Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

GOMNATI
â“‚â“‚â“‚

135-140



By
Asmabaffa




Jira kawai Iklas takeyi taga ta inda Omar zai bullo amma shuru,Mama ce ta fito cikin shiri,tashi maza dauko mayafi zamu fita,ba shiri Iklas ta fito dauke da mayafi,driver ne ya kai su Iklas wurin wani saloon,Mama ta biya kudin komai yanda za a tsantsare Iklas,
Komai da ya dace iyaye suyiwa yarsu Baffa da Mama sunyiwa Iklas kayanta babu banbanci da na su sadiya sai dai color daban,na Iklas Dark brown ne komai,haka kayan kitchen Mama tayiwa Iklas Wanda ya take nasu sadiya,kayan gyara Dana kamshi babu abinda ba a siya mata ba wadatacce,kayan yaji da sauransu du an shirya mata part dinta,

Allah ya taimaki frnds din Iklas da wasu dangin Mama har aka gama shirya kayan Sahar bata nan,kayan sawar Iklas du an kai gidanta an shirya mata lefe kuwa Baffa ya bada kudi Mama ta hada mata akwati 8 ba abinda babu masu tsadar gaske da kyau domin English wears kaf da wasu tarkace a Russia Mama ta hado su murna Iklas keyi za a sha wanka,Omar kuwa gagarumar walima ya hadawa frnds dinsa maza a wani katafaren waje,ranar kai Iklas ranar za ayi walima.

Omar kafin ayi jeren Iklas har ma'aikata yasa suka kara yin adon golden jikin ginin Wanda yafi na da iri iri,ko ina sai ka rantse adon zinari akaiwa ginin wajen Iklas, komai dark brown da Golden ne,har labile idon gari.tsayawa fada muku yanda part din Iklas ya hadu iya haduwa karshe ya zarta tunanin me tunani,sai na gama novel din nan kaf ban gama ba,
Iklas koda suka dawo ma Omar na busy bata Ganshi ba,Iklas manya tsabar gyara duk inda ta zauna kamshinta sai yayi kusan 1wk bai bar wajen ba,ko gidan mutane taje to sai tabar musu tsarabar kamshinta.

Washe gari dangin su Mama mutum biyar sunzo raka amarya gobe,haka dangin Baffa,ga frnds din Iklas zuga guda,Rana ta Uku ranar kai amarya,da wuri Iklas taje wurin Saloon da lalle,masu mata lallen mutum uku ne ,sai mai gyara gashi,Karfe 4pm Iklas driver ya dawo da ita,kunga Iklas kuwa yanda ta koma?tab zankadaziyya kenan,dama gata fara kwal,ga lalle yayi kyau over,
Tana shiga room dinsu mero lallausa tana jiranta,nan itama ta hau nata gyaran,gashi sai bata abubuwa akeyi ta shanye wannan ta cinye wancen,Lallausa da Mama sun koya Iklas harkoki sosai na mata da ake amfani dasu,Mama da Ummi sun hada mata wasu da yawa an kai gidan,store kuwa both na Iklas Dana Sahar an dankareshi da kayan abinci haka kitchen ma.

Karfe biyar su Omar suna can suna Walima,amarya an shiryata tsab jiran angwaye kawai akeyi,Ummi da Maman saleem sun sa Iklas gaba da nasihar bin miji,idon Iklas Kamas ko kuka babu tunda wajen Omar ne bata da Matsala.
Ummi tace to kinji dai abinda muka fada miki kishiya gareki wlh kija mutuncinki,ban son tsokana nasan halinki,kuma ba a dambe da kishiya jahilci ne,ki kiyaye,zaman aure ne ba jin dadi kikaje ba ibada ce,dole sai da hakuri da juriya,ki farantawa mijinki,komai ba musu,sannan kinji na rantse Iklas kikaje kika tashi hankalin Omar da fadace fadace da kishiya Allah sai na saba miki,
Ki rike mijinki nasan dole kin San dai dai da rashin dai dai abinda ya shige miki duhu ga Mama ga ni ki bugo mana waya,haka dai suka dinga yiwa Iklas fada,kawayenta ma sai nasihar iya shege suke mata,
Amarya banda rowa a wangalewa oga cinya etc.
5:30 yan daukan Amarya suka zo,motoci Jere na alfarma aka dauki amarya da yan rakiyarta zuwa gidanta,Iklas fa har yau idonta tarwai har hira takewa angel kawarta,,
Gida ya hadu kowacce sai kallon tsaruwar gidan sukeyi,gidan Omar dan gayu gidane na alfarmar gaske,upstairs kadai part uku ne,haka downstairs ma karshen haduwa ce,bare compound ba a magana,kayan da akayi ginin Omar wasu da yawa basu zo kasar mu Nigeria ba,domin turawa ne sukayi masa ginin gidan.

Sahar da kawayenta yan magaa tantiran yan banaline da codine ne suna Palo sai shewa sukeyi hade da habaici kala kala,idan suka ga wata cikin yan kawo amarya sai kaji zagi da ashar na tashi.

Kowa tausayawa Iklas yakeyi sabo da Sahar da suka ga abinda takeyi,ita kanta Iklas ta shiga damua sai taji duk ta tsorata,gwiwowinta sunyi sanyi,gashi bata San ya Omar zai karbeta ba tunda ba sonta yakeyi ba,
Ummi na kusa da Sahar sunyi jugum jiyo muryar Sahar da sukayi tana ta zunduma Ashar.Iklas ji tayi dama bata yarda an daura aurenba,tasan Sahar watarana maybe kasheta ma zatayi.tsoro ne ya kama Iklas,amma har yau zuciyarta bata yi raunin da zatayi kuka ba,

Yan kawo amarya duk sun mata sallama sun tafi har Ummi amma still Iklas ko kuka babu.
Tana zaune tana tunani 9pm Omar, sultan,Raj sai Usy suka shigo dakin amarya Iklas,tana ganin Omar taji wani sanyin dadi,idon amarya kiri kiri mayafinta a kai amma bata rufe ido ba,haka aka bude da addua,sukayi musu nasiha da barkwanci,suka ajiye mata kudi Omar yaje ya Rakasu sannan ya dawo wajen Iklas fuskarsa a sake,ita kuwar gogar ji takeyi kamar ba aurenta akayi ba,normal tunda ta saba da Omar dama

Gyalen kanta ya cire mata yanmata Amarya,ya kk,a hankali tace lfy,yau najiye miki dadi abar da kika Dade kina kallon shape dinta a boxers ko a towel gata yau har gida,sai kin gaji,yau zan baki ita,tunowa Iklas tayi da kallo tabi Omar kamar zatayi kuka,
Cike da shagwaba tace ban taba kallar maka abu ba,kawai bangon dakin nake kalla amma kake ganin kamar idona a kanka yake, murmushi Omar yayi ganin yanda Iklas ta tsorata,bai taba sanin tana da tsoro haka ba sai yau,dama tsokanarta yayi.
Tausayinta yaji ganin bata San kowa ba sai shi,bata saba da kowa ba sai shi,kwantar da hankalinki amaryas tsokanarki nakeyi,da Sauri ta rufe idonta tana daria,tare da furta ai nasan Sir dama tsokanata kakeyi,

Omar a ransa yace zakiga tsokana yarinya nan da wasu kwanaki bazan iya jure kallonki ba ga sonki da ke ragargaza min zuciya,a fili yace dama ni salihi ne uztazu kece kike Neman lalatawa Mama ni,
Je kiyi wanka muyi Sallah,ko na miki?murmushi tayi ba yanzu ba sai watarana,zaro ido Omar yayi yau ga amarya Mara kunya wai Iklas yar yarinya amma tasan zasuyi wanka ma wato nan gaba,inda take birgeshi ba boye boye irin na mata dan a kallesu a nutsatsu, abinda ke ranta zata fada koma wanne kallo kayi mata kai ka sani.

Iklas ta saba da Omar bare ace zata ji kunyarsa,dama kuma ita bata cutar kanta da kunya a cikin arna ta taso shi yasa ba komai ke bata kunya ba,gogayya da mutane bata tsoro da Shakkar mutane bare ta bari a cuceta tayi fa talla a kwalta readers kar a manta.Iklas kwai wayo sai ta siyar da mutum a gabansa bai san anyi cinikinsa ba...
Mikewa tayi ta tube gaban Omar daga ita sai towel ta Shiga wanka,ta dan jima ta fito,Omar ya fita yana Room dinsa ko takan Sahar bai bi ba,tunda ya shigo shi da frnds dinsa ta kama zage zage,shi Sam bai dauki Sahar a me hankali ba,baya sata cikin jerin mataye,duk yasan irin bin mazan da Sahar ke yi,yana da labarin komai,shi yasa yanzu bazai iya hada makwanci da ita ba koda sau daya,

Shuru kawai yakeyi sabo da Baffa kar yayi laifi,kuma yana so lallai ya koyawa Sahar hankali ta gane aikin Gomnati ba shine gatan mace ba.
Sahar kuwa frnds dinta ta Sallama,ta shige dakinta tana hucin kishi,sai yau tasan lallai tana son mijinta,ga kudi ga kyau ya hada komai da ake bukata,

Tunowa tayi sanda Omar ya taba saduwa da ita,duk da ita keyin komai tayi enjoying fiye da mazan da take harka dasu,akan tayiwa namiji biyayya ya biya mata bukatarta gwara ta rike aikin Gomnatinta ta nemi maza ta biyasu kudi suyi mata abinda take so.cewar Sahar.
Haushin Iklas ne ya tasowa Sahar,har akwai wacce ta isa tayi kishi da ita ta kwana lfy,wlh yau babu Wanda ya isa yayi bacci a gidan.
Omar wanka yayi ya shirya cikin rantsatsun fararen kayan bacci na maza marasa nauyi sannan ya dawo Room din Iklas, a gaban mudubi ya ganta tana tufke gashinta,sanye da da wata rigar bacci kadan ta wuce pant dinta me siririn hannu tasha kyau,sai cinyoyi santala santala lumi lumi dasu farare tas,Omar da kyar ya danne zuciyarsa a ransa yana yabawa Iklas wurin kula da kanta,tasan kanta basai an koya mata ba,

Jikin mudubin Omar ya taka har bayan Iklas, tallafota yayi ya kwantar da ita a jikinsa,cikinta ya shiga shafawa tare da warware jelar gashinta data tufke,sai shinshinata yakeyi tayi mukui da ita tana zukar kamshinsa tare da yaba taushin fatar omar.

Bakin gadon ya jata suka zauna da kyar ya fisgo tunaninsa murya a dishe,idonsa yayi wani ja,tashi muyi nafeela,skert tasa tare da hijab sukayi Salla raka'a biyu da addua,
Suna idarwa tace ya Omar yunwa nakeji ina kazar tawa?daria yayi sosai wlh ban taba ganin amarya irinki ba.
Baki ta cokalo ni ka bani abinci naci Dama ina jin haushinka ka daura min laifi wurin Ummi rannan ka tafi,murmushi yayi tare da kallonta yana mamakin wai bata manta ba,shi ya Dade da mantawa,

Leda ya jawo mata gashi kici ki ture,Indai kazace akwai ranar da sai kin biya ni bashi kika ci,daria Iklas tayi Ai Allah bazan Biyaba Sam bata gane nufin Omar ba,bude mata yayi ledar kaji dakwa dakwa,yogourt da juice sai sauran kayan ciye ciye,kafada ta make haka ake bawa amarya kazar? To ya akeyi cewar Omar nifa kin San komai sai kin koya min,haka kakewa Sahar din?kai ya gyada mata wai ae,tabe baki tayi tab haka ake love din?shi yasa ta gama rainaka in zaka mike ka mike kayi maganinta ka nuna mata namijine kai,ka zauna lalaci,jifa sunanka wurin Sahar wai Holoko.hmm maganar nan tana kona min rai,amma kai ko ajikinka,ka tabbatar kayi maganinta ato rai bace Iklas tayi maganar kamar itace Mama.

Omar yasan maganar Iklas gaskia ce fa,dama tun farko ya samu Sahar yayi maganinta yayi mata kaca kaca,amma yanxu bazai iya hada jiki da ita ba tunda ta koma Neman maza.baya sonta,tana masa rashin mutunci amma yana iya kokarinsa ya biya mata bukatarta da abinda takeso shi ba wani karuwa yakeyi da ita ba amma kullim burinta ta yanka masa rashin mutunci.

Iklas ce ta katse masa tunani ta hanyar riko yatsun Omar tana wasa dasu,never mind idan tafi karfinka ni zan gyarata.kajifa karfin halin Iklas,murmushi me tsada Omar ya saki yace ko ta gyaraki ba,ki dai kiyaye dan zaneki zatayi idan bana nan,ban son abu ya sameki,a ransa yana jin dadin yanda Iklas ke damuwa da damuwarsa, jawota jikinsa yayi ya dinga bata naman a baki,yanko naman yayi shima zai sa a bakinsa hannunsa ta rike,ta sa bakinta ta kwace a hannunsa ta cinye,daria yayi sosai,da hannunta itama ta fara bashi yana ci itama yana bata,abin shar fa,
Sunci sun koshi sosai,lemo Omar ya kurba a bakinsa ya tallafo fuskar Iklas da hannayensa biyu bakinta ya nufa da nasa bakin,ya dan dago da kanta a hankali sannan a nutse cike da nishadi da shaukin so ya hade bakinsu wuri daya da harshensa ya bude bakinta ya juye mata juice din daya kurba a bakinta,ji kake makwat Iklas ta shanye tare da lumshe ido,
Kallon juna sukayi kowanne dauke da murmushi a fuskarsa,a sigar rada Iklas tace ya Omar kafa hadu ai ka fi kowa iyawa ma,ko novel ban taba karantawa ba,ai a karatuna na theory banzo nan ba.

Daria Omar yayi tare da yi mata wani arnen kallo na nuna mata zallar son da yake mata,idonta ta janye dan taji kunya yanzu,a ranta tace tab yafi karfina wannan uhm mutumin da yake rayuwar turai dama,
Do u need more?Omar ya tambayeta,da sauri ta dage kai sama yeah,Allah ya Omar lips dinka laushine dasu har da zaki zaki naji,a kara min.yau Omar har ya gaji da dariar Iklas,shiko Omar dama abinda yakeso kenan da haka ya dinga tsotsewa Iklas lips amma bata gane ba.

Wurin Iklas ta gyara ta kai komai kitchen,brush suka karayi Iklas harda kuskura ruwan zafi na kaninfari da citta,ta jefa wata sweet ta ginger a bakinta,Omar yana kallon iyayi wajenta.

Omar ya Riga Iklas kwancia a bed din,ya matsu tazo su kwanta ko zai samu saukin abinda yakeji yana masa yawo a jiki,hannu ya miko daga bed din ya jawota,karasa hawa bed din tayi da kanta,yau za a mori skin din Omar a ranta sai dadi takeji zata kwanta a kafi katifa.

Mahaukacin bugun kofa sukaji kamar za a balleta,tare suka karasa jikin kofar Iklas na bayansa,waye pls Omar ya furta cike da jin haushi zai murje jikin Iklas an zo kawai an cuceshi,Iklas kuwa ita ta samu kafi katifa an mata bakin ciki ko waye zai ci ubansa hhh cewar Iklas a ranta.

A bude Sahar ce tayi magana,kamar Mara lafiya wai don a tausaya mata,wani wawan tsaki Iklas taja, kafin omar ya bude kofa Iklas ta rungumeshi ta baya,jikin Omar ba Riga sai boxers Iklas daga ita sai fingilar rigarta,

Bude kofar Omar yayi tare da cewa mene zaki dinga buga kofa haka,Sahar juwa taji na Neman kwasheta ganin Iklas manne jikin Omar, ta daflafaleshi,wato ita yake rainawa hankali,ko dakinta baya shiga,
Nan take Sahar ta fara mintsina ido cike da bala'i kamar zata tashi garin,kut billahillazi Baku isa ba,wato ni ka raina min hankali kai ga me sabuwar amarya,aikin banza aikin wofi ke yar matsiyata,dama naji labarin ke yar tallace,wlh ki shirya karban hukunci me tsanani a gidan tunda kika yarda kika shigo kwadayayyu,Iklas ta tunzura amma sai ta danne zuciyarta batayi magana ba,sai mika da tayi a jikin Omar tare da yin hamma,pls horney muje bed am so tired ko tausa kamin,juyo da Iklas gabansa Omar yayi kafin ma tayi motsi nan Omar ya fara kissing din Iklas kamar zai cinye mata baki,Iklas tana sani take kara bashi hadin kai kai,cike da shagwaba Iklas tace babyna ka barni haka karka cinyeni danya sabo da zakuwa,Sahar tama rasa inda kanta yake,Omar shi ya manta ma da wata Sahar na wajen kawai shagalinsa yakeyi,iklas kallon sahar tayi ta aika mata da gwalo kanta a kafadar Omar,hannu ta dago ta sakalo wuyan omar ta kara aikawa da sahar dakuwa da hannunta ta mata ambola,a hankali yanda Sahar zata ji tace da aikin Gomnatinki kika tafi ya fiye miki,baza ki iya ja da yar talla ba,tare da sa kafa ta harba kofarta ta danna key,

Kuruwar kuka Sahar tasa ita bakin cikinta bata ci Uwar Iklas ba ta kara cusa mata takaici,mikewa tayi ta dauki wata zureriyar wayar caja,ta gyarata ta boye ta,ta kuma dauko almakashi ta ajiye gefe, tace gobe zaki ci ubanki yarinya,Wallahi gobe sai na yanke miki gashin kanki da kike yanga dashi sannan na zaneki tas,ranki kadan zan rage miki shi,Allah kaimu ai gobe zai fita Omar din.
Jikinki zai fada miki.ita Sahar ta rasa dalili da ta kalli Iklas sai basirarta ta kwace,mugun kwarji ni take mata,sai ta shirya zafafan maganganunta da taga Iklas sai ta kasa komai.

Ibzzy Boy kullum Neman Iklas yakeyi inda zai ganta dole sai ya saceta in ya ganta,idan kuwa hakan bata faru ba to Acid kawai zai watsa
Mata a fuska ko ya nakasata ta hanyar cire mata kafa daya uban kowa ya huta.




Asmabaffa
[4/11, 9:31 PM] El-hajj💥: ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
â“‚â“‚â“‚

140-145



By
Asmabaffa





Iklas na rufe kofarsu,Omar ya haukace mata saura kadan ta saka kuka,taga abin nasa shi da gaske yakeyi ba wasa ko maganar wani wuru wuru marairaicewa tayi ya Omar pls ka bari haka nifa da wasa nakeyi ma,dan Allah kayi hakuri,ko saurararta baiyi ba dan bai San me take cewa ba Sam,
Tunawa tayi Omar baya son yaga tana kuka,kukan karya ta fara masa,tana yarfe hannu ganin Omar zai cire mata kayan jikinta,taga alama idan ya cire mata to ba lfy,
Cak ya tsaya yana sauraron kukan karyarta,dagota yayi tare da janta kan bed suka zauna,da kyar ya iya furta menene?ni bana son abun nan da kake min ka bari pls,ba shiri Omar ya dawo hayyacinsa,cikin sigar lallashi yace aure fa mukayi,nufinki in zauna ina kallonki,cike da lallashi Iklas ta wayance bafa haka nake nufi ba,I....I....mean ka dan barni na kara girma,Allah tsoro nakeji,ance da zafi ne,if not ma da tun muna gida zan fada ma ni matarka ce, da tuni ma sai dai kaka na kwanta nace Sir I need u,ko na kwanta flat nace ma horney gashi ci ka rufe abinka,Omar bai San sanda ya fashe da daria ba,sai da ya gama,yace to karkada kunnenki kiji da kyau,ina jinka cewar Iklas,

ya fara ni da kika ganni ba dan ci ka rufe bane kamar wani abinci a kwano,dole ki San nayi dani ki zage sosai kimin aiki,dan inda zakiji zam zam nima dole naji haka,
To ai na San da haka,Dan Allah ka bari na kara girma ji be ni fa dudu nawa nake,har yau ban cika 17yrs ba,yanda ta marairace sai Omar yaji tausayinta,daga bisani yace banyi alkawari ba amma dai duk sanda na ji bazan iya jurewa ba to dole nayi,ba wani time Dana tsayar dan haka anytime ki zama cikin shiri,

Kai ya Omar kai da kake Uztazu amma kakeyin haka,kaji tausayina mana,ke ce za Ji tausayi Iklas?yanda kike haka,mene baki San labarinsa na aure ba,duk wannan zancen da sukeyi Iklas na jikin Omar a kwance male male kamar ta samu katifa,

Yana shafa bayanta tare da gashinta me santsi da kamshi,haka bacci ya kwashesu,sunyi Sallar asubah sun koma bacci,9am suka ji ana ta buga kofarsu,Omar zai mike ya bude Iklas cike da tabara tace pls ka kyaleta,
Muyi baccinmu ya omar sleep sleep tana dan shafa masa suma kamar jaririnta,Iklas sai shagwaba take tsulawa Omar bai son takurata ko ya mata dole shi yasa da sigar yana lallashinta yake lagutse mata kirjinta da sauran sassan jikinta,kawai shagalinsa yakeyi,

Munafuka Iklas ta gane shi kawai kyaleshi takeyi dama itama enjoying abunda yake mata takeyi,shi yasa take ta kusur kusur a bed din sai biye mata yakeyi sabo da shi yake karuwa da wannan shagwabar ta Iklas.

Tun 9am sai 12 suka tashi daga aikin sunna.lol
Omar ne ya fara rigima dole sai sunyi wanka tare,da kyar Iklas ta bashi hakuri ya kyaleta, sai da ta fito daga wanka sannan shima yayi,kafin ya fito Iklas har ta shirya cikin wata atamfa super green,riga da skert, dinkin ya mata kyau,kwalliya takeyi omar ya fito da sauri ta bar kwalliyar ta shiga tsane masa jiki,

Mai ta fara shafa masa,tana kaifa dan gatane,shi yasa kake yanda kake so,mai ta koma tana Mirza masa a bayansa a hankali kamar tana shafa kwai,ke kika sani bayan kin sa na zama maraya,ba a kula dani,kin hanani komai,murmushi tayi ka dinga kwantar da hankalinka pls,kaifa nawa ne ni taka ce du,sai yanda kace Alaji ta kashe masa ido daya,murmushi yayi tare da mikewa tsaye yayi hugging dinta sabo da jin dadin kalamanta ya kura mata ido,har sai da ta sunkuyar da kanta kasa,dago kan nata yayi,yana mata kallon so,kunnenta ya kama ya ciji kadan,sosa wurin tayi tana shagwaba ya Omar da zafi fa,k.....bata karasa ba ya kamo lips dinta da nasa ya shiga lashe lashe da tsotse bakinta,
Iklas ta rufe ido sai amsar sakonni takeyi,hura mata kunne yayi a hankali da bakinsa,sakin cream din dake hannunta tayi tare da shidewa taja yaji shiiiiiii,

Matsawa yayi da sauri ya zata ko wani abunne ya sameta,me ya sameki?nunashi tayi da yatsa kaine,danayi me Allah wani dadi naji ziiirrrrrrrr,ban gane ba?abinda kamin a kunne yanzu sai naji wani luuuuuuu na tafi kamar na sume,
Dan kara yimin kaji?murmushi ya saki,ya ya kara yi mata kamar yanda ta bukata sai da suka shafe wurin 15 mnt tana daukan darasi,tallafo hips dinta yayi let's go yunwa kike ji na sani,shiryawa yayi cikin shiga ta alfarma,kallonsa Iklas tayi tace kayi kyau sosai,tnx yace ai ke kinfini kyau kalleki fa kamar balarabiya,dama itace ai,murmushi Iklas tayi tana jin dadi an yabeta tace na gode.

Rike hannunta yayi sosai suka fita main palon gidan,
Abinci suka gani Mama ta aiko dashi amma an kifar da su a kasa da gani takeshi akayi da kafa,gaba daya palon an lalatashi da abinci har jikin kujera an gama shafe abincin.

Daya daga cikin yan aikin gidan ya tambaya ransa a bace,waye yayi wannan aikin? Alhaji Mama ce ta aiko driver ya kawowa Iklas, Sahar ce tayi hakan kuma tace kar mu gyara wajen,tana ina Sahar din cewar Omar?tana dakinta,Good to ku tabbatar kun gyara palon nan da sauri suka fara aikin gyarawa,
Iklas ya kalla bari naje na miki take away,kar ka damu ya Omar, store na akwai komai,kitchen komai akwai,da raina da lafiyata ai sai girki,muje kawai karma ka damu kanka, wata cutar tazo ta shigar min kai a banza,
Murmushin jin dadi Omar yayi tare da rungumo Iklas jikinsa,a hankali ya furta I love u so much my wife,tsaye Iklas tayi sororo sabo da tsabar jin dadi ance ana sonta,

Ba kiji me nace bane?Omar ya tambaya,kamar zai cinyeta sabo da kallo,bakin Iklas yaki rufuwa sabo da jin dadi,dan ya kara fada taji tace banji ba,volume ya kara na murya yace I do love u,am in luv with u,I really love u Iklas, I wanna be with u forever.kunneta ta kawo dai dai kunnen Omar tace banji ba,I love u,I love u I realy love u.banji ba dai cewar Iklas again,da karfin gaske yace Iklas I love u.
Juyawa tayi ta rungumeshi kam bakinta yaki rufuwa,tafin hannunta ta kama yiwa kiss a jere kamar tana tsosan wani abu bakinta na das das das haka ta dinga yiwa hannun Omar,tnx ya Omar,wanne irin tnx kuma cewar Omar,jira yake yaji Iklas tace I luv u too sai yaji wai

2 Comments On MA'AIKACIYAR GWAMNATI
avatar
abubakar-adam

10 months ago

Reply

Perfect

avatar
abubakar-adam

10 months ago

Reply

Perfect

Please Login or Register in order to submit comment