Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

🤍Dr.BOBBY🤍

By Aysha Rano✨

Wattpad@aysharano22


Bismillahir rahmanir raheem....


01


FREEDOM COLLEGE OF NURSING AND MIDWIFERY(FCNM) KANO...


Dogon building ne mai matukar kyau da tsaruwa...sannan yanada girman da baka isa kace ga iya inda ya tsaya ba...daga ciki akwai makeken surrounding mai daukeda shukoki iri daban daban da sukayi matukar qawata wajen...ga wani tafkeken titi da ban samu ganin iya inda ya tsaya ba a shimfide hadda roundabout kamar dai normal hanya...kallo daya zakayima makarantan kasan bana 'ya'yan kananun masu kudi bane domin tun daga yanayin gini da yanda akayi tsarinta ko university albarka...a takaice dai kallo daya zakayima FCNM kasan makaranta ne daya amsa sunanshi makaranta...kuma makaranta ne da duk wanda ka gani a ciki zakasan iyayenshi manya manyan attajirai ne...ko ina yayi tsit sai few students dake kaiwa da kawowa kasancewan duk students suna classes dinsu sai securities da masu gadi da kowa ke various post dinshi...ana wangale gate wata Hadaddiyar Range Rover ta shigo ciki baqa wulik daidai da glasses dinta baqin tint ne a jiki hakan yasa baa iya ganin wanda yake ciki...ta karasa parking lot da aka rabashi biyu tareda indicating staff and students parking area...kai tsaye staff parking area motan ta nufa tayi parking cikin wani babban car park da yafi duk sauran na wurin girma...securities da some of staff da sukaga shigowan motan sukayo inda tayi parking da sauri kamar yanda suka saba duk proprietor yazo har rige rigen zuwa tarbanshi sukeyi snn su take bayanshi har zuwa office dinshi...driver na gama parking ya bude ya fito saidai kafin ya zagaya ya bude motan wadan nan mutanen sun rigashi nan take mutumin dake cikin motan ya bayyana...legs dinshi yafara saukowa waje kafin shima ya fito a hankali yana kallon mutanen...matashi ne da ak'alla bazai wuce 31 to 32 years ba...dogo ne sosae don cikin maza goma da kyar zaa samu guda daya wanda tsayinsu zaizo daidai dashi duk da cewa yanada dan jiki kai tsaye bazaa kirashi da siriri ko kuma mai qiba ba...komai tsawon namiji duk ya jera dashi sai yaga ya zama gajere kusa dashi...sannan yanada wani irin haske mai daukan ido wanda kallo daya zaka mishi ka gane ba full blood bahaushe bane...ko hannunshi ya daga zakaga tarr sbd tsabar farinshi...sanye yake cikin three piece suit dark blue dayayi matching da jikinshi sosae...tun daga gashin kanshi har zuwa sajenshi sun kwanta luf gashi sai shinning suke as a result of gyara da sukesha...yanada round face mai daukeda dogon hanci da matsakaicin baki...sai eyes dinshi da duk ya ware maka su a kanka saika tsorata sbd tsabar girmansu and su kansu eyeballs dinshi abun kallo ne..fararene tas sai wajen bakin kuma nashi ya kasance golden brown...sune irin idanun dake ladabtar da mutum komai rashin mutuncinshi...sune kuma irin idanun da suke sanya mata kware mishi domin kallo daya zakayi musu ka gane ba kowane irin ordinary eyes bane...they are kind of special kaman yanda mamallakinsu shima ya kasance special...hannu yaketa faman mikawa staff din nashi suna gaisawa domin bai son durkuson da suke mai sam...yafi gane suyi musabiha kmr yanda addinin musulunci ya tanadar...bayan sun gama gaisawa suka shiga binshi a baya har zuwa office dinshi as always driver na rikeda brief case dinshi...secretary na ganinsu ta mike da sauri ta bude office din suka shiga...bayan ya zauna ya dauko kudi ya basu suka fita suna zabga mishi godia as always...Obi driver ya ajiye mishi briefcase shima ya fita...Ngozi(his secretary) ta shigo itama ta gaisheshi snn ta mika mashi schedule dinshi tareda wasu files kmr yanda ta saba...bayan ya karba tasake mika mashi wani envelope tana fadin"Sir you have a message from Kinana Hospital"...baice komai ba ya sake karban envelope din ya ajiye...ganin har yanxu tana tsaye yace"is there anything else?.."da sauri tace"Ss..Sir its Doctor Bukar...he said.."bata karasa baya katseta da fadin"hold it... how many times do i have to tell i dont want to hear about him?.."kai a kasa tace"Sorry Sir"...yace"this should be your very last warning...if you dare repeat this mistake again you are fired"...jikinta har ya fara rawa tace"am very sorry sir... i will never do that again"...ba tareda ya sake kallonta ba yace"you can go"...yana rufe baki ta juya ta fita daga office din...shi kuma ya dauki files data shigo dasu ya fara dubawa...yayi signing inda ake bukatan signing dinshi snn ya shiga duba schedules din...ba wasu schedules bane masu yawa kawai staff meeting zasu fara 9 zuwa 10:30...by 11 zai shiga Area Hostel ya duba construction na new apartments da ake a both male and Female hostel sai kuma ya shiga College Clinic by 2...tsaki yaja yana ajiye file din shi bai cika son shiga college clinic ba shiyasa yayi employing Dr Bukar sbd ana samun cases din da sukafi karfin nurses...dukda iya students ake dubawa ciki shidai bai cika son shiga ba sam...yanxu gashi dole saiya shiga tunda Dr Bukar din was fired...ya jingina da kujera yana shafa lallausan gashin kanshi...ya zama dole ya sake employing wani Dr dan bazai iya hada duk aiyukanshi da shiga college clinic ba tunda ba ko yaushe yake shigowa college din ba sai Thursdays da Fridays...sauran ranakun yana hospital dinshi mai suna FREEDOM SPECIALIST HOSPITAL... duba agogon hannunshi yayi yaga yanada sauran time kafin 9 dan haka ya janyo computer dinshi ya fara aiki a ciki...sai yanxu na samu daman karema office din nashi kallo and i was like"Wow wow wow"...my people its one huge office you know...tunda nake ban taba ganin office mai kyau da tsaruwanshi ba...daidai da funitures dake cikin office din abun kallo ne hadda su dinning ko office din governor sai haka lol😂...a jikin wall din office din wani katon picture dinshi ne yana sanye da white suit daya matukar yi mishi kyau sosai...ya sunkuyar da kanshi yana rubutu aka dauki picture din da gani bai san an dauka ba amma fadan kyawun da yayi is a waste of saliva...a kasan pic din an rubuta Dr.BOBBY ATTAHIR WAZIRI...sai kuma in bracket aka rubuta CEO FREEDOM GROUP OF SCHOOLS AND HOSPITALS...Landline dake ajiye kan table dinshi ne ya fara ringing...yana dauka secretary dinshi tace"The Provost wants to see you sir"...a takaice yace da ita"ohk"snn ya ajiye wayar...ko two minutes baayi ba wani matashi ya turo kofa ya shigo...yana sanye cikin white shirt long sleeve da black trouser yayi tuck in shirt din...dogo ne shima mai haske saidai kallo daya zakayi mishi ka gane ba bahaushe bane...ya karasa ciki ya zauna yana kallonshi with a smile yace"the Proprietor Sir"...dan dagowa yayi ya watsa mashi wani kallo snn yacigaba da abinda yake...daya guy din ya bata rai yana cewa"nidai ka dena hararana da wnn big golden eyes din naka pls...haka nan kasa na fara having nightmares"...dena operating computer yayi yajuya yana facing dinshi sosae...cikin husky voice dinshi yace"Nuruddeen"...da sauri ya amsa da"yes Bobby"...yace"just go straight to the point nasan tunda kazo office dina akwai abunda ya kawoka...say what you want to say"...kmr jira yake kuwa ya gyara zamanshi before yace"its about Dr Bukar..dont you think he deserve a second chance?.."tsaki Bobby yaja tareda fadin"i don't want to talk about him"...da sauri Nuru yace"but you have to Bobby...give him a second chance...we are all bound to make mistakes so forgive him tunda har yayi nadama...please!"...girgiza kai Bobby yake voice dinshi na nuna tsantsan bacin ran da yake ciki yace"i will never forgive that bastard..never"..dafe goshi Nuru yayi ya rasa ta yanda zai bullo mishi...can yace"Bobby me kakeyi ne haka?...this is unlike you?.."yana rufe baki yace"bazan taba yafema wnn mutumin ba...i trusted him amma yaci amanata...this is the problem with Hausa Fulani people...kwata kwata basu san alkhairi ba snn basu da imani basuda rikon ama.."Nuru bai bari ya karasa ba yace"enough please!...zaka fara kou?...you are always looking for a way to insult Hausawa ko Fulani sai kace kai ba bahaushen bane"...da karfi Bobby ya buga table dake gabanshi cikin karaji yace"stop calling me bahaushe niba bahaushe bane...infact babu abinda ya hadani da hausawa so mind your tongue"...murmushi sosai Nuru ya saki yana kallon yanda yake ihu sai kace cewa yayi shiba musulmi bane...har kullum baya dena mamakin kalar kiyayyan da Bobby kema Hausa Fulani...ya tsanesu to the core shiyasa ko cikin staff da securities dinshi yawanci ba hausawa bane infact a duk Company dinshi da kyar zaa samu hausawa goma da suke aiki...ko a wurin aiki baison hada hanya da hausa fulani ya rasa gane kan wnn kiyayya...and the funny part of abun is shi kanshi Bobbyn jinin hausa fulani ne...his father was Fulani from Gombe state and his Mother Igbo from Enugu state shiyasa always yake considering kanshi as igbo sbd Mom dinshi is one...wnn dalilin yasa ko cikakken hausa bai iyaba sbd bayi yakeba idan yana mgn da hausa zakaji kaman he is learning cox yanda yake pronouncing words din kadai zaisa ka fahimci ya hada jini da qabilu and a gidansu ma kuma sunfi magana da english ko igbo din at times ko da hausa akayi mashi mgn sai ya amsawa mutum da English ko igbo...yasan idan yaci gaba da jan mgnr ransu ne zaizo yana 6aci dan haka ya mike hands dinshi a aljihu yace"See you at the meeting"snn ya fita daga office din...Bobby ya bishi da kallo cikeda takaici...wlh ba don alaqar dake tsakaninshi da Nuru ba yau saiya ci mutuncinshi for calling him bahaushe...he hates everything that has to do with hausa fulani...he hates them with passion...Nuruddeen abokinshi ne tun a University...tare sukayi karatu a America saidai shi Bobby yayi specializing ta bangarori da dama shi kuma Nuru baiyi ba...Dr.Nuruddeen Ugochuku Dominic shine cikakken sunanshi and he is also a muslim igbo from imo state zama ya kawoshi kano har ya hadu da Bobby a America...bayan sun kammala karatu sun dawo yayi mishi provost din FCNM sbd abotan dake tsakaninsu...shima kuma ya rike mishi amana dan tsahon shekaru basu taba samun matsala ba.


10:30 sharp suka fito daga meeting...direct Bobby office dinshi ya koma har yanxun ranshi bai dena baci kan abunda Nuru yayi mishi ba...yana shiga ya wuce ya hadama kanshi coffee snn ya zauna kan one of luxury sofas dake cikin office din yana sipping coffee din a hankali yana sauke numfashi...dama duk yake cikin bacin rai baida abun sha daya wuce coffee shiyasa ko a gida yanada coffee machine a flat dinshi duk yaji yana son sha hadawa kawai zaiyi...saida ya shanye coffeen yana kokarin komawa seat dinshi wayanshi dake aljihunshi ya fara ringing... yana daukowa yaga My Mummy rubuce kan screen with all sort of heart emojis...murmushi kyakykyawa ya saki kafin yayi picking call din wanda har hakan ya bani mamaki sbd yanda naga lokaci daya duk wann sadness dake kan face dinshi ya bace...hakan alama ne na tsanstan kaunar dake tsakaninshi da Mom dinshi...yana dauka cikin igbo yace mata"Mummy nah"...itama da igbo din tace"Bobby nah"...yana sake sakin smile yace"Mummy how are you?.."tace"ina lafia Bobby..yanxun wani employee dinka yazo ya sameni"...shiru yayi yana tunanin waye?..lokaci daya kuma zuciyarshi tace mishi Dr Bukar ne...jin baiyi mgn Mummy tace"are you there?.."yace"yes am listening Mummy"...tacigaba da fadin"he said his name is Dr Bukar...he told me all that happened between you two kuma ya fadamin yayi nadama dan haka ina ganin you should get him back to his job inshaAllah bazai sake faruwa ba"...Bobby yayi shiru yana sauraronta kmr ruwa ya cinyeshi...yasan wnn duk plan din Nur ne...shine nan zai tura Dr Bukar wurin Mummy sbd yasan bazai taba iya tsallake umarninta ba...wani bacin rai yaji yazo mishi amma bazai iya nunawa Mummy ba kmr yanda bazai iya tsallake umarninta ba...tunda yake Mummy bata taba sashi yin abu yakiyi ba and bazai so ya fara yanxun ba especially not because of that bastard dan haka yayi lowering voice dinshi sosai yanda bazata gane he's angry ba yace mata"it's ohk Mummy inshaAllah zan maidoshi...i will talk to Nur sai ya kirashi ya fada mishi"...yana iya jiyo farin cikin da Mummy ta shiga kafin tace"nagode sosai Bobby Allah ya maka albarka...Allah kuma ya baka kids da zasu maka biyayya kmr yanda kakemin"...murmushi kawai yayi without saying anything... itama bata damu da cewarshi ba don tasan dama bazaice din ba tunda duk tayi mishi zancen aure ko yara haka yake behaving...kwata kwata ta kasa gane kan Bobby akan wnn alamari...tace"you send Obi by 1 yazo ya daukan muka abinci"...saida ya wani marairaice muryanshi yace"Mummy yau ba sai an kawo ba pls...am not hungry"..tun kafin ya karasa Mummy tace"No i insist..yanxun zan barka kacigaba da aikinka and make sure you take care of yourself"...yana wani lumshe eyes dinshi yace"i will Mummy..bye"...itama tace mishi"bye"..snn sukayi sallama...mikewa yayi a fusace ya fice daga office din zuwa office din provost wato Nur...secretary dinshi na ganinshi ta mike sauri tana wani sandarewa kaman taga soldier tace"good day sir"...ko kulata baiyi ba ya banka cikin office din...Nur na zaune da wata lecturer a gabanshi tana mishi bayanin wasu abubuwa kawai sukaga mutumi a gabansu...baidai ce komai ba sai huci da yake like an angry lion...Nur na ganin haka yasan sunyi mgn da Mummy dan haka ya mikama malamar file dinta yace"am sorry miss Fatima kije zuwa gobe ki dawo mu karasa"...ba musu ta mike da sauri ta fita daga office din dan Allah ya gani tsoron Bobby takeji...bama ita kadai ba almost all of his staff tsoronshi sukeji sbd yanda face dinshi kullum a daure kuma mistake karami sai yaceya kori mutum...saida yaga ta fita snn ya juyo yana kallon Nuru da angry eyes dinshi yace"why did you do that?.."Nuru ya koma seat dinshi ya zauna yana daga shoulders dinshi yace"because i have no choice"...a fusace Bobby ya sake fadin"but how dare you...who gave you that right...haka nan sai ka ringa tura kowane jick and jerk yana mgn da mahaifiyata...are you sick or something?.."dagowa Nur yayi ganin yanda yake ihu kawai sai yasa daria...Bobby ya sake kulewa dashi yaji kaman ya watsa mashi mari..."so i have become a mad person right?.."da sauri yace"No..kawai wnn hakilon da kake yake bani daria...kan dan karamin abu kaman wnn kake bacin rai haka...haba mana...you need to stop this pls"..wani malolo Bobby ya sakeji yazo ya tokareshi...bai sake yunkurin cewa komai ba kawai ya juya ya fita daga office din...kai tsaye nashi office din ya koma yana cizon dan yatsa...agogon office din ne ya buga 11 dan haka ya sake ficewa zuwa inda motarshi yake...Mr.Obi na ganinshi yazo ya bude mishi motar ya shiga snn shima ya shiga suka nufi hanyar hostel...ta mirror ya hango motar Nur na binsu a baya don tare dashi zasu shiga hostel din...shi kanshi hostel din tafiya ce mai dan nisa tsakaninshi da inda classes dinsu suke...a fisrt gate suka fara tsayawa inda Male Hostel yake suka shiga suka duba aiyukan snn suka wuce next gate inda anan Female Hostel yake...basuyi wasting time ba nan ma suna gamawa kowa ya shiga office dinshi suka koma cikin school...har yanzun Bobby bai denajin haushin abunda Nur yayi mishi ba domin baiyi niyyar dawoda Dr Bukar ba sam dukda dama can sbd Nur din ya daukeshi aiki amma da bazai dauki bahaushe ya ajiye clinic dinshi ba...kowa office dinshi ya wuce..
Basu sake fitowa ba sai lokacin sallah...da yake staff masjid daban yake dan haka Nuru baiyi wahalar hango abokin nashi ba...yana kokarin zuwa ya sameshi kawai yaga ya mike ya fita shi kuma sai ya saki daria yana girgiza kai...yasan halin kayanshi tsaf duk wnn fushin babu inda zaije dole haka zaiyi hakuri ya barshi ko bayaso...shi kuwa Bobby ko office bai komaba ya nufi Clinic dake ta bayan office dinshi...Clinical instructor na ganisnhi ya mike tareda gaisheshi..
Bobby ya amsa a takaice snn ya bukaci sanin if there is any complicated case ko kuma emergency da yake bukatan doctor's attention... da sauri Mutumin da ya dauko wani file guda daya ya fara mishi bayanin patient din da yanayin ciwon nashi kawai sukaji wani hadadden kara daga cikin Clinic din...Bobby ya kalli mutumin yana kokarin yin mgn ya sakejin wani karan this time around hadda magana amma bai gane me ake cewa ba...ranshi ne yaji ya sake baci ya kalli mutumin tareda ware masa idanuwansa yace"what the hell is happening here?..where is this sound coming from?.."da sauri mutumin yace"pls sorry sir...i think its.."Bobby bai bari ya karasa ba ya juya ya kama hanyan ciki inda yake jiyo sound din da sauri mutumin ya bishi a baya...so yake ya mishi bayanin ba wani serious abu bane amma he won't dare sbd yanda yaga ranshi ke baci ba abunda bazai iya aikatawa ba...suna kara kusantowa karan da sukeji na kara karfi...saida sukazo daidai injection room snn ya tsaya...yana tura kofan daidai lokacin ta sake sakin wani karan tana fadin"aunty Meena dan Allah Nooo...wlh idan kika bani magani zansha amma banason injection pls pls plssss"...wani kullutun bakin ciki yaji ya sake tokare mai makoshi...yanxu dama duk wnn ihun akan common allura akeyinshi?..a fusace ya tura kofa ya shiga ciki aikuwa gaba daya mutanen dake ciki suka juyo suna kallonshi...shima kallonsu yakeyi daya bayan daya fuskanshi daure yanda kasan bai taba daria ba...Nurse Meena ce tsaye rikeda injection da swab a hannunta sai kuma wata student sanye da uniform dinta farare sol da ratsin pink a hannun riga alaman midwifery take karanta knn...dayar kuma tana tsaye ta kankame wadda ke sanyeda uniform din jikinta har shivering yakeyi sbd tsabar tsoro...dogon hijab ne a jikinta daya haura guiwarta da kadan sai skinny trouser dake jikinta red...almost rabin gashin kanta is out sbd batasa dankwali ba kuma hijab dinta ya dan zame kadan...gaba dayansu ba wanda hantar cikinshi bai duri ruwaba sbd wanda suka gani tsaye a wurin...da sauri Meena ta risina tana fadin"good afternoon sir"...ba tareda ya saki face dinshi ba yace"afternoon... what's going on here?.."da sauri Meena tayi pointing yarinyar dake sanye da hijab tace"Sir batada lafia ne shine doctor yace a bata wnn injection din to ita kuma batason injection shine take kuka"...wani haushi Bobby ya sakeji ya juya yana kallon yarinyar da idanunta ke runtse sai sauke ajiyar zuciya take...murya a kausashe ya kalli wadda take rikeda ita yace"let go of her right now"...da sauri ta matsa daka jikinta tana sunkuyar da kai gabanta nata aikin faduwa...itadai ko Allah yasan bakaramin tsoron Proprietor dinsu takeba...shi kuma ya tsayar da idonshi kan yarinyar da har yanxu bata bude idanu ba dukda cewa tasan shine a wurin kuma jikinta bai bar shaking ba sbd tsabar tsorata da tayi..duk iskancinta tana tsoronshi sbd tasan bashida mutunci ko kadan...saida ya sake daure face dinshi snn yace"C'mon open those eyes before i slap you"..da sauri ta bude idanun nata ta dora a kanshi..sai kuma tayi kasa dasu da sauri sakamakon kadawar da hantar cikinta yayi...ya mikama Nurse hannu ba musu ta mika mashi injection din snn ta sake dauko another swab da hand glove shima ta mika mashi...yana karba ya ware idanunshi masu ladabtar da fitinannu a kanta murya cunkushe yace"come over here"...tana dago kanta taga injection a hannunshi sai ta fara yarfa hannu tana fadin"dan girman Allah Sir..."bata samu courage din karasawa ba sbd idanunshi da suka ladabtar da ita...ta juya tana kallon friend dinta data rakota clinic din wai ko zata taimaka mata amma sai taga kanta a kasa...ta kalli nurse da clinical instructor suma duk taga alaman a tsorace suke sai ta shafama kanta salama ta shiga takawa a hankali sbd ciwo da kafanta ke mata har zuwa inda yake...hawayen dake zuba a idonta kuwa ko pump albarka...Bobby na tsaye da injection a hannu yasa glove a both hands dinshi har saida ta karaso snn ya sake murtukewa yace"turn your back"..batayi musu ba ta juya bayanta jikinta nata rawa...kallo daya yayiwa Meena ta gane me yake nufi dan haka ta karaso inda suke tareda kama hijab din jikinta ta daga bayan tayi covering dinsu da screen...ta sauke wandon jikinta a hankali nan take fair bombom dinta ya bayyana iya daidai inda zaayi injection din...Bobby ya dauke kanshi gefe tareda dan risinawa ya zura injection din a jikinta aikuwa ta saki wani irin ihu tana kokarin kwace kanta Meena tayi mata kyakyawan rikon da bazata iya kwacewa ba...saida ya gama injection din snn yayi disposing syringe a safety box ya cire glove dake hannunshi itama yayi disposing snn ya juya ya fita daga injection room din clinical instructor ya bi bayanshi...ita kuwa wadda akaiwa injection sai yanxun ta samu daman saki kukanta...tana kokarin dukushewa a wurin friend dinta tai saurin kamata suka zauna kan bed tanata kokarin mulmula mata wurin amma sai kaucewa take wai bataso a taba...zaunawa tayi kusada ita saida ta gama gursheken kukanta snn ta kamata suka fito daga dakin tana takawa da kyar sbd rikewan da kafan nata ya sakeyi...every month haka take fama duk zatayi period sai yasa mata ciwon kafa ko ciwon baya haka za'ayita tata6urza da ita kan allura sai kace small baby...har sukazo wucewa ta bayan office din Bobby bata dena kuka ba...saida suka fita ta samu daya daga cemet shairs dake wajen admin block ta zaunar da ita akai snn tayi dialing number da tayi saving da Lamido's Bestie a wayarta...tana fara ringing ya dauka yana fadin"are you done?.."a hankali tace"yes muna ta wajen admin and kayi sauri kazo dan ta isheni da kuka"bata jira ko zaice wani abu ba ta kashe wayarta...ba bata lokaci kuwa sai gashi yazo inda suke...saurayi ne da akalla zaikai 25 years..baqi ne dogo kuma kyakyawa dashi yana sanye cikin uniform dinshi complete white yayi tuck in shirt dinshi...da sauri ya zauna kusa dasu yana duban mai sanyeda uniform

Please Login or Register in order to submit comment