Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

🥺🥺🥺🥺🥺🥺


*NAMIJIN DARE*
_aljanin soyayya_✍️



```story and writing```


*by*
*_ummy mrs khamis_*
09137879957


*short story*



*TSOKACI* :
```Wannan lbri ne ƙirƙirare ban yishi dan wata ko wani ba idan yayi kaman ce ceniya da rayuwar ka/ki afuwan akasi aka samu💁‍♀️```



```bissimillahir rahamanur rahim```



*_dukkan yabo da godiya su tabbata ga Allah ( s . w . t .a ) aminci da tsira su tabbata ga Annabi Muhammadu {s.a.w}_*


TAƘABBALALLAHU MINNA WAMIN KUM INA MUKU BARKA DA SALLAH ALLAH YA KARBI IBADUN MU ALLAH YASA MUNA DAGA CIKIN WA ANDA AKA ƳANTA CIKIN WATAN RAMADAN MAI ALBARKA🤲🤲🤲🥰

______________________________________



SADAUKARWA!!

ZUWA GA DUK MASOYA NA🥰💃




*bissimillahir rahmanir rahim*


*page 1*


*BATSARI* ƙaramar hukuma ce dake jahar Katsina, garine dake dauke da ƴan boko!, mafi yawancin yan garin suna da ilimi sosai na addini da na zamani.

so! suna gabatar da rayuwar su abin sha'awa, dan komai sukan yi shi cikin wayewa...

a ƙofar wani matsakaicin gida naga wata matashiyar budurwa, dake tsaye da wani dattijo, da ke ta faman washe haƙora, kamar gonar audiga, yana kallonta kamar ya haɗiye tah, sai kace tsohon maye......

yanayinta kaɗai ya isa, yasa a gane basan tsayuwar take ba.
dan da dukkan alamun ma tsoron shi take ji.
juyawa baya tayi da sauri , tana mai shigewa cikin gidan kamar zata kifa, dan saurin da take.

cikin yanayin kaɗuwa da ɗaga murya take cewa...


"innarmu!!! innarmu!!! innar....... "

"ke da Allah minene,? kin dameni da wani kira sai kace tsohuwar makauniya.."

cewar wata dattijuwa da tafito daga ɗaki, tana wa budurwar da ta shigo gidan, tana faman ƙwala mata kira. kamar wata ƙaramar yarinya...

dattijuwar ta cigaba da cewa

"haba Asma'u yaushe zakiyi hankali ne, kullum kina girma kuma kina ƙara sakarcewa.."


"uhmn.. wllhi innarmu wancen Alhaji Tankon da yazo..., nidai bana sonshi wllhi, in yayi dariya fa kamar wani gwaggwan biri..,
ke dan ma baki ganshi ba!!, amma ina zankai wannan tsohon banza.." Asma'u ta faɗa tana mere bakinta.."

inna da ta gama ƙuluwa da al'amarin Asma'u, tama rasa mai zata ce mata, can sai ta nisa tace

"Asma'u kenan,.. ina lafin wanda yace yana sonki, kuma mah ni wllh banga wani muni da Alhaji tanko yake dashi ba,. kawai de ke kice bakya sonshi ne, amma ba sai kince haka ba.."

inna saida tayi ajjiyar zuciya tukun ta cigaba da cewa

" kinyi kuskure da har kike jin a wannan shekarun naki, sai kin zaɓi irin mijin da kike so ki aura, shi miji ba yawo ake da shiba, bare adinga ce miki baida kyawu, duba kiga sa'aninki daga mai yara uku sai mai yara huɗu..
ƙannen ki biyu akama aure, amma ke hakan bai dame kiba, shikkenan tunda kin fiso ki zauna a gida muyi ta jera kafaɗa dake.."


inna ta ƙare maganar ta cike da tarin damuwa, Asma'u dake tsaye
hawaye na shirin zubo mata, ta tare su da hannu zuciyarta na mata zafi, shigewa ɗaki tayi da sauri, inna da tabita da ido tana ayyana abubuwa da dama aranta

* * *
shi kuwa Alhaji tanko, ganin Ma'u ta shige gida da gudu, hakan yasa shi cikin farin ciki marar misaltuwa, zuciyarsa ƙal yabar ƙofar gidan tare da zumuɗin samun zankaɗeɗiyar budurwa ta bugawa a jarida kuma ta yawo a ko ina dan nuna wa duniya.....✍️



*inga comments fa hakan zaisa ku riƙa ganin post akai akai , ba kama hannun yaro😁*


*_more comments_* 😃

*_more typing akai akai_* 🥰💃




```har kullum taku ce ummussalama s
y matar khamis🥰💃```




by



*~MRS KHAMIS🥰💃~*

[4/29, 5:00 AM] matar khamis🥰💃: 👄👄👄👄


*NAMIJIN DARE*
_aljanin soyayya_✍️



```story and writing```


*by*
*_ummy mrs khamis_*


*short story*



*TSOKACI* :
```Wannan lbri ne ƙirƙirare ban yishi dan wata ko wani ba idan yayi kaman ce ceniya da rayuwar ka/ki afuwan akasi aka samu💁‍♀️```



```bissimillahir rahamanur rahim```



*_dukkan yabo da godiya su tabbata ga Allah ( s .w .t .a ) aminci da tsira su tabbata ga Annabi Muhammadu {s.a.w}_*



*~GARGADI~* ~ban yarda a juya min littafi na ba, ta ko wacce siga, ko ayi amfani da shi ta wata hanya ba tare da an nemi izinina ba.~
*pls a kiyaye🧏‍♀️*




______________________________________



SADAUKARWA!!

ZUWA GA DUK MASOYA NA🥰💃




*bissimillahir rahmanir rahim*





*page 2*



__________________________________________________________




Bayan magriba Asma'u ce zaune kan katifa ta zabga uban tagumi, kamar wacce akawa mutuwa, Domin kallo ɗaya zaka mata kagane tana da tarin damuwa a ranta..
sosai tayi nisa cikin tinanin data ke, inna ce ta shigo ɗakin, bakinta ɗauke da sallama, har ta zauna amma Asma'u batasan take shigo ba, sai da ta yi dafa ta, tukuna tayi firgigit ta dawo hayyacin ta...

cikin kulawa inna tace, "Ma'u menene yasa baki son maganar aure kwata kwata,.? tun samarin suna zuwa yanzu har sun gaji, daga kice Wannan ya miki yaro, sai kice wannan baiyi kala da irin namijin da kike so ki aura ba, to shi wannan namijin ah ina yake..?
inna ta ƙare maganar da jero mata tambayoyi...
ita de ma'u shiru tayi, ta sunkuyar da kanta,. tin inna na mata magana da lumana, har ta fara mata faɗa faɗa, dan ta inda take shiga ba ta nan take fita ba ...

cigaba inna tayi da cewa "duba kiga shi yanzu kawun ku in yaji kalar cin mutuncin da kika yiwa abokinsa zai ji daɗi.?
iyee,? magana fa nake miki!!. kin min shiru...!"
daƙyar Asma'u ta ɗago kai tace "innar mu dan Allah kiyi haƙuri,"
ah ƙufle inna tace "ke za'aba haƙuri tunda mu muka takura maki...."
hakade inna ta gama sababinta tukunnan ta fita tabar mata ɗakin....

asukwane ta zamai ta kwanta kan katifar da take kai,
wasu zafafan hawaye ne ke zubo mata, wanda takasa tseda su, sai da tayi mai isarta, sannan bacci yayi awon gaba da ita haka ta kwanta cike da tarin damuwa.....
cikin bacci taji ana shafa mata face nata, wanda hakan yasa tayi sauri buɗe ido.
wanda tayi tinanin ko shine , shine kuwa, tayi tozali da kyakkyawar fuskar sa..
tsadadden murmushinsa ya sakar mata haɗe da miƙa mata hannunsa yana mai mata nuni da ta taho gare shi.......




*more comments*😃

*more typing akai akai*🥰💃



```taku har kullum```


~ummussalama sy~✍️






*_matar khamis🥰💃_*
[5/6, 11:19 AM] matar khamis🥰💃: 👄👄👄👄


*NAMIJIN DARE*
_aljanin soyayya_✍️



```story and writing```



*by*
*_ummy mrs khamis_*
09137879957




*short story*




*TSOKACI* :
```Wannan lbri ne ƙirƙirare ban yishi dan wata ko wani ba idan yayi kaman ce ceniya da rayuwar ka/ki afuwan akasi aka samu💁‍♀️```




```bissimillahir rahamanur rahim```




*_dukkan yabo da godiya su tabbata ga Allah ( s w a ) aminci da tsira su tabbata ga Annabi Muhammadu {s.a.w}_*



______________________________________



SADAUKARWA!!

ZUWA GA DUK MASOYA NA🥰💃




*bissimillahir rahmanir rahim*


____________________________________________________________



*PAGE 3*



Da saurinta ta ƙaraso gare shi, janyota yayi zuwa qirjinsa, tare da sakin wata nan nauyar ajjiyar zuciya...
saida suka dau tsawon lokaci a haka , sannan Ma'u ta ɗago tana kallon kyakkyawar fuskarsa, cike da shagwaɓa tace

"shine ka tafi kabarni ko"

tana maganar tana turo baki.
tsayawa yayi kallon ɗan mitsilin bakin nata, da yake jin kamar ya cinye shi dan matuƙar birge shin da yake..

Ma'u ganin ya tsaya yana kallon ta, hakan yasa ta cigaba da ƙananun shagwaɓaɓɓunta..
ita kuwa bata san ƙara kunna shi take yi ba...
bata ankara ba sai da taji bakinsa cikin nata, lumshe idanuwan ta tayi haɗe da sauke ajjiyar zuciya..

shi kuwa wani zazzafan kissed yake sakan mata, wanda a dalilin haka ne wata nan nauyar kasala ta sakko musu....
saida ya gaji dan kansa tukun ya ƙyale ta , yana maida numfashi..

goshinta ya kaiwa sumba😘, sannan yace
"har abada babu batun in tafi, inbarki., duk runtsi, duk wuya, ina tare dake,. bazan taɓa rabuwa dake ba, namiki alƙawari...."

sosai Ma'u ta shagala da kallon kyakkyawar fuskar sa, dake ɗauke da wani ainahin sirrin murmushi.
azuciyarta tana jin wani irin nishaɗi marar misaltuwa.

hura mata iskar bakinsa yayi,.
hakan yasa ta dawo daga duniyar tinanin da ta tafi..
saida ya sake sakan mata murmushin sa , mai tsada, sannan yace
" *Nurul aini ,..* tinanin mai kike yine haka,? ko kina da buƙatar wani abun ne, ? faɗa minshi indai a kwai shi a duniyan nan, sai na nemo miki shi, da yardar Allah..."

saida Ma'u tayi ajjiyar heart, sannan tace "kawai ina tinaninka ne, yadda kadamu dani, kuma kake nuna min soyayya,..
tun ina ƴar ƙaramata kake tare dani , aduk lokacin da na shiga wata matsala ko nake cikin wata damuwa, baza ka gazaba wajen kawo min ɗauki..."
mirginawa yayi gefen ta, sannan ya yi matashi da hannuwansa, waje tallabe kansa ...
saida ya kuma sakan mata murmushin da a zuwa yanzu na fiskanci ɗabi'ar sane , sannan yace
"ina matuƙar sonki Nurul aini, kuma keɗin mallaki na ce ni kaɗai, zan iya komai a kanki, dan ganin babu wanda isa shiga tsakanin mu.."
buɗar bakin ta kenan zata bashi amsa, sai kuma taji ana taɓa ƙofar ɗakin , muryar inna taji tana cewa
"Asma'u maza ki tashi kiyi sallah, ga kiran sallar asuba can anayi ,.."
amsawa tayi da "to innarmu" .
juyawa tayi inda yake Amma sai taga baya gurin.
cike da mamaki ta furta maganar ta a fili tace " *Hydar* ya tafi kenan..
babu wani alamun damuwa a gareta, ta tashi domin ta gabatar da sallar ta.....✍️







tofa readers waye haidar😳
ni fa har na farajin tsoro🙆🏻‍♀️

🏃‍♀️🏃‍♀️ku biyoni dan warware muku waye shi ɗin😇


*pls a ƙara yawan comment*



*more comment*
*more typing*



*pls share*🙏




*_MRS KHAMIS CE🥰💃_*
[5/7, 10:10 AM] matar khamis🥰💃: 👄👄👄


🥺 *NAMIJIN DARE*🙆‍♀️
_aljanin soyayya_✍️




```story and writing```




*by*
*_ummy mrs khamis_*
09137879957




*short story*




*TSOKACI* :
```Wannan lbri ne ƙirƙirare ban yishi dan wata ko wani ba idan yayi kaman ce ceniya da rayuwar ka/ki afuwan akasi aka samu💁‍♀️```



```bissimillahir rahamanur rahim```



*_dukkan yabo da godiya su tabbata ga Allah ( s w a ) aminci da tsira su tabbata ga Annabi Muhammadu {s.a.w}_*





______________________________________
😇


SADAUKARWA!!

ZUWA GA DUK MASOYA NA🥰💃


___________________________________________________________


*page 4*




*bissimillahir rahmanir rahim*


____________________________________________________________


Da marece , Ma'u ce zaune a gindin bishiyar gwaibar dake filin tsakar gidan nasu..
tankaɗen garin masara take, fuskar ta ɗauke da murmushi, da walwala, kai kace an mata albishir da gidan aljanna..

kawu salisu ne ya shigo cikin gidan, bakinsa ɗauke da sallama.
kallon Ma'u yayi wace, ke faman gaishe shi, haɗe damai sannu da zuwa, yace, "ya kukayi da Alhaji tanko ne, ɗazu ya kirani yake min maganar shifa a shirye yake, shine nace bari nazo naji ya kukayi ?.

azabure Ma'u ta ɗago da fuskar ta, jin an ambaci maganar da tafi tsana fiye da komai.
cikin alamun marerecewa tace, "wllhi kawu ni bana son shi, asali ma bamuyi wata magana da shi ba."

"kaji mutuniyar banzan ko.!"
cewar inna dake fitowa daga cikin ɗaki.
Kawu Salisu yace, "to ke Ma'u meyasa baki sonshi,?
nidai banga wani dalilin da zaisa ki ƙi shi ba".
Ma'u sunkuyar da kai kawai tayi, ganin tarasa abun faɗa yasa inna tace, "Salisu ina ganin kawai kace ya turo, dan in aka biyeta cewa zatayi bata son nashin."

Ma'u dake zaune tana zuɓuro baki, cewa tayi , "wllhi bazan auri alhaji tanko bah, saide kusan wadda zaku aura mai."
ta tashi da gudu ta shige ɗakinta.

Samun *Haidar* tayi zaune kan katifar ta, da hanzari ta faɗa ƙirjinsa, ƙara rushewa da kuka tayi, har da sheshsheƙar ta.
bubbuga bayanta yake haɗe da shafawa, sai da ya tabbatar da ta samu natsuwa, sannan ya ɗago da kanta, ido cikin ido yake kallonta, yace
" *Nurul'aini* duk duniya bbu wanda ya isa ya aureki, duk wanda yayi taurin kai asan sai ya aureki, ko kuma sai ya aurar da ke, !Na rantse da wanda yake busamin numfashi, sai na kawar da shi, kamar yadda na kawar da wasu a baya."
cike da mamakin furucinsa, take bin sa da kallo.
abunda yafi komai bata tsoro shine, ganin yadda idanun sa suka rune lokaci ɗaya..
Haidar kuwa ganin Ma'u ta tsorata dashi yasa sai ya rungume ta, tuni wani nan nauyar bacci yayi awon gaba da ita...



* * *
su kuwa su inna da Ma'u ta shige ɗaki, ta barsu anan, cigaba sukayi da tattauna maganar aurenta da Alhaji tanko,..

Ɓangaren Alhaji tanko kuwa shi a shirye yake kasancewarsa chairman na L.G ɗin , yana da rufin asirin sa, matansa biyu da ƴaƴa goma, wannan dalilin ne yasa ya ware gida daban, wanda zasu zauna shi da Ma'un sa.
kamar yau ma yana ta zagaye gidan, don ya duba inda yake da bukatar wani gyaran, dan Ma'u ƴar gayu ce a cewar sa.
kamar daga sama yaji an faɗo cikin gidan, juyawa yayi da sauri, ganin mutum tsaye a bayansa yasa yasha kunu, yace "ɗan samari lfy, ka shigo min cikin gida bako sallama, in ma aiki kake nema, to ai sai ka bari sai na fito koh."
murmushi saurayin yayi, tare da miƙa mai hannuwansa dan suyi musabiha.
shide Alhaji Tanko tsayawa yayi yana kallon ikon Allah,
ganin Alhaji tanko yaƙi mika mai hannun yasa ya janye nasa kallonsa yake cike da tsare gida yace
" Suna na *Haidar* kuma nine mijin wadda kake shirrin aure, a tunanin ka wani yana noma ah inda ya kasance mallakin wani.?" ya ƙare maganar yana ƙara haɗe rai,
shiru Alhaji Tanko yayi ya tsaya yana mai kallon mamaki.......✍️





*idan naga comment ɗinku , kuma ya burgeni insha allahu zaku samu post da yamma har kullum taku ce ummussalama s y sai na jiku*


*more comment*

*more typings akai akai🥰*


*pls dan Allah ku riƙamin share😞*




~MRS KHAMIS CE~🥰💃

[5/9, 9:22 AM] matar khamis🥰💃: 👄👄👄👄


*NAMIJIN DARE*
_aljanin soyayya_✍️



```story and writing```



*by*
*_ummy mrs khamis_*
09137879957


________________________________________________________________________________


*WOMEN WRITERS ASSOCIATION*📚

_(Domin Marubuta Mata)_

✨(W.W.A)✨


https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/




*short story*



*TSOKACI* :
```Wannan lbri ne ƙirƙirare ban yishi dan wata ko wani ba idan yayi kaman ce ceniya da rayuwar ka/ki afuwan akasi aka samu💁‍♀️```



```bissimillahir rahamanur rahim```



*_dukkan yabo da godiya su tabbata ga Allah ( s w a ) aminci da tsira su tabbata ga Annabi Muhammadu {s.a.w}_*



______________________________________



SADAUKARWA!!

ZUWA GA DUK MASOYA NA🥰💃




*bissimillahir rahmanir rahim*


____________________________________________________________


*page 5*


Cike da al'ajabi Alhaji tanko yace, "miji kuma,. yaushe akayi hakan.?"
murmushin samun nasara Haidar yayi, sannan yayi taku biyu zuwa uku.

saida ya mai kallon irin baka isa ba ɗin nan,..
sannan yace "ba hurumin ka bane wannan, zai fi kyau kabi umarnin da na baka, na fasa auren mata ta.."
bushewa da dariya Alhaji tanko yayi, yana nuna shi da hannu, wanda hakan ya fara fusatar da Haidar,.
saida yayi mai isar sa, sa'annan ya ya tsuke fuska, kamar bashi yake dariya yanzu ba..
"yaro man kaza, kai a tunanin ka, na tsorata da wannan ƴar burgar da kake min, to barima kaji in faɗa ma,!! Babu abinda zai hanani auren Ma'u, mu duk ina numfashi, dan ma kasani."
cewar Alhaji tanko, da yake maganar nan har cikin ransa..
shi kuwa Haidar da ya ga Alhaji tanko ya mai taurin kansu irin na bil'adama,😆sai yayi tafiyar sa a cewar ya san matakin da zai dauka akan sa....



* * *

Ita kuwa Ma'u, sai gab da magriba ta tashi daga baccin da ya kwashe ta.
kai tsaye tsakar gida ta fito, samun inna tayi tana ƙoƙarin kaɗa miya,
sannu da aiki ta mata da ƙyar, domin gaba ɗaya ji take tana jin haushin kowa, ciki kuwa harda innar..
gefe ta samu can kusa da bishiyar dake tsakar gidan ta zauna, haɗe da rafka uban ta gumi kamar wacce aka wa mutuwa...
kiran sunan ta inna tayi, tace
"Asma'u"!!!,
ko gezau batayi ba asalima kamar bata agurin..
saida inna ta kirata, wajen sau biyar, tukunnan ta jiyo.
tsurawa inna ido tayi, alamun tana sauraran ta...
ƙaramin tsaki inna ta saki, tace kyade ji dashi, dama sallah ce zance kije kiyi, shine kika min shiru, to kar Allah ya sa ki tashi kije kiyi ɗin.
auren Alhaji tanko ne dai sai kinyi, saide idan shine yace ya fasa...
yau Allah na tuba, mutum yazo taimaka maki ya aure ki, sai kice baki son shi, to wllhi ahirr ɗinki."
haka inna tai ta sababi har saida ta gaji dan kanta, tukun nan tai shiru..
afusace Ma'u ta shige ɗaki, faɗawa tayi kan katifarta, haɗe da sakin wani marayan kuka, mai taɓa zuciya......
ita ba komai bane, yafi ɓata mata rai, irin yadda inna take cewa, wai taimaka mata ake so ayi, sai kace wata al'majira....

*WAI SHIN MEYE HAƊIN MA'U DA HAIDAR* ?


inna Hajara itace mahaifiyar su Asma'u, inda take da ƴaƴa shida maza biyu sune Auwal da Sani sannan Asma'u sai ƙannanta mata, Aisha da Safiyya, sai kuma auta zahra...
Ma'u tunda ta tashi, ta tashi cikin soyayyar iyaye, kasancewar inna, tunda ta haifi Auwal da Sani sai haihuwar ta tsaya mata, saida ta ɗauki shekaru har bakwai, sannan Allah ya bata cikin Ma'u...
a lokacin tayi matukar murna sosai, da ɗin daɗin ma, da ta haifi ɗiya mace abinda take matuƙar sha'awa.
haka tai ta rainon ɗiyarta yadda yakamata, cikin lokacin ne inna tayi baƙi, sai ta shimfiɗa musu tabarma a tsakar gida, nan suka zauna suna ta hira, yayin da ta kwantar da jaririyar ta Ma'u a cikin ɗaki..
Haidar yazo wucewa ta gurin kenan, sai ya hangi wani kafirin aljani yana ƙoƙarin cutar da ita, kasancewar sa musulmi kuma mai tausayi, yasa yazo ya taimake daga cutarwar wannan kafirin aljanin, tundaga wannan lokacin Haidar ya kasance tare da Ma'u........✍️





*HATTARA IYAYE ANAN YAKAMATA KUSAN CEWA, DUK LOKACIN DA MUKE DA ƘANANAN* *YARA, MUDAINA AJJE SU, A GURI SU KAƊAI BA TARE DA MUNYI MUSU WATA ADDU'A BA , KAWAI MUN BARSU ADUK YADDA MUKA GA DAMA.*
*SHIYASA ZAKUGA IYAYEN MU NA DA MUSAMMAN IRIN NA ƘAUYE IN ZASU AJJE JARIRI, SAI ANSA WANI YA ZAUNA A GURI SANNAN UWAR YARO ZATA TASHI, KO KUMA A AJJE MAKAMI KUSA DA JARIRI, WAI DAN YAZAMA KARIYA A GARESHI..*
*TO AMMA A GANINA HAKAN DUK BAI YIBA* KAWAI KIYI ADDU 'A
KI TOFE YARKI, KO ƊANKI, SHI YAFI ALKAIRI BAMAKAMI BA KO AJJE WANI
AKUSA...☹️




*_sannan ina matuƙar godiya da yadda kuka karɓi wannan littafin nawa, jiya da aka jini shiru hakan ya faru ne bisa hutun sati dana keyi na gode_*



*more comment*
*more typing*



*pls share fisabilillah🤩🙏*





~MRS KHAMIS CE🥰💃~
[5/10, 1:19 PM] matar khamis🥰💃: 👄👄👄👄


🥺 *NAMIJIN DARE*🙆‍♀️
_aljanin soyayya_✍️



```story and writing```



*by*
*_ummy mrs khamis_*
09137879957


________________________________________________________________________________


*WOMEN WRITERS ASSOCIATION*📚

_(Domin Marubuta Mata)_

✨(W.W.A)✨


https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/




*short story*



*TSOKACI* :
```Wannan lbri ne ƙirƙirare ban yishi dan wata ko wani ba idan yayi kaman ce ceniya da rayuwar ka/ki afuwan akasi aka samu💁‍♀️```



```bissimillahir rahamanur rahim```



*_dukkan yabo da godiya su tabbata ga Allah ( s w a ) aminci da tsira su tabbata ga Annabi Muhammadu {s.a.w}_*



______________________________________



SADAUKARWA!!

ZUWA GA DUK MASOYA NA🥰💃




*bissimillahir rahmanir rahim*


________________________________________________________________


*page 6*




Tunda ga wannan lokacin, Haidar ya kasance, tare da Ma'u, yana bata kariya...
Ko su kansu shaiɗanun, idan suka ga Haidar tare da ita, ko tunkarar inda Ma'u take ba suyi..
Haka Ma'u ta taso, yarinya kyakkyawa, fara doguwa, gata da gashi, kamar ƴar buzuwa, son kowa ƙin wanda yara sa, gata dasan kwalliya gwanin sha'awa, duk wanda yaga Ma'u sai ta burge shi, saide hassada ta mutane..
A lokacin ne Haidar, zuciyarsa ta fara kamuwa da son Ma'u, domin duk abinda take burge shi take, musamman idan tayi kwaliya..
Hakan yasa Haidar yin tinanin bari ya ƙauracewa rayuwar ta, ko ya manta da wata soyayyar ta..

Haka rayuwa tai ta tafiya, abubuwa da dama sun faru, masu daɗi, da marassa dad'i, ciki kuwa harda rasuwar mahaifin su Ma'u..
A lokacin Ma'u an zama ƴan mata, dan

Please Login or Register in order to submit comment