Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wani irin ɗaci take ji yana yi mata a bakin ta wai sai yaushe ƙaddara zata dena wala gigi da'ita..?,

aguje nur ta shigo tace


"Auntin barno..,

Cikin fara'a ta ware hannunta tace

"NUR,

Ƙara'sowa tayi ta rungume ta tace

"Aunty ina lubna...?,

Lubna tana gidan hajja kaka

Aisar ne ya shigo farin ciki ne ya mamaye shi ganin aunty sa yace

"Sannu da zowa aunty,

Yauwa tace masa nan fa hira ta farke a tsakanin su kowa na nan nan da antin barno

BN NADER FAMILY

Ran Alhaji Abdullah ne ya ɓaci cikin faɗa yace

"Wanna ai shashancin banza ne in zaku farka tun huri Ku farka saboda rashin hankali kuna so ku zautar damu wacce irin fatalwa ana zaune ƙalau ke Rahama zan laminci wannan ƙageggen zancen naku ba...
namasu taɓin ƙwaƙwalwa..?,

cije leɓen ta tayi domin wallahi ita ganauce ba jiyauba dan haka dole fa malan me turakar yasin yayi mata addu'a a gidan nan ba fashi mom Amina tace

"Amma ai...,

ɗaga mata hannu yayi yace

"Ƙar ki ɓatan rai nide na gama magana tun huri kisa wancan mashiriki ya barmin gida..,

tashi tsaye tayi tace..

"Yanzu kai min adalci kenan kasan kuwa irin tashin hankalin da jiya nashiga..? yanzu malam me turakar yasin ɗinne mashiriki..?

To wallahi a iya bakin ka har da aljanu faɗa yake kabi shi a hankali kar ya shanye maka ruwan ƙwaƙwalwa

da'katawa yayi daga tafiyar da ya fara yace

"Rahama naga kina so ranki ya ɓaci to ki bar wannan mutumin ya ƙara hour daya a gidan nan  saboda kin rainani ni zai shanyewa ruwan ƙwaƙwalwa yana faɗar haka yasa kai ya fita

Gyara ɗaurin kanta tayi tace

"Wallahi saina yi ai bakai ake tsoratawa ba..,

Ba ko sallama ya shigo yana rawa da'katawa yayi ganin wani uban carɓi a huyan wani tsoho cikin mamaki yace

"Kai lafiya me ya kawo ka..?,

Malam me turakar yasin yace

"Hattara dai yaro ka iya bakin ka ko yanzu in maida maka da bakin ka  huya..,

haɗa rai Salim yayi yace

"Kai anfaɗa maka wannan kurarin naka zasu tsoratar dani..? wallahi tun huri kwashe wayan nan matattun ƙafafuwan ka kayi gaba ko yanzu in nuna maka zamani ,

Cikin sauri mom Amina ta ƙara so tace

"Na shiga uku Salim kanka ɗaya kuwa kasan wannan wane...?, wallahi iya bakin ka ƙarya maida ka ƙunkuru,

taɓe baki yayi yace

"Mom ƙunkuru kuma..?,

Cikin tabbatar wa tace

"Eh,

Dariya ya saki yace

"Ai shi kansa kunkurune kinga kuwa in kura na maganin zawo tayiwa kanta,

Haɗa rai tayi tace

"Wallahi salim ka kiyaye ni..,

buɗa baki yayi zai magana sai yayi farin gani zabgegen kumurcin muciji

Ke saɗaɗowa dai dai da shigowar safna da mom hafsa baƙin ƙofar floor yaja tunga ya tsaya ya fasa kai  cikin tashin hankali mom Amina tace

"Malam me turakar yasin tarnaƙi faɗan ibilisai yi mai magana ya bar gunnan,

gumine ya wanke fuskar malam ya ciro carɓin huyan sa duk tsayin sa haka ya fara jan Uku uku hurhuɗu ko za'a samai huƙa a huya bazai ce ga abin da yake faɗi ba....

ai ƙafin su ankara tuni ya fara zagaye su duk kuwa faɗin floor haka ya datsi iya gunsu iya tashin hankali yau suna ciki kaf cikin su ba wanda ya tuna da addu'a balle suyi....


Wayyo Allah ashe daman ajalina ke kirana shiyasa da miji ki yazo ya zuɓa min tujara na'kasa tafiya masu iya magana sun ce ƙwaɗayi ma'buɗar wahala ashe zancen zucine ya fito fili

be sani ba duk irin tashin hankalin da Salim ke ciki be hana shi sakin wata irin dariya ba yana tausayin kasan yana tausaya masoyi yar sa SAFNA domin ita ko motsi ta kasa.....

Allah ya bawa malam sa'ar guduwa da sauri salim ya ruƙo ƙafarsa yace

"Yaba malam me turakar yasin ya zaka gudu kai fa har maida mutum kake wata halittar..,

A fusace ya buge hannunsa zai ƙwaci kafar sa mucijin nan ya nan'naɗe musa kafa tare da hannun salim kuka salim ya saki ganin rayuwar sa ta zo karshe burin sa be cika ba..

Ganin ya naɗe su salim mom hafsa ta sami damar guduwa aikuwa kamar wasa ji tayi sanyi a kafarta saurin duba ƙasan'ta tayi sai tayi farin gani tace

"Wayyi na ga takai na ni hajara,

Kuka take we'we kai kace aiko mata akai da  saƙon mahaifinta ya mutu

Ashe su safna sun ɓoya a kitchen safna na janyo mom amina ita na janyo ta dan a ganin safna su sunci duniya dan haka ballale a'damu ba dan sun mutu..

A fusace mom aminatou ta fusgota akafin ta ankara ran safna ya ɓaci ta janyo ta tuni tayi zaman daɓaro a ƙasa cikin wani irin raɗaɗi da yaziyar ceta tace

"Summa'inna alaina bayyana ya ashafi ya ma'afi tun tanayi a hankali har ta dawo da karfe ai yarda kasan a makarantar allo haka  suka kama...

Ganin duk inda ake zaibar gun kowa ya kama yi
in yaje gun mutum yana gamawa zai bar gun ya koma na ɗayan da yazo kan malam diriricewa yayi ya kasa ɗan haka tun da ya saita shi yana zaro harshe besan lokacin da ya saki gudawa ba warine ya turnuƙe floor....

Assalamu alaikum ɓat ya ɓata ba muciji ba labarin sa ganin yarda sukai hujuga hujuga kai kace ɓarin mota akai a kansu ga karatu da suke yawa wani abun ya ɓata cikin mamaki BASMA tace

"Mom lafiya na gan ku a haka..? wannan wane?,

Ba sudena ba saima ci gaba sukai da karatun su

Cikin sauri ta juya domin ta kira sitti da su uncle suzo su ga halin da suke ciki...

JORDAN

yamma likis suka iso Jordan hotel suka kama bedroom da floor cikin gajiya jameel ya ce zauna yace

"Wallahi duk na gaji haba wannan  aikin huya yanzu dafa wani zancen yake ba wannan ba..,


TAREEK yace

"Hmm kai taka me sauki ce.,

Dariyar da yake ruƙe'wa tun ɗazu ya sami damar amayar da ita cikin zolaya yace

"Haba angon mata biyu da balarabiyar Palestine da yar Nigeria,

Tsaki yaja ya shige ɗaki cire kayan da yayi ya shiga toilet wanka yayi ya ɗauro alwala fitowa yayi ya buɗe trolley  ɗin sa ya ɗauki kaya mara nauyi yasa ATM cars ɗin sane ya waɗi

da sauri ya ɗauka dan siririn tsaki yaja tuna abin da ya faru wayar sa da ta faɗa ruwa ya ɗauko ko kunnuwa batayi balle yayi musu order abinci


fitowa floor yayi shaf ya manta da wata abrar hullamai ATM yayi yace

"In ka gama lalacinka kayi mana order abinci plate biyu sai limo Ka duba wannan fridge ɗin ko a kwai ruwa kaga ba sai mun siya ba ,

Cikin zolaya yace

"Plate biyu kuma..? nifa wato tun yanzu anga jar fata an fara yi min wariyar launin fata ko,

da sauri ya dubi bangon dake pacing ɗin sa  four eyes sukai da ita tausayin tane ya kama shi kauda kansa yayi yace

"Harda kaya zaka tawo dashi kamar na wannan yarinyar kayan ta yayi dadti ,

ɗauka yayi ya zagaye shi ya shiga dakin domin yayi wanka

prayermat ya shimfida ya fara sallar magarib ba da ake kira wowa yanzu

yunwa ce ta ishi abrar dan haka kuka ta fara ga ciwo da cikin ta..

Wanka jameel ya gama a cikin bedroom ya yi sallar dan haka be ji kukan taba idarwa yayi daidai da idarwar tareek ganin tareek ya idar kawai sai ya fita be tsaya jin ba'asin kukanta ba

karamin tsaki yaja ya zauna akan royal chair yace

"lafiya me ke damun ki?,

haushi ne ya kama shi tunawa da yayi bata jin hausa balle turanci alama yayi mata da tazo aikuwa yawa jira take ta fara ɗingisa kafarta ta ƙaraso zama tayi a kasa ta nuna mai cikin ta fahimta yayi kamar ciwo yake mata ganin irin dadtin jikin ta ya ruke mata hannu ta tashi har toilet ya kai ta ya hada mata ruwan wanka ya fito

Zama yayi kunna tv ya fara kallo ihunta yaji da sauri ya shiga sabulu ne ya shigar mata ido

daman bata iya wanka ba k'arasawa gunta yayi ya wanke mata fuska

ganin ko cuda jikin ta batayi ba ya fara yi mata wanka tun da yake betaɓa jin yanayin da yaji yau ba sakamakon arba dayi da matasan Breast ɗin ta yawa an kafe hannun sa ya kasa ɗauke wa be yi zaton cewa wannan abun zai dau hankalin sa ba sosan wankan ne ya zame wani irin dadi yaji lokacin da ya ɗora hannu a kansu a hankali ya fara matsawa kuka tasa saboda zafin da ya ziyar ceta.....✍️




*DESTINY LOVE*


Arewa books@Oumyasmeen

Watt pad@ Aminaoumyasmeen

                Perfectly pen's


*Ina godiya my fans kodai ku ƙara hakuri dani wallahi bana jin dadin ƙorafin da kuke min wallahi bako yaush nake samin damar typing ba ga makaranta ga hidimar gida*


*Ban yarda amai damin shi document ba ko audio in kune yaji jiki ya tsira*



Episode 51-52

ture hannunsa tayi taja baya tana kuka sosai gun kemata zafi daƙyar ya iya tashi ya fita daga toilet

zama yayi ya zuba tagumi idanuwansa sun kaɗa sunyi ja lips ɗin sa na kasa ya ciza shikkenan yarinyar nan ta ɓallo mai ruwa da sauri ya tashi ya buɗe trolley bag yafara dubawa ko ya tawo da maganin sa hamdalah yayi sakamaƙon ganin sa da yayi...

ɗauka yayi da sauri ya buɗe fridge ya ɗauko ruwa ya watsa abakin sa shan ruwan ya shiga yi ba kakkautawa...

Ajiye ledar hannunsa yayi ya shigo cikin mamaki yake kallon tareek da sauri ya ɗurƙusa ya ɗauki kwalin maganin da ya yar yace

"TAREEK wai yau she zaka san wannan abun yana da illa wallahi tun yana yi maka aiki wataran bazai maka ba kai ba  likita ba bakomai ba ka tashi kana shan magani ina cewa yanzu ka huce gun mata har biyu ko wannan da kake rainata zaka iya rage zafi da ita?,

Banza yayi mai be tsaya tattara kayan da ya fito da su ba yasa kai zai fita dai dai fitowar abrar ɗaure da towel sai kuka take chak ya tsaya wani abune ya tokare mai ƙahon zuciya shide yasan ba kishinta yake ba amma ai ta bari jameel ya fita sannan ta fito ya tsani kuka a rayuwarsa musamman na mace tsawa ya daka mata

dariyar jameel ce ta subɓoce mai tun yanzu yafara kishin ta kana kallon kwayar idanuwansa zaka ga zallar so amma ya fake da tausayin ta yake ji

kuka ta ƙara fashewa dashi a fusace ya juyo kan jameel yace

"Kai kuma lafiya ka ke wannan dariyar harda ruƙe ciki ..? ina kayan da nace ka siyo?,

da hannu yayi mai nuni domin bazai iya yimai magana ba tsaki yaja ya fita shima binsa yayi ledar kayan ya buɗe riga da wando ne har guda uku cikin sauri ya dubi jameel yace

"Jameel ƙarfa kafara samin zargi a zuciya ta anya kuwa..?  tsakani da Allah karasa kayan da zaka ɗauko sai riga armless da three-quarter har guda uku yawa muna garin arna,

zama jameel yayi ya fara fiddo da take away yace

"Ai gani nai ku masu auran nan kunfi son irin kayan nan balle kai uban jaraba daga kallon yarinya har da shan pill,

kasa magana yayi dan haka yabar  gun komawa dakin yayi

samun tayayi har ta fara rawar sanyi jikin ta zafi raɗo da sauri ya ƙarasa gun jikin ta ya taɓa yaji zafi raɗau

saurin rungume shi tayi tana kuka lallashin ta ya fara luf tayi yawa tana jin me yake faɗi abinci ya fara bata abaki amsa ta fara yi tana ci bayan ya gama bata ya miƙa mata kaya ba musu ya ta amsa fita tasa yayi domin gudun abin kunya...

SITTI POV


Bugu take yawa zata fasa kofar a fusace sitti ta fito ta buɗe tace

"Ke basma lafiya wannan wane irin bugu ne yawa zaki karya min kofa?,

kama kugu tayi tace

"Sitti ina fa lafiya ga su mom amina ce suna karatu,

cikin rashin fahimta tace


"Karatu kuma..?,

Wahalallan numfashi ta  sauke yawa tayi tsare tace

"Sitti lamarin gidan sai addu'a wallahi gasu nan dai kizo ki gansu,

cikin sauri ta bita basma tsayawa tayi ganin uncle Nasir zai shiga mota cikin sauri tace

"Sitti ina zuwa ya kamata mu tafi da namiji domin a san yarda za ai da su nifa ina ganin aljanu suka tada,

Cikin yanayin tashin hankali amma sai ta danne domin Allah yayi mata ƙi faɗi tace

"Ke bana son shashancin banza wanne irin aljanu kuma nayi ma dana sanin biyo ki wallahi naman ta ke jule juice ce abin jikawa asha a ruwa ..,

banza tayi mata ta ƙara gaba cikin sauri ta ƙarasa tace

"Uncle nasir wallahi ga su mom nan ba lafiya kazo,

da katawa yayi cikin yanayin mamaki yace

"Wacce irin rashin lafiya..?,

A gajarce tace

"Aljanu mana,

da sauri ta ƙarasa gun ya mudassir tace

"Dan Allah aka zo su mom ba lafiya,

juyowa yayi cikin i don care yace

"Kar inje inga ba daidai ba fa,

Wallahi gaskiya nake faɗa maka tawo wa yayi suka fara tafiya har main floor curko curko sukai ganin hannun malam da salim a sarke da juna suna kuka mom hafsa da safna sunyi hujiga juhujiga kai kace ɓarin mota akai mu a kai

can ga mom amina ruƙe da ƙafa tana kuka

tsorone ya kama sitti ta ja da baya dan kar a zarge ta tana jintsoro tace

"Nasir mudassir Ku ƙarasa kuyi musu ruƙiya ke basma jiki shashin mazan gidan nan ki kirawo su mannir wannan daga gani yar mero ce a kansu,

Dariya basma tayi tace

"Haba sitti karfe 6:34 pm fa yanzu basu dawo ba kinsan wani ma sai 11:00 yake dawowa balle yau ana buga ball,

Shiru tayi can tace


"Kinga da wannan yaron yana nan me suffar samudawa daya zo domin shi kansa aljanine,

Haushi ne ya turnuƙr uncle sai kuma ya danne domin yason halin sitti bata da dama yace

"Sitti  wa..?,

Harara ta zabga mai tace

"Tareek mana kaf gidan nan wane me suffar aljanu sama dashi,

banza yayi mata ya ƙarasa gun su salim

ruƙe salim yayi duk ya fita daga hayyacin sa cewa yake

"Summa inna isimi sim sim dan Allah akar kuyi sama dani wayyo Allah mom zasu tafi dani wallahi bana son mutuwa,

Tsawa uncle ya daka mai yace

"Wannan wanne irin shashanci ne,

Kama bakin sa yayi yace

"Toto to nayi shiru kalas inji larabawa ,

zama yayi ganin kamar sun dawo hayyacin su yace

"Me ya faru..?,

nan mom amina ta kwashe komai ta faɗi

dariya mudassir da basma keyi malam yayi huƙi huki mom hafsa kuwa haushi ne ya kamata ganin ɗanta yana dariya tace

"jibe ka yawa wani mutumin kirki shashasha kawai bar nan gun,

shiru yayi ya juya ya fita basma bin bayan sa tayi haka uncle salim kuwa kunya ce ta kama shi da ya tuna abin da ya aikata

mom amina ta sami targaɗe malma kar kaɗa rigarsa yayi ya cika ta da iska domin yau yaga bala'i har abada shi da gidan nan

safna ma tashi tayi ta bar gidan baki daya  baza ƙars dawowa gidan nan ba


Misalin karfe 9:30

abba ya shigo shashin sitti har ƙasa ya ɗurkusa ya gaishe da ita amsawa tayi fuska a turɓune tace

"Yanzu abdulnur abin da danka yayi ya kyauta kenan yau tsahun sati biyu bashi ba labarin sa yabar min jika da auransa akan ta,

Ƙasa yayi da idonsa yace

"Sitti insha Allahu zai dawo dazu muke maganar sa da nasir,

fyace majina tayi tace

"Abubuwan da suke faruwa a gidan nan sun fara isata,

cire hular kansa yayi yace


"Sitti dan Allah ki faɗamin inda nanne take ko takardar da tabari ki nuna mana wallahi a yanzu ita kaɗece shedata ta biyu bayan alhaji Allah aya jikan sa

akwai wani abu daba ku sani ba wallahi halastatcan ɗane na sunna akwai kulli fa  a gaba wannan takarda ta take hannunki ita ce warwarowar matsalar mu  ita ce mabuɗar kullin nan sai bayan abin nan ya faru na saketa amma..,

Cikin tashin hankali tace

"Kar ka faɗan zancen bazan labarin da ka bamu shine na gaskiya ba wannan ba ko jikina duk  kunnuwa ne bazan yarda da wannan zance ba nanne kuma bana fatan nasan ida take wato kaga ya girma yana gudun ka saboda ka bata mai usuli da tushe,

Cije leɓinsa na kasa yayi ya saki wani murmushi wanda ake kira da yafi kuka ciwo yace

"Wallahi duk lokacin da nanne ta bayyana komai zai bayyana za'a san cewa shi ɗan....,

da katawa yayi domin ganin hulgawar mutum tashi yayi yace

"Sai da safe,

ciki ciki tace

"Allah ya tash mu lafiya,

Amin yace zuciyarsa a na tubka da warwara dole ya tsanan ta binkice wata kilama tana garin nan to amma ai tace baza ta barshi ya zauna lafiya ba ko dai ta mutu ne bashi da me bashi amsa


SHATTIMA BABA GANA



Yau aikin kwana take ganin karfe goma saura ta koma office ɗinta

kujera ta ja ta zauna karar shigowar message taji da tayi banza dashi amma sai ta duba saƙone kamar haka

_Assalam alaikum partner duk inda nake kina rai na nasan cewa nice komai ya faru nice sanadi ki yafe min amma har yanzu ina lula da amanar ki daga senior prefect hostel A_

Wayar ce ta waɗi tayi tara tsatsa zaro ido tayi hawaye na zuba kai kaice an buɗe fanfo sulalewa tayi a ƙasa ta rushe da kuka wannan wacce irin ƙaddara ce

a haka sister maryam ta tarar da ita cikin sauri tace

"Subbahalallahi sister lafiya me ya faru wani ne ya mutu,

girgiza kai ta shiga yi miƙewa tayi sister maryam ta temaka mata ta tashi jakar ta ta ɗauka da wayarta cikin sauri tace

"Ina zaki..?,

cikin sarkewar numfashi tace

"Gida,

girgiza kai tayi tace

"Gaskiya bazaki tafi ba ahalin da kike bara in kai ki,

jingina tayi da jikin bango fita sister maryam tayi domin dauko key ta manta da tana da mota ganin ta fita da sauri ta fito ko rufe kofar batayi ba wajan da tayi parking ta nufa ta dauki motar ta data da sauri sister ta kara so gun domin ta tambayi sayyada cleaner tace bama ta fita

daidai da tashin motar ta a guje ta fita gware tayi da wata mota chak motar ta tsaya yayin da jama'a suka taru a kanta.....✍️


*_yanzu fa taken wasan ya fara ko dai ku biyo ni wai wace take wannan saƙon 🤔_*


DESTINY LOVE*

      Daga alƙalamin

              Oumyasmeen

Watt pad @Aminaoumyasmeen

Arewabooke@oumyasmeen

          

             Perfectly pen's ✊


Wannan page nakine MATAR DEAR

da

FATEEMAH ISAH MUHAMMAD Facebook my fan ina godiya sosai da irin son da kike nunawa destiny wanna page naki ne



*🗣️🗣️👉️mutane kuji tsoran Allan wai sai mutum yayi maka magan zai siyi littafin ka ba network ka bashi sai yayi blocking number ka wai yanzu haram ita take gudu ana binta duk wanda yaci min kuɗi na wannan a zaune take zai bani ranar da bashi da shi*

*Duk meson binta yar jagaliya 300 complete yayi min magana ko muzu ba mu gani 200 Kin cuce ni 300*

In mutun zai siyi dukka akwao discount na 100

700

Account number

Amina alhasan Muhammad

Opay

*8141785374*

Ko

Moneypoints

Amina alhasan Muhammad

9061890481

A toro da shedar biya ta

09061890481

  


Episode 53-54


Kowa nagun ya shiga tashin hankali duba da abin da ya faru amma cikin hukuncin Allah ko kwarzane batayi ba sai motar ta data lutsai a kan wani bench ta zauna wayarta ta ɗauko a jaka ta lalubo number Aziz bugu daya ya ɗauka cikin sanyin murya wacce ta ɓoye damuwarta tace

"Aziz ina waje wajan sabon titi kazo ka ɗauke ni,

Daga daya ɓagaran yace

"To,

Sauri tayi ta katsai tasan zai iya tambayar ta godiya ta yiwa mutanan ganin ba wata matsala kowa ya watsai

NUCY  HASSAN JEGA Former governor

POV

Cikin sauri take shiryawa hibbah ce ta shigo kallon mamaki takewa NUCY ganin irin sauri da take hakurin tane ya ƙare stool ta janyo ta zauna tace

"NUCY ina zuwa.?,

fari tayi da idanuwanta tace

"Party,

tun daga sama harƙasa take kallonta

NUCY badai sheɗanci ba wata iriyar fitted gown ce a jikin ta tawani swiss lace amy colour da adon flowers dark purple sai ka rantsai a jikin ta aka ɗinga ko kuma gum aka manna mata

duban tamfatsaitsan agogon dake manne a bangon bedroom ɗin su tace

"NUCY 6:30 fa ,

juya kyawawan idanuwan ta tayi ta dafe kanta da yaci kitson attachment har gadon baya tace

"Ya Allah hibbah to ai tare da TAFIDA zamu,

Idanuwantane suka kawo ruwa ta matso kusa da NUCY dafata tayi

Hannunta NUCY ta ture domin tasan abin da take nufi kasa tayi da muryar ta tace

"Sweetheart bazan dade ba zandawo bani minute 39 kacal zan dawo,

Mai da hannunta tayi kan kirjinta tana shafawa marai raice murya tayi tamkar wata marainiya tace

"Please ko sau daya ne ki barni inyi....,

taja karshen maganar

Zaunar da ita  tayi cikin sigar lallashi tace

"Haba hibbah kalli fa kiga na shirya me zan baki wallahi na gaji ke bakya gajiya,

Hannu tasa ta zuge zip ɗin rigar ta sai ga kyawawan cikiar kun breast ɗin ta acikin bra....

Ja da baya tayi tace

"Kai hibbah yanzu saikin ɓatan lokaci ba,

Janyo wa tayi ta marairaice murya tace

"Please.....,

ganin tayi shiru alamal ta yarda

fito dasu tayi ta fara sha kai kaice yarinya ce a cinyar uwar...ta ganin ta fara amsar saƙo cikin ƙwarewa ta zame mata riga tunɓur sukai  haihuwar uwar s.......

mai da kanta tayi gabanta aikata masha'arsu suka shiga yi har suka biyawa kansu buƙata 

Wayar ta ta ce tayi ringing da sauri ta ture kan hibba dake gaban ta mai da kanta tayi a haka ta ɗauki wayar ta ɗaga tace

"Heelloooo....,

tsaki yaja domin yasan ta tsuniyar gizo bata huce ƙoki yace

"Da hallacan ki fito ina waje dan ga daguss ɗinki shida wayan nan security's ɗinsa mara imani amma kinna ɓatan lokaci,


Wani numfashi ta saki lokacin da hibba take mata wasa da harshe a gabanta tace

"Wassssshhh ina zuwa yanzu,

kashe wayar yayi da kyar ta iya ture hibba ta tashi yawa wata gawa ta kwanta tayi lamo cikin sauri take sa kayanta ko wanka bata tsaya yiba tace

"Hibba na tafi sai ki kira wata ta taya ki kwana domin bazan dawo ba,

ɗago kanta tayi tace

"Please karamin sabuwar yar aikin nan,

Da sauri ta tsaya har tasa hannunta a kan handel ɗin kofar ɗakin tace

"Hibba meke damun ki ..?asiri kike so ki tona mana abin naki ya huce kan nawaje har cikin gida..,

cije lips ɗinta na ƙasa tayi tace

"Please dan Allah kiramin ita ba abin da kike tunani bane kawai wanke min toilet za tayi koma mene ai daddy ne yaja mana ya bar mu muyi aure mana yace sai munyi boko,

Da ta gama jinta ta fita wani uban hill tasa tafiya take ɗai dai duk inda ta taka sai kaji sautin kwass kwass 

har tazo zata shige shashin yan aiki sai kuma ta shiga domin tana kaunar yar uwarta

Knocking tafara ganin zata ɓatawa kanta lokaci ta tura kai samin yarinyar tayi tayi daidai a kan mattress tana sharar bacci cikin ɗaga murya ta daka mata tsawa

Firgita ta tashi tana raba ido kanta ta fara sosawa tace

"Hajiaya me za ai miki..?,

Kallon ta take tun daga sama har kasa take kallon ta yarinya ce ƙarama dan ba zata huce sixteen years ba da alama yanzu ta fara irgar dangi haushin hibbah ne ya kamata tace

"Keje bedroom ɗin mu hibba na kiran ki,

Tana fadar haka ta juya ta fita cikin sauri saude ta tashi ta fita domin tason halin fadan su gidan shiru da alama me gidan tana shashinta sai kai tafiya me dan nisa sannan zaka ga shashin matar gidan haka tsakanin ta dana ya'yan ta kowa harkar gaban sa yake

Allah ya kyauta inji yan gidan radiyo aikuwa dole tarbiya ta lalace

Gaban wani babban apartment ta tsaya ganin kofar a bude ta shiga masha Allah daga gani an kashe dukiya ba kowa a madaidaicin floor dan haka kai taye bedroom ɗin su ta nufa a buɗe ta gansa...

Turawa tayi ta shiga bakin ta ɗauke da sallama duk da tasan balalle ta amsa ba in suka ga talaka yawa sunga kashi haka daɓi'ar yan gidan take mutum ɗaya zeenatu ke bata labari shi kuma har yau bata taɓa haɗuwa da shi  da alama bayama garin tunda ko sau daya be taɓa zuwa ko dan yaga iyayen sa ba

ɗago kai hibba tayi tana kwnace sai blanket da taja haɗe ranta tayi

Please Login or Register in order to submit comment