Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register



Bariki tayi firgit tare da kallon habib tace ina son fad'a mishi gaskiyan koni wacece amma na kasa, mai yasa baiyi min kaman yanda nake ganin sauran maza ba, ya banbanta dasu, na rasa gane mai nake ji a kansa, na tsinta kaina da tsoran fad'a mishi koni wacece, Nasan zai tsaneni.....

Habib yace bariki kin kamu da sonshi

Kai ta girgiza alaman a'a tace ba sonshi nake ba, ina mamakin kasa gaya mishi abunda Nayi niya ne Bayan daka ni sai shi, tunda na fito bariki ban taba had'uwa da mutum Wanda naji ya cika min ido ba sai yau, Indai bazan iya gaya mishi koni wacece ba ya zama dole inyi nesa dashi Kar in kara Bari mu had'u........










~MARYAM OBAM~
*BARIKI NA FITO*




*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*


*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*


*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*




*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW.... BARIKI NA FITO*




*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*TO ALL MY FANS INA MATUKAR JIN DAD'IN COMMENTS DINKU SOSAI DA SOSAI ALLAH YABAR KAUNA MASU TURU MESSAGE SUCE AITA TURAWA HAR YAZO INDA NAKE INA GANIN SA'KON KU INA MATUKAR YINKU IRIN SOSAI DIN NAN*




*PAGE 16*






Habib kallonta yayi yace bariki Wlh son Yarima kike.

Bariki hararan shi tayi tare da fad'in tunda ni na fad'a haka koh? Kawai daka had'uwa na dashi sai in fara sonshi.

Habib tabe baki yayi tare da fad'in, toh mai yasa kike cewa zaki gujeshi saboda kin kasa fad'a Mai gaskiya?

Bariki shuru tayi tana nazari....

Habib ya Katseta tare da fad'in in bakya sonshi Mai yasa kike tsoran fad'a mishi gaskiya? Saboda kina tsoran ki rasa shi koh?

Da sauri ta kalli habib

Murmushi habib yayi tare da fad'in Kinji na fad'a miki abunda ke ranki koh? Toh Bari kiji gwara da baki fad'a mishi koke wacece ba, domin na tabbata dan gidan sarauta bazai auri karuwa ba, balle ke da kikai suna cikin wannan anguwan

Bariki tace nace miki auranshi zanyi ko cewa nayi ina sonshi? Dan Allah tashi ni mubar wannan gidan in koma d'aki na Ina bukatan in huta.

Habib dariya yayi tare da d'aukan Mata ledan da Yarima ya bata, yace duk dai boye boyen mai ciki dole wata rana ya fito, fita yayi tabi bayanshi har d'akinta habib yakai mata kayan sannan ya fita tare da fad'in ina da ba'ko zanje in Kai mishi yarinya sai na dawo nazo mu tattauna.

Bariki tace toh tare da rufe kofarta..

Habib yace bariki ki gama Munafuncin ki, Danni tuni na baro jirgin soyayya ta kama ki, yana tafiya yana magana tare da bokare duwawu Wai shi a dole yana rangwada.

Bariki kwanciya tayi tare da lumshe ido duk abunda ya faru ita da Yarima Aliyu yake dawo mata, da sauri ta bud'e ido tare da tashi d'auko card din daya bata tayi ta bud'e wanda yake ta faman kamshi Fara karantawa tayi kaman haka........

I have liked many but loved very few. Yet no-one has been as sweet as U. I would stand and wait in the worlds longest queue. Just for the pleasure of a moment with U.

