Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wayar ta tajiya da sauri ta duba suna my husband taga ni dauka tayi da sallama.


Ajiyar zuciya yayi yace "wai ke ina kika shiga ne ina kiranki Amma baki dauka ba.


Shiru tayi tana sauraro sa tace "ni wallahi ban gani ba fa kuma wayata na cikin Jakata.


To shike nan babu damuwa ina tunani gobe za mu zan shigo daga nan zamu wuce America fa kada ki ce ban fada maki ba to.


Zaro ido tayi tace"gobe kuma to Amma ba dani zaka ba ko"!?.



Daure fuska yayi kamar yana ganta yace "Tare zamu kuma mommy tace mu tafi tare dan haka ki shirya "zatayi magana ya kashe wayar sa.


Kallon ta Ameera tayi tace "lafiya dai ko"!?.



Dafe kanta tayi tace "wai gobe America zamuje wallahi kada kigani irin wahalar da yake bani.


Zaro ido Ameera tayi tace "haba dan Allah wai da gaske "!?.


Wallahi kuwa kuma wallahi inda na kalle cikin idanuwan sa soyayya ta ce zallah acikin idanuwan sa fa.



Ajiyar zuciya Ameera tayi tace "Alhamdulillah ai ko yanzun ya sani kina da farin jini kuma yana kishinki dan haka ina baki shawara ki rungume mijinki wallahi kada ki bar wata tashigo maki cikin gida.


Shawararori ta bata masu kyau sosai gashi dare yayi sosai can kuma sai gashi ya kara kiran ta kamar bazata dauka ba sai ta dauka.


Ajiyar zuciya yayi yace "bakiyi bacci ba"!?.


Gyara kwan ce tayi tace "eh banyi ba"!?.


To meyasa baki yi bacci ba ko tunane kike"!?.


Tunani kuma tunani waye zanyi ni fa bana tunani kowa fa tana murmshin mugunta tacigaba da cewar "sai dai ban sani ba ko akwai wanda yake tunani na"!?.


Cikin ransa yace "wato bata ma kewata bale tunani na mtsss aikin banza kawai.


Sai da safe ya kashe wayar sa.



Dariya tayi sosai sannan tace "Alhamdulillah kashigo hannu" tana tunani daga nan har bacci yayi gaba da ita.



Washe gari da rana aka daura Auren Ameera da Suleiman da Taheer da Maryam bayan an daura Aure aka kai amare gidan mazaje su nace Allah ya bada zaman lafiya.



Washe gari da safe Khadeejah tana zaune cikin motar sai airport koda suka isa Captain kb yana jiran su fitowa tayi daga cikin motar wuce wa sukayi suka shiga cikin jirgi sai America.


bayan sun isa america lafiya gida suka wuce kowa ya gaji wanka yayi sannan ita tashi ta watsa ruwa sannan ta fito kayan taga saman gado kallon kayan tayi tace "ikon Allah yau kuma himm bazan baka haΖ™inka ba sai gobe sanyawa tayi sannan ta kwanta tana hutawa.


Captain kb kuwa koda ya shigo cikin dakin kwan ya sameta tunda taji kamshin turaren sa da sauri ta rufe ido kamar mai bacci.



Zaunawa saman gado yayi yana kallon ta yace "Alhamdulillah Allah nagode maka da kabani kanwa amtsayin matata ta sunnah Alhamdulillah"kwanta wa yayi ya rungume ta yace "uhm my baby ai nasani idonki biyu dan haka yau ce ranar farin ciki mu da ni da ke.



Bude idanuwan ta tace "uhm uhm uhm uhm uhm uhm to ai ni gan girma ba.



Dariya maganar ta tabashi yace "ai yanzun zaki girma kuma idan baki bani haΖ™ina, ba da ke da Allah.


Hawaye ne suka zubo mata ga kumatu kuka ta fashe da shi tace "ai ba sona kake ba cutata ce kawai zakayi.


Lashe mata hawaye yayi yace "Aa ni ina sonki tun kina karama nake da burin na Aure ki kuma gashi kuma lokacin da kika girma baki jin magana sai rashin kunya.


Turo masa baki tayi tana kuka tace "to ai ni ban sani ba kuma nima inasonka tunda na fara ganka shiyasa ma nake zuwa gurin mommy saboda na rinka ganka.


Cikin da mamaki ya tashi zaune yana kallon ta yace "da gaske kike ".


Kara rungume sa tayi tace "eh mana.


Nima haka duk ranan da na shigo gari dole sai na ganki hankali na zai kwana akwai lokacin da na dawo america wallahi kin Zama babbar mace to a lokacin hankalina ne ya tashi sosai kada wani ya Aure mani ke Ashe ke tawa ce ina tunani kin amanta abun da nace maki ko.


Gyara kwan ceya tayi saman kirijinsa tace "Himm lokacin da kace wai baka tashi mani Aure kuma duk rana da kaganin da wani saurayi sai ka karyani wallahi nayi kuka sosai daga baya kuma sai nayi dariya.


Dariya sukayi sosai sannan Yace "I love you my wife ina alfahari da ke.


I love you my husband ina kaunarka sosai.........



*ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ALLAH NA GODE MAKA DA KABANI IKON KAMALA LETTAFI MAI SUNA (CAPTAIN KABEER) LAFIYA*


*INA ROKON ALLAH YA YAFE MANI KORAKORAN DA NAYI ACIKIN WANNAN LABARI*



*SAI MUN HADA CIKIN SABON BOOK DIN NA MAI SUNA.......*πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»



*HASSY SOJA CE*✍🏻✍🏻

*COMMENT AND SHARE*

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment