Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

," fashewa da kuka Mallam yayi taki jikinsu yayi sanyi sosai Hafeezu yaki bada ha'kuri kamar wanda ya aikata laifi a constitution , haka suka masa nasiha da matar sa, " to ja'iri ina ta kiran ka wato bazaka d'auka ba ko, " murmurshi dole ya 'kirƙiro " ammm Mallam tana gun chargi ne "ya faɗa domin kar yace HABLATU ne a kuma sashi a tarko , " yanzu tashi kaji ka bata ha'kuri idan kuma kaga barchi ya mata nisa ka barta sai ta farka " to ya amsa ya doshin d'akin tana ganin haka ta saki labulen d'akin ta hau gado tana bargo wuff ta rufe idon ta kamar mai barchi , murmurshi yayi ya zauna a bakin gadon tsaff ta 'kare mata kallo ya kau da kai " to sabuwar munafuka kinji daɗi ko kunya namiji ba gun shararawa Iyayyen mu ƙarya ko sai ke tashi naganki sarai ba barchi kike ba idon ke biyu ni kuma losari ne aka ce miki"....











Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️💞

🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰
MAI CIKI CE
💔💔💔💔💔💔💔
BY
NARNAH ƘANWAR SOJA ✍️ 💞














🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*















The comedian sweet love story with full of sympathy.💔🔥😭








13 & 14









8 August 2023

BORNO














Ganin yana janta har bakin ƙogon ta fisgi hannun ta da 'karfi ta sauki mai mari lafiyayyi ,ta d'aura da cewa "PAYAM me haka ina magana kana ja na nifa uwar kace kodon ɗabi'ar ƙabilar ku ba ku ragawa ka rasa wacce zaka nema sai matar uban ka ? ta fad'a rai a harzugi, tunda ta gabza mai mari yaki rigi da ƙunchin sa, taki ta razana ganin kallon da yaki mata durgusa wa tayi kai a ƙasa "kayi ha'kuri PAYAM ɗabi'ar kuce a hakan amman kamin rai kar ka kusanci ne tunda matar uban ka naki , duk da nasan idan yaji labarin ka neme ne a turaka zai mallaka ma ka ne, PAYAM nasan halinka yasha ban ban da na ƙabilar nan ," da sauri ya dakatar da ita ya ɗago kafaɗunta , " Sarki PERZO zai kwanta da MAI CIKI," ya faɗa " me me kaki nufi daman abunda kazo sanarmin me yasa baka gayyamun da wuri ba " bankad'a sa tayi yabi bayan ta ,da gudu ya ka muta "KACI TOWUN SARKI ya rufe ƙofar da duste ba zai bari mu shigiba dole muyi nazarin abinda zamu mishi ," waiyo ciki na ciki na" taki ya fad'i a ƙasa yana birgima zufa sai kitto mai yakiye yana nishi sama sama ,gudu tasa iya ƙarfi ta ta tsorata ganin lokacin ɗaya suna magana ya zube kamar wanda yaci guba , KACI TOWUN SARKI ta samu a bakin ƙogon hannu yasa ya dakatar da itta "bud'i min PAYAM zai mutum! PAYAM !! PAYAM!!!" ta fad'a da gigichichiyar murya ,da yasa Sarki PERZO tunkud'i ZALFAT ya nufu bakin ƙogon "uban me ya same PAYAM ," da sauri sauri KACI TOWON SARKI ya bud'i marfin suka fitoo dukkan su hankalin su tashi ," Allah kaine abin godiya laillan wa na harran Allah ka kuɓutar da ne daga hannun wanan miyagun azzalumai mutanin nan tamkar yadda, KACI TOWON SARKI ne akan ta ta da skit na ta ya yayyage sai hawayen dake bin lafiyayyin idon ta da suka gaji da zubar da hawayen a guji ya sungumita ya kai ta d'akin sarauniya ANBAR ya kwantar, ya fitta sai hucee yaki kamar tsohon damisa da bai samu abin farauta ba,





"PAYAM kar ka mutu kaine magaji na abun bauta SAMNU kai kawai ya bani matsayin jigon rayuwa ta magajin masarauta ta, ganin mai magani na duba sa ya fitto KACI TOWON SARKI ne ke bayan sa direct ya nufi wane dogon hanya nan ya tsaya chak wasu ittace biyu suka d'auka masu girma da d'an kauri wuta suka kunna musu suka cusa kai dai dai wane gaton kogo dake fidda ruwa a kasar sa na wucewa tamkar HANYAR RUWA ( littafin mu na gaba wanda shahararrun marubuta nan Rumaisaaliyuinuwa da Zahrah Royal Star ce tare da ne ƙaramar su ƙanwar soja,muka wallafa coming soon in sha Allah,).











KANO


To sabuwar munafuka kinji daɗi ko kunya babo kin saƙalo hijjabi kinzo gidan mu kin gama shararawa Iyayyen mu ƙarya ko sai ke tashi naganki sarai ba barchi kike ba idon ke biyu ne kuma losari ne aka ce miki".?...





Ido ɗaya ta kanne masa ya hurga mata hararra "ina phone na wa " daki wa tayi kamar ba itta ta buga hamma da miƙa "duk abinda mutum yayi sai angano sa " shiru ya mata ya d'auki jakar da tazo dashi ya ɗauki wayoyin sa " Abban Majhat ina zamuje " ha'a wacce irrin tambaya ce HABLAT gidan ke zamu kuma ma'ana inda kika fito " zum'biro baki tayi ni gaskiya sai dare kazo ka ɗauki mu da Majhat nin " , hummmm ajiyar zuciya ya sauki ya masto kusa da itta bag da phone nin ya ajiye tsora masa ido taki ganin yanda duk ya sauya yai sanyi lokachin m gida batayi auni ba ya jawota jikin sa hannun sa na dama yasa ya zagaye west nata hannu ɗaya yasa gun matsar da gashin kanta da duk ya watso ta fuskar na ta kasancewar tace Majhat bata son kitso a don haka bata kitso ido suka tsurawa junna a hankali ya ranƙafu da kansa dai dai saitin ɗan ƙaramin bakin ta yatsan sa manuniya yaki zagaye fuskar ta dai dai kan hanchin ta ya tsaya sai da suka kawshi minti biyu yana kissing nata kana ya sake ta ɗan fakaice wa tayi ta juya baya alamar taji kunya murmurshi yayi a zuciyar sa yace fitininiya nasan maganin ki wallhi dake da Majhat nin dukka " my HABLAT ba damuwa sai daren zan dawo ke kula da kanki kinji ko " ya faɗa yana danne dariyar sa da sauri ta juya "wane dare kuma Abban Majhat ,? ai yanzu zamu tafe kace, kawai muje na sauya shawara ," murmurshi yayi ya rigi hannun ta gamm suka fitta sai murmusawa sukiye tamkar ba wane abu da ya ta'ba shiga tsakaninsu, sosai Mallam da Inna sukaji dad'i suka musu nasiha da cewa "duk abinda Hafeezu ya miki kizo nan ko kimin waya zanzo kinji ko " to Mallam nagode sosai yauwa Mallam baka gayyamai ba idan dare yayi sai yace shi a ɗaki waje zai kwana wai ina takura masa kuma wai "sai tayi shiru dariya Hafeezu yayi mai issar sa itta ma dariyar tayi nan su Mallam sukace "ku tashi ku bamu wuri aikin banza daman idan ma'aurata suka haɗa kai ba wanda ya kaisu gulma da munafurchi,'"summui summui suka tashi suka ficce",














"Abban Majhat wai yaushe zaka sayamin mota ne,"? ido ya bita da shi "subhanallahi sai bayan na saya zan sayyamiki ki chigaba da adu'a ko Majhat ce taki son mota? ne Hafeezu"? dariya tayi a'a Allah kawo arzikin Yayya na uban Majhat mijin HABLAT" napep ya tsayar musu suka shiga sosai suki hirar su "Abban Majhat mu tsaya anan " mai napep ne ya tsaya ,"lafiya Hajiya "ya faɗa shima Hafeez nin tambaya sa kinan " ba komai Abban Majhat naji Majhat na min magana ne wai tana son abin hanun wanchan mutumin "ta nuna wani mutum dake zaune yana cin alele da manja da yaji a dai dai bakin kasuwan 'yan talla" oh my goodness HABLAT abinchin kan hanya zakice gaskiya ban yarda ba zan gaggawa Inna ta miki alalen amman banda wanan " subhanallahi wallahi shi nakiso ka sayyamin ko na maka ihun kwarto "to kimin mai napep mu tafe kaji bar yarinyar nan " ihuuuuuuu saurin toshi bakin ta yayi "wallahi azim ka sayyamin ko na kira Mallam wallahi daman nasan ƙarya ne baka tuba ba bakajin maganar Iyayyen ka ko" mai napep ye haƙuri ɗan kuma baya kaɗan " haka ya juya ya saya alalen 200 aka masa takeway na roba tana ganin sa tafara haɗiye yawu nan da nan ta fara fara'a tamkar gonar audiga " i love you my tumatur na zuciya i love you mai ƙodar zuciya HABLAT dole na haifa maka Majhat kana so na" ta faɗa tana buɗi takeway jin saurin matsawa kusa da itta yayi don shikam ya tsani chin abinchin kan hanya, hannu tasa zata gutsara da sauri ya kai hannu ya buge hannun na ta ,ido ta zalzalu waje " .........











Al'kalamin Ƙanwar soja ✍️💞🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰
MAI CIKI CE
💔💔💔💔💔💔💔
BY
NARNAH ƘANWAR SOJA ✍️ 💞


From the writter of
MIJIN MAGE
FARASHIN SO
RUHI BIYU
BIYYAYA GA UWA
DUHU CIKIN HASKE
HANYAR RUWA.

















🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*















The comedian sweet love story with full of sympathy.💔🔥😭













Page 15 & 16
BORNO




Wasu ittace biyu suka d'auka masu girma da d'an kauri wuta suka kunna musu suka cusa kai dai dai wane gaton kogo dake fidda ruwa a kasar sa na wucewa tamkar HANYAR RUWA.....







Haka suka chigaba da ratsa hanyar CHAN duka iso wani gungumin dutse da aka wa ado tamkar gunki an zagaye shi da koriyar ganye su ruwa dake ɓolbɓolowa daga ƙasan sa wani kuma nayayyafuwa kamar ruwan sama akan sa suna isowa suka zube a kwance ya miƙa da hannayen sa biyu inda ya jinginar da ittacen wutan a ƙifin sa KACI TOWON SARKI ne ya matsa bayan yayi gaisuwa yabar gun, a hankali ya bud'e idon sa " Albustirbitlsu SAMNU kullum nakan bauta maka na kanyi duk abinda kaban umarni ko da kuwa jini na ne , na saudaukar da yaran da na haifa har biyar a garika domin ka tabbatar min da ƙarfina da izzata kwatsam ya zakamin ' wahalar da na maka da yaro kyakyawar da kasamin soyayyar sa a cikin zuciya ta dashi naki busa kowacce irrin numfashi da kaba ni, PAYAM shine yaron da kabar ni ka raya min shi ,amman ya abun bauta SAMNU bansan me yasa kasa masa cuta ba ,ka bamu wa'adin dole matan mu suyi ciki duk basu yiba duk da cewa kai ne ma musu lamuni su samu cikin wa'adin saura kwana ukku kachal kafin ka ɗauki matakin fushi akan mu ,sai dai ka kasance abin bauta mai ƙaunar mu da jinƙan mu ka bamu yarinyar da ta kasance MAI CIKI CE naso ace yau na kitta ta nasan hakan shine muradun ka , sai dai ka tayar da guguwar a cikin wanan lokachin na rasa dama ta , ya abun bauta SAMNU kasani cewa PAYAM rayuwa ta ne idan kana son MAI CIKI CE zan kawota gabanka nan kayi abinda kaki so da itta ka taimaka ka dawo min da lafiyar yaro na PAYAM ya abin bauta SAMNU."........






