) naga saƙo ina godiya Allah ya saka da dubban alkairai ya bar zumunchi da ƙauna 💞🌹🌹🌹)



SADAUKAR WA
Wannan page naki ne Treat's by Teimerrh zafaffan comment naki na last page ya bugi zuciya ta 💖 ina godiya ga dukkan fan's na MAI CIKI CE .




GARGAD'I

Da kakkausar harshe ban yarda ba kuma ban aminchi ba da a sauya min littafi na ta wata sigar ba tareda izzini na ba...




7 \ Nov \ 2023


*******************************************
" Farinciki ke ba'a banza ba burina bai wucce naji sabon labarin da zaki ba ne ?.."
Hajiya Talatu kinan sha kurumim ke shigiyar ta fara labour me abunyi " ? wane irin shewa ta saki.








"Da farko kar ki gayyawa kowa kawai ke barta da zaran nazo sai musan abinye faɗuwa yazo dai dai da zama tunda Abba baya nan " ajiye wayar tayi da bag nata sai wayar dake hannun ta kumawa ɗakin Hajiya Khadija tayi ta zauna a bakin gado tana latsa wayar ta , house girl nin ta kura waje da gargad'i mai tsanani akan kar ta kuskura ta sanar da cewa tasan haihuwar Khadija haka tayi ta fama da wahala har Hajiya Talatu ta iso wanda yayi dai dai da tasowar haihuwar wane azabbabin dundu suka sauke mata a baya duk da bakin ta a toshi sai da tayi wane kururuwa sai ga yaro ya faɗo yana chanchanra ihu da sauri Hajiya Talatu ta ɗauko wani kwalba da reza ta yanke chibiyar mahaifar na faɗowa ta zuba a wanan kwalbar da hanzarin ta rufe shi rufff .











Hajiya Hauwa ce ta juya yaron da cewar " mu kashi shi muce baizo da rai ba kawai " a'a haba dai Hajiya Hauwa duba mace ce ne na tabbatar zata mana amfani anan gaba kedai da ace namiji ne da da kaina zan tayaki aiki nan " Hajiya Khadija daki jinsu a hankali wasu sirarra hawaye suki bin ƙunchinta da sauri suka kira house girl nin ta gyara komai kira Hajiya Hauwa tawa Abba cikin minti goma ya iso ganin kyakyawar yarinya 'ya macce nan da nan sai ga wani hawaye a idon sa tunawa da marigayi ɗan uwan sa Alhaji Abubakar Imam kunnen ta ya kama da mata huɗu ba da suna mai daraja da kima ZALFAT ,














" Yanzu sai mu kaita asibiti ko Hajiya Hauwa " cewar Abba ciki da murna da hanzarin ta amshi yarinya sai murmurshi yaƙi taki " kwarai kuwa Abba yara " a minti biyar suka kama asibitin kwararru mafi kusa dasu nan aka duba ta aka sanya mata ruwa Abba ne ya fita daga asibitin domin da kansa yaki son yiwa ƴar tasa shopping Hajiya Hauwa ne ta kira Hajiya Talatu a waya " mutumiyar gamu da a asibitin fatan komai na tafiya a normal yanda muka tsara "











Dariya ta ƙife dashi kwarai da gaske a yanzu hakan har an kammala aikin mujira sakamako nan da minti talatin da zaran kuda tururuwa ɗaya ne ta hau kai aiki zai fara ba gaggauta wa " haka suka sallame juna ciki da farinciki tsaff Abba ya kawo duk wane abin buƙata uzuri Hajiya Hauwa ta nema ta fitta zuwa gida don shirya ZALFAT dake hanunta house girl aka bare a matsayin mai gadin ta sai Abba da ya zagaya cikin daƙiƙu kaɗan Hajiya Khadijja ta zari drip na hanunta sai jini da ya ɓalo kallo kallo taki da house girl nin hannu tasa mata a baki shiru ganin zatayi ihu ne ta ɗauki ƙarfin dake tsayi a fillin ta buga mata akai nan ta zube ta suma tana fitta bataga kowa ba sai a bakin da taga sojoji hankalin ta ya tashi ta zagaya ta baya nan ta fitta ,





Tunda ta bar asibitin ba'a saki jin ko ɗuriyar ta a duniya ba , sosai hankalin Abba ya tashi mussaman da akayi ta liƙa pic nata da sanarwar ta a tasashin yaɗa labarai sai dai ko tsunstu bai kawo labarin ta ba ,

















Rayuwar ZALFAT a gidan Abba rayuwace ta ƴar gata mussaman idan yana gari da zaran ya kauce kuwa rayuwar ciki da baƙin cikin da takaice da baƙar wahala taki mutum ɗaya ne mai tausaya mata a wanan gidan ita ce Amrat wacce ta kasance tamkar gwal a kusa da ita.





Akwana a tashi ZALFAT na da shikkara goma sha shidda soyayya mai ƙarfi ta wanzu tsakanin ta da Yaya ZAYYAN duk da cewa daga shikara sai shikara yaki kawo ziyara a wanan lokachin Abba ya haɗa aure tsakanin su da niyyar zata chigaba da makaranta da zaran admition ya fito daga makarantar science a inda Amrat ke karatun ta a chan ( KWANA BAKWAI , MY NEXT BOOK ) ZAYYAN ya kuma India inda take zaune a part nashi dake gidan Abba..











Tun wanan auren hankalin Hajiya Hauwa ya tashi matuƙar gaske fahimtar cewa lallai Abba ya fiffita soyayyar ZALFAT fiyyeda tsammanin ta wanan baƙin cikin yasa ta kwashi dukkan wasu gwal nata da abubuwa masu amfani bayan ta aikata mata mummunar aiki na kurciya da ƙasar ta Hajiya Talatu tamkar yanda sukawa mahaifiyar ta sai dai ZALFAT ta kasa barin garin domin aikin baiye wani tasiri a wanan lokacin ba hakan yasa suka samu ƴan daba domin su kashita su harbe ta har lahira a garin gujje gujje ta ɓace musu domin samun wadatacin kuɗin su suka tuna rami sukayi vedio da cewa sun binne ta a cikin kabari ta mutu , da wanan hujar Hajiya Hauwa da Hajiya Talatu suka kafa wa duniya cewa ZALFAT ta mutu bayan ta gudu da wasu dukiya masu yawan gaske ..









A cikin wannan lamari suka rufe bakin kowa musamman Abba da hankali sa ya kasa kwanciya gudun kar ya tsananta bincike suka aikata hakan Amrat ta shiga cikin matsakaichin damuwa a wanan lokacin sai dai banda ZEE da ta kasance mai farin ciki ganin cewa babo ZALFAT Abba zai aurar da ita ga Doctor ZAYYAN domin dao ta kasance mai matuƙar ƙaunar sa hakan yasa taki ƙara tsanar ZALFAT.












Haka ZALFAT ta ringa ratsa ƙauyuka tana tafiya har Allah ya haɗa ta da wani dattijo dake manomi ne da matan sa sai yaron su namiji ɗaya da Allah ya basu sosai ta samu kulawa sai dai ko uffan bata iya cewa ta zama tamkar kurma saboda kyaun ta da kuma yawan gashin kanta mutanin ƙauyin ke gudun ta sukan ce ita mayya ce , haka aka daina zuwa gidan wanan bawan Allah duk da hakan shi bai dame sa ba ,domin yasan Allah kiyin komai watan ta biyu a gidan ta fara laulayi ciki daga wanan lokachin hankalin su ya tashi musamman abinda mutane zasu na faɗa akan su , ganin damuwar su ƙara ƙara yasa ZALFAT tabar ƙauyin ba tare da kowa ya sani ba.











Haka ta tsunduma cikin wani ƙauyin a inda ta samu wata tsohuwa a ƙaramin bukar ta tana sarrafa kanwa takai bakin ƙauyin a haka ta saba da matar har takai ga takan bata kanwar ta fitta dashi duk rananr cin kasuwa na ƙauyuka a kwana a tashi tayi wata ɗaya cikinta na da wata ukku da sati ukku wanan tsuhuwar ta mutu tashin hankali a gun ZALFAT domin kuwa mutanin wanan lokachin suka mata laƙabi da maya tsohuwa ta taimaka mata ita kuma ta kashita da harbi da duwatsu suka rakata har wajen ƙauyin su anan ZALFAT ta jingina da bishiya jikinta sai ciwo yakiyi sai zubar jini taki kasancewar harbin da tasha....











A wanan lokacin Abban Majhat ya fito aikin sa zuwa sansanin suka kutsu kai anan aka sameta suka wucce Barack da ita a cikin asibitin su bayan duk wani gwace gwace aka tabbatar masa da MAI CIKI CE anan aka buƙaci ƙarin jini leader biyu cikin sa'a Hafeez ya ba ta nashi jinin kwanan ta goma hudu ta samu sauki sosai da nistuwa a cikin barrack sai dai bata magana lokachin da Hafeez ya matsa mata da sanin wacce ce ita ko sunan ta sai ta fashi da sabon kuka fahimtar hakan ya barta kawai tana rayuwa cikin kwanciyar hankali ya gama shirrin sa tsaff domin ya ɗauki ta

1 Comments On MAI CIKI CE
avatar
anas-muhammad

1 year ago

Reply

Good novel

Please Login or Register in order to submit comment