Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na huta, da sauri ta nufi wayar tare da d'auka, taga an Mata 2miscall duka kuma Yarima ne ga message din daya mata kaman haka....

I'm thinking of u wonder where you are tonight
I wish that I could hold u tight
I'm thinking of u
Wish u could stay
But u r so far away, so far away
Baby I can't wait to see our marriage I really love you so much...... Bazan yi magana da kowa ba sai naji voice dinki....

Ta karanta message din wajan sau uku tana murmushi, bata san lokacin data danna mishi kira ba, jin an kashe line busy yasa ta kalli wayan kiranshi ne ya shigo wayan *YARIMA NA* da sauri ta d'auka tare dakai wayan kunnenta tayi sallama....

Amsawa yayi tare da fad'in morning stolen princess.

Tace stolen princess? Tayi maganan ne kaman zatai kuka.

Murmushi yayi tare da fad'in yes u stole my heart... Nd u don't want to give me urs

Bata san lokacin data sake wani murmushi ba tare da lumshe ido....

Yace Zainab u r d first girl dana ke zama da ita inyi fira haka, nd Kece mace ta farko dana Fara rubuta ma Text messages in my life, Zainab what I knw iz dat sonki yasa nake miki haka, and I can't do anything just to have you.

Bariki jin maganan Yarima take har cikin ranta da duka gangan jikinta, takan rasa mai Yarima yake dashi da yafi sauran samarinta, ita dai tasan bawai tana sonshi bane, amma shine kadai yake magana da ita taji bata son ya Bari sannan takan sami nutsuwa Idan suna waya, takan rasa mai yasa ko wace kalma Indai ya fito daka bakinshi take jin dadinta ba, ta rasa dalilin hakan ga wani irin kwarjini da yake mata Sosai......

Katse mata tunani yayi da fad'in my princess ya ake ciki da maganan saukan ki? Mai kike son shiryawa?

Gabanta taji ya fad'i, domin tama manta data mishi karyan zatai sauka, tace Yarima babu abunda nake shirin yi, kawai ana sallaman mu a islamiyya Indai na amshi shada ta, shaidan tayi sauka kenan, shikenan.

Yace no Ina son kiyi wani abu, karki manta koke matar Waye, I knw ur friends zasu zo miki gida, so zaki shirya musu Walima.

Tace Yarima bani da burin inyi h......

Yace enough my dear, gobe in nazo zami arranging, so amma ina so kisa a ranki dole zaki Walima domin a tayaki murna, al'qur'ani fah kika haddace, ba karamin abu bane, ake murnan birthday ba balle wannan mai dalili.

Murmushi tayi tare da fad'in hakane Yarima.

Yace yau baki ce Yarima na bah?

Tace uhm sai kazo zance

Yace shikenan babu damuwa Ina zuwa shi zaki fara fad'a min..... Dan shuru yayi sannan yace my princess Mai kike ji a kaina?

Shuru tayi ba tare da tace komai ba domin ta fad'a duniyar tunani, Yarima bazan iya cewa Ina jin wani abu a game dakai ba, nd kuma bazan iya cewa bana ji ba, dan a halin da nake yanzu Ina cikin rudani a game dakai.....

Katse mata tunani yayi da fad'in tell me dear.

A hankali tace Yarima our promise is 2moro koka manta ne? Gobe kace ka bani in fad'a maka mai nake ji.

Murmushi yayi tare da fad'in u r right, hakane, Bari nayi hakuri zuwa goben.

Murmushi tayi tare da fad'in Allah ya kaimu.

Ya amsa da Ameen, tare da fad'in bari inje inga mum da Abba, I will call you later.

Tace OK ka gaida mun su.

Yace insha Allah tare da kashe wayan.

Bariki kallon wayan tai tayi domin ta rasa mai yasa Yarima Aliyu ya banbanta da sauran mazan data Sani, shi d'aya ne yake mata abu taji dad'i Sosai, sannan shine mutum na farko tunda ta fito bariki wanda tayi ma karya, ido ta lumshe tare da tambayan kanta Mai yasa? Mai yasa kodan shi bada iskanci yake nema na ba?

Yarima Aliyu Bayan ya kashe wayan tashi yayi ya nufi gefen mum dinshi, inda ya sameta tana waya da sister dinshi rukayya dake aure a garin katsina, yaji mum Tana fad'in rukayya tun gobe zaku tawo, mai yakon ku bari saura kwana uku biki? Ban San mai take fad'ama mum dinba naji tace eh hakane bikin yarima na guda, Allah ya kawo ku lfya.

Bayan mum ta kashe waya ta kalli Yarima da yake ta wani cin magani.

Tace lafiya kuwa Yarima?

Yace mum kin tuna alkawarin da kika min?

Tace name fah?

Yace kince Indai na sami wacce nake so zaki tsayamin?

Mum tace ban manta ba Ina sane yarinyar an yarda tayi aure ne yanzu?

Yace eh mum Ina son yarinya ya......

Mum tace ya isa Yarima ban son shirme, ai sai kayi hakuri har a gama bikin ka sai Ayi wancan maganan, Indai an bincika yarinyar tana da hali Mai Kyau tunda inda sun yarda tun Farko aida da ita za'ayi.

Yace mum halinta yana da kyau domin ranan Saturday dinnan ma zata haddace al'qur'ani Mai girma.

Mum tace Masha Allah, hakan bada kyau, ashe hafiza Yarima na zai auro kai Masha Allah naji dad'i Sosai sai dai Ayi fatan Allah yasa karatun nata ya amfani al'umman musulmai baki d'aya.

Ya amsa da Ameen.

Sannan mum din tace Indai kana son inyi maganan auranka da ita, sai ka bada hadin kai wajan wannan bikin naka, kasa hannu Ayi komai dakai, ni kuma Na maka alkawari bayan bikin ka da wani lokaci zansa Ayi bincike Indai babu matsala sai ayi komai.

Hugging mum dinshi yayi tare da fad'in babu ma matsala insha Allah my mum, Nasan zaki yima Mai martaba bayani.

Murmushi tayi tace insha Allah, kai dai kawai ka saki jiki Ayi komai dakai.....

murmushi Yarima yayi domin yasan tunda mum tace haka kaman ya gama samun Zainab dinshi ne, dan yasan koda anyi bincike bata da wani mugun hali, yarinyar dako magana kunyan yinta takeyi.....










~MARYAM OBAM~
*BARIKI NA FITO*




*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*


*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*


*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*




*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW.... BARIKI NA FITO*




*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*HAJIYA NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*




*PAGE 18*



*GAISUWA GA DUKA MASOYA NOVEL DIN BARIKI NA FITO, HARGA ALLAH BANYI NIYAN CIGABA DA RUBUTA WANNAN LABARIN BA, BUT A RAYUWA YAU IDAN AKACE MAKA ALLAH DA ANNABI WLH AN GAMA DAKAI, YAU KODA MARINKA MUTUM YAYI YACE DAN ALLAH YA KURI KASAN CUTANKA YAYI AMMA TUNDA YACE ALLAH TOH YA KAMATA KA HAKURA, ALHMDLH DA FARKO RAINA YA BACI SOSAI AKAN ABUNDA WASU TSIRARUN MUTANE SUKAMIN, BUT DAKA JIYA ZUWA YAU NA GANE CEWA MASOYA NOVEL DINA SUNFI MAK'IYANSHI YAWA, A YAU LARABA TABAWA RANAN SAMU NI MARYAM NA DAU D'AMARA WAJAN D'AUKAN ALKALAMINA WAJAN CI GABA DA RUBUTA MUKU LABARIN BARIKI NA FITO, KUMA INSHA ALLAH BAZAN TSAYA BA HAR SAI NA DIRE, INDAI INADA RAI DA LAFIYA, MASU ZAGINA KUMA KOFA A BUD'E TAKE DAN ALLAH KUCI GABA, BARIKI DAI YANZU NA FARA, DUK WANDA BAI MISHI BA ZAI IYA BARI KAMAN YANDA NA FAD'A TUN FARKO AM WARNING OOOO COZ DIS TYM BAZAN D'AUKI NONSENSE BA DOMIN DUK ABUNDA ZAKU FAD'A SAI NA RUBUTA BAZAN BARI BA EHEM🤷‍♀ SANNAN INA MAI BADA HAKURI YANZU BA KULLUM ZAN DINGA POSTING BA SABODA WANI DALILI NAWA BUT ZAN DINGA KOKARI INAYI INDAI NA SAMI LOKACI*









Mum ta kalli Yarima da yake ta murmushi, itama murmushin tayi domin tasan d'an nata yayi nisa cikin son yarinyar da yake son aura, cikin ranta take wannan tunanin tace Allah ka bashi ikon yin adalci a tsakanin matayen nashi.

Tashi Yarima yayi tare da fad'in bari inje inga Usman lil sis tace yana ta nemana.

Mum tace ok ni kwana biyu Ina kake zuwa ne?

Yace mum inada wani abune da nake zuwayi yana maganan ne tare da Sosa Kai.

Murmushi mum tayi.

Fita Yarima yayi direct wajan sister dinshi ya nufa Hafsat.

tana ganinshi ta tashi da sauri tana fad'in bros kasan fah komai saida taimakon ka zamu iya, amma kana ta share mu.

Yace lil mai kuke shiryawa? tunda gani nazo ai komai ya wuce

Tace bros event din da za'ayi mun shirya komai harta kayan da bride din zata saka da wanda kai zaka saka duk an shirya.

Yace taya kukai haka?

Dariya tayi tare da fad'in ai kace mu shirya komai, tunda ka bamu power ai kasan zanyi maka komai my bros tare da saka hannunta a wuyanshi tana ja.

Dariya yayi tare da fad'in Kar kiji min ciwo plz, gobe zanje wajan princess dita.

Tace katsina zaka gobe kuma? D'aga gira tayi tare da fad'in bros bazaka iya hakuri har a kawo ta bah?

Ja mata hanci yayi da karfi, ihu ta saki mai kara tare da fad'in bros akwai zafi fah.

Yace sorry my lil

Turo baki tayi alaman bazata hakura ba

Yace lil am so sorry, yanzu gani nazo inaso mu had'a hannu muyi komai tare.

Tace yauwa bros yanzu gobe zaka katsina din?

Yace Nop ba katsina zani ba, kaduna zanje.

Tace kaduna kuma? Gidan sis zaka?

Yace so much question, na wajan kowa zani ba, wajan new bride dina zanje.

Tace new bride how?

Yace Idan aka gama wannan bikin very soon zan kawo ta

Hafsat tace what? Bros mata biyu? Kai gaskiya bros kayi hakuri, baka ga mum ita d'aya bace wajan Abba ba, kuma na tabbata gimbiya zinatu bazata ji dad'i ba.

D'an bata fuska Yarima Aliyu yayi tare da fad'in are you my sister or what?

Tace bros am your sister infact am your favorite sister.

Yace OK so support me if you are my sister, the gal that am talking about she is my choice, nd gimbiya zinatu zabin su Abba ne, ko bakya son in samu tawa zabin?

Tace inaso mana my bros kawai naga ko wannan ba'ayi ba and u r talking t.....

Yace enough Ina Usman?
.tace dazu mukai waya yace gashi nan zuwa.

Tashi yayi tare da fad'in in yazo ki fad'a mishi ya sameni tare da barin d'akin.

Hafsat tace Kai bros baka da dama yanzu ko auranka ba'ayi ba amma kana maganan wani auran, any way am ur sister Ina son abunda kake so, am in ur side......





*********
Hjy babba ne tafe yana rangwada tare da sharba hannu yana watsa su shi'a dole yana yanga, jefo mishi abu yaji anyi akai, yace na shiga uku zasu kashe ni.

Wani dan takashin uba ne wanna, yake neman kassarani ya rage min farashi.

Jin an jefo mutum kanshi ya fad'i kasa yasa Hjy babba sakin ihu tare da fad'in sun kassarani, khairat ya gani an jefota kanshi ita da wannan saurayin nata da sukai fad'a kwanaki.

Tashi hjy babba yayi yana fad'in oh ni zasu min Illa haba bawan Allah ai wannan rashin mutunci ne, taya zaka turo mace haka, gashi ka turota ta fad'o kaina innta illatani Kai zaka aureni?

Mutumin ya kalli hjy babba yace dallah Yimin shuru dan bura uba, in aureka kana gardi ta ina zan cika, oh ta duwawu K......

Hjy babba yace Kai Mlm Wlh kalleni tun daka sama har kasa kasan duk inda ri'kkiyan karuwa take mara mutunci Toni nakai, wlh Idan ka kara kirana dakai sai Nayi tsirara munci Uwar juna....

Su habib ne da jamil suka karaso suna fad'in lafiya y'ar uwa keda wa?

Hjy babba yace nida wannan mara mutuncin nake, yana magana yana nuna mutumin

Habib ya kalli mutumin dake ta faman huci kaman zaki, yace gskya Mlm baka kyautawa akan me zaka dinga fad'a da Mata kafa San mu rauni garemu, wlh wasu mazan basa tausaya mana.....

Jamil ya cafe da fad'in ni na rasa irin wannan dalili, sannan in suka kwaso guntun sha'awan su wajanmu suke zuwa, ayaba na rawa suna kad'a ta sai sun shige cikin hq suke samun sa'ida, shewa suka saki tare da tafa hannu sannan suka juya suka buga duwawu....

Mutumin ya kalli su habib da hjy babba da jamil, yace kattan banza dana hofi, kallon khairat tayi yace ke kuma zamu had'u y'ar iska fuuuuuu yayi gaba

Habib yace oh kunga dan iska mu ka gaya mana iskanci wani irin iskanci ne bamu Sani ba Mai karaman ayaba, kallon khairat tayi yace amma ke kam Kinyi Asara ni yaushe zan yarda ka dinga dukana Bayan nike d'ibe ma sha'awa, haka rannan kukayi kodai ayabar tasa babbace da kika li'ke masa?

Hjy babba yace Atoh taya ni tambaya ai wannan iskanci ne, kuma mu babu wanda bamu Sani ba.

Khairat tace Kubar dan iska ina dai dai dashi Allah yasa ya dawo yaga yanda zan Mai Dan tsinanna

Habib yace Mai zaki Mai ya wuce ki jashi d'aki ya danneki, karki kawo mana wani sabon salo, da cika baki gaba habib yayi yana rangwada

Jamil da hjy babba ma sukai gaba hjy babba tana fad'in aiko anyi Asara ni ayaba duk girmanta in naga iskanci yayi yawa ai na barta, shewa suka saki


Hjy babba d'akin bariki yayi ya Mata nocking ta tashi ta bud'e, tana hamma,.

Baki hjy babba ya saki tare da fad'in mai zan gani haka?

Bariki da bacci ke idonta tace kaman ya?

Yace amma dai bariki baki da mutunci, karfe hudu fa nace ki shirya zamu wajan alh madu.

Tsaki tayi tare da fad'in inje in mishi me, ni hjyta dan Allah ki barni in koma bacci na.

Hjy babba yace oh yau naga sabon salon iskanci, so kike mutumin nan ya daukeni karaman mace? Yanzu in baki zo munje ba zai dinga min kallon karaman mace gskya maza ki shirya muje, yana maganan yana bud'e hanci alaman bariki ta bashi haushi.

Tsaki ta kuma saki tare da fad'in bari in shirya in Naje ai abunda yake so ba samu zaiyi ba.

Hjy babba yace kyaji dashi lokacin da zaku shige ciki ku kunshe ana baki ayaba Aiba sani zanyi ba, dan Allah kiyi sauri dan appointment din hudu ya bamu.

Bariki tace toh yaushe kuma ya fara aiki da lokaci?

Hjy babba yace in Kinje kya tambayeshi

Bariki jallabiya tasa tare da yafa gyalen rigan, ta feshe jikinta da turare sannan suka fita.

Bakin titi sukai inda suka hau mota suka nufi guess house din alh madu.

Bayan sun karasa suka shiga ciki, nocking hjy babba yayi Jim kad'an aka bud'e

Alh madu ne ya bud'e kofar yana Washe baki ganin bariki yace Kaga manyan mata maganin kanana bariki kina abunda kike so

Fuskan bariki a murtuke domin tunda taga alh madu taji ranta yana baci Sosai.

Alh madu ganin fuskan bariki a murtuke yasan har yanzu tana fushi, kallon hjy babba yayi yace Bari in sallameka tunda ka kawo min abunda nake so.

Shiga ciki yayi ganin ya shiga yasa Hjy babba ya kalli bariki yace miye haka kin wani d'aure fuska kaman bakar kumurci.

Hararan hjy babba bariki tayi tace nifa gskya tafiya zanyi

Hjy babba yace dan Allah Kar kimin haka, ai wannan tozarci kike shirin yimin.....

Ganin alh madu yana nufosu yasa Hjy babba yayi shuru, mi'ka ma Hjy babba kud'i yayi tare da fad'in ina godiya sai munyi magana

Tafiya yayi yana godiya

Alh madu janyo bariki yayi dake tsaye ta tamke fuska yace haba bariki ke bakya yafiya ne? Nasan nayi laifi kuma ana fushi dani kin San rashinki kin San ya naji kuwa? Dan Allah kiyi hakuri komai ya wuce ni na rasa mai zanyi ki Fara so na.

Bariki ta tureshi daka jikinta yace so fah kace wani irin so?

Yace na aure mana Wlh bariki Ina son in aureki

Tace dan Allah mubar wannan maganan raina yana baci Sosai, mai kake son fad'amin.?

Hannunta yaja sukai waje tare da rufe Mata ido tsayawa sukayi sannan ya bude Mata ido mota ta gani kiran matrix mi'ka mata key din yayi yace plz am so sorry a daina fushi dani domin bazan iya hakura dake ba.

Bariki murmushi tayi tare da amsan key din tace wow gaskiya na gode, kallon motar tayi ta rasa mai yasa kowa ya Mata kyauta bata jin wani dad'i amma yarima Idan ya Mata har cikin ranta take ji.....

Alh madu ne ya Katseta tare da fad'in ina fatan an huce yanzu? Kai ta d'aga alaman eh komai ya wuce, tace amma saina rama Marin da nasha.

Murmushi yayi tare da fad'in ga fuskanta mara Indai zaki huce.

Tsaki tayi tare dayin murmushi tace ba yanzu ba sai nan gaba.

Gira ya d'aga mata tare da fad'in muje ciki ko dan Wlh Ina mugun sha'awan ki, Kinga ayabata tunda ta ganki take harbawa.

Kallon wajan ayaban tayi tace d'an iska inda Mai babban ayaba ne da yanzu ta cika wandon amma Abu ko ganinta Banayi kuma yace a tashe take.....

Katse mata tunani yayi da fad'in muje koh.

Tace muje Ina, ai hakuri za kayi domin jini nakeyi sai na gama.

Alh madu shuru yayi amma kallo d'aya zaka mishi ka gane ranshi ya dan baci domin ga dukkan alama a matse yake.

Yace bariki dan Allah muyi a haka Wlh I.....

Tace dakata dakata dan Allah mubar wannan maganan taya zaka cini Ina jini ai zunubin sai yayi yawa, amma inada mafita muje ciki....

Binta yayi sukai ciki, ita ta tayashi tube kaya, sai da yayi tsirara ga yar karaman cillanshi a tsaye

Bariki ciro Condom tayi cikin jakarta tare da mi'ka mishi Tana murmushi tace gashi kasa sai muyi Kar kasa haka in sami ciki

Alh madu amsan condom din yayi tare da ciro d'aya a cikin kwalin ya bud'e zama yayi akan gadon d'akin ya bud'e kafa yar ayabanshi ya kamo yana kokarin sa condom din amma daka yasa sai yaga ya shige inya tashi condom saiya fad'o domin condom din yama ayaban girma

Bariki na tsaye tana kallonshi tana dan dariya ciki ciki, tare da fad'in tsohon banza ai yau duk nacinka baka cina.

Alh madu yace bariki wannan Abun babu dai dai size dina ne? Wannan yayi min girma yaki zama

Bariki tace yaki zama fah kace wannan size din sukayi kuma ko wani ayaba yana shiga Indai bata yara bane, Tana maganan tana dan murmushi kasa kasa.

Alh madu yace nidai dan Allah muyi haka Wlh marana har ya fara murdamin

Tace in kamin ciki fah, ince Sanata madu yamin ciki?

Shuru yayi yana nazari

Tace kawai bari insa a siyo kanwa kasha koh tare da d'aga Mai gira.

Alh madu kai ya kifa yana Mai jin zafi domin cikin shi ya fara ciwo dan ruwan sperm ya taru kuma yana bukatar fita

Ganin yanda yayi yasa bariki take ta dariya kasa kasa tace d'an iska an tsufa amma ana cinye y'ay'an mutane ganin yanda yakeyi yasa ta nufeshi tare dasa hannunta Tana mishi wasa da ayaban ta dad'e tana Jan ayabar tare dayi mishi tafiyar tsutsa har sperm ya fito da yawa nishi ya fara tare da fad'in Kai yau naga abu

Ganin ya kawo yasa bariki ta tashi domin taji karan wayanta, nufan wayan tayi taga Yarima na, daburcewa tayi tare dajin tsoran d'auka wanda ta rasa dalilin hakan......










~MARYAM OBAM~
*BARIKI NA FITO*




*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*


*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*


*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*




*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW.... BARIKI NA FITO*




*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*HAJIYA NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*




*PAGE 19*






Kasa d'aukan wayan tayi, harya tsinke wani kiran ne ya kuma shiga cikin wayan, tsoran d'auka take sai take ganin kaman zaiga inda take, da sauri ta juya ta kalli alh madu dake kwance yana nishi kaman jakin Kano.....

Tace zan wuce yanzu

D'ago dakai yayi dakyar yace ki bari gobe mana, ko kin kwana ai babu abunda zai faru tunda kina jini.

Tace inada uzuri ne sai yasa kuma dole inje in aiwatar dashi, tana maganan ne cikin gadara

Alh madu yace ok ai kin iya tuki koh?

Tace eh Allah yasa motar akwai mai?

Yace akwai full tank ma, d'auko mata Leda yayi ya bata yace ga ayabarki kin barta acan baki tawo da ita ba, ya kara bata wani ledan yace ga tsarabanki.

Amsa tayi tana fad'in Kai shine ka kawo min? Tana maganan ne tare da bud'e ledan, ta d'auko ayaban roba d'aya tace ngd tare da maidawa suka fita tare.

Motar ta shiga wanda sit din motar duk Akwai Leda, key ta mata tana murmushi

Alh madu yace gskya bariki ya kamata kibar gidan da kike ki dawo nan inma bakya son nan zan baki wani gidan kiyi ta zaman ki zai f......

Tace mubar wannan maganan nan gaba za muyi zan tafi.

Yace OK

Fita tayi tana tuki cikin kwarewa, sakin motar take tana sharara gudu domin Alla Alla take taje gida danta kira Yarima, dan bata son ta kirashi yaji tana hanya.

Koda bariki ta karasa gida, rasa inda zatai parking din motar tayi, domin yau sati sai kid'a akeyi Wanda kwata kwata ta manta yau akeyin wasa, dan haka daka baya ta faka motar ta d'auki ledojin da alh madu ya bata tayi cikin d'akinta, tana shiga ta ajiye ledojin tare da doka ma Yarima kira, harya tsinke bai d'auka ba, d'an jinkirtawa tayi kozai kara kira amma taji shuru kara kira tayi ba'a d'aga ba dan haka ta Fara tunanin ko lafiya, haka ta zauna a d'aki taki fita wajan wasa domin Kar Yarima ya kira Kafin ta koma d'aki kuma ya tsinke, haka taita zama shuru shuru Yarima bai kiraba, gaba d'aya duk sai taji babu dad'i ko kadan nocking taji ana mata cikin murya irinta kasala tace Waye?

Muryan habib taji yana fad'in Waye in banda ni.

Tashi tayi ta bud'e Mai kofar

Shigowa yayi yana karema d'akin kallo kaman wanda yake neman wani abu, zama yayi tare da tabe baki yace oh Aina d'auka keda wani ne a d'akin kika rufe kofa nake jin muryan ki kaman an danneki.

Bariki tace kaji dashi ....

Fuska ya murtuke yace ke dawa?

Tace dakai mana

Yace Toh ai wannan rashin mutunci ne, mai yakai mace jinsin maza, gskya ban so, ke din shine ba zaki iya fad'a ba.

Tsaki tayi tare da fad'in kyaji dashi.

Habib yace in Kinje wani ya bata miki rai ai saiki sauke musu tun a can ba'a nan ba, ana magana kina wani bo'karewa kaman budurwa taga saurayi

Bariki tace ni bama wannan ba, Yarima ya kiraka kuwa?..

Yace na shiga uku an fasa aurena yace zai kirani ne? Maiya faru badai kin bata Abu ba?

Duk a tare ya jefo mata wannan tambayan.

Tace a'a naga kiranshi ne kuma na kira bai d'auka ba, gashi har yanzu bai kira ba.

Habib yace au Ashe fushin akan soyayya ne.

Tace kaman ya?

Yace bariki son Yarima ya dad'e da kamaki, har Abun yakai danya kira baki d'auka ba sannan kin kira bai d'auka ba abun ya dameki? Wannan Shi ake kira soyayya ....

Bariki shuru tayi tana d'an nazari, domin maganan habib yana neman sata cikin damuwa again ga rashin kiran Yarima ga habib yana son sata tunani....

Habib yace wani uzurin Nasan ya ri'ke shi, amma Nasan ai bazai ga kiran bariki yaki d'auka ba.

Murmushi tayi tare da fad'in toh Allah dai yasa lafiya

Habib yace Ameen tare da janyo ledan dake gabanta Yana fad'in miye wannan kuma?

Bud'ewa yayi yaga ayaban roba da sauri ya saki sukai k'asa yace Mai zan gani? Namiji da suna Hajara

Bariki tace abunda idonki ya gani, ko kina sone in baki d'aya?

Habib yace inyi me dashi barni in mutu maza su kaini

Bariki tace inda nake sawa Kema nan zaki sa, tunda duk abu d'aya garemu.

Habib baki ya saki tare da fad'in, bana haka ance da tsohuwa tayi zina.

Bariki dariya tayi tare da fad'in kyaji dashi in banda son ganin gulma daka ganin abu a Leda sai a kama a bud'e ai gashi Kinga abunda bai dace ba.

Habib yace ah na gani kam wannan zandariya haka naga abu babba da karama Kala Kala, d'auko katuwar

Please Login or Register in order to submit comment