Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sa cikin firgice jameel girgiza mai kai yayi runtsai idanuwansa yayi yace..........


*Tur ƙashi ga auran safna yar lelan sitti ga abrar wanne zance su bily suke ɓoyewa..? wanne abune ya faru shekara da shekaru...? mene ne maso min ƙaddarar abrar da tareek wanne bom ne zai tashi a family ɗin NADER..?*


Duk amsar tana gaba ku biyo ni yanzu taken ƙaddarar ta fara



DESTINY LOVE


Arewabooks@oumyasmeen

Pinterest www.oumyasmeen.com


Chapter 31-40


Kura musu ido tayi da sauri ta tashi idanuwan ta na zubda hawaye ganin sa take kamar abbun ta da sauri ta tashi ta zaga ya dai dai inda taga sun tsaya ba zato ba tsammani yaji an rugumesa da sauri ya kalli wacce ta rungume sa kuka tasaki tace

"Abbuna abbu,

zaro ido taréêk yayi yayin da jameel ya saki dariya ganin yarda tarêēk  ya zaro ido kai kace wata halitta ya gani yace

"Haba tareek ka rarrashe ta mana kana ganin tana kuka beautiful baby girl,

da sauri tareek ya saki baki yana kallon jameel yace

"Kana da hankali kuwa ? daga ganin yarinya jibi fa jikin ta duk datti zata ɓata min kaya ,


Sakar baki abrar tayi ganin basa Arabic ko Hebrew ko roman kallon su take yawa taga sabuwar halitta ihu zazzirah tayi ganin wasu mutane a kusa dasu ihun da ya janyo hankalin sauran mutanan taruwa suka kafin su tareek su ankara su gudu sun za gaye su wani tsoho yace

"منو انت؟ (Minno inta),

I card tareek ya fito da shi ƙarɓa tsohon yayi ya fara dubawa tuni matasan cikin su sun ɗauko sanduna suna jiran cewar jalaluldeen dan murmushi yayi yace

"Are You Journalist?,

kallon abrar yake da ta kasa barin jikinsa yace

أنا صحفي (Ana sahafi

jalaluldeen yace

"من أي مكان أنت؟ (Min ay makan inta?)



Raba abrar yayi da jikin sa ta sa kuka ta ƙara ruƙunkume sa yace

أنا من نيجيريا (Ana min Nijiria)

zubar da makamansu sukai hannunsa jalaluldeen ya kama yace

"Me ya kawo ku nan?,

duban sa tareek yayi yace

"Kamar yarda na fada maka da farko mu yan jarida ne na kasar Nigeriya munzo daukan rahoto akan abin da ke faruwa a nan ƙasar,

sosai jalaluldeen ya gamsu da bayanin tareek yace

"Bisimilah zamu baka gu ku zauna kuyi abin da ya kawo ku ku gama ku koma kasar ku amma da sharadin muka kama ka da wani abu na cutarwa a garemu tofa kashe ku za muyi mu musulmai ne bama zalunci ba muyar da ayi mana ba ko wannan faɗan daka ganin fin karfin mu akai,

jameel yace

"Insha Allahu zamu kiyaye muma musulmene,

Masha Allah jalaluldeen yace yayin da kowa ya koma gurinsa samin sukai suka zauna yayin da abrar ta kwanta a jikin tareek cike da tausayi jalaluldeen yace

"Wannan yarinyar abar tausayi ce mahaifinta amini nane a yanzu bata da kowa ba ko wanne lokaci muke samin abinci ba sama da shekar arba'in ba musan mene kwanciyar hankali ba ana kashe mu yawa kiyashi yara ƙanana sun zama marayu tun da abun nan ya faru ina lura da yarinyar nan yau ne ta sami lokacin yin bacci,

Dan ya mutsa fuska yayi domin shi bega abin da ya hada shi da labarin yarinyar nan ba duban sararin samaniya talaluldeen yayi yace


"Ɗana dan Allah wata alfarma nake nema a gunka ko wanne lokaci muna cikin bara zanar Isra'ila nima balalle in rayu ba inaji ajikina ko basu kashe mu na yunwa zata hallaka mu dan Allah da Manzonsa zan baka aurar abrar ka ruƙeta amanah kazama gatan ta bata da kowa in yan uwan mahaifiyar ta su kasan tana raye to tabbas zasu kashe ta .....,


da sauri ya ɗago kyawawa idanuwan sa cikin firgice jameel girgiza mai kai yayi runtsai idanuwansa yayi yace..........

*Tur ƙashi ga auran safna yar lelan sitti ga abrar wanne zance su bily suke ɓoyewa..? wanne abune ya faru shekara da shekaru...? mene ne maso min ƙaddarar abrar da tareek wanne bom ne zai tashi a family ɗin NADER..?*

Duk amsar tana gaba ku biyo ni yanzu taken ƙaddarar ta fara


DESTINY LOVE


Arewabooks@oumyasmeen

Pinterest www.oumyasmeen.com

Watt pad@Aminaoumyasmeen


Kar Ku manta kuyi following ɗina nadena posting complete a group

Ban yarda yan YouTube channel su daukar min littafina su mai damin audio ban yarda a mai damin da shi document ba in kunne yaji jiki ya tsira

Wannan shafin na kune

Aunty kainat

Aunty nainarh kd


Masoya ina godiya mara a dadi ina jin dadin saƙon son da kukewa littafina destiny love

Chapter 41-42


Kasa magana yayi sakamaƙon hannunsa da jalaluldeen ya kama yace

"Kai min wannan alfarmar na aminta da kai na yarda da kai  dan hunin nan da nayi tare kai na kula da dabi'un ka insha Allahu ba zakai da nasanin aurar abrar ba nasan na miƙa ta a hannun na gari ba zayi kukan rashin mahaifiba,


Yawa me koyar magana yace....

"Na amince,

godiya yayi mai inda be kasa a gwuiwa ba ya haɗa mazan da suka rage a gun aka daura aure sosai jameel yayi murna ko ba komai yasan zai tallafi rayuwar yarinyar wasu kuwa jin haushin auran suke a ganin su jalaluldeen be dace yayi haka ba

washegari

cikin sauri sauri yake shirin sa ganin suna hada kaya da sauri abrar ta taso duk ta bushe ta rame da alama ma yau ba za'a kawo musu abinci ba ganin ko tayi magana basa gane me take faɗi dan haka ta tsaya tana kuka tafi so duk inda zasu sutafi da ita da hulya da jalaluldeen tausayi yarinyar ne ya kamshi ya dan rage tsayin sa cikin salon maganar kurame dan a ganinsa sai tafi fahimtar haka yake mata nuni da hannu aiki za su tafi zasu dawo

Kai ta ɗaga mai alamar ta fahimta biscuit ya ɗauko ya ɗan ƙa mata amsa tayi daman yunwa take ji kallon jameel yayi yace

"Malam za mu iya tafiya lokaci na kurewa?,

Dariya jameel yayi yace

"Sai da ka gama shan soyayya sannan zaka tuna dani,

Tsaki ya ja ya miƙe ganin sun fara tafiya tasa kuka hulya ce ta rungumeta tana lallashinta

  cikin garin Gaza


Ga war wakin mutane suka fara cin karo da su daukan video suka shiga yi da sauri suka shiga wani tsauni suka ɓoye kuka jameel yake domin Beta ɓa ganin wannan rashin imani ba tareek kuwa da yake yana da taurin zuciya sai dai na zuci wanda yafi na fili tare wata mata sukai da mijin ta suka kashe ya'yanta guda biyu da mijinta saboda da tashin hankalin da ta shiga a take anan ta haihuwa ɗaukan dan sukai suka kashe ihu tasa tana bin su tana kuka itama su kashe ta dariya suka dinga yi kafar tareek ce ta zame da sauri jamee ya ruƙo sa ƙaddara ta ruga fata dukkan su sukayo kasa

Chak suka tsaya ganin wasu mutane daba yan kasar ba yunkurin guduwa suka sai ta su sukai da bindiga alamar suna daga ƙafa zasu harbe su hannu wansu suka daga sama ƙara sowa gunsu sukai dayan yace


"את עיתונאית? (At itonait?)

Ma'ana kai dan jarida ne

Dayan ne da bindiga a hannunsa yace

אתה סוכן חשאי? (Atah sokhen khassai?)

ku jami'an liƙen a sirine

shiru su tareek sukai musu domin basu iya Hebrew ba wani naushi dayan ya kawo wa tareek kaucewa yayi da sauri ya dauko ID card ɗinsa amsa yayi ya duba cikin harshen Hebrew yace


"Lior (ליאור) maƙiyan mune musulmai ku kashe su sunan sa Muhammad,

Innalillahi wa'inna'ilaihir raji'un

haka fa ke faruwa duk wani arni ya tsani musulmi musamman me sunan Annabi Muhammad (S.A.W) duk hanyar da zasu bi su musgunawa me suna sai sunbi in da dama ma kashe mutun za suyi Allah ka daukaka musulunci da musulmi Allah ka kawo wa kasar Palestine sauki Allah ka kawo kasar shen tashin hankalin da suke cikin

ya Ubangiji Allah ka tarwatsa Isra'ila da duk mutumin da ke da sa hannu gurin rusa Palestine ya Allah ga kasar mu Najeriya...

Allah duk wani matsala da muke fama da shi Allah kai mana maganin sa ina taya yan uwana musulme barka da shigowar sabuwar shekara ta musulunci

kansu suka nufa da sauri tareek ya durƙusa ya dauki ID card ɗinsa suka fita aguje binsu suke sai ta tareek dayan yayi da bindiga cikin rashin sa'a bata same shi ba sun lura da cewa wannan farin shike nadar bayanai dan haka suka dinga sai tashi da bindiga gaban wani tabkeken kogi cikin rashin sani tareek ya waɗa ihu jameel ya saki cikin sauri suka ƙara so gun da sauri jameel ya rufe bakin sa ya maƙale a cikin wani kogon bishiya yana kallon su

dariyar arna ɗayan ya saki yana kallon cikin ruwan  yace


"Yuval (יובל) Yair (יאיר) Tamir (תמיר)ku zo mu tafi nasan ba wanda zai rayu a cikin su.....,

juyawa sukai kuka jameel ya fito yana yi  zaman dirshan yayi yana kuka duba wa yake ba tareek ba labarin sa

shima waɗawa  yayi cikin ruwan  duk kuwa da girman ruwan be iya ruwa ba dan haka nutsaiwa yayi ga igiyar ruwa na janshi......

Bakin tabkeken kogin Israel wanda an ƙawata shi sun mai da shi gun shaƙatawa

wasu kyawawan yan mata ne a tsaye a bakin beach ɗin duk kan su ba me kayan arzuki rungume dayar tayi tana tsotsar bakin ta basu damu da yarda mutane ke shige da fice a gun ba  sosai suka shagala gurin aikata masha'arsu dayar ce ta so ta kama tausasan  breast dayar ta fara sha kai kace tana kan cinyar mahaifiyar ta ko ƙarin biyawa kan su bukata suke da sauri dayar ta dubi cikin ruwan nan tace

"Ayelet (איילת)  מים - mayim),

Ayelet kalli cikin ruwan nan ganin sun yi nisa da abin da duke ta matso kusa da su ta cire su ganin sun makalle juna ta nuna musu cikin ruwan da sauri suka nufa siririyar cikin su tace

"Batya (בתיה) אתה יפה (Atah yafeh,

Ma'ana kalli wani kyakkyawan mutumi

Wacce aka kira da batya ta yi sauri waɗawa cikin ruwan yawo take yawa wata kifi har ta ƙara sa gun ta rungumu Shi ta fito da shi za gaye shi suke Ayelet tace

,אתה יפה מאוד (Atah yafeh me'od"
Duk inda me kyau yakai ya kai

te mako suka fara bashi sai dai me sai da sauri nao ta dago ganin wani shima da sauri ta nufi cikin ruwan shiga tayi ta dauko shi jere su sukai tace

"Duk yarda akai wani abu suka gujewa suka fada cikin ruwan nan wannan ruwan kunsan har Palestine,

da sauri batya tace


"Palestine...?,

NAO tace


"Ehmn wannan mutanan daga yankin Palestine suke ko baki ga daga kudu maso gabashin Jordan suke ba ,

AYELET tace

"Wallahi da nasan daga yankin makiyan mu suke bazan temake su ba haka kurum kin katsai mana jin dadi,

Tsaki NAO tayi tace

"zargi nake ban tabbatar ba baki ga wannan ba black ne....?


