Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuce.
Cikin tsawa Fuj tace mum Akam boy ne ta buga kafa tayi sama Hadim ta tashi ta bita wanda Fandau tasan ma lallashin taje yi
Nabil ya fara kame kame
"kin gane Mata shiyaro yana da riko amma idan tayi wayo zata dena.
Fandau tace "ayya
Sai dare Nabil ya gayawa Hadim yanason mayarda Fuj Islamic school
Hadim fada ta fara kamar ta ari baki Nabil yace "My one nayi tunani akai sosai ba sai macce tayi boko take wayewa ba wayewa yanayine kawai yanzu kiduba Ummul Akkam ba ta taba shiga class wai dantayi boko ba amma gashinan kanta awaye yake duk inda me karshe boko zata shiga itaba zata shiga balle FUJJI da zata tayi cikin wayewan me akayiwa bokon ne duniya nefa kuma ayanzu haka Fuj tana da dukiyar da hatta jikokin ta bazasu ga talauci ba rayuwa ga companyn ta da kullum kara albarka yake dan haka gwara mune ma mata yanda zatayi ta gyara lahiran ta.
My star bazaka gane bane yanzu Duniya ba gaskiya idan Fuj batayi ilmin boko ba yazata kula da dukiyar ta.
"ai shikan sa makarantan na bincika ana bokon amma Arabic yafi yawa sosai dan haka zata samu wanda zata juya dukiyar ta ni Boko nayi nake sarrafa dukiya ta degree dina akan ball nayi mena sani aboko.
Hakade dakya ta yarda shima saida yace umarni Zannah ne tace "shikenan nasan shawaran Bah watarana zai zama me *AMFANI* agaremu.
Zan iya cewa Alhaji Nabil yasamu kwanciyar hankali cikin iyalin sa kowacce tana kaffa kaffa da yar uwar ta hadin kai ba amagana

*BAYAN SHEKARA 20*

Cikin wanan shekarun 20 din abubuwa da dama sun faru cikin su awai na babban rashi da akayi na Zannah wanda yanzu dan sa Bunu ne akai sai rashin sarkin maine Barumi wanda yanzu Shateema ne akai haka Hadim tara sa iyayenta uwa da uba Maman Fandau tananan bawani alamun tsufa atare da ita sai ma najin dadi da yabai yana Shateema yaso tafiya da ita Nabil ya hana dan yanzu Nabil yayi rytare yazo gida
Fandau hafuwa ajere a gere saida tayi guda 10 Allah ya tsayar mata kuma duk ka 8 mazane sai yar auta Fatima sunan Mamar Hadim ne suna kiranta Ammatee Ammate shekaranta 14 yanzu ita ma tazama budurwa fara ce sosai kamar Hadim sak dan har kajertan na su Ummin Nabil ta dauko gata acike take ta ko ina Maaruf da BilAL su suka gaji Nabil suna England da zama suma kafan su yana da tsada sosai Akkam shima yana England yana kula da warkokin Nabil

Wani tsadedden mota naga yayi parking aciki haraban gidan a hankali ta saukar da kafanta saida ta bata lokaci kafin ta fito da gangan jikin nata wani burmemen shijab ne ajikin ta har kasa doguwa ce ba fara bace amma kalan ta yafi na fari daukan hankali Ahankali ta zakaya ta bude bayan ta dauki jakan da sauran tar kacen da jakan bai dauka ba cikin nusuwa ta fara takawa masu aiki ne suka fara cewa Yasaiyada barka dazuwa amsa musu take cikin gajiya *FUJJIRAT* kenan gwararriyar lacture a Ramad meduguri a fannin Islamic hayani yanda takeji tunkafin ta shiga gidan shi yanuna mata akwai taron samari na family agidan tunda su BilAL suna kasan gidan baya rabuwa da taron samari dan haka kawai ta janza hanya ta zagaya ta baya ta shiga bedroom dinta ta wuce saida ta wasa ruwa tasa doguwar riga ta dauki shijab dinta iya guiwa tasa dan ita tanada cikan kirji books da Heep's ga gidan su gidan tara samari dan haka kullum tana cikin shijab bame ganin su Maaruf yace kannen FUJJI ne saide ace sunyi kanwa ta 3 da iita gaku suna jida kudi dan haka duk abonkan su ba sa an su bedroom din Hadim ta shiga bata ganta ba ta fito parlour Fuhad kanin ta taga azaune yana danne danne a laptop tasan hayani yane ya koroshi a general parlor cikin murmushi yace .
"auntes dama kina ciki ai da nasani dana shiga kin dauramin karatu .
"a a Fuhad yanzu na shigo ina mum na.?
"Tana part din ummul kaam tasan idan tace zata ze part din Fandau dole tabi ta wayen yan hayaniyan dole ta waje ta fita ta zagaya zaune ta same su har Abul dinta
Naga Nabil yazama kato haka Hadim ma Fandau ta murje dayake ba jikin kibane dasu ba amma nayi mamakin ganin su duk kamar basu suka ciwannan shekarin ba musamman Fandau ko Ammati yar auta baza kace ita ta haife taba cikin nusuwar ta durkusa ta kaida su Hadim tace "yawwa gwara da Allah ya kawoki FUJJI ki fitar da kwanin ki acikin su dan kinga su BilAL kannen ki har anyanke rana bana son ace su maza ma sunyi sunbar ki.
Shiru Fuj tayi to yanzu ita waza ta fitarne duk maneman tafison Shamsudeen dan gidan BilAL maina amma shikuma sai jan aji sai kace ba shiya nace ta yarda dashi ba
Nabil yace "yafi mukude nasan yanzu da zannah yananan baku isa ta kai shekara 26 agida ba kannen bayan ta suna da yara Tajuddin na miji ma yayi aure harda yara 2.
Ahankali Fuj tace "Mum shamsudeen din yafi ko tana fadan haka ta tashi da sauri ta shige bedroom din Ammati

Su Fuj tunsuna yara da sukayi wayo Hadim da kanta ta gaya musu dukan tarishin su ko da suka san ba itace uwar su ba ba abinda yaragu ason ta sukeyiwa Hadim saima ganin kimanta da suke dan sunfi son ta ma akan Fandau komai mum dinsu

*ARANAN AUREN*
*BIKI BIKI*
*AMFANI SOYYYYA*
*AURE*
Arannan naga iyaye yan Duniya ga Naira da Naira ya hadu gaba daya patyn bikin bawan da ba ayi da iyayen ba irin ta asan da akayi ba a magana Fandau komawa tayi kamar itace amarriyan su Jidda sai tsokanan ta suke Ummul kaam amma ke za acud'a ko

Hadim da kanta ta kai Fujjirat dakin miji kuka ko ba amagana da kyar aka rabasu
Tazo ko a gida tasa Nabil agaba tana kuka yanzu shikenan bazan ji motsin Fuj ba.
Fandau sai dariya take tace "inban da abinki Aunty yau fa amare 2 kika karba nayaran ki to me dan kinfitar da guda 1
Nabil yace "my one kawai kije ki karbo yarki nifa wanan dare nake jiye mata. Ma ga Shamsudeen jimgege dashi.
Dariya Fandau ta kara yi tace aini dadina da kobe zaurin zuwa ni adaren farko uwan wani har sumarni yayi.
Nabil yace "bakomai lada zata samu amma fa afili azuci ko addua yake Allah yasa yabita asannu.
Hadim ko fiton kujera ta dauka ta dinga jifan Fandau dashi Nabil yana karewa
Hadim tace "wllh mugun bakin ki akanki dake da yarki aike ba akwai aiki agaban ki.
Tana gama fadan haka ta haye sama dama girkin Fandau ne Nabil ya kama ta suma sukayi nasa part din
Wanka Fandau tayi tafito ta sameso yana aiki a laptop ta ja tarufe tace "time dina ya shigo dan kasan bana yarda da sakin wannan *DAMAN TAWA*
"Gaskiya ne yan mata wai ke mesirrin ne kinaga duk kin sake zama wata yarinya wllh da keda yan matan dazu awajen bikin banga wani ban banci ba.

"haba kai kake manin haka amma wace Budurwan za asamu haka.

"Bani ka dai ba har abokaina sun sha gayamin basu yarda ba wai kece ki ka haifi su Maaf ba shiyasa Akullum nake tunawa da ranan haduwar mu dake zanje lawan Bor
Na sinci dami a kale ashe itace farin cikina ina godiya da my one dan ita ce dalilin haduwar mu naso nayi wasa da *DAMA TA* na kin shawaran ta Allah yasoni da rahama
*AMFANI SOYYYYA AURE*
kinbani yara masu albarka gashi yanzu muna shirin taran jikoki ina yarona. yana magana yana kunce igiyar rigan wankanta zatayi magana ya kifa fuskan sa kirjin ta

*Nima yanzu ya kamata nabar su haka gudun kar Gulma yayi yawa shi yasa ma ban leka gidan amarin ba*

Alhamdulilah

Sai kunsake jina jikin
*AMFANIN SOYYYYA*
wanda nasan zai k'ayata ku yabaku taurayi fiye da dama ta

(Subhanallahi wa'bihamdika Astagfirullah wa'atubu Ilaika)


*B JATTKO*

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment