Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

qur'aninta me ta sanya a jaka tace “ina jiranku a waje" ta fice Rams ce ta fara fitowa itama ta saka wani dan madaidaicin hijjab tasa tabi bayanta Zainab Nadiya da Surry suka kwashe da dariya Surry tace “kaga yan abi yarima asha kida su Ramatu anyi asara babu raayin kai sai na wani"




Da haka suka fita ko a hanya tsiya sukeyi Mata amma banda Rams saboda ita dama saboda Samha takeyin komai amma ba tarbiyyar gdansu bace mahaifinta akwai tsanani wajen tarbiyya hakanne yasa ta zabi zaman hostel saboda ta sheqe ayarta son ranta wanda bayan haduwarsu da Samha tace ta dawo gdanta suke iya shegensu son ransu.
Suna zuwa makarantar tayi parking suka fito itace qarshen fitowa aikuwa dalubai suka zuba musu ido masu zundensu nayi masu yi musu dariya nayi bata damu da kallon da akeyi musu ba ta nufi department dinsu hankalinta kwance burinta kawai ta burge Abdul a qa'ida qarfe takwas malam Mus'ab yake shigowa amma saboda lbrn da akaje aka isar masa na Samha ta saka hijjab yau bai iya bari lkcn ya cika ba ya nufo department din nasu lkcn tana zaune tana duba handout dinsa saboda gwaji zaiyi musu ta dage niqaf din sai tabaron wanda kusan dole ya zame mata saboda tanada yar matsalar idonu kai tsaye yana shigowa kusa da ita yaje ya tsaya yana qare mata kallo tare da fadin “tsarki ya tabbata ga ubangijin daya nufi wannan baiwa tasa da gane gsky" ajiyar numfashi yayi ya sunkuyar da fuskarta daidai fuskarta yace “Samha Sa'ad Dandoki".......






*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[2/11, 2:59 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_AD_*



*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*




*7*




Taji an kira sunanta dagowa tayi da sauri saboda ta gane muryar malamin nasu ta sauke idanunta akansa yayi mata murmushi yace “ina tayaki murnar gane bambamcin gsky da qarya qimarki da kika zubar a baya yanzu kin samu damar kankarota don Allah ki dawwama a haka zanyi farin ciki sosai"ajiyar zuciya tayi lallai iska tana wahal damai kayan kara tana ganin mutuncin Dr Mus'ab amma tunda yayi Mata nasiha akan sanya hijjab ta tattarashi a bolar rashin mutuncinta.




Mayar da kanta qasa tayi saboda kallon da yakeyi mata tace “na gde Sir" daga haka bata kuma cewa komai ba ya sake sauke mata murmushi ya jima a tsaye akanta yanajin qaunar yarinyar tana qaruwa a ransa yana burin samunta da mallakarta a matsayin matar aurensa, juyawa yayi ya fara darasinsa ta hanyar yin gwaji cikin abinda bai wucce 15 minutes ba ta gama ta miqe cikin takunta na isa taje ta miqa masa takardar fuskarta babu yabo babu fallasa saida ta fita sannan ya dauke kansa daga kanta ya sauke idonsa akan takardar kullum yana yabawa da brain din yarinyar.




Kai tsaye department din su Abdul ta nufa fuskarta sake cikin niqabi kamar jiya yauma yana zaune shida Mansoor ta tako wasu cikin daluban sun ganeta wasu kuma suna tunanin wacece shikuwa Abdul bai ganeta ba saida ta qarasa ta dage niqaf din sannan ya ganeta ya zuba mata ido tare da fadada fara'arsa cike da farin ciki yace “kyakkyawar shiga gsky kin shammaceni madalla dake daluba ta gari" murmushi tayi me sauti da har yabawa wushiryarta da dimples dinta damar bayyana tace “nayi farin ciki da yabawar malamina" dariya abin ya bawa Mansoor yace “au ashe ka zama malami tab amma kuwa munyi farin ciki da wannan ci gaban malamin malamai"
Yasan da shaqiyanci yake mgnr saboda haka ya miqe yace “tashi muje qyale wannan mutumin bashi da aikinyi ne daluba ta gari" ajiyar zuciya tayi saboda tunda ta tsaya shi take kallo tana qissima irin yayan da zasu haifa idan sukayi aure tabi bayansa suka fita suna fita taja ta tsaya shima ya tsaya yiyi yace “yadai?"




Qasa tayi da kanta ta dafe cikinta cikin wata murya datasashi jin wani yarrrr a jikinsa tace “My Abdul inajin yunwa fa" lumshe idonsa yayi ya langwabar da kansa yace “ok" ya juya akalar tfyr zuwa capteriar suna tafe suna hira yana fada Mata irin kyan da tayi cikin hijjab din suna zuwa suka zauna ya qara kallonta da qananun lumsassun idanunsa yace “wlh Samha a duniya babu abinda yake burgeni da mace kamar naganta cikin hijjab inason macen da tasan darajar kanta tasan cewa ita dukiya ce me daraja kuma abar kawwamewa da alkintawa" kafesa tayi da manyan idanunta a sanyaye ta furta “da gaske hakan yana burgeka Abdul?"




Yanda tayi masa tambayar ne yasashi saurin hadiye yawun bakinsa tare da qoqarin saita nutsuwarsa batare da ya iya furta komai ba ya daga mata kai alamar “Eh" ajiyar zuciya tayi ta dora hanunta saman table din gabansu ta tallafo habarta ta zuba idanunta akansa tace “zan kasance cikin sanya hijjabi a gaban idonka da bayan idonka Abdul ni kadai iyayena suka haifa shiyasa na taso cikin gatan daya zamemin tawaya a rayuwata bansan ya zanyi na aikata daidai ba duk abinda nace zanyi shi iyayena sukeso bani da wanda zai tsawatar min ya nunamin wannan daidai ne wannan ba daidai bane nasani Abdul da ace inada dan'uwa kamarka qila da hakan bata faru dani ba Abdul Ina neman amincewarka tunda bazaka dukeni qawa ba ka riqeni a matsayin qanwarka don Allah idan nayi ba daidai ba ka sanar dani kuma ka hukuntani badon niba ka amince da Samha wlh zanbi umarninka sau da qafa fiye dana Iyayena saboda nasan kai bazaka dorani a gurbatacciyar hanya ba Abdul ka zama haskena kuma madubina ka mayemin gurbin gibin taya zama naqasu ga rayuwata don Allah kayimin hukunci daidai da wanda zakayiwa qanwarka ta jini don girman Allah Abdul inada rauni ni mace ce Ina buqatar jagoranci a rayuwata kuma inada qaramar qwaqwalwa duk abinda ya burgeni shi nake aikatawa sai bayan nayi sannan na rinqa neman ma'auni domin auna girmansa da nauyinsa a ma'aunin zunubi don Allah kada ka qara barina na zama sasakai My Abdul please....."




Yanda take mgnr cikin kuka yasashi mugun jin tausayinta dan qaramin bakinsa ya motsa a hankali yace “duk abinda Allah ya tsara shine daidai zanyi iyakar qoqarina wajen sauke nauyin amanar da kika doramin insha Allahu zaki sameni Yaya me adalci ga qanwarsa" ajiyar zuciya ta rinqa saukewa gami da share hawaye lkc zuwa lkc tissue ya zaro a aljihun sa ya sanya hanunsa ya share mata yace “banason ganin hawayen qanwata" batasan lkcn data saki wani kyakkyawan murmushi ba shima murmushin yayi tare dayi mata order abincin itaka nata ita kadai data tambayeshi sai yace mata azumi yakeyi dole ta qyaleshi.





