Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ci gaba da bibiyar rayuwar sa ba bazai amince da shirinta ba tana tsoron ya cigaba da binsu yana musu zari ɗaiɗai yana kashewa ba duk lokacin da ta tuna shine sanadin mutuwar bayijjah sai tayi kuka..

Dan tana ma aikaciyar jarida mene lefin ta dan ansa ta aiki tayi dan tana da yaƙinin shi ne ta kasheta....


matashin ne yayi mata jagora zuwa wani hadaddan gu fitala Koriya da ka sai kawo wa suke ba ka iya tantance fuskoƙin mutanan gun matane guda biyu a kowanne hannun mutumin sun tsaya suna matsamai kafaɗa ba kalal giyar da abubu a gaban sa

ga maza a tsaye guda uku ko wanne da bindiga a hannunsa gaban tane ya waɗi shiga tayi ta sami ɗaya daga cikin kujerun dake gabansa ta zauna ɗaga hannu yayi sai suka tafi gun ya zama daga ita sai shi ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya yayi cikin kakkausar murya yace



"Me ya kawo ki ramin kura...? duk danasan kin san ba wajan wasan yara bane ,


cire glasses ɗin ta tayi ta ajiye a kan table ɗin dake gaban ta tace


"Nazo ne mu haɗa hannu da hannu muyi tafiya tare....,

dariya yasaki gun har amsa kuwa yake duk kuwa da uban....ƙidan dake tashi ɗaga bindiga yayi yana shafata yace


"Inhar zaki cikan burina na kawo karshen waccan kwaron to zamu haɗa hannu dake sannan wallahi in munafurcine ya kawo ki kisa ƙaramin aiki ne a guna..,


gyara zama tayi tace



"Me zai hana ka rabu dashi me yayi maka...?,


Haɗe rai yayi ya cire abin da ya rufe idonsa dashi sai ga ramin idonsa ba kyan gani ɗaga bindigar nan yayi ya saki harsashi💨.....✍️




*DESTINY LOVE*


Daga alƙalamin

*Oumyasmeen*


Watt pad @Aminaoumyasmeen

Arewabooke@oumyasmeen




Perfectly pen's ✊


KING AND QUEEN WRITING CHAMBER👌✊

Duk meson ci gaba ya shiga link ɗin nan ku yi following ɗina domin samun ci gaba da zarar na ɗora ku danna min VOTE ngd

Masu tambayata complete har yanzu typing nake ban gama ba insha Allah in na gama zaku same shi available









Episode 58-59







Kwalbar da ya saita ta fashe wacce ta ke zaune iya tsorata ta tsorata a zaton ta ita zai harbe yace


"Kin kuwa san iya a dadin mutanan da suka bani kwangilal kashe shi....? kin san barin irin su a duniya barazana ne ga irin masu halin mu kamar yar da na fasa kwalbarnan haka zan fasa zuciyar sa...,


facemark ɗin fuskarta ta cire tace


"me bayijjah tayi maka ka kashe she ta...?,


Wata dariya ya saki tashi yayi ya juya baya yace


"BAHIJJAH, BAHIJJAH ko ɗaya ba abin da tayi min amma tasan wani sirri nawa wanda ina ganin bara zana ne a gare ni any time nasan zata iya faɗi shi yasa na kashe ta sannan na sata aiki taƙi duk kuwa karatun da take taƙama tayi nine sanadin sa...,


BANA BARIN DUK WANDA YASAN WANI SIRRI NA RANAR DA YA SANI TOFA SUNAN SHI race in peace.........


