Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE



You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[7:21am, 7/30/2016] 鈽凞EENY鈽凷HOMAR鈽�: *Pherty馃懐*

*MATAR SADIQ*馃拺

*Na fertymerh xarah*馃挐

1 to 10

Zaune yake babban gurin hutawarsa na cikin gidansa wnda dama an ware wurin domin hutawa, yar bukka ce gwani shaawa irinta turawa, wurin shirye yake da kujeru na hutawa irin gidajen masu kudi, an shirya wurin da fulawoyi masu kyau da tsada,kallo daya xakayiwa wurin ya nishadantarda kai domin gurin ya tsaru dole yayi dadin hutawa, sojoji ne birjik a wurin kowane dauke da bindigarsa suna gadinsa,

a hankali ya janye jaridar dake hannunsa cikin qosawa da karatunta ya cillar da ita gefe bayan ya tashi lokaci daya duk suka qame hade da sara masa suka bashi hanya ya wuce,

yana tafe suna biye dashi, taku yake irin na qasaitattun maxan nan masuji da mulki da kudi, ynda yake tfy ma abin birgewane sanda ya iso qofar falonsa anan duka sojojin suka ja suka tsaya tare da sara masa, batare daya kulasuba yayi shigewarsa ciki....

xuhura na ganin shigowarsa ta taso da karairaya fuskarta dauke da murmushi ta rungumeshi hade da kai masa kiss a kumatu

welcome my beloved husband,

murmushi yayi hade da rungumota xuwa jikinsa

yace kishirya jibi friday xamuje gida gaida umma acan nakesonyin wk end dina.....

tayi shiru xuciyarta na bugawa abinda ta tsana kenan xiyarar mahaifiyarsa kasancewar bata qaunarta dalili kuwa shine bata haihuwa bugu da qari tana wulaqanta danginsa da nuna fifiko akansu shiyasa ummansa ta tsaneta...

ya tsuramata ido yasan dalilin sauyawar yanayinta duk bai wuce ummansaba, ummansa na matsa masa akan ya qara aure saboda haihuwa as his age 34 ace bayada yaro kuma shekara biyar kenan da aurensu,yana son matarsa sosai saboda auren soyayya sukayi shiyasa yake matuqar tausayinta cikin wani irin yanayi ya kaimata kiss a wuyanta yasan shine weakness dinta ya dago yana kallonta itama shi take kallo idanunta sun sauya

yace meke damun *MATAR SADIQ?*

tayi murmushi cikin qasaita jin ya ambaci abinda takeso kamar ranta wato ace mata matar sadiq,ko a gurin aikinta da wannan sunan ma'aikatan kecin galaba akanta, tariga ta yardarwa xuciyarta tasanya a ranta babu wata sai ita ita kadaice matar sadiq batajin xata jure jin wata na amfani da sunan matar sadiq......

tace ba komai mijina muje nayima tausa naga alamar gajiya a tare dakai.......

Dariya take tana qarawa xuciyarta fal cike da farin ciki batada sauran damuwa ko matsala a rayuwarta tunda tana samun gata a gun mahaifiyarta kasancewar ta taso tasami mahaifinta ya rasu tun tana qanqanuwa,

ta soma jidar kayan datasamu a jiya wurin bikin saukar Al'qurani da akayi masu tana zubawa sirf tana dariya,

ta juyo tana kallon mahaifiyarta

tace momy kinga umma bataxoba kuma bata aikomin gift dina ba,

tace gift din umma daban yake a wurinki ummy,she promise you kuma nasan xata baki inbanda abinki duk wadannan kayan dakika samu basu isheki bane,

ta tunxure bakinta bayan ta jefar da swiss les din dake hannunta wanda faruq(qanin sadiq)ya bata amatsayin kyautarsa ga qanwarsa data sauke da shekara 12 a duniya.

tace momy tor yaushe xnje inda take?

tace gobe xamuje sai ki dauki kayanki da uniform dinki dan acan xn barki kafin na dawo india matsalar qafafuna ta matsamin ummy....

abinka da qurciya sai ta soma murna tanajin dadi batare da ta damu da ciwon mahaifiyarta ba

tace momy sati nawa xnyi acan?
tace bnsaniba ummy duk ynda hali yayi.....

*
Washe garin ranar sukaje inda umma,sojoji biyu ne masu tsare da gidan abinda ta tsana kenan a rayuwarta haka kawai Allah ya sanyamata tsoron soja a xuciyarta ta kuma tsaneshi...

suna isa taje da sauri ta rungume umma da kyar ta cirata sama tana mamaki

tace ummy ta soma nauyi ynxu hajiya nan gaba kadan baxan iya cirata ba,

momy ta sanya dariya bayan ta xauna tace kema dai kin fada ummy ta wuce dauka ynxu,

umma ta sauketa tana kallon ummi data maida hankalinta ga wani qaton hoton sadiq dake manne a falo,yana sanye da farar shadda yayi matuqar kyau sai ta juya tana kallon momy hade da nuna mata pic din sadiq

tace look momy, he is beautiful as u are,(dayake kamanninsa duka na momy ne qanwar mamansa umma,idan bakasan ummansaba baxaka taba cewa ba momy ce ta haifesaba saboda kamaninsu)

umma tace shima yayanki ne sunansa sadiq,yayan faruq ne,koda yabar garinnan baa haifekiba kuma sanda yake xuwanan bakyanan shiyasa baki sanshiba,

tayi murmushi tana kallonta
tace yanada kyau umma ina sonshi

umma ta bude baki lalalala ai wannan ya haifeki ummi ba sa'ar aurenki bane keda nayiwa autana faruq kamenki ko bakyaso kixama matar faruq?

ta girgixa kanta
ni *MATAR SADIQ* ce banason yaya faruq yana da wata mai kyau munje ranar ya kaini tabani chocolate da yawa ko momy,ta fada tana kallon momy

mamaki da tsoro ya dirarwa momy,a shekarun ummy 12yrs bata tsammanin tasan so tasan abinda takeso sai ta kauda xancen da gaggawa hade da cewa kije ki kira talatu ta shigarmiki da trolley ciki,

momy ta juya tana kallon umma
tace Anty ina tsoron faruwar wani abu yau ummi tabani mamaki hrtasan tace tanason wani namiji, ko ina tasan wannan? taya tasan akwai wata dangantaka tsakanin namiji da mace?

umma tace kema da wani batu kike sadiya,kimanta yaran ynxu ballantana irinsu ummi dana bude idanuwa da kallon films bugu da qare kina xuwa da ita qasashe tana ganin ynda abubuwa k wakana,ranar a gabanki kinkaji tana karatun what is marriage?abinda an riga an karantardasu a skul kuma yau da gobe suna ganin ynda mutane k tfyr da rayuwarsu sannan kinji hr faruq k daukanta xuwa inda budurwarshi anan ma xata fahimci abubuwa,ki bar ummy akwai qurciya da yawa a tare da ita inbanda wannan baxata dubi faruk tace tana soba saboda kyawunsa kawai.

momy ta tabe bakinta tace Allah ya kare mana yaranmu, ni gobe xn wuce india xnje su qara dubamin qafafuna hr ynxu sunamin majirya tun wannan accident din damuka samu,bana iya tsayuwar minti biyar xuwa goma

tace tor Allah ya qara sauqi,gashi gobe sadiq xaixo da hatsabibiyar matarshi,inajin haushin kasancewarsa da ita yarinya inbanda iyayi da rashin mutunci bata ajiye komai ba duk ta rabashi da danginsa koda yaushe yana can manne da ita duk ta asircesa...

momy tace nima tunanina kenan babu haihuwa babu komai yakasa nemawa kansa mafita ya laqe mata kamar rai da ajali,rabona dashi tunkafin na haifi ummi kullum sai waya tun ina fushi hrna daina....

mtseww umma taja wani dogon tsaki cike dajin haushi tace wannan karon xnyi maganinsa dole ne nayi masa aure......

SATURDAY, bayan ummi ta wuce islamiya.

A hankali yake saukowa daga.matattakalar jirgin cikin wani irin taku na qasaita kamar bayason saukowa

wankan tarwadane dogo mai tsararren tsayi ma'abocin ingarman jiki,cikakkiyar fuska mai yalwar dara daran idanu da wadatar dogon karan hanci xurrrr

maabocin yalwar girar idanu kwantacce gami da gargasa na gashi a kowanne gaba mai buqatan haka

dogo ne sosai mai nitsatsen taku da ingarman jiki daka ganshi kaga babban mutum as d age of 34

idanuwansa masu sheqi fatar jikinsa shine bayyananen kyawun da Allah ya mishi hasken jikinsa mai nuni da gogayya cikin xurfaffen ilimin boko, dagani babu tambaya daga duba na farko kaga bazamfaren usuli.

xuhura a gefensa ta kwanto ta kafadunsa kamar mai tsoron wani xai amshe mata shi,

basu bata lokaciba suka shiga motocinsu suka bar harabar airport din,

tym din da suka iso harabar gidan xuciyarta na soma bugawa badan komai ba sai dan haduwarta da umma.

*Pherty novels*馃摎
[1:56pm, 7/30/2016] 鈽凞EENY鈽凷HOMAR鈽�: [11:49PM, 6/15/2016] Pherty馃帳馃懐: *MATAR SADIQ*馃拺

*Na fertymerh xarah*馃挐

11 to 20

Sanda suka isa cikin gidan umman na xaune a tsakiyar katafaren falonta, takardune xube a gabanta tana dubawa na campany, idanuwanta sanye da siririn farin glass, sallamarsu ta katse mata rubutun da take amma bata dago xuwa dubansu ba illah ta amsa sallamar a taqaice.

zuhura ta sami wuri ta xauna a takure hade da fadin barka da aiki umma ya gida, kanta a sunkuye har lokacin bata dago ba ta amsa, yayin da sadiq ya xauna kujerar dake fuskantarta

yace mun sameku lfy umma? sai alokacin ta dago manyan idanuwanta ta xuba mishi hade da xare madubin glass dinta

tace inace kaga alamar haka,baka sameni da wata matsala ba.

cikin dakewa da nuna jarumta irinta sa a matsayinsa na babbbn soja mai rank uku a riga

yace haka nake buri a koda yaushe na sameki lfy, ta tabe bakinta bayan ta kauda kallonta garesa tana kallon takardun gabanta

tace munyi dakai xakaxo jiya a friday ko miye dalilinka naqin xuwa sai yau saturday ko umarnine uwargidan taka bata baka bane?

ya juya yana kallon xuhura a raunane data tsurawa umman ido cike da takaici

yace ba haka bane umma,meeting ne ya tsaidani kan sojojin da xaa tura iraq aiki,a matsayina na babba dole ina wurin shiyasa yau nayi sammako nabiyo ta jirgi amma ayimin afuwa umma.

tayi shiru kamar baxatayi mgn ba sai kuma tace bansan dalilinka na qauracewa hajiya sadiya ba tun wasu shekaru da suka wuce ynxu haka bakasan yarinyarta alhali tana qanwarka

ya sauko daga inda yake xaune ya xauna dirshan gabanta

yace umma ke yakamata ki baiwa sauran mutane bayanin aikina kinfi kowa sanin banida lokaci na kaina akoda yaushe ina qasashe sannan ita kanta momy nayi mata bayanin haka sau da yawa mukan gaisa ta email ko a waya amma yau xnje na ganta faruq yaxo ya kaini.

tace itama yau tabar qasar taje india domin neman lfyr jikinta sai adduar Allah ya dawo da ita lfy.

ya amsa da amin yana kallon xuhura a fakaice ba annuri ko kadan a tare da ita duk sai yaji ba dadi duk sanda xasu xo kaduna hr su koma batada walwala,

mgnr umma ta katsesa wadda tayi masa dirar mikiya a kunne bashi dake xaune a qasa ba hr xuhura dake kishingide kan kujera sai data sumulyo qasa

tace aure xnyima sadiq......ya tsura mata idanunsa danayi jajir lokaci daya xaiyi mgn ta katsesa

bana son duk wata magiya da xakayimin wannan karon,domin baxasuyi tasiri a gareniba aure xnyima ko kanaso ko bakaso cikin wannan satin inaso naga jikokina,inaso naga jininka,inaso naji jikokina xagaye dani shekarunka a ynxu yaci ace kana da ya'ya uku ko biyu.......

yace umma haihuwa da kike gani nufin Allah wata qila matsalar da.......kul ta katse sa cikin tsawa

qarna qara jin wannan Abubakar sadiq, dangina da dangin mahaifinka ba inda mukayi wannan gadon,ko kanaso kanunamin kafini sanin Allah ne?ya girgixa kansa da sauri

tace alfarmar ce baxan samu ba kenan,
yace umma kitausayamin ki cnxamin da wani abu inason xuhura, xuhura *matar sadiq* ce itakadai baxan iya hada soyayyarta da wata ya'mace ba kome kikeso a duniyar nan kigayamin xnyi makishi

cikin daga murya da bacin rai ta miqe tsaye
tace jikoki nakeso xaka iya bani su nan da wata tara ne kome? ashe hr akwai ranar da xan nemi alfarma kaqimin ita sadiq kagayamin mena rasa a rayuwa,tun kafin na haifeka nakeda abina dan haka bbkada abinda xaka bani a duniya bayan biyayya da kulawa, duk soyayyyta gareka da kulawata gareka duk kamantasu yau sadiq,duk dawainiyar danayi dakai tun kana qarami hr kawo ynxu duk kamanta na tabbata da faruq naxowa da buqatata baxai musanyamin ba zai amincemin, ta fashe da kuka mai tsanani,

nan da nan hankalinsa na tashi jikinsa na kyarma ya tashi tsaye hade da riqo hannunta

yace noooo umma,meyasa xakimin haka meyasa xaki xubar da hawaye saboda ni din banxa kinaso duniya ta qini Allah ya la'anceni? tayi shiru tana cigaba da goge hawayen fuskarta

yace na amince umma na yarda da auren idan shine farin cikinki dan Allah ki yafemin hawayen da kika xubar akaina....dai dai lokacin faruq ya shigo dauke da ummy a kafadarsa tana barci, ganin halin da suke ciki bai tsaya jin baasiba ya haura sama da ita hr lokacin sadiq da xuhura basu lura dasu ba
[5:19PM, 6/17/2016] Pherty馃帳馃懐: cikin dakewa da nuna halin ko inkula garesu

tace xaa daura aurenku a wannan satin, xaka bata part daya acikin gidan da kuke xaune da matarka,kulawa nakeso kabata kuma kayi adalci idan ka cutar da ita sadiq Allah xai tambayeka, tana kawowa nan ta juya ta fice itama xuhura ta fice ranta a bace uwa tasa ihu shima hankalinsa a tashe yabi bayanta hr suka iso gidansu ba wanda ya tankawa juna

suna isa cikin gidan ta fashe da kuka mai tsanani gwani bn tausayi ya dawo gabanta ya tsugunna

ba'ason raina bane xuhura,bnda ynda xnyine umarnin mahaifiyata ne dan Allah kiyi haquri.....

hr lokacin kuka take ta kasa magana,ya janyota ya hada jikinsa danata hade da xira harshensa a bakinta....tsawon minti goma suna haka kafin ya dago yana kallonta a wahalce ganin duk jikinta yayi sanyi

yace ki kwantar da hankalin ki xuhura ba wata macce da xanso bayan ke,ke kadaice *matar sadiq* wannan batada amfani gareni..

tace idan hakane kayimin alqawari baxaka taba.kwantawa da itaba,baxaka taba yimata irin ynda kakemin ba kuma baxaka riqa xuwa.inda take a koda yaushe ba.

ya qara rungumota kansa a qirjinta
yace i promise you dis
tace idan ka saba alqawarinmu fa? ya dago yana kallonta a kasalance
yace kibarni......ta gyada kai hr lokacin xuciyarta nayi mata xafi dole ta dauki mataki akan umma,dole ta komawa qawarta ko akwai malamin da xata hadata dashi馃檮

*monday*

Kukanta ya tayarda umma daga.nauyayyen barcin da take ta fito da sauri ta nufi dakinta ta sameta tana rigima da talatuwa

tace ya akayi ne talatu?
tace hajiya wai batason wanka yau a hakan xataje skul, ta juya tana kallonta fuskarta jagab da hawaye,fitinar ta tashi kenan

tace ummy bakyason wanka?
ta gyada kai tana kallonta yatsanta a baki tana tsotsa..
tace tor meyasa,skul xakije kinaso aji kina wari ace maki qaxama?ta soma shessheqar kuka tana sauke numfashi
tace umma ai yaya faruq ne yace idan bakayin wanka qarfi kakeyi,

talatu ta soma dariya,umma taja tsaki

tace qarya yakeyi soyake.kije da dirty skul ayi maki dariya naughty girl,maxa kije kiyi wanka karkiyi late.

ta shagwabe fuska xatayi kuka idanunta sun kawo kwallah

umma tace kikace ke matar wacece ma?da sauri tace umma *matar sadiq*
tace yauwa kinga sadiq bayason qaxanta yanason matarsa tarinqa wanka kullum ke kuma idan baki wanka xaice bayaso

ta soma share hawayenta.bayan ta xame towel din jikinta
tace umma kice kartayimin da ciwo
tace baxatayi ba kanaata juya ta fice tana girgixa kanta.rigimar ummi sai ita.

sanda sukaje skul tabi qawayenta tana basu lbr ita matar sadiq ce sai sudingi dariya suna cewa ta xama yar iska馃槀

a class suna xaune malar masu na koyardasu jimla a hausa sai ta.bada misali biyu kamar haka
-Adnan yana wasa da kwallo
-Ummi matar abdul ce,
tana jin haka ta fashe da kuka malamar ta juyo tana kallonta

menene ummi?
tace anty ni banason abdul sadiq nakeso.

malamar tasaki baki tana kallonta da mamaki

k ummy waya sanardake haka,class din suka soma dariya hakan yasa ta qara fashewa da kuka,rarrashin duniya malamar tayi amma taqi shiru daman tasanta da kafiye sai tafita daga ajin tana mai mamakin shekaru irin na ummi hrtasan tanason namiji...

hr aka tashi kukan takeyi,driver da yaxo yayi tmbyr duniya taqi amsa masa yayi tashiga motar taqi shiga sai ya dauketa tana ihu yasanyata a motar, kafin suxo gida tayi barci hannunta a baki tana tsotsa sanda ya tallafota xai shigar da ita cikin gida ta soma wani ihu tana kuka,

faruq yafara fitowa ya karbeta da sauri yana tambayar meya sameta

yace wlhy nima tunda naje nasameta tana kuka

ya soma share mata hawaye yana fadin uncle ya dake kine a skul,ta girgixa kanta, kinyi fada da frnds dinkine nan ma girgixa kanta tayi tana kuka,ya shiga da ita cikin gida kai tsaye dakin umma suka nufa tana tsaye bakin sirf dinta ta juyo tana kallonsu

me kuma kayi mata da dawowarta,

ya ajiyeta yana fadin a'a fa umma nima haka na karbeta hannun driver,ummi ta isa da sauri ta rungume umma,ta dauketa tana kallonta

a'ah wannan wane kukane kikayi ya kumbura miki idanu,ko an dakeki ne,ta girgixa kanta,tace tor menene?

cikin kuka tace aunty make sentence...sai kuma ta fashe da kuka

metace cikin sentence din? wai ni matar abdul ce ba sadiq ba........

faruq ya fashe da dariya
lallai ma yarinyarnan, shine kike wannan kukan tor angayamaki yaya sadiq din yasan dakeni,mema xakiyi dashi kixo gani sabon jini dan saurayi dani...

umma ta xauna bakin gado rungume da ita
forget about ur aunty,inajin example ne tayi,inbanda abinki ummi ita ina tasan wani sadiq

tace umma nagayawa frnds dina in the mrng

tace karki sake gayawa kowa,indai sadiq ne kingama xama matarsa kidaina wahalarda kanki kina kuka kinji,

ta gyada kai tana kallonta kafin tasanya yatsanta a bakinta ta lumshe idanuwanta kafin kace me barci yayi awon gaba da ita.

faruq yace ummi hukuma,da tanada wayo fa baxatace tana sonsa ba,sannan ta dauka wasa ne kamar ynda sukeyi na tedys suna ga matar wannan ga matar wannan,ko ta dauka shi sadiq din toy ne?

umma tace koma dai menene xata aureshi hrta girma tayi wayo xasu xauna da talatuwa ita xata kula da ita sosai.

yace umma idan ta girma tawayi gari bashi takeso bafa

tace baxama ayi hakaba tunda dashi xata girma,mijintane xai koya mata ynda xata soshi,sannan xata xauna dashi dan tanasone a ynxu amma bn yrda wani abu na auratayya ya hadashi da itaba a matsayin shekarunta.

faruq ya jinjina kansa yana mamakin wannan abun saboda confrontation ne like a chase game da yakeson ganin ynda xai qare.

*_DEDICATED TO UMMY AYSHER_*

*Pherty* Novels馃摎
[1:59pm, 7/30/2016] 鈽凞EENY鈽凷HOMAR鈽�: [8:35PM, 6/19/2016] Pherty馃帳馃懐: *MATAR SADIQ*馃拺

*Na fertymerh xarah*馃挐

21 to 30

Da gudu tafito cikin gidan ta nufi inda baba kebawa flowers ruwa

tace baba itama tanajin yunwane
yace a'ah
tace tor meyasa kake bata ruwa?
yace saboda karta bushe,kuma tayi girma ta qara kyau idan baa bata mutuwa xatayi.

tace tor meyasa baa bata abinci?
yace ruwa kawai ake bata ummi
tace inta girma xatayi kamar umma
yace aa, wake hada shuka da mutum ummi
tayi shiru tana kallonsa yana cigaba da xuba mata ruwa,ta sanya hannunta a baki tafara tsotsa,ya juyo yana kallonta

yace bakibar shan hannu ba hr ynxu,ta cire hannun tana murmushi

yace haka xaki girma kinashan hannu kowa yaqi aurenki,ace waccan matar bansonta hannu takesha..

ta kyalkyace da dariya tana boye hannunta

yace idan kowa yace bayaso qila faruq ya taimaka yace inaso kotana shan hannu

tace aishi yanada matarsa anty bebi,tana da kyau tana bani chocolate

tor ai sai yayi ta biyu dake,ta soma dariya batare data fahimci abinda yake nufi ba

yace a'a wayaga su ummi angirma anxama manyan mata kuma *matar faruq* ta tunxure bakinta

ni *matar sadiq* ce
yace wane sadiq badai yallabai ba, tayi shiru tana kallonsa
yace inaaa, waneke yarinya ai sadiq sai manya mata
tace baba in dauko paper ka rubutamin *matar sadiq*
yace aini bn iya boko ba ummi wannan sai ku,ta juya ta fice hade da sanya hannunta a bakinta

tana isa dakinta ta dauko pencil da paper ta nufi dakin faruq, ya fito yana shiryawa

yaya faruq yau xaka goyani?
yace ke yau axumi nakeyi karki dameni
tace tor waya tayarda kai sahur?yayi mata banxa
tace azumin ka nawa?
a taqaice yace hamsin,ta soma dariya tana fadin my own is hundred,nawa yafi nashi yawa馃槢
yace ke kixo ki fita pls karki qaramin ciwon kai,
tace tor rubutamin *matar sadiq* anan
yace baxan rubuta ba
tace pls yaya,
yace kije kijirani falo ina xuwa,ta juya ta fice

a falo ta xauna ta tsurawa t.v ido tana kallo hannunta a baki tana sha,yazo ya zauna kusa da ita,ta cire hannun hade da miqa masa takardar,ya karba ya rubuta mata matar faruq,ta karbi paper tana dubawa she is good in english,bata iya hausa sosai ba amma for her own understanding tunda ance sadiq dole *s* tayi appearing a rubutu amma bata gani ba,tayi rau da fuska kamar xatayi kuka tana kallonsa

tace ba haka bane,ya murtuqe fuskarsa
yace tunda ba haka bane sai ki rubuta yanda yake,ta cillar da paper sai ta fashe da kuka,irin kukan nan na yara mai sauti wanda yafito da umma da talatuwa a kitchen

tace kai dai faruq baka gajiya da sanya yarinyar nan kuka ban saniba ko dadin kukan kakeji

yace umma nifa bn mata komai ki tambayeta na daketa?

tace menene ummi?
tace wai nace ya rubutamin matar sadiq shine ya rubutamin wannan, umma ta dauki paper tana dubawa kafin taja tsaki

tace ance baa sonka basai kabar wannan naci ba,
talatu tace a'a hajiya da dai kin barta da ubangidana akan yallabai faruq yafi dacewa da ita.
faruq ya tashi yana fadin barsu talatu sunyi sugama yaya baxai sota ba yafi qarfinta, nima nafasa ynxu banasonta,inada budurwata tafita kyau da komai mema xnyi da wannan,

talatu ta fara dariya,umma ta dauketa da paper a hannu,ta karbi pencil hannunsa ta wuce tana fadin ummi dan tana choco baxaka kirata mummuna ba,tunda tace bataso baxaa mata dole ba,shaqiqinka da takeso shi xata aura.

faruq ya juya yana kallon talatu
yace wai taya xaa dauki yarinya with d age of 12 abawa mai 34, xaa fa cuci qurciyarta tunda ita ba rainon qauye bace,she x j.s2 now a barta ko skul ta qare..

talatu tace ni abinda na fahimta ummy batasan so ba,sadiq birgeta ne yayi dan taganshi mai kyau bayaga wannan baxaisa a aura mata shiba.

yace Allah ya sauwaqa.

*washe gari*

Tunda sassafe kafin tayi brkfst ta subuce batare da sanin masu gadin gidan ba ta fice hannunta dauke da paper da qaton prem na hoton sadiq xataje nemansa
[8:57PM, 6/19/2016] Pherty馃帳馃懐: Tfy take batare da tasan inda ta nufa ba,

duk wanda tagani xata nuna masa pic din wai tana nemansa,

da yawa mutane ke mata kallon mamaki yarinya da ita take neman wani,dan me baxaa turo wani ba,

yunwa na soma damunta sai ta rasa hanyar da xata koma gida tafara kuka tana tfy rungume da pic din da paper adai dai wannan lokacin talatu taje yimata wanka dakinta bata sameta ba sai ta sauko qasa bata nan,bata harabar gidan, taje dakin umma dataga batanan sai ta sanarwa umma ummy fa bata gidan

haba dai talatu,ina ummi xataje da safiyarnan,yama kike tunanin xata fita

Please Login or Register in order to submit comment