Ido ta lumshe Bayan ta gama karantawa a hankali ta furta so romantic, ledan daya bama habib ya bata, ta Fara bud'ewa, kwalin waya ta farayin karo dashi iPhone Xmas, sai su turare masu tsadan gaske kuma duk Arabian perfumes ne, a kalla sun Kai Kala goma sha biyar, banda su body spray, murmushi tayi domin a duniya tana son kamshi, d'aukan kwalin wayan tayi ta bud'e tare da sawa a caji, ba karamin jin dad'in kyautar tayi ba, wannan ne karo na farko da namiji ya bata kyauta harta yaba kuma taji dad'i Sosai, d'aukan wayanta tayi tare da shiga wajan message ta Fara rubutu kaman haka....

Naga sa'ko nagode Sosai ban San wani irin godiya zanyi ba, Allah ya biyaka da gidan Aljanna, amma wannan kayan kaman sun min yawa Yarima na.

Tunani tayi ta tura mai ko Karta tura, tayi wajan minti biyar tana tunani sannan ta tura mai.

Harga Allah ansha yi mata kyauta Kala Kala, toh mai yasa bata jin dad'i irin haka sai wanda Yarima ya Mata? Ido ta lumshe tare da fad'in kodan shi ba irin sauran samari na bane? Kai ta d'aga alaman hakane shine wanda ya fara min kyauta tunda na fito bariki ba tare daya nuna yana son wani abu daka gareni ba. Murmushi take tayi tuna firanta dashi ga kamshin turarenshi da har yanzu yana hancinta yaki tafiya, lokaci d'aya kuma ta dan gimtse fuska data tuna yace Mata auranshi rana ita yau, tabbas ya kamata inyi gaggawan rabuwa dashi tun Kafin ya zaman min matsala a cikin rayuwa na, tashi tayi ta d'auki wayanta tare da dannawa taga har yayi mata reply da cewa....

My princess I really miss you, komai na baki u deserve it, so ban son daka yau ki karamin godiya, love you so much, I will call you when I arrived home, take care.

Ido ta lumshe lokaci d'aya kuma ta bud'e idon tare da kashe wayanta.... Tace Yarima bazan cuceka ba,nasan da kyakyawan zuciya kazo min, rayuwa ta abun kyamace ga duk wani namiji mai kishin kanshi, na tabbata rabuwa dakai shine Alheri a tare dani, domin bazan iya fad'a maka wacece ni ba, infact ma babu tsarin aure a rayuwa na, Indai har zanyi tunanin haka burina bazai cika ba, bazan so hakan ba kuma wani hawaye mai zafi ya zubo mata, lokaci d'aya tasa hannu ta goge tare da fad'in Yarima na Barka daka yau bazan kara sauraranka ba, dan had'uwa na dakai na rana d'aya yana kokarin canza min tunani.....






*********
Yarima Aliyu ya karasa gida gab da magrib, bai shiga ciki ba, masallaci ya shiga inda yayi alwala dan yana jira a kira sallah sai ya shiga gaba d'aya, har sai da akayi sallah isha'i sannan ya shiga gida, direct gefen shi ya shiga ya fad'a toilet, shower ya saki ya dad'e ruwa yana dukanshi ba komai yake tunani ba saina gimbiyarsa ya dad'e a haka Kafin ya fito, jallabiya ya saka, dan shirin kwanciya, falo ya nufa inda yaga an jera Mai abincin dinner a table, zama yayi kuyangi har biyar suka zo domin zuba mai abinci, zuba mai abinci sukayi suka gama, sannan sukai dan nesa dashi, bai wani ci da yawa ba ya tashi yabar wajan domin yana bukatar jin muryan princess dinshi.....

Yana shiga d'aki ya doka Mata kira, amma sai me?

Yaji ance number din a kashe, abun mamaki ya bashi dan haka ya kara kira amma switch off, d'an shuru yayi alaman damuwa, tare da fad'in maiya sami wayanta? Kiran Layin habib yayi

Habib d'auka yayi tare da fad'in Allah ya taimaki Yarima.

Yarima Aliyu amsawa yayi da ngd, maiya sami wayan zainab I try her line but switch off.

Habib yace Wlh Yarima na fita ,amma anjima kad'an zan koma, ina tunanin babu wuta ne, hala bata da caji.

Yarima yace ok bari in kira a kawo muku yana fad'in haka ya kashe wayan.

Habib tashi yayi daka inda yake domin ya koma yaga lafiya bariki ta kashe waya dan yasan haka kawai ta kashe badan bata da caji ba, sallama yayi ma mutumin da yakai ma mata har biyu zai kwanta dasu, d'auko kud'i yayi yaba habib sannan yayi gaba.

Yarima Aliyu shugaban Nepa na kaduna state ya kira, bayan ya d'auka sun gaisa da Yarima Aliyu, yarima yace Ina son a kaina maraban jos wuta, yanzu akwai..... Sai kuma yayi shuru.....

Shugaban Nepa yace ranka ya dad'e ai suna da wuta, banyi ko minti biyar da gama waya da wani dan uwana dake Jaji ba, kuma duk hanyar su d'aya tun daka Barakallahu birnin yaro har zuwa jaji.

Yarima Aliyu yace ok nagode tare da kashe wayan, d'an shuru yayi cikin mugun damuwa, maiya sami wayanta? Kara kiran layin habib yayi.

Habib ya d'auka tare da fad'in Allah ya taimaki Yarima, ina hanya na kusa zuwa Gida.

Yarima yace ok am worried Sosai na kira ance akwai wuta, na damu da naji wayanta a kashe.

Habib yace Ina zuwa zan kira in bata.

Amsawa Yarima yayi da fad'in OK tare da kashe wayan.

Yarima Aliyu shuru yayi yana tunani wai yau shine yake kira akan mace, dan kawai ya jita shuru, ido ya lumshe, yana tuna yanda take magana cikin nutsuwa, tunawa yayi sanda tace mishi Yarima na. Bai san lokacin daya saki murmushi ba.......

Habib Bayan ya karasa gida, direct d'akin bariki yayi, nocking ya fara mata

Bud'e kofar tayi daka ita sai rigan bacci dai dai cinyarta tace wannan bugun kofar kaman ana bina bashi.

Habib yace kyaji dashi dai, in banda iskanci kya tashi ki kashe waya Bayan kin San sarai za'a nemeki

Bariki tsaki tayi tare da fad'in ai duk mai nema na sun San inda nake, kai baga shi kazo ne........

Dakata habib ya Katseta ke dawa? Naji kina kai Waye Kai a nan? Wlh bariki sarai kin San banda mutunci akan me zaki dinga danganta ni da maza? Gskya bana so wlh, sannan da kike maganan masu nemanki sun san inda kike aishi Yarima bai San inda kike ba....

Tace kaman ya?

Labarin yanda sukai da Yarima ya bata tare da fad'in yanzu ki kunna waya domin Wlh Indai baiji muryanki ba yanda ya damu zaki iya ganinshi yanzu.

Bariki tace na shiga uku na had'u da bala'i, gskya nifa ban son takura.

Habib yace Mai kike nufi? Toh Wlh bari kiji wannan daman ba kowa ke samu ba, ki kalli mutum kaman Yarima Yaro Mai Kyau ga sarauta ga kud'i da iko har yace yana sonki ki dinga gudu, kalli duk wannan Abun nashi baki ga yanda yaita kirana ba.

Bariki tace kawata ba gudunsa nake ba, nasan duk ranan da yasan wacece ni, zai barni, ban son sama kaina abunda zai daman, Nasan Yarima yafi karfina rayuwa na da nashi ba iri d'aya bane.

Habib yace ke har kina tunanin zai gano gaskiya? Toh ta ina zai gano gaskiyan? Bari kiji kawai kiyi abunda nace miki Wlh Indai kikayi yanda nace Yarima zai zama naki sannan bazai taba sanin gaskiya ba.

Bariki tace taya hakan zai faru gaskiya bazan iya ba.

Habib yace Toh ko ayabarsa karama ce?

Bariki duka takai ma habib tare da fad'in uhm ni inama na Lura baki ga yanda ya cika min ido ba ban ma sami daman Lura ba, amma ai duk Wanda yaga Yarima yasan jarumin namiji ne dan yana yinshi kawai ya isa ya gamsar da mutum .

Habib dariya yayi tare da cewa ahaye nanaye

Bariki tace harda waya Yaban kin ganta iPhone Xs mas

Habib sakan baki yayi tare da fad'in Kinga harkan arziki? Oh wannan Yariman ko dan arziki ke bariki arziki na kiran ki kina gudu, jiba dubu d'ari biyu yaban ba tare da nayi mishi aikin komai ba, wlh Idan kika bari Yarima ya kubuce miki saina tsine miki.

Bariki dariya ta kwashe dashi, tare da fad'in sannu uwata wacce ta kawo ni duniya.

Habib yace Aini haiyuwarki ne kawai Banyi ba, amma ina baki shawaran arziki, wlh bariki ki kunna waya yanzu tun Kafin ya diro cikin daren nan.

D'auko wayanta tayi tare da kunnawa tana fad'in oh ni bariki ina ganin abu ni Wlh ban son harka da mutane masu kokarin canza min tunani, aiko tana kunnawa saiga kiran Yarima ya shigo, nuna ma habib tayi....

Habib yace ce dan halak.

D'auka tayi tare da sawa a kunnenta sallama tayi

Amsawa yayi tare da fad'in my princess maiya faru kika kashe waya, kin san yanda na damu kuwa? I thought wani abune ya faru.

Tace na kashe ne nasa a caji, sai bacci ya daukeni, yanzu habib yazo yasa aka tashe ni, shine na kunna Ina son kiranka sai gashi ka kira.

Yarima yace eyya sorry my princess nasa an tashe ki .

Murmushi tayi tare da fad'in ya hanya da fatan ka koma lafiya?

Yace Alhmdlh sai dai gskya I really miss you, Anya zan iya jira jibi kuwa?

Murmushi tayi tace ai kaman yau ne Yarima yaufa kazo muka had'u kuma ka ganni

Yace hakane amma ban gaji da ganinki ba.... D'an shuru yayi Kafin yace Zainab za'a iya bani auranki a wata biyu??

Dam taji gabanta ya fad'i amma da yake y'ar duniya ce saita wayince tace haba Yarima Wlh har kaban dariya.

Yace am serious Zainab, ina son insha Allah nan da wata biyu in aureki inda so samu nema da nan da wata d'aya zan ce, so plz ina son ki bari inga iyayenki nayi miki alkawarin Indai na gansu suka bani izini Indai bamu dai daita ba zan hakura, bazan bari ayi miki dole ba.

Kasa magana tayi, domin bata san mai zata cemai ba.

Yace Zainab nasan yanzu ba Abu bane mai sauki ki yarda dani lokaci d'aya ba, but Ina son kiyi trusting dina bazan taba cutanki ba, so plz ki bari inga iyayenki

Tace shikenan zaka ga iyayena amma sai bayan bikin ka, Kafin nan ka sami nutsuwa.

Murmushi yayi tare da fad'in duk yanda kika ce haka za'ayi, bari in barki ki huta sai munyi magana gobe.

Tace Allah ya kaimu.

Ya amsa da Ameen tare da fad'in I love you

Murmushi tayi tare da fad'in nagode.

Yace Nop ba haka zaki ceba, amsa nake bukata nace I love you sai kiban amsa.

Tace shine nace nagode ai.

Murmushi yayi tare da fad'in in baki bani amsa ba in nazo sai nasa kin ban

Tace uhm tare da fad'in I love you too, tana fad'in haka ta kashe wayan.

Yarima wani irin nishad'i yake ji, tare da mamakin kansa Wai yau shine yake fira da mace haka ikon Allah.

Habib ganin bariki ta kashe waya yace Wlh bariki keba karamar yar duniya bace, jiba yanda kike waya da Yarima kaman wata baiwar Allah.

Bariki tace eh naji din, kin san mai yace kawata? Wai aurena zaiyi nan da wata biyu yake son muyi aure.

Habib yace an gama, inma wata d'aya yace ke ko gobe yace Wlh zamu aurar dake.

Bariki tace taya?

Habib yace kaman yanda muka je gidan mutane kika fito a matsayin nan ne gidan y'an uwanku haka ma za'a ma auran iyayen bariki zamu samo.....

Bariki tace iyayen bariki kina ganin babu matsala?

Habib yace koh d'aya kawai kiyi yanda nace

Bariki murmushi tayi domin wannan ne kadai hanyar da take ganin ya dace..... Kai Anya zan iya kuwa? Babu tsarin aure a rayuwa na. Murmushi kuma ta kuma saki tunawa da tayi yace in basu dai daita ba bazai Mata dole ba......










~MARYAM OBAM~
*BARIKI NA FITO*




*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*


*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*


*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*




*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW.... BARIKI NA FITO*




*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*MY KAWAR KIRKI MEELAH INA MATUKAR YINKI MY FRIEND ALLAH YABAR KAUNA*




*PAGE 17*






Ganin bariki na murmushi yasa habib gane ta yarda da abunda ya fad'a mata, yace ko kefa, wlh bariki wannan babban dama kika samu, yanda kike da kyau din nan, dama irin su Yarima suka dace dake.

Dariya tayi tare da fad'in Allah koh?

Habib yace kwarai dagaske, daka yanzu sai ki dinga taka tsantsan domin gudun Kar asiri ya tonu.

Bariki tace hakane, Amma Kin San in za'ayi aure ana bincike koh?

Habib yace na sani, nasan ana bincike, karki damu zanji da komai kud'i ne kawai za suyi magana.

Bariki shewa ta saki tare da fad'in kanki naja kawata.

Habib dariya yayi tare da tashiwa yana fad'in Toh ni na wasa ne, Kinga Bari inje Inba katifa ta, hakkinsa, yana maganan yana hamma

Bayan habib ya fita bariki kwanciya itama tayi ba komai take tunani ba sai yau ace Yarima ya gano gaskiya ko ita wacece, lallai tasan ranan akwai drama, d'an tsaki tayi tare da fad'in inma ya gano Nasan rabuwa zaiyi dani, inya barni kuma ba komai bane tunda dama ba sonsa nake ba.... A haka bacci ya dauketa.






**************
Hjy habiba ce kwance tsirara ta d'age kafafuwa sama tare da bud'esu, haulat kuma tasa bakinta cikin hq dinta tana tsotsa ta wajan (pin) dinta wato d'an tsaka,

hjy habiba bata komai sai gurnani da sakin nishi, tare da kara tura ma haulat kanta cikin hq din alaman ta kama mata wajan, surutu take ta saki Ashhhhh wayyo dad'i baby shamin dakyau...... Gaba d'aya Hjy habiba ta d'imauce,

ganin tana kankame kafa alaman zata kawo, za tayi realising yasa Haulat ta cire bakinta daka hq din dan bata son tayi realising da wuri.

Haulat bakinta takai cikin na hjy habiba Tana kissing dinta Sosai.

hjy habiba data kusa realising gashi haulat ta cire bakinta daka hq dinta, yasa take ta goga hq dinta a jikin haulat domin tana son taga tayi realising.

Haulat ganin haka yasa ta sauka daka kan hjy habiba amma bakinta na cikin nata.

Ganin haka yasa Hjy habiba ri'ke kan haulat ta Fara mayar Mata da martani itama, shan bakin junansu suke Sosai.

Haulat tsotsan harshen hjy habiba take tare da had'awa da kasan lips dinta, yanda kuka san ta sami swt

Lokaci d'aya kuma tasa ma Hjy habiba hannunta cikin hq tana fingering dinta, ta wajan dan tsakanta tasa hannunta Tana shafawa, Wanda gaba d'aya tsinin wajan ya bullo'ko.

Ganin haka yasa Hjy habiba sakin wani nishi har wani tsalle take tana d'ago hq dan ta samu tayi realising.

Haulat ganin yanda takeyi yasa tayi murmushi, tare da cire hannunta daka hq din takai bakinta kan pin din hjy habiba daya fito gaba d'aya dan ta kusa yin realising cafkan pin din haulat tayi ta Fara tsotsa.....

Hjy habiba wani irin ihu take saki da nishi mai karfi tare da mimmi'ke kafafuwa kaman kaza ta kusa mutuwa in Tana birgima din nan, haka hjy habiba ta dinga yi, lokaci d'aya tasa hannunta ta cire bakin Haulat daka hq dinta, tayi sauri ta juya tana sauke numfashi da sauri, ga zufa dake ta faman keto mata kaman ta shiga river Niger tayi wanka duk da kuwa d'akin akwai AC.

Haulat ce ta matsa kusa da kunnenta tace mum kinyi realising ne?

Hjy habiba kasa magana tayi domin har yanzu bata gama dawowa dai dai ba, kai kawai ta d'aga ma haulat alaman eh.

Ganin haka yasa Haulat ta janyo hjy habiba jikinta tare da kankameta a haka baccin Asara ya d'aukesu





*******
Bariki ce cikin wata riga y'ar kanti ta tsaya mata dai dai giwa, duwawun nan nata duk sun fito tare da hips dinta, domin rigan robber ne, kuma ya kama daka kasan, duk wata sura dake jikinta ya fito, kanta ko d'ankwali babu ta fita waje domin siyo abu, had'uwa tayi da hjy babba da jamil suna tafiya suna rangwada.....

Hjy babba karasawa wajan bariki yayi yana fad'in, Kaga y'ar gidan Alh madu Mai babban ayaba.

Bariki dariya ta saki tare da fad'in aishi da babban ayaba sai a lahira In yana da rabo.

Hjy babba yace ah ke kika sani Abu na Allah, hala yaje an kara mishi girmanta.

Bariki tace hjyta wani girma sai dai in badai baka aka yanka ba aka dasa Mai a c........

Hjy babba yace dakata bariki ai wannan rashin mutunci ne, mai za'a yanka a jikina ni Ina naga ayaba ni da nake da hq, gaskiya ban so ki daina kaini jinsin da banawa ba, ai wannan cin fuska ne nida nake da abu a kwance maiya had'ani da zandariya gskya ban so, yana maganan ne yana wani bubbude hanci shi'a dole ranshi ya baci Sosai ance mai yana da ayaba🤣🤣

Bariki tace yakuri hjyta tsokananki fah nake ai nasan ni dake duk d'aya ne tare da kokarin Kai hannunta wajan ayabar hjy babba.....

Da sauri yayi baya yana fad'in na shiga uku yau, bariki amma ke ko ri'kakkiyan y'ar bura uba, mai zaki min? Yau na had'u da bala'i fyade kike shirin Yimin? Yana maganan ne yana tafa hannu alaman mamaki bariki zata mishi fyade

Bariki matsawa kusa dashi ta farayi tare da fad'in haba hjyta danna taba hq dinki Aiba komai bane, Kema basai ki taba nawa ba.

Hjy babba ganin haka yasa yace tsaya inda kike, Aini bariki kin fini iskanci, ina ni Ina ke, keda kanki kin san bana bin y'an mata bana lesbians haka kawai in wage kafa a dinga turamin yatsa, aje a bud'ani barni inkai budurcina gidan mijina yana maganan ne tare da tabe baki.

Bariki dariya take Sosai

Jamil dake gefe yana magana da wata ganin abunda suke yasa ya karaso yana rangwada tare da fad'in mai zan gani haka?

Hjy babba yace jamila gane min hanya, bariki ke kokarin min fyade da safiyar nan ko karyawa Banyi ba

Jamil ya rafka salati tare da fad'in haba bariki duk y'an mazan da kike ci sai kin had'a da Mata, gaskiya bama haka ance da tsohuwa tayi zina

Bariki tace toh ke jamila naga ai taimakekeniya za muyi ku Mata ni mace komai nake dashi kuna dashi, ni kuma yanzu sha'awa nake ji Sosai sai ku taimaka min tunda ance ciwon y'a mace na y'a mace ne.

Jamil bud'e baki yayi tare da fad'in oh bariki aiko munfi karfinki danmu bama harkan mata, taya ina mace kina mace kice zaki wani abu damu,.... Toh mai za muji gaskiya ni wannan maganan tafi karfina Bari inyi gaba tun Kafin ki danneni a wajan nan ki batamin suna 🤣🤣

Hjy babba yace jirani Nima ai ba tsayawa zanyi ba domin Wlh bariki sai ta mana fyade.

Jamil yace da mun shiga uku muje gidan aurenmu miji yaji mu a wangale yana kokarin bude kofa yaji shi a gate.

Hjy babba yace oh da ranan anyi Uwar watsi, har sunyi gaba hjy babba ya tsaya tare da kallon bariki tace mutumin ki yace karfe hudu dan Allah ki shirya,....

Gaba tayi tare da fad'in sai nayi tunani

Hjy babba yace kyaji dashi hq dai ban baki, y'ar duniya🤣🤣🤣

Jamil yace so take ta lalata mu, gaba sukayi suna rangwada.

Bariki shagon Garba taje mai saida kayan provision, siyayya tayi sannan ta juya zata tafi wai gawan da zatayi sukai ido biyu da Mai kid'a, d'aure fuska tayi....

Matsowa yayi kusa da ita, yana wani sakin shegen murmushi, saida yazo gab da ita ya tsaya yace bariki kinyi kokari kin tsira a harin dana Kai miki na farko, na yaba miki....

Bariki kawar da hancinta take domin babu abunda yake sai tsami....

Yaci gaba da fad'in wlh bariki saina ciki, tunda na kwallafa raina a kanki saina d'ana irin zumarki, tunda na ganki miyau na ya tsinke.....

Marinshi tayi tare da fad'in dan Kaga ban d'auki mataki akanka ba tun Farko shine har kake da izzar da zaka kuma nufana gaba da gaba, bari kaji Wlh ni bariki bako wani Kare ya isa yayi haushi in kulashi ba, ni bariki nafi karfin mutum irinka karamin dan iska.....

Murmushi yayi tare da fad'in bariki wannan ne kuskuran da kika aikata min na uku, wlh bariki Indai Ina Raye saina ciki, ke har kina da bakin magana kice ba kowa kike biba, karki manta tunda kika fito bariki dole kowa ya nemeki, inaso ki sani ki rubuta ki ajiye sai na kwanta dake nasa kin kashe min ayabata inko hakan bai faru ba daka ranan nabar sana'ata ta kid'a har abada domin na kasa ciki abunda nayi niya.

Bariki dariya tayi tare da fad'in challenge, ina son haka, bari kaji ni bariki nafi karfin d'an iska irinka Kazami irinka Wlh duk ranan da kayi gigin aikata wani abu na rashin hankali saina kashe ka har lahira rannan na bige maka ayaba.... Matsawa tayi kusa da kunnenshi tace wannan karan yanketa zanyi da wuka tana fad'in haka tayi gaba.

Jin haka yasa yayi saurin saka hannunsa akan ayabarsa..... Ganin tayi gaba yasa yace saina nuna miki ni d'an halak ne




Bariki tana shiga d'akinta taga wayanta

Please Login or Register in order to submit comment