zama ta gyara tace


"Daman nasan da manufa kasa ta zama yar jarida.....,


A zafafe ya ɗaga mata hannu yace



"Shiiiii ya isa haka ga hanya zaki iya tafiya...,


tashi tayi ta juya baya tace



"abin da kake nema na sani shin kasan kuwa wane lion....? Kasan cewa akwai wani kulle dake jikin sa duhu ne tattare dashi wanda yake kallo mahaifi besan cewa ....., ganin zatayi kato ɓara ta ja bakin ta tayi shiru.,


da katawa yayi da tafiyar da yake yace



"Ina jin ki ƙarasa....me kike son ranar da ni ne..?,


Jan kujera tayi ta zauna tace


"Bani labarin yar da a kai ..ka kashe bahijjah sannan duk irin halicci da tayi maka kai ne sanadin wa ɗawar ta kazam tatciyar rayuwa irin ta karuwanci duk da koma me tayi yana kan ka a yanzu..... ya a kai ka gujewa yan sanda ka dawo kana rayuwa bayan kowa yasan kai ka kashe ta kana bin kawayen ta kana kashewa ciki har da sultan me sultan yayi maka...?,

Wata dariya ya saki irin ta arna yace


"Hhhhh wato ke karamar ƙwaƙwalwa ce dake shin baki san Nigeria mara gata da iyayen gida ke dawwama a kurkuku ba ...? su kan su shuwagabannin namu masu lefine bara in baki labarin rayuwar bahijjah ,


Zama ta gyara tace



"Ina jin ka ...?,

remote ya danna sai ga tabkeken pictur ɗin wata black beauty tara da farantin mangwaro akan ta yace


"Ko kaɗan bana jin baƙin ciki dan na kashe wannan shine hukuncin mayaudari...,

Zama yayi ya zabawa picture ɗin ido yace



Da yammacin ranar Juma'a kwana na ɗaya da fitowa daga gidan dan kande akan wata sata da nayi ta kaza alkalin be duba karancin shekaruna ba ya turani gidan gyaran hali

nike shine sanadin taɓarɓarewar rayuwata..

wanda na ɗaukarwa kaza be dubi cewa abinci nasiya na kaiwa uwata da bata da lafiya taci na ci

ni kadai ta haifa mahaifin mu ya gudu ya barta saboda bashin da ake binsa da matsi na rayuwa..me kuɗi burinsa yaci zarafin talaka kalilan ne masu tausayi

To fa maso min kaddarah ta karshe dai na zama gawurtatcan dan daba ke saboda samun da nake mahaifiyata ita ke nemo min maganin sa'a inna ga mutum wallahi duk abin da ke jikin sa inna so ɗauka sai na ɗauka inna shigo cikin gidan mu mahaifiyata ke min kirari ni kuma ina amin mama

Dawowar mahaifina yaga abin da ke faruwa ya nemo kuɗin da ake binsa ya bawa mutumin dake binsa

yayi kuka kamar zai mutu washe gari ya mutu nan fa na ƙara zama ɗan kai na

wata ran ina zaune a kofar gidan mu sai ga wata yarinya ɗauke da tallah duba agogo nayi nayi mamaki lokacin karfe sha ɗaya na dare mangwaro ne har ya fara ruwa cikin shakakkiyar muryata wacce zata nuna maka

ni ba karamin dan daba bane wane besan ni ba duk garin kano ke alokacin nine yaron tsohon gwamna

Jikin ta na rawa tazo lokaci ɗaya naji ta burge ni bana sha'awar mace a kanta na fara zina....nace


"Ke me kekike yi a wannan lokaci...?,

Muryar ta na rawa tace


"Tallah,


nana tawa nayi nace


''ke me kike siyarwa duk kuwa da naga abin da ke farantin nata,

Mangwaro ta ban amsa


Shiru nayi ba zato ba tsammani naji tace


"Dan Allah kasiya wallahi tun rana dake yawa ba wanda ya siya yunwa nake ji na koma gida ummata dukana zatayi in de ban siyar ba ..,

tsaki naja domin ni ko tausayi bata dan bana tausayin ɗan Adam nace


"Na nawane...,

Jingina tayi da bango kirga dangin da ta fara ya fito saboda rashi kaya masu wada ta duk sun mata kaɗan ga koɗaɗan hijabi tace


"300..,

Tsaki na ƙara ja na saki bito nace

"Shigo daki na ki juyemin amma da sharaɗin duk abin da nasaki zakiyi...,

Bakin narawa tace


"Aa ummata ta hanani shiga shago,

Zaro huƙa nayi nace

"Ke zanci abu takazar uban...ki huce ki shiga,


Jikin ta na rawa ta shiga tana shiga na shiga na rufo kofa tsayuwa tayi jikinta na rawa ga duhu da yake ba huta tsawa na daka mata


zama tayi ta hada kai da gwuiwa nima ɗur kusawa nayi ban sauke hannu na a ko ina ba sai a kan nonan ta kuka tasa tsawa na ƙara daka mata tayi shiru cire mata kaya nayi na fara wasa da ita sai da nagaji dan kaina na tsaya...


Sakayan ta tayi tana kuka hulla mata 1k nayi nace


"Wallahi ko da wasa naji maganar nan sai na kashe ki gobe ma ki zo in baki zo ba wallahi wallahi sai na yanka ki gunduwa gunduwa ..,

Jikin ta narawa tace to buɗe mata kofa nayi ta fita

tafiya take komai na jikinta na ciwo barin ƙasan ta da kawai zurawa ya ɗinga yi yana zarewa be shigeta ba amma zafi take ji gaban wani gidan laka ta tsaya tana bugawa mijin mahaifiyar ta ya buɗe cikin faɗa yace


"Dan uban ki bana hanaki kaiwa dare a tallah ba..,

Kan uban..can da kata Laminu ina ruwanka da ita zaka iya ci damu batare da tayi tallah ba..?

kai ka haifa min ita ba ni na haifeta daga yau bakai ba bahijjah uban tama ya barmin ita balle kai da ka ganta a dire


kai ya girgiza yace


"Insha Allahu na dena shiga sabgar ki keda yar ki amma ki sani wata ran zaki na dama ita ya'mace killa ce ta ake ba abarin ta saka ka yana faɗar haka ya juya ya shiga cikin gida...,

gyara zanin ta tayi ta sosaka kai tace


"Bakin ka ya sari gatari shege me kan roba dan biredin da kake siyarwa shi zai ishe mu ne ke ina kuɗina yake..?,

Ƙasa nayi da kaina ina jin takaici bama ta duba halin bubbuɗa kafata da nake ba ta kuɗin ta take miƙo mata dubu ɗayar da yabani nayi

Washe baki tayi ba bin ba'asi tace


"Ba shakka masha Allahu yau haka naci uwar...riba yau har ruwan wanka zan ɗora miki huce ki shiga,

Shiga nayi na zauna a tabarma hura huta ta shiga yi tana yan wakoƙin ta tana cewa

"Ya'yan mata jari ni daman nasan talaucin da nataso nayi ya'yana baza su yi shiba..,..

Har ta gama tana yada habaici da waƙoƙi shiga wanka nayi gaba nane ya waɗi lokacin da naga wani farin ruwa a gabana haka na ɗaure na gasa jikina banje islamiyah ba dan haka bansan hukuncin sa ba fitowa nayi na kwanta da tuanin wannan ɗan daba....✍️


Kar ku manta kuyi following ɗina domin samin ci gaba da zarar na ɗora


*DESTINY LOVE*


Daga alƙalamin

*Oumyasmeen*


Watt pad @Aminaoumyasmeen

Arewabooke@oumyasmeen




Perfectly pen's ✊


KING AND QUEEN WRITING CHAMBER👌✊

Duk meson ci gaba ya shiga link ɗin nan ku yi following ɗina domin samin ci gaba da zarar na ɗora ku danna min VOTE ngd


Episode 60

A hankali wanda yafi kowa sata ya lallaɓo ya ɗauke ni washe gari ana ɗora mata tallah guna tazo haka rayuwa ta cigaba da gudana tun tana jin tsorona har ta dena kwasam

sai ga cikina a jikin ta nan fa ta shiga tashin hankali ta sanadin haka mahaifiyar ta ta kore ta gida na kama mata mu ka ci gaba da aikata masha'ar mu cikin dake jikinta tuni na bata magani ya zube

Ganin tana sha'awar karatu na kaita makaranta amma fa da biyu na kai ta tagged ɗina shine yar da za'ai ta sami kusan ci da lion kin san fa mun daɗe muna farautar sa da yake shegen me wayone ko wacce gada muka samai sai ya tsallake ta



duk a cikin tagged ɗin nane nasa ta ta zama ƙawar safna tana gama karatu da yake uban gidan lion shine me gidan radiyo ya ɗauke ta aiki amma na manufa mun gama tsara duk yarda za ai amma shegiyar yarinyar nan ta wargaza shirin mu

abin da na fuskanta bani kaɗai bahijjah
kewa aiki ba sannan ta kamu da son lion mutumin da natsana sama da mutuwata....abin da ya ƙara dagan hankali shi ne saboda ya saki jiki da ita tare ake tura su aiki sun saba har tana koƙarin bayyana masa sirrrin mu nida former governor da sauran ta wagar mu

Murmushi ya saki yace


"Lion yana da taurin kai former governor yana da gidan saida jarirai da manyan mutane to agarin binciken sa ya gani da yake shi uban iyane dan bin kwaukwafi ne sai ya je ya gano wa idonsa yayi mana tirere a gidan Radio


uban gidan sa Sanusi ya hanashi suka zagaye zasu je su fito da su sukuma faɗawa al'umma wane shi...na tura yarana

kash akai rashin sa'a ya gudu ita kuma da hannuna nasa kibur na shaƙeta har sai da ta mutu ashe ya laɓe da gowar da zanyi sai naga yana ɗaukar video kafin in ankare ya jefamin dutsai a idona har gwayar idona ta fashe idon ya tsiyaye



Ajiyar zuciya ta saki tace


"Ina mahaifiyar bahijjah...?,

Dariya yayi yace


"Au na manta in faɗa miki ta je ta bata haƙuri har ta haƙura bayan duk wata lalacewa da bahijjah tayi da sa hannun ta tana da kwaɗayi ta nan bahijjah take siyeta..,

Wai yaron nan bayan na koma gida sai ga yan sanda sun zo kamani a daran na fito shi kuma ya shiga sahun mutanan da zan kashe.... Har yanzu ina mamaki dalilin da yahana shi saƙin video kashe bahijjah ba,

Gawar ta aka kaiwa mahaifiyar ta .....tayi kuka a bu na biyu bani na kashe Sultan amma ina ganin kamar
gargaɗi akai mai amma beji ba

uku kuma mutuwar bily I really miss you bily tana so ta kara zamame min bara zana shiyasa na kawar da ita...

Tashi tsaye tayi tace


"Duk wayan da kake neman ransu ba abin da sukai maka musamman bahijjah bata cancanci haka ba daga gun ka.. sai..bily me son farin cikin ka saboda kai..,


a fusace ya nuna mata hanya lokacin agogo ya buga ƙarfe 2:30 na dare yace


"lokacin ki yayi yana gama faɗar haka ya juya ya fita jakar ta ta ɗauka ta fito har kofar gate matashin nan ya rakata da katawa tayi ganin su nucy tabbas mahaifin nucy besan nucy tana tare da babban yaron saba masu iya magana sun ce....

duk wanda ya ce tukunyar wani bazata tafasa ba to tashi ko ɗumi bazata yi ba kaɓata ɗan wani kai ma a ɓata naka tabbas da gayya goga ya janyo nucy cikin harkar nan


domin ya koyawa mahaifinta hankali ya killace ya'yan sa yana lalata ya'yan wasu buɗe motar ta tayi ta shiga da gudu tabar gun tunani ta shiga yi wa ya kashe SULTAN.....


ganin bata da me bata amsa ta kawar da tunanin...




Three days ago




Ummi ya kamata ki faɗa mana abin da kike ɓoyewa shekara da shekaru barin kashi aciki baya maganin yunwa cewar Aziz.


ta gumi ta zare tace



"Aziz lokaci nake jira da zan faɗa muku ya kusa amma ba yanzu ba nima ina ganin inna faɗa muku zan sami salama a zuciya ta,



kai ya jin jina yace


"Insha Allah zaki samu,


kallonsa tayi tace


"Aziz banji kana maganar aure ba ...,


Sosa ƙƴeya yayi yace


"Ummi lubna nake so gani nake yanzu tayi yarinta da soyayya ga karatun ta jira nake ta gama..,



pillow case ta ɗauka ta buga mai a goɗon baya tace



"Ya Allah ai daman nace maka za'a zo gun ka dinga cewa yarinya me majina yanzu ita kuma kake so...? to ko ba karatu bama son ka,

Marairaice'wa yayi yace


"Please ummi wallahi na tuba..,


uhmm tace lubna ce ta fito ita da nur suna hira zama sukai lubna tace


"Lah ya Aziz yaushe ka dawo...?,

kallon ta yayi riga da skirt ne a jikin ta na atamfa super Holland taci ɗauri irin na zamani lubna akwai kwalliya kau da kansa yayi yace


"ɗazu..,


Gyara veil ɗin tayi ta ya fashi a kafa ɗa tace


"Please ɗan Allah ka kai ni Alheri radio..,


cikin mamaki yake kallon ta yace


"Me zaki yi acan...?,

ɗan yamu tsa fuska tayi tace



"Zan yiwa king of journalist sannu da zuwa yau kwana hudu da dawo warsa amma banje ba....,


kallon mamaki yake mata tuni zuciyarsa ta shiga zullumi karɗe soyayya suke amma da yake namijin gaske ne sai ya waske yace


"Me ce alakar ki da shi....na sansa mutumina ne...,


waro ido tayi tace


"Dan girman Allah..,

shan tuka yayi yace


"Ina yi miki wasane..?,


girgiza kai tayi tace


"A'a,

tashi yayi yace


"Ba inda zaki ki bari gobe zai zo duba lafiyar sa amma ba gidan Radio da zan kai ki shima sai kin faɗan alkarki da shi inna gamsu in kai ki,



sanyi jikin ta yayi tace


"To,

Anan shiga kitchen sukai ita da nur da ummi suna taya ta girki har suka kammalah Ummi na lura da su inda sukai ba daidai ba ta gyara musu....



************



Ayshe POV*****





lallaɓatayi har tayi bacci a hankali ta kwantar da kanta dake cinyar ta miƙewa tayi

fita tayi daga ɗakin ta koma nata tana shiga wayar ta tayi ƙara da take bedsite drower banza tayi da'ita ɗan tana kyautata zanton wannan shegiyar mayar ce....



Uncle Nasir ne ya shigo yace
"Wai tareek ya baki ajiyar yarinyar da yazo da ita...?,


cikin mamaki take kallon sa tace


"Kai da baka gidan nan a ina ka sani..?,

Waskekewa yayi yace


"yanzu ake sanar dani,

Hmm kawai tace domin tun da aka kashe ɗanta tafara zargin mijin nata musamman wasu abubuwa da yake wa'yanda bata yarda da suba tana tsoron randa zargin ta zai tabbata ɗaukar wayar ta tayi ta fita komawa floor tayi...again sai ga wani saƙo kamar haka


_ƙar ki ɗorawa kowa alhaƙin kashe miki ɗa wayan da suka kashe miki basa tare da ke saidai akwai shu'umai wa'yanda sunfi gubar muciji...saurin isar da saƙo azzalumai maciya amanah nice baby_

ta kusan jefar da wayar to wake mata wannan text message ɗin ba number a kullum da irin maganar da zata zo mata da ita kuma dai-dai da tuaninta

Firgigit ta ɗago sakamaƙon shigowar hafsa tace


"Aunty lafiya kike tunanin...?,


Ajiyar zuciya ta saki tace



"Ba tunani nake ba kaina ke ciwo,

Ayyah sannu ina bakuwar tamu..?,



tashi tayi tace


"Tayi bacci dan Allah kar ki wani kwakƙaran motsi da zai ta sheta kinga jiya bamu yi bacci ba yau anci sa'a ba tayi rigima ba ..,


"to, bedroom ɗin ta shiga duban basma tayi tace

"Malam fa ya zo,



Tsaki basma tayi tace


"Yau bani da ra'ayin karatu,

Inda saboda hafsa ta saba juyawa tayi ta fita bata ce mata ƙanzul ba



Mayafi aunty Ayesha ta ɗauka da mukullin mota da yake tareek ta turo mata kuɗi na siyayyar kayan abrar ɗakin uncle nasir ta shiga bata tsaya knocking ba ta murɗa handle ta shiga da sauri ya rufe laptop ɗin sa

jikin ta ne yayi sanyi zuciyar ta tace


"zan tafi siyowa abrar kaya...,

Cikin yaƙe yace



"Masha Allah Allah ya kiyaye...taking care,


Kai ta ɗaga mai ta juya bata nuna mai ta ga abin da yake ba daman tasan ko mun daran da ɗewa zai nema wa kansa mafita amma bata irin hanyar nan ba ko aure ne yayi baza ta tauye mai hakki ba tunda ita ta kasa..


da wannan zancen ta fita


Bedroom ɗin su basma kuwa cikin bacci abrar taji wani irin ciwon mara kuka tasa har ta tashi basma da ta fara kailula (baccin rana) cikin faɗa basma tace


"Ke wai wacce irin mara hankali ce..? baki da aiki sai kuka nasha faɗa miki tareek ba zai dawoba ba yanzu ma haka ya manta da rayuwar ki yana tare da amaryar sa yar dangin arziki ba irin yahudawa ba .....



yanzu kam tana jin hausa saboda zaman su da hafsa taji me tace abrar hakuri ne da ita dan haka bata tanka wa basma ba

dafe marar ta tayi tana juyi ita tasan irin ciwon da take ji ...




IN BRIEFLY



Amarya da ango


Yau kwanan safna hudu a gidan tareek tun da aka kawo ta ko kallon bata ishe shi ba bama ta ganinsa abin duniya ya ishe ta ko wacce amarya sarauniya ce a gidan mijinta amma ban da'ita tayi baƙi ta rame ga jaraba nacin ta iya gyara mom hafsa tayi mata....


tsaki taja abin da bata so ta fara aikatawa shi zata fara bata so tareek ya gane ita ba buɗurwa bace amma inta nemi mata fa....ai bazai gane ba shawarar nucy zata ɗauka ga mon hafsa tace mata har yanzu boka na aiki be kamo zuciyar sa ba duk randa ya kamo sai ta juya shi son ranta

"ga sitti itama yanzu ta lura sitti ta sauya mata akwai wani abu da take ƙullawa wanda ita bata sani ba alhalin da ba haka suke ba kallon ko ina na shashin nasa take abin sha'awa


dawowar nan da yayi har ya fitar da komai ya canza wani ko ita da aka zubawa dukiya ya fita komai yau indai be biya mata hakkin ta ba zata kira nucy ta amince da wacce zata haɗa ta da ita amma ai'nucy ba sona take ba ,....ƙar dai tuggu take haɗa min..

Shashin wata zuciyar ya mata amsa tuni takawar da zancen ai sun shirya har ta bata haƙuri gyara zama tayi tana duba agogo karfe


5:30 ya shigo cikin ƙasai ta abin mamaki shashinsa abuɗe da sauri ya ƙarasa dawa zai yi tozali lallai dole ya koyawa yarinyar nan hankali...

Cikin ki ɗima ta juyo jikinta na rawa yawa mazari saboda ganin ya koma yawa ma yunwacin zaki har ta briefcase ɗinsa ta sulale a ƙasa......✍️



*DESTINY LOVE*




Watt pad @Aminaoumyasmeen

Arewabooke@oumyasmeen




Perfectly pen's ✊


KING AND QUEEN WRITING CHAMBER👌✊



*Inga comment a watt pad kuyi following ɗina*

https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k


*Wallahi in bana ganin liking da comments Zan ɗena Ku sai ma in mai da shi paid book*






Episode 61





Kuka tasa domin yau tasan kashin'ta ya bushe jikin'ta sai kakkarwa yake neman hanyar guduwa take amma ina ya rufe cikin kakkausar murya yace


"Ni sa'an wasan kine da zaki shi garmin ɗaki....?,



Please Login or Register in order to submit comment