Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[12/26/2023, 10:19] Nanameera: https://chat.whatsapp.com/DlFBkx450nJA8CYpdTTx8B


*NANAH*




*Mallakar*
_Amina I Ibrahim_



*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_

*Alk'alaminmu 'yancinmu*

PAGE ONE 1⃣



_______________Babban estate ne sosai medauke da akalla gidaje ashirin acikin shi Wanda gidan late alhaji Muhammad shuwa yanada kanne gida uku Wanda suma Duke cikinsu estate din dazama yanada yaya guda goma shida maza hudu mata matarshi takasance balarabiyace inda kaninshi yake auren kanwarta alhaji Muhammad shuwa yakai shekara sha biyar da mutuwa wannan kenan...


Wasu kyawawan yan'mata ne suka jero su biyu suna hira daya daga cikinsu tace " jalhan kensanme"wacce aka kira da jalhan tace"A'a sis saikin fada ayrah tace "yau uncle abdussamad zaidawo" jalhan tace "please ayrah bansan wasa " ayrah tace "wallahi dagaske nakefa " jalhan tace to allah yakawosu lafiya ayrah ta amsa da ameen jalhan tace please muje muci abinci agurin mama ...
Tafiyar two minutes takawosu wani babban gida Wanda kusan duk yafi sauran gidaje estate din girma sallama sukayi parlon sannan suka fara kiran mamah!!mamah!!mamah!! wata kyakyawar babbar macace tafito wacce akalla zatakai fifty years to above dinnan tana cewa
"To sarakan kira what's happened" dariya ayrah tayi sannan tace "sorry hajiya mama daman abinci zaki bamu munajin yunwa please"
Ohk mama ta amsa sannan tace "kuje kitchen maid tazuba muku amma bansan jagwalgalo saboda abdussamad zaidawo kuma nasan zaice zaici abincin" jalhan ce tace
"Wai mama dagaske yau zaidawo kuma da nanah zaidawo tab" mama tace "eh mana da a'ina zai barta " tabude baki zatayi magana kenan akayi sallama hakan yasata yinshuru. Zama yayi kan royal cusion din parlon kana yace"mama ina wuni" murmushi mama tayi sannan tace "lafiya klau aliyu sai yanxu" dariya yayi kana yace "wallahi ko mama yanxu natashi sabodama naje taro dude yasa natashi yanxun" jalhan ce tace "uncle ina wainar??" Kallonta yayi sannan yace "wai baki mantaba " turo baki gaba tayi sannan tace"bakaine kace naje school nadawo ba karna tasheka" dafe kanshi yayi sannan yace "sorry zomufita saina siyamiki kinji" ok tace sannan ta kalli ayrah tace "sis nayi nan ke sai uncle Hamid yakawo ko??" Murmushi ayrah tayi sannan tace "eh nasan yana hanya yacemin yanada patients dayawane " ok jalhan tace sannan sukayi wake suna fitowa suka shiga motarshi kana suka nufi airport
[12/26/2023, 10:19] Nanameera: https://chat.whatsapp.com/DlFBkx450nJA8CYpdTTx8B

*NANAH*




*Mallakar*
_Amina I Ibrahim_



*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_

*Alk'alaminmu 'yancinmu*



PAGE TWO 0️⃣2️⃣

___________kaitsaye airport din malam aminu kano suka nufa wajen jiran five minute sukaiwa jirgin kafin yasauka saukar jirgin keda wuya sojoji sukazo suka makale akowace kusurwa ta filin jirgin yayinda wasu suka tsaya ..
Fitowarshi kenan daga jirgin farine Tass kuma kyakyawa irin first class dinnan yafi kamada larabawa dan kaitsaye zaka iya kiransa da balarabe dogo ne sannan yanada fadi kana ganinshi kasan yana gym sakkowa yayi yayinda wata yarinya tabuya daga bayanshi baka ko hangota yana zuwa ya rungume dan uwan nashi sannan yace cikinsu cool voice dinshi"miss you alot dude " shima dariya yayi sannan yace"me too dude "leka bayanshi yayi sannan yace" A'a nanah" kara cukuwkuyeshi tayi cikin karamar murya tace"dadyna mutafi" jawota yayi gabanshi sai asannan na kalleta fara ce tass kuma asalin kyakyawar yarinya zata iyayin shekara sha shidda karemata kallo yayi sannan ya tallafi habarta yace"rigima ko nanah bana hana kiba " kwabe fuska tayi kamar tayi kuka tace"dadyna nana batason nan mutafi gida tafada tana jijjigashi "duk da shekarunta amma yadda take shagwaba saika dauka shekararta biyar ko shida dagata yayi yadorata akafadarshi sannan yace " shikenan zamu koma ooyah sleep " surutu tafara cikin minti kadan tayi bacci aliyu ya kalleshi yace"nana rigima kawai ita bazata zauna lafiya ba allah ya kyauta " da ameen ya amsa mishi sannan yace "dude let's go nagaji " gaba sukayi guards dinshi da sojoji suna binsu abaya ahaka aka bude masa mota suka shiga.. Abdussamad Muhammad shuwa kenan yakasance shine President na America a da kafin yasauka yanada daya daga cikin masu kudi na duniya baki daya wacece nanah??
Nana takasance yar kanin babanshi ce asalin sunanta khadija mahaifin nana wato alhaji Ahmad shuwa yakai shekara akalla ashirin da aure kafin asamu matarsa wato Aysha ta haifi nana saidai tun kafin ahaifi nana alh.muhd yabada aurenta ga abdussamad alokacin yana dan shekara ashirin bayan anhaifeta ne a ranar sunanta aka daura masa aure da ita aranar kuma yabar kasar da ita sanda ta cika shekara biyar yakawota alokacin kuma alh.muhd allah yay masa rasuwa Bayan sunkoma ne tafara rashin lafiya Wanda akarshe aka gano cutar dake damunta ta nannadewar hanji idan taci abinci saboda haka yasa batacin komai sai indomie,sai liquid Abu bayanshi batacin komai hakan yasa koda yaushe tana gefen shi bata bacci sai a jikinshi sannan kuma ba a mata fada saboda ciwon zuciya dake damunta wannan kenan......

Bayan sun isa gida suka fito inda kowa yake jiran yaga abdussamad suna shigowa parlon yara da manya suka hau murna yana zuwa ya rungume abba sannan yace"miss you so much abba" murmushi Abba yayi irin na manya sannan yace"miss you more son " tashi yayi yaje gurin mama ya rungumeta yana sakin ajiyar zuciya shafa kansa mama tayi kana yakoma gun ma'a yace"nayi missing naki sosai ma'a dariya tayi sannan tace "nima haka son" sai sannan ya gaisa da kowa na parlon zama yayi kusada abba sannan yace"mama yunwa mukeji fa banci abincin jirgi ba saboda nazo naci abincin ki " murmushi mama tayi sannan tace"to bari akawoma " tashi yayi yana cewa "no bari nafara taking shower sannan naci" ok mama ta amsa dashi sannan tace" ina takwara??" dariya aliyu yayi sannan yace"wai ai mama takwararki tafi karfinki tamanta kowa ko ni danake zuwa tana ganina kin yarda tayi dani" abba ne yace "ikon allah allah ya kyauta" da ameen suka amsa sannan suka cigaba da hira

Bayan wajen twenty minutes yadawo sanye yake dawata jallabia maroon colour inda takarbi jikinshi yayi kyau sosai yarinyar daya rigo tasha wasu English wears maroon sai suka zama kamar anko sukai . zama yayi akan kujera itama tazauna kusada shi kallonta duk mutanen parlon suke saboda kowa yaga saurin girmanta kodan sundade basu ganta ba??? Kallonta yayi sannan yace "nana kugaisa damutanen gurin kinji " makale kafada tayi sannan tace cikeda shagwaba "a'a " dago idanu yayi yana kallonta



Story and written by
Nanameera
[12/26/2023, 10:19] Nanameera: https://chat.whatsapp.com/DlFBkx450nJA8CYpdTTx8B

