Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya juga ƙarfe 8:00 na safiya "oh my God ya faɗa da siririyar muryar tashi , fitowa cikin bargon yayi da adu'a a bakin sa, masha Allah kyakyawar saurayi ne fari sol ( nace ba kamar Hafeez Black Beauty ba sauran ku dawo nan na mishi baiko da Hafsat , Ummu Hafsat ta fara bani toshi?) .


_Ƙaton toilet nin ya shiga da adu'a a bakin sa tsawon minti arba'in ya fito da tawol a gungumin sa sai wanda yake tsaki gashin _kansa__da shi hand dryer ya ɗauka ya fara busar da summar kansa da yasha kayan gyara da ƙamshi kamar macce, haka ya shafa mai da ɗauko turare ya fara ambaliyyar su, hannu yasa ya buɗe wane Waldrop duk tunani na madubi ne duk jikinsa glass white t_shirt da black jeans ya saka wayar sa ce ta ɗauki ruri rass gabansa ya faɗi jin rengtone na musamman daga saitin zuciyar sa yaye "what happened" da sauri ya ajiye shoe dayaki ƙoƙarin sawa ya ɗauki wayar ya sata a amsa kuwa ɗan durgusa wa yayi kamar mutumin wayan yana ganin sa "sallamu Alaikum Abba " amsa sallar yayi ya ɗaura da cewa ZAYYAN duk abinda kakiye a India ka ajiye kayi gaggagwar zuwa Borno domin akaiw muhimmin abu da ya taso mu haɗu da kai a chan " kafin ya bashi amsar tuni ya kashe kiran " ohh my God tunda naga kirar Abba in this time na san akaiw matsala ,"saurin latsa wayar yayi sunan Umma ce ya fitto ɓaro_ɓaro akan screen nin kamar ba za'a ɗauka ba sai da ya kusa katsewa aka ɗauka "Umma barka da safiya" ZAYYAN " daga cin yanda ta kira sunan sa ya san lallai akaiw matsala duk muryar Iyayyen na sa a daƙile ,"Umma lafiya kuwa "bai idda sauki numfashi tambayar ba ta datse kirar ," inannnlillahi wa'ina illaihin raji'oun what happened in Nigeria "ya faɗa yana ɗaga kansa , da yake sarrrawa, haka ya fitto security ne da suka kai biyar suka runsuna da alamar gaisuwa motar sa ƙirar prado aka bud'e mai direct Mumbai International hospital ya nufa ,haka ya fitto yana takun sa cikin burgiwa duk inda ya 'kifta sai an gaishi shi shikam hannu kawai yake ɗaga musu direct katafaren office nashi ya shiga, wasu nur'ses su biyar suka shigo cikin uniform nasu suka gaishi dashi da English amsawa yayi ba yabo ba fallasa " Pooja everything is ready" Pooja ce ta amsa masa da "Yes sir " maza biyu ne suka matso suka taimaka masa tun da wane uniform dark green hular yasa sai sauri suki shine a gaba sauran na biye dashi a baya , haka suka nufi wane babban ɗakin da akewa laƙabi da tiyata room , awa biyu sukayi suka fitto ya wucce office nashi watsa ruwa yayi ya sauya tufafin sa direct resturant nasu na hospital nin yayi anan yayi breakfast mai kyau duk da cewa hankalin sa nakan Nigeria, wasu takardu ya cikka a office nashi da printing good 20mint letter , wata ta shigo da cewa "Manager na kiran sa " ZAYYAN meke faruwa zaka kuma Nigeria yanzu and then kasan kana aiki last year fa ka shiga. kana wasa da aikin ka " ya faɗa cikin yarin indiya rai 'bace , ɗan sunkuyar da da kansa yayi da cewa "just duk abin bazai wucce one week ba wani babban uzuri ne ya kama shi na ujula akan family sa ," ko da wanan manager yaki akan family ne da saura ya sa hannun a takardun ya nashi fatan dawo wa lafiya don ba abinda yakai ahali muhimmanci ,





Cikin security sa ya aika nan da nan ya samu visa da password nashi kasancewar sa babban mutum cikin garin da misalin karfe 12 na rana jirgin sa ya ɗaga from Mumbai to Nigeria Borno .





ZAYYAN welcome to Maiduguri,


Who is ZAYYAN?





ALƘALAMIN ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰
MAI CIKI CE
💔💔💔💔💔💔💔
BY
NARNAH ƘANWAR SOJA ✍️ 💞














🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*















The comedian sweet love story with full of sympathy.💔🔥😭










PAGE 19 & 20
END OF PART 1



KANO


Wani sautin boooooom iska ce ta kutso kai a garin yin dariya , wanda yasa Hafeez ficcewa da gudu zuwa d'aki domin wanka , nema wallahi bayan sa na bi bazan jure irrin wanan ƙarfafan tusan HABLAT ba...





Danne dariyar sa yayi da ya ƙunshi tun a toilet, Yana fitowa ya sameta ta haɗa girar sama da ƙasa kamar an haɗa hadari ko da ya tunkura ta ya sauya maganar da cewa "Umman Majhat zuba min abinchi "ɗan ganin sa tayi a fakaice don tabbatar da cewa baya mata dariya tayi tusa a gaban sa , lura da hakan ya mayar da kansa a kan tv hala ya zauna yammaci m suna ɗan hira jiffa jiffa yana ganin tv gamawar sa da wuya ta mi'ki da nufin ɗaukar warmers nin wane sautin ta sake bugawa boorrrr sai uban wari da sauri ya tashi yaye ɗaki yana toshi hanchin dariya ce ta taso mata ganin yanda yayi gudun yana neman faɗowa , wane ta sake jifowa mai sautin a jere "subhanallahi HABLAT byaushe kika zama bodara " ajiye kayan hannun ta tayi ta shiga ɗakin ganin yana ɓaɓaga dariya kamar wanda aka aikushi tasa pillow tana dukkan bayan sa " wai HABLAT ɗan daka ta yaushe kika zama bodara tusan ma mai uban wari ne wallahi bazan kwana ɗaki ɗaya dake ke rusa min ciki ba " itta ma dariyar taye "wallhi ko Abban Majhat tunda nace alelen nan na kwanta sai naji cikina na ƙurrrrr nace ko HABLAT ce ba lafiya sai yanzu nagani ashe kashi tamin cikin alelen da nace ya ɓata mata ciki shine taki tusan ai ba ne nakiba " ko Abban Majhat" dariya yakiye har ya faɗo daga saman gadon ,haushi ne ya turnu'ki zuciyar ta ganin hakan ya tsagaita "HABLAT rantse ga goma ,"da gudu ta bishi da pillow hannun sa suka kama gujilgujil numfashi ta ne ya fara kai kumu ta hakura ta kwanta shina kwanciyar yayi "Wallahi HABLAT ki gayyawar Majhat nan ta yarda tamin tusan da kikace itta ce miye zan bulalla ta na bar muku ɗakin ," shitttt hannu tasa akan leeɓin bakin sa "Abban Majhat tunda naki ai bana maka tusa sai yau shima don nace alelen nan ne ka yarda bani bace Majhat ce "girgiza kai yaye don bil haqqi kumatun sa suna gaji da dariyar shirmin HABLAT,


"HABLAT kin shiya jakar na ki ko kinsan tafiyar safiya ce zamuyi ko kin fasa zuwa "? ya faɗa da niyyar tsokana ," Abban Majhat kinan wallhi ƙafata ƙafarka don kaga ciki na yakai wata bakaiw this time nasan zanu dawo ai zaman barrack daɗi yaki min na tabbatar Majhat ma na son zuwa ko Majhat ' ta faɗa tana shafa cikin ,shima hannu yasa akan cikin "that's my girl I love you so much " sosai taji hakan "amman HABLAT Baffa yace wata ɗaya zakiye ke dawo don ke haihu a gida kawai ma don kin matsa sai kin bine nema ko su Inna baso suki ba kidai kinfiyee taurin kai aradu " oho kai naye gado ai "hanchin ta ya ja muyi barchi da wuri gobe in Sha Allah sai Hanyar BORNO..don haka suka kwanta dayin adu'a

















BORNO








" ANBAR ANBAR daren gobe daren gobe daren gobe !!!" PAYAM ka nistu ka gayyamin me ke faruwa "ta faɗa tana gwale_gwale idanu tuni hanjin ZALFAT. ya faɗa ," shikkinan zai kashi min ciki na ko PAYAM?" ta faɗa a razani.


"Gunki SAMNU harda ne ya baiwa sarki PERZO umarnin a kashe mu bayan an fidda yaron cikin ke kima ANBAR PERZO ba zai barke ba don naji cewa kema munafuka ce a cikin mu amman sai ya kashe mu kafin ke" a hanzarce ZALFAT ta miƙi "PAYAM meye ne mafita " mafita ɗaya ce idan Allah da muke bauta wa na gaskiya yaso mu fitta mu kuɓuta daga sharrin su to ba makawa zamu fitta " ANBAR ne itta ma ta tsaya "PAYAM dole fa mu cece kanmu kuyi tunani hanyar da zamu kuɓuta ," da sauri ZALFAT ta ɗaura da cewa "Allah yace tashi ne kuma na taimaka maka bawa na " me zamuyi ya Allah kawo mana mafita bana son rasa rayuwar yaro na shine kawai na mallaka da na rasa shi na rantse gwanda ya rayu na mutu "PAYAM ne ya sha ruwa " nashiga ukku ne PAYAM "babban tashin hankali an tsananta tsaro a bakin ƙofa ko ba tsaro ma da aka sa mana kuna ganin ba wanda yasan abun da ake cewa dutsen nan ya buɗo balle muss ran zanu fitta Cikin wanan sarqagiyar" ya faɗa yana hucce ,fashewa da kuka ZALFAT tayi mai tarwatsa zuciya , ANBAR ce ta rungumi ta ta kama kuka da sauri PAYAM shima ya shiga cikin su suka tarwatse da mugun kuka ba wanda zai rarrashi wane daga cikin su saurin juyuwa sukaye jin sautin ƙarar faɗuwar wani abun a razani suka ɗago suna kallon yanda aka rufe ƙofar dutsen ƙogon ANBAR , tarwatse wa da dariya sarki PERZO yayi cikin mummunar yanayi "PAYAM kai yaro na ne kuma ina son ka sai dai ba zan saɓa umarnin Ubangiji na ba ,ka saki hanya ka kama wane abun bauta da ba mu sani ba dole ku fuskanci hukunci daga abin bauta SAMNU " yana gama faɗar hakan ya juya ya tafe ,





Wani marfi aka sa na dutse a bakin ƙogon ta yanda basu isa su buɗi wanan dutsen su kaɗai ba, haka suka kwana tamkar safiya suka ringa kai kukan su gun mahaliccin su Allah mai taimako mai rauni , "PAYAM" tashi ana motsa dutse "ANBAR ta faɗa ganin PAYAM ya fara barchi akan ƙafarta ," ANBAR mun shiga ukku zasu fara kashi mu tun kafin rana ta faɗii " jin haka ZALFAT ta fashe da wani sabon kuka , ido PAYAM ya huta dashi wai ke " ZALFAT kuka ba ya miki wahala ko kina wahalar da yaron ke ,tun daren jiya muna kuka ,da ace kuka na maganin ina tabbatar miki da cewa da Iliham ta kuɓuta daga sharrin Alhaji Bello "( Our next book HANYAR RUWA) , ɗan tsayawa tayi , chan sukaji motsin ya tsaya duk miƙiwa sukayi suka tsaya a dai dai ramin suna kallon kallon wasu ƙatin maza ne su biyu da Latu a gaba sai ƙoƙarin ɗaya dutsen sukiye su buɗe su a inda suka sha da ƙyar kafin suka fara matsarwa, ganin hakan PAYAM shima ya sa hannu ta ciki cikin ikon Allah dutsen ta kwanta ,kallo kallo suka fara yi a tsakanin su , cikin hakki Latu tace , kuyi gaggagwar mu fita daga wanan ƙogon don yanzu haka masarauta na chan na sharholiya da rawa_rawa kafin nan da sa'a guda a kashi mu " PAYAM ne ya rigi hannun ZALFAT "to Latu shin kinsan ma buɗin sirrin " a'a PAYAM bansaniba amman kai ya kamata a ce kasani ai ko " aiki ya kuma baya cewar ANBAR , " ZALFAT ce taji cikin ta ka juyawa saurin ɗago kanta tayi sai ga mugun jiri yana neman kifar da itta ,"yunwa nakiji "abinda tace kinan " MAI CIKI CE itta kwana ɗaya da yini guda dole cikin ta ya nema tallafi ga yunwa ga fargaba " da sauri sukaji motsi suka laɓe a hankali suka ɗunguma zuwa farfajiyar masarautar, maza biyu ne da suka buɗe ƙofar suka ɗaga ZALFAT sama don ƙafafuwan ta sun kumbura ga jiri da takiji ,ko da PAYAM yaga zasu fitta ya juya ya shari hawayen baƙin cikin" ga yara ga mata shin baza mu iya kuɓutar dasu dukka ba " da sauri ANBAR ta ja shi jikin sa suka chigaba da takawa a sannu a hankali ,, suna isowa bakin matalakan ya tsaya chak duk surutan da zasuyi sun gaza koda motsa bakin dutse ƙogon balle su sa ran ficewa daga ciki , ,,,,











DAJIN BORNO


"Oga ruwan lagerator mu ya tsaya gashi ba alamar ruwa anan " inannnlillahi wa'ina illaihin raji'oun what nosense , na tsani tafiyar mangariba ga duhu ya riskimu a daji kuma a mota ,ya za'ayi mu tsaya a wanan dajin ba kowa ,tun farko nacewa Abba ba jirgin da zai tashi daga Abuja zuwa Borno , sai gobe but yace lallai sai na taho hasbunalllahu wani mal wakil ,babban matsala duk wanda na kira wayar sa bata tafiya wai meke faruwa ne a gida ya Salam " cewar ZAYYAN cikin tashin hankali yana dafa kansa , haka suka fitto da driver sa suka fara kutsawa cikin dajin da niyyar ko zasu samu ruwa su antaya cikin mota suyi gaba .......








"Stop here kadda wanda yayi motsi a cikin ku "?



Waye ZAYYAN
Wace ce ZALFAT
Dasu waye Zayyan ya haɗu da su a hanyar?
Me ya faru a cikin dangin sa ake masa kirar gaggawa?
Shin ANBAR Lattu, PAYAM ,da samari biyu ,da ZALFAT ,zasu samu damar buɗi wanan ƙogon har su tsiri daga sharrin su SAMNU?
Idan sarki PERZO ya ankara da ficewar su ,what wiil happened?......









" Tirƙashi ƙaƙa sara ƙaƙa ga akuya ga kura ranar wanka ba'a ɓoyun chibiya ,'inji hausawa , Littafin MAI CIKI CIKI , mallakin NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹





Alhamdullah!
Alhamdullah!!
Alhamdullah!!!








Dukka Dukka anan na kawo ƙarshen part one , godiya ga Allah subhanahu wata'ala da ya bani basira da fikira da lafiya har na samu daman rubbuta wanan littafin mai ciki da abubuwan faɗakarwa da ilimantarwa haɗa da nishaɗantarwa , mu haɗu a kashi na biyu wanda da ikon Allah anan zamu ƙarƙari labarin MAI CIKI CE ..





Special thank's to my lovely sister ,a friend turn to sister , Ummu Hafsat , Allah ya bar zumunchi da ƙauna





Da wanan damar zanyi amfani gun nuna godiya ga special commenter's nawa na group nan MAI CIKI CE..


Zaarah
Mamman shukrah
Ummu meenal
Oum A
Oum suhailat & shukrah
Aunty Ramatou
Sister Maryam
Besty habibah
Besty Narnah
my dear Aishat
Mhiz kaltum
Mhiz Ibrahim.
Ukkty khady
Uwar ikram.
Ameera Ahmad 001






Wallhi sunan ku suna dayi wa al'kalamin bai isa ya lissafu ku duka ba ,amman ku sani kuna raina Adu'a ku bazata barni naji kunya in sha Allah da bazar ku na ke rawa ta , Allah biya muku dukkan Buƙatun ku na Alkaire a,Allah bar mu tare love You my fan's WUJIGGA WUJIGGA 💝💝💝💝💝💝











ROYAL STAR ASSOCIATION ƙungiyar mai amana da hazaƙa haƙiƙa kun kasance madubin dubawa ga dukkan al'kalamun mu gaba gaba dai , Allah chigaba da ɗaukaki da dukkan marubutan dake rayuwa a cikin ke 'yan amana kuma jajirtatatu..








Aunty Rumaisaaliyuinuwa ,baki na da Al'kalamin ƙanwar soja bazai manta da gudummawa da tsayawar ke akai na ba , da dukkan wane ƙoƙarin inganta tafiya ta a harkar Novel na tababbar kicce sillar komai ,Allah Ubangijin talikai na roƙa da ya tallafa wa rayuwar ke ,ya kare ke daga sharrin masu sharri ya kuma baki abinda kikiso na Alkaire, Allah kawo yara masu albarka da daraja cikin al'umma , Amin.





Mu haɗu a part 2 don warware ko wacce chakwakiya 😜


Watssapt number : 08101235739
Facebook page : NARNAH ƘANWAR SOJA


ISTANGRAM: NARNAH ƘANWAR SOJA









ALƘALAMIN ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹
























🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰
MAI CIKI CE
⚜️⚜️⚜️⚜️⚜️⚜️
BY
NARNAH ƘANWAR SOJA ✍️ 💞





From the writter of
MIJIN MAGE
FARASHIN SO
RUHI BIYU
BIYYAYA GA UWA
DUHU CIKIN HASKE
HANYAR RUWA.












🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*












PART 2
PAGE 21 & 22





The comedian sweet love story with full of sympathy.💔🔥😭







BORNO








Stop here kada wanda yayi motsi a cikin ku ", Haka suka tsaya chakk kamar an dasa bishiyoyi, sun ɗaga hannun su sama ,haske ne ya ƙwaraya ko'ina a dajin na manyan titunan mota chi na sojojjin land army , wasu ne suka sauƙo da manyan manyan bindiga nan take suka zagaye su , ukku daga gaba suka matso kusa da doctor ZAYYAN " me kuki ye a wanan dajin a wanan lokacin "? ya tambaya ba 'alamar wasa , ZAYYAN ne ya buɗi baki kamar wanda ke koyon magana kasancewar sa ba mutum mai son magana ba ," ruwa muki nema don alama akaiw kogi nan kusa motar mu ce ta tsaya akan hanya gata chan kusa daga nan zaku iya hango ta ," driver sa ne ya yi ajiyar zuciya don bil haƙƙi shikam ya gama tsorata da ganin wanan sojojin ,suna dubawa suka tabbatar da hakan ,juyawa sukayi suka gayawa ogan su , fitowa yayi daga cikin motar da tsalle , masha Allah Commender Hafeez yana matso wa kusa dashi sukayi four eye's " Doctor ZAYYAN daman kaine oh my God am sorry man kasan dajin bala'in hatsari garishi " ajiyar zuciya ZAYYAN ya sauki ya zuba mai shigin dundu a ƙirjin sa "wallahi Dude Allah ya isa min wanan mutanin na ku ai sunfi dajin ma hatsari " dariya suka sa "but man yaushe ka shigo gari " yanzu duk ba wanan ba ina zamu samu ruwa " calmdown DOCTOR ZAYYAN akaiw kogi nan kusa mu ƙara sa mana a motar mu " what nosense Hafeez kamar ban da hankali shiga motar soja wallahi ko a mafarki ,ai ne kasan aiki na bana tashin hankali ba ne ", duk darawa sukayi ,a hankali suka fara takawa da sojojin da zasu kai ashirin wasu kuma suna daga gurin sun kafa sansani da bindigogin su suna jiran ko ta kwana don ansha jin labarin dajin mai hatsari ne kasancewar itattatuwa suna dewa a wanan lardin, da farin ciki suka isa suna hira nan matsawa baya sukayi daga Hafeez sai ZAYYAN da suki ɗan taɓa hira driver ne yasa babban jarkan su yana ɗiban ruwan dake bakin kogin.....











*******************************************


Da sauri ANBAR ta ja shi jikin ta suka chigaba da takawa a sannu a hankali ,, suna isowa bakin matalakan ya tsaya chak duk surutan da zasuyi sun gaza koda motsa bakin dutse ƙogon balle su sa ran ficewa daga ciki, cikin ta ne yayi mugun murɗawa zuciyar ta ta buga da ƙarfe numfashi ta ne ke barazanar ɗauke wa ,da ƙarfe ta sauki numfashi da cewa "innalillahi wa ina iallhin raji'oun , Allahumma a jirnee fi mussibati wa aƙirni ƙairan minha " ta faɗa ta rufe idanun ta take wani motsin gogguwar ta fara ƙiftan kogin nan taki marfin dutsen ya tashi gida biyu cikin ikon Allah ,hakan yayi dai dai da fasa kan dakarun Sarki PERZO da ya bada umarnin a ɗauko MAI CIKI CE don a gaddamar da sadaukarwa ga Ubangiji sa SAMNU sai ga mummunar labari cewa suna neman ficewa daga wanan ƙogon hakan yasa suka kwashe kwari da baka domin riskar su a bakin duste , .








Hankalin Doctor ZAYYAN ne yayi matukar tashi ga zuciyar sa dake bugawa "shikkinan ashe ajali na ne ya taso da ne daga India ya dawo ya kwaso ne dajin Borno ," yafaɗa yana ja da baya ,a matsayin sa na doctor, tuni Commender Hafeez ya gyara makamin bindiga sa , nan wasu sojoji su ka sha gaban sa a matsayin su na baya dashi , sosai suka tsaya ganin abinda kogin yakiye ta ƙife kaff ya rabe gida biyu Latu itta ce wacce ta fara fitowa cikin sutura irrin nasu , tsayawa sojojin sukayi ,su kaɗan sassauta abin harin nasu ,haske suka sake dannawa akan kogin sai ga ANBAR ,daga nan sai maza biyu da ke ɗauki da ZALFAT ruwa ne ya watso sai akan fuskar ta nan ta farfaɗo daga suman da tayi tana hakki ganin haske ko ina , sojojin ne a ƙalla biyar suka tarbisu suna juyawa sai ga PAYAM yana idda fitowa aka harbishi da kibiya ," Latu ce ta ɗaga murya "zasu kashi mu ku taimaka mana ga PAYAM, " PAYAM da yasha kibiya tuni ya laftu a ƙasa yana miƙa hannu sai ga jini a bakin sa yana ka kafe idano sama sama , da sauri aka jawo sa akayi baya dasu sojoji ne suka kutsa cikin ƙogon bata re da fargaba ko tsoron komai ba ,.........










Ina typing ƙanwata na gani sai naga hawaye a idon ta "wai Please don't kill PAYAM " nace PAYAM is gone sannu matar PAYAM kiye takaba🤣🤣





ALƘALAMIN ƘANWAR SOJA CE 🖋️💞🌹






















🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰
MAI CIKI CE
⚜️⚜️⚜️⚜️⚜️⚜️
BY
NARNAH ƘANWAR SOJA ✍️ 💞





From the writter of
MIJIN MAGE
FARASHIN SO
RUHI BIYU
BIYYAYA GA UWA
DUHU CIKIN HASKE
HANYAR RUWA.












🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*












PART 2
PAGE 23 & 24





Kuyi haƙuri amin uzuri na rashin posting kwana biyu bana online wani rashin jituwa aka samu tsakanin nepa da bil'adama 🤣.











The comedian sweet love story with full of sympathy.💔🔥😭










PAYAM da yasha kibiya tuni ya laftu a ƙasa yana miƙa hannu sai ga jini a bakin sa yana ka kafe idano sama sama , da sauri aka jawo sa akayi baya dasu sojoji ne suka kutsa cikin ƙogon bata re da fargaba ko tsoron komai ba ,.........





Hankalin Doctor ZAYYAN me ya tashi ganin PAYAM na zubar da jini da sauri ya kai hannu saitin kibiyar ya danne hannun sa dai dai bayan sa na hagu , hannun daman yasa yayi amfani da basirar sa gun zaro wannan kibiyar , wani ihu PAYAM ya saki da yasa dukan su matsowa kusa dashi rigar

1 Comments On MAI CIKI CE
avatar
anas-muhammad

1 year ago

Reply

Good novel

Please Login or Register in order to submit comment