Batyet barin gun tayi ta nufi wani tamfatsaitsan gu ga baki dayan SA glass ne towel ta nauka ta goge jikin ta wani matashi ne ya rungume ta tabaya yana mammatsa mata breast ɗin ta numfashin tane ya dauke na hucin gadi  ture shi tayi tace

"Na gashi yanzu bani da wani sauran feeling,

dago runannun idanuwansa yayi ya kama mota haɗe bakin su yayi cikin zafi zafi yake romantic da ita har ta fara mayar mai yawa wasu tsunmokara haka suka zube akan hadaddan luxury bed ɗin dakin....



*Kano unguwar gadon kaya*

*Karfe 9:30pm GMT*

"Heartbeat tunfa jiya nake kiran number su jameel a kashe Allah isa lafiya amma wallahi jikina yana bani a kasin haka kasan da gun nan ba shi da kyau balle ga irin aikin da suka je hi ,

Tissue ya yago ya goge bakin sa yace

"Allah isa lafiya nima na bibiye su amma shiru na duba shafin su naga tun da jameel yayi posting a bin da ke wakana a Palestine be ƙara ba haka tareek,

Lushe idanuwanta tayi tace


"Nasir ,

da sauri ya ɗago ya dubeta tun da suke ya manta rabonsa da yaji takira sunan sa ɓoye mamakin sa yayi yace


"Na'am ,

Tashi tayi ta juya bayan tace

"Wace baby nice,

cikin hanzari ya tashi yace

"baby nice kin santa ne ..? nima ita nake nema,

cikin shashekar kuka tace..


"yau naga sako ta email ɗina wai ina so insan wanda ya kashe Sultan san nan kar indamu ba wanda ya isa ya cutar da tareek duk da yanzu masu neman ransa suna ci gaba da aikin su duk inda yake suna tare da shi ...,

ma tsowa kusa da ita yayi ya juyo da ita yana kallon ta yace

"Nima naga saƙon nan kar ki damu insha'Allah komai zai huce,

Kuka tasa ta rungumesa tace

"Sai yaushe Nasir bani da wani ɗa yau naje asibiti likita yace min  ko anjuyo min da mahaifa balalle ta ƙara daukan ciki ba Nasir  na cuci kai na ya'ya sai dai inga ana haifa..,

Cikin lallashi yace

"Aysha irin ranan nan nake guje mana tun farko kika ƙi ganewa ina mutukar son yara amma ba yarda za muyi wannan ita ce kaddarar mu ba mu isa mu chanzata ba ,


Ruke hannuta yayi suka hau sama

Ko ina shiru tsit baka jin motsin kowa a hankali take saukowa taka staircase take yana bada sauti dena tafiyar tayi dan jin sautin takun da take daban sautin abin da take ji daban ji tayi kamar an taɓa mata ƙeya juyowa tayi da sauri ta saki wata iriyar ƙara sai dai me ...?

Ba'a jinta sai wata dariya da yake amsa kowa a tabkeken floor ɗin ta kifawa tayi domin wani  irin  duka da a kai mata da sauri ta fita bata tsinci kanta a ko ina ba sai a wani daji ba gida gaba ba baya  ga bishiyoyi sai zaga yeta suke kai kace mutane ne ke dawafi a gaban ka'aba

Wani ƙaton mutum ta gani a gaban ta bata iya ganin karshen sa cikin wata iriyar murya yace......






DESTINY LOVE

OUM YASMEEN


43-44

A gigice ta farka tana wai waye da sauri ta kunna lamp ɗin datake kusa da gadonta haske ne ya mamaye dakin zuciyar ta na wani irin bugu yawa ta waɗo zuru kafafuwan ta tayi kasa domin wallahi baza ta ci gaba da kwana a dakin nan ba haba wannan masifar har ina ta yau daban ta gobe da ban wayar ta ce tayi ƙara da sauri ta dauka ganin me kiran dafe kirji tayi tace

"Innalillahi bily ta mutu ,

Wayar ce ta sulale a hannunta tabbas mun taɓowa kan mu a bin da ba'za mu iya ba na shiga uku sauran ni

kuka take yawa ranta zai fita bata san safiya tayi ba sai ganin haske ta window ɗinta tayi ya shigo yawa wata mahaukaciya ta tashi ta shiga toilet a gurguje tayi wanka shafshaf tayi sallah ta ɗauki key ɗin motarta ta fita a ji tayi an bigeyta juyowa tayi ta dauke nasreen da mari ai bata dure hannun ta ba ta shararara mata mari cikin mamaki tace

"Nasreen Ni kika mara...?,

kallon tara sauran kwata nasreen tayi mata tace

"Au tantama kike ko in ƙara miki..?,

Wani kallo tayi mata na zamu gaura ya tayi gaba tace

"Bani da lokacin ki amma kin ɗauki bashi,

Dariya Nasreen tayi tayi gaba tana yar waka

shiga motar ta yi cikin sauri take tuƙi sai kotu road a bakin kofar gidan su bily ta faka da sauri ta fito ta shiga gidan gwuiwoyin ta kasa ɗaukar ta sukai lokacin da taga bily a shinfiɗe ko wanka ba aimata ba

sa hannu tayi ta buɗe gawar zaro ido tayi ganin irin kisan da akai mata

shaƙe ta akai har ta mutu zubewa tayi tana kuka har haka hada ta bata dena kuka ba

ga su nucy suna zo har da tafida ko kallon safna basuyi ba ganin mutane sun fara raguwa safna ta fito sa'a taci garo da nucy da tafida suna tare kusa da su ta tsaya tace

"Yanzu shawara daya ta rage mana ko ku ɗauka ko karku ɗauka amma ita ce mafitar halin da muke ci inba haka ba to lashakka za'ai tayi mana zari dadde kuma kunsan baza mu iya tsare mai ba bubuwan nan sun isheni haba yau ba bayijjah ba bily jibi fa.....,

Kallon hadarin kaji tace

"Ci gaba muna sauraran ki...,

yar ƙaramar dariya tayi tace

"NUCY TAFIDA hmmm ku naga har yau bakuyi nadama ba to wallahi kuna gamai mai aiki kashe ku zaiyi kamar yarda ya..... Sai tayi shiru bata ƙarasa ba saka maƙon ganin NAZEER da tayi sallama NAZEER yayi musu tafida ya  meƙo mai hannu suka gaisa yace

"A'a kaga dan jarida duk inda aka ji anyi wani abun sai kunzo ,

dariya yayi yace

"Wannan shine aikin mu kuma hanyar samin abincin mu ,

NUCY tace

"Hakane Allah yasa ba da wata a kasa ba ake bibiyar rayuwar mu,

Satar kallon SAFNA yayi yace

"in ba rami me yakawo rami ko aikwai wani abu da kuka sani akan mutuwar SULTAN BAHIJJAH BILY..?

saboda mutuwar su tana da a bin mamaki ko wanne da irin salon da aka kashe shi in kunsani baku faɗa ba tofa wallahi Allah gaba kan ku za'a dawo ku faɗi me kukai ake bin ku ana kashewa ke ankashe miki dan uwa

da alama wani aka zo kashewa ba asami wanda aka zo kashewa ba aka kashe shi ko ya ji wani abu wanda zai iya faɗa shine aka kashe shi ɗan kar ya tunu asiri mutuƙar baza ku faɗi ba wallahi kun shi ga ku Uku da kuka rage tofa kuma kuna kan hanya ,

Gumi ne ya wanke safna da sauri ta matsa ta buɗe murfin motar ta shiga ta tada ta a gushe ta fita

kallon kallo aka shiga tsakanin tafida da nucy sun fara fa zargin ba iya jarida NAZEER yake ba harda bincike to aikuwa za suyi maganin sa...




*ISRAEL*

*Assuta Hospital*

20 Habarzel Street Ramat Hachayal

*neighborhood in north Tel Aviv, Israel*

Tsakanin su da Ben Gurion international airport ba nisa

Buɗe idanuwansa yayi tuni abin da ya faru ya dawo mai sabo yawa yanzu yake faruwa da sauri ya tashi ajiyar zuciya yayi ganin suna tare da tareek cire ƙarin ruwa yayi ya ƙara sa gunsa sai akai sa'a shima ya tashi godiya yayi wa Allah ganin be mutu ba gasu a tare yace

"Tareek ya jikin ka ?,

Cikin yana yi na rashin lafiya duba da irin lalurar sa yace

"Da sauki kai ma yana ka ..?,

Duban dakin da suke cike yake yace

"Alhamdullahi da sauki tareek yaka mata mubar ƙasar nan in har muna son ran mu da lafiyar mu,

miƙewa yayi ya zauna yace

"To muna barin asibitin nan sai airport,

da sauri Jameel ya kalle sa yace

"ABRAR fa ka manta da ita?,

dafe kansa yayi da yake sara mai da sauri suka dubi kofa ganin anturo likita ne da wata budurwa sanyi da mini skirt da riga mara hannu murmushi ta sakar musu tace

"Allah na gode maka sun sami sauki,

duban ta likitan yayi yace

"Za mu iya sallamar su inna duba su naga sun sami sauki ba wata matsala,

zama tayi kusa da tareek tace

"Okay thank you,

kayan da ta gani a jikin su ta miko wa tareek da sauri ya amsa ya buɗe ya fito da  Flash ɗin sa zuciyarsa na wani irin bugu in suka rasa komai wannan abun ya lalace sun sha huya abanza da yake yana cikin wata jaka ko ruwa be shiga ba ganin tana jin turanci  yace

"Nagode,

NOA tace

"bakomai nayi dan Allah ne tsakanin mu ba godiya amma ku yan wacce ƙasa ne?,

da pillow ya jin gina yace

"Nigeria,

dan ya mutsa fuska tayi ta dubi jameel tace

"Ya jikin ka kai nafi yarda da ɗan Nigeria ne amma ban da kai ta nuna tareek,

kau da kai tareek yayi likitan duba su yayi ganin basu da wata matsala ya sallame su NOA tace

"Sai mun ƙara haduwa ga number ta kuban taku suna na NOA YUVAL  RON ku fa ?,

Gyara tsayuwa jameel yayi ya amshi wayar ta yasa mata numbers su domin tayi musu halacci yace

"JAMEEL UMAR TAKAI,

murmushi tayi tace

"Wow nice name,

ganin tareek yayi shiru tace

"Miskili kai ya sunan ka ?,

dan basar wa yayi yace

"TAREEK BN NADER,

dan jim tayi tace

"Nice name amma ina da wata shawara kar ka bari mutanan mu su san sunan ka Muhammad ka dinga cewa sunan ka isa har kabar garin nan yana da hadari sosai musamman aka san kai dan Palestine ne,

dan murmushi yayi ya yace

"Nagode,

Sallama sukai suna fitowa suka nufi hanyar da zata mai da su palestine har gaɓar teku mota ta kai su sauka sukai suka bada kudi suka hau jirgi isar su palestine suka tatda tashin hankali.....





DESTINY LOVE







Arewa books@Oumyasmeen

Watt pad@ Aminaoumyasmeen

                Perfectly pen's




Episode 45-50


TAREEK POV

Cikin kiɗima yake duban gun duk gawarwakin mutane da'alama da asubayin ranar aka sa musu bom  ƙafafuwan sa kasa daukan sa sukai lokacin da yayi arba da gawar jalaluldeen da hulya zai iya rantsaiwa wannan tashin hankalin da yake ciki yafi na mutuwar SULTAN tabbas kuka samin sauki ne idanunsa sunyi ja wai yaushe za adena kashe musulmi ne ..? rayukan su yazamo tamkar ran kiyashi......

Jameel ne ya kara dubawa ana haka yaga gano abrar duk jikinta jini sai numfar fashi take da sauri ya dauke ta miƙawa tareel yayi be jaba ya amsheta ana haka sai ga jami'an tsaro na kasar cikin fushi tareek ya tashi ya tare su yace

"Me kuka zo kuyi bayan angama komai kunzo ku binne kawarwakin wayan da basu ji basu gani ba tur da halinku me yasa baza ku kawo musu dauki ba a lokacin da suke tsananin bukata yanzu mene amfanin zuwan ku..?,

Jikin sune yayi sanyi...

besan cewa basu da ikon dakatar da cutarwar da Isra'ila ke musu ba wani abun sukan faki numfashin mutane suyi musu tabbas komai yayi farko zai ƙarshe suma ba'a son ransu hakan ke faruwa ba basuyi zargin shi ba dan ƙasar bane duba da irin launin fatar shi dan haka suka kashe wa'yanda suka mutu wa'yanda suka jinyata suka kawo masu duba lafiyar su...

Bayan an gama sallatar wa'yanda suka rugamu gidan gaskiya daman likitoci sun fara aikin kola da wa'yanda suka sami rauni ciki har da abrar ansamu ta farfaɗo dan haka tareek yace...

Tafiaya zasu yi sarah bata ji dadi ba ganin yanzu bata da kowa mijinta jalaluldeen ya mutu cikin muryar kuka tace...

"Zan ƙara jaddada maka amanar Abrar Ibrahim kesar  a yanzu bata da kowa sai Allah sai kai kaji tsoron Allah ka kula da ita kabata ilimin addini da na boko ka tarbiyantar da ita kamar yarda Ubangiji ya fada wata ran ka dawo ka kawo ta taga a halin ta

yan uwan mahaifinta suna Jordan da zama can suka koma nasan koman daran daɗewa zasu dube ta zasu dawo gare ta,



jikinsa ne yayi sanyi zuciyarsa tayi rauni....

yawa me ciwon baki yace

"Insha Allahu zan roƙe amana ko baku bani amanarta ba ni bazan iya Cutar da kowa ba.,

Farin ciki ne ya mamaye zuciyarta tace

"Nagode Allah ya yi muku albarka,

Amin yace jameel ya dauki kayan su

shi kuma ya dauki abrar saboda raunin kafarta akafada yasa ta haka ya juya ya fara tafiya jameel ya mara mai baya lub abrar tayi hawaye na bin kunci ta garin da aka haife ta yau zata barsa lumshe idanuwan ta tayi har suka zo gabar teko Palestine da Jordan ba wanda yace da dan uwansa kala kowa da irin tunanin da yake...

Jirgin ruwa suka shiga da zai sada su da kasar Jordan daga nan kuma in sukai kwana biyu su huce kano dole sai yayi wa abrar viza tunda bata da shi shiga sukai

a hakali jirgin ya fara tafiya abrar gyara kwanciya tayi a jikin sa Allah yayi mata son jiki da yake da abin da ke damunsa be damu da yarda take shige masa jiki ba......


SHATTIMA BABA GANA



Ƙanta ne ke wani irin sara mata cikin karfin hali tace

"Yagana yanzu ya kikeso inyi da raina kinfi kowa sanin damuwata,

gauran numfashi tasaki ta jin gina da luxury sofa tace

"Ya kaltum tun farko gabaki ɗayan mu mun kasa sarrafa zukatan mu mun kasa ɗaukan kaddara da mun rungumi ƙaddara wallahi da yanzu wani zancen ake ba wannan ba duba ki ga komai na shirin jagule mana ..?,

ɗaga kanta sama tayi ta ƙurawa p.o.p ɗin dakin ido cikin raunin zuciya tace

"Yagana wallahi har yanzu banyi danasanin hukuncin da alanguburo ya dauka ba ,

Dan murmushi yagana tayi ta gyara zaman ta tace..

"Hmmm ya kaltum kenan,

glasses cup ta ɗauka ta kai bakin ta duk daɗin tatatcan pineapple and coconut juice

Please Login or Register in order to submit comment