Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

takwas bazan fadawa Mai martaba ba saboda nasan bazai barni ba zaice sai nayi aure sannan na tafi"......





_Don Allah kuyimin hqr kaina ke ciwo Allah ya bamu alkhairi_







*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[2/14, 9:08 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_AD_*



*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*



*24*



Washe gari tunda yayi sallar asuba bai koma gdan sarautar ba kasancewar tun dare ya hada kayansa yakai gdan Manson qarfe takwas zakara ya bashi saa yabar garin Katsina inda ya dauki hanyar Abuja zuciyarsa cike da zulumi yanabin address din da Rahmah ta bashi harya isa layinsu Samha amma saidai kashhh yana zuwa sojojin da suke gadin gdan suka tabbatar masa da sun tafi garinsu bikin Samhan saura kwanaki uku a daura mata aure rashin sani da akace yafi dare duhu ashe gda dayama suka kwana da ita kasancewar shigar dare sukayiwa birnin Dikko.



Ba qaramin girgiza yayi ba da yasamu wannan mugun lbr ya jima a zaune a cikin motar yana tunanin abinda ya dace yayi zuciyarsa na bugawa da qarfi yana Kiran sunan tare da neman agajinsa cikin gaggawa saura kwana uku auren Samha da Mus'ab? Ya tambayi kansa tare da juyawa ya nufi airport saboda baiga amfanin zamansa a 9ja ba da yake dama yayi booking bai samu matsala ba jirginsu ya tashi bayan ya kira yayansa Farooq yace yazo ya dauki motarsa a filin jirgin saman Abuja wannan kenan.


*****


A bangaren amarya Samha kuwa hidima ta kankama ta biki duk wani abu da akeyiwa amaryar gdan sarauta fulani Amina tasa anyi mata sunje lalle ita da Yasmin tare da gyaran gashi Rahmah ma tazo tare suketa kaikawon bikin qasan zuciyar Samha fal da zulumi Allah ya sani don dai shima mahaifinta umarni yakebi ne amma da babu abinda zaisa ta auri Mus'ab mutumin da ya boye mata wasu bangarori na rayuwarsa daya kamata ace ta sani.
Da wannan tunanin akaci gaba da shagalin biki itadai Samha bata wani nuna farin cikinta da auren nata Yasmin ce takeyi mata tsiya takance “wai saikace ba auren soyayya ba Princess Aysha duk kin wani takurawa kanki da koke koke ai kawa ki saki jikinki abune daya zama dole a gurin kowacce mace keda zaama keta hazo dake abar qasar dake kodai kinada wanda kikeso ne?"




Takan kada mata kai tace “aa kawai dai inajin zuciyata bata na'am da auren nan ne Yasmin" hakadai zasuyita tausarta harta dan saki jikinta aketa hidimar da ita Mamy kam tananan sai quncin rai takeyi ita a dole Gidado Sa'ad yayi mata laifi ya dauko biki ya kawo garinsu yan'uwansa sai wani gani-gani sukeyi mata shidai bai kulata ba duk da lura da rashin walwalarsa da tayi bata tambayeshi baasi ba shima bai fada mata ba.
Ana gobe daurin aure ne fah salon biki ya canza bushe² da kade kade suka qaru a gdan daga Samha har uwarta har fulani Amina da Yasmin babu wanda yasan meke faruwa kawai dai hidima suketa yi Mamy kam ko bangaren fulani Amina bata taba zuwa ba tunda sukazo fulani Amina dake mace ce me sauqin kai ko a jikinta saidai idanma wani abune ta karya billenta taje ta tambayi Mamy tana yatsina tanashan qamshi zata bata amsa bata wani damuwa tunda dama tasan ba dasawa sukeyi ba fulani Hadiza itace makira irin Mamy saboda haka tunda Mamy ta iso suka jorner kasancewar me martaba matansa biyu Fulani Amina itace babba kuma itace me Yaya hudu Mainah Abubakar shine babba sai Mainah Farooq sai Mainah Abdullah wanda suke Kira da Abdu sai kuma Gimbiya Yasmin sai fulani Hadiza itace Mata ta biyu bata taba haihuwa ba hakan ne yasa ta dauki karan tsanar duniya ta dorawa yayan gdan musamman Mainah Abdu wanda shi yafi kowa fada gurin ubansu saboda miskilancinsa da izzarsa ga uwa uba rashin barin ta kwana baya daukan raini a cikin masarauta shiyasa ya zama gagarabadau na masarauta kowa ya debo raininsa a waje yake zubarwa ciki kuwa harda Fulani Hadiza baya raga mata ko kadan shiyasa take mugun tsoronsa wannan yasa data fahimci tsananin qiyayyar Mamy gareshi dalilin marin daya taba tsinka mata tun yana yaro saboda ta zagi babarsa yasa fulani Hadiza shigewa jikinta saboda su samu damar gamawa dashi cikin sauqi.



Ranar asabar ta kama ranar daurin auren Samha da Mus'ab kamar yanda kowa ya sani qarfe 12:00pm akasa saboda dangin ango da suke da nisa ilai kuwa kamar yanda aka tsara din hakace ta kasance sha biyu daidai maroqan fada suka fara shela suna fadin “Alhmdllh zumunci yayi albarka rayuwa tai albarka a yau mun shaida daurin auren Mainah Abdallah Sa'eed Dandoki da Gimbiya Aysha Sa'ad Dandoki akan sadaki mafi daraja...”



Tashin hankali wata uwar zabura da Mamy tayi ta miqe ta qunduma wata uwar ashar tace “idan na yarda Allah ya tsinemin albarka wlh bazai taba yuwuwa ba ni Lubabatu ni zaayiwa rashin mutunci a rasa wanda zaa aurawa yata sai dan iskan fitsararren yaron nan wanda uwarsa tai cikinsa da rana aa bazai taba yuwuwa ba dole da sake bama fa zai yuwu ba" babu kunya saiga fulani Hadiza nan ta shigo da gudunta ta riqe kafadar Mamy da taketa mazari saboda bala'i tace “wai da gaskene abunda nakeji Abdallah suka bawa Ayshatu..." Cikin qunar zuciya tace “barni dasu Hadiza zanyi maganin matsiyata da daidai duk munafurcin na shegiyar matar nan ne itace take shirya komai nikam makircinta bazaiyi tasiri akaina ba da yata wlh ni Lubabatu ban haifawa Mainah Abdu matar dazai kwanta da itaba ina qaryane wlh"




Daidai lkcn Dad ya shigo parlourn yanda yaga ta nufoshi gadan² yasashi tsayawa ya zuba mata ido tana zuwa ta damqi kwalarsa tana girgiza qugu tana fadin “baka isaba Gidado wlh kayi kadan Samha yatace nice na haifeta saboda haka bazata zauna da dan iskan tujararren yaron ba dolene a warware auren nan kafin na gwada maka kalar haukana" murmushi yayi ya cire hanunsa daga wuyansa yace “to Lubabatu bismillah haukanki wanne irine ban sani ba auren Aisha da Abdullah ne yariga ya dauru babu abinda ya isa ya rabashi saboda haka kiyi hqr kawai haka Allah ya tsara" ficewa ya juya yayi ya nufi bangaren fulani Amina saboda tunda sukazo Samha tabar bangarensu ta koma can yana shiga ya tarar da ita a jikin fulani Amina a kwance tanata gursheqen kuka tana cewa “meyasa Dad zaiyimin haka meyasa bazai barni na kawo wanda nakeso da kaina ba Fulani kice su janye aurennan don Allah banaso wlh banaso bansan wacce irin karba Mainah Abdu zaiyimin ba bazai taba yarda dani ba kuma bazai taba aminta da abinda zan fada masa ba..." Dagota taji anyi ta fada jikin Dad tace Dad meyasa haka meyasa zakayimin haka Dad banasonsa meyasa zakuyimin auren dol..." Rufe mata baki taji anyi ta baya ta sake bude idonta tar ta saukeshi akan Abdul dake gyara tsaiwarsa cikin hawaye yace “qarya kike Samha kina sona don Allah ki daina furtamin wannan kalmar haka ki fahimceni ki fahimci iyayenmu"........






*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[2/14, 3:50 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_AD_*



*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*



*25*



Kamota yayi ya rabata da jikin Dad yaa qoqarin hadata da jikinta ta turje tare da cewa “ka sakeni Abdul ka sakeni na fada maka banasonka na tsaneka macuci fasiqi azzalumi Allah ya is..." Rufe mata baki yayi ya durqushe a gabanta yana kallonta cikin tsananin damuwa yace “duk abinda zaki fada akaina na cancanta babu abinda zaki fadamin da zaikai girman kalmomin Dana fada miki a baya Samha bakida wata kalma da zaki fadamin da zata goge tabon da nayiwa rayuwarki amma Ina neman alfarmar ki daina ciwa bakya sona nasani bazaki taba daina sonaba har numfashinki na qarshe...." Qarya kake makiri munafuki qaryane kace yata bazata daina sonka ba tama daina Wlh indai nice na haifi Samha to qarya takw ta rayu dakai" cewar Mamy dake shigowa tana zuwa ta finciko hanun Samha ta dage ta sharara mata mari tace.




“Dama wannan dan iskan fitsararren tujararren yaron shine Abdul din da kike mgn akai to kuwa ba so ba ko mutuwa kikeyi kina dawowa bazaki taba zama dashi ba saidai idan bana numfashi..." “Eh zakuwa ki mutu Lubabatu tabbas zaki mutu saboda a yanzu baa anjima ba zaki bawa Mainah Abdu matarsa saboda haka ga hanyanan ki zaba ko aurenki ko auren yarki” da sauri Mamy ta dago tare da sakin hanun Samha tace “akan auren Aishatu da tambadadden yaronnan da ya daga hanunsa ya mareni tun baisan kansaba kake tunanin hanke igiyoyin aurena dakai Gidado to bari kaji bari kaji ba igiyar aure ba idan kasheni zakayi bazan fasa fada ba na tsani zuri'ar Amina da Hassan dinka Sa'eed kuma bazan taba barin yata daya tilo a duniya ta rayu da tsinanne yaronnan ba"




Tana fadin haka ta qara fincikar hanun Samha da har yanzu take kuka kuka biyu takeyi na tsana da baqin cikin aurenta da Abdul da kuma na rikicin daya sarqe tsakanin iyayenta akan aurenta to wai wannan wacce irin matsala ce da tasa Mamynta take qin dangin mijinta haka meye a boye wanda ya raba kan zuri'ar tasu a baya tabbas Dad dinta idan yana bata labarin asalinsa yakance Hassan dinsa amma baitaba cemata shi dan sarauta bane to meye ma matsayin wannan azzalumin Abdul din a gurinta suna nufin shine Mainah Abdu data dade tanajin lbrnsa a gurin Dad dinta" dagakai tayi ta kalli Mamy da take janta kafin ta ida sauke idonta akan Mamy taji Abdu ya sanya hanunsa ya ruqota yace.




“Banso kika kasance suruka a gareni ba Hajiya Lubabatu banso kece mahaifiyar Samha ba amma babu yanda zanyi bazan taba canzawa tuwo suna ba kin haifi matata kuma qanwata da abaya ta soni ta qaunaceni nima kuma nake sonta sona gsky" wani murmushi yayi yace “kamar yanda baffana ya fada miki tabbas zaki mutu akan aurena da Aysha Sa'ad Dandoki domin ba hadinki bane hadi...."



Wani saukakken mari yaji a kuncinsa daya sashi saurin cije lebansa ya dago yaga Mamy ce take wata irin tsuma akansa yayi murmushi yace “kinci arziqin matata da Babana amma da baki qara mari ba a duniya" sake finciko Samha yayi daidai lkcn da Mai martaba ya shigo parlourn saboda tuka tukar da akaje aka fada masa ta qarke a cikin gdan sarautar yana zuwa ya wucce inda Abdu yake ya sake janye Samha daga jikinsa yace “meye yake faruwa ne inacan waliccin daurin auren babanku Gidado a sabuwar Unguwa aka sanar dani kananan kanawa surukarka rashin kunya anya kuwa Mainah Abdu ka dauko hanyar da zaka zauna lfy" kallonsa yayi yayi qasa da kansa cikin girmamawa yace “Allah yaja kwana ya qara maka lfy..." daga masa hanu yayi yace “kaje waje yan kilisa suna jiran amarya da ango" ficewa yayi daga dakin ya juyowa yayi ya kalli Mamy yayi mata murmushi tare da daga mata hanu yace “ina gaisuwa surukata" yayi ficewarsa binsa Samha tayi da kallo tabbas duk yanda Samha take tunanin rashin mutuncin Abdul ya wucce haka akwai rikici a gabanta ta tsani duk mutumin dazai kawo mawa iyayenta raini matsalarta da iyayenta tatace bazai taba yuwuwa mijinta ya raina uwarta ba balle wannan mutumin da takejin tsanarsa a cikin jininta.
“Lubabatu yau laifi biyu mukayi miki Na daura auren danki Abdullah da yata Aishatu batare dana nemi izininki ba wannan ya faru ne saboda wasu bayanannun dalilai tun daren jiya Mainah Abdu ya dawo ya bayyana mana Aishatu itace “yarinyar da yake nema itace yakeso da aure amma bamu bashi goyon baya ba so da dare kuma waliyyin Mus'ab ya kirani yake fadamin dansu Mus'ab ya fasa auren Samha saboda dalilansu wanda ba kowane ya janyo ba sai Abdu saboda haka na yanke shawarar mayar da auren kansa alhmdllh an daura yau Aishatu zatayi kwanan turaka wanda wannan kwana shine cikar darajar duk wata ya me tarbiyya kuma shine yancinta, wata irin murdawa cikin Samha yayi ta zame jikinta da sauri daga na Mai martaba ta nufi dakin bangaren Yasmin ta fada toilet ta fara gudawa saboda tashin hankali. 🤣🤣




Daqyar ta fito ta fada gadon ta rushe da kuka tana kiran “ innanillahi wa Innah ilaihirraji'un Allahummah ajjirni fih musibati wa'akalifni khairin minha" dama wannan dalilin yasa Abdul yaqi yarda da aurenta tun farko saboda yanajin tsoron wannan tonon sililin ashe da gaske har yanzu ana wannan jahilar al'adar yanzu irin wannan baqar wahalar da tasha lkcn da yayi Mata fyade irinta zata kumasha sake murdawa cikinta yayi ta sake tashi ta shiga bandaki taci gaba da tsuga gudawarta fitowarta kenan fulani Amina surukarta ta shigo ta tarar da ita a zaune ta hade kai da gwiwa sai risgar kuka tsugunawa tayi ta dago kanta tace “nasan me kikeyiwa kuka Aisha Abdu ya fadamin komai daya faru tsakaninku kiyi hqr nasara tana tare dake ki saki jikinki a wannan daren sai kin kankaro qimarki Aisha”.......





*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[2/14, 8:17 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_AD_*



*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*




*26*




Kamata tayi ta dorata saman gadon tace “kiyi hqr kada wannan hatsaniyar ta dameki Aisha laifin iyayenki ne da suka nisanta ki da gdannan tun farko da tuni kin saba qaramin rikici bazaike daganki hankali ba amma yanzun ma tunda kika shigo babban gda zaki saba kiyi hqr da yanayin mijinki wani irin baudadden mutum ne nina haifi Abdullahi amma tsoro yake bani saboda tun yana qarami shi mutum ne me kafiya da rashin yarda nayi mamaki matuqa lkcn da yazomin da lbrn yanasonki sannan ya qara zuwarmin da zancen abinda ya faru tsakaninku ki kwantar da hankalinki baki da wata matsala a gdannan ki saki jiki dani da yayyanki da qanwarki kuyi rayiwa ta zumunci zamuyi farin ciki da hakan kinji don Allah kada ki bamu kunya munasa ran jinin Hussain ya danne na Lubabatu a jikinki Aisha"




Kuka takeyi sosai tanajin wani ciwo da baqin ciki a ranta ko kadan batason mgnr data shafi Abdul ji takeyi kamar ta hadiyi zuciya ta mutu saboda haushin auren da takeji tayi alqawarin duk yanda zatayi sai tayi ta kubtar da kanta daga sharrinsa don ta lura idan tayi masa sanyi baqar wahala zatasha a gurinsa waishi miji har yana da bakin da zaiyiwa uwarta rashin kunya.




Miqewa fulani Amina tayi ta fita daga dakin saboda jiyo hargowar Mamy a parlour tana fita ta shaqota tana zare ido tana billahil lazi Amina kinyi kadan kece munafukar da kikaje kikasa mijina yayimin kishiya to wlh ba kishiya ba ko uwarki ce zata dawo duniya ki aura masa sai tsinannen tambadadden debabben dan naki ya saki yata tunda bake kika haifamin ba ba kuma uwarkice ta haifamin...."



Dad ne ya daka mata tsawa yace “Lubabatu ki kiyaye ni aurene an daura baki Isa kuma ki hana ba kuma wlh naji wata rigima ko tashin hankali ya bullo a cikin gdana ko gdan Mainah Abdu zakisha mamaki na fara gajiya da rashin albarkar ki Lubabatu...." Daga masa hanu Mai martaba yayi yace “ya isa haka Hussain Amina aje a fara shirin miqa amarya dakinta nayi nayi da Abdullahi ya zauna a bangarensa na gdannan amma yaqi duk da haka zasu zauna anan sai an gama bikin al'ada tukunna sai su koma gdansu" zare jikinta tayi daga na Mamy ta juya ta nufi bangaren bayi ta kira wadanda suke da alhakin shirya Samha sukazo daqyar ta lallabata ta tashi akayi mata wankan aure kamar yanda al'adar take sannan akayi mata wankan nono aka kuma yimata wankan turare kai ranar Samha taga bidiri bayan an gama wannan sannan aka kuma zaman kamun farko akayi mata wanka aka shiryatabaayi Mata kwalliya ba saida akayi sallar Isha.



Sannan aka qarasa shiryata ana tsaka da shiryata tana kuka Mamy ta shigo a zafafe ta finciketa daga tsakiyar mutanen dake dakin ta nufi bangarensu da ita ta zuba uban sauri kamar zata tashi sama itadai Samha harda gudu saboda irin saurin da Mamy takeyi duk abinda yake faruwa akan idon Dad saida ta shiga ta sanyata a daki ta kulle ta zauna a kusa da ita tace “wlh azeem akan yaron nan tsaf zan tsine miki albarka saboda na fahimci kema sun shanyeki kamar yanda suka shanye ubanki to bari kiji ni lubabatu nafi qarfin iskancin dangin miji bari muga dan iskan da zaizo yace nabashi ke ba kwanan turaka ba ko kwanan mene yaudai bazakiyishi ba ban haifawa wannan dan iskan yaron yar da zai kwanta da itaba duk abinda suke taqama dashi nafisu suzo su sameni daidai nake da kowanne dan iska an gaya musu Gidado damuna yayi da har zan daga hankalina don yayi aure auransa din banza"




Haka Mamy ta rinqa tujararta can sukaji ana buga qofar miqewa Mamy tayi tace “wayene" fulani Hadiza tace “nice Shuwa bude kiji wani abu" budewa tayi ta shigo ta mayar da qofar ta rufe ta juyo tace “banji dadin abinda kikayi ba kinsan halin yaron nan ba kunya ce dashi ba gashinan zaizo yana zuwa ki bashi matarsa sauran mgnr ni dakene wlh kowacci tuwo damu miya yasha tsura Shuwa nice fa kema kece bashi ita ke kuma..." Ta damqi kunnen Samha tace “wlh kika yarda wani abu ya shiga tsakaninki dashi zaki gauraya damu" itadai Samha kuka kawai takeyi saboda gabadaya tsoro ma Mamy take bata ta lura kamar baa cikin hayyacinta takeba daidai lkcn sukaji guda a bangaren miqewa Samha tayi da sauri mutanen suka shigo mutum ukune harda amaryar Dad ta hudu suka shigo sukayi sallama a parlourn bude qofar su Mamy sukayi suka fita suna fita suka gansu Mamy tayi baya da sauri tace “meye suwaye ku?" Cikin nutsuwa sukace yar'uwarki muka rako ku gaisa" batace komai ba taja numfashi ta juya ciki daidai lkcn da Abdul da Dad suka shigo kai tsaye dakin da Mamy ta shiga suka shiga babu kunya Abdu ya matsa har gaban gadon ya dago matarsa ya nufi qofar fita ya juyo ya kalli Mamy ya daga mata hanu yace “mu kwana lfy surukata"




Suna fita ta fara qoqarin janye hanunta daga nasa ya riqeta sosai yana murmushi yace “kada kiyimin gardama ko kadan bana daukarta ki kwantar dakai mu gina rayuwa me tsafta kada ki bani matsala Ayshatu na roqeki aurenmu akwai rikici da yawa akansa" daga haka bai kuma cewa da ita komai ba har suka isa inda ya ajiye motarsa ya bude yasata a ciki shima ya shiga suka nufi wani bangare na gdan har yanzu kuka takeyi yanajin kukan nata na taba zuciyarsa sunayin parking ya bude ya fito ya bude mata tana ciki taqi ko motsawa sai jan zuciya da takeyi saboda kukan da taci harta godewa Allah sunkuyawa yayi ya dagota ya mayar da qofar ya rufe yanajin ninkin farin ciki tare da qaunar matarsa da ubangiji ya bashi bayan yasha fama da zuciyarsa daketa kukan rasata wani jan carpet aka shimfida suke takawa har suka shiga parlourn da yake cike da kuyangi suka rinqa zubewa suna kwasar gaisuwa miskilin ko tanka musu baiyi ba balle Samha da yakejan hanunta wata qofa aka bude suka shiga nanma wani madaidaicin parlour ne mayar da qofar dogarin yayi ya rufe ya kuma jan hanunta har saida suka shiga cikin wani madaidaicin daki da aka qawatashi da qaton gado na alfarma.




Tsayawa yayi a tsakiyar dakin ya kamota ya matso da ita jikinsa sosai yana sauke numfashi ya sanya hanunsa ya janye alqabbar data rufe fuskarta da ita ya sake mata murmushin sa yace “muje muyi alwala muyi sallar gdy ga Allah daya nuna mana wannan ranar a lkcn da bamuyi zato ba" bai bata damar yin wata mgn ba ya kamata suka shiga bathroom din sukayi alwala yajasu sallar bayan sun idar ya dora hanunsa akanta zaiyi mata addu'a ta janye tare da miqewa da sauri shima miqewar yayi yana kallonta rintse idonta tayi tace “na tsani ganinka Abdul na tsanek..." Rufe mata baki yayi yana murmushinsa na isa yace “nafison duk wadannan kalmomin suzo daga baya yau rana tace a gdan nan ba taki ba gobe itace taki saboda haka zanyi komai batare da kin isa ki hanani komai ba Samha sharadine na fada gobe sai an fita da qyallen budurcinki ya zamuyi yanzu meye mafitar mu?"






*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[2/15, 9:22 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_AD_*



*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*




*27*





Durqushewa tayi a gurin ta daura hanunta akanta ta saki sabon kuka ya ciri babbar rigar jikinsa ya ajiye ya zare ta cikin itama faffadan qirjinsa ya bayyana tayi saurin rintse idonta yayi murmushi ya cire wando ya rage dagashi sai boxes, matsawa yayi kusanta ya dagota ya balle bottle din alqabbar ya zareta a hankali jikinta yana rawa saboda a mugun tsorace take gabanta ba qaramar faduwa yakeyi ba saboda har yau idan ta tuna irin baqar wahalar data dandana a gurinsa ranar da yayi reaping dinta sai taji tsoron namiji ya shigeta koda kuwa yarone qarami.




Batayi aune ba kawai sai jitayi ya dagata cak ya azata bisa gadon yana qare mata kallo cikin farar rigar baccin da take net iyakar bra din jiki ce me duhu itama ba wani duhun gaske ba don kafin ya kashe wutar dakin yana hangen baqin nipples dinta hakan shine ya qara ingizashi yakejin wani sabon feeling na taso masa zuba mata ido yayi yana sauke numfashi a hankali cikin wani irin murya yace “inajin tausayinki sosai My Aysha idan kin bani hadin kai zan biki a hankali idan kikayimin gardama zanyi amfani da qarfina inyaso a sake sabon dinki dama ga Dr Hasina ta dawo cikinmu ta zama uwarmu..." Yana fadar haka ya dora dan qaramin bakinsa saman nata yana tura harshensa cikin bakinta duk da yanda taqi bude masa bakin amma bai daina tsotse mata bakinba yanayi yana qara shigewa jikinta tare da dora hanunsa saman boobs dinta ta qara rintse idonta da qarfi ta sanya hanunta ta riqe nasa daidai lkcn da yayi nasarar fito da kyawawan breast dinta yana wasa da kansu wani dadi na fuzgarsa jiyakeyi tunda yake a duniya bai taba riqe abu me laushin wannan abu ba yana matsa nipples din tare da lasar samansa yanajan numfashi na ba sabonba yana sakin ajiyar zuciya bakinsa ya zare daga nata ya sanya harshensa tun daga habarta har zuwa tsakiyar qirjinta yana lasa da wani rudadden salonsa ta cije lebanta salonsa na shigarta sosai amma tsoronta ya danne komai bata qara rikicewa da lamarin Mainah Abdu ba saida ya fara shan breast dinta da wani irin salo da bata tabaji ba zafi zafi dadi dadi haka takeji shikuma ya zuba mata ido yanajin yanda haqoranta suke karkarwa ya sauke ajiyar zuciya yaci gaba da shan boobs dinta yana yawo da bakinsa tsakaninsu yana sauke numfashi itama ajiyar zuciya take saukewa time to time tanajin dadin yanayin.




Zare bakinsa yayi a hankali ya janye jikinsa ya dagota ya fara qoqarin rabata da rigar baccin jikinta ta harde hanunta da sauri ya bude bakinsa cikin rawar murya yace bana daukar turjiya ko gardama My Aysha ki saki jikinki shine bazakisha wahala ba a duk wani abu da zanyi na qarfin inason yinsa ni kadai musamman wannan daren da yake me dunbin daraja kuma na tarihi a rayuwarmu don Allah kada kiyi motsin da zaayi tunanin kawomin dauki a bata mana darenmu inada buri akan darennan inason jiyar dake dadina kinji"



Itadai bata iya yimasa musu ba ya janye hanunta ya zare rifar jikinta ya tallafo breast dinta da hanunsa yace “wow!" Ya sake sanya harshensa yana lashesu yanajin ninkin dadi yana godewa Allah daya kawoshi wannan rana a hankali ya rinqa bi da ita har ya rabata da komai na jikinta shima ya zare boxes dinsa ya riqo hanunta ya dora saman joystick dinsa data miqe sosai kamar rodi ba qaramin firgita tayi ba dajin yanda take tana wani huci tare da zullo ita kadai mayar da ita yayi

Please Login or Register in order to submit comment