Ya faɗa hakan yana mai zuba da hawaye da ƙasƙantar dakan sa hawayen sane ya sauka a dai dai kan ƙafar dutsen,
Dariya ce ta turnu'ki ƙogon sai wani iska da ke fitowa da sautin mai ƙarfi chan magana yabiyo iskan" PERZO!!! ha'kika ka tafka babban kuskure domin kuwa ina iya hango tarnaƙaƙi a rayuwar ka ta gobe da masarautar ka ina neman kayi gaggagwar kashi yaron ka PAYAM tare da MAI CIKI CE hakan shine kawai mafitar ka a yanzu , ka tabbatar da faruwar hakan bayan ka kwashe yaron dake cikin ta ka kawo min nan da kwana chasa'in zaka ai watar da wanan muradun na wa idan kuwa ka saɓa d'aya daga cikin umarni na lallai zaka fuskanci mummunar hukunci daga gari ne ,ina bu'katar jinin yara biyu,," yana gama maganar sa wanan gogguwar da iska ta nitsu zafff kamar ba kowa sai gungumin dutse da maganar ya gama fitta a cikin sa a haukace PERZO ya tashi duk sai kakkarwa yakiye ga ɗan banzan bugun zuciya da yaki ye dik da sanyin wanan gini bai hanashi fidda gumi a jikin sa ba haka ya fitto ,duk abinda ya faru a kunnen KACI TOWON SARKI dafa shi yayi ya rigingimu a dugon ƙafaɗar sa suka je wajen masaurauta..





My comment.


Tirƙashi ƙaƙa sara ƙaƙa ga akuya ga kura ,ne kaina dole na tsaya ,wane irrin abu ke faruwa, mujee zuwa yanzu aka fara zamuyi waiwaye domin sanin su waye mutanen nan da tarihin rayuwar su , idan naga ruwan Comment ,ba shakka a page ɗaya zan bada labarin asalin su PERZO da gunki SAMNU..


****************************************
KANO






Saurin matsawa kusa da itta yayi don shikam ya tsani chin abinchin kan hanya, hannu tasa zata gutsara da sauri ya kai hannu ya buge hannun na ta ,ido ta zalzalu waje " haba Abban Majhat ya zaka min hakan kuma,"? tsaki ya ja "kinan akan hanya zaki ce ko ,? ke bari idan mun kuma gida ba mai takura muku, ," shiru kawai tayi tuna hakan sai dai yawun ta da ke tsinki wa akai akai sai harar takeway da mai napep taki don ganin kamar laifin sa ne da baya gudu, cikin minti biyar suka iso gidan na su key yayi ya bud'i ƙofar tun kafin ya shiga ta bangaji sa ta shiga baki ya bud'i da mamaki tuni ta baje akan carpet na ɗakin ta zube ta fara cin alelen zama yaye yana ganin ta kurum , tamkar wacce bata taɓa cin abinci a rayuwar ta ba ,shaƙuwa ne ya ƙwarya sakamakon cin sauri ga uban borkono da ko laushi bai yi ba da sauri ya bata purewater dake cikin ƙaramin fridge nasu ,haka ta chinye tass tasha ruwa leda ukku anan ta kwanta ta fara hamma, ganin hakan ya ɗauko mata pillow ya sa mata kana ya cire mata hijjab na ta ta kwanta," Abban Majhat barchi na kiji taho mu kwanta anan tana jansa, "kina ke ko zan fita naje gun Baffa akaiw maganar da zamuyi kiye barchi ke kinga nepha ma na sonki ga fanka, " murmurshi tayi , martani ya mata da kama sirarran yatsun hannunta ya sumbata, hakan barchi ya kwashe ta ,sai azahar ta farka tayi wanka ta shiga kitchen indomie ta dafa da yasha attarugu da albasa sai ƙamshi da ya zagaye gidan , ko da ta gama ci ta gyara ɗakin ta tabi da sallah, " hhh ko me ya faru har yanzu Abban Majhat bai dawo ba, yo me ya kaishi gun Baffa na, subhanallahi ko dai ƙara ta kuma zai kai", da sauri ta miƙi a kitchen lafiyayyin jollof rice ta dafa da yasha kayan lambu, ta zuba a wormer, ta zauna jiran sa wanda zai bayan sallah insha'i ya shigo daram ya sameta a two sitter tana zaune da dogon riga like material daga ƙasa har chinyan ta aka masa tsago ta ɓangaren hago ɗan hill tasa sai gashin kanta da ta gyara da drayer ta kama shi da pink revome sirarran gaban kuma ta ɗan watso shi ,tashar Arewa24 taki kallo inda ake program na Rayuwa ta ,sam bataji shigowar sa ba sai fitinanin turaren sa da tunda safe taki jikin sa daɗan saurin ta ta joyo don ganin ƙofa hangosa tayi da big leader's guda biyu ya tsaya zololoo yana ganin ta ko ƙiftawar ido ba, da gudun ta tashi ta rungume shi "oyoyo Abban Majhat i miss You yau duk ka guji ne," sandarewa yayi ya yarda da ledaer hannu biyu yasa ya tallafota jikin sa ta yanda ya 'kara mannewa da jikin ta ,a hankali yake gogga ƙifin fuskar sa a kan ƙiifen fuskar ta ,wane bahamagin yanayi suka fuskanta ,da sauri ta fara shishigar kuka tana murza idon ta ," sunkuceta yayi sai kan three sitter "Umma Majhat what happen kinsan banson ganin hakan ko my princess ," turu baki tayi "haba haba haba don Allah Abban Majhat ya kakiso na ,nayi tunda safe ka tafe kabar mu gashi munyi kewar ka har a cikin jinin jikin mu ," wani haaaaaa da baki jin sa yaki tamkar wane sarki a cikin dubban sarakuna yau ko me ya faru da HABLAT " HABLAT tun kafin ke samu cikin Majhat rabon da kimin wanan kwaliyyar" ,dariya sosai tayi ," oh my prince tukuna ma na maka ruwan wanka mujee kayi wanka yau na maka your favourite food ," kiss ya mana mata both side, "kinga yau dole na sayi miki kaza don da alamar daren amarchin na biyu zamuyi yau ,"hhhhhhhhhh kai Abban Majhat daren amarchi kuma ," eeee bai gama magana ba cikinta yayi wane ƙara ƙuuuuuuuuuuuuuuu. zare ido yayi ," Umman Majhat wanan sautin fa "? itta kanta hakan bai taɓa mata ba ,ɗan murmurshi yaƙi tayi tace" Majhat ce taji kace daren amarchin na biyu shine tayi dariya" suma dariya sukaye, wane sautin ya akai biyo wa sai dai yasha banban da na farko a inda ta ta ƙarƙare ta buga wani saitin boooooom iska ce ta kutso kai a garin yin dariya , wanda yasa Hafeez ficcewa da gudu zuwa d'aki domin wanka , nema wallahi bayan sa na bi bazan jure irrin wanan ƙarfafan tusan HABLAT ba...














Al'kalamin Narnah ƙanwar soja ✍️💞











🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰
MAI CIKI CE
💔💔💔💔💔💔💔
BY
NARNAH ƘANWAR SOJA ✍️ 💞


From the writter of
MIJIN MAGE
FARASHIN SO
RUHI BIYU
BIYYAYA GA UWA
DUHU CIKIN HASKE
HANYAR RUWA.












🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*















The comedian sweet love story with full of sympathy.💔🔥😭










PAGE 17 & 18


BORNO


Wani ƙogo ne dake cikin ƙatuwar kogi wanda yaki ta cikin 'karƙashin ƙasa wanda ba kowa yasan da wanan ƙogon ba sai ƙabilar dake zama cikin ta ƙabilar GARSO wacce ta samu asali daga wani aljani da ake mai la'kabi da SAMNU wanda ya gwabza yaƙi da dama a rayuwar sa na matsayin azzalumi kuma maye domin duk inda yaga macce mai ciki to sai kashi yaron ton a cikin uwar sa , kuma ya haɗa da uwar sai dai duk jagabar SAMNU ya fison mai ciki don jarabatr sa na cin yara ne tun a cikin Iyayyen su mata kwatsam wane lokaci wasu matafiya a cikin jirgi dare ya riski su ga hadarin dake faman tasuwa kasancewar akaiw samari da i'yan mata suka kuna sautin ƙaraya cikin jirgin suna jin daɗi ga kuma good weather da wanan daman SAMNU yayi amfani gun kiffar da jirgin zuwa ƙasan kogon, kana ya shigar dasu da zabtarwa sa da kuma chusa musu abu ba dai dai ba har zamanin su suka shud'i amsuka haife wasu duk sun rasa addini a inda yaran suka yarda cewa SAMNU shine Ubangiji shine mai basu komai har aka samu cikin PERZO anan ne shima ya ke mulkin sa kwatsam watarana wane jirgin ya biyo da mata ukku maza biyu ,suka kiffar dashi a cikin kogon nasu duk da cewa akaiw wacce tayi taurin kai sosai yakai ga SAMNU yasha jinin ta ta ta mutu sai mahaifiyar PAYAM wacce don baƙin ciki halin da ta riski kanta tana haihuwar sa ta mutu, LATU a tareda da mahaifiyar PAYAM aka same su sai dai itta matsayin baiwa suka ajiye ta duk wanda yaso a cikin gari ya kan bi ta kanta ya wucce , kullum cikin tashin hankali da fargaban ƙaddarar rayuwar masaurauta sukiye tun tana sa ran watarana zata bar wanan ƙogon har ta fidda tsammanin ta rungume ƙaddara, shikkaru goma sha bakwai kinan da zuwan ta , ANBAR asalin ta jinin masarautar SAMNU ne anan aka haifeta sai dai ta kasance yarinyar ce a gun wacce sukayi fashin mahaifiyar ta a cikin mota cikin dare a don haka hallayar ta tana da wasu bambance cikin wanan ƙabilar ta GARSO,,





AFTER 3 MONTH'S


Tunda abun chan ya faru take zama a d'akin ANBAR sosai take bata kulla da cikin ta duk da tana tausaya mata kasancewar bata wucce sa'ar PAYAM a shikkaru ba, a sannu a hankali ZALFAT ta bayyana mata addinin Musulunci da duk wasu tsari tsari daga itta sai PAYAM da ANBAR da kuma LATU da sarki PERZO ya bata aikin kula da dukan wane abu da ZALFAT ta kiso , yau ce ranar da cikin ta ya cikka watanni bakwai chif a duniya sai motsi yakiye gashi da ɗan tsinin sa duk ya haɗiyi tsayin nata kasancewar ba wata doguwar ba ce ,tayi duhu ta rame a hakan ma tana samun kula kinan irrin na su sai dai duk dare cikin fargaba da tashin hankali taki tunawa da abinda sarki PERZO ya gayyama ta sa'adha ya nema ya kitta mata haddi cewa yaron ta sadaukar wa ce ga gunki su ,itta kuma zata kuma matar sa "sa'a ta ɗaya da wannan azzalumi bai kitta min haddi ba, Allah ka kuma tsari ne daga sharrin sa," da gudu PAYAM ya faɗo tamkar an wullu shi daga sama ANBAR da ke kwance ta tuntsiro sauran ƙiris ta faɗo kan ZALFAT dake zaune tana shafa cikin ta , PAYAM lafiya! !!? ANBAR ANBAR daren gobe daren gobe daren gobe !!!" PAYAM ka nistu ka gayyamin me ke faruwa "ta faɗa tana gwale_gwale idanu tuni hanjin ZALFAT. ya kaɗa ," shikkinan zai kashi min ciki na ko PAYAM?" ta faɗa a razani " .....








INDIA ( MUMBAI).





_Ɗan rintse idon sa tayi da sa _hannun_ dama ya mirza idon ,hannu yaja ya kunna hasken ɗakin dake side drawer, Jan bargo yayi ya kuma kulle kansa yana saukar da numfashi a hankali, haka ya kuma ya barchin, kyakkyawar alerm clock ne

1 Comments On MAI CIKI CE
avatar
anas-muhammad

1 year ago

Reply

Good novel

Please Login or Register in order to submit comment