Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*🕊️SEXXI'ES HOUSE🕊️*
(Love and romantic story)

*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*


25

Ɓangaren Aydaan kuwa Kaman yanda suka saba zaune yake Wuraren yammacin ,tun da ya tabbatar da dai dole Aaliyah ta zama matar sa , wannan yasa shi sakewa duk wani masifar Hajiya Barmani dake yi akan yana ta Ɗoki kaman Wanda za'a kawo masa ƴar Gwal sam bai dame sa ba . Zaune suke a love Garden nasu , Ko wannen su da Abun da yake yi , Aydaaannnnn ne ya kalli Aaman tare da cewa " Aaman kuyi hakuri Duka ,duka haƙuri zamuyi ,wannan auren fa Hadin Hajiya Kaka ne , itace kawai da rigimar ta muna zaune lau ta jajubo mana . Numfasawa Aaman yayi kamin yace " Dama cikakkun mata zamu Aura duk Abin zai zo da Sauki , cousins Dina ,Ragowar mu duka . Shiru Aydaaannnnn yayi yana jin Zafin Tuno da Yanda Yake ganin Mubarak na sukuwa akan Sumayya ,amma yau gashi Wai itace zai Aura a matsayin mata . Shi tun da yake bai taba Wani Abu da ita wai da sunan sex ba . Saboda tun da ya lura da ayyakun ta ya ja mata baya ,yau gashi Abun da yake gudu ya faru . Duk wai wa yafara Kawo Wannan Abun ne? . Aaman yayi maganan yana duban su duka , Lukman ne ya amshe da cewa " Ƙwaxin Mubarak mana ". Kallon Mubarak Aydaaannnnn yayi yana jin wani irin zafi da nadaman Abubuwan da suka aikata , sai kuma ya juyo tare da cewa " Mubarak muna ta magana but you keep silent ,baka ce komai ba sai charting da kake yi. Ɗago da ido Mubarak yayi yana kallon su duka kamin ya taɓe baki yana cewa " please cool Okay?. Nine Wanda na fara kawo mana Shawarar mu yi wannan Abu ,don haka kar ku damu ,zan kawo mana mafita . Don mun yi Aure shikenan Sai ba zamu cigaba da kula Sauran babes Ɗin mu na Waje ba? Yanzu ne fah muke jin ƙuruciya a jikin mu ....Kaiiii ya isa da Allah malami.! Aydaan ya katse shi cike da Ɓacin Rai . Okay Naji kace haka , Ni duka ba Wannan tambayar muka yi maka ba. Maganan da nake shin kai ne Ka fara Kauda Budurcin Sumayya?. Eh ya akayi ? , girgiza Kai Aydaan yayi kamin yace " Okay Hibba fa? Humm itama Nine , Ummu Kulsum , Gyaɗa masa kai yayi alamun shine , Okay Ummi fa? Matar da Shi Mubarak ɗin zai Aura kenan . Wannan Aaman ne? . Saurin cewa Aaman yayi " A'a Ni bani bane , sai dai idan Lukman . Jin haka nan take Lukman ya amsa dashi ne . Yanzu to mu me kuka nufi akan mu? Kuna nufin Ragowar ku zan Aura ? . Aaman yayi maganan yana miƙewa tsaye don ransa yanzu ne ma yaji yana ƙara ɓaci . Mubarak ne ya kalli Shi kamin yace " Kaima kayi irin na ƙwazin Aydaan mana ,ka samu yar babyn ka wacce bata wuce 18 ba ka Aura ,kasan taste ba'a magana anan Wurin , idan kayi haka shikenan , kaga sai mu cigaba da Aikin mu , kaman yanda muka saba a baya. Kayi da ita da rana ,muyi da ita da dare .

Buɗe Baki Aaman yayi cike da mmkin maganan Mubarak da Ƙunar Rai yace " Amma Gaskiya Ƙwazin Mubarak baka da banbanci da bunsuru...muna yin wannan Abun a sirri yamu yamu babu wanda yasani shine kake maganan idan munyi Aure mu cigaba? Wai ma na tambaye ku duka cikan mu akwai wanda yayi istibra'i ? Yanzu matan sunnan yarinya ƙarama kake maganan a baka ?. Aydaan ne da saboda Tsaban zuciya da ya riƙe glass cup din hannun sa bai saki ba sai da yaji ta tarwatse saboda Tsaban riƙon da yayi mata ,ji yake kaman makoshin Mubarak ya riƙe . Miƙewa yayi yana huci kaman zaki kamin ya tsaya akan Mubarak yana cewa " Ƙwazin Aaliyah, Aaliyah ta zan baka? Aaliyah ta fa matata ?. Lukman ne yace " A'a duk abin ba na zafi bane ba ,Ni kaina na Dauka bayan Auren zamu cigaba da mu'amalar ne . Kai Wannan jaraba naku da ƙwartonci yayi yawa . Babu Mata ne a gari sai kuce sai cousins din ku ? Yanzu ga halin da muke ciki nan duka munyi kuskure ,don cikin mu babu wanda bai ci ƴammatan Gidan nan ba daya bayan ɗaya ,a kuma ko wani lokaci safe rana dare . Kai Wallahi duk yarinyar nidai Aaman dana Aura sai na ci Uban ta , Sai tasan ta amince mawa Wani har dani sai tayi nadama ,don ba zan....Wani irin Ɗaukewa maganan nasa yayi saboda zuciya . Yayin da Mubarak ya cigaba da cewa " To sai meye don mun cigaba da mu'amalar mu ,waya sani ?. Kaji taste din Wannan kaji na Wancen Abun yafi Armashi.....Ƙummm Ƙuƙummm Mubarak yaji Dukan Aydaan A fuskar shi ....ƙwalar shi ya kama ,yana duka Mubarak na ramawa , Amma saboda zuciyar ba iri ɗaya ba tuni Aydaan ya sussunduma masa fuska . Haniya ne yasa iyayen nasu lekowa ta window ganin abun dake faruwa kokawa tsakanin Aydaan da Mubarak yasa Su duka fitowa da gudu sauri ² suna nufo love Garden din ,don su Aaman sun kasa ɓanɓare Mubarak a hannun Aydaan .


Duk Abin da ke faruwa a idon Aaliyah don Window Privacy ɗin ta a ta bayan garden Din yake . Tsayawa tayi tana kallon ikon Allah abin da bata taɓa Gani ba wai fada tsakanin su . Har abun ya kai ga kokawa . Meye ya haɗa su? Tambayar da take mawa kanta kenan kamin ta tabe baki tana cewa " Sun fi kusa . Juyawa zata yi don ita tana hangosu ta glass amma su basa ganin ta , nan taji Muryar Aydaan cikin zafin zuciya irin nasa yana cewa " Wallahi Aaliyah ba zata zauna a gidan nan ba ,a yau sai ta bar gidan nan , Gidan Ƙwarata zan kawo matata ta sunna?. Ɗifff duka samarin da ƴammatan su Hibba suka Dauke Wuta . Cikin Wani irin mamaki Ammie tace " Mene kace? Gidan Moddibo ne ya koma gidan ƙwarata? Meye haka Aydaaannnnn kana lafiya kuwa? . Hajiya Rahina ce tace " A'a babu lafiya .! Aydaaannnnn meke faruwa ? Yau da Mubarak kuke faɗa ? Abun da ban taba gani ba tun da kuke a rayuwa ko cacan baki bakwai yi tsakanin ku me yasa yau yanzu kuma?.


Nisawa Tayi tana cigaba da cewa " Me yasa ka kira Moddibo's Family da gidan Ƙwarata? Eiyee me yasa? . Cikin Rufewar ido da tijara yace " Momy ba ƙarya nayi ba , gaskiya ne idan kuma ƙarya ne su Mussa yanzu . Aydaaannnnn.! Aaman ya kira sunan sa cikin ɓacin Rai , yauu kai da kan ka ,kake kokarin fallasa wa? . Kar ka manta kai ma ai harda kai a ƙwaratan. Mubarak da ya daku yayi maganan yana kallon sa . Akan yanzu ka Auri cikakkiyar budurwa shine kake kishi har da dukana Aydaaannnnn , Wato Sauran matan da muke mu'amala dasu ba mata bane yanzu ne kaga mace . Yesss Haka ne , ba zan Auri Ko daya daga cikin gidan Moddibo's Family ba . Wannan gidan kamata yayi da a sauya masa suna zuwa Sexxies House ,Wato gidan Ƙwarata .....!

*Littafin na kudi ne , regular group₦300 VIP group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN tanan 08081202932 .*
#BONUSPAGE
#MMNTEDDY
#RAMADHAN PROMO.!
Alhamdulillah ,duk kan Godiya ya tabbata ga Allah ,mai kowa mai komai , Tsira da aminci su tabbata ga Sayyadina Muhammad SAW . alhmdlh RAMADHAN na kusanto mu , Ya Allah ka bamu ikon Aiki aiki na ƙwarai a cikin Wannan Wata mai isowa Wato watan RAMADHAN , Ni MMN TEDDY nake sanar da masoya na tare da dukan yan uwana musulmai , Sadaƙa da Zanyi daga Farkon RAMADHAN Zuwa Uku ga Watan RAMADHAN zanyi Rabon Kati wanda zan ɗaura shi a status ɗina , ko ta one Group da zan bude mai suna RAMADHAN Kareem , Badon komai ba zan yi Rabon Wannan kati sai don Albarkacin Wannan Wata mai girma mai kuma daraja , Zanyi Rabon MTN , 9MOBILE , GLO , AIRTEL duka dai 4 network ɗin nan in Allah ya kaimu kuma ya yarda .
Ga masu buƙatar samun Wannan PROMO nawa zaku iya tuntubar Numbobin Waya ta gasu ,zan rufe saving contact da Adding a group dina ana gobe RAMADHAN inshallah.... Just charte up via 08081202932 ... Banda kira Don Allah , saboda A online zamuyi komai don haka kuyi magana dani ta Iya WhatsApp ne Ngd , RAMADHAN RAMADHAN....RAMADHAN KAREEM.!
Maman teddy taku ce.! Allah ka bamu ladan niyya Amin ,kar a Manta a mawa fiyayyen Halitta Annabi SAW salati Goma Goma don Allah 👏.
*Duk Wanda yayi karo da wannan posting shima yayi share Zuwa Groups uku ,don Alfarmar Annabin Rahma mun gode!*
*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*

(MMTWA)
#This is Mmn teddy ,I'm here to educate, entertain and enlighten my Readers...📚😻

Tsayawa Aaliyah tayi tana bin Aydaaan da Kallo ,ganin Abun take tamkar almara ,wannan kuma Wani irin magana ce Yake mata haka?. Narai narai tayi da ido cike da Karaya da nadama ta fara cewa " Nayi kuskure ƙwarai , Amma kayi haƙuri ka yafe mun , Ban taɓa ɗaukar komai naka ba , Sai a yau nayi yunƙurin yin hakan,duka akan Ɗan Son ganin Wata biyan buƙata nawa ....zan tafi ina So ka manta dani Aaliyah kaman yanda nima zan manta da kai ,dama ban saka a zuciyata ba , Zan nemi Sana'ar da zan yi don ganin Na Wankar da mahaifi na daga ciwon da yake ciki a yanzu ,wata kila Rayuwa ko mutuwa . Wani irin kallon Banza yayi mata sheƙeƙe ...Juyawa yayi ba tare da ya tsaya bi ta kanta ba ,bare ya ɓata yawun bakin sa wurin yi mata Wani Magana . Nufar Sofa cushine yayi yana zama abun sa , hannun sa yakai yana ɗaukar lemun dake gefe tare da kaiwa bakin sa yana fara sha tare da lumshe Lulun idanun sa. Ganin haka yasa Aaliyah juyawa a hankali tana faɗin " Na Barka Lafiya ".

Keee.! Ya kira sunan ta ba tare da ya sa idanun sa a inda take ba . A hankali Aaliyah ta juyo tana kallon sa tare da Sauraren me kuma zai faɗa mata a yanzu . Hannun sa taga yasa yana shafa screen ɗin Wayar sa , Juyo mata da Phone ɗin nasa yayi tare da cewa " Kalli nan kamin ki tafi . Numfawa Aaliyah tayi a tsorace don ba tasan hukuncin da Aydaaan zaiyi mata ba ,Wannan yasa ta Ɗago da idanun ta a hankali tana shimfida su akan Screen Ɗin Wayar nasa . Vedio ne ta gani Na Baba gyefen sa Inna Turai sai Nurses mata Guda biyu suna jinyar sa ,Alamu an masa aikin nasa yanzu ya samu lafiya Don har motsa jikin sa taga Yana yi da kan sa .


Wani irin Zabura Aaliyah tayi kamin ta ƙariso Gaban sa Da gudu tana zubewa a gaban sa , Yallaɓai Aydaan , Wannan baba ne , Wallahi Abba na ne , Yallaɓai ya akayi haka ? Ya akayi Abba na ya Warke ? . Hummm . Sauke Numfashi yayi tare da aje Wayar a gyefe yana cigaba da Shan lemun sa . Tsayawa Aaliyah tayi tana Fara zubda Hawaye na farin ciki ne ko akasin hakan bata san me zata Kira sa ba . Abba ya Warke Aaliyah.!


Amma Yallaɓai Me yasa baka faɗa mun ba?. Shiiiii Yayi maganan yana Saka Yatsar sa A saman laɓɓan sa , Ya isa , badon kowa nayi Wannan Aikin ba sai don Saboda ke Aaliyah , Ina Son ki , Amma ina Son Jidderh na fiye da kowacce Ƴa mace a rayuwa ta . Ina ba Abun da nake So muhimmanci a rayuwa ta , Wannan yasa tun ranan da naganki na tura akayi mun bincike garin ku yobe , Anan na tadda Abba babu lafiya , Wanda nan take nasa aka yi masa aiki da kwararrun likitoci , Wanda da Warkewar Abba yau kusan Kwanaki Bakwai kenan .


Nasan Dalilin zuwan ki cikin gidan nan , Munaya.! Wani bugawa Ƙirjin Aaliyah yayi cikin Sauri idanun ta na tsoyayar da Hawaye tace " A'a Yallaɓai .... Shiii Pls babe stop it. Yanzu Ni mijin ki ne , Me Son ki , so ki daina kirana da Wannan Sunan , Ki zaɓa mun mai Daɗi mana😻 . Yayi maganan yana Ɗaga mata gira tamkar babu abin da ya shiga tsakaninsu na saɓani . Wannan Wani irin mutum ne??. Aaliyah ta tambayi kanta cike da ƙara jin mugun Tsoron sa .

Aaliyah ". Ya kira Sunan ta yana sauke Numfashi ,kana ya cigaba da cewa " Munaya Na santa ,ta kuma san koni Waye? Amma me yasa ta turo ki bayan tasan ba zaki taba iya damfara ta ba? So Lemme show you something . Yayi maganan tare da Ƙara nuna mata Wayar sa . Vedio ta gani na Hajiya Munaya ,Ɗauke Dumu Dumu a hannun Jami'ai , an saka mata Anƙwa . Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un ,Wayyo Ni ....Yi mun shiru ko yanzu na....! Maganan nasa ne ta Ɗauke cikin doka mata Tsawa yana jin zafi a zuciyar sa . I fell in love with you ,tun kan a zo nan ,Wannan yasa ban sa an hada dake an kaiku gidan gyara Hali ba . Kin san me yasa ?. Yayi maganan yana sa hannun sa tare da tallabo Fuskar ta dake kasa ,idanun ta sunyi jajir , hawaye na cigaba da Sauka mata .


Tsayawa yayi ƙurr yana kallon ƙwayar idanun ta , You're Sexxy dear ,i love You ,buhhh i love my Jidderh much ,more than you Aaliyah ". Kamin tayi masa magana ne taji yasa Harshen sa yana lasar Hawayen fuskar ta ,wanda jin haka yasa Aaliyah Saurin yin baya har tana buguwa da Centre table . where are you Going now? Babu inda zaki je ,kin shigo gidan Moddibo bakya babu fita har Abada.


Me nayi maka Yallaɓai? Don Allah kayi hakuri . Keee Baki mun komai ba , just calm down sweetheart okay?. Na taimaka miki Abba ya Warke yanzu kaman bai wani ciwo ba a rayuwa , bashi da Burin da a yanzu ya wuce ya Ganki , Ni Kuma bazan koma dake ba ,sai kin mun alƙawarin Abubuwa biyu ... kallon sa Aaliyah tayi cikin Sauri Tace ' Yall.... No ki Rani da sunan Lovers ...Darling love , Sweet , Babe , Gasunan da yawa . Shiru Aaliyah tayi masa a sanyaya tace ka faɗa mun mene xan maka yanzu zanyi ,amma don Allah ka kabar Ni na tafi Gida ina Son Ganin Abba na ...! Ta ƙare maganan tana lumshe ido sai kuka sosai har da shashsheƙar ta . Murmushi yayi wanda ta kasa gane manufar shi nayin haka , kana taji yace ' Ba Wani Abu bane mai Wuya , Kin amince Zan Aure ki? Kin kuma yin mun Alƙawarin hakan , Sannan na biyu kimun alƙawarin Zaki sa Ammie ta janye Akan ƙudurin ta ko bayan na Aure ki xan Auri Jidderh."


Shiru Aaliyah tayi tana kallon sa , kamin tace " Aini bana Son ka.! Ta ƙare maganan tana masa narai narai da idanun ta . Wani irin yarrr yamm yaji tun da ƙasan sa har zuwa tsakar kan sa . Cikin Wani irin murya yace " Okay to Wa kike So ? Just feel free faɗa mun sunan shi . A hankali Aaliyah ta girgiza Kai kana tace " Babu kowa ,Ni ban soyayya da kowa". Wani Kallo yayi mata kamin yace " Har Ibrahim na Layin ku ba saurayin ki bane ?. Saurin kallon sa Aaliyah tayi tare da nuna mamakin ta ƙarara akan Sanin sunan Ibrahim da yayi. Shi kuma fa? Ya yi maganan yana kafeta da Lulun idanun sa . Cikin Inda² tace " Ni ban taba jin ina Son wani ba sai Abba na.! Kallon ta yayi cike da jin wauta tare da kuruciyar ta yace " Okay ni Kuma Zaki Soni Aaliyah ,ba kaɗan ba Sosai . Kimun Alƙawarin . A hankali ta sunkuyar da kan ta , Ni ka bari na Auri Ibrahim , shine .... It's Okay,ya Isa Ke fa tawa ce, Ko kiso ko ba kiso ba....Daga zarar munyi Aure Kinga Hankali na na can Wurin ta Wajen Wato Jidderh , ke da kanki zaki sami Ammiee ki bata hakuri ta amince na Auri Jidderh ,ta shi kije , a tafi ko?. Yayi maganan yana mata magana cikin nuna wani irin romantic caring tamkar yana magana da yarinya yar 1 year ,kaman Zahra ta ....!




Gobe da safe zakuji da Sabon Update na gaba inshallah .
#mmtwa📚
#mmtlovers😻
#mmtcollections
#mmtramadhankareem🌙.
#mmtpalace🕊️
#sexxieshouse

*RAMADHAN PROMO.!*


Alhamdulillah ,duk kan Godiya ya tabbata ga Allah ,mai kowa mai komai , Tsira da aminci su tabbata ga Sayyadina Muhammad SAW . alhmdlh RAMADHAN na kusanto mu , Ya Allah ka bamu ikon Aiki aiki na ƙwarai a cikin Wannan Wata mai isowa Wato watan RAMADHAN , Ni MMN TEDDY nake sanar da masoya na tare da dukan yan uwana musulmai , Sadaƙa da Zanyi daga Farkon RAMADHAN Zuwa Uku ga Watan RAMADHAN zanyi Rabon Kati wanda zan ɗaura shi a status ɗina , ko ta one Group da zan bude mai suna RAMADHAN Kareem , Badon komai ba zan yi Rabon Wannan kati sai don Albarkacin Wannan Wata mai girma mai kuma daraja , Zanyi Rabon MTN , 9MOBILE , GLO , AIRTEL duka dai 4 network ɗin nan in Allah ya kaimu kuma ya yarda .

Ga masu buƙatar samun Wannan PROMO nawa zaku iya tuntubar Numbobin Waya ta gasu ,zan rufe saving contact da Adding a group dina ana gobe RAMADHAN inshallah.... Just charte up via 08081202932 ... Banda kira Don Allah , saboda A online zamuyi komai don haka kuyi magana dani ta Iya WhatsApp ne Ngd , RAMADHAN RAMADHAN....RAMADHAN KAREEM.!
Maman teddy taku ce.! 08081202932 Allah ka bamu ladan niyya Amin ,kar a Manta a mawa fiyayyen Halitta Annabi SAW salati Goma Goma don Allah 👏.
*Duk Wanda yayi karo da wannan posting shima yayi share Zuwa Groups uku ,don Alfarmar Annabin Rahma mun gode!*
*#Moddibo's Family*
*#Sexxi'es House*
*#Gidan ƙwarata return*

*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*


*🌐MAMAN TEDDIE'S*
*WRITERS ASSO.📚🖊️*
(MMTWA)
#We are here to educate, entertain and enlighten our Readers...

Ina masu zuwa mun hello maman teddy Ni marubuciya ce pls ki sani a ƙungiyar ki , ko kuma maman teddy ina Son na iya rubutu ban san ƙungiyar da zan shiga don suyi Guiding ɗina ba , So pls This is my new association .
Ga masu sha'awar fara Rubutu ko marubuta Wanda basa da ƙungiya , to dama gare ku ga Sabon association na Mamanteddy ,Zaki iya mun magana ta WhatsApp number na 08081202932 yauwa...

Albishirin ku masoya maman teddy , a yau min fara Ɗaura maku daya daga cikin Nobels din ta mai Suna ƳAR WAYE.? A YouTube channel namu , me kike jira maza garzaya don ki saurara , it's a Love caring and sympathetic story , ƳAR WAYE.! ga YouTube link namu zaku iya joining https://youtu.be/M0SeeufXge8
sannan kar ku manta Wurin yi mana Subscribe mun gode.!

Pans Ɗina na Littafin Sexxies House I'm so sorry please , Vip SPC gobe zamu fara Update sau biyu a rana kamar yanda na saba a ko wani book ɗina inshallah ."

Tsayawa Aaliyah tayi tana kallon sa Idanun ta na cika da Ƙwallah . A hankali ta motsa laɓɓan ta tare da
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment