Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

har Mai martaba bayan ta nemi yafiyar kowa an yafe mata Mai martaba ya rattaba mata saki daya aikuwa tarinqa kuka tana neman ya taimaketa ya yafe mata wlh ta tuba tabi Allah saida Samha da Dad suka shiga sannan ya hqr yabarta a dakinta ya mayar da ita.





Haka rayuwa taci gaba da tafiya watan yan uku shidda a duniya saiga bullar ciki a cikin Samha aikuwa akayita murna aka rinqa tattali da rainon cikin nan cikinta nada wata hudu akayi bikin Rahmah da Ja'afar wata daya tsakani akayi na qanwar mijinta Yesmin da Mansoor sosai Nasir ya nemi yafiyar Samha shida Ja'afar tace babu komai ai ya wucce qaddararsu ce hakan Mainah Abdu ne yace shi be yafe ba sai sunyi yari na wata shidda shidda sukayi dariya sukace “ai saboda Gimbiya zaa yafe mana" yayi murmushi yace “ya wucce" haka rayuwa taci gaba da tafiya ta kowanne bangare sai son barka, abin mamaki watanni goma da mayar da auren Dad da Mama Mairoh takama rashin lfy ranar itama Samha yini tayi tana fama da labour hankali duk yanakan Samha aka dauketa aka tafi Asibiti ta haifi yaranta biyu dukka mata murna a gdan sarautar baa cewa komai suna dawowa aka sanar dasu wai Mama Mairoh ta haifi da namiji me kama da Samha wayyoh zo kuga murnar gurin Samha itama tayi qani tama manta da haihuwa tayi ta tafi bangaren babar tata taga yanda Dr Hasina taketa kula da jaririn da uwarsa abin gwanin gwasama.




Dr Hasina itace take kula da Samha mace me halin yan aljannah babu mugunta babu ojoro gyarata takeyi kamar yar cikinta haka akasha sunan Nusrah da Nuzrah Wato Hasina da Amina tare da qaraminsu babbansu wato Maheet asalin sunan kakansu Mainah Abdu da Samha yaci na wajan iyayensu mata Jabiru.





Watanni sukayita turawa rayuwa tayi yanda akeso har shekaru haihuwa ta tsayawa Samha cak Nusrah da Nuzrah har sun tafi primary a kuma wannan lkcn ne Dr Hasina ma ta haifo musu qanwa mace wadda akasha shagali murna babu Wanda ta bari har Fulani Hadiza data saki jiki ta koma mumina ta gaske kullum tana tare da yaran da farko basu saki jiki da itaba sai daga baya da suka fahimci tuba tayi me tsarki, ranar suna yarinya taci sunan Maryam suna kiranta da Gimbi.
Rayuwar Mainah Abdu da iyalansa abar sha'awa ga kowa shekaru sunata tafiya cike da alkhairai aikinsa gaba daya ya koma England saboda haka ya debe yaransa da matarsa suka koma can ya sama musu makaranta sukaci gaba da rayuwarsu acan cikin farin ciki tattali da qaunar juna.
Shekararsu uku a qasar Samha ta sake haihuwar auta ta kuwa dage saida akayiwa fulani Hadiza takwara wayyohh dadi a gurin fulani Hadiza wannan ya taga gata takanas ta taso tazo taga takwararta tayita kuka tana qara roqon yafiyar Mainah Abdu don shi tafi cutawa yace ai tama dauka wani abu bai taba faruwa ba rayuwa kenan dama haka duniya take kowa da zamaninsa.






*_Tammat bi hamdullah_*



*Nan na kawo qarshen wannan labari me taken ADANDI kurakuren dake ciki Allah ya yafe darrusan dake ciki ubangiji yasa su isa inda akeso su isa na gde da kasancewa tare dani.*




_Don shawara ko neman qarin bayani zaku iya tuntunata ta wannan number_: _09013718241_





*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment