Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba saboda beyi tozali da kykkyyawa fuskar ta ba dai dai gurin mota yayi tsaye waya ya ciro ya kira Ameera lokacin Zaune suke suna labari abubuwa na rayuwa.


Ringing din wayar ta taji sai ta duba sunan Yaya Taheer ta gani murmshi tayi tace "A'a Yaya Taheer bakayi bacci ba"!?.


Cikin kulawa yace "wallahi kuwa na kasa yanzun na fita daga cikin gidan fa gashi ban ganta ba.


Dariya sosai sannan tace "matar ka fa tana gida baka gudun tazo da wuka tace zata kashe ku"!?.


Dogon tsaki yaja yace "ni dai yanzun ki bar wannan maganar ina gimbiya ta"!?.


Khadeejah kuwa kwan ce take ta lumshi idanuwan ta tana jin su wani irin haushin sa take ji Amma bata nuna ba.


Ameera tace "kwan ce fa ina tunani tayi bacci.


Cikin jin haushi yace "haka zakiyi mun ko to shike nan babu damuwa nagode.



A'a kayi hakuri Yaya Taheer wallahi Allah da gaske nake to shike nan bar na tashe da ita.


Gyara kwan ce tayi tana saurara su Amma bata yarda ta gane idonta biyu ba.


Taheer yace "yauwa my kanwata mike mata wayar muryar ta kawai nake son ji.


Y'ar India ki tashi Yaya Taheer yana son magana da ke".


Uhm uhm bacci fa nake ki ce masa ya bari sai da safe dan Allah.


Yana jin abun da ta fada masa be ji dadi ba haka yayi sallama da Ameera ya kashe wayar sa ya shiga cikin mota ya bar gidan.


Dukanta Ameera tayi da sauri Khadeejah ta tashi Zaune tana matsar ido tace "wai ke lafiya kika dake ni"!?.


Cikin jin haushi tace "wallahi baki kyauta wa Yaya Taheer wallahi.


Kallon ta tayi tace "Allah sarki to meya faru matar sa ta korosa ne"!?.


Tsaki taji tace "yanzun fisabillah yazo dan ya ganki be samu ganinki ba kuma ya kira waya kince wai bacci kike gaskiya ban ji dadi ba har yayi fushi wallahi .


Shiru tayi tana saurara ta ajiyar zuciya tayi sannan tace "to yanzun yakike so nayi ne"!?.


Ameera tace "yauwa kiran sa zakiyi ki bashi hakuri shike nan.


Khadeejah kallon ta kawai take ita har ga Allah bata son wani abu ya shiga tsakanin su Amma bata sani ba tace "to shike nan babu damuwa kira sa.


Cikin jin dadi ta kira Taheer lokacin yayi parking zai shiga gida kiran Ameera ne ya shigo cikin wayar sa duba yayi sannan ya dauka yace "Ameera lafiya dai ko"!?.


Ameera tace "to kayi hakuri gashi tace na kira ka".


Ajiyar zuciya Taheer yayi yace "yanzun kuma to bata wayar".


Mika mata wayar tayi sannan ta amsa sallama tayi masa tace "ina yini".


Ajiyar zuciya Taheer yayi yace "lafiya klau madam nazo gidan akace bacci kike "!?.


Uhm bacci nake lokacin tana hararar wayar.


Taheer yace "wallahi soyayyar ki ta shige mani zuciya kina so na kuwa"!?.


Shiru tayi masa tana wasa da yatsan hannunta hamma tayi tace "Yaya Taheer ina godiya sosai da kulawar ka sai da safe kashe wayar ta sannan ta mika mata tace "to shike nan hankalin ki ya kwanta"!?.


Dariya tayi sannan tace "matar nan kina burge ni da yawa fa kwantawa tayi kusa da ita bacci yayi gaba da su.


Kallon wayar yayi yana mamaki kunyar Khadeejah yace "uhm nasani kunyata kike ji shiyasa da kin furta.


*A bangaren Suleiman kuwa*


Suleiman ne Zaune duk ya rame yayi bakin wahala sanadin Khadeejah gashi yaci bakar wahala Soja ne yazo da bulalar sa katuwa yace "kai yaro zaman mekake yi ne gurin nan"!?.


Bakin sa na rawa yace "oga na gama aiki na ne shiyasa.


Sojan yace ""kutttt ubanka yace da kagama ka zauna"!?.


Girgiza kan sa yayi yace "A'a oga wallahi bayana kamar zai cire ".


Zai dake sa ne sai wani ya shigo gurin yace "dakata Sir yace muzo da shi yanzun.


Tsawa ya daka masa yace "maza wuce oga yana son ganka.


Fitowa sukayi gurin sai da sukayi tafiya me nisa sosai sannan dai dai office din Captain kb sukayi tsaye d'aya daga cikin su ya shiga cikin gurin sa.


Captain kb kuwa Zaune yake kamar kullum yana kallon su shigowa soja yayi yace "Sir gashi nan munzo da shi.


Daga kansa yayi yace " ku shigo da shi.


Da sauri ya fita sai gashi sun shigo da shi kallon office din yake tunda yake be taba ganin irin wannan office din ba sai yau koda ya dago idanuwan sa sai cikin na Captain kb.


Captain kb kuwa ya daura kafa d'aya saman d'aya fuskar sa babu rahama murmshin gefen bakin sa yayi yace " yanzun ka gane ni"!?.


Jikin sa na rawa yace "eh wallahi kai ne kace kada na kara zuwa gidan ku.


Jin jina kai yayi yace "masha Allah hakane to meyasa ka sace kanwata kuma"!?.


Bakin sa na rawa yace "dan girman Allah kayi hakuri wallahi shairin shed'an kuma da son zuciya lokacin inasonta ne".


Kallon sa captain kb yake sosai yace "yanzun kuma baka sonta kenan"!?.


Daga kansa yayi yace " eh na daina sonta kadara ce dama.


Zaro ido yayi yace "dama idan mutum yace yana son yarinya kuma ana daina son mutum"!?.


Dariya wani Soja yayi yace "Sir hauka dai soyayya ai ba,a daina soyayya inda har mutum yace yana sonka.


Jin jina kai yayi yace " hakane to kenan har yanzun kana sonta "!?.


Girgiza kansa yayi yace " A'a wallahi bana sonta.


Shiru yayi sannan yace "Ashe mafarki soyayya na karya ne tunda kai matsoraci ne.


Ina ma kasamu number na cikin tsawa yake magana yana kallon sa.


Jikin sa rawa kawai yake sosai yace "wallahi zan fadi gaskiya cikin wayar Khadeejah na dauke ta.


Mamaki da al,jabi yake kallon sa to ina Khadeejah ta samu number ta to ko da yake lokacin da yakirata tana makaranta ne babu Wanda zai amsa masa tambayar sa shiru yayi kallon sa.


Suleiman kuwa har ya fara sakin firsari a wandon sa.


Inaso zuwa gobe mu koma Nigeria cewar Captain kb.


Ok Sir an gama insha Allah.


*A bangaren khadeejah kuwa*


Yau watan ta biyu da zuwa gidan su Mami kowa ya dauko wanka kamar wanda zasuje gidan biki.


Ameera tace "Mami yau fa fita zamuyi gidan maryam zakuje.


Baki ta rike tana kallon su tace "to shike nan a kula sosai dan Allah.


Insha Allah Mami cewar Khadeejah rike hannuwa sukayi sallama sukayiwa Mami sannan suka tafi daga cikin gida.


Tafiya suke sosai Ameera ce tana waya da kawarta sai Khadeejah tace "dan girman Allah ki ajiye wayar nan har mu dawo.


Kashe wayar tayi tace "matar nan wallahi kina da matsala sosai fa.


Tabe baki Khadeejah tayi tana hararar ta.


Taheer ne ya shigo cikin gidan da sallama Mami ce ya iske Zaune tana kallon tv da sallama.


Amsa masa tayi tace "Taheer ya gidan"!?.


Taheer yace "lafiya klau Mami ina su Ameera ne"!?.


Wallahi su fita makota yanzun gidan su maryam.


Zaro ido yayi yace "gidan su maryam kuma yanzun kuma sai da su fita"!?.


Kallon sa Mami tace "wai kai lafiya klau kake kuwa"!?.


Taheer ya gyara zama yace "lafiya klau Mami kawai dai bana son suna zuwa yawo fa.


Murmshin manya tayi tace "to masha Allah haka yana da kyau ka kula da su Allah yayi albarka.


"Amin ya Allah Taheer yace.


Tsalakar titi sukayi wani gidane suka shiga da sallama gaishe gaishe sukayi sannan suka fito Ameera ce ta tsaya baya Khadeejah kuwa tazo tsalakar titi sai wata mota tazo da gudu bata kula da motar ba kawai ta buge ta Khadeejah ta fadi kasa some cikin jini.


Wani irin ihu Ameera tayi da gudu tazo gurinta rungume ta tana kuka..........



*HASSY SOJA CE*✍🏻✍🏻

*COMMENT AND SHARE*



πŸ§‘πŸ»β€βœˆοΈ *CAPTAIN KABEER* πŸ§‘πŸ»β€βœˆοΈ



*RUBUTAWA*


*HASSY SOJA ce*✍🏻


*MAMA NA DA BABA NA ALLAH YA JIKANKU DA RAHAMA YA SA ALJANNAH CE MAKOMARKU AMIN YA RABBI*😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

```BISMILLAHI RAHAMANI RAHIM DA SUNA ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN'KAI GODIYA DA AMINCI SU TABBA GA ANNABI MUHAMMAD S. A. W ALLAH YA KARA MASA DARAJA AMIN```



*WANNAN LABARIN NAWA GAJERAN LABARI NE*πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€

*WANNAN NOVEL DIN BA NA KUDI BANE RASHIN COMMENT ZAI SANYA YA KOMA NA KUDI YASIN*

*GARGA'DI*


*BAN YARDA WANI KO WATA YA SU JUYA MANI LABARI BA SAI DA IZINI NA YIN HAKA KUSKURE NE DAN HAKA SAI AKIYA YI*😎😎😎😎


*SADAUKAWAR GA MASOYANA AKO INA KUKE A AFADIN NIGERIA WANNAN NAKU NE*πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»


πŸ…ΏοΈ5️⃣1️⃣%5️⃣5️⃣


*_________________*πŸ–ŠοΈ

Wani irin ihu Ameera tayi da gudu tazo gurin ya rungume khadeejatu tayi tana kuka tana girgiza ta tace " yar India kada ki mutu ki bar ni.


Babu numfashi atare da khadeejatu kamar wanda tar mutu da sauri driver yazo yace "tashi muje asibity kada ta mutu.


Jikinta na rawa ta tashi tsaye tace "to muje dan Allah.


Daukar ta yayi ya sanya ta cikin motar itama Ameera ta zagaye sai Babbar Asibity garin Emergency aka shiga da ita Ameera da mai mota kuwa suna atsaye waya ta dauko ta kira su Mami lokacin suna zaune da ita da Taheer.


Rigging din wayar ta Mami tajiya da sauri ta duba sai taga sunan Ameera tagani daukowa tayi tace "Ameera lafiya har yanzun baku dawawo ba"!?.


Cikin kuka Ameera tace "Mami muna Asibity yanzun.


Cikin tashin hankali Mami tace "Ameera naji kina kuka kamar harda Asibity kika fada"!?.


Eh Mami wani mai mota ne ya buge y'ar India yanzun haka muna asibity cewar Ameera tana share hawaye.


Kallon Taheer tayi tace "tashi muje akwai matsala an buge yarinyar nan fa.


Zaro ido yayi cikin tashi hankali yace "abun bugeta kuma yaushe a wane guri duka yayi wannan tambayar jikin sa na rawa"!?.


Tashi sukayi sannan fitowa waje gurin motoci d'aya suka shiga da gudu ya fita daga cikin gidan sai asibity cikin asibity yayi parking yayi sannan suka fito emergency suka nufa hango Ameera zaune da wani mutum ne ya sanya suka nufa gurin Ameera ce da sauri ta mik'e tazo gurin tace "har kun iso"!?.


Mami tace " Eh tana wane dakin ne yanzun"!?.


Tana emergency ne yanzun bata rufe baki ba sai ga doctor yazo da sauri suka kara gurin Taheer yace "doctor ya jikinta"!?.


Kallon su yayi yace "kune kuka kawu wannan yarinyar ko"!?.


Mami tace "eh mune doctor yayi jikin na ta"!?.