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_

*Alk'alaminmu 'yancinmu*

Nanah



PAGE THREE 0️⃣3️⃣


___________Kallonshi take kamar idanunta zai fad'o shi kuwa gogan baima kulaba yayi waje a binsa wata irin k'ara ta saki lokaci d'aya kuma ta fashe da kuka kallonta duk mutanen wajen sukai hankali tashe mama ce tace"subhanal lahi takwara meyasameki ??" Kuka take kamar ranta zaifita harda birgima a k'asa su duk sun dauka aljanu take Ayrah ce ta fito a guje not too long suka dawo ita dasu Abdussamad wajen suka k'araso suna tambayar meya faru shi kuwa da yake ya san me take ya k'arasa wajen ya d'agota ihu tak'ara zundumawa d'aukanta yayi yasata a kafad'a yana patting bayanta a hankali yace"ya isa kiyi shuru kinji Nana " cikin muryar kuka tace"Dadyna !Dadyna! Karka tafi Nana bataso " shima cikin lallashi yace"shi kenan bazan tafiba yi hak'uri kinji Cweetie "sakkota yayi daga kafad'arshi tace" shikenan na hak'ura Dady yunwa nakeji mutafi gida kaji tafada tana Jan cute beards d'inshi " jawota yayi yace" ok abinci zaki ci??" d'aga mishi kai tayi alamar Eh ok ya amsa sannan yace"to bari mama ta dafa miki indomie sai kici ko??" Kwab'e fuska tayi sannan tafad'a da k'arfi "noooo ni a'a kawai mutafi gida ka dafan kaji Dadyna " murmushi yayi kana ya kama hannunta yace "ok let's go" dariya tayi sannan tace "yawwa shi yasa nake sonka Dady may god bless you" da ameen ya amsa sannan suka tafi ba tare da yabi takan yan'uwan nashiba sukuwa inda sabo ai sun saba..


Gama bata abincin kenan yana had'e plates din yace "Nana kije kiyi wanka ko saiki zo mutafi " turo baki gaba tayi sannan tace "Dady zaka sayamin chocolates da teddies dayawa??" dariya yayi sannan yace "shi kenan je kiyi wankan to" da gudu ta shiga toilet d'in dan yin wankan jin yace zai sayamata a binda ta ke so bin bayanta yayi da kallo sannan yayi cute smile a fili yace "rigimammiyata".

Fitowarsu kenan daga babban shopping mall din sanye take dawata abaya black colour mai jajayen stones mayafinta ma ja anyi mata rolling dashi masha allah tayi kyau abinta har tagaji shima yasaka wata jallabiya baka yadora hulan nan tashi fara wow sai yafito abalaraban sa sak kamo hannunta yayi har zuwa bakin motarshi yayinda aka zuba duk abinda suka siya abayan motar ..

Next day

Tashi sukayi nana batajin dad'i hakan yasa tunda yayi sallar asuba bai kara fitaba sai wajen k'arfe goma yasamu tayi barci aliyu ne yashigo ganin bai fitoba sallama yayi yasameshi zaune a parlon yana can duniyar tunani baima San ya shigo ba zama yayi kusada shi idanunsa yasauka akan maganin dayake gefanshi tabashi yayi yace " dudee" dago idanu yayi ya kalleshi yace "sorry Dude bansan kashigo ba muntashi lafiya??" tunda yafara magana yake kallonshi kallo irin na tausayawa cikeda k'arfin hali yace"haba Dude why? why? me yasa zakayi haka ? me yasa kake cutar da kanka sau nawa zan fadama kayi aure! Kayi aure yanxu menene amfanin shan wannan maganin zasu cutar dakaine dan ka kara aure bakada laifi kowa yasan nana yarinya ce bayan yarinya ta kuma ga lalura saboda haka kayi aure shine kawai mafitarka yanxun yaci ace kana ya' kusan sa'ar Nana amma ace har yanxu kana jiran nana haba ai bazai yiwuba " murmushin karfin hali Abdussamad yayi sannan yace "dude ya kakeso nayi bafa laifi na bane ya zanyi ya za'ai nayi aure nabar Nana a ina to a gurin wa zan barta kasan she's too small kuma bata saba dakowa ba kana gani tashi nayi a guri kuka zatasa to inaga nayi aure? idan har zanyi aure nabar Nana to gwara na mutu a haka nasan nacika al-kawarin baba kamar yanda na dauka " mikewa aliyu yayi a fusace yace "ok haka kace ko? to bari kaji idan kai bakasan ciwon kanka ba kuma baka damu da lafiyar kaba to mu mundamu kuma tunda haka kace wallahi sai naje na fadawa su Abba in yaso su sai su saka kayi " yana gama fadin haka yayi waje fuuu yayinda shi kuma ya biyoshi yana kiran "Dude!! Fude!! please kar kamin haka amma inaa tuni Aliyu yayi waje a binshi.


Story and written by
Nana Meera
[12/26/2023, 10:19] Nanameera: https://chat.whatsapp.com/DlFBkx450nJA8CYpdTTx8B

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_

*Alk'alaminmu 'yancinmu*


Nanah


PAGE FOUR 0️⃣4️⃣

____________✍️Ganin Aliyu yayi masa nisa yasashi hakura,shikuwa Aliyu yana fitowa yawuce garden din estate din inda duk mazajen gida suke zama ayi hira,yana zuwa zama yayi batare da yace komai Hameed da Abbas dasuke zaune suka kalleshi kana ganinshi kasan akwai damuwa atare dashi Hameed ne yace "Haidar what going on? meya faru naganka adame " ajiyar zuciya Aliyu ya sauke sannan yace "wallahi Hameed bazaka gane ba " bazan gane me ba??" Hameed din ya katseshi bude baki yayi yabasu labarin duk abunda yafaru tsakaninshi da dude din nashi ,Abbas ne Wanda tun d'azu baice komai ba ya numfasa yace "ni dama nasan wallahi koba dad'e koba juma sai anyi haka saboda Nana ba sa'ar auren shiba ce kawaidai yayi biyayya ne ya kabarb'a amma idan nine ma bazan iyaba saboda cutar kaine ,Aliyu ne yace" kadai fada kaima gashi kwata2 baisan d'aukar shawara nace masa yayi aure amma ya'ki saboda haka niyanxu kawai zanje nafada wa su kawu idan yaso su sa sashi yayi "Hameed ne yace" a'a karkayi haka kabari mukara yimasa magana idan bai saurare mu ba sai afada musu "Abbas ne yace" yawwa hakan ma yayi " Babu yanda Aliyu ya iya haka ya hakura akabar maganar ahaka ..


Yana shiga dakin yasameta zaune kan gado tana faman kuka k'arasawa kusada ita yayi ya jawota jikinshi yace "Nana meya faru??" Kallonshi tayi da kumburarrun idanta sannan tace "daddy cikina ciwo ,daddy zan mutu sosai take kuka dan saita baka tausayi cikin sanyin murya yace " sorry kinji Nana ,cikin zai daina kidena kuka kinji "daga mishi kai tayi sannan tayi lamo ajikinshi kamar tayi bacci wajen three minutes suna haka sai kuma tazabura tamik'e ,kafin yayi magana har takai kasa tana kwarara amai ,sosai take aman kamar zata amayar da ya'yan hanjin ta shikuwa saboda mamaki yakasa motsi shidai yasan duk cutar Nana bata amai to ma metaci dazatai aman?ya tambayi kanshi,ganin yanda take aman yasashi tashi ya dauketa yakaita toilet tak'arasa sannan yayi mata wanka.Bayan sunfito ya gyara wajen sannan yasamata kaya suka fito danya kaita asibiti.

Doctor ne yafito da result dinta ahannunshi ya mik' a wa Abdussamad karba yayi sannan ya bude abunda yagani ajiki ne yasashi tashi tsaye cikeda tashi hankali,mamaki,tsoro dakuma fargaba yake kallon takardar hannu kallo d'aya zakai mishi kasan baya cikin nutsuwar shi gabadaya banda gumi Babu abinda yake duk da masu burbud'ar sanyin dake office din tambayar kanshi yake ya akai haka ?tayama haka zata faru?yaushe kuma a ina way'an nan sune tambayoyin dayake ma kansa,ganin and'au lokaci yasa likitan cewa " sir!sir! Sai asannan yadawo daga duniyar tunanin daya tafi cikin sanyin murya likitan yace "yallab'ai akwai matsala ne ? Girgiza kai yayi sannan yace " no ba matsala nagode sosai sukai musabaha sannan yafito yana zuwa yace wa wata nurse takawo mishi Nana mota shikuma yayi gaba,ana kawota ya tsaya yana kallonta cikeda tausayawa dan yasan tayi karama dayawa .


Tunda suka koma gida take bacci shima kuma bai tasheta ba wajen magrib Aliyu yashigo ganin kwata-kwata bai fitoba sanda yashigo shikuma yashiga toilet alola hakan yasa baiganshi sai idanunshi daya sauka akan envelope din result din kamar bazai dauka ba sai kuma yasa hannu yadauka warwarewa yayi sannan yafara karantawa,lokaci d'aya cikin daga murya yace "what??? Dai-Dai nan Abdussamad yafito daga band'akin

Shin me aka rubuta ajikin takardar ne muhadu a next page


Story and written by
Nanameera✍️

Meera love's yhu[12/26/2023, 10:19] Nanameera: https://chat.whatsapp.com/DlFBkx450nJA8CYpdTTx8B

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_

*Alk'alaminmu 'yancinmu*

Naanah

PAGE FIVE 0️⃣5️⃣

________ ✍️kallon-kallo suka shiga yiwa juna, shi kuwa Aliyu sa boda mamaki ma ya kasa magana sai kallon d'an uwan nashi yake, Abdussamad ne ya tako yazo inda yake tsaye ya jashi suka zauna.


Numfasawa Aliyu yayi sannan ya ce "dude ya akai haka da agaske wannan result din Nana ne?Da gaske ciki ne da Nana? Dude zaka samu d'a abun farin ciki shi ne baka zo ka fada min bako saida na taso nazo? Murmushi Abdussamad yayi sannan ya ce "sorry dude wallahi duk na sha'afa sa boda abun yaban mamaki sosai kusanfa mutuwar tsaye nayi danaga result din" dariya Aliyu yayi sannan yace "wai ma ya akai haka yafaru yaushe? murmushi Abdussamad yayi yace" kaidai nabar maganar mayi wani lokacin ni yanxu hankali na atashe yake bansan ya su kawu zasu d'au maganar ba "dafashi Aliyu yayi ya ce" haba twin kamarya ya zasu d'au magana ai wannan Abun farin ciki ne su agurinsu, dubifa duk munada ya'ya amma kai bakada " murmushi Abdussamad yayi sannan yace"to nima yanxu zanyi insha allah amma ina tausayin Nana saboda yarinya ce tayi k'ank'anta da yawa " tsaki Aliyu yayi yace "aikin banxa Nanan ce tayi karama, Toni sanda Jalhan ta tare shekarunta basufi na Nanan ba kawai dai kana shagwabata ne shi yasa" hararanshi yayi ya ce "dallah rufe min baki banza kawai idanma an shagwabata ina ruwanka " dariya Aliyu yafara sanin bayasan dariyar ganin ya mik'e yasashi tashi ya rik'e hannunshi yace"sorry dude bank'arawa "duka ya kaimishi ya kauce sannan suka tuntsire da dariya Aliyu yace " muje gurin mama kaci abinci dan nasan ko abincin rana baka Ciba "daga haka sukai waje suna hira gwanin sha'awa ..


Gama cin abincin shi kenan Aliyu ya kalleshi sannan ya kalli Mama dakuma Ma'a dasuke zaune kan Royal cusion din parlon yace" mama kunsan me?Mama ce tace"to bismillahi zaka fara surutun aku"dariya yayi yace"wallahi ba surutu bane alkhairi ne dan har kyauta sai kunbayar idan kukaji "Ma' ce tace " son muna jinka " dariya yayi sannan yace Nana ce fa takusa haihuwa "Mama tace" wacce Nanan ?takwararki dai yabata amsa Ma'a tace"masha allah to yanxu tana ina ?" Aliyu yace"tana gida bata da lafiya "mama tace" subhanallah!ankaita asibiti amma sai asannan Abdussamad yace"Eh d'azu mukaje "suka ce to allah yabada lafiya da ameen suka amsa sannan suka fita dan sallar magrib .


Tashinta kenan daga barci sai juye-juye take akan royal bed din dakin banda kuka babu abinda take daga jiya zuwa yau har ta rame tayi abun tausayi nikuwa Nace anya Nana zata iya kuwa????? Shigowa yayi da sauri dan yasan k'arshe dama ta tashi, zama yayi kan bed din ya jawota yace" Nana ya jikin sosai yaji jikinta yad'au zafi rik'eshi tayi tace"daddyna zan mutu,daddyna cikina zafi,kaina ciwo tafada tana fashewa da kuka rungumeta yayi sannan yace"sorry yarinyar daddyna zaki samu sauk'i kinji " shiru tayi tana jinsa kusan five minutes yaji saukar numfashinta alamun tai barci saukota yayi ya d'orata ahannunshi suna k'arewa fuskarta kallo harga allah yana tausayinta saboda yasan batada juriya ko kad'an ,kwantar da ita yayi sannan yarufeta yatashi dan yaje sallar i'sha daganan ya huce gurinsu abba

Just manage this love's

Story and written by
Nanameera

Meera Love's yhu
[12/26/2023, 10:19] Nanameera: https://chat.whatsapp.com/DlFBkx450nJA8CYpdTTx8B

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_

*Alk'alaminmu 'yancinmu*

Naanah

PAGE 0️⃣7️⃣

__________✍️Wajen karfe sha d'aya na dare ne Daddy ya gama shirin kwanciya,kamar Wanda aka tsikareshi ya tuna da envelope din da Aliyu ya bashi, tashi yayi ya d'auko ya warware yafara karantawa,cikin mintuna kad'an ya kammala karantawa gaba kid'aya kanshi ya kulle wace Nanan suke nufi ?,cikeda damuwa ya kwanta dan yasan yanzu kowa yayi barci hakan yasa shima babu yanda ya iya ya kwanta..


Da sassafe ta tashi yana zaune yana operating laptop yanda yabada attention kasan wani Abun mai muhimmanci yake zama tayi kusada shi ta ce "daddy good morning" shafa kanta yayi ya ce"morning dear ya jikin? "Langwab'ar da kai tayi ta ce" babu sauki"dariya yayi sosai sannan ya ce " wai da gaske?ke Nana kiji tsoron allah "turo baki gaba tayi ta ce" allah daddy babu wani sauki har yanzu cikina yana ciwo kuma da zafi" murmushi yayi ya ce"ok to kice alhamdulilah saiki samu sauki"murmushi itama tayi sannan ta ce "alhamdulilah ala kulli halin" shafa kanta yayi ya ce "good girl may god blessed you" Jan beards d'inshi tayi ta ce "ameen daddyna"....

Fitowarsu kenan zasu tafi makaranta Ayrah ce da Jalhan sunyi kyau kamar zasu gidan biki, wata farar mota k'irar corolla LE ce tashigo gidan tsayawa sukai suka fasa tafiyar ,bayan motar tai parking wata kyakyawar budurwa ce tafito daga ciki fara ce tass kuma kyakyawa ce ak'all zatakai shekara ashirin da biyu ,Hafsa kenan ita d'in y'a ce agurin daddy bata d'aukan raini koya yake sannan kuma Babban burin rayuwarta bai huce taga ta auri Abdussamad ba Wanda shi kuma kwata-kwata bata gabansa ,zuwa tay hucewa ta gurinsu karki sukai sannan suka ce " sannu dazuwa aunty "babu yabo babu fallasa ta ce" yawwa ya kuke?ya karatun? "Alhamdulilah suka amsa dashi sannan sukai gaba dan karsu makara ...


Tana shiga part d'insu ta tadda mahaifiyarta wato hajiya Fadeela wacce ta kasan ce y'ar duniya ce sosai dan idanunta abud'e suke,dagudu taje ta rungumeta ta ce" mommy nayi missing naki"dariya hajiya Fadeela tayi ta ce"daughter sai yau? Murmushi tayi ta ce" wallahi mommy bazaki ganeba yanzu ma saboda naji ance Abdussamad yadawo ne yasani nazo amma da sai next semester " gyara zama mommy tayi ta ce "Hafsa har yanzu kina kan bakarki na sai kin auri Abdussamad, Hafsa banaso na aurar dake inda ba'a sonki amma da tuni kinriga da kin aure sa ", dariya Hafsa tayi ta ce" mommy wallahi bawai tsanata Abdussamad yayi ba kawai dai hankalinsa yana kan yarinyar nan Nana kuma nakusa najawoshi ga bana"murmushi hajiya Fadeela tayi sannan ta ce"ok to allah ya baki iko" dariya Hafsa tayi ta ce"ameen mommy na bari naje nayi wanka daga haka tashiga dakinta...


Dukkansu nin manyan gidan sun taru kama daga kannen babanshi, dakuma yayyansu maza sai su Mama da Ma'a kowa yana zaune suna jiran shigowarshi,sallama yayi yashigo sanye yake dawata shadda blue black yayi kyau sosai abinshi itama Nana yasa wata brown din abaya tayi kyau sosai amma tarame,zama sukai ya

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment