Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nishi zufa ya ji'ka mata jiki duk da kuwa akwai AC, bacci ne ya dauketa a wajan, alh madu duk yana kallonta ya rasa mai yasa yake son yarinyar da yawa wanda yayi jika da ita, murmushi yayi sannan ya tashi yayi wanka ya fita dan yana da meeting rufeta yayi a gidan dan Karta gudu inta tashi dan yana son magana da ita, kuma yasan inta gudu Kafin ya ganta aiki ne, ita bata ma San yana yiba Dan tayi nisa cikin baccinta.






Yarima Aliyu ne cikin shiri, domin tafiya katsina, wajan mahaifinshi Ya nufa, inda ya samu mum dinshi a wajan, zama yayi tare da gaidasu, cikin girmamawa, amsawa sukayi cikin sakin fuska, mai martaba yace har an shirya? Yace eh Abba yanzu nake son tafiya, mai martaba yaita saka mishi albarka tare da fatan alkairi, haka itama mum dinshi tayi mishi addu'a sannan ya tashi ya fita inda motoci har biyar ke jiranshi, fadawa suka bud'e Mai mota ya shiga sannan suka rufe, hanya suka kama motoci har biyar domin Indai zai fita toh dole da fadawa ne, tafiya suke suna Sharara gudu, wajan karfe biyu suka isa katsina inda aka tarbesu cikin mutunci da girmamawa, wani hadaddan falo aka sauke Yarima Aliyu, inda cikin mintuna kad'an aka cika mishi gaba da kayan abinci dana ciye ciye, ko kallon abincin baiyi ba domin bata su yake ba, d'an tsaki yayi tare da fad'in inta kara minti d'aya bata fito ba zan tafi, yana cikin wannan tunanin saiga Gimbiya zinatu, ita da kuyanginta zama tayi akan kujeran dake kallon nashi, kallo d'aya yayi mata ya kauda kai, cikin muryanta Mai za'ki tace Barka da zuwa masarautar katsina, kai ya d'aga alaman yauwa, mamaki abun ya bata domin yanda take ji da kanta harta mishi magana amma Mai makon amsa saiya d'aga mata kai, daurewa tayi ta kuma fad'in bismillah naga baka ci komai ba, yace na gode bashi ya kawo niba, inason inyi miki magana wanda wannan ne karo na farko da zan nemi alfarma wajan wata, kallonshi takeyi Wanda tunda ta ganshi taji ta kamu, yace nazo nan ne bisa tursasawan mahaifina, bada son raina nazo ba, inaso kice ban miki ba, tashi tayi tsaye cikin hawaye tace kalleni ta Fara juyawa tace miye banda shi da zaka ce haka? Maina rasa inada nasaba asali takama iko ina da kyau miye banda shi, yace kunya baki da ita, ina son mace Mai kunya Mai boye jikinta ban San mace Mai nuna tsiraicinta, kallon kanta tayi taga miye illar kayanta da tasa doguwar riga ce tasa alkyaba akai, amma alkyabban ya bud'e ana ganin kayan jikinta Wanda dinkin ya matseta Sosai har ana ganin nononta, tashi yayi tare da fad'in zan koma, kiran sunanshi tayi da fad'in Yarima alfarman ka bata amsu ba domin kamin, murmushi yayi tare da fad'in in kin shirya zaman hakuri da takaici bismillah yana fad'in haka ya fice, direct wajan sarkin katsina aka kaishi suka gaisa sannan suka kamo hanya....


~MARYAM OBAM~

*BARIKI NA FITO*




*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*


*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*


*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*




*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW.... BARIKI NA FITO*




*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*




*PAGE 4*






Bariki sai wajan 2 ta tashi, da sauri tayi toilet tayi wanka, tare da dauro alwala tayi sallah azahar, Bayan ta idar ta tashi ta nufi falo a nan taga alh madu, dariya yayi tare da fad'in yau gaskiya kinsha bacci harna fita na dawo kina bacci, baki ta tabe tare da zama tace yunwa nake ji, abinci ya nuna mata akan dinning Wanda ya siyo Mata takeaway yace gashi can na siyo miki, tashi tayi ta nufi dinning din ta bude ledojin fried rice ne da kaza, sai su snack, Fara ci tayi shida kanshi ya tashi ya nufi fridge ya d'auko mata Su drinks, taci abincin Sosai sannan ta tashi Tana mi'ka alaman ta koshi, kallonta yayi yace bariki Wai Mai zai hana ki aureni ne? Bata fuska tayi tare da fad'in dan Allah mubar wannan maganan zan wuce gida, murmushi yayi tare da fad'in toh ya maganan tafiyan mu? Tace zamu je tunda nace zanje inna fad'a magana bana canzawa, yace dakyau driver dina zai kaiki gida, amsan account number dinta yayi nan take ya Mata transfer din 1mil, murmushi tare da fadin thanks, fita tayi driver din alh madu ya kaita har gida, koda suka karasa sanda ta fito saiga Hjy babba yazo yana wani tale kafa a dan dole shiga mace, wajan bariki yazo yana fad'in oh duniya Kaga Abu, kodai dadiron da Habiba ta had'a miki jiya da alh madu ne? Tace a'a da wani ne, Bayan na dawo daka can na hadu da driver din alh madu shine na bishi, Hjy babba tace toh mai kike kullawa ne kodai ya gyara kayan aikin nasa ne? Tace hjyta hjyta wani gyara yayi abu kaman gindin yara, manage kawai nakeyi, Hjy babba tace ai gwara kiyi ta maneji kina gwagurawa kiyi ta tasan kud'in dan banzan, dariya bariki tayi tace Kai hjyta ai baki San wani abuba nifa kud'i bai daman ba nafi son banana babba yafi min komai, bari kiga inje in huta jiya na ciwu na had'u da Maye, dariya Hjy babba yayi tare da fad'in ai irinshi ya dace dake, bata ce komai ba tayi ciki, tana shiga d'akinta ta rufe tare da d'auko sigarinta ta Fara zu'ka.





Yarima Aliyu sai wajan isha'i suka dawo daka katsina, kai tsaye gefenshi ya nufa dan yayi mugun gajiya, yana bukatar hutu, bayan ya shiga toilet ya fad'a yayi wanka sannan yasa wata jallabiya Fara, kwanciya yayi akan lallausan gadon d'akinshi, lumshe ido yayi lokaci d'aya yayi tsaki tare da fad'in akan wannan mummunar aka sa na bata lokaci na, har zuwa garin katsina, jin karan wayanshi yasa ya tashi d'auka yayi yaga mum, dannawa yayi tare da fad'in mum, tace ka dawo shine baka shigo ba? Yace Wlh mum nagaji ne, tace maza kazo Mai martaba yana jiranka, tashi yayi tare da fad'in ganinan zuwa, manyan kaya yasa yana fita fadawa suka mara mishi baya suna mishi kirari har gefen mahaifin nashi, bayan ya shiga Ya gaida iyayen nashi, mai martaba fuska a d'aure yace haba Aliyu Mai yasa daka zuwa zaka dawo yau, mai yakon ka zauna kayi kwana biyu, amma babu damuwa tunda Kun dawo lafiya sannan sarkin katsina yace yarinyar ta amince toh kasan wannan karan ba yardanka nake nema ba dan haka saika Fara shiri domin zani katsina dakai na cikin wannan satin dan a tsaida maganan aurenku, kanshi na k'asa yace Toh Abba Allah ya taimaka, mai martaba ya amsa da Ameen tare da sama d'an nashi albarka, Yarima Aliyu tashi yayi yabar d'akin tare dayi musu saida safe, d'akinshi ya nufa yana ta faman sintiri domin shi harga Allah baya son wannan auren danshi yarinyar batai mishi ba kwata kwata, amma babu yanda ya iya dole ya yarda ya amsheta a matsayin mata, domin wacce yake so ta cikin mafarkinsa bai ma sani ba ko Tana cikin wannan duniyar tunda har yau bai taba ganin fuskanta ba.





Mai martaba yaje katsina ya nema ma d'ansa auran Gimbiya zinatu, sarkin katsina yaji dad'i sosai, inda akace an basu nan aka tsayar da watan biki nan da wata d'aya, domin dukansu a shirye suke, koda Gimbiya zinatu taji wannan Labarin ranan saida ta y'anta bayi hamsin dan tsabagen murna zata samu Yarima Aliyu a matsayin miji, shiko ango takaici ne ya cika shi domin ya d'auki auren da za'a mishi a matsayin auren dole, tunda bawai so yake ba, amma tunda an Mai dole babu yanda ya iya dole hakuri zaiyi har sanda Allah zai nuna mishi yarinyar da yake mafarki, kwanciya yayi bacci ya d'aukeshi ganinshi yayi cikin wani d'aki Wanda akwai duhu jin motsin tafiya yayi wanda kobai tambaya ba yasan mace ce ke tawo wa, jin kamshin jikinta yasa ya fara magana Mai yasa kike boyemin kanki? Mai yasa bakya son in ganki? Magana ta Fara cikin muryanta Mai dad'in ji tace Yarima na Ina tsoran Kaga yanda nake ka gujeni, nasan Idan ka ganni zaka tsaneni matsawa ya farayi kusa da ita yana fadin bazan gujeki ba ina sonki bazan barki ba saura kad'an ya karasa inda take da sauri ya farka yana salati duk ya had'a zufa Sosai jin karan wayanshi ne yasa ya tashi tsaki yayi tare da daukan wayan yaga number ne kashewa yayi tare dayin jifa da wayan.......





*Naji korafi akan ina typing kad'an insha Allah zan kara yawan rubutu, domin farin cikin masoya na shine nawa, nima saiku faranta min ta wajan comments da sharhi*


~MARYAM OBAM~
*BARIKI NA FITO*




*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*


*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*


*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*




*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW.... BARIKI NA FITO*




*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*




*PAGE 5*







Jin an kashe wayan yasa abun ya bata mamaki tare dayin takaicin kiranshi, amma wata zuciyar tace kiyi mishi uzuri dan baisan number dinki bane, kara kira tayi harya tsinke bai d'auka ba, message ta mishi tare da fadin *slm Gimbiya zinatu ce Nasan baka kusa ko kana wani uzuri nakira inji kun koma lafiya tunda ka dawo ba muyi waya ba, ni nace bari in kira* bayan ta tura sa'kon sai kuma ta tsinci kanta dajin haushin kanta kamanta ace tana kiran namiji bai d'auka ba harta wani tura mishi message, takaici duk ya cika ta, nikam nace aikin gama ya gama.





Yau sati duk ranan sati gidan karuwan magajiya jumai dake maraban jos suke wasa, wanda karuwai ne harda na wani anguwanni suke zuwa aita kid'a ana shaye shaye masu cin ayaba nayi masu rawa Nayi, kaman yau wajan ya cika makil da mata da maza, bariki kam tana d'akinta tana shiryawa dan ita a duniya Tana kaunar rawa, wata tsinanniyar riga tasa wanda ya tsaya mata dai dai cinyanta nononta tsun bullu'ko sun cika rigan dan dama Allah ya bata su, gashinta ta saki Dan batai kitso ba, inka ganta zaka d'auka aiswariya rai ce, tayi mugun kyau, kud'i ta d'auka y'an d'ari biyu biyu bandir uku, tasa a karaman jakarta ta fita, Karo sukaci da habib tace ah sai ina? Yace Wlh Wajanki zanje Kedai bariki baki da kirki, dama Hjy babba tasha fad'amin yanzu Hon salis ya kirani yace tunda kika tafi kika daina d'aukar wayanshi, gaskiya kin iya rashin mutunci kinje kin d'ana mishi zuma sai ki gujeshi, murmushi tayi tana rawa dan kid'an ya fara tsumata tace habib ka..... Yace dakata ban son rashin mutunci miye kuma wani habib y'ar A din kike kyashin karasawa Mai yakai mace jin sin maza gaskiya ban so, tace Habiba Ayi hakuri yanzu dai kin San babu inda zani dan yau ranan rawan gwatso ne, tabe baki yayi tare da fad'in arziki yana kiranki kina wani rawa kina bangare duwaiya, dariya tayi tace Aini bariki kud'in namiji baya rud'ata abunda har yau basu gane ba kenan, suna ganin in sun ban kud'i da yawa zai sa in koma, murmushi tayi tace ba kud'i na fito nema ba, bariki nazo Nayi danshi ya fito dani, tana gama fad'in haka tayi gaba tabar habib baki sake, tabe baki yayi yace Kedai kika sani, ni in banda iskanci ai duk wacce ta fito bariki kud'i take nema, Muma nan shiya fito damu neman kud'in, shima gaba yayi. Bariki tana zuwa ta shige filin rawan tana kad'a duwawu tare da girgiza nonuwa, wasu maza dake zaune suka fara mata liki, sauran matan suka fara jin haushi dan da yawansu haushin bariki suke ji, domin ta had'u ga fatar jikinta fresh gwanin sha'awa, rawa takeyi nawakin ya fara mata kirari bariki in kin doso sauran mata matsawa suke, binki ake kina wulakanci bariki tafi karfin ko wani shege, bariki mai daukanki sai yayi Sa'a bariki in Mata sun ganki kishi suke saboda kyanki... Jin dad'in kirarin da yake mata yasa ta Fara mishi liki tare da rawa tana wani karkad'a mai duwawu har tana dan tabo shi,jin ayabarsa kaman tana taba Mata duwawu yasa tayi gaba dashi kad'an, laurat itama shiga tayi tana ma mawakin liki tare da bariki, gaba d'aya kudin da bariki ta d'auko ta like ma mawakin nan, fita tayi daka filin rawan duk tayi zufa, zama tayi akan wani benci tana kallon masu rawa, wani ne yazo kusa da ita ya zauna tare da fad'in bariki kallonshi tayi sama da 'kasa sannan tace Shina fito, murmushi yayi yace hakane sai yasa nazo dan nima Shina fito, murmushi tayi tare da fad'in sai dai kuma kayi rashin Sa'a domin bariki bako wani namiji take biba, tana fad'in haka ta tashi ta koma filin rawan tana karkad'a jiki tare da girgizawa sai wajan d'ayan dare bariki ta nufi d'akinta, koda ta koma wanka tayi tare dayin alwala dan yin sallah nafila bayan ta idar taji ana mata nocking, cikin siririyan muryanta tace Waye? Jin shuru yasa tayi tsaki tare da bud'e kofar, jamil ne abokin su Hjy babba shida Mai kid'an da yayi musu kid'a, bariki tace lafiya? Tabe baki jamil yayi tare da fad'in inda ba lafiya ba ai bazaki gammu ba, ba'ko na kawo miki yazo ya dibe miki kewa, yana maganan yana nuna mata Mai kid'an, kallon mai kid'an tayi sama da kasa shiko murmushi yayi tare da fad'in haba bariki kinzo kina goga mun duwawa kinsa ayabata ta tashi sai kuma ki gudu ai tunda kika tasar da ita yanzu saiki kwantar min da ita, jamil yace oh ni wannan zance yafi karfina zaku lalata ni y'ar karamar yarinya dani kunga tafiya ta, gaba jamil yayi yana wani rangwada shi'a dole mace, bariki kallon mai kid'an tayi tace kalleni dakyau, yace Aina ganki sai yasa nazo, murmushi tayi tare da girgiza nononta tana kallon yanda bananarsa ke tashi ta cikin wando wani irin murmushi ta kuma saki tare dakai hannunta kan ayabar tasa, janta ta farayi har wani irin nishi yake tare da lumshe ido, tureshi da karfi bariki tayi tare da rufe kofarta tana dariya, shiko buga mata kofar ya farayi tare da ro'kanta akan dan Allah ta bud'e suyi Koba yawa, tana jinshi tayi banza dashi tana ta dariya ganin bazata budeba ga maranshi ya fara kullewa ruwan daya taru a wajan yana bukatar fita, yasa yaja kafa ya fad'a d'akin wata karuwan dan biyan bukatarsa, jin ya daina buga mata kofa ta kwashe da dariya tare da fad'in karamin d'an iska an gaya maka barikin y'an tasha nake, tashi tayi ta Fara had'a kayanta cikin akwati domin gobe zata gidan Alh madu jibi Monday zasu wuce.






Koda Yarima Aliyu ya d'auki wayarsa yaga message din da aka masa, karantawa yayi tare da dan sakin tsaki a hankali ya furta Kalman I hate u, saboda ke yasa banga fuskan da nake burin gani ba, karan wayan ne ya kara shigowa dubawa yayi yaga lil sis, d'auka yayi fuskanshi dauke da murmushi yace Hafsat how far? Tace not too far gani na dawo gida, yace haba zo in ganki lil sis, dariya tayi tace bros ban dawo ba har yanzu Ina kaduna sis Fatima ta hanani dawowa, plz kazo gobe ka tawo dani bros, yace OK zan gani in zan iya zuwa, tace plz bros kaine kawai zaka zo ta yarda in dawo, murmushi yayi tare da fad'in ina nan tafe toh insha Allah, cikin jin dad'i tace that may bros I love you so much. Kashe wayan tayi tare da fad'in lil rigima, Aliyu yafi sabawa da Hafsat kaf cikin y'an uwanshi kodan ita kanwarshi ce oho, wanka yayi yasa kananan kaya yayi kyau Sosai fita yayi fadawa suka bishi sashin mum dinshi ya nufa inda ya sameta ita da jakadiya suna magana kuma duk akan maganan bikin nashi ne, zama yayi akan kujeran falo din, yace Barka da wannan lokacin mum, tace yauwa my son, muna nan muna ta tsara yanda bikinka zai kasance, murmushin Ya'ke yayi, jakadiya tace gaisuwa Magajin sarki, kai ya d'aga mata alaman ya amsa, kallon mum yayi tare da fad'in mum ya kamata in fara aiki a hospital dina, mum tace toh kaine ai Aliyu babu abunda ba'a saba amma kaki bud'e asibitin, yace cikin week dinnan nake gani ya kamata in bud'e, mum tace ko kaifa, yace gobe zani kaduna zanje d'auko lil sis, daka nan zan biya in 'kara ganin hspt din, mum tace hakan yayi zadai kaima Fatima tsiya, zaka d'auke mata Hafsat, yace mum haba yau wajan satinta biyu a can fah aita Mata kokari, mum tace Kunfi kusa Allah yasa ta yarda ku tawo taren dariya yayi wanda ya kara fito mishi da kyanshi yace zan tawo da ita, mum tace toh yanzu Mai kake gani ya dace Ayi a bikin ka? Jin mum ta kawo maganan aurenshi yasa ya tashi tare da fad'in mum Inna dawo daka kaduna sai muyi maganan, mum tace toh shikenan fita yayi dan baya son wani maganan bikin shi.





Washe gari wajan karfe 1 bariki ta fito da d'an karamin akwatin ta, yau dressing din da bariki tayi yaba ma kowa mamaki domin wando tasa saita saka hijab, abunda basu taba ganinta dashi ba kenan hijab, habib ne yazo ya tare ta, yace Mai zan gani haka? Oh ikon Allah bariki wani ustazun kika samu haka? Hararanshi tayi tare da fad'in maika gani? Yace naga kinsa hijab kin rufe komai, tace naga tunda na fito ake ta kallo na ashe dan nasa hijab ne, kaida gulma take cinka a tsuliyarka shine saida ka fad'a abunda ke cikinka, yace Wlh bariki zan miki bura uba, damme zaki dinga kaini jinsin da ba nawa ba, Kina wani cemin kai y'ar ke dince ba zaki iya fad'a ba, tace ni ba wannan bane a gabana muje karaka ni bakin titi inhau mota, yace muje mi'ka Mai akwatin tayi tace dan taimaka min mana, tsayawa tayi tare da fad'in taya ina mace zaki ban Abu Mai nauyi sallan in d'auka ya bud'ani in rasa d'an budurci na a'a bada niba, bariki dariya take Sosai tare da fad'in wani budurcin bayan an gama bulaki, habib yace wa Rufamin asiri in mutu maza su kaini, yace ni baki fad'amin inda zaki ba, tace Wlh zanje wajan wani saurayi nane gobe zamu bar kasar, habib yace shine babu sallama? Tace tafiyan na sirri ne shiya sa, tabe baki yayi sukaci gaba da tafiya har bakin titi kiranta akayi a waya Wanda yasa ta d'auki wayan tana magana, dai dai lokacin motar su Yarima Aliyu tazo wucewa, baka jin karan komai saina jiniya ga fadawa sun ri'ke bulala, jin karan jiniya din yasa hankalin bariki yayi kan titi din, Yarima Aliyu yana mota yana karanta news paper kaman ance ya d'ago idonshi ya sauka akan bariki wacce take waya tana murmushi......



~MARYAM OBAM~
*BARIKI NA FITO*




*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*


*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*


*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*




*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW.... BARIKI NA FITO*




*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*RIGAR K'AYA FANS GROUP*
*wannan page din naku ne ina jin dad'in comment dinku gaisuwa gareki sis hauwa*




*PAGE 6*







Gabanshi yaji ya fad'i domin sak yarinyar da yake gani a mafarki, dan irin jikinta da yake gani, gashi yau dinma cikin hijab take bai san lokacin da yace ma driver dinshi su tsaya ba, driver din tsayawa yayi ganin motar da Yarima yake ciki ta tsaya yasa sauran motocin da suke binshi suma suka tsaya, bai jira Sun bud'e Mai motar ba dakanshi ya bud'e kofar, koda ya fita baiga bariki ba bai ga Mai kama da ita ba, d'an shuru yayi yana d'an tunani kodai imagination ne nakeyi, kai ya girgiza kai no ita na gani lumshe ido yayi yana ganin fuskanta tana murmushi, yayi wajan minti biyar a tsaye a wajan sannan ya shiga mota suka fara tafiya, gaba d'aya yarima Aliyu ya rasa mai yake mishi dad'i toh mai yake damunshi? Kai Anya kuwa? Ban yarda ita bace gizau ne kawai inda itace sanda na fita Aida na ganta, wannan tunanin da yayi yasa yaji cewan ba ita bace kawai imagination ne






GARIN ABUJA

Magajiya jummai ce zaune a wani dangareren falo, da alama tana jiran fitowan Mai gidan ne, tayi a kalla 30mnt tana jira saiga wata mata ta fito kallo d'aya zaka ma matan kasan babbace a kalla zata Kai 40yrs, matar cikin wata jallabiya mai shegen tsada ga hannunta sun sha zobunan zinari, ganin matan tana nufo ta yasa magajiya jummai ta mi'ke tsaye tana fad'in Barka da fitowa Hjy, matar murmushi tayi tare da fad'in zauna mana magajiya, bayan magajiya ta zauna matar tace kwana da yawa? Magajiya tace Hjy Habiba Wlh kuwa tun sanda mukai waya kika ce zaki nemeni, Hjy Habiba tayi murmushi tace Wlh kuwa magajiya kin san kiran da nayi miki akan matsalata ne, magajiya tace har yanzu Hjy habiba wannan matsalan bata kawar ba? Hjy habiba tace Hmmm kedai Bari Wlh abubuwa sun jagule, ina tsoran hulda da naza Wlh kwanaki saura kad'an Asirina ya taunu, magajiya tace garin ya hakan ta faru? Hjy habiba tace Wlh muna cikin d'aki nida yaron da kika had'ani dashi muna tsaka da soyayya saiga Mai gidan ya dawo, kuma bai fad'amin zai dawo ba ranan, jin kaman karan an rufe kofa yasa na tashi da sauri na bud'e kofa na hangoshi yana haurowa, da sauri na boye yaran cikin wardrobe, koda ya shigo ina mishi oyoyo kallona yayi yace lafiya kike zufa haka? Nace mishi banda lafiya ne bai san zufan cin ayaba bane, magajiya tace Kai kin tsallake Rijiya da baya, Hjy Habiba tace Kedai bari, yanzu kiran da nayi miki na yanke hukunci zan daina mu'amala da maza dan wata kawata taban shawara akan in fara hulda da Mata, Kinga duk namijin da yaga mace bazai maka zargin komai ba, magajiya tace hakane Hjy amma zaki ji dad'in macen kuwa? Naga da maza kika Fara, Hjy habiba tace toh ya zanyi miji ne Allah ya baka ga tarin dukiya ga komai amma babu kayan aiki, ni kuma gani mabu'kaciya ce, magajiya tace gaskiya Indai miji baya gamsar dakai ai gara ka nema ma kanka mafita yanzu dai tunda kin bar harkan Maza zan had'aki da yarinya d'aya, inna koma yau gobe zata tawo, Hjy habiba tace a'a yanzu driver zai tafi dake sai ya tawo min da ita, sannan dan Allah ban son kazama Mai tsafta nake so, magajiya tace karki samu damuwa zan baki Mai tsafta, bayan ta sallami magajiya da kudi mai yawa tare da atamfofi da less sannan tasa driver ya kaita, koda magajiya ta koma garin kaduna Haulat ta had'a driver dashi suka koma garin Abuja.





Yarima Aliyu sun karasa cikin kaduna direct gate din gidansu sis dinshi suka nufa inda Mai gadi ya wangale gate, da gudu Hafsat ta fito ta rungume Yarima Aliyu tana fad'in Wlcm bros, dariya yayi tare da fad'in thanks my lil sis, shiga cikin falon gidan sukayi, inda Hafsat take cemai yau dai Allah yayi zan bar gidan nan in koma wajan mum dina, yarima murmushi yayi tare da fad'in ina sis Fatima take? Kafin Hafsat tayi magana suka ji muryan Fatima Tana fad'in babu inda zaki, Yarima Aliyu yace karki zama mai son kanki mana, yau satinta nawa a nan? Yau kafata kafarta, dariya Fatima tayi tace ai nima na gaji da zama da ita, Hafsat ta zaro ido tare da fad'in bros ka zama shaida daka yau na daina zuwa gidan nan, dariya Yarima yayi yace Kunfi kusa ai,

Please Login or Register in order to submit comment