Doctor yace "ku same ni office yanzun" sannan ya wuce da sauri office daga baya suka bisa shiga cikin office din suka da Mami da Taheer ne suka zauna saman kujera da Ameera da mai mota sukayi tsaye.


Ajiyar zuciya doctor yayi sannan yace "Alhamdulillah kun san lokacin da kuka zo mani da ita ko to yanzun hankalinta yadawo normal komai nata ya dawo sanadin bugewar da motar tayi mata.


Ajiyar Mami tayi cikin farin ciki Ameera bakin ta be rufuwa saboda jin dadi tace "Alhamdulillah yanzun zamu iya ganinta doctor"!?.


Jin jina kansa yayi yace "Eh hakane saboda yanzun dai tana bukatar hutawa Amma zaku iya ganinta.


Da gudu Taheer da Ameera suka wuce Mami tana beye da su cikin dakin suka shiga da sallama kwan ce tana bacci da alamar ta dan bugu Amman ba sosai ba.



Mami ta kalle Ameera da ke zaune tana kallon khadeejatu tace "ya kamata kije gida ki dauko abinci.


To kawai tace sai mik'e ta fita daga cikin dakin sai gida.


Misalin karfe 3:45pm khadeejatu ta fara bude ido dafe kanta tayi tace "washiii Allah na daddy na Hajiya kuna ina ne .


Da sauri Mami da Taheer tace " sannu yarinya"!?.


Kallon su take ahankali ahankali ta tashi zaune ta dafe kanta cikin ranta tace "topa wannan fa daga ina"!?.


Murmshi Taheer yayi yace "kanwata ya jiki"!?.


Zaro ido tayi tace "bawan Allah daga ina fa dan Allah ku su waye"!?.


Kallon ta yayi yace "zamuyi magana Amman sai kin samu sauki.


Muryar ta na rawa tace "ni fa lafiya na klau dan Allah ku su waye kuyi mani bayani tana zaro ido.



Mami ta kwantar mata da hankali tace "bari doctor yazo ya sallame ki sai muje gida sannan mu baki labari.


Shiru tayi tana son ta tuna su abubuwa Amman takasa dafe kanta tayi sosai.


Doctor ne yashigo yayi rubuce rubucen sa sannan ya duba ta ya bata sallama wuce sukayi gida.


Bayan sati d'aya da dawowar Khadeejah gidan kullum sai tayi mafarki Hajiya tana son ganta kusa da ita.


Hankalin kowa ya tashi saboda Khadeejah hankalin ta ba kwan ce yake ba kullum sai tayi kuka idan ta tuna da abubuwan da suka faru da ita.


*A bangaren Su Mommy da Hajiya kuwa*


Kullum sai Hajiya tayi mafarkin Khadeejah gashi kullum gabanta sai faduwa yake sosai ta rasa abun da yake damunta.


Shirye shirye suke biki saura kwana Ι—aya Zazzune suke saman kujera daddy ne ya shigo da sallama


Mommy tace "A'a Yaya har kadawo yaushe kadawo"!?.


Zaunawa yayi yace "jiya nadawo sannan magana gidan da zasu zauna G. R. A zasu zauna koma na sanya acikin gidan.


Wani irin farin ciki ne ya mamaye zuciyar su mommy da Hajiya mommy kuwa tace "to Alhamdulillah gaskiya naji dadi wannan maganar sannan kuma kayan lefe suna daki jiya kawata tadawo Dubai.


Jin jina kai yayi yace "Masha Allah shike nan koma yazo da sauki ko"!?.


Eh mana Alhamdulillah.


*A bangaren khadeejah kuwa*


Bayan sun koma gida labari suka bata komai da komai kuka take sosai tace "tana son komawa gida gobe.


Mami tace "to shike nan babu damuwa Allah ya kaimu Amma naso kin kara samun sauΖ™i wallahi amma babu komai ai Allah kai mu .


Kowa yace amin ya Allah Ameera ce tace "gaskiya har naso naga gari ya waye wlh.


Taheer ya hararar ta yace "ke ko bakin ki da shegen surutu ko yanzun dai zan koma gida saboda dare yayi sai zuwa karfe takwai zamuje kano insha Allah.


Sallama Taheer yayi masu sannan ya fita daga cikin gida.


Daki su koma da khadeejatu da Ameera daki Ι—aya suke kwana Mami kuwa sai ta wuce dakin ta saboda dare yayi.


Da asuba kuwa ko da suka tashi gaban Khadeejah yake faduwa sosai runtse idanuwan ta take tana "maimata *Innalillah wa inna ilaihir raji un* wai meya ke faru da ni ne.


Ameera kuwa tana lura da motsin ta duba ta tayi tace "Allah sarki sister meya ke damunki ne haka"!?.


Zata shiga toilet tace "bari nayi alwala yanzun" shiga cikin toilet tayi tayi fitsari sai taga period yazo mata haka ta wanke jikinta sannan ta fito rayuwata bata jin walwah.


Zaune saman salaya ta isko Ameera kwantawa tayi tace "ke dai bari kawai yasin gaba na yake faduwa sosai ban san meya ke faruwa ba.


Ajiyar zuciya Ameera tayi sannan tace "ina tunani saboda zaki koma gida ne shiyasa.


Lumshe idanuwan ta tayi tana tunane abubuwa marar sa kan gado.


Washe gari gida ya dauke hidimar biki mutane sun ciki gidan maza da mata su mommy kuwa an sha wanka daddy yazo ya kira su yace "karfe 12:00 za,a daura Auren fa.


Mommy tace "to shike nan Allah ya nuna muna lafiya yanzun karfe 11:48 am fa.


Hajiya ce ta fito cikin falon acikin zuciyar ta tanajin wani irin farin ciki sosai tace "A'a mommyn Shalele ya akayi ne"!?.


Lafiya klau alhamdulillah za,a daura Aure karfe 12:00 pm fa shine Yaya yazo ya fada mani cewar mommy.


Misalin karfe 12:00 pm masallaci ya ciki da mutane liman yace "AN DAURE AUREN CAPTAIN KABEER DA AMARYAR SA KHADEEJAH AKAN SAKI DUBU DARI BIYAR laΖ™adan ba, ajalan ba.


Allahu akbar kowa sai kabara yake sosai daddy kuwa bakin sa be rufuwa saboda farin ciki sosai.


Dai dai wannan lokacin Captain kb sai gaban sa yake faduwa sosai be san meyasa ba hankalin sa ya koma gida Nigeria kiran wani Soja yayi sannan yace "yau fa zamuje gida Nigeria maza maza ahada komai.


Ok Sir an gama cewar sojan fita yayi ya fadawa kowa ne soja na take sukayi airport


Kiran Captain kb yayi ya sanar da shi komai da sauri ya kira sauran yaron har da Suleiman suka wuce airport cikin jirge suka wuce Ζ™asa Nigeria.


Misalin karfe biyu dai dai Captain kb suka iso bakin get mutane ya gani sun sha manya kaya wasu suna cin abinci kallon driver yayi yace "ko lafiya ake wannan zaman"!?.


Horn yayi da gudu mai gadi ya bude masu get shigowa cikin gida sukayi.


Da sauri driver yay parking sojoji ne suka fito daga cikin motar dai dai motar Captain kb Soja yazo ya bude masa kofar kusan mintina 5 yana zaune cikin motar gaban sa sai faduwa yake da sauri sauri runtse idanuwan sa yayi sannan ya fito daga cikin motar.


Ζ³an mata ne ya gani kowa ce da wayar ta tana photo kala kala Ι—aya daga cikin Ζ΄an mata hango Captian kb tace"kai ga ango can fa yadawo.


Da sauri Ζ΄an mata suka zagaje sa sai guΙ—a


Gugu Taheer yake shararawa saman titi har suka shigo cikin garin kano gudu yake sosai wata unguwa ce ta masu kudi tace "shiga ciki kawai.


Taheer yace "to shike nan babu damuwa.


Gaban ta sai faduwa yake da sauri sauri dafe gabanta tayi tana karato addu,oi. sannan ta fara samun sauki dai dai kofar get din gidan su yayi parking yace "mun iso fa kanwata.


Ajiyar zuciya tayi sannan tace "ina zuwa dan Allah "fitowa tayi cikin motar karasawa tayi tana kwankwasawa tayi mai gadi ya bude kofar shiga cikin gidan zaro ido yayi bakin sa na rawa yace "Ha....... jiy... aaaa... aaaa ke ce kowa"!?.


Murmshi tayi tace "Nice Baba mai gadi.


Jin jina kai da mamaki da al,jabi yace "Hajiya ai tana gidan su Captain kb yau sati ukku kenan yana washe baki.


Gabanta yace rasss da sauri tace "gidan su mommy kuma ok babu damuwa bari naji can da gudu tajuya bude kofar motar tayi ta shiga ta zauna tace "muje gidan mommy na yanzun Hajiya na can.


Kallon ta su Mami suke babu Wanda yace komai haka yaja motar tana nuna masa hanyar unguwar.


Mamaki da al,jabi Captain kb da Suleiman da sauran sojojin suke da sauri ya wuce cikin gidan.


Su mommy ne Zaune saman kujera falo kamshin turaren Captain kb tajiya shine ya tabbar mata da cewar ya shigo cikin falon acikin zuciyar tayi tana kallon kofar.


Bakin sa dauke da sallama yana karasowa cikin falon mommy da Hajiya da sauran baΖ™in da sukazo gidan biki miΖ™ewa tsaya suka da sauri ya karaso ya rungume mommy yace "miss you my love mom.


Murmshi tayi tace "A'a my son babu sanarwa sai kawai muganka"!?.


Hajiya tace "A'a yarona har ka iso babu sanarwa ko"!?.


Murmshi yayi yace "am sorry Hajiya ta wallahi kawai dai hankalina ne ya kasa kwan ce shiyasa nace nayi maku zuwan bazata.


Zaunawa yayi kusa da mommy rike masa hannuwa tayi tana kallon sa tace "hakane Allah yayi maka albarka.


Amin amin.


Shiru yayi na dan wani lokaci sannan yace " my love mom lafiya dai na ga gidan ya cika da mutane"!?.


Zatayi magana kenan kawai sai sukaga mutum ya shigo yayi tsaye yana kuka.


Gaban Hajiya yace rasss jikinta na rawa tace"Sha..... Leeee..... Leeeee na ke ce kuwa ko , ko dai gizone Allah ya sa ba gizo bane.


Da gudu Khadeejah tazo ta rungume Hajiya tana kuka jikinta har rawa yake saboda farin ciki tace "Nice Hajiya ta ni ce wallahi taba jikina ki gani".


Girgiza kanta tayi tana kukan farin ciki da sauri mommy tazo ta rungume khadeejatu tana kukan farin ciki tace "Allah sarki y'ata Ashe zamu kara ganinki "!?.


Sakin Hajiya tayi da sauri Khadeejah ta rungume mommy tana kuka tace " Ashe zan kara ganku mommy na dama sai da kike ce kada na tafi Ashe kadara ce zata fada mani.


Kallon su yake cikin tausayawa yace "Khadeejah".


Da sauri ta dago idanuwan ta duba sa tabbas Yayanta ne bazata manta wannan muryar ba tace "Na'am Yaya Captain kb "hawaye na zubo mata.


Su Mami ne suka shigo cikin falon da sallama.....


*Dan Allah kuyi hakuri da wannan afuwa Afuwa ina busy ne shiyasa Amma na kusa gamawa insha Allah*πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»


*HASSY SOJA CE*✍🏻✍🏻

*COMMENT AND SHARE*




πŸ§‘πŸ»β€βœˆοΈ *CAPTAIN KABEER*πŸ§‘πŸ»β€βœˆοΈ



*RUBUTAWA*


*HASSY SOJA ce*✍🏻


*MAMA NA DA BABA NA ALLAH YA JIKANKU DA RAHAMA YA SA ALJANNAH CE MAKOMARKU AMIN YA RABBI*😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

```BISMILLAHI RAHAMANI RAHIM DA SUNA ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN'KAI GODIYA DA AMINCI SU TABBA GA ANNABI MUHAMMAD S. A. W ALLAH YA KARA MASA DARAJA AMIN```



*WANNAN LABARIN NAWA GAJERAN LABARI NE*πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€

*WANNAN NOVEL DIN BA NA KUDI BANE RASHIN COMMENT ZAI SANYA YA KOMA NA KUDI YASIN*

*GARGA'DI*


*BAN YARDA WANI KO WATA YA SU JUYA MANI LABARI BA SAI DA IZINI NA YIN HAKA KUSKURE NE DAN HAKA SAI AKIYA YI*😎😎😎😎


*SADAUKAWAR GA MASOYANA AKO INA KUKE A AFADIN NIGERIA WANNAN NAKU NE*πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»


πŸ…ΏοΈ6️⃣1️⃣%6️⃣5️⃣


*_________________*πŸ–ŠοΈ

Suleiman kuwa hawaye ne suka zubo masa cikin ransa yace "da yanzun ni ne na Aure ta shike nan yanzun son zuciya ya rufe mani ido.
Zaunawa daddy yayi saman kujera sai ya daure khadeejat saman cinyarsa yace "to Alhamdulillah yanzun dai komai yayi dai dai Allah yayi muna jagora.



Suka ce amin ya Allah.


Khadeejat tace "my sister muje part dina mu kwanta.


Ameera tace " OK babu damuwa" miΖ™ewa tsaye tayi sannan suka wuce part din khadeejat key ta dauko saman taga sannan ta bude dakin kamshi turaren wuta mai dadi dakin yake sosai shiga cikin dakin sukayi ajiyar zuciya Ameera tayi tace "masha Allah gaskiya dakin akwai kamshi mai dadi.



Murmshi khadeejat tayi tana kokarin zama saman gado tace"uhm ko wannan gidan fa ba na mu bane gidan mu nace inda na fara shiga.



Zaro ido Ameera tayi tace "kamar ya fa"!?.



Ajiyar zuciya khadeejat tayi tace "wannan gidan su Captain kb ne fa mahaina sa shine Yayan Hajiya ta ita kuma mommy daddy na shine Yayanta Aure zumunci akayi masu.




Rike baki Ameera tayi sannan tace "ikon Allah ke ki ce ke ma Aure zumunci ne akayi maku gaskiya Aure su mommy da daddy da Hajiya abun sha,awa yasin to yanzun yakike kiran sunan mahainsa"?.


Murmshi nayi nace " Abba ai ko shi be san mahainsa ba bale ni.


ok tin yana karami kenan ko "!? .


nace "yes ke bari na kwana naji mararta ta fara ciwo.



Subhanalillah to yanzun menene zaki sha ya daina ciwo.



Kasa magana tayi saboda yanzun ciwon ta taso mata sosai jikinta har rawa yake sosai kuka ta fashe da shi tana juye juya da sauri Ameera ta fito daga cikin dakin falo ta nufa hankalin ta tashe.



Lokacin sallah yayi daddy yace " ku tashi muje masallaci lokacin sallah magrba yayi fa.


Taheer da Suleiman da daddy suka fita daga cikin falon sai masallaci saboda lokacin sallah yayi.



Mommy da Hajiya da Mami sun miΖ™e kenan sai ga Ameera tashigo cikin falon tace Hajiya Khadeejah bata da lafiya.



Cikin tashin hankali suka wuce dakin da sauri koda suka shiga da gudu kwan ce take tana kuka tana yarfe da hannu da Hajiya da mommy suka karasa gurin ta rungume mommy tayi tace "Auta ta ciwon marar ne ko"!?.



Runtse idanuwan ta tayi tana kuka jikinta rawa yake sosai kiran daddy Hajiya tayi ta fada masa Khadeejah bata da lafiya ko minti biyar beye ba sai gashi yashigo cikin dakin da sallama karasowa yayi yace " kun kira mijinta ne"!?.



Hajiya tace "A'a kamar shima baya da lafiya fa.



Shiru yayi sannan ya ciro wayar sa ya kira Captain kb lokacin kwan ce yake yana rawar sanyi ko gani bayayi sosai saboda zazzabi mai zafi ne dauka yayi muryar sa na rawa yace "Naam daddy .



Daddy yace "baka da lafiya ne"!?.



Eh daddy zazzabi mai zafi ne ya rufe ni yanzun haka ina kwan ce daki.



Subhanalillah to yanzun gashi itama Shalele bata da lafiya bari na kira doctor yazo ya duba

Please Login or Register in order to submit comment