Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba sannan bazan iya kai kaina gaban malam amatsayin wada ya dauke masa yar ba dama badan malam bane baban ki dasai nace zain iya yin hakan amma yanzu kinsan bazai yiwuba in keta idon mama innuna nine nayi mata wanan aikin ba
kinga kebazaki iya zuwa gida dasunan kin batane kika fito ba dasai nace" kije daga baya sai nakoma na aureki yara kuma kibarwa Hadim kawai allah yabaki wani
Fandau tanisa tace" hakan bazai yuwuba dan agidan ansan guguwa nayi har nabar musu wasika kaga banida bakin cewa ansaceni ko mama baza ta yarda ba."
Yace "Shine aina cemiki alluran shine mafita."
Tace "danme baza ka kai kanka wajen baban ba ba ALLAH mamuna masa lefiba kuma munemi yafiyar sa yakuma yafemana ni ina macce banji tsoron zuwa dakai amatsayin nayi aure bada sanin iyayena ba sai kai namiji da yakamata kakaramin karfin guiwa zaka ce bazakayi rai abace take maganan."
Shiko bayason bacin ranta dan haka jawota yayi ya rungume yace "za ayin abudaya yanzu kitashi ki shiya kar murasa jirin yanzu zamu shiga cikin makka jin haka tasakin ranta

Fandau da taganta adakin ALLAH tameka kukanta sosai wajen kwanan ta ukku can tatare Nabil yayi yayin taki binsa gidan sa wanda shine masaukin su idan sunzo sarkin Saudiya ne yabashi
Yau sunsha pic da Fandau acikin k'aba tayi mugun kyu Nabil ko dama mekyu ne sukan su larabawan sai kallon su suke dan sun burgesu sai daukan su hoto ake tako ina dan kowa yana soyaga yadauki picture din ficece Nabil

Suna kwance cikin bathtub rabin jikin su ajicin kunfa amma Nabil duka hankalin sa yana wajen kallon labarun da akeyi Fandau tafaki idon sa tadauki su pic ahakan ta tashi cikin dabara tafito
Azuciyar ta tana cewa wannan shine *DAMATA* nafara sa muguwar kuka
Da sauri ta bude whassapp dinshi dan whsp shiya fiye mata saukin taturawa Hadim pic dinsun wada sukayin ak'aba dawan da sukayi acikin wani kayataccen waje sunyi kissing din juna da nayanzu nacikin bathtub sai da ta tabbarar yashiga sanyan tayin delete dinsu ta ajiyen wayan ta zauna akan mirror ta fara makeup

Hadim da jaraban chatting tana kan online yashigo tasauri tayi murmushi tace my star ansamu wani abun cin dariya kenan wanan pic rututu haka tana shiga ko hotona suna budewa idonta yaci karo da wannan bakin ganin wada inda gayi mata akayin ko mutum zai hadiyi Qur ani bazata yar daba mijin yadauki wanan yariyar yajen saudia kuma yashiga cikin cikin bathtub daya shida ita kwance ai dawanan mugun ganin kwara mutuwanta wani irin razanenen kara tasa tare da jifa da wayan tana cewa Nabil Nabil tana nuna wayan ai da gudu yan matan tasuke parlor suka shigo lfy suka ce ganin tana nuna wayan yasa amma bata cikin haiyacin ta yasa sunzata nabil mutum yayi duk suka gigice Jidda koji take nunfa shin ta kamar zai dauke da saurin Ashuwa ta dauko wayan tana dubawa tagani tasauke ajiyan zuciya tamekawa sauran suka gani sai asannan ahankali su yakwanta dan tunanin mutuwa ne kawai zai cefa mutum cikin wananan hali amma sunyi mugun tausayawa hadim dan taciwo ace anturo maka hoto miji da karuwa sunbatu Hadim tafara tana jifa da duk abin da tasamu wllh kasheki zanyi idan na kasheki na kashe banza wato kun hadani da renon yaran ku kukuna cin dunya fujjirat tana haka ta fara kuka ta zowajen ta ai wani irin cille Hadim tayin ta ita wan ko shakka babu yarinyar ko bata suma ba zata samu karaya gadon ta hau ta dauki maaruf da yake bacci shima zatayin cinlin dashi da sauri suka kar bi yaron dama BilAL yana parlour
Da yasmin da fanta gana suka rike ta su Jidda suka fita da yaran da gudu amma ganin yanda take fusgewa ta na dukan su sunsan yasmin sun san bazasu iya rike taba da tafara dukan su kawai sai suka saketa suka fita da gudu kafin ta karasa suka rufe kofan suna jinta tana cewa kukawo yaran nan Wllh ta kansu zanfara afin uwar su da uban

*Tofa masoya kuyin hakurin yanda kuke *samun posting bayan da kuke soba Ahankali komai zai daidaita*

*B JATTKO*
[2/4, 9:46 AM] ‪+234 810 507 7087‬: *DAMATA*




*NA*


*BATUL ADAM JATTKO*

*Wanan page nakine*
*AUNTY SIS*
*Allah yaraya mana*
*IBRAHIM KHALEEL*

*MRS OMAR*
*AUNTY MEJIDDA MUSA*
*MMN FARIDA*
*MIE MIE MIE MIE*
*Ina mugun tare daku tare kuma da soyayar ku kuda duk kan masoya mabiyan DAMATA*

*35*


dagowan da zatayi ido 4sukayin da Nabil da yajima yana kallon ta cike da zargi damashin kullum acikin dar dar yake idan Fandau da daukin wayan sa to yanzu mayana saneda yanda tafita da wayan cikin tsand'a shine yayi yabiyeto amma shi tunanin dama idan tadaukin wayan karta kira malam ko Mama yana fitowa yaga tana tura abu jikin ta harrawa yake karasowa wajen yayin
Yasa hannu ya dauki wayan yabude dama wayan a setting yake inde bashi bane yayi amfani dashi to sai yanuna masa abunda akayin da kuma fuskan wanda yayi amfani yana shiga yanuna masa komai ido yazaro cikin tsoro yake bin bayanan wayan tabbas Hadim ta turawa
Meyasa yariyar takasance hakane danme tafito cikin mata masu miyagun hali masu tona tsirrin aure
Dagowa yayi yakalle ta dum gaban ta yafadi dan bata daba ganin sa cikin wanin yanayin ba idon yayi ja kaman nisa sun janza kamar wani zaki take ganin kallon da yake binta dashi kadai idan kaduba kasan ransa amugun bace yake
Cikin mugun tsoro ta jada baya
Tace" abban Fuj lfy?
Kasayi mata magana yayi yana sauke wani nunfashi dan idan yace zai furta wani abu tabbas yasan zai fadi kalman da yasan daga baya bazai mar dadi ba idan ransa ya bace haka yake tunyana yaro dan ko agida ansani idan kuma yace duka zaiyi yasan bazai kyalita ba saiyaga tadena nunfashin akwai ranan da ogan sune ya bata masa rai daya dankeshi sai dakyar aka samu nunfashin sa yadawo daidai
Dan haka wajen whadrrop yayi yabufa ya bude yasa kayan sa yafice
Tana binsa da kallo yana fita ta sauke ajiyan zuciya tome aka masa nide nasan nagoge lefin danayi wata kila shida matar sane taga sako daga kafada tayi taci gaba da makeup dinta

Sunyin jugum jigum a parlorn ga Fujjirat da take ta kwala musu kuka tana ta shafa goshinta inda ya fashe yana fitar da jini
Suna cikin haka Allah yakawo hanef yace"ku kuma lfy kunsa yarinya gaba tana kuka haka ina uwar ta sai asanan yaga suma ahe hawaye suke yace "ba tambayar kuna keba dan uban ku".

Gana ce tamasa bayani yace"bani wayan nagani." yasmin tameka masa

Dayagani ransa yayi mugun bace
Yaza ace Nabil yayi haka atake ya kira Nabil

Lokacin Nabil yafito kenan ransa abace bai sanma ta ina zaifara ba yanaganin kiran Hanif ya daga
Haba Yashid meyasa zakamana haka acikin yara yanzu dawani ido zaka kallemu kai da yaka mata kamana fada....

"dakata yimin bayani meyafaru?
Hanif yamasa bayanin komai
Nabil ransane yasake bace Hadim zata kahemasa yara akan abinda bai kai yakawo ba ina duk sonda take musu

"yanzu kai aina kake?
"Ina gidan."
"ina nufin kana gaban yaran da abin yafaru akaban sune?
"Hanif yace"eh
"sunta ramin wadanan mahaukan kawayen nasune ko iyasu na gidane?
Hanif yace " duk yan gida ne
"wayan Hadim din yana hannun wa?
Hanif yace"gashinan ahannu na."
"to samin wayan naka a handsfree
Yasa
"Nabil yayi gyaran murya yace" kuna jina sukace eh"
"kunawane awajen?
Sukace
Yasmin Gana jidda Ashwa Zahra mu 5 ne."
"ok Hanif ne cikon 6 ko?
"eh
"to idan naji wanan maganan yafito a family zanyi muku abin da baku taba tsammani ba kuma bani baku ko abin da nayiwa mutum na baya sai yabiyani balle nasake muku wani abu idan inada matsayi ko kima awajen ku ingani akan wanan."
Dasauri harsuna hada baki sukace "Allan Yashid bameji
Dan idan Nabil yace yadena musu abubuwa sunbanu dan shine ta kamarsu idan sabon motane acikin garin meduguri awajen su ake fara gani duk bawace bai budewa account ba duk wata yana dura musu kudi
Sa ansu ma yau yasu yasu dan suna da tara kawaye sosai

Nabil yace"good kurike min sirrina."
"insha ALLAH Yasihd

"Hanif inason kayin delete din pic din gaba daya katab batar baka bariba sannan yaran tunda bata so zata iya hukunta su da lefin uban kadauki twins ka kaiwa ummi ko Inna,
Kai Inna mayadace ka kaiwa dan nanne inda baza taje tace zata karba ba,
Sai Fujjirat ka kaita Gargar gidan Zannah wajen, Mama Aisa kace injine anyayeta tarike ka tsiya madara da duk abin yaro zai nemaka kahada kafin ka kai ma zanmata waya."

Hanif yace" to amma yaya kaima fa kasan baka kyuta ba yaza kamar waya inda wata karuwa zata.....
"kaiiii plustop.
Hanif duk da ba agaban sa yakeba saida jikinsa yafara rawa
"sorry Sir
Nabil saida yasauke wayan akunne yanafitar da nunfashi ahankali yana karajin haushin Fandau ita tajawo aka kirata karuwa,
Inama agaban tane daya bari Hanif yakasa fada yaga yanda zatayi
Saida yadan daidai ta nufashin sa
Sannan yasake kara wayan ajunnen sa
"yace zakayi yanda nace ko nanemi wani yamin "anyi angama har nayi delete din pic din saura kaiyaran kawai."
Tsaki Nabil yayi tare da kashe wayan

Hadim bayan takama buge bugen ta tagaji ta zube awajen tafara kuka shima saida taji ba dadi tayi shiru
Me Nabil yake nufi da turo mata wanan abin yanason fasa mata zuciyane yazauna da wanan y'ar da yake ikirarin ko ganinta bayaso yafara sonta ne dasauri ta girgiza kanta no nop Nabil dina ne nidaya bazai min hakaba bincike ya kamata nayi

Dasauri daduba saitaga daya wayan yana nan da sauri ta karasa
Dialing Nabil bai sammaci kiran Hadim ba dan bai gama tattara karyar sa ba danyana zaune nazarin yanda zai bullo mata kawai yake
Sai kawai yadauki wayan da burin kunya
"mezaki cemin kinsamu nasaran kashe sunne kika biyo uban ki kashe ia dan kince zaki kashe yaran wllh bazan ga lefin kiba ai ketaka hayece ba sanin ciwonsu kikayin ba da ace koda bari kin tabayin da baki, fara hakan ba
Amma gwara da hakan tafaru nasan yanzu baki cancanki kizama uwa ba agare su....
"dakata Nabil ba yara da kai kanka ba nikai na inhar ya tabbata son yarinyan kake,
Wllh wllh bazan yafewa kainaba nawa jinin ma ya halata awajena na zubar balle naka kona yara,

Abinda nake gudu kenan ni zan siyowa kaina kishiya ace yaran da nagama nunawa Duniya suzama banawa ba ka k'askan tani,
Wajen kawayena kai kanka kasan rayuwa ta batada wani amfani,
Sai kuma tafashe dawani irin kuka mai ciwo tace "Nabil gayamin, Gaskiya kar kaboye min nasan ada kai mesonane naci darajan soyayyan da ina sonna sanwani addua, tamaka nasu na yaran malamai tayi wani kulinne kawai gayamin yakake ji wllh asiri ne?
"ai yanzu baki bukaci kijiba kibari sai kinshirya jisai kimin mgn."
Yana shirin kashe wayan
Tayin saurin tace"karka kashe kabari gayamin Gaskiya wllh banzan rayuba ."

"my one tunda kince gsky zangaya miki iya gsky amma kiyiwa uzuri na kyakyawan fashita,
Kema kinsan yariyar nan tamana abin Alkairin da duk abinda mukayi mata bamu biyata bako,
Shine nace mata mezamu mata wanda zataji dadin sa kafin mumata injection shine,
Tace ita tanaso akai ta makka tanemi yafiyar Allah to kinga idan nabarta ita kadai ta tafi idan ta gudu yazamuyi,
Shine kan dole na kawota,
Sai yanda akayin kika ganmu cikin bathtub awasan ku na karshe an bigemin hannu har kema kin nacewa naji ciwo ne nace miki a a to naji na boye mikin ne kawai, dana, shiga wanka ne na kasa wanke bayana, sai dana kirata nace tawanke min,
Sai maganan pic din mu aharami kuma bani na dauka ba wasu ne nima ayanda kika gansu haka na gansu amma kema kinsan yanda duk inda nashiga sai nasamu masu daukana pic to ita kuma muna tare kinsan den bazan yarda tamin nesa ba,
inaga sundanka matata ce wani ne yaturo minshi aganin sa yaburge nine wai hakan tonasan wata kila wani ya daura a media kigani shine nayin saurin turo mikin dakaina dan kar asamu kuskure sai gashi ansamun wai harda neman tona mana asiri haba my one da munafurci naso ko cin amana ko son yariyar ai bazan turomiki dakai ba."
Ajiyan zuciya Hadim ta sauke
"tace yanzu duk wanan ruguman da kissing din hadawa akayin?

"yazaki min wanan tambaya sai kace baki sani ba namuma sonawa ake hada wanda yafi wanan ma."

"Gaskiya kam amma wllh sunkusa susa zuciya ta yabuga wllh."

"kai my Love you baki fine jin haushi ba shiyasa naturo miki dan muraba haushin tare ai."

"kai koda kakusa rasani kasan ko dama tunkafin nabude nace amsamu labari kenan dan nasan bakabarin labari yawuce ne."

Dariya Nabil yayi yace"ai ina sonkine ummu Fuj."
Sai asannan Hadim ta tuno da y'ar ta tace "kai najiwa my dear Fuj ciwo fa inaga ga yaran nan sunrufeni yazanyi."

Bata rai Nabil yayi kamar yana gaban ta
Yace "kekika sani
de."
"dan Allah my star kace subude ni naga yarana."
Kashe waya yayi
Yana kashewa yakira Inna bayan sun aisa yace"Inna Hanif yakawo su Maaruf?
"Eh."
"yawwa Inna suzauna awajen ki kafin nadawo."
"bangane kafin kadawo ba kana katsan ne anjima zaka zo kadauke su".
"a a ina saudia yanzu haka
Mundan samu sabani neda Hadim shine tace bazata rekesu ba."
"dan Allah jimin wani surkullen akan fada da miji zakice bazaki cigaba da rike yaran ki ba yaran da ko kwana arba in basuyin ba ni daya kawosu ma fada nayin meyasa yafito dasu idan inason ganin ba inazuwa na gansu ba,
To akan me kukayin fadanne?
"yace Wllh Inna kawai acikin haramine wata yar Nigeria tagan ni shine tace tana son muyin hoto da ita mukayi dan kar ta gani awani wajen ma sai naturo mata da kaina ta gani shine ta tada hankalin ta."
Ai kin banza tunda ta aiuri dan ball badole tadan ne zuciyar taba dan daukan hoto kawai zata tada hankalin bayan tasan kai din sha hararren ne to matan yan wasan kwaikwayo fa suyin yaya,
Bari naje nasame ta namayar mata yaranta."

"Inna dakin barsu."
"inbar su nayin yaya dasu ai reno sai uwa musamman yanzu su suna bukatan dumin uwar su
"ke Yana tashi ki kaine gidan...
Nabil yakashe wayan yana juya maganan Inna *ai reno sai uwa musamman suyan zu suna bukatan sujin dumin uwar su*
Anya nayiwa yaran nan adalci idan aduniya asiri bai tonu ba alashira nace musu me?

Mama Aisa tunkafin Hanif yakarasa Nabil yagaya mata gashi za akawo mata yar yaye murna awajen Mama ashe da guntun kimanta a Duniya zata reni yarda ba Bagana ce ko Fandu ta haifa ba ashe da inda ake ganin ta damutum ci haryanzu ita ko arayuwan nan tarasa ina Nabil yakeson kaita yasiya mata mutumci ya mayar da ita mutum dan yanzu kishiyo yinta masun subar da makaman yakin su bin bayan ta suke dan suna kawo mata bukatun su ta gayawa Sani yamusu bama sai Nabil ba duk da agefe suna mugun jin haushin ta amma bayan da zasuyin da ita dan sunbi malama duk idan sukaje cemusu ake akwai alkairi meyawa atare da ita idan sunaso subita kawai dan me ibada ce basu isa dosan taba

Tasake kenkeme yarda taka jinta tamkar Tajudin dan gidan Bagana afili tace "dole naji son ki Hajara mahaifin ki mesonane

Hadim bayan Inna tazo tagama mata tatas ta tafi tabar yaran kenkeme yaran tayi tana kuka tana musu magan kamar manya
"kuyafe min wllh wasu ne suke son cutar damu ina sonku yarana.''
Su Ashwa sai dariya suke mata dayake Hadim ta gayamusu hada hoto akayin kawai dan sunga suyin hoto da Nabil sunzata matar sace

Ranan wuni sukayi suna kwaikwayo abinda Hadim tayi amma ban da Hadim da tunani ya addabi
Kwakwalwar ta yanzu Nabil yana nufin tare suke da yarinyar rannan adaki daya kome?
Ke idan ba tare suke ba ina zai ganta har tawanke masa baya karde daki daya suke kwana meysa yarinyar nan ta canza tazama wata kamar black American daganin fantan ta irin wanda aka kashe masa manyan kudin nanne yanzu haka shima Nabil yake kanin ta inawanan laushin na fatar ta yananan ne dawanan hannun nata me laushi takama wanke masa baya aide idan sauran pic din editing ne ai banda wanan nacikin bathtub din kuma idan tagani adaidai arungume tagan sun nanma wani kara tasa da yafir gita su jidda tace inawayana?
Nace ina wayana?

Fandau tagama shirin ta tana jiran Nabil zai kaita sauran wuraren ziyara dan gobe zasu zuce Madina amma tunda yafita rai abace bai kara shigowa ba gashi har azahar ta kusa ta dauki wayan dazumar zata kirashin sai gashin yashigo still ranasa abace ko inda take bai kalla ba zaiwuce bedroom
Tace "haba mijin tunyaushe nake jiran zuwan ka kasan zamufita.....
Wani kallo yajefa mata da saida hanjin ta yakada
Yace"kuskure mafi girma da zakiyin na kisake kirana da mijin danni bana mata da macce me bude asirin aure mekuma son tadawa mijin ta hankali dan nagodewa allah dayasa na gano halinki muna fuka ke anufin ki kita damin hankali kitadawa matata ko to kisani ko pic din muna six kika dauka kika turawa matata nasan hanyan da zanbi nawanke kaina kece akwana ke inbanda butuluce ma kyayiwa Hadim haka idan badan ita Hadim dinba wllh ko ayar aikin gidana baki isa kizoba balle har aure yashiga tsakanin mu."
Maganan fita dake kuma angama sai de ki hada kayan ki gobe zaki koma kasan da kika zokiyin zaman dakin dayan da kika sabo kafin my one tazo ta san yanda zatayi dake dan dan ita kikayiwa lefi ita zata hukunta ki tace zata miki abin da baki tabajin anyiwa wani ba ciki harda batun hadaki dakare yabaki HIV ni ne ne mehanawa nikuma yanzu nadena yayinki sai kin kamu da shi musamiki allura muyasar dake kinga kowa zai gane yawon banza kikaze." yana gama fadan haka ya shige daki tare da banko kofan
Sugunnawa tayi awajen tarasa koda bakin kuka yanzu bazan cinasa ra bakenan su sune da nasara kullum meyake faruwa akaina hakane meyake faruwa dani alhakin Mama ko tabbas kowa yabar gida gida yabarsa

ina kunyin karya Nabil kaida muguwar taka dama da nikaf dinta da shijab agefe kawai sai tazara dasaurin tanufi kofan fita Allah yabata sa a kofan abude taketa dake dama ba megadi a gidan tafiya take cikin saurin duk da tana ganin Text amma ita rabon ta da tarike kudi a hannun ta tun a Nigeria wanda Nabil yabata tabari dinnan dan haka tafiya kawai take

Nabil dayaji kiran sallah azahar yayi alwala yafito baiga Fandau ba a parlour a zatan sa tashiga toilet din falon ne yawuce daya dawo sallah bai ganta ba tunanin sa tana bedroom yashiga dakin bai ganta ba wasa wasa ba inda bai duba ba bata kidan dasaurin yazaro wayan sa yakirata yana ringing amma bata dauka ba bata gidan kenan tagudu na shiga ukku wannan sausayin ne yasa nafar kofan abude kenan asirin mu yagama tonuwa bata fita da dakardar izinin shiga kasa ma yanzu za akamata a aunata Nigeria tatona asiri mezan cewa Mama d Malam anyi Baba bazai tsinemin ba lalle babban matsala yana shirin faruwa dani
Wanda kwara na kaiki da hannu na Fatima kar kimin haka wllh maganan da nagaya miki a iya fatan bakiya yake ba harzuci ba bazan iya rabuwa dake ba dan kiyin hankali nagaya miki haka kuka yasa ganin hakan bazai karbe shiba kawai saiya dau waya ya kira abokin sa Abdallah dan sarkin saudia ne yamasa bayani yace susamu matsala da matar sa tafita yasa jamia tsaro su nemeta Abdallah yamasa jajen yakumace yakwan tar da hankalin sa za a sameta
Abdallah yasan Fandau kuma yana da pic dinsu na haramin dan Fandau da tace tana son abude bata kaba Nabil shiya kiran yazo aka bude musu suka shiga dan haka yace zai baza hoton ta
Dasaurin Nabil yace "a a kar abaza dan yasan idan anbaza anan ma atsirin zai sake tonuwa
Abdallah yace "to tunda tafita bawani takadda ba visa ba paspot yanzu za akamata zaisa afita kame gadan gadan a layin yanzu za ama kamata kar kaji komai."

Nabil yayi shiru
Yanzu idan ta tafi yazan yin idan ba asame taba

*Niko nace ga rigiman Hadim ma agaban ka idan taga wayan*

*Tofa masoyan Fandau kuta ya Nabil adua*

*Yaude nasan namuku typing*

*B JATTKO*
[2/4, 9:46 AM] ‪+234 810 507 7087‬: *DAMATA*



*NA*


*BATUL ADAM JATTKO*



*Wanan page gaba dayan sa nakine*
*AYSHA ALIYU GARKUWA*
*nagode danuna kaunan ki gareni*
*B JATTKO takice* 🤝

*36*


*G*aniyayi zama bazai karbe shiba kawai saiya meke yazari key dinsa dama motan yana kofan get sai yanzu yake nadaman hana Security's dishi binsa da suna nan basu bari Fatiman sa ta fitaba toma tunyaushe tafice ne?
Dasauri yayiwa motan key yaja dagudu hanyan harami yayin yana zuwa inda suke zama da Fandau baneman da bai bata ba acikin har dare yana zakawa wata yakani kamar irin tsawon ta daya da Fandau dayake kowa cikin nikaf ne yazaci itace da sauri yaje ya saida yaje kusa da ita ya kusa daga nikaf din ma amma sai yaga hannun balaraiya fala sol yamatsa haka yake tabin mata masu kai daya da Fandau ga masu binsa suna *shiddams* larabawa da bakaken fata ko ta kansu bai biba abin da yake tsayar dashi lokacin sallah Abdallah yakirashin yace "yana ina ba afasamu Fandau dinba dan gashinan shine da kansa acikin sujin din duk Waccece aka kawo sai yasa ambude fuskanta amma ba ita gashi ka hana abaza photon dinta da ansame ta yanzu koda gida gida za ashiga

Shiru Nabil yayi yama kasa magana sai wajen 2 nadare ya koma gida yan dashi baiyi bacce ba haka bai bar Abdallah yayi ba dan cawa yayi wllh duk yanda zasuyi sune momasa matar sa ranan gsky anyi kame wanda a suban fari Nabil bai hakura ba saida yaje sujin din yaga matan da aka kama abin tausayin sai kuka suke atake yamemi alfarman asakesu umarni Abdallah yabada sai gashi har tsofin kamu sun samu fita basu bar sujin din ba sai wajen karfe 10 nasafe Nabil sai dayaga angama kashe mutane kakaf yayiwa Abdallah gdy kowa yayi nashi gu

Fandau bakara min tafiya tayi ba kafin tasamu ta isa haramin tana shiga ko alwala batayi ba ta fadi awajen tana kai kukanta wajen ALLAH saida tayi tagajin ta tashi tayi alwala tayi sallahn laasar dan tana hanya akayi dan bakaramin tafiya bane tsakanin k'aba da gidan Nabil dan haka acikin k'aban ta kwana tana kai kukanta wajen ALLAH sai da gari yawaye wata da itama dagani bauta tazo takalli Fandau tace " zanso naji meye damuwan ki haka kina yarinyar ki kina kuka kina magana kedaya kuma nasan da Barbarci kike magana dukda baji nake ba ni yar Nigeria ce shiyasa nagane yaranda kike sai da nakura mikin ido da mukaje alwala naka ashe harda zanen kanuri a fuskan ki amma kananane medamuwanki?

Fandau cikin hausan ta irin na barnawa
Tace "gidan mudani sa kuma najefar kudin motana."
Matar tace "ayya agarin gudu ko wllh jiya kame ayi sosai nema shine nakasa feta."
Shiru Fandau tayin matar tace "inane anguwan nakune?
Fandau tace "bansan sunan saba."
Yanzu idan nabaki kudin mota natare miki zaki iya gane anguwan akaiki?
Dasauri tace"eh tare suka fita da matar ta tare mata texi tanatuna masa har sukaje kusa da layin yayin parking daidai layin da larabci yace "tafita ba ashiga da text anguwana nan dakyar Fandau ta dan hada kalaman sa kasancewar malam yasa anakoya musu larabci kuma haduwar su dasu Hadim yasa ta koyin larabci dan dashi suke magana yawanci sauka tayi take takawa Ahankali tana bin anguwan da kallo da gani irin anguwanin

Please Login or Register in order to submit comment