Tana gama cin abincin suka miqe suka nufi wani gurin hutawa suka zauna a saman kujerun suna zama yace Mata “yanzu dame zamu fara?" Murmushi tayi tace “kasan qanwar taka sai a hankali izu talatin ne dani a qur'ani Ina ganin mu fara dashi ko?" Kallonta yayi sosai yace “izu talatin ai kinyi qoqari yanzu zaki iya kawomin izu ashirin daka" daga masa kai tayi tace “ina fatan hakan tunda ina muraji'ah kullum" murmushin jin dadi yayi yace “ok to mu ajiyeshi akwai lkcn da zan hanaki baccin dare saikin kawomin izu talatin din nan dindin ko a zahiri ko a waya yanzu mu fara da harisai da sauran litattafai ko?"




Gyada masa kai tayi tare da janye idonta daga nasa tace “yanda kace malam" sun jima suna karatun kafin su tashi da Arba'una Hadith suka fara yasha mamakin yanda take sauri dauke abinda duk ya koya Mata tare da sarrafa larabcin kamar tayi zaman madina saida sukakai hadisi ta goma yanayi mata bayani dalla² sannan suka tashi tayi masa gdy har zasu rabu tace “yi hqr My Abdul ban karbi number kaba saboda lalurar rayuwa" batare da tunanin komai ba ya karbi wayarta ya rubuta mata number sa ya fito da tasa qirar i IPhone 11 ya Kira da duka layukanta biyu yayi murmushi ya miqa mata ta miqa hanu zata karba ya janye tayi wani farr da idanunta da yasa gabansa faduwa ya miqa Mata da sauri saboda ya lura yarinyar neman karya masa azumi takeyi" bye-bye tayi masa tare da juyawa ta cike da farin cikin kasancewar ta da namiji daya da take jin zata iya rabuwa da komai saboda farin cikinsa.




Haka rayuwa taci gaba da tafiyarwa Samha cikin jin dadi gefe guda da fargaba zuciyarta na azalzalar kan cewa ta sanar da Abdul sirrin zuciyarta amma ta kasa da haka har lkcn exam dinsu yazo suka gama ranar da suka gama exams din zaa kulle makarantar kuka ta sanyashi a gaba tanayi masa wanda ya alaqanta da sabo daqyar ya shawo kanta tare dayi Mata alqawarin duk sanda wani Abu ya kawosa Kano zai ziyarceta nan take sanar dashi Abuja zata tafi gurin iyayenta dama karatune ya kawota Kano asalin mahaifinta dan Katsina ne sai a lkcn ya tuna da abinda Ja'afar ya fada masa game da ita ya shafa kansa tare da cewa “karki damu qanwata muna tare a waya ko na network insha Allahu"




Haka suka rabu kowa zucciyarsa babu dadi saida ya kaita airport tahau jirgi shida Manson sannan suka juya suka nufi garinsu zuciyarsa cike da kewar qanwar tasa da tausayinta yafi komai tasiri a zuciyarsa tunda suka rabu yakejin zuciyarsa babu dadi zuwa yanzu yarinyar ta shiga ransa fiye da sosai yanayi mata so irin na dan'uwa da dan'wansa na jini.
A hankali ya furzar da wata iska me zafi tuqin ma kasawa yayi sai Manson ne ya karba yanda ya mayar da hankalinsa wajen kallon titin lkc zuwa lkc yake jefawa Mansoor kalamai daidai cikin hirar da yake masa jinsa shirune yasa shi kallonsa tare da cewa “na lura yarinyar nan ta samu mazauni a zuciyarka ina hango soyayyarta da kuma kishinta a qwayar idonka kamar yanda na dade da sanin Samha tana sonka...."




Wata uwar harara da yake jifansa da itace yasashi sauya akalar zancen da cewa “ka manta kawai Mainah Samha dabance wlh zaka gasqatani duk ranar da gsky ta fito nidai nasan akwai qauna tsakaninku" kawar da kansa yayi yana shafa wayarsa lkc zuwa lkc yana duban agogo ya rasa meyasa kowa cikin abokansa suke fadin kalmar so tsakaninsa da Samha bayan shidai ya haqiqance ba sonta yake ba tausayinta yakeyi"...........







*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[2/11, 2:59 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_AD_*



*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*




*8*




Samha kuwa tunda ta tafi take aikin kuka tunani da kewar Abdul sunqi barin zuciyarta har jirginsu ya sauka a Abuja ta fito sanye da qaton hijjab dinta da safa sai niqaf data saki wanda yake hade da hijjab din cen nesa ta hangi Dad din nata saqale da waya a kunnensa insa Mamy take tsaye a gefensa basu ankara da tahowarta ba saida ta tsaya a gabansu Dad ya miqe ya zuba mata ido cike da mamakin baqon lamarin da ya gani ga yartasa cikin muryar da take nuna tsananin mamaki yace “pretty kece haka kece kika zama haka meye ya canzamin ke kayy Masha Allahu Allah na gde maka daka canzamin tilon yata ta dawo bisa hanya"




Murmushin yaqe tayi tace “na gde Daddy na sameku lfy" kama hanunta yayi yace “lfy qlau ya karatu" “Alhmdllh" ta fada tare da bude murfin motar ta fada jikin Mamynta daketa binta da kallon mamaki tana dariya me dauke da hawaye tace “nayi missing dinku Mamy amma ba kamar ko yaushe ba wannan karon rayuwar makaranta ta hadani da qaddarata wadda itace sanadin sauyawata faraddaya" ajiyar numfashi Dad yayi yace “naga alama Pretty yanzu dai muje gda ki huta kinji"




Suna zuwa gdan ta shige bangaren ta da yake gda guda komai na buqatar rayuwa an zuba mata kamar wata matar gda wanka kawai tayi tayi sallah sannan ta kwanta domin samun bacci ta huta amma baccin ya gagareta tunanin Abdul fal zuciyarta tayi juyi tare da dauko wayarta da taketa ring ta duba Na'im tayi qwafa tare da karawa a kunnenta tace “ka fiye naci Allah Na'im yanzu me kakeso nayi maka?" Ajiyar zuciya yayi yace “ki gamsar dani ki dauki hoton cikin gindinki ki turomin amma ki tabbatar ya cika da ruwa yanda idan na kalleshi zanji na fara tsiyaya ina feeling dinki sosai inason tsotsar nononki da qwaqular vulvar dinki saboda dadinsa sumar dani yakeyi"




Wani takaici ne ya cikata wato shidai Na'im idan har taga ya kirata to sha'awa ce kawai murmushin takaici tayi tace “wato bambamcin sha'awa da soyayya a bayyane yake kaidai ba Sona kakeba sha'awa ta kake kuma insha Allahu bazaka taba cina ba kaini nama raina girman penis dinka duk da bantaba dandanata ba amma nasan a yanda take susa kawai zatakemin amma da ganin Abdul nasan tasa zatafi taka kauri tsayi da zaqi do dai ni ba so nake masa irin na sha'awa ba so nake masa na gaske nifa zan iya rabuwa da kowa saboda shi"




Tana gama gasa masa mgnr ta kashe wayarta tana murmushi daidai lkcn Mamynta ta fara bude qofar ta shigo taga yanda taketa murmushi tace “ kizo kici abinci Dad dinki yanason ganin ki" miqewa tayi ta fita zuwa parlourn a dinning ta tarar dasu ta zauna sukaci abinci da iyayen nata tana basu lbrn haduwarta da Abdul da yanda ya riqa sauya mata dibi'u da karatun da yake koya mata harma da irin gudummawar da yake bata a mkrnta iyayen nats sunji dadin lamarin amma itafa Mamy har zuciyarta ba haka taso ba saboda gani takeyi wayewar yartata ta zama ta banza tunda har wani qaramin mutum a yanda take bada lbr ya iya canza mata tunani sarai ta fahimci soyayya ce ta rufe mata ido amma kuma tasan bazatayi tasiri ba saboda ita a tsarinta babu abinda zai hadata rayuwa da talaka wannan kenan.




Sannu² lkc yaketa tafiya Samha tasa Dad dinta ya sake daukar mata malamin addini yaci gaba da koyar da ita a gda duk da ba wani fahimtar abin kirki take ba saboda kewa da damuwar rashin Abdul tunda ta dawo hutun tsayin wata biyu kenan bata samunsa a waya duk wata kafa da zata iya samunsa ta rasa wannan lkcn memakon Samha tayi qiba muguwar rama kullum cikin kuka take takansa iyayenta a gaba musamman Dad tayita yimasa magiyar ya barta taje Katsina ta nemi inda zata samu Abdul amma qememe ya hanata wannan dalilin har jinya yasata kwanciya tanajin haushin kanta na gaza furta masa abinda takeji game dashi qila da baiyi mata haka ba tasani soyayyar yan'uwantaka bata da tasiri kamar irinson da takeyi masa so irin na rayuwa tare a mutu tare tana burin rayuwa dashi rayuwa ta har abada.



*****



Shi kuwa Abdul ranar daya sauka a gda da yamma da yamma ya shirya domin kilisa bisa tsautsayi kan wani dutse ya zauna zuciyarsa cunkushe da tunani barkatai daukar wayarsa yayi domin kiran Samha saboda zuciyarsa kawai raya masa take ya kirata yaji yata sauka amma sai yaji wayar a kashe haka ya zauna zaman jiran tsammani kawai sai ya tashi ya barsu a gurin saida yajw gda yayi wanka zai kwanta sannan ya tuna gashi layukan duka a makaranta ya siyesu sannan yabar Sim park din acan bare yayi swapping nashi dole sai wata sabuwar wayar ya siya da sabon layi ya dora daqyar ya samu number Ja'afar ya tambayeshi ko yanada number Samha amma yace masa “aa" kan dole ya hqr ya fawwalawa Allah komai.




Watansu uku a gda suka dawo hutu tun ana saura kwana biyu ya dawo hakanan ya samu zuciyarsa dason sanin wani abu game da Samha gashi iyakar zamansu baitaba tambayarta address din gdansu a Abuja ba ranar da aka fara lecture bai Iya zama ba saboda abinda yakecin zuciyarsa game da Samha kai tsaye department dinsu Samha ya nufa yawanci duk daluban basu dawo ba ciki harda group din su Samha baiji dadin hakanba amma bashi da zabi daya wucce hqr haka nan ya koma hostel ya kwanta saboda zafin da yakejin zuciyarsa tanayi.




Wasa wasa har aka dauki sati biyu duk dalubai sun dawo amma banda Samha lamarin daya qara dagawa Abdul hankali kenan Saida aka shiga sati na uku sannan Rahmah ta dawo itada sauran qawayen Samha a ranar yaje ya samu Rams ya roqeta ta bashi contact din Samha kallonsa tayi tace “nayi tunanin ma ka sani watanta biyu batada lfy...." Katseta yayi da cewa “ba...bata da lfy meye ya sameta?" Bai jira amsar da zata bashi ba ya karbi wayarsa datake miqo masa yayi gaba yana Kiran number Saida tayi Ring sau uku tana katsewa sannan ta daga cikin cikin raunanniyar murya me nuna jin jikinta tace “Assalamu Alaikum" amsa mata yayi da “waalaikis salam" cikin tsananin farin ciki tace “My Abdul kaine da gaske?" Ajiyar zuciya ya sauke me qarfi yace “Eh nine Samha" tashi tayi daga kwanciyar ta zauna cikin rawar murya tace “dama kana raye a duniyar nan ka manta dani Abdallah ka barni cikin da tashin hankali meyasa kayimin haka Abdul meyasa ka kyaleni cikin damuwa Abdul na shaqu dakai shaquwar da bantaba yinta da wani ba inajinka a cikin jinina kana yawo meyasa meyasa Abdul?"..........







*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[2/11, 2:59 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_AD_*



*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*




*9*



Ajiyar numfashi yayi tausayin ta na qara mamaye duk wani sajran guri dayayi saura a zuciyarsa yace “kiyi hqr My Samha yanzu yaushe zaki dawo makaranta semester ta fara nisa fah" lumshe idonta tayi ta kwanta sosai tace “ko yanzu kace zan taho My Abdul naji sauqi sosai kwana takwas kenan da aka sallamoni daga asibiti dama tsoron nazo naji lbrn dazai katsemin numfashi game dakai shine ya hanani dawowa amma yanzu tunda ka dawo nima very soon zan dawo insha Allahu"




Murmushin jin dadi taji yayi yace “is ok My Samha Ina kewarki wlh" dariya tayi me sauti tace “da gaske My Abdul kayi kewata oh gud! naji dadi sosai ka jirani nanda qarfe biyu zan shigo Idan na shigo zan kiraka kai nskeso ka fara ganina a Kano"suna murmushi sukayi sallama sukaajiye wayoyin ta miqe ta fara hada kayanta a trolly daidai lkcn Dad ya shigo yaga tana hada kaya yace “aa ya haka Ina zaki Pretty?"tanaci gaba da hada kayanta tace “Dad My Abdul ya dawo skull yanzu ya kirani yake fadamin wayoyinsa ne suka zube kuma ya rasa number ta tafiya zanyi dama lectures sunyi nisa"



Murmushi yayi ya zaro wayarsa yayi Mata transfer ta dubu dari biyar yace “ga wannan kiyi amfani dashi kafin wata ya qare maza taso na saukeki a airport" miqewa tayi ta sanya hijjab dinta ta sanya safa ta daura niqaf dinta sannan ta dauki handbag dinta ta fito a parlour ta tarar da Mamy babu wani sakin fuska sukayi sallama saboda ita Allah ya sani batason mu'amalar yartata da Abdallah gani takeyi wataran zaa wayi gari kwata² ta daina bin umarninsu saina Abdullah.




Dad yana sauketa a airport ta cire wayarta ta tura masa saqon tunatarwa vkan cewa tana hanya daya da hamsin jirginsu ya sauka a birnin dabo tana saukowa ta hangeshi tsaye jikin motarsa qirar HYUNDAI baqa takowa tayi a nutse shima nufota yayi duk da idanunta cikin glass yake kuma cikin hijjab take amma hakan bai hanasa ganin ramarta ba.
Trolly din ya karba a hanunta cikin sakin fuska yace “your are welcome My Samha" bude but din yayi ya sanya trolly din a ciki ya juya ya bude mata ta shiga shima ya shiga zuba mata ido yayi ya langwabar dakai gefe yace “My Samha kin rame sosai meyasa?" Murmushin yaqe tayi tace “nasha wahala sosai kuma ciwona yana da alaqa da rashinka hutunnan kwata² banji dadinsa ba" murmushinsa yayi na isa yace “meyasa?"ajiyar zuciya ta kumayi tace “saboda rashinka na kira wayarka yafi so million bata shiga"dariya yakeyi sosai duk damuwa da nauyin da yakeji a zuciyarsa sai yaji ya gushe suna tafe sunata hirarsu yana fada mata irin damuwar daya shiga saboda rashinta.




Saida ya kawota gdanta yayi horn megadin ya bude musu get suka shiga bude parlourn tayi da yake kaca² da qura ajiye trolly din yayi ya matsa kusa da ita yana kallonta ya zare niqaf din fuskarta ya sanya hanunsa ya tallafo fuskarta ya dora bakinsa saman nata yayi mata kiss me zafi da ya sanya dukkansu sukaji wani zummm a jikinsu yayi saurin sakin fuskarta yace “kyauta ce daga yaya zuwa ga qanwarsa" yana fadin haka ya fara dube tsintsiya ya dauko ya nade hanun rigarsa tayi saurin riqesa tace “akwai masu aiki zasuzo suyi" zamar da hanunta yayi daga nasa ya fara sharewa “don Allah ka bari yanzu Rahmah zata dawo daga skull zasu gyara komai" dagowa yayi yana sharce gumi yace “zanyima qanwata komai batare dana gaji ba inayin komai bisa aminci" zuwa tayi ta karbi tsintsiyar ta fara sharar kafin ta gama ya dauko mopper yanayi mata mopping tare da karkade mata duk wata qura saman TV stand ya hangi shisher tare da wasu kwalaben syrup.




Tsayawa yayi cikin tashin hankali ya kirata da wata razananniyar murya gabanta ne ya fadi ta juyo da sauri ganinsa dauke da da kwalaben ta nufesa da sauri ya daka Mata wata uwar tsawa yace “ubanme kikeyi da wadannan magungunan meye hadinki dasu?" Cikin mugun razana ta fara ja baya yana binta cikin fitar hayyaci ya damqi wuyanta yace “bazaki taba daina halinki ba bazaki taba canzawa ba Samha nayi miki iyakar abinda zanyi miki saboda haka ki fita dags rayuwata kowa yayi tasa..." Da sauri ta rufe masa baki da hanunta idanunta sunyo waje tace “wlh Azeem rabona da shisher ko cording nafi wata biyar My Abdul kada ka raba ruhina da naka saboda kai da soyayyarka na hqr da abubuwa da yawa na rabu da mutane da yawa My Abdul ka yarda dani duk tantirancina na baya bana qarya pls ka aminta dani nayi maka rantsuwa bazan iya rabuwa dakai ba inasonka Abdul inasonka don Allah ka amince dani zan iya sadaukar da duk wani farin cikina dominka......"




Dafe kuncinta tayi saboda saukar yatsunsa da taji daidai lkcn da Rams ta ya nunata da yatsansa yana huci yace “ashe ke mahaukaciya ce bansani ba ashe kidin bakida tunani Samha yanzu ni zaki yaudara da wadannan yan iskan kalaman naki na yan iska irinki dama dalilin da yasa kika shigo rayuwata kenan no wonder Ni dama nasan angulu bata jewar banza saboda haka na dade da shiryawa wannan ranar shawara daya zan baki tun lkc bai qure miki ba ki nemi ajinki dan iska irinki daidai da ke amma ni babu abinda zanyi dake na tsani halinki Samha na tsani karuwa fasiqa irinki wadda iliminta ya kasa amfanarta da komai sai lalacewa ni yanzu nayi soyayya dake nace nayi dawa nace da iyayena me kinaso nace musu ADANDI muka hadu dake kome? Shashashar banza da batasan kantaba kawai"





Yana kaiwa nan ya juya ya fice cikin tsananin damuwa da tashin hankali bin bayansa tayi da gudu tana kiran sunansa amma ko kallonta baiyi ba ya shige motarsa ya figeta da gudu ya fice daga gdan zubewa tayi a gurin ta dora hanunta aka ta rushe da wani irin kuka me tsuma zuciya tana furta “shikenan na rasashi Innanillahi wa innah ilaihir raji'un Allah Kaine ka jarabceni da son bawan nan naka Allah kasan komai kayimin maganin matsalata Allah kada ka bari na rasa rayuwata ta dalilinsa na shiga ukuna ni Samhanatu"




Daqyar Rams ta rarrasheta ta koma ciki ta fada kujera taci gaba da kukanta, cikin tausayawa Rams ta shafa inda yatsunsa suka kwanta radau a fuskarta tace “kiyi hqr Samha shi hqr me tadda rabone kuma guda gdan mokoki da'awa take inaji a jikina Abdullah zai soki Samha" kifa kanta tayi a cinyarta tsci gaba da kukanta me ban tausayi daqyar ta iya tashi ta shige dakinta ta shiga bathroom ta dauro alwala ta shimfida sallaya tayi sallar azahar tayi nafila tare da roqon Allah ya sassauta mata abinda takeji game da Abdullah ya yanke mata wahalarta ya zaba mata abinda yafi

Please Login or Register in order to submit comment